Showing 54001 words to 57000 words out of 62917 words

Chapter 19 - AMJAD COMPLETED Complete Hausa Novels by DIJENSY.txt

DIJENSY   

14 Jan 2025

5802

lomar ya kauda kai murmushin fuskarsa ya d'auke.Wata muguwar dariyace ta ku'bucewa Laila har tana rufe bakinta.


"What did you do?" Ya kalleta cikeda tuhuma

Tashi tayi da sauri ta dire plate d'in tayi hanyar 'kofa tana dariya harda dafe ciki,kamar kiftawar ido taga yasha gabanta"You're not going anywhere"Ya kulle 'kofar dakin.


*I'm sorry for the short chappy am busy sosai.Love ur❤*


*Dijensy❤*


























🌼🌼 🌼🌼




💦 💦




*AMJAD*




💦 💦






🌼🌼 🌼🌼




*WRITTEN BY DIJENSY*


*WATTPAD:@dijensy*


3⃣1⃣ 3⃣2⃣


Tana gani ya rifo 'kofar hanjin cikinta ya kad'a ta soma had'iye dariyarta.A hankali ya soma takowa inda take ta fara ja da baya ganin ta kusa 'kure bango ta fara zagaye a d'akin "What did you do?"Ya fad'a yana nufar inda take.Ganin ya'ki tsayawa gashi tazo daf da gadon aiko take ta haye kan gadon tana so ta zauka gefe." Laila you better stop you can't run away from me because I have the key with me"


Dukda abinda ya fad'a bata sauraresa ba seda ta 'karasa 'kofar tayi ta girgizawa amma ta kasa bud'ewa,ganin ya zagayo inda take ta sake guduwa yayi can tayi nan haka sukai ta zagaye a d'akin ,daga 'karshe yayi nasarar ri'kota."Please I'm sorry"Ta fara bashi ha'kuri take idonta ya raina fata.


"Why? did you want me dead?"


Girgiza kai tayi alamar a'a."Then why did you do it?"


"I said I'm sorry"


"I don't need your sorry, this is pay back time now is my turn" Ya fad'a yana ri'ke da hannunta ya janyo plate d'in d'an waken ya mi'ka mata.


"Eat"


Ita kanta data saba ganin d'anwake seda taji tsantsamin ci gashi yaji burjik ya ratsa ko ina."Please sorry "


"Don't sorry me ,you didn't offended me ai I just want you to taste it isn't it your fav?"


Da sauri ta girgiza kai "No" Ta amsa.


"Then why did you lied?"


"I'm sorry"


"You lied because you wanted to purnish me ,now eat"


Ya sake mi'ka mata,fafur taki kar'ba aiko ganin haka ya zaunar da ita daga can jikin gadon ya zauna daf da ita yadda bazata iya gudu ba.Hannunta ya sake ya d'auka fork d'in ya soka d'aya kamar yadda yaga tayi ya mi'ka mata "Arhh"


'Kin bud'e baki tayi ta marairaice ,yana sake matso da fork d'in tasa hannunta ta rife bakin, yin duniya ta'ki yarda ta bud'e bakinta garin zillewa ta kwanta kan gadon a rigingine kafin ta yun'kura ta d'ago yayi mata runfa.


"Sorry" Ta fad'a kamar zatai kuka.


"Don't mention" Yayi maganar cikin sanyi murya wadda bata ta'ba jin yayi irinta ba.


"Please let me go"


The more tana magana the more yana sake matsowa kusa,ganin baida niyyar dakatawa tasa bayan hannunta ta rufe bakinta ta rufe idanunta.Tafin hannunta taji yayi kissing wani irin shock taji take ta soma mutsu-mutsu,garin haka ta bigi hannunsa mey karaya."Auchh!"


D'agowa tayi da sauri tana kallonsa cikeda rud'ewa ta dafa kafad'arsa "Sannu ,sannu".


D'ago da kansa yayi yana kallonta ya soma murmushi,ganin faking ne ta d'auke hannunta ta d'aure fuska da sauri ta mi'ke harta kai bakin 'kofa be mata magana ba.


"Please ka bud'e min"
komi
Shiru yayi bece mata komai ba se blanket d'inshi daya janyo ya gyara kwanciyarsa bayan ya cire Shirt d'in jikinsa.


