Showing 42001 words to 45000 words out of 61405 words

Chapter 15 - Asma Book Completed by Dijamah.txt

06 Jan 2025

3782

tana turo baki gaba a shagwabe.


Bai san lokacin da ya saki dariya ba ya dawo da bata deep kiss a baki, sai da ya tabbatar da hankalin ta ya kwanta kaso 100 na damuwar ta 70 ya kau sannan yayi mata Sallama ya fita.


Bayan sa take bi da kallo kishi yana nukurkusar ta ganin zata sawa kan ta hawan jini yasa ta Lumshe ido taba bin karatun Qur’anin hawaye ba zuba daga idon ta.


Abdallah kuwa kan sa a kasa ya shiga part din Aasmaa yana tunanin Yusrah, wani kima da daraja ta Kara a idon sa sosai tabbas ba dan yana jin Aasmaa a duk wani bugawar zuciyar sa bazai taba auren taba.


A hankali yake take matattakalar benen yana bin ko Ina da kallo har ya hau hawan karshen, dakin hagun sa ya bude ba kowa a ciki fitilar ma a kashe take, rifo kofar yayi ya bude dayan dakin.


Dago kai na nayi daga kwancen da nake idona ya shiga cikin nasa…….






Comments nd share don Allah.








DijahAM
09066728387














Salamu alaikum💃💃💃💃


Kuna ina mata masu daraja wadan da suke son su gigita Oga a tsotse masa man kai🥵🥵🥵🥵


Ga dama ta samu ku garzayo gurin Innar Nawaz domin ta tsuma amarya da uwar gida, sai dai Kiji ana gidan dadi na na baki kyaurar Nigeria gaba dayan ta😎😎😜.


Muna siyar da tsumin tabajeee🥵🥵🥵, Zumar kiba kiyi bulbul gwanin sha’awa ko Ina ya cicciko ki dinga juyi kina rausaya ana tana hankalin mai house😎💃💃


Muna gumba Kala Kala da gari wanda ake sha da madara ko nono, da akwai ragumi da akala daga Jin sunan kun san cewa ba’a magana kawai a ozar room🥵🔥🔥🔥🔥


Bafa anan muka tsaya ba muna da dan matsi, wato gangariya ne ko hannun ki baxai shiga ba sbd yadda zaki matse kina kamo Oga😉😉.


Kun san ita mace yar kamshi ce, a ko yaushe mu an san mu sa tsafta da kamshi, muna siyar da turare Kala Kala masu kamshi da dadi wanda zasu kwantar da hankalin Oga ya dinga manne miki yana lalubar ki😉😉🔥🔥


Domin samun wannan Kaya masu sauki ku tuntubi wannan number din
+234 809 699 9490


Bissalam❤️❤️












*SANARWA SANARWA*💃💃💃💃




*ME TAKEN NA AMARYA HUTAA$$*


*MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI.*
*LOCATION KANO*
08062073990
You should read "Aasmaa" on #wattpad #romance
https://www.wattpad.com/story/329112037?utm_source=ios&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=DijahAM&wp_originator=V1PLaustqUbJzsXd6Subht8nHXyopa29268W8RAoajngqkxEg2myYkKSL8%2BgemhwRtCBFS0idZMmpBlNdLrJFDkBvLIngq8aYPr%2FYKDw7NXYIN%2BZSJnKcMsdvHLZJFHj




🥀🥀🥀🥀🥀

Aasmaa

🥀🥀🥀🥀🥀



Written by
DijahAM


Free book neh 🥰




Page 26




BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM




Dago kai na nayi daga kwancen da nake ido na ya fada cikin nasa.


Hade rai nayi sosai na gyara kwanciya ta na zuba masa ido ina son sanin dalilin da yasa ya shigo min daki a irin wannan lokacin tun da ai auren mu ba wai irin normal aure bane.


Shi ma a nasa bangaren hade rai yayi sosai yana bin ta da kallo ta kasan idon sa, tayi masa mugun kyau sosai bama yadda fatar ta take glowing, idonta daya dan kumbura sbd kuka y zuba wa ido.


