Showing 96001 words to 99000 words out of 108352 words
Chapter 33 - Alkawarin Zuciya by M Shakur Complet .txt
mijinta yasa ko inda yake bata kalla ba agaban kowa Aliyu yakama hannunta sanan yakalli su Baba da Baffa yace “goodnight Baba saida safen ku” saida safe duk suka musu sanan Baffa yace “muje kaga Zayn, saida safe Amini” suma suka wuce motansu Zayn yaRshiga mazaunin direba yajasu suka fice daga gidan.
[7/8, 12:26 PM] +234 816 261 9303: 7️⃣2️⃣
Suna kaiwa gida bude musu gate akayi suka shiga ciki parking yayi wajen parking sanan yakashe motan batare daya budeba yakalleta kaman yanda tajuyo takalleshi yace “leki ijiye kayayyakin nan kima Gwaggo sallama kizo wajena ki kwana” makemai kafada tayi ahankali tace “ni kunya nakeji” dan murmushi yayi yace “ashe ko ni zan biyoki let’s go” murmushi tayi suka bude mota suka fito, tai hanyar flat din Gwaggo dagudu Aliyu ya tsaya yasaki baki yana kallonta saikuma yadan saki murmushi kafin yamaida kofan motan yarufe yawuce side din Mami, sallama yayi yashiga falon, daga Dad sai Mami ne afalon tana zaune kusada Dad shikuma Dad yana some paper work ganinshi yasa yature kome yakeyi ya kalli Aliyun, dan murmushi Aliyu yayi yace “Dad ina yini, Mami ina yini” yagaidata batare dayama kalletaba murmushi tayi ta amsa tace “ai mun zaci dagachan ka gudu da amaryan kane wanan dahar shadaya baku dawoba” Dad da tunda yashigo yake kallonshi babu wanda yakaishi understanding Aliyu a duniya yace “Yaya akayi Gadanga?” Kallon Dad Aliyu yayi yanaso yamai maganan yana jin nauyi kuma yama kasa Dad Ya tsareshi da idanu yace “talk what is it”? Ahankali yadan saukan da kanshi kasa murya chan kasa yace “Dad bazamu iya maida tarewan this week ba dole sai in 3weeks time” dan murmushi Dad yayi na manya ba Aliyun dayake cewa ya tsaneta bane wanan ba hmmm lallai yaran zamani tunda harshi dakanshi yay magana haka gwara ya maida tarewan this week kafin ayi abin kunya agidan nan, maida kanshi yayi kan rubuce rubucen dayake yace “okay Allah yakaimu wanan satin zaku tare zan waya da Babanta tashi kaje” dasauri yatashi yanajin wani dadi da kunya at the same time haryakai kofa zai bude Dad yace “one more thing Aliyu” dasauri yajuyo kanshi akasa, ahankali Dad yace “you are not allowed ka shiga side din Gwaggo dagayau, dagayau karka kara ganin Ummulkhairy sai ankaimaka ita gidanka, inhar kabi kan dokan nan dana shimfida maka to baza’a tare wanan satin ba kanajina” gyadamai kai Aliyu yayi ahankali dudda baiso hakan ba amman he’s willing yay hakan yau Saura kwana hudu asabar din, wucewa tayi yafita dasauri Mami tace “yaza’ayi ka yarda Alhaji bayan kasan ba’a gama shirye shirye ba” anatse Dad yace “akwati ne kawai baki gama hadawa ba kuma kece kebata lokaci, gobe duk wani kaya da ake bukata na akwatin nan ni dakaina zansa akawo, wata na hudu kenan ake da bikin nan basu tare ba, tunda shi harya cire kunya yace yanaso atare abarshi yatare Aliyu ba yaro bane ina fata kin fahimta” gyadamai kai Mami tayi ahankali tadade tanama kanwarta Hajo kwadayin Aliyu sabida yanda mijinta keson Aliyu, babu wanda yasan assets nashi dakomi nashi passwords pins nakomi nashi sai Aliyu, ga Aliyun banda company da gidaje da mahaifinshi yabashi shi kanshi Aliyun nada businesses da dama dake yielding mai bala’in money, wani kalan bakinciki taji aranta dayasa ta tashi kawai tama wuce sama.

