Showing 84001 words to 87000 words out of 108352 words
Chapter 29 - Alkawarin Zuciya by M Shakur Complet .txt
sama bakinta harwani rawa rawa yake tace “Ya…..Ali….yu” chak ya tsaya batare daya juyo yakalleta ba, ahankali takai dayan hannunta dat is very tashare hawayen dasuka zubomata sanan gently tace “Ya Aliyu I am sorry, dan Allah kayafemin”
6️⃣3️⃣
Wucewa sama taga yayi abinshi batare daya juyo yakalleta ba, tadade tsaye awajen sanan ahankali tajuya tafice daga dakin rikeda kwaryan furan jitayi babu abinda kemata dadi, dakin Gwaggo tashiga ganinta da kwaryan furan yasa Gwaggo tace “ya shanye”? Girgixama Gwaggo kai tayi tace “yace bazai sha ba” cikeda masifa Gwaggo tace “shiya sani ijiye kije kihuta abinki kinji” ijiyewa tayi sanan tawuce dakinta tana shiga tafada kan gado kwanciya tayi dasauri tafashe da kuka sosai murya chan kasa tace “he hates me, he hates me” tama rasa mezatayi wayanta da Gwaggo ta ijiye mata akan gado ta dauka sanan tai dialing number Batool tana kira tadauka tace “maiya sameki dazu naji kinyi ihu haka faduwa kikayi” kasa magana tayi kawai tafashe da kuka cikin kuka sosai tace “Batool Ya Aliyu yadawo ya tsaneni sosai, Batool I don’t even know what to do dan Allah help me, kinji” yanda taji tana kuka yasa Batool tace “batun yauba bayan kin bani labari what u told him nagayamiki kinyi kuskure Khairy that’s not how to make him rabu dake, but that one now is bygone, yariga yafaru Khairy rana daya so baya komawa yazama ki, bansan Aliyun kiba kene kika sanshi, kinsha bani labarin fushin shi da Kishin shi, Aliyu na sonki har gobe har jibi so ma mai karfi kuwa, you should just be diplomatic about it, kinunamai kin waye u are a graduate, cikin sauki kija ra’ayinshi make him come for you batare dayasan he’s even coming for you ba, you know his weak point, karki bada mata please, zan turamiki number M shakur kibiya kudi ki shiga group din matan aurenta kiga yanda ake karkato da hankalin muji mai taurin kai stop crying kinji kiyi wanka pray kije ki nemi abinda zakici” gyadama Batool kai tayi ahankali murya chan kasa tace “thank you” katse wayan Batool tayi hakan yasa ta ijiye wayan share hawayenta tayi tass sanan tasauka daga kan gadon, ahankali tawuce bayi bayan tacire kaya tana kallon kalaban da akamata dasukai bala’in kyau kaman anmata kafin attachment nan ko gashinta ne, hannunta tanunama madubi ta kalla shima yayi kyau sosai sanan tawuce tai wanka tadauro alwala tafito daure da towel akirji tabude wardrobe wani rigan bacci pink tasaka daya saukan mata zuwa guiwanta, rigan bacci yazo dawani open cap dinshi hakan yasa ta ijiye cap don kan gado tahau kan dadduma tai sallan magrib, tana idarwa wayanta tadauka takira Ya Maheer sunata hira sai wajen isha’i sanan sukai sallama ta tashi tai sallan isha’i, jin cikinta na kuka dan saida yanzu ta tuna tun wainan safe bata sakecin wani abu ba yasa ta tashi hulan kayan baccin tadauka tasaka ipen cap ne hakan yasa duka gashinta yazubo gadon bayanta, tai kaman wata Cinderella, silipas dinta na gida tazura akafa sanan tabude kofa tafito ko kadan batasan Aliyu na falon ba saida tafito falon, da kallonshi kadan tayi tadauke kanta dasauri sai yanzu nema taga fuskanshi woww! Wlh kaga Ya Aliyu zaka dauka balarabe ne