A nutse ya shigo dakin har gefen gadon da take ya tsaya yana kallon ta, cikin sanyin murya yace “Assalamu alaikum”.


A saman lips dina na amsa da “Waalaikumussalam”.


Dauke idon sa yayi daga kan ta yace “Barka da shigowa gidan Abdallah Amaryar Abdallah, fatan zaki jure sauye sauyen da zaki tarar”.


Tabe baki nayi Ina dan Marsala baya kadan a nutse nace “ko ma meye zan daure nan da shekara daya ne ai in sha Allah kamar yau ne”.


Girar sa daya ya dage yana mata wani kallo kafin ya gyada kai ya saki wani Murmushi ya juya kawai ya fice.


Ajiyar zuciya na sauke lokacin da naji rufe kofar sa, mike wa nayi na cire lifayar na bude kofar a hankali na fita, ba inda ban shiga ba don in ga ko yana nan sai sa na tabbatar baya nan sannan na rufe kofar palon Ina jinjina dukiyar da aka Barka a part din, yau ni Aasma wacce na taso naga gidan mu da daki falle biyu nice mamallakiyar 5 bedrooms.


Dakin na koma na cire kaya na, Kayan baccin da Yaya tasa mun a wata akwati na ciro na zira doguwar rigar na bi lafiyar gado duk jikina ciwo yake mun.




Ban farka ba sai karfe 8, da sauri na mike na shiga toilet nayi wanka.


Shirya wa nayi cikin Riga da zani na wani lace pink wanda ya min kyau sosai ya zauna a jikina das, rigar ta matse ni daga sama har boobs dina sun dan fito, sai da na shafa powder yar kadan na zira kwalli sannan nabi jikina da turare Ina lumshe ido.


Gyara gadon nayi na kashe AC Ina tabe baki a rai na kuwa gulmar sa nake Ina cewa kamar baxa a mutu ba AC har biyu a daki daya.


Waya ta na dauka na fito kasa dan kara gyarawa nayi duk ba datti sai abinda ba’a rasa ba na kunna turaren wuta.


Ledar daya shigo da ita jiya na bude na saka gasassun kajin a fridge na ajiye yogurt din a fridge shima.


Karar door bell dana ji ne yasa ni fito wa daga kitchen Ina tunanin ko waye da sassafen nan tun da 9 a lokacin kuma rai na bai kawo min cewa mai gidan bane.


Bude kofar nayi Ina dan matsa wa baya, Yusrah ce ta shigo cikin jallabiya dark purple wacce tayi mata kyau sosai tayi kwalliya abin ta sai kamshi take bayan ta kuma mai aikin tace dauke da wani babban basket.


Murmushi muka sakar wa juna a tare bayan bugawar da zuciyar mu tayi.


Matsa wa nayi suka shigo ciki, karbar basket din tayi tayi ma mai aikin nata umarnin tafiya bayan ta gaishe ni.


Zama tayi akan kujera tana dan bin palon da kallo a takaice komai irin nata ne banbancin color nata golden ne na Aasmaa kuma dark ash ne.


Dagowa tayi ta kalle ni tace “Aunty Ina kwana ya kwanan bakun ta”.


Murmushi na sakar mata nace “lafiya qalau”.


Duk sai muka yi shiru kuma, Yusrah ce tayi magana tace “breakfast dama nayi muku nace amarya baza ta shiga kitchen ba ai gaskiya”.


Yar siriryar dariya nayi nace “mun gode kuwa Allah ya Kara arziki da lafiya”.


Cikin Jin dadi Yusrah tace “Ameen Aunty”, da farko da Teema tace mata ai amaryar ta girmi Yayan nasu na ta dauka zata ganta zabgegiya sai ta ganta kuma yar caras kuma mai kirki sabanin da ta dauka amaryar zata kasance Mara mutunci ne.


Fito wa yake daga kitchen hannun sa rike da jarkar ruwa da alama sha yayi yana sanye da three quarter black sai riga mai gajeran itama black wacce ta matse sa sosai ta fito da kirar sa ta cikakken da namiji.


