Showing 12001 words to 15000 words out of 108352 words
Chapter 5 - Alkawarin Zuciya by M Shakur Complet .txt
ta tasata agaba tana kallo, saida tagama sanan ta kwasa tafita dasu kafin tadawo Mama tahaumata tsifan kan.
[6/16, 7:55 PM] +234 701 275 3212: đ« ALKAWARIN ZUCIYAđ«
âđ»M SHAKUR
đ
For those asking me how to subscribe Dan shiga group din danake posting all you have to do is pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na.
Dan magana dani directly click on this link
wa.me/+2347012181461
*******
Free page
UK
Karan wayanshi yatadashi daga dan gajeren baccin dayake yi mai dadi sabida shishan dayasha harya bugar dashi, ahankali yasa hannunshi da kyar yajawo wayan sanan yakai gaban fuskanshi yakalli screen din ganin Dad yasa duka baccin idanunshi suka washe da sauri yatashi yana gyara zama ya matsar da shisha pot din gefe sanan yadaura wayan nashi akunne cikeda girmamawa yace âAbba ina yiniâ daga tachan bangaren cikin muryan dattaku irin muryan daba na yaraba dinan kanaji kasan na Babba ne yace âZayn naji muryanka wani irin lafiyanka kalauâ? Dan yatsine fuska yayi yarasa maisa Abba always gets him, kafin yadan saki murmushi yace âAbba bacci ne daman yadan kwasheni amman nariga natashi, yasu Ammi Abba?â murmushi Abba yayi mai dan sautin ta wayan yace âAmmi dakowa duk suna lpy, Matar kaninka Hafiz tahaihu ansami yâa maceâ dan ware idanunshi yayi cikeda mamaki dakuma farinciki sosai yace âMasha Allah, Allah ya raya manaâ anatse Abba yace âAmeen ya rabb, when will you be rounding up PHd dinan Sonâ? Ahankali yace ânan da 2months Abba In sha Allahâ âUhmmâ Abba yafadi yana gyara murya yace âMasha Allah Allah yasa kagama lpy Allah ya sanya Albarka acikin saâ ahankali yace âAmeen Abbaâ dan gyaran murya Abba yayi yace âZayn tunda kataso bama kai kadai ba duka yaran dana haifa aduniyan nan I always give you all abubuwan dakukeso, I support dreams dinku with all I can, Zayn tunkana yaro dan kankani na lura kai yaro mai kwazo ne sanan gason karatu, I supported you sabida inaso kai leaving dreams dinka, bantaba complain ba dan buri na shine kagama duka karatun dakake, Hafiz yana gama masters dinshi yanuna shi aure yakeso I supported him as well da sauran kanninka mata, burina amatsayina na mahaifi shine naga yarana na cikin farin ciki sanan suna rayuwa yanda sukeso madaman bai sabama koyarwan maâikin Allah ba tsira da amincin Allah su tabbata agareshi, dan haka Zayn dazaran watan nin nan biyu dakafadi mini yanzu sun cika, inaso ka tattaro yinaka inaka kadawo nan naijeriya, kafara aikin ka anan sanan kai aure kaima ka natsu kanajinaâ ahankali yace âeh Abbaâ yanadan yatsine fuska me a aure please da all this Nigeriaâs father values it so much, aure is problem, damuwa ce kawai tacika aure, shifa baijin zai iya rayuwan da he will cater for someone ba, ko babes dinshi whenever heâs honey he feed on them idan yagama ya tashi ke kikasan yanda zaki da kanki, ina zaiwani iya aure dashi zai dinga kulada wata, lallai! âZayn kanajinaâ yaji maganan Abba dasauri yace âeh Abbaâ Abba yacigaba yace âkaine Babban dâana, tsufa yazo Zayn inaso tun yanzu da raina da lafiyana nahada kan yarana agari guda, yau da wani abu zai sameni kaine babba kaine zaka rikemin gida, dan haka nasanka da natsuwa Zayn dakuma tsoron Allah amman bazan gaji da gayamaka ba kadingajin tsoron Allah aduk inda kake sanan ka kiyayi abokanai marasa kyau, Allah maka albarka, idan na ijiye wayan nan zan aika maka da kudi kajiâ dasauri yace âAbba no, inada kudi kamanta ina musu aiki anan ana biyana duk wataâ anatse Abba yace âkudin aikinka daban kudin na ni mahaifinka daban as long as bakai aureba baka da iyali naka na kanka nine komi naka Zayn Allah maka albarkaâ murmushi yayi har cikin ranshi yanason yanda Abban shi ke sonshi, kobakasan komi nagidansu ba dazaran kashigo gidan kagansu duka kasan Abba yafison shi kan duka yaran daya haifa shi kanshi baisan mesa ba, kowan nan zancen haihuwan heâs sure yanaji yakirashi before Ammi kanta takirashi Abba yakirashi sau dubu, Karan alert dayaji yasa yakalli wayanshi, $10,000 dollars yagani, murmushi kawai yayi ya ijiye wayan yatashi yaje yay wanka yasan nan bada dadewa ba shima Hafiz zai kirashi.