gashin gemunshi da sajenshi sundan kara yawa kadan daya haskaka fuskanshi, yana kwance kan dogon kujera waya a kunnenshi yana magana ahankali, kallo daya tamai tadauke kai dasauri Gwaggo dake binta da kallo tace “indomie ko Khairiya”? dan murmushi tayi akunyace dayar karaman muryanta tace “Gwaggo Kwai zan soya” tai maganan zata shiga ciki dan kunya takeji Ya Aliyu yaganta ahaka daga ita sai Yar rigan baccin da pant da tasaka aciki ko bra bata sakaba, ganin zata komaciki yasa Gwaggo tace “ina kuma zaki yoo ba kitchen zakiba tundake bakicin abincin da normal mutane keci” ahankali tace “Gwaggo hijabi zan dauko” baki Gwaggo tasaki tace “yau kuma nikike sama hijabin koko mijin naki Hydar, wuce kitchen kije kinemi abinci kisama cikin ki kafin ciwon yunwa yakamaki” gyadama Gwaggo kai tayi sanan ahankali tafito tawuce feeling so uncomfortable tana tafiya kafafunta na harhardewa, daga inda yake kwance dudda waya yake but all abubuwan da Gwaggo kefadi yanaji, kasa hana kanshi yayi yakalleta dan satan kallonta yayi sanan yamaida kanshi kan wayan dan bayason yana kallonta motsamai da soyayyanta yake aranshi, juyowa Gwaggo tayi tana kallonshi cikeda korafi tace “ni babanka yamazo yay maganan bikinku akaita chan gidanka, yarinya batacin abinci salon wani abu yasameta ace nine bana bata abinci Iyye ni wlh banajin dadin wanan lamarin ko kadan, tun safe fa waina biyu kawai taci bata karacin wani abu ba” kofan da aka bude yasa tajuyo ganin Meena ne yasa ta watsa mata harara tace “munafuka dayake yayanki yadawo dole na ganki a bangarena to fita” dariya Meena tayi tashigo wata kyakkyawan budurwa dake kama da Mami biyeda ita tace “Hajo tazo hutu gidanmu shine fa nakawota ta gaidaki, Mami tahanamu dafa indomie a kitchen dinta shine mukazo mudafa anan” tai maganan Meena na zama kusada Ya Aliyu da gama wayanshi kenan yana kallon Meena, Hajo datadan saci kallon Aliyu tashigo tana gaida Gwaggo da Ya Aliyu dabai amsata bama sai tambayan Meena su Amal dayake tacemai sunyi bacci sanan ta tashi takalli Meena tace “zomuje mudafa” wucewa kitchen din sukayi Gwaggo na ihu karsu bata mata kitchen ganin Khairy a kitchen tana soya kokarin soya egg guda daya tahada tea a mug tana juyawa da cokali yasa Meena tajuya cikedajin haushi tace “zomuje” dasauri Hajo takalli Khairy da itama kallonsu taje batare data kulasu ba tace “akan mene muda kitchen din gidanmu zamu tafi” dan tana ganin Khairy tagane matan Ya Aliyu ce dantaga video bikin da akayi a gidan nan, wucewa Meena tayi tafice tace “to nidai ina falo kika dafa saiki kawo mana muci” tai tafiyanta itakuma Hajo tashigo kitchen din tana daukan tukunya daya dan tara ruwa tana habaici, “adai gama yawo da kaya babu breziya bazamu so mutum ba, dazu inaji rokonshi ake yama zauna da ita yanaki aikin banza” tafashe dawani makirin dariya, dudda maganan ya sosama Ummulkhairy rai batace komiba besides bamatasan waye yarinyar ba, juya kwanta tayi sanan tawuce tadauko plate tazo ta kwashe itakuma Hajo tadaura ruwa agas din tanabin Ummulkhairy kallo da gefen ido ganin yanda yarinyar keda shape dakuma diri ga kirji kaman zasu fasa riga atsaye fam dasu hada komi Ummulkhairy tayi a tray tazo zata wuce da gangan Hajo tazo dabaya dabaya kaman mai neman abu ta bangaje Ummulkhairy da saura kadan tafadi tai maza ta dafa fridge dinsu amman gabaki dayan tray da kwan ta dakuma shayinta saida yazube akasa da tray abin suka hadu sukai wani bala’in kara dayasa Gwaggo tai ihu daga falo tace “meya faru wayamin bari a kitchen!” Takalli Aliyu tace “dubomin kitchen dina dan Allah”