Duk zuba masa ido muka yi ni kallo nake masa na mamakin yaushe ya shigo tun da daka kitchen din nake amma ban gansa ba.


Yayin da ita kuma Yusrah take kallon sa kishin sa yana damun ta amma ta daure tana addu’a a zuciyar ta.


Shi kuwa Abdallah fitowar sa daga kitchen din da yayi arba da Aasmaa sai da numfashin sa ya kusa dauke wa, ta gefen ido yake kare mata kallo yadda dukkan su baza su fahimci cewa kallon ta yke ba, tayi masa kyau sosai bana kirjin da suka dan dago ta kasa shi kadai yasan abin da yake ji.


Nutsuwar sa ya sai ta ya nufo inda Yusrah take direct yana sakar mata wani Murmushin daya kusa sa Aasmaa zunduma ihu.


A kan kujerar da Yusrah take zaune ya zauna tun da 3 seater ce yana murmushi yace “Wifey kece da sassafen nan”.


Murmushi Yusrah ta sakar nasa ta zamo daga kan kujerar ta durkusa a kasa tace “Yayana Ina kwana”.


Wani sassanyan Murmushi ya kara saki wanda y fito tun daga zuciyar sa ya sa hannu biyu ya dago ta yace “lafiya qalau Kanwata, me kike yi da sassafe haka uhum”.


Dan turo baki tayi a shagwaba tace “girki nayi muku Yayana kar Aunty ta shiga kitchen yau”.


Dan satar kallon ta yayi yaga tana danne danne a waya a kaci sa’a ta dago kai suka hada ido ta sakar masa wata muguwar hararar da bata san dalilin ta ba.


Murmushi yayi ya dauke kan sa ya mayar kan Yusrah cikin kasa kasa da murya yadda ita kadai Zata ji abinda zai ce yace “kin yi kyau sosai Wifey wannan jam bakin me yasa kika saka shi baki bari na shigo na tsotse sa ba uhm..”


Dan zaro ido tayi tasa hannu biyu ta rufe fuskar ta alamar kunya tana dariya..


Murmushi kawai yake yana kallon fuskar Yusrah a daren jiya ya yadda ya amince yana ma Aasmaa wani irin so mai wuyar fade ko dan yadda yake Jin sa sakayau da yadda yayi bacci cikin farin ciki da nitsuwa wanda rabon da yayi irin sa tun ranar da ya fara ganin sanya ta a idon sa.


A gefe daya kuma ya tabbatar da cewa Yusrah ita ce mahadin farin cikin sa duk farin cikin da yake ciki in bata a ciki Jin sa yake wani iri, yau da safe da tunanin zaman da zasu yi da amaryar sa ya tashi wanda hakan yaso haifar masa da ciwon kai, amma kuma daga magana da Yusrah Jin sa yke sakayau, yana ganin girman Yusrah da kimar ta wanda baki baxai iya faduwa ba, kunyar ta yake ji sosai ko da asuba daya je tayar da ita yana ganin ta bude ido ya juya ya fice don yana jin tsoron ran ta y baci in ta wartsake daga baccin zuciyar ta ta raya mata cewa ya kwana da amaryar sa.


Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon Aasma yace “Husna dan bani hankalin ki anan”.


Dago ido na da suka chanja kala nayi na kalle sa dasu, tun da ya fara yi wa matar sa magana kasa kasa naji zuciya ta tana min zafin da ban san ko meye dalili ba, amma haka kurin naji Ina jin haushin sa.


Murmushi ya saki ganin irin kallon da take masa ya dauke Kai ya shiga musu nasiha cikin tattausan lafazi.


Sosai y musu nasiha kuma ya roke su da su hada kan su domin hadin kansu shine farin cikin sa da kwanciyar hankalin sa.


Sai da ya gama yayi addu’a sosai sannan ya juya ya kalli Yusrah yace “Wifey kwana nawa nawa zaku dinga yi kuyi shawara k.


Murmurshi tayi ta kalli Aasmaa tace “Aunty kwana nawa zamu dinga yi ni da nace ko biyu biyu koh?”