Saida sukakai gida zai bude kofa yafice Baffa yarike hannunshi hakan yasa dasauri yakalli Baffa, murmushi Baffa yamai yace “sit Zayn” komawa ahankali Zayn yayi yazauna yana murmushi, ahankali Baffa yace “abokinka Mamu yabani labarin Aisha da kai achan kasan wajen dakukai karatu Zayn” Baffa yakirashi ahankali yace “Naam Abba” ahankali Baffa yace “kagadai bani na zabamaka Aisha bako amman duk wanda yayi abu domin iyayenshi baya tabewa, hakki nane nai guiding naku and put all my children a right tract, naga amincin dayake tsakanin mahaifiyarka da mahaifiyar Aisha, duka duka bikinku saura sati daya Zayn, inhar kai imani da kaddara sanan kama iyayenka biyayya trust me reward dinka is with Allah, Son ka manta da Ummulkhairy Khairy aranka, Allah yariga yakaddara cewa ita Matan Aliyu ne, yaron nan abin tausayi ne shima Zayn baida mahaifiya kaman Khairy gakuma mugun ciwon zuciya, kakosan yanzu haka akwai yan abubuwa na likitanci dake supporting heart dinshi acikin zuciyanshi” kallon Baffa Zayn yayi shiru, gyadamai kai Baffa yayi yace “yes Zayn, nasan ka nasan koda bakasan Aliyu ba ayanda yake neman mutuwa kan Khairy zaka iya barinmai kai musulmi ne kuma zaka iya soma dan uwanka abinda kake soma kanka, Zayn I love you kaine d’ana nafari I don’t want you to waste your life, Zayn kaso Aisha for me, for ni mahaifinka, for mahaifiyarka, for sake na ita Aishan dake sonka Allah will reward you for that kaji yaro na” ahankali ya gyadama Baffa kai yanajin duk wani nauyi da zuciyanshi yamai natafiya, hannu Baffa yakai yakama kuncinshi sanan ahankali ya matso ya manna mai peck akumatu da goshi ahankali yace “Allah yamaka albarka Zayn” ahankali yace “Ameen Abba” murya chan kasa Baffa yace “start planning your wedding kome kakeso tell me kaji” gyadamai kai yayi ahankali sanan Baffa yawuce yafita daga motan zuwa flat dinshi.
Ijiyan zuciya Zayn yasauke he hates Aisha sosai but for the first time yau kalaman Abba yasa yaji he’s ready to give her a second chance, kowa arayuwan nan deserves second chance, idan yana cewa yar iskace ita shima ai hakan ne, Yar iska da dan iska kowa deserves a chance inhar yayi tuba na gaskiya, tunda aka samusu rana kusan kullum Aisha kuka take tana rokonshi ya yafemata, kullum test messages ta rantse takara rantsewa cewa sex din dasukai da Kb sau dayane kuma shima was a mistake ranan sunyi drunk yasa tasha shisha, sex din datayi kuma dashi was all out of love tadauka ayanayinshi that’s the only thing dazaisa ya sota he’s really to let go off everything yama iyayenshi anything, babu amfanin d’a dabazai iya sacrificing happiness nashi for iyayenshi ba, he was a bad boy before but sanadin Khairy kasheta da aka kusayi yasa ya shiru idanunshi suka bude yaga gaskiya, ya tsani shisha, kwadayin mace wanan da kyar yakema bacci saisa kullum yake azumi yana istigifari bazai kara zinaba shida mace sai halaliyanshi, ijiyan zuciya ya fuzar sanan ahankali yasa hannunshi yaciro wayanshi daga aljihu number Aisha yaciro ahankali yashiga yimata text.
“Aysha I’ve accepted you, but I need to ask for your forgiveness, nasaki kuka, bakin ciki, i judged you call you all sort of names bayan ni I am even far far worst than u are, ance iskanci awajen namiji ado ne but is all a lie, wutan jahannama guda ce for mace da namiji, kiyafeni let’s ask Allah for forgiveness, build a new life and forget our past, this is to new beginning, I can’t wait to make you mine Ayshatu”
Turamata text din yayi tareda sakin murmushi dan yasan she will be delighted taga messege dinan sanan ahankali yabude mota yafito yana kulle motan yawuce ciki.
“Iskanci bin mata, shaye shaye bashine farin ciki da wayewan rayuwa ba, shidama ance sabon Allah nada dadi, Allah nada so many ways na kama mutane, I hope all of us mun gyara kanmu ta hanyar daina sabon Allah damukeyi azahirance dakuma aboye, Allah ya shiryemu gabaki daya, Allah ya yafemana kura kurRanmu Ameen”.
[
[7/8, 12:26 PM] +234 816 261 9303: 7️⃣3️⃣
Gagarumin biki ake shiryawa agidaje uku, gidansu Aliyu gidansu Baffa da gidan su Aysha.
Baba yama Khairy lafiyayyen kayan daki da aka kai babban gidan Aliyu an jeramata komi, akwatinan da Aliyu dakuma Dad da Gwaggo sukama Khairy kusan 40 dan set daban daban designers, fir daga Dad har Gwaggo sun hanashi ganin Khairy da akema lafiyayyen gyara sai yanzu Khairy takeji aure take tasa Batool tamata inviting all her friends ranan Friday da Saturday ne za’ayi biki asabar da night akaita gyara akema Amarya na ban mamaki.
