Showing 9001 words to 12000 words out of 62917 words
Chapter 4 - AMJAD COMPLETED Complete Hausa Novels by DIJENSY.txt
"This is non of your business" Amjad ya fad'a.
"Am not here for trouble"
"Gobe fa ina zami je?"
"I don't know"Mom ta amsa ta.
"Babu zuwa ko ina!" Ya fad'a bayan ya dire cup dake hannunsa ya wuce yana mata kallon banza.
Ta'be baki tayi ta maimaita abinda ya fad'a "Babu zuwa ko ina" irin ba saban ba yau yayi Hausa.
Tunda ya shige d'akinsa be sake fitowa ba yana jiyo hirarsu.
Washegari
Har 7am be tashi ba seda Mom tazo ta tashesa,suna kammala breakfast kuma Dad ya tafi dasu zuwa RAZAK Amjad se gyangyad'i yake a mota bacci be ishesa ba.Sanda suka shiga yaga komai ya sake sauyawa ya 'kara kyau building d'in komai an sake 'kawata shi ba 'karamin birgeshi yayi ba dan a take ya d'auko camera ya soma d'auka Dad yana kallonsa amma yayi kamar be kula ba,Amjad da gaske yana son RAZAK company sede fa Nigeria ce bayaso.
"Do you like it?" Mom ta tambaya.
"Yes I do it's really beautiful"
"Do you wanna work here?"
"Mom,actually No I don't like staying in Nigeria"
"Son Nigeria is your country"
"No no!"
Suna tafiya suna hira da Mom,Dad suna can wani side d'in da sauran yaran yana nuna musu ,Manager ma ranar be shigo company d'in ba dan ya manyanta sosai kusan koyaushe cikin kar'bar treatment.
Amjad office na CEO ya d'are a kujerar Mom tana masa dariya.
"Mom am the Boss"
"It suits you my handsome"
"I knew it"
"Mr Amjad Mu'az"
"You're boosting my ego"
Ganin shigowar Dad ya mi'ke yana scratching kai,shi wancan fa ko anan zamu barshi ne"Dad ya fad'a yana kallon Amjad.
"Bayason Nigeria kuma ba"Mom ta fad'a.
"Zeso ta wataran"
"How?"
"Idan na dawo dasu duka nan"
Hakan ba 'karamin dariya ya bawa Mom ba dan a ganinta hakan bame yuwuwa bane ita kanta bazata so hakan ba.
"Zakia do you wannan stay here in Nigeria, no Mom and Dad with you?"
Gira ta d'age alamar "eh"tana dariya daga baya kuma tace "No".
" I can't stay alone"
"Shaheed?"
"No,not anymore unless with Amjad"
"God forbid" Yayi saurin fad'a.
Shiru Dad yayi yana kallon yaran ba tare da ya sake cewa komai ba yana murmushi.
Wajen 12:30 suka biya restaurant sukai lunch daga nan suka wuce mall suka yo siyayya suka komo gida,nan fa Amjad ya dasa video call da Rosie.
*Don't forget to vote, comment and share.βπ*
*Dijensyβ€*
πΌπΌ πΌπΌ
π¦ π¦
*AMJAD*
π¦ π¦
πΌπΌ πΌπΌ
*WRITTEN BY DIJENSY*
*WATTPAD:@dijensy*
π
Ώ 0β£4β£
Yau suncika 2weeks a Nigeria sun zazzagaye gidan sauran 'yan uwa har sun 'kosa su koma musamman Amjad da yake jinsa kamar a kan 'kaya, kullum mita yake ga mura da ta kamashi se faman raki yake wa Mom tamkar d'an shekara 5 hakan ba 'karamin 'kular da Zakia yake ba ita da take 'karama bata abinda yake.Tissue kuwa duk inda yaga dama cillarwa yake sede Mom ta d'auke haka magani ma seya 'bata lokaci yake sha.
"Amjad wake up it's time to pray " Mom ta fad'a bayan data shigo d'akinsa.
2:18pm beyi sallah ba se bacci yake tun bayan daya sha magani.
"Amjad"
"Mom I wanna sleep more"
"I will let you sleep as much as you want but pray first"
"I can't get up".
Tana ji tana kallo ta rabi dashi har se wajen 3 tukun yaga dama ya tashi.Bayan yayi sallahr ya sakko downstairs,Zakia data had'a pancake d'inta dede cikinta dan tasan ba lalle sauran su ci ba.Amjad dashi ya fara cin karo a kitchen aiko ba 'bata lokaci ya fara ci ,baki wangalau ta saki sanda ta shigo ta tarar yasa plate a gaba yana ci mata.
Da sauri ta 'karaso ta sure plate d'in "It's mine"
"You better keep it or else"
"Else what?"
"I will hurt you the way you will regret doing what you just did now"
"Allah I made it for my self not for you"
Tashi yayi a fusace sekace ba shine mey langa'bewa Mom ba."What's going on?"Suka jiyo Mom.
