Showing 27001 words to 30000 words out of 62917 words

Chapter 10 - AMJAD COMPLETED Complete Hausa Novels by DIJENSY.txt

DIJENSY   

14 Jan 2025

5790

hannunsa kuma ya ma'kala waya a kunnensa.Ko ba'a fad'a ba tasan da budurwarsa yake waya.Allah yasa ta yafa mayafi kan riga da wando na bacci data sa,wucewa tayi ta bud'e fridge ta d'akko bottle, glass cup dake jere a kitchen ware ta d'akko ta tsiyaya tasha kayanta.Tazo zata fita taji shi ya sake yin irin kiss na rannan a wayar kusan fiya dana rannan.


"Are you jealous?" Taji ya fad'a.


'Kwata-'kwata bata san ya biyota a baya ba se gani tayi yasha gabanta.


"Do you wanna know about her?"


Kauda kai tayi ta shige gefe zata hau sama taji ya ri'ko hannunta."You're jealous,I can see it through your eye's"


Hannunta ta fisge "Never!" Bata jira ya sake wani maganar ba ta tafi.


A duniya baida buri irin yaga ya ba'kanta mata dama farko na ba'kunta ne yanzun ya gaji da zaman lafiyar.


β˜…β˜…β˜…


7:38am ta gama shirinta tsaf tana dinning a zaune,tunanin yadda za'ai ta iya zuwa makaranatar kawai take gashi tana jin kunyar tambayarsa,shida ya mi'ko mata kud'i dukda bata San nawa bane ta'ki kar'ba taya zata iya ce masa yanzu ya bata?



"What are you waiting for?" Tajiyo muryarsa yana sakkowa daga step.


Shiru tayi ta'ki cewa komai fuskarta bata rife ba amma de ta d'aura niqab d'inta."May be this?"Taga ya ajje kud'i kan table d'in 'yan 1000 ne sede bata san nawa bane.


"Take it" Ya fad'a.


Shawara ta shiga yi ta d'auka ko karta d'auka? Ganin lokaci yana ja ta daure ta saka hannu ta d'auka.


"Shame" Yana fad'ar haka ya fita.


"Eh d'in ai ba sata nayi ba". Ta fad'a a ranta.


Seda ta bari ya fita tukun ta fita,tana shiga school ta had'u da Aliya wanda dede lokacin mijinta ya sauketa a mota.Se 4:30pm ta dawo gida tana sigowa taga motarsa,hakan ya nuna ya dawo gida.Se bayan ta ajje handbag d'inta ta sakko kitchen daga bakin 'kofa ta tsaya saboda abinda ta gani.



*Let's stop here,inshaAllah I will update as soon as possible. Your comment are needed.*


0803558412


*Dijensy❀*






















🌼🌼 🌼🌼




πŸ’¦ πŸ’¦




*AMJAD*




πŸ’¦ πŸ’¦






🌼🌼 🌼🌼




*WRITTEN BY DIJENSY*


*WATTPAD:@dijensy*


πŸ…Ώ 1⃣1⃣


Wani 'katon cake ta gani daya sha ado sosai pink and white rubutu akai masa akai "Happy birthday sweetheart" da candle jere a kai.
Sede ita bata ga abinda aka rubuta ba tunda bata 'karasa ba.Gefensa kuwa laptop d'insa ce yana video call,tana jiyo murya mace amma bazata iya ganin fuskarta ba,bata bari ya d'ago ya kalleta ba tayi saurin komawa d'aki.


"Happy birthday baby" Tare suka bushe candle d'in as if tana kusa da cake d'in.


"Thank you Baby" Ta fad'a tana washe ha'kora dan ta kasa rufe baki saboda farinciki.Balloons manya daya sa'kala jikin fridge ya ciro su."Do you like this baby?"


"Yes I love it "


Teddy bear dayai hiding a bayan laptop d'insa ya ciro 'kato pink colour a tsakkiyar cikin an rubuta happy birthday beautiful "


Nan ma wani sabon farincikin ne ya rufeta."Baby you're so sweet"


"You deserved more than this baby"


Hira suka shiga yi abinsu ,Laila kuwa jitai dama bata sauka 'kasan ba dan ma Allah yasa bai ganta ba.Dama ba wani yunwa take ji ba,gasasshen masarar data suyo a hanya ta d'akko a jaka ta soma gagayar kayanta, tana yi tana danna wayarta.


