Showing 15001 words to 18000 words out of 108352 words

Chapter 6 - Alkawarin Zuciya by M Shakur Complet .txt

24 Dec 2024

5629

ka girgiza kai, kitchen tawuce tanada mata tea lafiyayye da chips sanan tazuba komi tai arranging a tray, tanada paracetamol tasamata akan tray din, tai bedroom dinta, akan gado taganta zaune tasaka wani simple english gown, karasowa Jully tayi ta ijiye tray kan gado tana kallonta tace “are u sure u okay”? murmushi Ayshu tayi tace “kinga yakusan kasheni ko, what can I say Zayn is a beast” tai maganan tanadan lumshe idanu sanan tabude takalli Jully tace “wlh Jully Kabir is not a man I just wasted kaina akanshi, kinsan ko saida Zayn ya sumar dani” zaro idanu Jully tayi tama kasa magana lumshe idanu Ayshu tayi sanan tawani kwanta akan gado tana tunani tace “Zayn handles me like a beast, kinganshi haka baya surutu bantaba sanin he’s such a talker ba sai last night, he was literally ranting rubbish, feeding on my boobs, knacking me with his big gbola da omg banmasan yaya zan kwatantamiki girmanshi ba sai jiya nagane maisa yammata ke binshi kaman zasuyi hauka dat guy ko Jully wlh God finish work for his body, ga ilimi, ga kyau, ga kudi, ga kira, ga babbar joystick, gashi ya iya aiki da ita, gosh I am crazy for Zayn, Jully I f**king love him” murmushi Jully tamata tace “tashi kici abinci to kisha magani and sleep” tashi tayi ahankali sanan tashiga cin abincin kadan taci takarbi PC tasha bata wani dade ba bacci yay awon gaba da ita na wahala Jully tai tagumi tana kallonta, she just hope this whatever dasukai having will quench heIr thirst na wanan f**k boy din.
[6/16, 7:55 PM] +234 701 275 3212: 💫 ALKAWARIN ZUCIYA 💫




✍🏻M SHAKUR




This novel is 1k enjoy ur free pages.


U can subscribe to group danake posting by sending 1k into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment by clicking on this link: wa.me/+2347012181461