"Mom he took my pancake and I took it back"
"You should have made more of it,let him eat it then I made you another"
"What! I spent an hr preparing it and you're telling me to give him"
"Zakia I said I will make you another"
Yadda Mom ta d'aga murya yasa Zakia taji kuka ya zo mata ,plate d'in ta dire ta tafi tana kuka.Amjad take ya hau murmushi ba tare da Mom ta gani ba ko a jikinsa ya d'auka ba ko kunya ya cigaba da ci.
β
β
β
Duka yaran suna tsakar gida yau ba islamiyya Mami tana d'aki sega yaro ya shigo yake fad'a masu ana sallama a waje.Da Maryam ta le'ka taga driver nasu Dad ne,kaya me yawa taga yana cirowa a bayan mota.
Mami tana zaune taji ana shigo da kayayyaki,buhunhunan shinkafa ne da jarkokin mai da sauran stuffs lodi-lodi sun cika tsakar gida,farinciki a gun Mami baya misaltuwa,drivern be jima da tafiya ba ta kira Dad tayi masa godiya,nan yake fad'a mata sun kusa komawa Canada.
Amjad ba 'karamin dad'i yaji ba sanda Mom ta fad'a masa saura 2days ya rage su tafi,a ranar ya kira Rosie ya sanar mata da dawowarsu.
Mom da Zakia se Dad sune suka zo gidansu Laila sukai sallama ana gobe tafiyarsu ,washegari 9am flight nasu ya tashi.
Yanzun yaji sa'ida a ransa yana tsarawa shida ya sake zuwa Nigeria kuma ...musamman idan aka ce ya fara aiki bashi ba zuwa Nigeria (A tunaninsa).
Mami washegari ta kirasu tayi musu ban gajiya.Zakia basi ko kwana uku ba sukai resuming school komai ya cigaba da kasancewa kamar yadda yake Amjad ya d'ora inda ya tsaya tonight ya shirya wajen zuwa 11:pm birthday partyn d'aya daga cikin friends d'insa.Bayan kowa ya kwanta ya salalla'ba ya fita a hanya friends suka d'auke shi suka wuce wajen partyn.
Mom kamar ance tashi ta farka daga bacci 12:36am ,kitchen ta shiga ta sha ruwa bayan ta fito kuma ta nufi d'akin Amjad a zatan ta ko zata ganshi yana chat amma taga wayam,datai knocking bathroom taji shiru take zuciyarta ta bata ya fita.Bayan ta koma d'aki ta d'akko wayarta ta kirashi amma shiru beyi picking ba, ita damuwarta kar Dad ya duba ya gano baya nan.Haka ta kwanta tana ta addu'a a ranta kar Dad ya duba d'aki idan ya tashi.
Amjad a wajen partyn ya manta wayarsa a mota ,wajen se hayaniya ne da kid'a yake tashi guys and ladies ana ta chashewa.
"Hi Am" Yajiyo muryar wani classmate nashi da ya dad'e be had'u dashi ba,yana daga cikin trouble makers na school d'insu.
"Hello" Ya amsa shi.
"How have you been?"
"Fine"
"That's cool is good seeing you around"
Yana daga zaune guy d'in yasa aka kawo masa 2 glass of beer .
Guy d'in daya kar'bi d'aya ya mi'ka wa Amjad.
"No" Ya fad'a yana girgiza kai.
"Come on it taste good"
"I don't drink"
"Try a little dude"
Nan ma kai ya girgiza,yana sake matsar da cup d'in gefe.
D'an murmushi guy d'in yayi tare da d'aga cup d'in ya shanye tass,ba jimawa ya tashi ya bar gun Amjad daya dubi agogon hannunsa yaga 1:12am,koda ya duba wajen yaga bega Sam ba.
"Hello" Yaji muryar mace.
Yana d'ago kai yaga be santa ba ma."I'm Lucy "Ta fad'a tare da mi'ka masa hannu suka gaisa.
Apple juice tasa aka kawo musu two glass cup ,da farko beyi niyyar sha ba amma da ta takura yasha ganin Apple juice ne,kuma yaga yanayinta batai kama da bad girl ba.
Kad'an -kad'an tana masa tambaya shikuma yana amsata,sede fa ya fara jinsa a gajimare wani irin yanayi yaji shi komai ya fara koma masa upside down.A hankali ya mi'ke yana dafa table.
"Are you ok?" Ta tambaya tana masa wani shu'umin murmushi.
Ko amsa mata ya kasa yi se tangali yake yana had'a hanya 'ko'kari yake ya fita amma ya kasa."Amjad "Ya jiyo Sam ya kira shi.
" Are you drunk?"Ya dafa kafad'arsa.
"What did you do?" Ya tambayi yarinyar dake kusa da Amjad.
"Hey she do nothing, your friend is drunk drag his ass and f*cking leave" Guy da ya zauna kusa da Amjad d'azu ne yake fad'in haka.
Dariya suka saka wanda suke wajen dan da 'karfi yayi maganar.
"You have something to do with this I know you fucking asshole"
"You called me ashole who do you think you're?" Guy d'in ya fad'a yana bangazarsa kamar zey dokeshi.
"Let's go" Cewar Amjad a cikin muryar maye.