Wani irin dago kai Khairy tayi zuciyanta na tafarfasa sabida bacin rai ta kalli Hajo, wani irin makirin murmushi Hajo tasakin mata tace “oops my bad” ji Ummulkhairy tayi tazo wuya dawani sauri ta yunkuro zata dauramata mari akunci. “Ummulkhair!” Taji muryan Aliyu daga bakin kitchen din yakirata, juyowa tayi takalleshi da idanunta dasukai ja sosai, kafinma yay magana ganinshi yasa Hajo tai kwabkwab da fuska kaman zatai kuka tace “Ya Aliyu sabida nazo na kunna gas kusada ita taketa zagina shine garin bangajeni tazubar da abinda datafa shine kuma zata maran, what is wrong with her” Dawani irin sauri Ummulkhairy tajuya tai kanta tace “nikikema karya”? Takai hannunta zata chakumeta cikin fushi Aliyu yashigo kitchen din Khairy ya kalla yadaka mata tsawa yace “ke wace irin mara tarbiya ce, why do you look for trouble? Get out of this kitchen, out!” Dawani irin sauri takalleshi jin yanda yadaka mata tsawa, daure fuska tamau yayi yana kallonta, jitayi kuka na zuwan mata amman ta daure wlh ba zatayi ba agaban yarinyar nan ba kuma wlh idan bataci uban uarinyar nan agidan nan ba ba sunanta Ummulkhairy ba, ahankali tajuya zata fice, fashewa da kuka Hajo tayi tace “Ya Aliyu batacemin sorry ba” batare daya kalleta ba yace “come back here and say sorry” chak Ummulkhairy ta tsaya bura’uba tsanan haryakai haka juyowa tayi da kanta ta kalleshi ido na cikin ido batare data kalli Hajjo ba, ahankali tace “sorry” sanan tajuya dasauri tafice Gwaggo dake zaune ganin Khairy tafito dagudu yasa tace “menene me aka miki?” tama kasa amsa Gwaggo dakinta tayi da gudu tamaida kofa tarufe tafada gado tana kuka.
Ahankali yasauke ijiyan zuciya yabi tea ta da kwan data soya da duk suka bare a kitchen din da kallo, yasan cewa he hates her bayamason yanasa idanunshi akanta dan the more he’s looking at her the more yana tuna abinda tamai amman jiyayi bazai iya yabari ta kwana batare dataci abinci ba.
“Ya Aliyu nadafa indomie dakai”? Kaman daga sama muryan Hajo yadaki kunenshi juyowa yayi yazuba mata mugayen eye dinshi dayasa taji zuciyanta yabada ras! Cikin kakkausan murya strictly yace “this should be the first and last time dazaki shiga harkan matata, off this gas get a mop and clean this mess kibar flat din nan” gyadamai kai tayi ahankali sanan yawuce yafita daga kitchen din yafito falo daidai Gwaggo nafitowa daga ciki tace “mekuka ma Khairiya take kuka”? Dauke kai yayi yana kwanciya yace “bansani ba” daidai Hajo nafitowa daga kitchen din bayan tagama abubuwan dayasata tayi ganin babu Meena ma afalon yasa tasan tawuce side din Mami, cikeda masifa Gwaggo tace “dan ubanki kika kara dawomin daki saina maidake gurguwa fita” fita tawuce tayi Gwaggo ta ballama Aliyu harara tace “kaima wuce kafita bacci zanyi” akufule yace “saiki zo kifitar dani” tsaki Gwaggo tamai ta tashi tashiga ciki tace “kaiyita zama karube anan mai bakin hali” tawuce dakinta tashige ta kwanta kan gadonta ranta abace akanbar shikadai afalon.