Wanka yayi ya shirya cikin wani dan gajeren wando mai balaâin kyau black sai farin riga, feffesa turare yayi sanan yasaka wani black crocs na designers dayama white kafanshi kyau sosai kaman kafan bature, kana ganinshi kaga irin yaran yan gayun nan yan hutu kuma yan iska at the same time sanan yawuce akan table yadauki car key nashi yabude kofa yafito yanadan yatsine fuska ganin rana yafito yau sosai, ciki yadawo yadauki sunglasses dinshi yasaka kafin yafito yaja kofan nashi yarufe sanan yasauka kasa, motanshi yabude yashiga sanan yafice daga gidan yana mahaukacin gudu abinshi waka natashi daga motanshi.
Tana ganin fitanshi zama tayi dirshan anan wajen window jikinta koâina narawa kaman zata haukace inda ace zaa gayamata Zayn yamata magani ne da wlh zata yarda sabida wani wutan sonshi datakeji azuciyan ta is another thing, ganin kaman zuciyanta na neman daina aiki yasa ta tashi tadauki wayanta akan dinning tai dialing number Jully, ringing daya Jully tadauka kafin ma Jully tai magana tahau mata magana kaman wacce tazare. âJully if u ever love me Jully please help me, Jully zan mutu, soyayyan Zayn is about to kill me, I was sent to school amman nakasa komi na school I keep stalking yaron dabaimasan inayi ba, wayyo Allah na wlh zuciyanta kaman ta kumbura sabida son Zayn I just want him, I want him so bad sosai, I want him to hold me, hug me kiss me And tell me he loves me, i am loosing my head my mind and my whole soul, ina tsoron kar watarana ki tashi kiga na mutu because of Zayn, nagayamai yau ina sonshi all he did was slam the door afuskana, Jully help me pleaseâ bakaramin tausayi Ayshu tabata ba jitayi kaman tamata kuka, murya chan kasa tace âAyshu calm down, I am coming donât do anything just give me 5min u will see me kinjiâ gyadamata kai Ayshu tayi kaman tana ganinta sanan tacire eayan daga kunenta ta ijiye akasa itama takoma kasa gaban dinning ta zauna idan kaganta zaka dauka ta haukace tana zaune awajen taga wayanta yahau ringing Mommy tagani amman takasa dagawa, wajajen 10min tana zaune awajen saiga Jully tashigo tana sanye da Riga da jeans, da handbag dinta a hannu ganin yanda Ayshu tazauna akasa idanunta sunyi jazur sun chanza launi tsabagen damuwa yasa dasauri tai inda take zama tayi kusada wajen tana kallon fuskanta tace âAyshu look at you My baby, Ayshu you need help I think we should go see a Doctorâ girgiza mata kai tayi cikin wani kalan yanayi tace âJully I love him, I am madly inlove withâŠ..â âsomeone that doesnât even know about your existence Ayshu, yaron nan never loves any woman ke u are an eyewitness yanda kike stalking nashi kina ganin yanda yake chanza babes, kina ganin yanda yake rayuwa, and u still love him kinason ki karake like all his other womenâ ga mamakinta gyadamata kai Ayshu tayi tace âeh, as long as he will be with me, smile with me, hold me lemme feel his warm soft skin akan nawa and those his succulent lips while he stares into my eyes dawayan nan sexy eyes din nashi dat always look kaman yanajin bacci I want, his eyes use to make my body cringe,Jully I want Zaynâ kallonta kawai Jully take dan kawarta is obsess, one a scale na 10, Ayshu is even more than 10 dawanan fitinannen son datakema yaron nan, ajiyan