Ranan Friday wajen kamu aka bari Aliyu yaganta bayan yabiya kudi dayaga Khairy saida yadan kusan zarewa akahau nai dariya Dan rudewa yayi su Meena sai dariya suke dan tunda Aliyu yakirata yanunamai shiya yafema Khairy komi yawuce between them kuma yanaso tabata hakuri sudawo kaman sisters taje tabama Khairy hakuri da ita da Batool sune manyan kawayen amarya akai shagali har dare ko kadan ba’a bari Aliyu yakebe da Khairy ba Aiko yacika yay fam yace zata ganene sai dariya take.
Yau babban ranane wajen both Aliyu da Khairy wato babu abinda yakai soyayya dadi sunma kosa dare yayi tabar gidan nan ta tafi gidanta wajen Aliyun ta dan tayi kewan shi sosai kwana nawa bata ganshi ba.
Karfe 8 nadare aka tafi da Ummulkhairy gidan mijinta gidan Aliyu Hydar.
Karfe 8 nadare aka kai Ayshu gidan mijinta Zayn.
VIP kunason amarcin this two angwaye konasu KhairRy kadai???
[7/8, 12:26 PM] +234 816 261 9303: 7️⃣4️⃣
Dagaske Aliyu one single friend bayida shi saidai yaran aiki, hakan yasa Dad yadaukeshi amota sai uban kunya yakeji har zuwa Babban gidanshi, cikin gidan Dad yashiga gidan yahadu bana wasaba kaman wani gidan gwamna, kallonshi Dad yayi yace “Oya get down and go kasayi baki kasan yanda zakayi da kawayen amarya sutafi nidai saida safe” awani irin kunyace yace “Daddd plssss” hararanshi Dad yayi yana murmushi yace “don’t Dady me, Allah baku zaman lpy gud night son” ahankali yabude motan yasauka yabude baya ya kwashi manya manyan ledojin dasuke nan aciki sanan yamaida kofan yarufe Dad yaja mota abinshi yawuce yay tafiyan shi.
Okay Gidan yabida kallo sanan ahankali yafara tafiya zuwa gaban flat din ahankali yabude kofan ya shiga gidan wani haddaden kamshi yake banawasa ba, furnitures na ciki zaka dauka villa kaje, ganin babu kowa a falo yasan suna sama yasa yawuce wani hadadden daki dakenan kasa yabude kofan yashiga dakin shima yahadu yasha furnitures ga kanshi da dakin keyi ijiye komi yayi awajen sanan ya kwanta kan gado wayanshi yaciro yay dialing number ta amman harya gama ringing bata dauka ba hakan yasa yamata text.
“Suwaye tareda ke”?
Ko 1min text din baidauka ba tamai reply.
“Gwaggo, da Meena, da Batool da Amal, Ya Aliyu wai kwana zasuyi please kazo na ganka yau kwana nawa I didn’t see you”
Wani kalan murmushi yayi yana tunanin yanda zaiyi dawanan jarababbiyan kakan nashi, tashi kawai yayi yawuce sama Gwaggo yagani zaune falon sama dawani katon ghana masgo guda daya tana lissafin wani daki zata dauka adakunan dake saman tana ganin Aliyu tace “yauwa Gadanga zo bani dakina da kanka kagani naje najera wayan nan kayan a sip, gobe direba zai karasa kwasomin kayayyakina na jera adakin nawa” wani kallo Aliyu yamata daidai Meena tafito daga dakin da Khairy keciki ganin Ya Aliyu da Gwaggo yasa ta gimtse dariyan datakeji tazo wajen da sauri tace “Ya Aliyu Gwaggo tahada kayanta tass wai gidanka zata dawo dazama bazata iya rabuwa dakai ko Khairy ba” wani kallo Aliyu yama Gwaggo da itama kallonshi yake yace “wlh bazaki zaunamin agida ba ki koma chan gidan danki kicigaba da zama” nuna kanta Gwaggo tayi tace “ni zakama rashin mutunci” hararanta yayi yace “eh” cikeda masifa ta tafa hannu tace “yo idan ka isa Aliyu zoka korani daga gidan nan” wuceta yayi yay dakin dayasan Khairy keciki yabude dakin, Khairy na zaune kan gado an rufemata kai da lafaya ga Batool da Amal duk akan gado suna mata hira, ganin Aliyu yasa duk suka gaidashi, dan murmushi yayi yasa hannu a aljihu yaciro bandir na yan dubu guda biyar ya ijiyemusu akan gado yace “ka kudin siyan baki ina zuwa bari na ari Mrs Aliyu” yay maganan yana kama hannunta dayasha lafiyayyen