Se wajajen 8:15pm ta sakko kitchen, balloons d'in duk nemansu tayi ta rasa seda ta bud'e fridge taga cake ,yaci iya wanda zeci ya bari .Rubutun da akai ta kalla ta ta'be baki ta d'auki abinda zata d'auka a fridge d'in ta rufe.


β˜…β˜…β˜…

Washegari da safe ta makara se sauri take ko living room bata gyara ba kitchen kawai tayi goge-gogenta bayan tayi breakfast ta koma d'aki ta shirya.Tana daf da fita taji ya kira sunan da yafi son gaya mata.


"Madam chef"


A hankali ta waiwayo fuskarta a rufe tana kallonsa ko shirin office beyi ba 3qtr ne da shirt a jikinsa.Ganin ya 'karaso ta sauke kanta 'kasa.


"Remember you're now a married woman don't tell me that you don't know your duties, I mean what you suppose to do here"


"Mey kuma zanyi bayan wanda nake"Ta fad'a a ranta.


" What?"

"Prepare me a meal"Ya amsata.


"It's getting late,it's almost 8 "


"I don't care "


"But.."


"Just go on with your works and stop wasting much time"


Har ya koma ya dawo "I forgot to tell you,I need omelette and sandwiches"Daga haka ya koma d'akinsa.



Tunani ta shiga yi ko tayi tafiyarta,amma kuma tana gudun abinda ze biyo baya.Haka tana ji tana gani ta cire hijab da niqab d'in ta fara ,tana yi tana mita."Da abincin kake cewa ai maka,ko dan kaga ka bani kud'i"


"Kuma Allah ya kaimu gobe, baza ka san lokacin da zan tafi ba".


Ba ita ta gama ba se 8:53am tana gama ajje masa a dinning ta saka hijab d'in ta ta fice.Yana daga d'aki ya hango fitarta,murmushin gefen fuska kawai yayi ya cigaba da harkokinsa.


Lokacin data isa makarantar har an shiga lecture,seda tayi missing wannan lecture d'in.Se na 'karfe 12pm ta samu 2:30pm ta dawo gida.


Motar sa da ta gani hakan ya tabbatar mata yana gida,lokacin da ta shiga a living room ta ajje jakarta ta nufi kitchen ganin plate na d'azu inda ta barsu yasa ta ci birki,'karasawa tayi table d'in ta bud'e ba abinda aka ci na ciki d'ayan ma haka ,ta rasa ma mey zatayi saboda tsabar takaici.


" It's Nasty! It smells bad"Tajiyo muryarsa.


Kallo ta bishi dashi almost harara ta shiga kitchen, abinda take so tayi a kitchen d'in ma ta kasa saboda tsabar ba'kin ciki dan haka ta fasa girka komai ta komo living room ta d'auke handbag d'inta zuwa d'aki.


"Allah ya isa" Ta fad'a a fili tana cilli da jakar.


Ga yunwa tana ji amma haushi baze bari ta iya cin komai ba.Se bayan asr ta sakko ganin bata ga plates d'in ba yasa ta shiga tunani "Ko yaci?"


Wainar fulawa ta had'a ta soya kayanta taci a kitchen d'in, wajen daya d'an 'baci a kitchen d'in ta share lokacin data bud'e dustbin tasha mamaki ganin sandwich a yashe a wula'kance.


"Wannan ai almabazzaranci ne"


Haushi de ranar tasha shi,bayan maghrib tayi plunging charge a wayarta ta sakko 'kasa,kan d'aya daga cikin sofa a living room ta zauna tare da d'aukan remote control ta kunna TV.


Chanja channel d'in tayi zuwa Bollywood aiko ta riska ana film d'in da take so "Veer zaara".Sosai ta bada attention a kai tana jin dad'in kalla dan har taji fishin da take ya tafi.


1hr later sega Amjad yana sakkowa ,tana jin motsintsa amma tai kamar bata san dashi ba.Kitchen ya fara shiga ko mey ze d'auka oho ,koda ya fito har ya nufi upstair ya dawo.


" She's enjoying it"Ya fad'a a ransa.


"Excuse me!"


Banza tayi dashi ta cigaba da kallonta,ganin ta'ki kulasa ya 'karaso yayi blocking d'inta yadda bazata iya ganin komai ba.


