Showing 36001 words to 39000 words out of 62917 words
Chapter 13 - AMJAD COMPLETED Complete Hausa Novels by DIJENSY.txt
scrolling jama'a iri-iri maza sunfi ma yawa ,post d'inta ya koma dubawa yaga har 27 sede photo d'inta a ciki 3 ne sauran duk qoutes pic ne,+200 yaga like da + 62 comment kan wani pic nata da niqab nema a fuskarta idanuwanta ne kawai suka fito wanda sunsha kwalli rad'au.
Nan take yaji wani Abu ya tokare mashi a ma'kogoro,musamman wani comment dayaga wani guy yayi."Baby I love your sparkling eyesπ₯π₯"
Instagram d'in ma fita yayi ya ha'kura da chat d'in,se jin haushi yake ,chat d'in da sukai ya shiga ya soma dubawa a haka har bacci ya d'aukeshi.
Washegari
Laila bayan tayi breakfast su Maryam dake gida kasancewar yau Saturday basu je makaranata ba suna parlor suna kallo tare.
"Laila" Mami ta kirata daga d'aki.
"Na'am" Ta amsa tare da mi'kewa.
"Mami gani" Ta fad'a bayan ta shiga d'akin.
"Ke ashe Amjad d'in ya dawo baki fad'a min ba" Cewar Mami.
"Uhmm?" Ta waro ido tana kallon Mami.
"Ehyi,yanzunnan muka gama waya da mamansa take fad'a min jiya ya dawo"
"Uuhm"
"Toh yau zaki koma kenan?"
"A'a Mami ba yau ba" Ta diririce harda kad'a hannu tana maganar.
"Se yaushe kuma?"
"Uhnmm wani satin"
"Kin manta wata shekarar,ke mijin naki ya dawo ma ba ko d'an 'kunshi single kamar namiji"
"Ni bana so"
"Aiko anjima ki shirya Maryam ta raka ki ,hannu kamar muciya"
Ring!Ring tajiyo 'karar wayarta daga d'aki,haka yasa ta dakata da maganar da suke da Mami ta tafi d'aukan wayar.
Numbern Amjad ta gani jikin screen aiko ta'ki picking bayan kiran ya 'kare ta saka wayar a silent.Seda ya kira sau uku ganin batai picking ba dole ya ha'kura.
Wajen 3:30pm Mami tasa Laila zuwa gidan 'kunshi,haka bata so akai mata ja.Ba 'karamin kyau yayi mata ba yayi maroon a farar 'kafarta ,a hanya zira hannayenta tayi a hijab tana karewa dan jitake wani iri.
"Toh baga shi ba ,amma da sekace namiji" Mami ta fad'a sanda suka shiga gidan.
Ita de bata ce komai ba ta wuce d'aki,ita kanta se kallon hannun take yana birgeta.Idan ta tuna da batun komawa gidan Amjad kuwa setaji 'bacin rai.
"Ko bazan 'kara sati ba sena yi kwana hud'u kafin na koma" Ta fad'a a ranta.
Amjad ganin bata d'aga kiran nashi ba seya hau WhatsApp ko ze ganta online amma shiru ba alama, tashi yayi ya fita daga gidan ,dan yanzu idan yana zaune shi kad'ai tunanin Rosie ne yake addabarsa.
Har ya dawo gida ya sake dubawa ko ta hau online amma shiru se ha'kura yayi ya kwanta.
Itama ta 'bangarenta tana so ta hau chat amma kuma tana gudun kar yau ma yayi mata magana ,shiyasa ta ha'kura da chat d'in ta ajje wayar.
β
β
β
Yau tun 4:30am ya farka bacci amma ya kasa komawa sakamakon mafarkai marasa dad'i da yayi tayi wanda duk akan Rosie ne.Asuba nayi ya tashi ya fita masjid,koda ya dawo be koma bacci ba ,wayar tashi ya sake duba last seen d'inta ko zega ta hau jiyan amma still bata hau ba.
Laila kuwa yau se 9:53am ta tashi daga bacci tun bayan sallahr subh,hakan ma seda Mami ta tashe ta da kanta.
"Yini zaki a haka? sekace kasa"
"Mami goma ma fa batai ba" Ta fad'a tana murza ido.