6️⃣4️⃣
Shi baimasan mesa yama damu dabataci abinci ba taje ta kwanta, dan gajeren tsaki yaja sanan yatashi tsaye yawuce corridor yashiga yana kallon dakin Gwaggo da wuta kenan kunne, hannu yasa yadan daga labule ganin Gwaggo yayi kan gadon kauyenta dan haka suke kiran gadonta babu yanda basuyi da itaba Dad ya chanza mata gadon nan ba amman taki tamakalema gadon kaman mayya tana kwance share share tana bacci tabude baki tana minshari nada kara sosai hararanta Aliyu yayi yasaki labulen ahankali yace “fitinanniyan tsohuwa” sanan yakalli kofan dakin da Khairy keci dakenan akulle dan jim yayi yana kallon dakin kaman wanda aka ingiza yawuce gaban dakin ya tsaya yay shiru yana kallon kofan kafin ahankali kaman barawo yasa hannu yabude kofan ahankali wani kalan cool kamshinta ne mai bala’in dadi yadaki hancinshi dasaida yasa yasauke ijiyan zuciya ya lumshe idanu tareda budewa sanan ahankali yasa kafan damanshi sanan yashiga dakin dakenan da duhu yasa hannunshi ahankali yakunna wutan dakin yanabin ko’ina na dakin da kallo dayake nan tsaf tsaf very clean a tidy kafin ahankali yasauke idanunshi kanta, tundaga kan kafafunta yake kallonta sai yanzu yakema kallon kafan da kyau da jan lallen yamai kyau kaman yaje yashafa, dogayen kafafunta very fresh yabida kallo harzuwa kan cinyanta kafin idanunshi yasauka kan cikinta dayay flat pas kaman bata tabacin abinci ba gently yasauke idanunshi kan boobs dinta he knows yanason Ummulkhairy but baitaba tsayawa yamata kallon kurilla ba sai yau sabida yau yasan halas yake kallo, baitaba sanin she’s this booby ba sai yau wani kalan ijiyan zuciya yasauke bashiri sanan yakalli fuskanta she’s sleeping peacefully da dan ragowan hawaye a idanunta kitson kalaban datayi duk sun zubo gaban fuskanta kaman yadauketa yagudu yakeji tafin hannunta yakalla dayaga lalle sunma hannunta kyau wayanta dake side drawer dayay vibrating yay wajen yana tafiya without making sound screen din wayan yakalla messege yagani daga Batool.
“Kinsamu kinyi apologyzing din” hannunshi yasa yadauki wayan ahankali sanan yabude yana karanta all messages datakema Batool din tun bayan aure, daga tace takasa daina tunaninshi batasan halin dayake ciki ba no body is saying anything to her saikuma messege datama Batool nacewa Gwaggo da Dad kadai kesonta, Meena hate her waita yaudari Yayanta, Mami kuma doesn’t even look at her zare idanunshi yayi daga wayan yakalli fuskanta sonta har tsakiyan bargon kashinshi yakeji but at the same time yakasa dainajin haushi ta da tsananta on abubuwan data fadimai kan Zayn is just like abu biyu na dambe azuciyanshi SO da TSANA, saida yagama bincika wayan nata tass sanan ya ijiye yakalleta.
“Ke!” Yadaka mata tsawa daga inda yake tsaye akanta ko kadan batamayi motsi ba, dan gajeren tsaki yaja sanan yakai hannunshi ya bubbuga filonta tareda kiran sunanta da karfi. “Ummulkhair” wani irin firgita tayi tawani taso saura kadan ta tumbulo daga gadon yatareta da hannunshi dawani irin sauri takalleshi idanunta sundanyi ja na nuna alamun bacci acikinsu, hannunshi yadan kalla yanda ta rirrikeshi kaman zata shige jikinshi ganin tafarka daga baccin tass yasa yadaure fuska yace “cikani” ahankali tazare hannayen ta da jikinta daga nashi tana komawa baya sanan taja bargo tana kokarin rufe jikinta zuwa kirjinta, dauke kai yayi batare daya kalleta ba yace “go and find something a eat, nobody sleeps with hunger agidan nan stand up” wani abu taji yazo mata wuya hakan yasa takalleshi ganin ko kallonta bayayi yama dauke fuska ne yasa ahankali tasaki bargon ta tashi daga kan gadon wardrobe tabude tadauko wani doguwan rigan boubou sanan tashiga bathroom dagudu jin tabude kofan bathroom yasa yajuyo yakalli kofan bathroom din, bude kofan tayi ahankali tafito kampala boubou yamata wani kyau ajiki tama manta babu Dan kwali akanta ta gefenshi tabi tabude kofan dakin tafice yajuya tail yana kallonta kaman baitaba ganinta ba yadade tsaye awajen sanan yawuce yafita daga dakin yadawo falo a dinning yaganta zaune tazuba wani dan karamin rice tasa spoon tana kallo batare datama tababa.