1️⃣2️⃣
Free page
Nigeria
Tuntuni Baba yadawo saida yagamajin maganan datama Khairy tsaf sanan ahankali ya sauke ijiyan zuciya daya nuna tsantsan damuwa sanan yawuce yashiga dakinshi, manyan kayan jikinshi yarage dama sabida Mama yadawo yasan fushi take, koyaya yafita bayan yasan tana fushi to baida kwanciyan hankali, ahankali yazauna kan wata lafiyayyen kujera dake dakin nashi na massage ya mikar da kafafunshi tareda daura hannu dayakan daya yana sauke ajiyan zuciya mai sauti sanan ahankali ya lumshe idanunshi jin kujeran tafara massaging jikinshi sama sama yanajin surutun Khairy datake ma Mama dake mata tsifa, yana zaune awajen yaji Mama tace “taje ta taje kan” sanan yaji karan bude kofa wanda yasan Khairy ce.
Yadade zaune ahaka sanan yaji karan an bude kofan dakinshi hakan yasa ahankali yabude idanunshi ganin Mama ce tana sanye da doguwan rigan atampa mai kyau ta daura kallabi tai kyau sosai tana kallonshi cikeda so da kauna yasa cikin tausasshen look yasakin mata annurin fuskanshi sanan yamika mata hannunshi alamun ta iso gareshi, murmushi tayi ta maida kofan tarufe sanan takaraso ciki table din tsakiyan dakin tajawo gefen kujeran sanan tazauna kusadashi ahankali tace “ina kwana” hannunta yabi da kallo dayasha jan lallen salatef sanan yasaka hannunshi yakama hannunta nata yarike gam yanajin dumin hannun kafin ahankali yadaura hannun kan kirjinshi sanan yasake sauke ijiyan zuciya yana kallon fuskanta cikin tsantsan muryan so yace “ina sonki Maryam, karki kara fushi dani kinji” murmushi tamai sanan takai dayan hannunta tadaura kan saman nashi tana kallon fuskanshi tace “bazan taba iya fushi dakaiba, sabida irin karfin soyayyan danake maka Baban Manaf” murmushi yamata sanan yazare hannunshi yakama duka hannayenta biyun yakama yakai bakinshi yamusu kiss sanan yamaidosu kirjinshi yanabin fuskanta da kallo ganin damuwa aciki, ahankali yace “menene” dan shiru tayi tana kallonshi tace “inaso kajanye hukunci dakama Khairy kabarta takoma school gobe ta tafi, banson daidai dasau daya Khairy tasan inada wata mu’amala da asibiti kuma kaga gobe zamuje muga Dr” shiru yayi yana kallonta cikin yan sakanni idanunshi taga sun koma sunyija, murmushi tadanyi sanan ahankali tazare hannunta daga nashi sanan takai duka hannayen tana shafa fararen gemunshi cikin wani irin kulawa tace “baka sake cemin komi kan maganan kara Auren dana maka ba?” Hannunshi yasa ya kabar da hannayenta dake kan gemunshi sanan yajuyar da fuskanshi yakalli gefe alamun he’s not interested in maganan, kukan datakeji ta dage ta danne tana kallonshi kafin ahankali takai hannunta takama hannunshi tarike ahankali tace “Baban su Manaf, nidakai we’ve been married for morethan 40yrs today, Alhamdulillah I get to give u beautiful kids ga yan biyun mu nan Manaf da Mu’az, ga Maheer gakuma Khairy mu, kasan dalilin dayasa na roki wanan alfarman agareka I am doing this for yaranmu, barinma Maheer da Khairy wanda sune kanana, i want them to start learning rayuwa da wata daban amatsayin mahaif……” “ya isheni maganan nan Maryam!”Baba yay maganan da tsawa still batare daya juyo ya kalleta ba, yace “naji Khairy will go to school tomorrow, na janye punishment din, but this should be the last time dazakimin maganan kara aure” murmushi tasaki wacce babu komi cikinta sai kunci da daci, ahankali takai hannunta tajuyo da fuskanshi yana kallonta idanunshi sunyi jajir hancinshi tadanja tana murmushi tace “why are you being stubborn eh”? Dan runtse idanunshi yayi cikeda ciwo zuciyanshi namai zafi yanamai radadi sanan gently yabude idanunshi yadaurasu akanta yace “Maryam you are the stubborn one here, kinki accepting treatment, babu yanda banyi dakeba dagani harsu Manaf da Baffan su, akwai wanda baimiki magana ba but kinki, ba kin gwammace ki…..” hannunta tadaura kan bakinshi tana murmushi da duk idan tayi yasan sanyayamai zuciya ahankali tace “yau shekaruna 57 aduniya, na aureka tun inada sha shida, nayi rayuwan aure dakai na shekaru arba’in da daya, and look at me I still look 30 kaman banyi aureba” tai maganan tana dariya tanamai fari da idanu, sanan calmly tace “I am not greedy after enjoying wayan nan shekarun idan Allah yace lokaci yayi sai ince baiyiba? Baban Manaf kasan meke damuna sama da kowa, treatment dinan bata lokaci ne kawai, sanan karasa cinyeka ma yake, I want kullum idan Ummulkhairy tadawo tundaga compound tana kwalamin kiran nan nata tashigo nabata abinci tanaci tanamin surutu, I want to use the little time daya ragemin to be with all my children, inamusu girki, ina tareda su da karfi na ina musu murmushi, banson nazama burden kan yarana yazamto suna kallona da pity, Khairy na final year yanzu inaso tagama school in peace tasami good grade, you know how Umma take tun tana yarinya idan tadawo gidan nan bananan, ba treatment din da a asibiti zan karake da zamaba nadawo kaman agwai, I rather stay here kullum tadawo taganni, kullum yarana maza suka dawo suganni, I want to die here in this house gidan aurena, taredakai dakuma yarana, please kabarni” wasu gajerun hawaye taga sun gangaro daga gefen idanun Baba yana kallonta yanadan sakin huci mai zafi, dasauri takai hannunta ta sharemai sanan ahankali tadaura kanta akan kirjinshi hannayenshi yakai kan bayanta yana shafawa murya chan kasa yace “I hate movies tun ina yaro, amman for the first time in my life Maryam sabida ciwon ki I wish I was a super man kokuma inada wani supernatural powers dana ciremiki Wanan ciwon” dan dariya tayi tanakan kirjinshi tana danne kukan datakeji tace “wayace maka bakada supernatural powers din? Soyayyan ka da kulawanka is what keep me stronger, is what keep me going tun bayan anyi diagnosing dina da wanan ciwon har izuwa yau Baban Manaf, baka taba bacci baka bani magunguna na, kafin kafita aiki dasafe kabani, da rana ko kana office u call, ko katuro any of our boys suzo har gida subani na rana what more can I ask for? U are my Superman, my superhero, my wonderman, mijina rakena” tai maganan hawaye na gangaro mata da sauri ta share da hannunta tana murmushi.




