Showing 57001 words to 60000 words out of 62917 words
Chapter 20 - AMJAD COMPLETED Complete Hausa Novels by DIJENSY.txt
baki,itade tana ganin ikon Allah 'kiri-'kiri ta kasa hanashi bata abincin kuma ta kasa hana kanta ci,tana so ta tambayeshi ko yaci abincin amma ta kasa."Is ok"Ta fad'a bayan ta 'koshi.
"Sure?"
"Yes" Ta amsa tana gid'a kai.
Juice d'in ya tsisaya a cup ya bata shima ta kur'be."Laila did you know my favorite food? "Ya tambayeta bayan ya maida cup d'in.
" Yes"Ta amsa still ta'ki kallonsa.
"How?" Ya tsireta da ido.
Shiru tayi ta'ki fad'a yin duniya ta'ki fad'a masa se murmushi kawai da take. "Come with me" Ya ri'ko hannunta bayan ya mi'ke daga zaune, ba musu ta tashi daga zaunen itama.
Hannunta a cikin nasa suka fita daga d'akinta,a tsorace take tafiyar ganin suna yin hanyar d'akinsa.Suna shiga be tsaya da ita a ko ina ba se gaban mirror.Drawer taga ya bud'e daga gefe taga ya d'akko d'an 'karamin box blue colour.Hannu yasa ya bud'e nan had'ad'd'en necklace ya bayyana mey silver chain pendant d'in blue stone se walwali yake,bayan ya d'akko sar'kar ya ajje box d'in gefe stool d'in mirrorn ya gyarawa zama sannan ya juyo gareta."Laila ,sit"Ya fad'a cikin tattausan murya.
Ba musu ta 'karasa ta zauna tana facing mirror d'in,a tsanake ya bud'e sar'kan tare da saka mata a wuyanta ,sosai ta zauna a wuyanta ita kanta sar'kan ta burgeta matu'ka,ta sakakance tana ta kalla taji ya d'ora ha'barsa kan kafad'arta fuskarsa d'auke da murmushi yake kallonta ta mirror tana gani sun had'a ido tayi saurin sauke idonta
"For you only my heartbeat"
"Now i don't care about anything , i am not afraid of anything"
"I want to split myself in you dear"
"You've captured my mind, my heart, my soul on earth"
"My heart need your heart dear"
Laila tunda ya fara maganganunnan ta wulla wata duniyar se bayan da tunaninta ya dawo ta lura da hannanyensa daya zagaye cikinta yayi hugging d'inta tightly ta baya,data lura da fuskarsa taga idanuwansa a rufe suke ,motsi tayi tana so ta mi'ke amma ta kasa dan jitai ya sake 'kan'kameta.
"Laila stay with me, never leave me alone"Taji muryarsa almost like rad'a-rad'a.
An d'au tsahon lokaci a haka shiru kowa a ransa da irin feelings d'insa."Amjad ,please go off me" Tayi maganar cikin siririyar muryarta.
"Please be with me,I so much love you I always want you by my side"Ya 'kare maganar yana bud'e idanunsa.
Tayi tunanin ze barta ta tafi kamar yarda ta ro'ka amma setaga ba hakan ba,a hankali ya fara kissing wuyanta yana sha'kar 'kamshin turarenta.Ai tuni hankalinta yai mugun tashi fiye da koyaushe,kamar zatai kuka ta soma magana." Amjad please let me go"Tasa hannu tana matsar da hannunsa dake zagaye a cikinta.
Ring! Ring wayarsa tayi 'kara cikin pocket.Kamar baze d'aga ba seda ta katse a na biyu yasa hannu a aljihu ya zaro wayar,ai bata bari ta 'kara koda 2 second ba tayi sauri ta mi'ke bata tsaya ko ina ba se d'akinta a d'akin nata ma bathroom ta shige ta rufo 'kofar se tsuma take.Zuciyarta se harbawa take kamar ta fito,tunanin abinda ya faru tayi tayi tana raba idanuwa.Sar'kar ta shiga kalla taga ta jujjuyata sosai tayi mata kyau,se yanzu ta tuna ko thanks bata fad'a ba.
Amjad kuwa bayan ya gama wayar ya kalli stool d'in only to found empty space ya sani ta gudu kuma a yanzu ko meh zeyi ba bud'e 'kofarta zatai ba,murmushi kawai ya saki ya komo gefen gado ya zauna yana tunaninta.
Har maghrib,isha'i bata ko kalli 'kofar d'akinta ba ,handout d'inta ta d'auka ta shiga karantawa se 11:16pm ta kwanta.Washegari bayan ta gama shirinta ta zauna ta kasa fita, ganin zata makara ta samu hakannan ta sakko sede ta zira hijab d'inta yau har niqab d'in ma ta saka.