Daga Kai nayi Ina mayar mata da martanin Murmushin nace “yayi hakan ma” a rai na kuwa tabe baki nayi Ina cewa nayi masa ne a kwana biyun ai ni da badan ma ya ce kar mu nuna wa kowa sanadin auren mu da kwanan nawa zan bata kyauta har na bar gidan.


Sallama Yusrah tayi mana ta juya ta fice, Ina ganin fitar ta na mike nima zan haye sama tun da ban ga mai zan zauna nayi masa ba.


A nutse yace “dawo muyi magana”


Kallon sa nake kamar kar na dawo sai dai yadda ya zuba min idanun sa ya hana ni masa musu kawai na gyada kai na na koma na zaune a inda na tashi Ina warware dankwali na na yafa.


Tabe baki yayi yace “daga baya kenan”.


A zafafe na dago na kalle sa nace “ban gane daga baya kenan ba”.


Dago sexy eyes dinsa yayi ya zuba mata cikin kasa kasa da ido yace “ba dai wadannan balloons din kike boye wa ba ai tuni na gama kalle su tsaf”.


Zaro ido nayi cikin bala’i na mike nace “Abdallah ka fita ido na na rufe Allah kar ka manta cewa auren yarjejeniya mukai kuma ko ba haka ba sbd tsabar rai ni ka kalli ido na a matsayina na yayarka ka jefe ni da wannan iskancin”.


Kasa kasa da ido yayi yace” Husna Kar ki kara kiran aure na auren yarjejeniya, yadda na aure ki dinnan Kar ki manta fa Ina da hakki a kan ki kuma ko Ynxu na nema dole ne fa ki bani..”








DijahAM
09066728387












Salamu alaikum💃💃💃💃


Kuna ina mata masu daraja wadan da suke son su gigita Oga a tsotse masa man kai🥵🥵🥵🥵


Ga dama ta samu ku garzayo gurin Innar Nawaz domin ta tsuma amarya da uwar gida, sai dai Kiji ana gidan dadi na na baki kyaurar Nigeria gaba dayan ta😎😎😜.


Muna siyar da tsumin tabajeee🥵🥵🥵, Zumar kiba kiyi bulbul gwanin sha’awa ko Ina ya cicciko ki dinga juyi kina rausaya ana tana hankalin mai house😎💃💃


Muna gumba Kala Kala da gari wanda ake sha da madara ko nono, da akwai ragumi da akala daga Jin sunan kun san cewa ba’a magana kawai a ozar room🥵🔥🔥🔥🔥


Bafa anan muka tsaya ba muna da dan matsi, wato gangariya ne ko hannun ki baxai shiga ba sbd yadda zaki matse kina kamo Oga😉😉.


Kun san ita mace yar kamshi ce, a ko yaushe mu an san mu sa tsafta da kamshi, muna siyar da turare Kala Kala masu kamshi da dadi wanda zasu kwantar da hankalin Oga ya dinga manne miki yana lalubar ki😉😉🔥🔥


Domin samun wannan Kaya masu sauki ku tuntubi wannan number din
+234 809 699 9490


Bissalam❤️❤️










*SANARWA SANARWA*💃💃💃💃




*ME TAKEN NA AMARYA HUTAA$$*


*MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI.*
*LOCATION KANO*
08062073990
You should read "Aasmaa" on #wattpad #romance
https://www.wattpad.com/story/329112037?utm_source=ios&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=DijahAM&wp_originator=V1PLaustqUbJzsXd6Subht8nHXyopa29268W8RAoajngqkxEg2myYkKSL8%2BgemhwRtCBFS0idZMmpBlNdLrJFDkBvLIngq8aYPr%2FYKDw7NXYIN%2BZSJnKcMsdvHLZJFHj




🥀🥀🥀🥀🥀

Aasmaa

🥀🥀🥀🥀🥀



Written by
DijahAM


Free book neh 🥰




Page 27




BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM






Wani mugun kallo na watsa masa nace “me kake nufi”.