Tana daukan hula tasaka tafito tadawo dakin Mama ganin Mama bata daki yasa tadauki wayan Mama dakekan gado tafito da sauri tai dakinta tana shiga maida kofan tayi tarufe sanan ta shiga bayi, zama tayi a kasan clean bayin nata sanan tashiga contact din Mama number da akai saving da Baffa tai dailing, ringing daya biyu ana uku aka dauka cikin muryan wanda ya manyanta sosai akace “Maryama” dasauri ashagwabe tace “Baffa nine, Khairy ce” cikeda wasa yace “diyar arziki Khairiya kece, yau kuma mekikayi”? Kaman zatai kuka tace “Baffa wai dan nadauki mota shine Baba yace bazan kara fitaba har tsawon sati daya kuma ba school, sanan Baffa ya kwacemin wayata sanan yahana kawayena zuwa, Baffa kasan kai kadai Baba kejin maganan shi, Baffa please ka kirashi kasa ya janye” anatse yace “kimin alkawari bazaki kara daukan mota dakanki ba idan lokaci yayi koninan saina koyamiki da kaina kidinga ja” wata kalan muguwan dariya tayi kaman tana magana da tsaranta tace “kai Baffa kaida kaima tukaka ake chab, saidai Ya Hafiz yakoyamin wlh ni bazakaje ka maidani gurguwa ba” dan dariya Baffan yayi yace “Matar Hafiz ta haihu munsami mace, yanzu kinzama Anty” wani kalan ihu data tsandala da sauri Baffa yace “jama’a zata hudamin dodon kunne” taushe bakinta tayi da sauri tana dan dariya tana kallon wayan ganin Baffa ya katse tace “su Ya Hafiz andawo Dady, finally nazama Anty, Baba please give me my phone back nakirashi Iyye zanje naga Baby” tai maganan tana tashi sanan tafice taje ahankali tabude kofan taleka dakin ganin Mama bata dawo ba ta shige ciki da sauri sanan ta maida wayan tafito takoma nata dakin.








Bayan sallan isha tana zaune gaban madubi tana kallon gashinta yanda yawani kwanta kaman tasa shamfo taji Baba ya kwalamata kira wanda tuntuni take jiran kiran, tashi tayi tadau hulanta tasaka sanan tawuce ahankali take saukowa kowa na falon, gaban baba tazo kaman ta Allah ahankali tace “Baba gani” wayanta yadauka yamika mata sanan yace “ki shirya gobe kije school in Allah yakaimu” kallon fuskan Baba tayi cikeda farin ciki sanan tasa hannunta ta karba tana murmushi sosai tama kasa magana tsabagen murna, hararanta Mama tayi tace “kagamin yarinya bazaki godiya ba ko saini na kwace” dasauri tace “Baba nagode thank u, world best Baba” sanan tajuya takalli Maheer gwalo tamai tareda nunamai wayan zaiyi magana Mama tamai alamu daya shareta Manaf da wayanshi yahau kara ganin Aisha akan screen din yasa Mu’az yace “uhum’uhm” amugun kunyace yatashi yadauki wayan su Baba sukai kaman basusan meke faruwa ba yawuce yafita.


