Showing 57001 words to 60000 words out of 108352 words
Chapter 20 - Alkawarin Zuciya by M Shakur Complet .txt
suka fito wani irin sarama Aliyu sukayi, ahankali daga Baffa har Baba suka tashi ganin polisawa, gaba Aliyu yayi sauran polisawan biyedashi suka shiga reception din ahankali Baba yamikama Aliyu hannu dan yana ganinshi yagansshi yace “Aliyu waya chakama y’ata wuka meta musu eh?” Anatse Aliyu da idanunshi sukai ja yana rikeda hannun Baba yace “at this moment Baba all information din damuke dashi shine barayi ne su, but we have reasons to believe cewa sun dade suna monitoring activities shiga da fita na gidajenku duka biyun, abinda yakawo mu nan kenan munaso muyi bincike mai kyau sanan mu muku tambayoyi daya bayan daya wanda zai taimaka mana wajen kamo sauran mutanen, sanan yataimaka mana wajen sanin ko kuma rayuwanku nacikin hadari ko baya ciki” gyadamai kai daga Baffa har Baba sukayi, ahankali yace “Baba karka damu koma waye will pay for abinda yama Khairy and Ummulkhair will be fine” ahankali Baba yace “nagode Aliyu, nagode” gyadamai kai Aliyu yayi yace “zan sa boys dina sumuku tambayoyi, ina wanda yake tareda ita abin yafaru”? Aliyu yay tambayan dudda yana shigowa wajen kallo daya yama Zayn dake tareda Ammi yadaura kanshi akan shoulder Ammi yay lamo yaganeshi sabida yanda jini yabata riganshi, nunashi Baffa yayi yace “Zayn zo ayi magana dakai” kallon Aliyu Zayn yayi batare daya tashi ba ahankali Ammi tace “go and give him your statement” ahankali Zayn yatashi yataho gaban wajen inda Aliyu yake tsaye yana kallonshi, tsayawa Zayn yayi agaban shi yakalleshi ido na ganin idanu, cikin wani kalan murya more of angry and arrogRant voice Aliyu yace “who are you!”?.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Wani kalan kallo Zayn yamai from head to toe kafin ya yatsine fuska yace “Zayn, her brother” wani kalan wuta Aliyu yaji yana cinshi azuciya anatse yace “wani irin brother ne kai dakana tareda kanwarka mace, a fragile human, da akai creating nata from one of your ribs as a man that’s to show you how weak women are zaka bari wani yay attacking nata harma achaka mata wuka all I see is kai bakai sustaining even a pinch of injury ba” wani kalan kallo Zayn kema Aliyu kaman yanda Aliyu kemai idanunsu duka yay jajir more of wuta yahadu da wuta! Cikin wani irin dark voice dan Zayn daurewa yake dan kowa na wajen yace “what are you trying to pin point anan? Are you saying ina tsaye ina kallo aka chakamata wuka banyi komiba Policeman”? Zayn yakira sunanshi rudely, dan murmushi Aliyu yayi more of murmushin wuta wlh da ace babu su Baffa anan baiga abinda zai hanashi throwing punch at this arrogant stupid guy ba dayakasa protecting Khairy har wani abu yasameta sanan yakalli Zayn yace “care to explain”? Baki Zayn yabude zaiyi magana saiga Dr da bala’in gudu dayasa not just su Baba shi kanshi Aliyu mantawa yayi yana magana da Zayn suka kallo Dr, dawani irin sauri Dr yace “who among you is O Negative?” Atare daga Zayn har Aliyu sukace I, dayasa duka reception din har ma’aikatan suka kallesu yanda sukai magana atare kaman dama jira suke ayi tambayan, da Aliyu da Zayn din kallon juna sukayi suma sanan suka kalli Dr, arude yace “come with me nai testing naku, we have run out of O negative blood, and bazata iya jira har blood bank sukawo jini ba cus tai loosing so much blood, direct transmission ma za’ayi” wani lab Dr yakaisu atake aka deba jinin su akai running test cikin 3 minute sanan matan tabama Dr result din yakalla sanan yakalli Aliyu yace
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
“come with me” sanan yakalli Zayn yace “u are running temperature, I will call in a Dr yazo yadubaka bakada lafiya probably jikinka yay zafi sabida accident dinan ne” Zayn jiyayi ranshi yabaci tashi yayi fuuu yawuce yafita su Baba dasuka ganshi sukace ya akayi Zayn, ahankali yace “I am running temperature, suntafi da police man din theater shi zai bayar” ahankali Baffa yadubi Baba yace “yaron nan mutumin kirki ne wlh” gyadamai kai Baba yayi har lokacin hankalinshi yaki kwanciya sai yaji yarshi tafita daga danger.