Dan jim yayi sanan yataho batare dayace mata komi ba yabude flask na rice don dayake nan da zafinshi yadebo yakara mata akai abincin takalla sai kawai tashiga raira kuka ahankali, wucewa da sauri yayi yawuce falo yay kwanciyanshi akan kujera tadade tana rera kukan sanan tagoge fuskanta tadauki spoon tashiga cin abincin tana turo baki baisan ya akayi ba samin kanshi yayi da ciro wayanshi daga aljihu ya danna video yana mata tanacin abinci tana turo baki tana goge hawaye da bayan hannu kamna irin kananun yaran nan da aka tursasa suci abinci yana wajen yana mata video har saida ta cinye sanan tazuba ruwa a cup tasha batare daya kalleshi ba ta tashi daga dinning din fuuuu tai ciki samin kanshi yayi da dan murmushi sanan ya tashi daga kan kujeran yay wajen dinning din yana kallon plate din da cokalin dake plate din data bari awajen samin kanshi yayi da bude warmer yadebo rice shima yazuba plate din sanan yadauki spoon dinta yadebi rice din yakai bakinshi yayi dan murmushi daidai wayanshi na vibrating kafin ma yakalla yasan dad ne hakan yasa yatashi yadauki plate na abincin yafita daga daga flat din Gwaggo yanaci zuwa flat din su Mami Dad ne kadai zaune a falo glass a idanunshi yana wasu yan ruCbuce rubuce.
6️⃣5️⃣
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Ganin Aliyu yasa ya ijiye komi yature yana kallon plate na abincin hannunshi yace “sai yanzu kake dinner Aliyu” gyadamai kai yayi yana zama kusada Baban nashi ahankali, yace “Dad ina yini” Dad na kallonshi yace “how are you”? Abincin ya ijiye ahankali sanan yace “am fine Dad” shiru Baban yayi yana kallonshi sanan anatse yace “Aliyu kadawo don’t you think yakamata kamin magana” dan shiru yayi yasan mai Dad kefadi kafin ahankali ya yatsine fuska murya chan kasa yace “Dad I told you I don’t like her again” shiru Baban yayi yana kallonshi kana ganin yanda yake magana kasan karya yakema kanshi abinma saida yasa Dad yadan murmusa yace “duk fushin nan dakakeyi naka na banza ne, ranan dakadan bude idanunka dana sanar da kai na aura maka Ummulkhairy daga ranan kafara jin sauki, koda kaga nadawo na barka dakacemin ba yanzu zaka dawo ba I just leave you ne dan nasan you need time to clear your head dan haka Aliyu bikinku nan da 3weeks” dan zaro idanu yayi yana kallon Dad, mugun kallo Dad ya watsamai yace “and kafito da kudi ka kawo aje ahado mata akwatin aurenta kaji sauki ko biyar dina bazan kara kashemaka ba dan kaji” dan murmushi yayi yaka plate din abinci yafara ci yasan kawai tsokananshi Dad yake, Dad dake kallonshi shima yana murmushi yace “inaso kuma gobe ka kaita chan gidan Baffan su gobe zasuyi sha’ani nasama Yayanta Zayn rana da wacce zai aura Aisha” ko kallon Dad baiyiba saima cin abincin shi dayacigaba dayi Dad yace “kanajina” gyadama Dad kai yayi kafin ahankali yace “yes Dad” Dad yace “kaje duk wani gyare gyare daza’ayi agidanka kasa ayi, zan kira Baban ta gobe nacemai mun tsayar da ranan bikinku da tarewanku nan da 3 weeks, tashi kaje” ahankali yadauki plate din yatashi haryakai kofa Dad yakirashi. “Gadanga” juyowa ahankali yayi yakalli Dad, dan murmushi Dad yayi yace “I can’t wait to see my grandkids” Dawani irin sauri yabude kofa yafice Dad yahau dariya sosai kaman wasu abokanai yadade yana dariya kafin yamaida glasses dinshi yacigaba da aikin dayakeyi.
Side din Gwaggo yawuce yana mamaki yanda harwani dadin zuwa side din Gwaggo yakeji yanzu shida da kyar da yake zuwa bude kofa yayi ya shiga akan kujeran falon ya ijiye plate din sanan yau corridor yana yatsine fuska jin mazuran Gwaggo ahankali yakarasa gaban kofan dakin Khairy bude kofa yayi ahankali hada idanu yayi da Khairy data fito daga bathroom ganinshi yasa ta tsaya chak tama kasa magana, binta yayi da kallo daga sama har kasa yanda take wasa da yatsunta sanan yaja wani gajeren tsakin jin takaicin mema yake pulling dinta towards him, juyawa dasauri yayi zai fita dasauri tace “Ya Aliyu wait!” Dan juyowa yayi yakalleta kaman yanda take kallonshi lips dinta nawani irin rawa tana kokarin magana, ganin takasa fadin anything yasa dasauri yafice hakan yasa da sauri