[6/16, 7:55 PM] +234 701 275 3212: 💫 ALKAWARIN ZUCIYA 💫



✍🏻 M SHAKUR




1️⃣3️⃣


WARAKA TEMPLE gidan maganin kowacce irin cuta da izinin Allah
Karin niima da dadi
Karin dandanonki da duminki
Matsewarki ki dawo yar Sha shida
Gyaran nono
Sa megida sambatu
Sa kyauta
Maganin Sanyi
Da sauran magungunan damuwar da ke addabar mata zaku samu a waraka temple ku tuntubemu a no waya ko Instagram. Don magana dasu directly click on this link


wa.me/+2347042419516










Yau dayake Monday sunada lectures 9:00 wuraren 8:00 tasauko ta sanya wata Dubai gown sky blue dayama skin nata bala’in, sai uban sheki fuskanta yake ka kalleta saika juyo kabata second look, yau flat shoe tasaka baki sanan tadauki black bag shima, tana tafiya tana duba jakanta taga ko tasaka komi dan lecturer su na safen nan shege ne ajinshi you must jot inba hakaba yakadaka waje yace “you are not ready for school” Tundaga stairs take kallon Mama dataga tana zaune dinning takife kanta a table which is not like normal Mama, dasauri takarasa wajen dinning din takai hannunta ta taba bayanta tace “Mama” dasauri Mama ta tashi zaune idanunta sunyi ja irin name mugun zazzabin nan kafinma tai magana Khairy tarigata tace “Mama bakida lafiya ne jikinki zafi” dan zaro idanu tayi takai hannunta tana taba jikinta tace “bawani zafi daga AC kika fito Niko dana gama da kitchen ba dole kiji jikina yay zafiba, zo zauna kiyi break kitafi school” kujeran kusada Mama tazauna ahankali tana kallon fuskanta dan bata yardaba, Mama ta tashi tareda daukan plate tace “kici masa sabida yarikeki” tai maganan tana zubamata sanan ta tura gabanta tace “Oya Oya eat” fara ci tayi tana kallon fuskan Mama data daure iya daurewa, ahankali ta hadiye masan bakinta tace “Mama nakawo miki paracetamol kisha kinga kar zazzabin ya kwantar dake” dan shiru Mama tayi tana kallonta ganin dukta damu yasa ahankali tace “to naji zansha amman dakaina zan dauka Nasha ke yanzu kici abinci kitafi school yi maza ina kallonki” murmushi tayi sosai har ranta tace “yauwa Mama, world best Mama, har hankalina yatashi, wlh Mama ko tari banso naji kinayi balle ciwo sai inji komi bayamin dadi” dan dariya Mama tayi tanaji kaman zatai kuka amman ta daure tace “Malama eat bance kitasani agaba da surutu ba, Ummulkhairy aku” dariya tayi bata kara cewa komibaharta cinye kafinma tai motsi Mama tamikamata ruwa a cup, kallon fuskan Mama tayi sanan tai wani kalan murmushin dadi tace “Mama ya akayi ki kasan ruwa zan dauka” bata kofin Mama tayi tace “sabida ni Maman kine, angayamiki just like that naci wanan sunan world best nabakin ki” wani kalan washe hakori Khairi tayi sanan ta shanye rawan ta tashi tazo kujeran Mama rungumeta tayi tabaya tace “Mama natafi, I love you kinji, Mama karki je ko’ina please, koma zaki fita ki jirani nadawo saina rakaki mutafi tare” murmushi Mama tayi tadaga hannunta tashafa kanta tace “naji, a dawo lpy, banda rashinji, banda kula maza Umma, banda rashin kunya” sakin Mama tayi batare data amsaba tafice daga falon da sauri ganin 8:30, Mama na zaune inda take tana kallonta ta window harta shiga mota mai gadi yabude gate driver yafice da ita.






Ajiyan zuciya tasauke ita kadai tasan metakeji ajikinta, jin tafiyan Baba datun bayan yay breakfast yatafi sama shiryawa dan yau ba aiki zashiba asibiti zaikaita yasa tadaga idanunta takalleshi, hada idanu sukayi dawani kalan sauri ya shiga saukowa daga stairs din yace “wife, ur……Han…..hancinki” yay maganan yana karasowa gabanta ganin jini na gangarowa daga hancinta, dasauri tace “hanci na” takai hannunta ta taba jin abu na gangarowa kafin tadawo da hannun gabanta ganin jini yasa tace “laaa banma saniba” cikeda karfin hali tamike tsaye wani irin mahaukacin jiri yadibeta tai baya dawani irin sauri Baba yatarota tafado jikinshi a sume, daidai lokacin Manaf da Mu’az na shigowa falon cikin shirin zuwa office, ganin Mahaifiyarsu yasa dasauri sukai wajen kafin ma suyi magana Bana yace “Manaf daukomin mayafinta afalo mutafi asibiti, Mu’az get the car” dasauri Mu’az haryana bigewa da centre table yafice waje shikuma Manaf yay sama, har gaban flat din Mu’az yakawo motan sanan yadawo ciki atare dukansu suka dauki Mama sukai mota da ita bata Baba yashiga da ita, Mu’az da Manaf suka shiga gaba sanan suka fita gida.