"Kin ajje waya tun d'azu ana ta kira"
Tana jin haka ta ayyana Amjad ne,bataso ba ta mi'ke ta shiga bathroom tayi wanka bayan ta shirya tayi breakfast.Data duba wayarta kuwa 6missed call ta gani na kiran Amjad,ganin ta gaji da ganin numbernshi ba suna ta shiga yi saving, sunan da zata saka mashi tayi ta tunanowa.Ta san idan tasa Amjad gatsau da matsala dan su Mami zasu iya gani.
'Hus...' Ta fara seta goge."Hauka ma kenan".
'Na dole...'
"A'a"Ta goge.
Finally de tayi saving da " Canada ".
12:34pm suna kitchen da Mami suka ji knock,Fauzan yana d'aki ,Laila ganin ta fi kusa da 'kofar yasa ta tafi bud'ewa.
Tsegege ta tsaya tana kallonsa shima kallon nata yake cikin ido hakan yasa tayi sauri ta kawar da idonta.
*Don't forget to comment,vote and share.love urπ*
*Dijensyβ€*
πΌπΌ πΌπΌ
π¦ π¦
*AMJAD*
π¦ π¦
πΌπΌ πΌπΌ
*WRITTEN BY DIJENSY*
*WATTPAD:@dijensy*
*Wannan page d'in naku ne masoyan Amjad*
1β£7β£-1β£8β£
Tana tsaye ita bata ce ya shigo ba kuma bata rife 'kofar ba.
"Can I come in?" Ya tambaya.
"No" Ta girgiza kai.
"OK,then I will wait for you outside"
"Me..? "
"Yes ,you're following me home"
"I will not"
"Stop wasting your time,just hurry up and park your things"
"Laila!" Tajiyo Mami ta kirata.
Sauri tayi ta bar gun ta tafi."Naji shiru,waye?
"Uh..Amjad ne"
"D'aukan ki yazo yi kenan?"
"Mami nifa.."
"Ke mey?,kinga ki shiga ki shirya kayanki"
A kasalance ta shige d'aki,cikin sanyin jiki ta soma shirya kayanta kamar mara laka a jiki.Hijab d'inta ta d'akko ta zirma ta ri'ke niqab d'in a hannu ta fito d'ayan hannun ta ri'ko akwatin.
"Kin fito?"
"Uhmm" Ta amsa.
Su Maryam suna daga d'agi suka fito,ganin Fauzan yasa ta fad'in."Mami dan Allah Fauzan ya bini".
"A'a ba yanzu ba,se anyi hutun makaranta"
Ita tama manta yau Sunday,tana jin haushi ta fita su Maryam suka rakota har bakin mota,Amjad yana ciki yana jiranta.Da kanshi ya fita ya taimaka mata tasa kayan a baya,kafin ya koma motar ta rigashi shiga.Niqab dake ri'ke a hannunta ta d'aura a fuska ko idanuwanta ba'a gani,jin alamar ya shigo motar ta kawar da kanta window.Har suka hau titi ba wanda yayi magana ,sede lokaci-lokaci yana kallonta.Suna isa gida tayi tafiyarta ko kayan bata bi ta kansu ba,key dake jakarta ta ciro ta bud'e 'kofar.
Sama ta haye direct d'akinta ta shiga ta rufo 'kofarta.
"An dawo Prison"Ta fad'a a fili.
Knock!knock! Tajiyo bugu,handbag d'in ta ajje sannan taje bud'ewa.Amjad ta gani ri'ke da akwatinta,jira take taga ya mi'ko mata amma shiru.
"Remove this from your face" Yayi nuni da hannunsa.
"I wanted it this way"
"And I don't like it"
"But you don't wanna see ugly face"
Se yanzu ya tuna ,dariya abin ya bashi dan shi ya mance ya fad'a.Seda ya d'an murmusa tukun yace"So now you believed you're ugly?"
Komawa tayi cikin d'akin ta barshi a tsaye gun, gefen gado ta samu ta zauna tare da ciro wayarta cikin jakarta. Akwatin ya ri'ko ya shigo da ita d'akin daga gefen gado ya ajjeta."Answer my question "
"Did you believed?"
