Showing 12001 words to 15000 words out of 62917 words

Chapter 5 - AMJAD COMPLETED Complete Hausa Novels by DIJENSY.txt

DIJENSY   

14 Jan 2025

5784

to do"


Jitai jikinta yayi sanyi jin irin lafazinsa,daurewa tayi kawai ta gid'a kai tana jira ya fad'i abinda yake shirin fad'a.


"He is no more child,he has to change he's almost 27 I can't keep eye's on him just like that I need to stop him I want him to stay away from those bad friends of his"


"Tell me,what are you trying to do?" Ta tambaya cikeda 'kosawa.


"Don't you think it's the right time for him to marry?"


"Marry! To who?" Cikeda rasana tayi tambayar tare da mi'kewa tsaye.


"Laila"Ya amsa a ta'kaice se lokacin ya juyo.


"You want her to stay here with us?"


"No,Amjad "


"He is moving to Nigeria,I want him to run my Company"


"He can't stay there" Bata ma san lokacin da ta fad'i haka ba gabaki d'aya ta rud'e.


"No he can"


"Amjad is too young to hold responsible for.." Bata 'kare maganar ba ya katse ta da fad'in."But he is too big to drank,is that it?"


"Why won't you believe ?Amjad didn't drank someone forced him to"


"Then I want him to avoid them"


"By forcing him to marry?"


"This is for our on good, he won't regret marrying her I'm telling you this or do you want your child to marry Christ,Rosie is not the kind of woman you want your child to marry right?"


Kai kawai ta girgiza a hankali.


" Don't you like Laila ".


"It's not that I don't like her,I just don't know how Amjad is gonna take this"
Yanda tayi maganar a hankali kamar rad'a dan nauyin zancen take ji.


"You have to convince him,pray for him"


"Amjad" Ta furta sunanshi a hankali tare da komawa kan coach d'in ta zauna ta dafe kai kamar mey jimami.

"Can you talk to him?" Ya tambaye ta.


Seda ta jima tana nazari kafin ta gid'a kai "yes".Tasan gwara ita tayi maganar da ace Dad wata'kila ko yafi fuskantar zancen.


Kusan ranar wuni tayi ta kasa sukuni abinci ma ta kasa ci gashi ta kasa yi masa maganar,tana kitchen ta ziba tagumu ga glass cup na juice da'kyar take kur'ba.


" Mom"Ya kira sunanta.


"Mom,are you ok?" Se lokacin ta dawo saga duniyar tunani.


"Amjad, am ..am ok"


"Are sure?"


"Am fine" Ta fad'a,a ranta kuwa tana tunanin ko tayi masa maganar...


*Vote*
*Comment*
*Share*


*Dijensyโค*
































๐ŸŒผ๐ŸŒผ ๐ŸŒผ๐ŸŒผ




๐Ÿ’ฆ ๐Ÿ’ฆ




*AMJAD*




๐Ÿ’ฆ ๐Ÿ’ฆ






๐ŸŒผ๐ŸŒผ ๐ŸŒผ๐ŸŒผ




*WRITTEN BY DIJENSY*


*WATTPAD:@dijensy*








๐Ÿ…ฟ 0โƒฃ5โƒฃ



Mom sam ta kasa fad'a masa har 9pm,seda ta gama tsare-tsarenta tukun ta nufi d'akinsa.Yana daga zaune ta iskeshi bayan ta shiga d'akin.


"Mom" Ya kira sunanta fuskarsa d'auke da murmushi.


Gefensa ta zauna tana masa murmushi daga bisani kuma tace.


"Son"


"Yes"


"It's about the company, your Dad.. your Dad really need someone to run his company,Mr Yusuf(RAZAK's company manager) is too old to handle the company..."Bata 'karasa ba ta tsaya.


"So what is he going to do now?" Ya tambaya ba tare da ya nuna wani damuwa ba.


"Amjad you like the company, don't you want to..."


"No no! This is bad idea beside it's not even possible I'm living in Canada how do you expect me to run the company"


"Nothing wrong here,you're going to build a better life there and .."


"Please stop all this jokes"


"I'm not joking Amjad, you're not staying alone there,it's the right time for you to marry "


"Mar..marry ? I ,for god sake ! Stop it please I am just 2..6 " Yadda ya fad'i 26 d'in a wani rarrabe.


"What wrong with that ? It's not the matter of age ..."


"I'am not ready,this is a fairy tale"


"If you can't do this for me then do it for your Dad,please don't say no to him accept Laila even if you're not going to move to Nigeria"


"What! Did you just called Lai..wait Dad..he want me to marry what he has chosen for me and again he want me to run his company ,so this is the reason why he has been nice to me just because he want something in return"Wannan karan ya mi'ke daga zaunen dan yaga abin nayi ne.


" You proved him wrong"


"He has no right to force me marry who I don't even know"


"No you're mistaken, Laila is your cousin sister you're familiar with each other"


"No way,I just heard about them but I can't recognize them at all"


"Laila, mustafa's daughter your late Uncle she is his first child"


"I don't need any explanation please I want to be alone"


"You're sending me away?"