Saida aka sashi yacire kayanshi tass sanan aka bashi wani hospital gown yasaka yawanke hannuwanshi kaman yanda Surgeons keyi sanan yasa hula da hulan kafa aka shiga dashi theatre, wani irin kallon wukan cikin Khairy yakeyi da aka haska da wutan theatre cus that’s d only thing yake gani baya iya ganin fuskanta, wani lafiyayyen gado aka nunamai ya kwanta sai a lokacin ya iya hango fuskanta anyi intubating nata tana baccin alluran anesthesia, ga hawaye a gefen idanunta sun bushe, lumshe idanu yayi yanajin ana huda hannunshi suna kome zasuyi ana transfusing jinin jikinshi zuwa jikinta sanan aka cigaba da surgery ana monitoring blood level nashi incase idan yay dropping ayi disconnecting sanan ana operation nata.
[6/22, 9:17 PM] +234 701 275 3212: Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Ahankali yana kallon fuskanta murya chan kasa yace “stay with me Ummulkhair, kika tafi kika barni I will not forgive you, bazan iya rayuwa babu keba, please karki tafi, Aliyu loves you morethan yanda yake son kanshi, please fight for me, fight for the sake of our love kinji” yay maganan yana share wani gajeren hawayen daya gangaromai ta gefen ido.
Yana kwance awurin yana kallon fuskanta dan baiso ya kalli abubuwan da doctors din keyi acikinta yaji suna fadin is out yaji suna clapping hakan yasa yadan dago kanshi yakallesu ganin sun ciro wukan ne yasa yasauke ijiyan zuciya ahankali, Dr yatambayi anesthesiologist din dake monitoring vitals nata. “How far?” Yace “vitals stable, heart rate back to sinus rhythm, all good” cikeda jin dadi Surgeon din yace “alright let’s stitch her up” ajiyan zuciya Aliyu yasauke sanan yakalleta yace “thank you Pickle” saida aka gama operation din tass sanan Dr yajuyo yakalli Aliyu yana ciremai abubuwan dasuka saka a hannunshi yace “weldone young man, angama operation din she’s out of danger, but u need to rest, yanzu nurses zasu fito daku zaa baka wani magani dakuma maltina dazaisa kasami karfi, i advice you karkai wani aikin karfi daga yanzu har safiya just rest okay” gyadama Dr kai Aliyu yayi sanan ahankali yarike hannun yace “thank you Dr for saving Khairy” murmushi Dr yayi sanan yajuya yafita, Nurse din dazata Iftar da Khairy takaita ICU tazo zata gungura gadon ahankali Aliyu da baida wani karfi sosai ya yunkuro zai tashi dasauri tazo wajenshi tace “please kakwanta katashi zaka fadi” murya chan kasa yace “please give me one minute to see her” yanuna Khairy dake bacci, idanunshi kadai takalla taga son Khairy a idanunshi, ahankali tace “okay” sanan takama hannunshi da taimakonta Aliyu ya iya mikewa tsaye sanan yarike gadon da Khairy ke kai ganin haka yasa tasakeshi tawuce tafice daga OR din ta tsaya agaban kofan ahankali.
