Showing 108001 words to 108352 words out of 108352 words
Chapter 37 - Alkawarin Zuciya by M Shakur Complet .txt
zafin zuciya, murmushi yayi yasake manna mata kiss yanaji duk wani zazzabi dayakeji na tafiya.
Bayan 3 months.
Sosai take wani irin mugun laulayi, itada Aliyu batamasan wayafi wani laulayin ba, ko ciwon kai yaga tanayi kaman zai ihu yakeji, ita abinma mamaki yake bata yanda Aliyu ke sonta yana binta kaman jeka zaka dauka magani tamai, Aliyu extremely loves her, kishine matsalan shi saisa itama tadage da addu’a takuma kiyaye bata iyawa da wanan manyan mayafin hakan yasa tasashi ya dinka mata manyan hijabi sutake sawa duk inda zata and she’s extremely happy, babu abinda yakai Auren soyaya she’s happy with aurenta da Aliyu, tanason mijinta shima yana sonta, suna building rayuwa na gaskiya dakuma girmamawa suna rainon dan cikinsu tare, once in a while yana kaita gidansu taje tawuni yadawo yadauketa dan yahanata tuki tunda tai ciki, kowa na family su yasan yanda Aliyu kesonta hakan kuma nama kowa dadi.
9month daidai tahaifi danta namiji mai kama da Baban shi a clinic dinsu Dad, daga Dad har Aliyun dawowa sukai kaman yara sabida murna, kafin kace me asibitin yashiga da Yan uwa harda su Zayn da matanshi Ayshu da itama kedauke da karamin ciki, mantawa da duk wani kishi Aliyu yayi yakawomai Baby, Zayn yama baby addu’a.
3days tayi a asibiti aka sallameta suka wuce gida bayan 7days yaro yaci suna Hilal.
Rayuwa kenan, ance inhar akwai soyayya koyaya wanda kikeso yake zaki iya zama dashi, Aliyu baida matsala kodaya sai zafin kishi da fushi and Ummulkhairy learn to live dashi like that, and they cherish each other har karshen rayuwa.
END!!!!
This novel is one novel dana raba kan fans dina akai, wasu nayin Aliyu wasu nayin Zayn!!!!
I promise you next novel dina will be epic, team Zayn I will make it up to you all.
Kuskuren danayi cikin Wanan novel din Allah ya yafemin.
M shakur loves you and thanks for supporting me❤️
Love concur everythingZ❤️
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️