"Please Mom, I can't bear this it's too much this is not fair"


"Amjad"


"Please!"


Daga haka bata sake cewa komai ba ta fice ta barshi da jimami,ya rasa inda zesa kansa daga ya zauna seya mi'ke daga baya ya zira jacket ya fice daga gidan.


โ˜…โ˜…โ˜…


10:12am,su Maryam suna Makaranatar boko Laila ce kawai da Mami a gidan lokacin ta gama aikin gida ta shigo sitting room ta zauna Mami na daga gefe.


"Laila d'azu kinji ni ina waya koh?"


"Eh"


"Kawunki ne na waje, nide se naga kamar akwai maganar daya ke so yayi amma ya fasa"


"Tohh,alamu kika gani?"


"Ehyi bayan mun gaisa ne naji kamar zey sake wani maganar kuma ya fasa bande san dalili ba"


"Koma meye de zakiji inde har ze fad'a d'in"


"Uhmm"


2days later,Amjad tun lokacin da Mom tayi masa maganar aure shikenan ya dena zama a dining cin abinci zaman living room ma ya dena yana d'aki koda yaushe inde ba fita yayi ba.Dad ma ko gaisawa basa yi dashi ,bayan da Mom tayi masa bayanin yadda ta kasance shima yayi nashi 'ko'karin dan yaga ya shawo kansa amma Amjad yayi kicin-kicin besan zance ba dan 'kiri-'kiri ya fad'a masa shi baze auri wacca baya so ba asali ma Rosie ce wadda ze aura.


Amjad


Knock! Knock!

"Come in" Ya fad'a kamar baya son yin magana.


Waiwayowa yayi domin ganin mey shigowar ,ganin Shaheed ya maida kansa ya sunkuyar.


Gefensa ya zauna tare da d'ora hannunsa kan kafad'arsa.


"Bros ,everything is gonna be ok"


"Ok? Really"


"We are so worried about you,we missed having fun together it's boring "


"Are you blaming me for that? he is trying to force me ,force me!"


"No one can force you to marry you know, marrying Laila doesn't mean it's the end of the world,just do this for Dad ,Nigeria is not that worthy bad you're expecting .


"What about Rosie? You want me to breakup with her just because I'm forced to marry someone"


"No you're not going to breakup with her, if only you will accept to run Dad's company then you have nothing to worry about because you will get the chance to be with Rosie remember you're on your own Man! no one will treat you like a child again,do you gerrit?


Bece komai ba sede fa zancen Shaheed yaso ya shige shi,yasan a lokacin da aka ce ya zama CEO plus married man bame kuma sake controlling d'insa ze samu damar yin duk abunda yake so baya tare da Dad balle ya tsawata masa ,Rosie d'insa kuwa suna tare ita kuwa Laila oho by the time ta gaji ....


" Amjad "Shaheed ya katse masa tunaninsa.


" Huhhn"


"What is your decision?"


"Leave me I wanna be alone"


"Think about it"


"Then you allow me"


"Ok I 'm leaving,goodnight"Yai tapping shoulder d'insa tukun ya fice.


Mom tana hangoshi sanda ya fito daga d'akin Amjad,dan tana ji kamar ta shiga d'akin sede kuma bata da courage.


Daren ranar zancen Shaheed dashi yayi bacci ,washegari kuwa da wuri ya farka ba kamar koyaushe ba da seya yi sallah a makare.


" Yes /No yes/no ... Shi kad'ai yake zancen sa,daga baya ya tashi ya ciro paper da pen ya raba gida shida,uku ya rubuta yes uku ya rubuta No.A tafin hannu ya ziba su duka bayan ya nannad'esu seda ya gaurayasu tukun ya zibesu 'kasa.He has to choose one in 6 papers amma seda ya shafe 5min tukun ya d'auka d'aya.


A hankali ya bud'e inda yayi tozali da "No" instead yaji sanyi a rai seya sake shiga confusion, wani idea d'inne ya sake zuwan masa. Rose flower ya tsinko dake a garden ya komo d'aki nan ma one by one yana cisge slide d'in Yes,No, yes ,No..haka yai tayi 'karshe de ya 'kare a Yes more confusion ya hau shi.


Tattare tarkacen paper da flower d'in yayi ya zibar a dustbin ya komo ya kwanta kan gado.Gam ya rufe idanuwansa yana tunano sanda suka je gidansu Laila shi sam ya kasa tuna exact face d'inta be ma tabbatar da wace babbar ba shide yasan yaga yara sunzo sun gaidasu amma be sheda kowa ba ,tuna wacce ta bud'e masa 'kofa ya shiga yi nan ma de kad'an-kad'an ya tuna kamanninta."Is she the one?"Ya tambayi kansa.