[6/22, 9:17 PM] +234 701 275 3212: Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Kallon fuskanta Aliyu yayi yana kallon yanda aka cire intubation din da aka mata tabaki aka sakalamata small small oxygen stream yan kananu ta hanci to help her breath on her own, ahankali yakai hannunshi yadaura kan fuskanta he’s just so short of word all he knows is he’s so grateful to Allah dayasa operation din yazama successful, ahankali yadaura kanshi kan goshinta batare daya daura mata any nauyi ba murya chan kasa yana kallon fuskanta yace “thank you for fighting Pickle, I will not rest sainai brought justice to those that did this to you” shiru yayi sanan murya chan kasa that sounds so weak yace “ba lallai nasamu naganki yanda raina keso ba because of your family but just know that Aliyu loves you alot Pickle” yay maganan gently kafin yakalli pink lips dinta dayaga sun bushe sosai, ahankali jikinshi harwani rawa yake batare daya raba fuskanshi danata ba yawani irin lumshe idanu sanan gently yay placing bakinshi kan nata, yadade ahaka without doing anything he knows this is wrong dan bai riga ya aureta but wani irin sonta dake pulling nashi yasa yashiga kissing mouth dinta calmly and so very very cool yana sauke ijiyan zuciya ahaEnkali wani kalan sanyi na ratsa shi.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Tunda yake in his life he has never ever kissed anygirl sai yau, almost 30sec yadauka yana kissing dinta kafin ahankali yasaki lips dinta da automatically sukai looking so moist yatashi tsaye yana kallonta daidai lokacin nurse din ta turo kofan dakin ta shigo, maidashi gado tayi sanan yana kallon ta tafitar da ita daga dakin, bata wani jimaba tadawo tafitar da Aliyu zuwa wani lafiyayyen daki da uniform dinshi keciki sanan takawo mai wani magani karba yayi yasha sanan yasha malt din data bashi da some vegitable salad daya kasaci dan bai son abincin asibiti, fita tayi hakan yasa yatashi yana tafiya ahankali yawuce yadauki kayanshi yashiga bathroom yasa sanan yafito daidai zai bude kofa yafita Dr yashigo tareda Baba ganinshi yasa Dr yace “ina zaka haka this is 4 nadare kabari safiya tayi please kazauna kahuta” dan murmushi yayi ahankali yace “I am fine” dan baida karfin magana sosai, anatse Baba yakama hannunshi yace “muje kazauna Aliyu dan Allah” ahankali Aliyu yabishi zama yayi kan gadon yadan sauke kanshi kasa dan bala’in kunya Baba yakeji, ahankali Baba yace “this is the second time you are saving y’ata Aliyu, without you Aliyu da hala Ummulkhair bata rayuba dan dukan munan babu mai jinin da ake nema dan haka from the depth part of my heart Aliyu ubangiji Allah yamaka albarka kaji, Allah ya azurtaka da farinciki duniya wa lahira, ankai Khairy dakin hutu likita yace nan da awa biyu ko uku alluran zai saketa tahuta she’s out of danger komi lafiya lau nagode Aliyu” gyadamai kai Aliyu yayi ahankali yakasa kallonshi, karasowa har gaban gadon Manaf yayi sanan gently yamikama Aliyu hannu ahankali yace “Aliyu can u be my friend nima” dasauri Mu’az yazo ahankali yace “wlh narigaka” dan dariya Baba yayi yace “mehaka kubar Aliyu yahuta dan Allah” dan murmushi kadan Aliyu yayi sanan yamika musu hannu suka gaisa kaman yagaya musu yanason kanwarsu bala’in so ma amman yakasa sundanyi some minutes tareda shi sanan suka fice daga dakin dan komawa gaban dakin da Khairy take dan baaa bari kowa ya shiga ba.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Boys dinshi ne suka shigo suna bashi update kan statement din dasuka dauka daga wajen kowa gyadamusu kai yayi ahankali yace “just keep me posted” gyadamai kai sukayi yanadan jingina da gado.
