Showing 54001 words to 57000 words out of 108352 words

Chapter 19 - Alkawarin Zuciya by M Shakur Complet .txt

24 Dec 2024

5641

nan zakai aure dan bazan barka hakama yaro kanada 36 kana neman 37 ace ba mata ina, akwai ma wata yarinyar kawata danakeso kaje kadubo bakaga yarinyar ba kaman baturiya” ijiye bowl na fruits din yayi yace “Ammi please don’t start niba yaro bane dazaki dinga nemomin mata ba I will get married but lemme take my time baaa rushing ayi aure, I still young bawai tsufa nayiba” tunda yake maganan Ammi ke kallonshi tace “wai kai Son na lura bamaka son Auren nan gabaki daya” murmushi yayi ya kwanta akan kujeran yana daura kanshi kan cinyanta ashagwabe yace “Ammi kaina kaikayi sosamin” hannu tasa cikin soft gashin nashi tana sosamai scalp tace “daga ina kake dan na aika dakinka bakanan” ahankali yana lumshe idanu yace “dakin Mom” tsayarda susan tayi tace “akanme zakaje gaida matan nan ita yaran datake zama dasu bata taba turosu sun shigo sun gaidani ba barinma Wanan mai idanun mujiyan Khairy” shiru yayi yana jinta baice komiba yace “ita tanaso yarana sudinga girmamata ita batasa nata sunyi hakaba” murya chan kasa yace “common Ammi nowww, yaran gidan nan waye baya tsoronki masifanki yasa babu wanda keso yashigo side dinki ya gaidake” ture kanshi tayi dagakan cinyanta tace “ni uwarka kake kira masifaffiya eh” maida kanshi yayi kan cinyanta yace “Ammi ok bazan kara zuwa ba cigaba damin bacci nakeji wlh” yanda takeson Zayn yasa shi kadaine bata iyawa masifa da wanine yau daya shiga uku, cigaba da sosamai kan tayi baidauki cikakken 4min ba yay bacci ahaka, ta tasashi gaba tana kallo ahaka Baffa yashigo side din yana kallonsu murmushi yayi yace “kin sangarta yaron nan dayawa wife” murmushi tayi tace “wai nan lallabashi nake yaje yadubo yar kawata idan tamai mu musu aure koya kagani dan wlh Alhaji na lura Zayn bayason yau aure at all” tunda tafara maganan Baffa yay gim yana kallonta, ganin yanda yayi yasa Ammi tace “tunanin me kake bakace komi ba” dan murmushi yayi yawuce sama sanan yace “idan bayaso karki takuramai” binshi da kallo tayi dan reply din Baffa seems strange, dan tabe baki tayi tace “zaimaje kuma zai sota atoh”.








Wuraren 4 tana zaune adakinta tana waya da Aliyu da this is the third time yake kiranta tun bayan text datamishi dazu kan ta yanke duk yadamu harda cemata zai dawo tahanashi karya dawo dudda haka yaki yarda, turo kofa Batool tayi tawani fado gadon tace “Malama Ya Zayn yace kifito kuje” ahankali tace “kije kicemai nafasa zuwa” hararanta Batool tayi tace “wacece Yar aikenki ni kinga tafiyata wajen Mom bye” Aliyu dakejin maganan su yace “waye Zayn? Ina zaku”? Dan yatsine fuska tayi tace “gidan mu zani wajen Baba, Ya Zayn kamanta Babban yayanmu dandan Baffan mune” dan ijiyan zuciya taji yasauke kafin ahankali yace “go and tell him u are not going, gobe Adamu yakaiki” gyadamai kai tayi tace “tom bari naje” katse wayan tayi ta ijiye kan gado sanan taja wani gyalen Batool data jefar kan gado tadaura akanta dababu dan kwali tazura silipas tawuce tafita”.