zuciya tasauke tana kallonta tace âAyshu I want you to define the terms in your own way, sama da kowa kinsan cewa yaron chan is not the love type kinsan cewa balaâin dan iska ne shi, f**k boy and a play boy, Ayshu tell me what do you exactly want from him tunda kinsan shi waye shiâ shiru Ayshu tayi tana kallon Jully kafin ahankali tace âI want to sleep with him! I want to know him in and out, I want to have koda one single memory nawa da shi wanda I will always dwell akanshi, I want to share something da Zayn JullyâŠ.â Ajiyan zuciya Jully ta sauke tasan menene so amman harga Allah bataso kawarta taso Zayn ba she prefers her Kabir dakenan kaman zai zare akanta amman tace sai Zayn, jakanta tabude sanan taciro wani dan karamin white kwalba dawani blue liquid abu ke ciki tamikama Ayshu, kallonta Ayshu tayi sanan takalli kwalban abin batare data karba ba tace âwhat is thisâ? Dan murmushi July tayi tace âthis is ur problem solver u have no idea nawa na kashe yanzun nan kafin na iso wajen nan kafin yaran nan su saidamin da abin nan, yanzu dai not that bakince kinsan password din kofanshi baâ dasauri Ayshu ta gyadamata kai, murmushi Jully tayi tace âperfect, u see this serum is for shisha acikin shisha ake zubawa nasanshi kuma he always take shisha, zaki shiga dakinshi get his shisha pot kibude ki kwara serum din acikiâ dasauri bakinta har rawa yake tace âmezai faru idan ya kunna shishan ya sha to bayan najuyeâ hararanta Jully tayi tana murmushi tace âu donât wanna knowâ cikeda kosawa tace âplease tell me Jullyâ ahankali Jully tace âthis serum dakike gani will turn dat guy to a beast, ke he can even cry for you and beg you kibashi yaci inba hakaba zaiji kaman zai mutuâ wani kalan tashi Ayshu tayi da sauri tana karban abin daga hannunshi tace âbayanan Bari naje nasakaâ kafinma Jully tamata magana hartai kofa tabude tafice Jully kawai tai shiru bata taba ganin so irin na Ayshu ba tsabagen yanda take monitoring activities nashi har password na kofanshi tasani, she just hope this satisfy whatever crave it is dayake zuciyanta ko tayi concentrating a school tana zaune a inda take saiga Ayshu tadawo da empty bottle din tana dariyan jin dadi sosai tace âdoneâ dariya Jully tayi tace âto mutafi school munada lecturesâ make kafada Ayshu tayi tace âwhat if yadawo anjima basai dare ba, kedai kitafi ni yanzu ma Mommy zan kira ta kirani dazu ban amsa baâ tashi Jully tayi tace ânatafiâ bye friendâŠ..
Tana zaune all ranan a falo bai dawo gidan ba as usual sai wajajen 1 nadare yashigo gidan, sai adduâa take karya dawo da wata, ganin shi kadai yadawo yasa taji zuciyanta yamata wani dadi daki yawuce yay wanka sanan yafito da boxer as usual tana ganin inuwanshi ta madubi, dauko shisha pot dinshi yayi ya kunna sanan yazauna kan kujera yana tattaba wayanshi kafin taga yamika hannu yadauki pipe din wani tsallen dadi tafara tana yes yes take it, zuka yayi yana tattaba waya sanan yafito da pipe din ya busoda hayakin waje kaman zata haukace sabida dadi rawa tafara sosai.
Comfortably yakeshan shisha shi yana streaming online kafin chan yaga message na Hafiz yaturomai pictures dasauri ya shiga watsapp din yabude hotMunan yana dubawa na baby ne yanadan murmushi he love babies.