Murmushi yayi yace “ina tuna miki ne wai wannan maganar bana don kowa ya ji ta amma ban san me yasa kike son maganar ba, Ynxu in wani yaji fa maganar ta watsu kema kin san ai ba son ki nake ba kamar yadda kema bakya sona ni da nake da zukekiyar mata kamar wifey ai na rufe kofar wata kuma a zuciya ta”.


Lumshe ido na nayi Ina hana hawaye zubo min daga ido na don ba karamin zafin maganar sa naji ba na cewa baya so na da kuma ambatar matar sa da yayi, ban san me yasa nake jin zafi ba amma tabbas kuka ma naji Ina son yi sbd tashin hankali.


Koma wa nayi na zauna Ina Lumshe ido na.


Yana kula da yanayin ta sai Murmushi yake saki Jin sa yake cikin wani madaukakin farin ciki.


Gyaran murya yayi cikin tsare gida kar ta kawo masa musu ma ya soma da cewa “ba wani abu bane yasa na ce ki tsaya sai abubuwa guda uku, na farko dai dole ne duk ranar da ya kasance girkin ki ne ke zaki dafa min abinci da kuma gyara min bangare na, ban ce ki kwana a can ba ko Kar ki kwana in kina bukata zaki iya zuwa in bakya so kiyi zaman ki a part din ki”.


Wani kallo na masa cikin hade rai nace “ban gane ba”.


Kankance ido yayi yace “zan miki bayani a gaba”.


“Na biyu kuma bana son kowa ya fahimci abinda yasa muka yi aure, duk lokacin daya kasance da akwai wani na uku a tare damu zamu dinga pretending kamar masoya ne mu”.


“Sannan na karshe muji tsoron Allah dukkan mu, Kar ki manta cewa ni mijin ki ne Ina da hakki akan ki kuma kema kina da hakki a Kai ba, baxan takura miki ba don ni ba sbd wani dalili na aure ki ba sai don yarjejeniya kawai Ina son ki sani cewa daga yau ni ne a saman ki Husna ki bar ganin wai kin girme ni aure na kike yi kuma an daura a bainar jama’a kiji tsoron Allah a duk abinda za kiyi”.


Zuba mata ido yayi yaga ta hade rai sosai tana girgiza kafafu.


Murmushi ya saki yace “kina da abin fada ne”


Yatsina fuska nayi nace “babu mai gida”.


Mikewa yayi yana tabe baki don yasan gatse ta masa yace “bara naje gurin wifey nayi missing dinta yau daya da ban kwana a jikin ta ba”.


Wani mugun kallo na bisa da shi kamar na janyo sa na shako wuyan sa don haushi, kwafa nayi na wuce sama ko breakfast din da yake kan table din palon ban kalla ba.


Daki na na shige na shiga jera Kaya na a wardrobe, a nutse nake aikin duk na gaji amma don wani bacci nake ji sai dai Ina son na gama jera kayan tukun.


Bani na gama ba sai 12 na rana, akwatinan na shiga sauko da su na ajiye a dakin dake hawa na farko, Ina tabe baki ganin dukiyar da aka narka.


A palon saman na zauna na jona kayan kallo, sunna TV na sa na zauna akan kujera na shiga neman layin Umma amma har ta katse bata dauka ba.


Ajiye wayar nayi a gefe na zuba wa Tv ido ina kallo ba wai don Ina fahimta ba.


Waya ta da ta shiga ringing na janyo ganin Yaya yasa nayi Murmushi na daga da Sallama.


Daga bangaren Yayan tace “yi sauri ki zo ki bude mana kofa tun dazu muke tsaya muna ta bugawa amma shiru ko bakya nan ne”.


Da sauri na mike da wayar a kunne na na shiga sauko wa nace “ina sama ban ji ba wallahi”.


Bude musu kofar nayi suka shigo ciki, cikin murna na rungume Basma wacce ta rungume ni itama cike da farin ciki.


Zama mukai akan kujera Ina kallo suna shigo da manyan fararan bokiti guda 8 na Kayan gara.


Kallon Yaya nayi nace “wai kayan garar ne wannan”.


Daga min Kai tayi tace “daga gidan sirikan ki muke, sai da muka ajiye musu nasu sannan muka taho miki da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login