"Are you deaf?"


Maimakon yaga tayi magana se gani yayi ta mi'ke tsaye tayi tafiyarta d'aki.Har cikin ransa ba haka yaso ba se yanzu yake daya sanin barinta na tafiya.Laila kuwa a d'aki harda kukanta dan tsabar takaici ya katse mata kallonta tasan dama abinda yake so kenan kuma burinsa ya cika,a ranta kuwa ta 'kudura ba'kanta masa itama.


β˜…β˜…β˜…


Washegari da asubar fari ta tashi da wuri tayi shirinta hatta breakfast datai a flask tasa ta zira a jaka.7:16am nayi ta fita daga gidan.


Knock! Knock! Laila! Ya 'kwala mata kira amma shiru ,yana murd'a 'kofar yaga bata ciki.Da 'karfi yayi banging 'kofar ya koma d'aki ,a niyyarsa yau ma ya sake sata dafa masa abinci duk da ba cin zeyi ba.


"Nigeria"Sunan da yayi saving number d'inta kenan. Daga yayi dialing seya kashe da 'kyar ya bari kiran ya shiga.Ya kirata sau biyu batai picking ba,wurgi yayi da wayar gefe sau biyu kenan yana kiranta bata ta'ba d'aga wa, lokacin bikinsu da yau.


Laila kuwa tana shiga school tasa wayar a silent,tana zuwa ta samu gu taci abincinta ,a ranta tana mey jin dad'i dan tasan duk tsiya seya ji haushi.


Koda aka tashi ba gida ta komo ba gidan Mami ta wuce dama ta dad'e tana planning yin hakan tunda tayi aure bata ta'ba zuwa ba.


" Ga yaya!ga yaya!"Fauzan ya tafi da gudu yayi hugging d'inta.


"Tohh,zuwa ba zato ba tsammani"Mami ta fad'a tana fitowa daga kitchen.


" Daga makaranta nake"Ta fad'a tare cire niqab d'in.


Kowa murnar ganinta yake ,tuni ta mance da rayuwar gidanta.Kitso tasa Maryam tayi mata bayan sunci abinci,4pm taje gidan Kawu Yunus nan d'inma seda ta shafe kusan awa d'ayan ta komo gida.


Amjad 4:23 pm ya dawo gida be sameta ba,Mom ta dad'e tana masa maganar zuwa gidan Mami se yanzu yaga dama shine ya dawo su tafi tare amma be sameta ba,shiru-shiru har 5:15pm bega dawowarta ba dan haka yayi fitowarsa shi kad'ai.



"Laila yanzu dubi hannunki sungul kamar taliya ba ko jan 'kunshi" Mami ta fad'a.


"Mami makaranta ba lokaci"


"Toh 'yar boko..." Bata 'karasa ba sega Fauzan ya shigo da uniform d'in islamiyya a jikinshi."Mami unnhh..yaya Amjat yazo"


Laila dake shingid'e a wani razane ta mi'ke zaune."Kace mey?"


"Baki ji ba,mijinki ne yazo dama shi zezo d'aukan ki?"


"Uhmm..shi..shine" Ta amsa cikin in'ina.


"Toh ki tashi ki shirya".


"Mami zaku gaisa ai" Laila ta fad'a.


"Fauzan kace ya shigo" Cewar Laila.


Da'kyar ya fuskanci abinda Fauzan yace,lokacin da Fauzan ya shigo Amjad yana biye dashi.Yana zaune kan kujera lokacin da Mami ta shigo ya d'an du'ka kad'an shima tuna yadda Laila tayi sanda taje gidansu ne yasa yayi haka.


Laila kuwa a d'aki se fiffita take da hannunta tunanin yadda zata fita take."Shikam taya yasan ina nan?"


"Laila ki fito toh har ya fita yana jiranki" Tajiyo muryar Mami.


"Gani" Ta amsa 'kasa-'kasa.


Jiki ba 'kwari ta shirya tana ta sa'ke-sa'ke a zuciyarta.Har waje Nusaiba suka rakota jiki a sanyaye ta bud'e gidan gaba ta shiga.A nitse yake tu'kinsa har suka isa bakin titi,daga gefe taga yayi parking.


"Get out" Ya fad'a ba tare da ya kalleta ba.