Yana zaune cikin mota yakafa black sun glasses a idanunshi kaman wani makaho yana kallon kofar flat din Mom, sai uban kamshi yake yasaka wani gizna mai ruwan toka ajikinshi kaman wani ango, bude kofan flat din Mom da akayi yasa ya gyara zama yana kallon flat din da kyau, fitowa tayi babu komi a hannunta sanye dawani pink bathroom slippers da kumbunan kafanta sukai Zara zara sukai kyau aciki, har lokacin tana sanye da gown din dake jikinta dazu, hannunta dataji ciwo saiwani kaffa kaffa take dashi kaman Yar yarinya daga ganinta kasan bata sabajin ciwo ba and she hates getting injured, fuskanta looks so innocent and so beautiful tana wani irin glowing idanunta subyi fari kal kaman tana wankesu da hypo, pink lips dinta ko daganan zaune amota da bakin glass dinan a idanunshi yana iya ganinsu, gani yayi ta tsaya takalli waya nan tsuntsayen dayagani anan barandan Mom acikin cage dinsu masu kyau dankoshi dazu dazai shigo saida ta tsaya ya kalli tsuntsayen dan sunyi kyau, murmushi tayi sosai da he could see all side dimples nata na lotsawa jerin gajejjerun white baby teeth nata sun fito tana kallonsu sanan ta tashi tajuyo tana saukowa daga staircase din, ahankali yakai hannunshi yadaura kan kirjinshi dayaji every step datai taking yana jinshi a heart dinshi, tunda yake shi he never baitaba jin haka on anygirl ba, shi baima taba tsayawa yakalli any girl kaman yanda yakalli Khairy yauba, he don’t know mesa kawai he just like how innocent she is, dan iska always know dan uwanshi idan yaganshi but anytime yakalli Khairy he sees yarinya that doesn’t know anything, yayi nisa acikin tunanin yaji tai knocking glass din motarshi wani irin daure fuska yayi batare daya saukarda glass din kasa ba yay unlocking car din hakan yasa tabude kofar motan kallo daya tamai sanan tadan sunnar da kai ahankali tace “Ya Zayn baranj…..” “you don’t talk to me daga waje get in kafin nabata miki rai” jitayi ranta yabaci ahankali tashigo motan tazauna zata fara magana yace “rufemin kofan mota” rufe kofan motan tayi ahankali kafin tai magana yatada motan yaja ana budemai kofa dasauri tace “Ya Zayn bazani ba shine abinda nazo nafadama” batare daya kalleta ba yace “idan munkai kidawo” dan jim tayi ranta nabaci, batare daya kalleta ba yace “sit belt Miss” jan sit belt din tayi tasaka sanan ahankali tamaida kanta tana kallon hanya.




[6/20, 10:24 PM] +234 810 499 3160: 4️⃣1️⃣








Babu abinda ke tashi amotan sai cool music da AC dataji yamata yawa sanyi ma takeji, kiran wayanshi da aka farayi yasa wakan ya tsaya dan yay connecting wayan da motan ne, harya gama ringing bai daukaba saiga another call shima bai daukaba sai ga third call din again, ganin idan bai daukaba this girl bazata barshi ba yasa yamika hannu yadanna wayan ta jikin motan sanan yakoma yazauna dakyau yana tuki abinshi.
“Hi Zayn” Ayshu tafadi ahankali, shiru yamata bai amsaba, ahankali tace “Faisal told me kagama komi kakoma naija, nima this week zan gama komi nadawo gida, nima a Abuja gidan mu yake” shiru yakarayi baice komiba, ahankali tace “Zayn please I know ina damunka but all i am asking for is kadinga daukan wayana, I love you beyond words” dan zaro idanu Khairy tayi tana tabe baki lallai ne!