An d'au mintina a haka ita bata amsa ba shi be fita ba yana tsaye a kanta.Laila data gaji da zaman hakan tashi tayi ta wuce bathroom kafin ya farga ta rufo 'kofar.
"Laila!" Ya kira sunanta.
"I'm not going anywhere until you answer my question?"
"Shiru tayi kamar ba jinsa take ba,niqab d'in kuwa ta yaye shi tana tsaye jikin 'kofar tana jira ya fita.
" Laila,can't you hear me? talk to me"
Ya gama surutansa ko 'kala batace ba,can jin shiru yasa ta kasa kunne taji ko ya fita,alwala ta d'auro ta cire hijab d'in ta had'a da niqab d'in ta ri'ke a hannunta.
"Am..Amjad" Ta kira a hankali kamar mey rad'a.
Amjad dake zaune kan gadon dariya ya soma yi yana rife bakinsa.
"Amjad" Ta sake kira.
Jin shiru zuciyarta ta raya mata ya fita dan haka ta murd'a handle d'in a hankali,cikin sand'a ta fara takowa.Data duba ko ina taga ba kowa ta saki hamdala,kamar ance juya ta ganshi tsaye a bayan 'kofa .
Da sauri ta kwasa da sauri zata koma bathroom d'in carpet dake wajen ya zamar da ita "Aghh!" Ta 'kwala ihu tana jira ta jita a 'kasa.
A hankali ta bud'e ido,taganshi ri'ke da ita 'kiris ya rage bata kai 'kasa ba ,kallo suke ido cikin ido ,d'ankwalinta da be gama zama a kanta ba ya zame 'kasa,kitson gaba ya yarfo a goshinta har yana rufe mata ido d'aya.Hannunsa ya d'ora kan gashin a hankali yana matsar dashi daga fuskarta.
"Let me go"Ta fara kici-kici.
Mi'kewa yayi completely tare da d'ago da ita,hannunta tasa ta ture nasa daga 'kugunta ta matsa gefe.
Ring! Ring! Wayarsa tayi 'kara,daya duba yaga daga office ne.Bece komai ba ya fita daga d'akin,yana fita ta rufo 'kofarta tare da murd'a key d'in.
β
β
β
Laila tunda ta rufo 'kofarta bata sake budewa ba ,har 4pm tayi gashi yunwa take ji biscuit dake jakarta ma ta cinye shi.
Hijab ta zumbula har 'kasa tana ta 'boye hannayenta ciki,sekace mara gaskiya tana sakkowa daga benen she waige-waige take.Kitchen ta shiga ta bud'e fridge tana dube-dube,fruit salad ta had'a tasha abinta ,data fito daga kitchen ta bud'e 'kofar waje ta fito.Gani tayi ba motarsa " Ashe ma ya fita"Ta fad'a.
Komowa tayi sitting room ta kunna TV,Bollywood ta kai tayi zamanta kan sofa.Tunawa tayi da aya mey gishirinta data taho da ita daga gida dan haka ta koma d'aki ta d'akko sannan ta dawo ta cigaba da kallonta tana yi tana cin abarta.
Maghrib nayi ta tafi d'aki seda tayi sallah ta sakko kitchen, jollof d'in taliya tayi dede bakinta tana gama ci ta dawo sitting room ta iske an fara film d'in data ke so.Zamanta tayi harda dad'o volume.
9:45pm,ya shigo gida ganin TV a kunne kuma bega alamar mutum a parloun ba ya 'karasa ze kashe.Se lokacin ya lura da ita tana kwance se bacci take hankali kwance ta d'ora tafin hannunta a fuskarta ,yawanci haka take baccinta inde zatai bacci seta d'ora tafin hannunta ta kare fuskarta shiyasa ya zame mata jiki ko bata san tayi bacci ba se tayi haka.
Ba abinda yake kalla se 'kunshin hannunta daya sake maroon barin ma ga'bo'bin yastsunta data rufe fuska.Ba sosai ya fiya ganin 'kunshi ba ,dan ko su Mom da Zakia ba yi suke ba inba a TV ba.
Idansa ne ya sauka kan 'kafafunta da zanen 'kunshi ya bayyana sosai,'karasawa yayi inda take ya zauna kan gwiwoyinsa ,zanen 'kunshin ne yaja hankalinsa har da ri'ko hannunta yana kalla.