Ganin ya juya baya ta dafe kai "innalillah kwana anan d'akin?" Ta fad'a a ranta.


Tsaiwa ta cigaba dayi tana ri'ke da handle d'in 'kofar,tafi 30min a tsaye harta gaji gashi couch d'in d'akin bata nan balle ta zauna.Drawer mirror ta soma dubawa ko zata ga key amma babu alamarsa,drawer side na bed ta dudduba nan ma babu a cikin sand'a ta 'karasa drawer side d'in dayake kwance taga ya rife idanunsa yana bacci.A hankali ta duba itama babu ,wani tunani ne ya fad'o mata aiko ta zagaye baya tana tunanin ta ina zata soma lalubar aljihunsa,cikin sand'a ta d'an d'age blanket d'in a hankali ta zira hannunta a cikin pocket d'in sede ba komai ciki ganin alamar yana motsi tayi sauri ta d'auke hannunta taja baya.


Haka ta cigaba da tsaiwa tun tana jurewa ga bacci data keji haka ta zauna kan tiles ta d'ora kanta kan gadon.


6:03am,ta bud'e ido a firgice ta tashi ganinta tai d'are-d'are kan gado mayafinta ma ta nema ta rasa,gefe kuwa Amjad ta ganin yana baccinsa hankali kwance,cikin sauri ta yaye blanket d'in ta sauka daga kai.Ganin har 6am yayi ta shiga bathroom d'in d'akin ganin be bud'e 'kofar ba,tana yo alwala ta fito ta d'auko mayafinta daya fad'i 'kasan gado ta yafa ta tada sallah.


Har ta idar da sallah be farka ba,ganin lokaci na sake ja yasa ta mi'ke daga zaune ta 'karasa inda yake.Pillow daya d'ora tasa hannu ta bubbuga ,tayi haka yafi sau uku amma ya'ki tashi.Komawa tayi gefe tana jira ko ze farka da kansa amma shiru,haka ta sake komawa tayi ta magana"Wake up,is time for prayer"


Kamar bakinta zeyi tsini amma be tashi ba har 7:15am yayi,gashi ta tsani ta tashi mutum ya'ki farkawa.D'aya pillown ta d'auko ta fara buga masa a 'kafa nan ma shiru,bata ankara ba taji hawaye sun fara tsiyaya kuka ta fara sosai harma ana jin sauti.


Jin ta fara rera kuka yasa ya tashi dan duk wannan abin da take yana jinta.Gani yayi ta dasa tagumi ta juya baya "Laila" Ya kira.


Ganin ta'ki amsawa kuma ta'ki dena kukan yasa ya 'karasa inda take ya zauna kamar yadda tayi ta tan'kwashe 'kafarta.


"Laila why?"


Se lokacin ta d'ago ta kalleshi idanunta yayi ja."Open the door and let me out"Ta fad'a cikin rawar murya.


"I will,but tell me why are you crying are you so worried about me like this?"


Wata uwar harara ta watsa masa tare da mi'kewa ta koma jikin 'kofar ta juya masa baya.


"Laila I'm still alive don't worry"


"I don't care"Ta fad'a bayan ta juyo.


"Lie,now tell me did you pray?"


"Do you have to ask? I'm not like you ,you know"


"What do I do laila" Yayi maganar yana 'karasowa inda take.


"You always pray late"Tana fad'a ta juya.


"So this is the reason why you're crying?"


"Laila you suppose to wake me up"


"How many times? it's your habit ai " Ta 'kare maganar a hankali.


"Ok, now help me perform ablution will you?"


Shiru tayi kafin daga bisani ta gid'a kai,se bayan yayi sallah tukun ya bata key ta bud'e 'kofar ta fita.Seda ta shiga d'akin bayan tayi wanka ta shiryo tukun ta fita kitchen tayi preparing breakfast.Tana kammalawa ta jera a tray tana shirin hawa sama da abincin taga yana sakkowa,ya sauya cikin shirt red da ba'kin wando.


Kallo d'aya tayi mishi ta juya kan dinning ta jere kayan ,ba 'karya yayi mata kyau sosai ga 'kamshin turarensa dake dukan hancinta.


"Morning" Tajiyo muryarsa.


"Morning" Ta amsa masa kanta a sunkuye tana ziba abincin a plate.


"May I sit?"


"Juyowa tayi da gefen ido tana kallonsa ta amsa da " Yes".