Ahankali Ayshu tace “take care Zayn I love you so very much” akufule yace “thanks” sanan yamika hannunshi yakatse wayan yacigaba dajin wakanshi tabe baki Khairy tayi aranta tace “dan wulakanci kawai”
Wuraren 5:20 sukakai gidansu horn yayi mai gadi yabude musu yaja motan ciki yay parking wani dadi taji ya lullubeta ganin Baba zaune kan kujera a tsakar gida jarida yake karantawa but hangosu yasa yarufe jarida yana murmushi, dan satan kallonta Zayn yayi ganin yanda take murmushi tana kallon Baba yasa yay unlocking motan dawani irin sauri tabude kofan tafito sanan tatafi dagudu tana murmushi batai wata wata ba tawani fada jikin Baba ware idanu Zayn yayi saikuma yadan tabe baki yabude motan yafito ahankali yana cire glasses dinshi sanan yataho ganinshi yasa Baba yace “ke cikani katuwa dake ko kunyan yayanki bakiji” juyowa tayi takalli Zayn murgudamai baki tayi tareda juyamai idanu karaf akan idanunshi sanan tawuce ciki abinta shikuma Baba yashiga gaisawa da Zayn.








Baba bai bari sun tafi ba sai bayan sallan isha’i sabida su Manaf sun dawo suma duk aka taru a falo anata hira, rakosu duk sukayi Matan Baba nama Khairy tsiyan tasaba alkawari tana bata hakuri sanan tabude mata motan tashiga, Baba sai murmushi yake bude musu gate akayi sanan suka fice Khairy nama yan uwanta bye bye.




Kaman ba itane tagama surutu agidansu ba kaman aku shiru tayi tai lamo akan kujera tana kallon hanya, agaban wani babban waje dataga an rubuta Variety Pot Zayn yay parking, kallonta yayi daidai itama ta kalleshi dan batasan mesukazo yi ananba, ganin sun hada idanu yasa dasauri tadauke kanta, ahankali yace “stay in the car I am coming” maida motan yayi yarufe yashiga cikin wajen bayan yabar motan a kunne dan yabar mata AC akunne, wajen tabi da kallo bata iya ganin komi naciki tadaiga maza daban daban na shiga ciki harma da mata, tabe baki tayi ta gyara zamanta abinta babu abinda kemata dadi data fito da wayanta da yanzu takira Aliyu tamasan ya kikkirata yanzu Mtsww.






Tana zaune shiru almost 30min tacika tai fam sabida yanda ranta yabaci bacci ma harya soma kwasheta sama sama taji anyi knocking kofan motan tareda bude motan gabaki daya dan Zayn bai rufe motan ba dama sabida AC daya barimata a kunne, bude idanunta tayi takalli mazaunin direban dan tama zaci shine yadawo, ganin wani saurayi yashigo ciki kaman an wurgoshi yana sanye da Riga da wando irin rugget dinan yadaura handkerchief a goshi yazauna gakuma wani ta kofan inda take tsaye yana kallonta hannunshi daya rikeda sigari yana busamata a fuska, saikuma taji an bubbude kofofin bayan motan guda biyun wasu maza biyu suma sun shigo sun zazzauna suna rufe kofan back yasa taji kirjinta yabuga da mugun karfi, wanda yazauna mazaunin direban ne yakalleta yace “Madam rufin asirinki shine ki sauka daga motan nan batare dakince ko uppan ba” dudda gabanta nafadi dan tagane barayi ne saida tadaure tace “akanme zan sauka daga motan gidanmu saidai ku ku sauka” hannu wanda yake gaban kofan motan kusada ita yasa zai jawota dasauri tawani irin kwala ihu tareda saka hannunta ta tureshi yay baya tangal tangal zai fadi dan ya kwale sosai, sanan tajuyo na bangaren direban bakinta takai kan shoulder shi tawani irin gantsaramai cizo dayasa ya kwala ihu yana tureta su amman ko gezau mazan bayan suka shiga kaimata duka suna kokarin finciketa ganin tana neman cire ma Oga fata amman taki sakin fatanshi da hakoranta.








Yana zaune yanashan shisha shikadai akujeranshi yanadan lumkunshe idanu dan sosai yasoma bugarda shi kawai jiyayi heart dinshi yabuga at the same time yaji kaman Khairy ta kwalamai kira, tashi yayi dasauri yana kallon agogon shi this is almost 30 minutes daya barta a car shi wlh yama manta da ita, mikewa tsaye yayi dasaurin shi yawuce yafita.