Kamar a mafarki taji ana motsa mata hannu, kad'an-kad'an tana bud'e idonta har ta bud'e tar tayi ido hud'u dashi ,a razane ta mi'ke daga kwanciyar ,shi dake zaune seda ya mi'ke tsaye.
"Is ok"Ya fad'a a sanyaye.
" Is ok a ina ana shafan hannu"ta fad'a a ranta.
Tashi tayi daga zaunen ta matsa can gefe,10:05pm taga agogon parlorn ya nuna TVn ma ta kula har an gama film d'in datake kallan ma.
D'an 'karamin bowl d'in data zuba ti'kar ayar data ci ta d'auka kan center table d'in ta wuce kitchen se wuri wuri take.A kitchen d'in ta dad'e ba abinda take tana tsaye se murza yatsunta take tana kallon hannun.Du da batai 'kunshin ba da ba haka ba.
"Laila" Taji ya kira sunanta.
A rud'e ta d'ago ta kalleshi yana daga bakin 'kofa."Are you alright?"
"Yes" Ta amsa a hankali.
"Aren't you watching movie?"
"No I'm not...I will not.." Ta shiga stammering.
"What are you waiting for?"
"I'm going to bed"
"Ok,let's go"
"Uhn..aa'ai ba ..uh.." Du ta diririce.
Kamar yayi dariya ganin yadda ta rikice dama yana sane ya fad'i haka,takawa ciki ya soma yi.Laila ganin yana doso inda take ta fara baya ,gefen locker tayi tabi tana zagayewa the more yana tahowa the more tana kewaye drawer d'in kitchen d'in.Ganin ya tsaya tayi sauri tabi gefe ta fice daga kitchen d'in, binta kawai yai da kallo yana dariya.
Tana shiga d'akinta ta shige bathroom dan gani take kamar d'akin ma she is not safe.Se yanzu taji gumin daya tsatstsafo mata a jiki alhali ba zafi.
"Mey ya sami kansa a Canadan?" Ta tambayi kanta.
"Wayyo!"
Washegari
7:30am ya gama shirinsa cikin blue T-shirt mey long sleeves,se black jeans.Abubuwan da suka faru jiya ne sukai ta fad'o masa,shikad'ai ya hau murmushi agogon hannunsa yake sawa amma ya tsaya seda wayarsa yayi ringing ya dawo daga duniyar tunani.
Laila data farka tun 7:14am amma ta kasa fitowa se le'ken window take tana jira taga ya fita,aiko cikin le'ken ta hangoshi ta sakankance tana kallonsa yazo bud'e mota kamar ance kalli ya d'ago kansa.Laila tsabar rikicewa ta kasa barin window d'in kunya ce ta rifeta seda tayi da tasanin le'kawa,shikuwa be fasa kallonta ba seda ta bar wajen.Murmushi yayi yana zira specs a idonsa ya shiga motar.
Tana jin ya fita ta sakko 'kasa ta shiga kitchen domin had'a breakfast.Bayan ta gama breakfast ne ta koma d'aki tayi wanka ta shirya,jitai shirun ya isheta ta d'auka waya ta shiga chat.
Amjad:"Mrs Amjad" Yai mata sending ganinta online.
Laila:"I'm not"
Amjad:"What were you doing at the window ?"
Laila: Nothing
Amjad:You missed your husband.
Laila:No you're not my husband "
Amjad: Stop pretending.
Amjad: Who was your ex bf ? "
Laila:Someone
Amjad: Name?
Laila:You don't have to know "
Amjad:"Ok,What are you doing now?
Ganin tambayoyinshi sun'ki 'karewa yasa ta sauka ,aiko ba jimawa sega kira ya shigo.'Canada'Ta gani jikin screen.Ajje wayar tayi ta'ki picking har ya gaji da kira,daga baya ma tashi tayi ta sauka parlor ta kunna kallo.
β
β
β
4:30pm yau ya tashi daga aiki, Laila tana parlour jin shigowarshi yasa tayi saurin mi'kewa ta koma d'akinta.Tana shigowa yaga ba kowa a parlour sede ga TV a kunne ,hakan yasa ya gane da tana zaune kallon wata'kila ko taji dawowarsa ne.
Tana jin sanda ya shiga