Wani Babban private hospital sukaje, suna shiga aka karbe Mama sanan akasasu tsayawa awaje, zama Baba yayi da kusan yamafi yaran nashi damuwa, ahankali su Manaf suka zazzauna kusada shi babu iyacema wani kala idanunsu sunyi jajir, suna zaune awajen na kusan 2hrs sanan saiga Dr wanda yake abokin Baba yafito, Baba dagashi harsu Manaf na ganinshi duk suka tashi, kallonsu Dr yayi sanan yace “Alhaji follow me” binshi Baba yayi yay tafiya kusan biyu sanan yajuyo yakalli su Manaf dasukai zuru zuru yace “let’s go” dasauri suka biyoshi abaya har zuwa office na Dr, zama Dr yayi sanan yanunama Baba sit ya zauna sukuma su Manaf duk suka taaitsaya kowa kallon Dr yake with hope koma yayane abasu goodnews, lumshe ido yayi ahankali sanan yabude yace “Alhaji ayanda kuke kallona dagaku har yaranka I wish zan iya gayamuku abinda nasan har cikin ranku shi kukeso kuji, I am sorry I don’t have that sai akasin haka, condition din matarka has become worse da ayanzu riketa a asibiti yama kamata muyi muna bata yan taimakon dazamu i……” kasa jiranshi Baba yayi yakarasa sabida yasan menene zai fadi, cikin wata kalan tsinkakkiyar murya dake cikeda sanyi jiki dakuma lack of hope yace “how long does my wife have?” Kallonshi Dr yayi dan baiji Baba nason yaji Wanan amsan tambayan ba amman ganin kalan kallon dayakemai na ya shirya ji yasa ahankali yace “less than a month” hawaye Manaf yaji yazomai dasauri yajuya yafita daga office din, bayanshi Mu’az yabi da sauri yana goge hawayen dayazubomai, shiru Baba yayi kafin ahankali cikin wata kalan karyayyiyar murya yace “kasan dai kai ba Allah bane ba ko likita dazaka gayamin matata nada less than a month to leave” shi kanshi Dr ya bala’in tausayama Baba cus idanunshi sunyi jajir, cikeda lallashi yace “Alhaji listen to me, niba Allah bane, Allah shine masanin gaibu, kawai ina maka discribing lokutan datake dashine base on science, cells dinta sun soma shutting down daya bayan daya, I am just preparing you ne for the worst, you have to be strong ma yaranka, sabida ayanzu they’re looking up to you, ka dake sanan ka koyamusu sudake, kanunama matarka so da kauna sama da da, karku dinga kuka agabanta koku dinga nunamata damuwa, hakan zai saukaka mata abubuwa da dama, ganinku cikin damuwa da rashin walwala shi zai karamata damuwa da zafin ciwo, dan haka Alhaji I am giving you Wanan chance din cry as much as u want now, after yanzu baka kara kuka ko nuna rashin kwazo sabida yaranka” kaman jira Baba yake ahankali hawaye suka shiga kwararowa daga idanunshi, tissue Dr yadauka yabashi karba yayi dasauri yakai kan idanunshi yana sharewa cikin wata kalan murya dake sosarai yace “I don’t want Maryam to leave me, naso mu tsufa tare sanan mu mutu tare, why are you doing this to me now Eh Maryama diyar albarka” saukan da kanshi las Dr yayi yana sauraron Baba yakai kusan minti 15 ahaka sanan ya share fuskanshi tass da tissue Dr yanunamai bathroom yashiga ya wanko fuskanshi yafito yama Dr sallama yafice zuwa dakin Mama ganin su Manaf tareda ita tana bacci ana mata Karin wani abu kaman yellow madara yasa yafito, zama yayi a kujeran gaban dakin sanan yaciro wayanshi number dayay saving da Amini yay dialing, ringing daya aka daga cikeda barkwanci irin na manya yace “badai kahanamin yarinya zuwa makaranta ba” dan murmushi kadan yayi sanan yace “jikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login