"You look pretty" Ya fad'a bayan ya zauna.


For the first time an yaba 'kyanta dukda ba wani heavy makeup tayi ba ,blue atamfa tasa mey adon ba'ki se lipstick da kwalli tayi d'aurin step-step.


Kujerar dake kusa dashi taja gefe ta zauna ,d'aya daga cikin plate da tasa abincin kuma ta matso dashi kusa.A zuciyarta kuwa addu'a take Allah ya kawo ranar da ze warke ta dena bashi a baki.


Lomar farko data mi'ka masa be kar'ba ba."You need to eat first".Ya fad'a fuskarsa d'auke da murmushi.


Bata ce komai ba taci se a na biyu data d'akko ya kar'ba."Laila look into my eyes"Ya fad'a dan bata iya kallon cikin idanunsa.Yitai kamar bata jiba."Laila I'm talking to you".


Tana d'ago da idanta kallo d'aya tayi masa ta mayar gefe.Har suka gama breakfast bata iya had'a ido dashi ba,tana gamawa ta tashi ta kwashe komai na dinning ta wuce dasu kitchen.


★★★


2 weeks later


Cikin sati biyunnan Amjad ya warke yanzu hannunsa an cire arm sling d'in yana iya amfani dashi har ya koma office, Laila sunyi nisa da fara exam ,a kullum sake sabawa suke sede tun rannan bata sake bari ta shiga d'akinsa ba ko gyara d'akin zatai seta tabbata baya nan.


8:12am suna dinning breakfast sun d'au minutes shiru ba wanda yayi magana,tsam ya ajje chokalin hannunsa bayan ya kalli wrisk watch d'insa,kur'ba d'aya yayiwa coffee d'in gabansa ya mi'ke."Laila I'm done"


Tana daga zaune kawai gid'a kai tayi batace komai ba."Laila no good bye?"


Tana jinsa tayi shiru dan kullum haka yake fama da ita ko bye baya samu wani lokacin ma se taga ya kusa tafiya ta shige d'akinta.


Tana sunkeye da kanta ba zato ba tsammani taji kiss a cheeks d'inta ,a take tsigar jikinta ta mi'ke kafin tayi wani 'kwa'k'kwaran motsi ta sake jin wani a d'ayan side d'in."Good bye my heartbeat".


Daskarewa tayi a zaune ta kasa sake wani motsin har ya fice bata lura bama,hannunta tasa ta shafa kumatun dama sannan na hagun ta dafe ,murmushi ta tsinci kanta tana yi wanda bata shirya masa ba."Heartbeat"Ta maimaita a fili cikin sanyaryar murya.


Ta dad'e a haka ko cikakken breakfast batai ba banda tunaninsa.Ganin 9am na shirin yi ta tashi ta wuce da plates d'in kitchen bayan ta d'auraye ta koma d'aki ta ciro handout ta soma karatu dan tana da exam gobe.Tiryan-tiryan ta fara karatunta bata ankare ba taji ta dilmaya cikin tunani,tunaninma na Amjad. Duk yadda takai ga kawar dashi bata iya ta dena ba,abin har ya soma isarta dan tana so tayi karatu amma ta kasa.


2pm ,ta samu da 'kyar ta karanta iya abinda zata iya ta rufe,tunanin girkin da zatai ta shigayi.Lokaci guda taji tana so tasan favorite d'insa sede kuma batajin zata iya tambayarsa,har ta yanke shawarar abincin da zatai wani tunani ya fad'o mata nan ta tuna sanda suna asibiti Mom ta kawo masa abinci tabbas idan bata manta ba kamar Chicken spaghetti ne,ganin haka kawai ta fara had'a pineapple juice tasa a fridge, daga baya ta soma had'a chicken spaghetti d'in ba jimawa ta kammala ,tsaf ta gyare kitchen d'in ya dawo normal yadda yake.

Tana komawa d'aki text ya shigo wayarta,data duba taga "Canada"



"Hi my heartbeat how is the day,hope you're doing good. I love you"


"I'm doing good" Tayi replying cikin 'kan'kanin lokaci.


Yana daga office ya murmusa ganin tayi replying, gwada kira yayi ga mamakinsa taga tayi picking a kira na biyu.


Shiru tayi bata yi magana ba bayan ta d'aga."Hello"Yayi magana.