Tana zuwa dinning ta tarar dashi kamar dama jiranta yake."Morning "Ya fad'a fuskarsa d'auke da murmushi mey manufofi iri-iri.
"Breakfast is ready" Yayi mata nuni da jerin plate dake kan dinning d'in,tayi mamaki ganin yawan kayayyakin wajen shikam yaushe ya girka wannan ? Tayi maganar a zuciyarta.
"For you heartbeat, I made all this for you"
"Come on sit" Yayi maganar yana jan kujerar gefensa.
'Karasawa tayi a hankali ta zauna kan kujera amma bata kusa dashi ba,murmushi yayi ganin ta'ki zama kusa dashi,niqab d'in ta d'age tukun ta soma duban abincin.
Slide bread d'in ta d'auka data dubi soyayayyan 'kwan taga half done ,nashi plate d'in ta kalla taga ya kusan cinye nashi kuma irin suyar ne,ita kam bazata iya cin d'anyen abu ba dan haka ta matso da butter ta shafa a bread d'in, plate d'in 'kwan ta matsar dashi.
"Don't you like it?"
"Yes" Ta amsa.
"Why?"
"It's undone"
"Who told you so,it's yummy this way"
"No,I need it solid"Ta kalli kwan tana ta'be baki.
Dariya ta bashi dan yadda tayi ina irin 'kyan'kyami d'innan."Sorry Heartbeat next time I will make it solid"
"What of the fruit salad do you like to taste it?" Ya tambayeta.
"Uhmm" Ta kad'a kai.
Da kanshi yayi serving a bowl 'karami ya mi'ka mata. "Ba laifi" Ta fad'a bayan tayi cokali d'aya.
"What did you mean by that?"
"Uh...uh..I like it ,it taste good"
Suna hira kad'an-kad'an har suka kammala,tare suka fita daga gidan driver ya jasu dan tun bayan accident be sake driving da kansa ba.Har cikin school aka kaita da tazo fita ya ri'ko hannunta. "I love you" Ya fad'a a hankali.
Itade kallansa tayi ta juya ta fita bayan ya saki hannunta.
โ
โ
โ
Tana fitowa daga exam 12pm ta komo gida,tana cire hijaba ta dire bag d'inta ta sakko kitchen domin had'a girkin rana.
Ring! Ring! Wayarta dake parlour tayi 'kara,da sauri-sauri ta fito daga kitchen d'in ta d'auko wayar.'Canada'Ta gani a take ta saki murmushi,ta kai hannu zata danna answer se kuma wata zuciyar tata tace'Kija aji mana"
Bari tayi kiran ya katse kamar yadda tayi expecting yana katsewa ya sake kira.
"Hello" Tayi maganar cikin siririyar murya mey tafiya da imanin mey saurara.
"Lai..La" Ya kira sunan a rarrabe dan ta kashe masa jiki da yana tsaya a jikin window amma daga baya ya koma ya zauna."Where are you now?"
"At home" Ta amsa.
"I'm on my way" Ya fad'a.
Shiru tayi bata ce komai ba tana sauraronsa."Heartbeat? are you there?"
"Ah..uh.yes..yes"Tayi stammering.
Daga haka sukai sallama ta koma kitchen, nan da nan abinci ya kammala couscous da miyan cabbage tayi.Bayan like 30min tana d'aki taji shigowar motarsa,mi'kewa tayi daga zaune ta 'karasa wajen window ,labulen ta yaye kad'an tana le'kawa ,nan ta sakankance tayi ta kallonsa har ya 'bace mata daga gani.Se lokacin ta dawo cikin wannan duniyar,mirror ta sake kallon fuskarta ta d'auki sponge ta sake gyara fuskarta ta fesa turare.
*Dijensyโค*
๐ผ๐ผ ๐ผ๐ผ
๐ฆ ๐ฆ
*AMJAD*
๐ฆ ๐ฆ
๐ผ๐ผ ๐ผ๐ผ
*WRITTEN BY DIJENSY*
*WATTPAD:@dijensy*
*Don't just added my story to your reading list,I want you guys to support by comment, vote and share. Thanks alot for the love, ana tareโ*
3โฃ5โฃ -3โฃ6โฃ
โ
โ
โ
Knock! Knock!
Tajiyo a 'kofar d'akinta,dudum! zuciyarta ta buga,tana so ta bud'e ta wani 'bangaren kuma tana tsoro.Da'kyar ta daure taje ta bud'e,gani tayi fayau ba kowa bakin 'kofar fitowa tayi ta dubi hanyar d'akinsa a zuciyarta tana fad'in "koya koma d'akinsa?"