Ahankali take bude idanunta wajajen 6 nasafe, kadan kadan take bude idanun kafin tabude su tass, machine din da aka jonata dashi ne yay kara hakan yasa duka su Baba suka tashi Baba ya tsaya jikin glass na ICU din yana kiran sunanta. “Khairy kin tashi” ko kadan bataji su Baba ba sabida class din, shigowa Dr da Nurse sukayi dakin, hakan yasa tabisu da kallo, torchlight Dr ya kunna ya haska idanunta sanan ahankali yakashe yamaida aljihun kan coat dinshi yace “Ummulkhair can u hear me” kallonshi tayi sanan ahankali ta gyadamai kai, ahankali Dr yana kallonta yace “yimin motsi da hannunki nagani” motsi tayi da hannuwanta ahankali sanan yazo tagaban gadon yadaga bargon da aka lullube kafanta dashi yana kallon kafafunta yace “yimin motsi da kafafuwanki nagani” ahankali tai motsi da kafafunta ajiyan zuciya Dr yasauke ganin bata sami any matsala ko paralysis ba sanan ya dawo ya tsaya akanta yace “meke miki ciwo yanzu” baki tadan turo ahankali tace “cikina” takai hannunta zata taba wajen da sauri Dr yarike hannunta yace “don’t touch it inda aka miki aiki ne zai daina zafi nan bada jimawa ba, all your family are here bazasu iya shigowa dukansu ba wakikeso kigani” ahankali da muryanta da dakyar take fitowa tace “Baba” murmushi Dr yayi yace “okey-dokey Baba it is, bari naje nabasu good news sanan Baba yay scrubbing in yashigo yaga diyarshi right” gyadamishi kai tayi ahankali, sanan Dr yawuce yafito daga dakin Nurse biyeda shi abaya, chaaa su Baba gabaki daya kowa yataho wajen suna kallonshi, murmushi Dr yamusu yamikama Baba hannu yace “congratulations the surgery was a success Ummulkhairy ta tashi babu wani matsala ko deformities ajikinta, so except her tai full recovery nan da 2weeks but zatai like 3-4days anan cikin ICU kafin afitar da ita akaita normal daki sai a lokacin zaku dinga iya ganinta but yanzu Baban ta kadai zamu iya bari yaganta, zaki iya tafiya gida duk kuhuta Baba ga nurse kabita tabaka gown din tasaka saika shiga kaganta” kowa ijiyan zuciya yasauke na kwanciyan hankali barinma Zayn da ahankali yakoma gefe yazauna yana kallonta ta glass din kaman tajuyo takalleshi yakeji.
Shiryawa Baba yayi tsaf sanan yashigo dakin yana kallonta yace “Ummulkhairy” kallon Baba tayi dasauri tamikamai hannu kaman jira take tafashe da kuka sosai dasauri Baba yayi kanta hannunshi yakai yashare fuskanta yace “common stop crying Khairy na is a strong girl, babu kyau kuka idan akai operation kar dinkin ya kwance, dena kuka kinji” gyadamai kai tayi ashagwabe sanan murya chan kasa tace “Baba I thought zan mutu naje wajen Mama ne” girgiza mata kai Baba yayi yace “kowa idan lokacin shi yayi will go, you are alive Alhamdulillah nagode ma Allah, ya isa kinji I am here now” shiru tayi tana kallon fuskan Baba dan ji tayi kaman taji muryan Ya Aliyu yace mata I am here now, kanta Baba yashiga shafawa da hannu daya dayan hannunshi kuma yana rikeda nata.