"Laila are you there?" Ya fad'a jin tayi shiru.


"Laila talk to me"


"Uh.. Yes" Tayi 'ko'karin fad'a.


"Are you ok?"


"Yes"


"Have you eaten?"


"No" Ta amsa.


"Why? Are you waiting for me ?"


A zahirin gaskiya amsar itace "yes",amma kuma seta ce "No"


"Sure?"


"Yes"


"Don't lie,did you missed me"


Shiru tayi ta'ki amsa masa,se magana yake mata amma ta'ki magana.


"Laila you missed me I knew it"


"No" Tana fad'ar haka ta kashe wayar ta kasa dena murmushi.


Data d'inta ta bud'e taga yayi posting status, bud'ewa tayi karantawa taga yayi note data karanta taga akanta ne heartbeat. Profile status ma it's about her,ajje wayar tai chat d'inma ta kasa yi se tunani data shigayi tana blushing.Shima ta 'bangaren Amjad wayar tashi yabi da kallo yana murmushi yana ayyanawa the answer is yes kawai kunyar fad'a take,jiyake kamar yafi kowa farinciki a duniyar "She love me".


15min later tana cikin wannan tunanin taji ringing d'in door bell,mi'kewa tayi ta bud'e window ta le'ka ta hanging motarsa,mamakin yadda akai har ya dawo da wuri ta shigayi ganin zata 'bata lokaci ta d'auki mayafinta ta yafa ,har zata wuce ta dawo ta kalli mirror ,powder ta sake dusting a fuskarta tare da sake shafa humranta. Mayafin ma taga beyi mata ba ta cire ta fita a haka cikin riga da skirt na red atamfa,ta ri'ke handle zata bud'e ta kalli jikinta tana jin kunya hakanannan ta bud'e.




*Dijensy❤*







🌼🌼 🌼🌼




💦 💦




*AMJAD*




💦 💦






🌼🌼 🌼🌼




*WRITTEN BY DIJENSY*


*WATTPAD:@dijensy*


*Dije One love ina taya ki murnar kammala littafinki FAROUQ KO HAIDAR ,Allah yasa mun amfana da abinda ke ciki thump up 👍🏻*


3⃣3⃣-3⃣4⃣


Tana had'a ido dashi ta sauke duk kunya ta isheta,fuskarsa d'auke da murmushi ya 'karaso ciki tare da rufo 'kofar.Hannayenta biyu ya ri'ko cikin hannayensa yana murzawa softly."Laila what are you hiding on your face? let me see your pretty face".


"Laila" Ya sake kiranta ganin ta'ki d'agowa.


A hankali ta d'ago da kanta sede ta'ki bari su had'a ido,hannayen nata duka biyun ya had'a yayi kissing."Did you know how pretty good your hands look like? I really love them".

"Amjad'Ta kira sunansa.


" uhm?"


Be ankara ba cikin sauri ta zare hannunta kafin yayi wata maganar tayi sauri ta haye sama ta barshi tsaye a gun,tana shiga d'akinta ta rufe 'kofar se numfarfashi take hannayenta tasa a gaba tayi ta kalla.


Amjad kuwa hanyar kitchen yayi kan dinning yaga warmer daya bud'e kuwa yaga fav d'inshi"Wow!"Ya furta ,ba 'bata lokaci ya d'auka serving spoon ya ziba a plate
har rawar jiki yake yakai loma d'aya waje ya samu ya zauna dan santi harda cire suit,seda yayi dam tukun ya tashi ya shiga kitchen daya bud'e fridge yaga pineapple juice nan ya tsiyaya a glass cup ya kora dashi.


★★★


20 minutes later, taji knocking 'kofar d'akinta,a d'ari-d'ari ta 'karaso ta bud'e. Tsaye ta ganshi ri'ke da tray a hannunsa."May I come in?"


Kai ta kad'a alamar "eh" tana sunkui da kai.Daga kan drawer side na gadon ya ajje sannan ya dawo inda take. "Laila you haven't eat and you're here alone it's boring"


Hannunta ya ri'ke ya zaunar kan gadon,daga gefenta ya zauna ya d'auko plate d'in abincin.Open up"Ya mi'ka mata spoon d'in cikeda abincin.


"I..." Bata fad'i abinda take son cewa ba yasa mata a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login