Har zuciyarta taji ba dad'i fuskarta ba walwala ta komo d'akin ta rife juyowar da zatai taga mutum tsaya yayi folding arms yana kallonta.Cikeda mamaki ta saki baki tana kallonsa."Yaushe ya shigo? sekace aljani?"
"Surprised huh" Ya fad'a yana murmushi ya 'karaso wajenta,kafin ta sunkui da kanta yadda ta saba ya tallafo ha'barta kallo d'aya tayi masa ta sauke idanuwanta da suka sha adon eye liner.Ba zato ba tsammani taji saukan kiss a idanta take ta sake rife idan gam tsigar jikinta na tashi.
"Your eyes are great" Ya furta.
"Uh..lunch is ready" Tayi 'ko'karin fad'a gudun wani abin ya sake biyowa baya.
"Laila stop pretending"
Wani kunya taji kamar ta nitse "I'm not pretending"
"Ok,let's go" Ya ri'ko hannunta.
A haka suka 'karasa har dining table yaja mata kujera ta zauna shima ya zauna a nashi kujerar.Yau ma shiya bata abinci da kansa se kunya take ji.
Bayan sun kammala cin abincin ta koma d'aki,dayace ta zauna siyi kallo tace karatu zatai.Koda ta koma kasa duba handout d'in tayi illa kwantawa da tayi badan bacci ba kawai tunani ta shiga yi ta rintse idanunta.Se wajen asr ta iya samu tayi karatu ,har bayan maghrib bata fito ba.
9pm ta sakko kitchen ganin baya 'kasa ta saki hamdala,cookies kawai tasha da hollandia ta koma d'aki,bathroom ta fad'a tayi wanka sede handle d'in shower d'in ya birge sam ta kasa kashewa data gaji ta fito ta zira sleeping gown d'inta bayan ta yafa d'an guntun gyale ta fita zuwa d'akinsa ta sanar masa bata ko shiga d'akin ba tana daga bakin 'kofa kafin ya fito tayi tahowarta.
Koda ya shigo d'akin tana tsaye daga gefe,a hankali ya 'karasa bathroom d'in ya kalli shower dake zubar ruwa ,yayi iya nashi 'ko'karin amma ya kasa."Laila come over and help me with thi..s" Ya 'kare maganar a rarrabe.
"Uhmm?" Kamar bata jiba.
Alama da hannu yayi mata alamar ta 'karaso,a hankali ta taka zuwa bathroom d'in."Something on your face"Ya ta'ba saman eyebrow d'insa.
Hannu tasa ta ta'ba gurin amma taji ba komai,girgiza kai tayi alamar babu wani abu."Very close to your hand...you're almost there...".
Haka yayi ta mata wasa da hankali daga baya yace "Come over".Cikin sanyin jiki irin nata ta 'karasa inda yake."Close your eyes"
"My eyes?" Ta had'e gira.
"Yes" Ya amsata.
Rife idanunta tayi kamar yadda ya fad'a d'in,ruwan shower d'in dake zuba ya tara hannu yayi sprinkling a fuskarta.Da sauri ta bud'e idonta ta d'ora a kansa ta tamke fuska bata tsaya wata-wata ba itama ta bud'e tap d'in sink ta cika tafin hannu ta rama tana watsa masa ta juya zata gudu yaja hannunta ta baya ta fad'o jikinsa,se fisge-fisge take amma ta kasa.Dede saitin shower d'in ya tsaya yadda duka su biyun yana ta'basu ruwan,d'an gyalen dake kanta ya zame gashinta yayi jagaf duk ya kwanta ga ba'kinsa daya sake bayyana.An d'auka kusan 5min sannan daga baya ya sunkuceta kamar 'yar baby ,be direta a ko ina ba se kan gado,jikinta jagaf ya ji'ke, saboda sanyin ac ta fara d'an rawar jiki towel ya d'auko ya d'ora mata akai ya shiga tsane mata gashi ita de ta kasa making any move.Yana goge mata kan idonsa yayi focusing lips d'inta sam ya kasa controlling mind d'insa bata ankare ba taji saukan lips d'insa a nata......
***
6:03am
"Laila I said I'm sorry ,please let me help.."
"Banaso!" Tayi maganar fuskarta a cikin pillow.
"Laila please" Ya kai hannunsa kafad'adarta ta tsala ihu.
"What do you want now?" Yayi maganar cikin sanyin murya.
"Leave".
" Ok,but you need to get up I can't leave you like this you know ".