Ijiyan zuciya Baffa dake kallonsu yayi sanan yajuya yakalli su Mom da Ammi batare daya kalli Zayn ba yace “kutashi mutafi, anjima dasafe saimu dawo mukawo abinci, Manaf kai Maman ku gida da Maheer, Mu’az saiya zauna da Baban ku anan” Matan Baba batai musu ba tashi duk suka zo zasu wuce juyowa Baffa yayi ganin Zayn azaune yasa yace “tashi mutafi” ahankali yatashi batare dayay musu ba duk suka wuce sanan suka shishiga mota suka wuce.
Suna kawai gida kallon Zayn Baffa yayi sanan yace “with me” faduwa gabanshi yayi rabon dayaga Baffa yay fushi haka harya manta maybe tun yana yaro cus Baffa is a very simple father gashi da raha da son yara, atsakiyan falon Ammi Baffa ya tsaya yajuyo yana kallon Zayn dake shigowa dakin zuciyanshi na tafarfasa, shigowa Ammi tayi waje tasamu tazauna ganin yanda Baffa tun a asibitin talura dayanda take takenshi yana wani share Zayn saikace shine yachakama Yar gwal din wuka.
Ahankali Zayn yakaraso cikin falon ya zauna ahankali akasa yakasa dago kanshi, juyowa Baffa yayi yakalleshi yahade hannunshi tabaya cikin kakkausan murya yakira sunanshi. “Zayn!” Dagokai ahankali Zayn yayi yakalli Baffa ahankali yace “naam Abba” babu wani alamun wasa akan idanun Effa yace “mekajeyi a Variety Pot”?
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Faduwa gabanshi yayi ahankali yafara kokarin saukar da kanshi kasa dan ko kadan bazai iya ya kalli kwayan idon Abban yamai karyaba, cikin kakkausan murya Baffa yace “look at me Zayn bance ka saukarmin da kanka kasa ba” ahankali yakalli Baffa, cikin fushi Baffa yace “Zayn shaye shaye kakeyi”? Dawani irin sauri Ammi takalli Baffa jin kalman shaye shaye tace “wai Alhaji sabida Yar gwal dinku da aka chakama wuka dan tana tareda d’ana shine haryakai afara tuhuman d’ana da shaye sha…..” dagamata hannu da Baffa yayi afusace yasa takasa karasa maganan cikin kakkausan murya yace “kimin shiru Rabia’atu, I am not ready for sakarcin ki this morning” sanan yamaida kanshi kan Zayn yace “daya daga cikin offisoshin dayamin yan tambayoyi yasanar dani agaban Variety Pot kai parking motanka kashiga ciki Khairy kabarta amota anan waje, wajen babu abinda ake saidawa sai kayan shaye shaye da kayan maye daban daban Innalillahi wa innailaihi raji’un Zayn yaushe kafara shaye shaye tarbiyan danamaka kenan shaye shaye!” Baffa yay maganan yana kallon fuskanshi dan fuskan Zayn bayatabamai karya, kallonshi kadai yakara tabbatarmai da yes shaye shaye yaje yayi, Baffa jiyayi ranshi na tafarfasa yace “Zayn tayaya zaka dauko mace, Yar yarinya ka ajeta gaban wajen da ake shaye shaye da kasan criminals nanne majalissan su, kashiga ciki kaje shaye shayen ka kabarta inba sakarci da rashin hankali irin naka ba” Baffa yadanyi shiru yana kallonshi kafin cikin ihu da saida gidan ya amsa yace “inda yarinyar nan tamutu tayaya kakeso na kalli mahaifinta dabai dade da rasa matarshi ba iyye? Tayaya!” Baffa yay ihu da saida Ammi tadaura hannunta aka, Baffa yace “kasan menene tsakanina da Baffan ka mahaifin Khairy kuwa?? Bamuda dangantaka ta jini amman duk duniyan nan ko yan uwana basukai Baffan ka matsayi, kima da daraja awuri naba, azuciyata ba daduka duniyan nan Zayn, duk duniyan nan banida kaman Baban Khairy, bakuma zan taba samin kaman Baban Khairy ba, kabani kunya Zayn kabani kunya, kayi karatun addini