"Naje ina ?" Ta fad'a a fili.


"Dismiss from my eye's!" Ya tsawata.


Shawara ta shiga yi ta fita ko ta zauna?


*Dijensy❀*

















🌼🌼 🌼🌼




πŸ’¦ πŸ’¦




*AMJAD*




πŸ’¦ πŸ’¦






🌼🌼 🌼🌼




*WRITTEN BY DIJENSY*


*WATTPAD:@dijensy*


πŸ…Ώ 1⃣2⃣


Zaman jakarta ta gyara tayi kamar bata jin yaran."I said get out"


Tayi yun'kurin yin magana ya daka mata tsawa"Now!"


Cikin sauri ta bud'e 'kofar ta rufe da 'karfi tayi gaba abinta.Shima cikin zafin rai ya figi motarsa ya bar wajen.Haka tayi ta jiran d'an sahu seda 'kyar ta samu,tana isa gida direct ta wuce d'aki.


Knock! Knock taji bugu dede lokacin ta fito daga bathroom, towel ne iya gwiwa a jikinta.Cikin hanzari ta d'auki hijab ta zira,la'bewa tayi a bayan 'kofar ta bud'e kad'an ba ko ina za'a iya gani bama a d'akin.


"What are you hiding?"


'Sangalalen 'kafarta data ke karewa ya kalla ,se lokacin ya gano dalilinta na 'buyan.


"What do you think you're doing? I knew this is not the first time.."


Be 'karasa maganar ba ya saki atishawa ba zato ba tsammani har yana sunkuyawa,hakan ba 'karamin dariya ya bawa Laila ba amma ta basar."Cha'kwai'kwaiwa yanzu ai kayi shiru"Ta fad'a a ranta.


"Don't you ever.." Wata atishawar ce ta sake zuwan masa a jere har uku,Laila harda kawar da fuska.Harara ya bita dashi ya bar wajen, yana shiga d'akinsa yayi banging 'kofar.


Bayan sallahr maghrib lokaci guda zazza'bi ya rifeshi harda ciwon kai ga dukkan alamu yana ji mura ce ta kamashi.Tuni ya fara fita daga hayyacinsa,yana kwance shame-shame hanci se tsiyaya yake yayi jazir, kwalin tissue ya ajje gefe daga ya share seya cillar duk inda yaga dama.


Da'kyar ya samu ya mi'ke daga kwance ya d'auko wayarsa ya kira Mom ya wani kwantar da murya yana mata complain.Ji tayi dama tana kusa dan tasan yanayin dayake shiga idan baida lafiya rakin tsiya komai se an mashi kamar za'a goya shi.


"Please try and take your medicine"


"Get well soon my dear"


"Mom,my head chest every where is paining"


"Sorry,wish you quick recovery my love"


Haka ta dad'e suna waya dashi wai duk dan ya samu relief, da 'kyar ya samu yayi sallahr isha'i.Laila kuwa bata san halin da ake ciki ba tana d'aki abinta.


Hancinsa a toshe ko bacci ya kasa yi gashi a lalle baze kashe AC ba shi karya ji zafi,banda yunwa dake addabarsa a yanzu ba abinda yake bu'kata irin black tea amma mey had'a masa ne ya rasa.


Washegari da safe kamar koyaushe ta gama shirinta breakfast ne kawai ya rage.


Laila! Laila! Tana daga kitchen tajiyo shi yana kiranta.Tea take had'awa seda ta gama tukun ta hau sama,'kofarsa tayi knocking shiru ba amsa a hankali ta tura kamar bazata shiga ba.


Yana bathroom tajiyo kakarin amai ,data kalli flow d'in d'akin kuwa tissue ce fal ba adadi duk ya cillar. Ba iya 'kasa ba hatta kan gadon a birkice yake.


Ganin ya fito a daddafe ta kawar da kai gefe,tana ji ya 'karaso tare da zama kan gado.


" Why are you so evil?, do you want me to die here?"


"Nina d'ora maka?"Ta kalleshi.



"Allah ya 'kara alhaki na ne".


"Make me tea"



Juyawa tayi ba tare da tayi magana ba, bata dad'e ba ta had'a masa ta kawo.Tazo ba'kin 'kofa fita ya tsayar da ita.


"Are you living me like this?"


"Mey zanyi ma?" Ta fad'a.


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login