Anfi 30min se fama yake da ita kamar zeyi ciwon baki still ta'ki d'agowa balle ta mi'ke zaune gashi da yayi 'ko'karin ta'ba ta tasa ihu.Daga baya de haka ya mi'ke ya zagaya gefenta tana bigeshi a haka ya d'auketa zuwa bathroom ya taimaka mata tayi wanka, idanunta sunyi mata nauyi ko had'a ido dashi ta'ki bari siyi,yana yafa mata towel ta saiti hanya da yana dafe da shoulder d'inta amma ta bangaje ta fito d'akin a daddafe da 'kyar take tafiya." Mugu kayi abinda ranka keso"Tayi maganar a zuciyarta harda sheshshe'kar kuka.Wani doguwar riga ta d'akko a wardrobe ta zira hijab zimbilele,sallar ma da 'kyar ta yarda sukai tare.
Ganin ko magana idan yayi ma ba amsawa take ba ya fita daga d'akin ya bata space,yana fita ta sakko daga kan gadon ta rufo 'kofar d'akin ta ta komo ta kwanta cikin 'kan'kanin lokaci bacci ya d'auketa.
11:34am ta tashi daga bacci ga uwar yunwa dake damunta,a sanyaye ta mi'ke tsaye har takai bakin 'kofa ta tsaya ,last night ta shiga recalling tana tuna abinda ya faru ba yadda batai ba tana ro'konsa amma be 'kyaleta ba seda ya aiwatar da abinda ransa keso"Mugu"Ta fad'a a fili 'kwalla na cika a idanunta.
Wayarta ta koma ta d'auko ta shiga contact zata kira Mami wata zuciyar tace "Toh mey zatai miki?" Kamar tasa kuka ta mayar da wayar ta ajje.
2min later sega text ya shigo wayarta ,data duba taga shine"Heartbeats please come down and eat something, I love you my wife"
"An'ki a sakko d'in"
Haka ta cigaba da zama yunwa se cinta take,ganin idan bata rufawa kanta asiri ta sauka taci wani abun ba zata 'kwari kanta yasa ta tashi tsaye,hijab d'in ta zira sannan ta fita.Gani tayi ma baya 'kasan ,dinning ta gani cikeda abinci iri daban se wanda ta za'ba ,kujera ta gyara ta zauna nan ta d'ibi abinda zata iya ci taci ta 'koshi sannan ta komo d'aki ko takan plates data 'bata bata biba.Amjad bayan ta komo ya sakko ya tarar taci abinci,da kanshi ya kwashe kayan dishes da suka 'baci ya wanke.
Laila se wannan karon data komo d'akin ta lura da bedsheet d'in ba wanda yake kai bane,wani sabon kuka ta shiga yi tana sheshshe'ka dan kanta ta dena ta zauna tayi tagumi.
Ranar haka ta wuni 'buya bata sake bari sun had'u ba ,washegari ma 'kin fitowa tayi har d'aki ya kawo mata breakfast daga bakin 'kofa ta kar'ba dan bata ko bari ya shigo ba haka bata bari sun had'a ido ba.
Amjad har ya soma gajiya da abun nata, ita a lalle bazata sake kulashi ba ko waya yayi mata bazata d'aga ba hatta school da kanta taje.Yau 10:12pm tana karatu taji an turo 'kofar d'akin,data d'ago taganshi tsaye tana shirin mi'kewa taga har ya shigo ya maida 'kofa ya rife.
"Mey kuma zakai Anan"
Tayi maganar cikin Hausa dan yanzu English d'in ma ta dena yi masa.
"Do I have to explain myself?" Yayi maganar yana 'karasowa.
"This is my room" Ta fad'a a ta'kaice.
"And this is also my room" Ya zagaya ta gefe ya yaye blanket d'in tare da zama"
Bata ce komai ba ta tattare handout d'inta dake kan gadon tayi hanyar fita bata kaiga 'kofa ba ya isketa."You're not going anywhere"
Bata ko sauraresa ba ta shigeshi ta hau murd'a handle,hannunta ya matsar ya rufe 'kofar ya zare key d'in "You're going to sleep here tonight, now!"Yana gama fad'in haka ya koma ya zauna.
" Dama mana ka yimin gadara tunda ka samu abinda kake so ai ni yanzu I'm useless "Ta fad'a a zuciyarta 'kwalla ta cika idanunta.
Kan couch ta nufa ta zauna tana kallon handout d'in dan ba karantawa take ba,yana kallonta be sake cewa komai ba ya gyara yayi kwanciyarsa yana jira yaga iya gudun ruwanta.Tafi 1hr a haka daga