[6/16, 7:55 PM] +234 701 275 3212: đ« ALKAWARIN ZUCIYA đ«
âđ» M SHAKUR
For business advert or promotion chat me up directly on watsapp by clicking on this link:
wa.me/+2347012181461
1ïžâŁ1ïžâŁ
Dan lumshe idanu kadan yayi yabudesu da sauri tareda ijiye wayan tsigan jikinshi nawani kalan tashi gabanshi na mahaukacin tashi da baida control of, maranshi na murdawa yanajin wani irin bukata dashi kanshi baisan daga ina tazo ba, shishan yashiga sha da sauri da sauri kozaidan bugar dashi yasakashi bacci yanadan tsaki cikeda kulewa yace âshit!â He donât even know ko shishan karamishi yake oho jiyayi his world is clouding and going sideways, ahankali yasaki pipe din shishan yawani fadi akasa yana cizan lips idanunshi na kankancewa sosai yana sauke ijiyan zuciya kadan kadan, hannunshi yamika yadauko wayanshi daya yar agefenshi da kyar dayan hannunshi kuma yana kaiwa kan boxer cus heâs having mad pains, wayanshi yabude amman bayama gani da kyau ko kadan dazaima iya kiran daya daga cikin yammatan shi, kofanshi yaji anbude anshigo dasauri yajuyo da jajayen idanunshi yakalli wajen, Ayshu ce tashigo tasaka wani red rigan bacci very transparent dababu abinda baya gani ajikinta, tasaki braids dinta kasa tai wani kalan kyau lips dinta na shinning na red janbakin data saka, wani kalan ijiyan zuciya yasauke jijiyan kanshi na fitowa waje tsabagen jaraban dayakeji dakewa yayi yana cizon lips dinshi da kyar ya iya tattaro karfinshi gabaki daya yace âwhat are you doing hereâ? wani kalan murmushi tayi dan yau farin ciki takeji takaraso har inda yake tsugunnawa gaban kujeran itama tayi dab dashi tana kallon fuskanshi da kirjinshi dakenan very very huge ga fadin balaâin gawasu sexy hair dakenan akwance lup lup kamshin nan nashi da ko daga mafarki aka tadata zata iya cewa shine na shiga hancinta yana penetrating azuciyanta, ahankali takai yatsanta dake rawa tsabagen yanda take shakkan shi amman tadaure tace âI come to sleep here donât u want my companyâ yanda take yAwo da yatsanta akirjinshi kafin tai landing akan nipples dinshi tawani murza nipples din yasa yasaki wani kalan kara. âMmmmmmâ murmushi tayi bata taba sanin she can see Zayn like this ba looking so vulnerable yana pleading with his eyes ma har body sabida yanda yakebin kirjinta da kallo da idanunshi dasuka kankance, janye hannunta tayi daga kan nipples dinshi, ganin yanda yake kallonta without action and ita action takeso yasa ta mike tsaye tana wani irin tafiya tana juyamai ass dinta dayake ganin komi ta rigan tadan waigo ta kalleshi tace âcome nabaka abinda kakeso, itâs all yoursâ saida takai daidai hanyar bedroom nashi sanan ta tsaya tajuyo takalleshi ganin har lokacin kallonta yake kaman wani maye she can see yanda eyes nashi suka nuna how badly he wants her, rigan jikinta tawani cire tayar anan gaban kofan bathroom din sanan tawani juyo tana shafa yan matsakaitan boobs dinta tana lashe lips tana kallonshi, wani kalan tashi tsaye yaye ita kanta saida gabanta yafadi ganin yanda boxer jikinshi yatashi kafin tagama tunani jitayi anwani fizgota kaman rago yaaaaa kawai taji ya yaga pant na jikinta kafin yabude kofan bedroom din kawai taji yawani wurgata kan clean royal gadonshiâŠ..