lalle, ahankali tabiyoshi ta sauka kanta alullube yawuce suka fito daga dakin ganin yafito da Khairy yasa Gwaggo ta mike tsaye tace “ina zaka kaita kasayi kudin bakin bakin ne” ganin acike Gwaggo take dashi yasa ahankali yace “magana zamuyi da ita afalo Gwaggo, kuma ai nasaya ko Meena” dasauri Meena ta gyadama Gwaggo kai tace “ga kudin chan adakin” dasauri Gwaggo tace “muje ingani” tai hanyar dakin, dawani irin sauri Aliyu yaja hannunta suka sauka kasa zuwa dakin maida kofan yayi yarufe yasaka key yakai hannunshi ahankali Ya yaye gyalenta murya chan kasa yace “Assalamu Alaykum” wani irin murmushi Ummulkhairy tayi tai wani tsalle ta rungumeshi, wani irin fito da ita daga jikinshi yayi kawai Ya dauketa sama yana murmushi sosai yace “I miss this girl, me kikamin ne”? Sauketa yayi dawani irin sauri tazauna kan jikinshi tana kallon fuskanshi yanda yamata kyau ahankali tadaura hannunta kan kirjinta dayan hannunta kan kirjinshi tace “wani sirri ne da only this 2 zasu iya ganewa” hannunta yakama ahankali yamma hannun kiss yana kallonta kaman baitaba ganinta ba yanda takara kyau fatarta na taushi tana kamshi turare bana wasaba, jin Gwaggo na kwalamai kira yasa yace “bazata taba sani we are here ba, let’s go and perform ablution” gyadamai kai tayi suka wuce bayi alwala sukayo sanan suka fito dakin akwai dadduma kowani daki na gidan an ijiye dadduma hakan yasa suka shimfida sukai salla bayan sun idar yamusu addu’a yaHkama kanta yay addu’a sosai sanan ya warware mata gyalen.
[7/8, 12:26 PM] +234 816 261 9303: 7️⃣5️⃣
Murya chan kasa yace “have you eaten”? Girgizamai kai tayi alamun no hakan yasa yajawo ledojin daya kawo yabude musu bankararrun kajin da yogurt yace “muci” gyadamai kai tayi sanan tabudemai baki, murmushi yayi yace “1 minute wife kawai” wani kalan kunya taji tasauke kanta ya yago kaza yakai bakinta tafaraci sosai taci shima sosai yaci sanan yatashi dagata itama yayi yawani fizgota jikinta yana wani irin kallonta kunya taji yakamata dasauri ta sunnar da kanta kasa tai bayi dasauri shima yabiyota hannunta ta wanke sanan tadauki daya daga cikin savon brush dake bathroom din ta wanke bakinta shima haka tarigashi gamawa hakan yasa tajuya zata fita da hannu daya yariketa hakan yasa ta tsaya tana kallonshi yanda yay kyau farin shaddan dake jikinshi bakaramin kyau yamai ba, Ya Aliyu nada kyau da ace zata haifi all yaranta suyi kama dashi data more gashi fari fat unlike ita datake nan black beauty. “Kinsan cewa I am yours now” Aliyu yay maganan flashing water on her face ganin yanda take kallonshi, wani irin murmushi tayi ta lumshe idanu tabudesu ta daura akanshi, bude kofan bathroom din yayi sanan yadauketa kaman wata Yar yarinya yace “maisa kike kallona” yay maganan yana kashe wutan dakin yana dauke da ita yay gado da ita wani irin jefata kan gadon yayi sanan yahau kanta batare daya sakin mata nauyi ba yakai fuskanshi daidai saitin nata murya chan kasa yace “maisa kike kallona” kaman wata Yar baby da murya kar karama akuma shagwabe tace “Ya Aliyu you are so cute, inaso yarana suyi kama dakai” wani irin kankameta yayi cikin kalan muryan yan iska yace “bari naciki namiki ciki zakiga zaki haifi masu kama dani Pickle” murya chan kasa tace “Ya Aliyu I love you” shiru yayi dan kalman har ranshi yajita, ahankali yama lips nata peck, murya chan kasa yace “and I love you Ummulkhairy, I love you” gyadamai kai tayi tana kai duka hannunta saman kanshi ta cusa hannayenta cikin soft gashin kanshi tanajin wani irin shauki nashi ita kadai tasan yanda takeson Aliyu, ahankali tace “Ya Aliyu” murya chan kasa yace “yes Pickle” murya