Fincike bakinta nabayan sukayi da kyar daga jikinshi saigata kwaaaa daga namanshi har yadin riganshi abakinta kaman vampire ta tofarmai a fuska sanan suka wani irin jefata kasa kara tayi saida tabugu sosai dan motarshi jeep ce tanada tsayi daidai Zayn nakarasowa wajen dawani irin gudu dayan dake waje yazo zai shiga motan kafin yay one step Zayn ya damkoshi hakan yasa Khairy tamike tsaye da kyar tana ihun security barayi, ganin haka yasa sauran sukaja motan da gudu suka tafi suka bar dayan da Zayn kecin ubanshi ganin karfinshi baikai na Zayn ba ga Khairy na ihun security jama’a barayi gang dinshi sun tafi aka kama shi kuma ya shiga uku yasa yaciro wata yar wukanshi daga bayan wandonshi kaman ance Khairy ta kalloshi dawani irin sauri tazo wajen ko tunani batayi ba wani irin kwalama Zayn kira tayi. “Ya Zayn wuk” juyowa yayi zai kalleta dawani irin gudu ta taho ta tureshi yafadi akasa dan ita azatonta idan ta tureshi barawon zai hakura tunda babu wanda zai chakamawan tana wani murmushi ita adole hero tana kallon fuskan Zayn din gani tayi Zayn yataso dagudu amman ina yachaka mata wukan aciki daidai security da jama’a na zuwa wurin yaron yatafi dagudu security suka bishi itakuma tazaro idanunta atsaye tana kallon Ya Zayn jin wani sharp pain har brain nata jikinta nawani irin bari, ahankali takai hannunta saman cikinta dataji kaman ruwa nabulbulowa nabin jikinta ta shafa sanan tadago hannunta takalla taga jini wani irin baya tayi zata fadi dasauri Zayn yatareta shikanshi jikinshi rawa yakeyi zuciyanshi nawani irin tsinkewa, mutane dasuka taru akansu sukace. “Any Dr anan idan babu akaita asibiti”.




Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.


wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp


This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️


Itadai shuuu kawai taji bamatajin maganganun mutane, sama kawai take kallo tana kallon watan dayay haske sosai ga stars ko’ina, hannun Zayn tarike gam daya bala’in rude ahankali tace “Ya Z…yn ni…..” ganin bata iya magana da kyau the more tana magana the more jini na bulbulowa ga wukan acikinta an hanashi yacire yasa yace “stop talking Ummulkhair” wani irin rawa jikinshi yakeyi maganganun da Mama tafadimai akunne kafin tarasu nadawo mai fresh akai. “Ka kulamin da Ummulkhairy Zayn, nabaka amananta, dan Allah, Khairy bata wani jin maganan yayyinta, Khairy nada fitina, tanada rashin ji, tanada fada, ka kulamin da ita, kasa idanu a al’amuranta, protect her for me, protect my little girl…..” maganan Khairy yadawo dashi daga duniyan tunanin dayaje jin takara kankame hannunshi tace “Ya Zayn zan mutu naje wajen Mama ne nima? Zan ganta ko, ga Mama nan ma tazo wlh” daidai nan aka taya Zayn dagata aka shigarda ita mota manager wajen yace “kai Yayanta ne” gyadamai kai Zayn yayi yama kasa magana, ganin yanda baya hayyacin shi yasa yace”




Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.


wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp


This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️




“bani wayanka nakira iyayenku” aljihun gaban riganshi yanunamai daukan wayan yayi shikuma Zayn ya kankame hannunta gam tunda yake baitaba jin what he is feeling now ba, kaman zaiyi kuka yakeji , yanaji kaman wukan yadawo cikinshi, sumbatu kawai take dayake daga wajen zuwa inda Baffa yace su kaita da nisa shidai Zayn kawai yagansu Awani private asibiti ga Drs kusan biyar agaban asibitin da nurses da gado ga Baffa da Baba da Yayyinta da yanzun nan sukabar gidan duka awajen, gasu Ammi da Batool duka ana jiransu, wajen motan sukayi Drs din suka shiga, wani torchlight suka haska suka kalli yankan da wukan kafin su dakansu suka dauketa suka sata agado Ahankali, amugun rude Baba da hankalinshi ya bala’in tashi yakama hannunta yana kiran sunanta. “Ummulkhairy gani nan inatare dake kinji” batare data bude idanunta ba tace “Baba karka damu….. wajen Mama zani” Baya Baba yayi zai fadi dasauri Baffa yatare shi sanan daya daga cikin Dr din yajuyo yakalli daga Baba har all the family dasukai zuru zuru yace “don’t worry yanzu X-ray zamu fara Muga inda wukan yay puncturing kafin muyi operation mucire she will be fine” hannun Dr Baba yarike idanunshi sunyi jajir yace




Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.


wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp


This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️


“Dr save my Daughter, ban dade da rasa mahaifiyanta ba, dan Allah save my daughter dan Allah” gyadamai kai Dr yayi sanan yakalli Baffa dasu Manaf alamun su tafi da Baba sanan suka kamashi suka zauna, wajen Zayn da sai yanzu yasauko daga motan tayi tana kallonshi arude ganin jini a hannuwanshi da jikin kayanshi tace “are you okay Zayn dina”? Gyadamata kai kawai yayi kamo hannunshi tayi suka shiga asibitin duk suka zauna Baffa nabin Zayn din da kallo yanzu Khairys health first he don’t have time to go into details.




Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.


wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp


This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Batool dake zaune kusada Mom idanunta sunyi jajir ganin wayan Khairy data maida vibration da tun dazu bayan fitanta Aliyu ke kira yanzu ma da magriban nan sai kira yake yasa ahankali ta tashi dasauri Mom tace “ina zaki” ahankali tace “bayi” bayin datagani a reception tawuce sanan tashiga tamaida kofan tarufe tasaka sakata tsugunnawa tayi ahankali tana kallon wayan da Aliyu ke kira still kafin ahankali tai picking takai kunnenta.
“Pickle kinaso kibani heart attack ne, I’ve been feeling restless tun dazu, where have you been” ahankali Batool da muryanta kerawa sosai tace “Ya Aliyu” shiru yayi jin muryan daba na Khairy ba sanan gently yace “is this Batool”? Gyadamai kai tayi tace “y…es” jiyayi heart beat dinshi na bugawa ba kakkautawa jin yanda Batool ke kuka, adake yace “what happen to Ummulkhair”? Anatse dudda voice nata na breaking sabida kuka tace “dazu Baffa yace tabi Ya Zayn suje gidan su, tace bazata ba Bari taje tafadama Ya Zayn daganan I don’t know what happen suka tafi, shine dazun nan duk muna zaune muna dinner afalo wani mutumi yakira Abba yace wai manager wani guri ne that barayi sunyi attacking yaranshi an chakama Khairy wuka aciki…….” Wani irin fashewa da mugun kuka tayi, Aliyu jiyayi zuciyanshi na nema yafito tabaki lips dinshi nawani irin rawa yace “wher……i……my….Khairy….nw” cikin kuka tace “Baffa yafada musu clinic dinmu sun taho da ita yanzu, she’s still alive Dr sunce za’afara yin X-ray aga ina wukan yahuda kafin a shiga da ita operation, mutumin daya kira Abba yace ankama daya daga cikin barayin an ankaishi police station, Ya Aliyu Khairy tacemin you are police please those people should pay for what they did to Khairy, kaga Babanta yanzu kaman zai haukace Maman ta bata dade da rasuwa ba yanzu gashi itama ana nema akasheta, Ya Aliyu I don’t want anything to happen to Khairy” ahankali Aliyu yace “Ummulkhair will be fine” katse wayan yayi sanan ta tashi wanke fuskanta tayi tass kafin ahankali tabude kofa tafito.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.


wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp


This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Almost one hour duk suna zaune a reception din kowa yay tsur, sukaji kukan motan police dayasa dukansu suka kallo wajen, wani kalan wawan parking Aliyu yayi sanan ahankali yasauko daga motan yana cikin full dressing na police uniform dayawani irin fito da kyanshi dakuma haibanshi waje, second police car din dake tareda nashi yay parking wasu police guda hudu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login