Ahankali take bude idanunta dasuka mata balaâin nauyi, koâina najikinta yay wani kalan tsamin gaske, ijiyan zuciya tasauke tanabin gadon datake kai da kallo tana kara lumshe idanu kaman karta tashi takeji, kawai sotake tacigaba da shakan wanan kamshin turaren datakeji nashi komi najiya da daddare nadawo mata she is just sure sumewa tayi, oh my God anya akwai namiji kaman Zayn aduniyan nan kuwa!man that guy is fire in bed.
Ahankali tana cizan lips dinta ta tashi zaune tana kallon agogo dake gefen side drawer nashi 11:30 nasafe, dakinshi tabi da kallo dakin is so clean very neat, babu datti kodaya, wow!
Da kyar ta iya sauke kafafunta a kasa sanan tamike tsaye komawa tayi dasauri tazauna dan pains din datakeji ko lokacin datai sex d first time da KB bataji irin wanan ba, tadade ahaka sanan tadaure takara tashi tana kallon bakin kofan bedroom din datagani abude ga riganta na jiya akasa inda tacire tanarshi nan yake karasawa tayi ahankali ta tsugunna tadauka sanan tasaka kafin tadau pant nata daya yaga yake kasa shima tadukunkune tarike a hannu sanan ahankali kanta na kasa tafito falon tana tafiya kadan kadan dan batason ta nunamai ragonta ko wani gazawa nata ko gajiya, yana zaune akan kujera dagashi sai towel a waist nashi yana video call dawata baturiya awaya dan kallo daya tamai ta hango baturiyan a screen nashi, sai kiranshi baby baby take yana murmushi while sipping coffee hankalinshi kwance, gefenshi yan bandur bandur na dollars guda uku ne, kasa jure kin kallonshi tayi tadan juyo tana binshi da kallo kozAice mata wani abu amman kaman baimasan dawata a falon ba magana yake anatse ayangance yana sipping coffee abinshi, daurewa tayi ta wuceshi tai hanyar kofa harta bude kofan zata fice kaman daga sama taji muryanshi yace âyou, Heyâ danshi harga Allah he donât even know her name, dan juyawa tayi jin yana kiranta takalleshi ahankali lips nata narawa tace âmuâŠme?â maida kanshi yayi kan wayan yace âexcuse me babe just a secâ sanan yadaga kanshi yakalleta yana nunamata kudaden gefenshi yace âcome get this ur payâ wani kalan kallo tamai her pay yadauka ita Yar iskace kaman sauran karuwanshi komene, juyawa tayi dasauri zata fice daga dakin feeling insulted and dan graded. âdont!â Yafadi babu alamun wasa kan fuskanshi, juyowa tayi yakalleshi jitayi zuciyanta na bugawa fast fast hakan yasa tama kasa motsi kawai ta tsaya inda take kaman jira take yabata, kudin yadauka hankalinshi nakan wayan jin yarinyar Namai magana sanan yajuyo yakalleta yajefamata yace âu can throw them away outside but just get them out of my room okay, is ur feeâ yana gama maganan yacigaba da video call din dayake abinshi tadade tana kallonshi kaman bashine yake ihu kaman zai haukace akanta jiyaba kafin ahankali ta tsugunna tashiga kwashe kudin ita kanta batasan Mesa take daukan kudin ba all she knows is bataso ta batamai raine sabida wutan sonshi dake cinta arai amman batada abinda zatai da kudin nan cus she lacks nothing. Tashi tayi sanan takara satan kallonshi yanda taji yake dan dariya kadan kadan very classic kaman baisan da wata adakinba sanan ahankali tajuya tafice idanunta sunyi jazur, dakinta tabude tashiga Jully tagani zaune ganinta yasa Jully ta mike tsaye tana binta da kallo tundaga sama har kasa tace âhow far Ayshuâ wani irin kuka Ayshu tafashe dashi dake kunshe da farinciki bakin ciki dakoma wani kalan emotion tarungume Jully ahankali tace âJully thank you, u are the best friend in this worldâ murmushi Jully tayi tace âgo and shower stop thanking me, u look terribleâ dan dariya tayi tasaketa tana goge fuskanta tawuce tana tafiya ahankali tai daki Jully tabita da kallo ganin yanda yakusan kasheta, girgiza kai kawai tayi ance idan kaga abinda yafi karfinta and bakada abinda zaka iyayi sai