"What is about to happen? It's too early to marry,how could I even marry the person that I don't love, I don't recognize, we never had a word with her,did she agreed to marry me?" Haka ya 'karaci sambatunsa daga baya ya sakko zuwa kitchen dan yunwar data dameshi.


Komai da sauri-sauri yake ba nutsuwa a tattare dashi garin haka plate ya su'buce daga hannunsa tass! Mom da take d'aki tayi sauri ta sakko zuwa kitchen d'in.


"Are you ok?" Ta 'karasa inda yake.


"Yes" Ya amsa.


"Amjad you're mad at me,you don't even want to talk to your Mom"


Daya d'ago da idonsa ya kalleta sosai fuskarta ta nuna damuwa a 'yan kwana biyunnan hadda rama tayi.


"Mom" Ya kira sunanta bayan ya 'karasa gab da ita.


Hannunta ya ri'ko a nasa yana murzawa smoothly "I don't wanna see you in such condition"


"Son I really care about you.."

"And you want to send me away"


"No we are not sending you away,we will be able to visit you and same to you ,you're going to live a happy life there"


"With the woman I don't love?"


Mom ta zama speechless bata ce ko 'kala ba jin abinda ya fad'a.


โ˜…โ˜…โ˜…


2 month later


Laila! Laila!


"Mami gani fa" Ta fad'a tana 'ko'karin zipping hand bag d'inta.


"Kina ji ina 'kwala maki kira yanzu fa 5:30pmm ya kusa amma baku fita daga gidannan ba se 'karfe nawa kike so ku dawo?"


"Bafa nisa daga min bada zamu komo"


"Toh gidan Anty bilkin bazaki ba?"


"Gobe..."


"Kullum zancen kenan ,ki tabbata kinje zanyi mata waya ma idan baki je ba zata fad'amin"


Tana chono baki suka fita daga gidan da'kyar ta iya fad'ar mun tafi,Maryam na biye da ita.


Ba jimawa suka tsari d'an sahu zaman kurame suka yi bame cewa komai Laila da take gefe tana kallon waje amma hankalinta baya gun ta tafi duniyar tunani.

Flashbackโ˜…


"Amjad ,d'an Kawu Abdallah"


"Mami wallahi bana son shi,auren dole ne fa wannan dan Allah mami kice musu bana son shi"


"Badan ni ba Laila,saboda mahaifinki kina ganin idan yana raye zai ji dad'in haka?d'an uwanki baze cutar dake ba.."


" Kuka nake kamar raina ze fita amma bame saurarona ,na fad'a wa mami bana sonsa amma ta'ki fad'awa Kawu,auren dole shi suka za'bamin,auren wanda besan daraja ta ba,auren wanda baya sona,shin da gaske sena aure shi? "


Kayan d'inki zata kai na biki shima seda Mami tayi da gaske tukun ,Anty bilki sister mami ce ta iya gyaran jiki har yanzu ta'ki fara zuwa idan ta fita setace zata biya seta dawo gida Mami taji ance bata je ba,4weeks ya rage biki duk daren duniya seta zubar da hawaye take bacci ga ramewa da tayi kamar mey rashin lafiya.


โ˜…โ˜…โ˜…

Dawowarshi kenan daga gym ,be tsaya a ko ina ba ya shige d'akinsa.


Ring! Ring ! Wayarshi yayi k'ara "Babie" ya gani a jikin screen.


Ba tare da 'bata lokaci ba yayi picking, kwata-kwata Rosie bata san wani maganar aure da Amjad ze ba ko Sam be fad'awa ba ya hani Shaheed daya fad'awa wani wanda yasan shi saboda haka ba wani wanda yasan da maganar aurensa.


Bayan ya gama wayar ne ya lura da Mom tsaye wadda besan da shigowarta ba.


"Mom"


"Did you talk to your Dad?"


"Yes he told me"


"Is't ok for you?"


"Yeah ,what about you?'


"Sure,were you able to talk to her?"


"Ye..yes" Yayi 'karya.


Anfi 3weeks da bashi number na Laila amma ya'ki kira,yanzun ma gajiya yayi da ce mata a'a shine yayi 'karya.Mom kuwa ba 'karamin dad'i taji ba daya ce ya kira.


"Good"


"If you need something let me know ,ok?"


Kai kawai ya kad'a ba tare da yace komai ba.Tana fita ya d'auka phone d'insa,ya manta wani sunan yayi saving number d'in ma.


"Nigeria" Ya gani lokacin da yake dubowa.Da yayi kamar zey kira seya fasa daga baya ma ajje wayar yayi gefe.



โ˜…โ˜…โ˜…


Yau de anci sa'a ta biya gidan Anty bilkin,tana dawowa gida ta shige 'kuryar d'aki tasa kuka.Mami tana jiyota daga tsakar gida tayi banza da ita,har bayan isha'i tana d'aki sallah ce kawai take fito da ita.


Itan ma idan Mami ta tambayeta sunyi waya da Amjad setai 'karya tace eh.


Nusaiba da Fauzan basu da hira se bikin Yaya,ba wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login