"This is his first time to drink" Guy d'in ya fad'a yana smirk smile.
Dariya wajen ya d'auka wasu suna ihu Whoa!πhaka Sam ya jashi suka fice daga wajen.Tsoron saukeshi ya shiga yi kar Dad yace dashi aka basa,hakannan ya samu ya kaishi gida.
2am suka ji ringing na door bell,Dad da Mom suka farka a ranta tana tsoron abinda zey faru.
Tana biye a bayansa ya bud'e dan shi kanshi yasan ba lafiya ba a wannan lokacin ayi knocking.
"Amjad!" Ta fad'a tare da rife baki.
"Sam what happened to him?" Ta tambaya.
Dad dayai tsaye yana jiran amsarsa dan tuni zuciyarsa ta fara ayyana masa.
"He ..he's drunk" Ya fad'a cikin stammering.
"Oh god! Amjad, he don't used to.."
"Quite please, how sure are you huh?"
Be ko jira ta bashi amsa ba ya koma d'aki ya barta a nan,da taimakon Sam suka kai shi har d'aki, bayan nan yayi mata bayanin duk abinda ya faru tukun ya tafi.
Zama tayi daga gefen gadon ta cire nasa takalmin 'kafarsa da suit na jikinsa ta hau shafa gashin kansa mey she'ki "Amjad why do you have to,your Dad is mad at you now"
Se wajen 2:40am ta koma d'aki ta tarar Dad ya kwanta."Honey you are not supposed to.."Be jira ta 'karasa ba ya juya mata baya.
Hakannan ta kwanta da damuwa a ranta tana tunanin ta yadda zata 'bullo wa ala'amarin.
β
β
β
7:30am ta farka bayan komawa baccin datai taga Dad har ya fice,wayarta ta d'akko ta kirashi amma shiru be d'aga ba se text ta tura masa.
"Honey please pick my call"
"I will pick your call but you have to promise me that you won't talk about him"
Ba yadda ta iya haka tayi reply da "Yes I promised"
Se lokacin ya amsa wayarta gaisawa kawai sukai ta katse wayar jikin a sanyaye dan tasan halinsa shi idan akai masa lefi shikenan kuma baya ta'ba bari a sake magana akan abin koda kuwa ya ha'kura.
D'akin Amjad ta shiga taga ya tashi harma yayi sallah.
"Morning" Ya gaisheta.
"Morning, Son your Dad is mad at you he won't allow me to talk to him about it"
Kansa ya sunkuyar ya'ki cewa komai yasan kome ya faru shi ya janyo.
"Mom I really doesn't mean to do it"
"You don't have to explain Sam told me everything,but you have to be very careful son"
"It won't happen again"
"I hope so"
Hakan yana d'aya daga cikin abinda yasa yafi damuwa da Mom domin kuwa tana saurin fahimtarsa.
Yau through out haka Amjad ya wuni be fita ba dan har yanzu baya jin 'kwarin jikinsa dan a yanzu ma da yasani yake na zuwa,wajejen 5:30pm Dad ya dawo sam be tambayi inda Amjad yake ba balle ma yayi maganar jiya.Koda lokacin dinner yayi Amjad se d'ar-d'ar yake dan kasa sakkowa yayi cin abincin seda Dad ya tashi.Haka the next day ma dan ya had'u dashi sanda ya shiga kitchen amma bece masa uffan ba,shi kanshi Amjad be zaci haka ba dan a ganinsa babban laifine da be ta'ba yin irinsa ba wanda beci ace ya 'kyalesa ba be d'auka a iya shunning abin ze tsaya ba.
An jera kwana hud'u ana haka idan ya gaisheshi baze amsa ba ya samu chance d'in bada ha'kuri ma ya kasa samu.
8:23pm dukansu suna dinning, shiru wajen ya d'auka ba me cewa komai.Amjad yana sane ya soma amfani da hannun hagu yana cin abincin,Dad ko magana beba kuma ya kula dashi.Suna cikin cin abincin ne Amjad yasa Zakia ta mi'ke masa salt se yaga Dad ya bashi,bashi kad'ai ba hatta mom dasu Shaheed seda suka kallesu suna mey mamaki.A sanyaye ya kar'ba a ransa yana mey tunanin dalilin Dad na yin hakan.
Ba Amjad ya tashi yin mamaki ba se sanda yaji alert na $500 gashi 'kiri-'kiri Dad ne ,shiko mey yayi wa Dad na kirki daya saka masa da wannan shida yayi laifi.
Da safe bayan sinyi breakfast ya samu Dad yayi masa godiya.
"Don't worry you deserved more than this" Abinda ya fad'a kenan yana murmurshi.
"Dad,am..am sorry"
"Stop apologizing I understand everything"Yana gama fad'in haka ya bar Amjad a tsaye ya rasa abin yi .
" We need to talk "Dad ya fad'awa Mom da take zaune a sitting room.
A d'aki tana kan coach jira take ya fara magana,shikam yana daga tsaye saitin window yana nazarin ta inda ze fara.
" Rushda ,you need to understand all I have to say and want am willing