Showing 33001 words to 36000 words out of 66141 words
Chapter 12 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt
kaya kafita'_
_Yarike kugu yana kallon ta yace OK bude idanunki ki gani na saka Riga kuma yanzu zanfita ta sauke hannunta ta dago kanta damin ganin ko fitar zaiyi 'innalillahi ta furta da karfin tsiya domin gaba daya ya sauke towel din kasa ta kwala ihu na shiga uku ganin hajiya kirikiri'_
_ta mike daniyyar guduwa ya rikota tamau "ina zakije? ni kike tsoro Husnah me kike tsoro kuma ajikina? " tana wuntsil wuntsil a hannunshi tafara rokonshi"_
_"ya kamal don Allah kasa kaya meye haka "ba komai to meye don matata ta ganni ba kaya kema haka nakeson ganinki yafara kokarin cire mata rigar Bata fasa Ihu ba tana neman tai mako'_
_" Husnah ki natsu kibani hadin kai bazan iya hakura dakeba ayau dinnan kar kisa in wahalar dake bata Saura raba tacigaba da fisgewa ya fincike rigar ta ya yagata yabarta hakanan daga ita sai pant'_
_"kwantar da ita yayi ya hade bakinsu wuri daya yafara kissing dinta cikin Sauri Sauri domin yagama Sakin layin da muke kai saida ya tsotse bakinta son ranshi ya cigaba da rokonta nutsu'_
_"Husnah banason injimiki ciwo kibarni inbiki Ahankali ina tausayamiki tunfarko shiyasa nake daga miki kafa kuma ni nake cutuwa da yawa don haka komai nada iyaka"_
_"gaba daya yasa karfi nshi ya danneta yagama fita hankalin shi akanta ba abinda yake yi sai sanbatu gaba daya jikinta yasaki tsabar matsar da yayi mata kuma yana kan romancing dinta "_
_" lokacin da yazo shiga hanyar shi shikanshi da yana cikin hayya cinshi bazai iya bin hanyar ba saboda tsabar matsuwarta Amma ina bazai iya hana kanshi ba musamman yanda jikinta yakara haukata shi"_
_"jin Abu mai bala'in zafi na kokarin ratsa ta yasata damkeshi cikin azabar zafi tafara mafita "ya kamal Karka samun da zafi ina Asama yake baya jinta yazama kurma ayau'_
_"dayayi mai gaba daya kuwa tafasa wani irin ihu na azaba don jitayi kamar mararta zata balle taji maza " don Allah ka cire ya kamal Wallahi zan mutu cikin fitar hayyaci yajishi a duniyar sama yana flying'_
_"Angel yakira sunanta dakyar kibarni Saura kadan inshige kinji ta buga mugun ihunda yajishi kamar Tabashi damar cigaba da abinda yake yi "wato Bata gama shigewa ba duk wannan bala in zafin shi kenan tata takare yau'_
_cikin minti kadan tafita hayyacinta tun tana ihu harta kasa muryarta ta dishe kuma bayajin zai iya tsaya wa tun tana iya gani har ta daina ganin Garin ta sulale a sume shi kuwa ai baisan ma tanayiba sanbatunshi kawai yakeyi'_
_" Husnah kinkula min da kanki tank you I love you Husnah Allah yamiki Albarka da tsaremin budurcin ki da kikayi nagode nagode sosai ina Alfahari dake matata'_
*hattara y'an mata ku kiyaye budurcin ku ku kaishi gidan Aure duk macenda ta zubar da darajarta awaje ta wulakanta rayuwarta Wallahi ba na mijin da zai Aure ki yaga darajarki data iyayenki koda shine yafara lalataki zai koma gefe yace kinsaba dama bawai muna rubuta labari don mu nisha dantar bane kawai a'a harma da fada kar daku Allah yasa mu dace Ameen*
_"bashi yasarara mataba saida yaji ya sauke duk damuwarshi akanta saida yadawo hayya cin shi yaga Sam Bata motsi ya zabura ya sunkuceta zuwa jikinshi yana buga fuskar ta"_
_"Husnah Husnah! "Karki yimin haka kitashi don Allah ki taimakeni kirufawa rayuwata asiri tunfarko bazan iya rayuwa babukeba bare yanzu da kika zama ni nazama ke u are my life Husnah'_
_" girgiza ta yake dakarfi don Yama rasa ta ina zaifara saboda rudewa ya ajiyeta da Sauri ya debo ruwa mai sanyi ya watsa mata tayi firgigit ta zabura cikin ihu ta na kiran sunan Inna ta ceceta zai kasheta "Husnah ai tana jin muryar shi ta cigaba da kukanta'_
_" tareda neman taimakon Inna harma da baba Alhaji "ya kamal don Allah kabarni zan mutu yariko ta ganin Bata cikin hayya cin ta " Husnah relaxed bazaki mutu ba insha Allah muna tare har ahada yanzu muka fara rayuwa tare'_
_ya janyo towel din shi ya daura yashiga bayin ya hada mata ruwa mai zafi don ta gasa jikinta yadawo kan gadon yana taba hannun ta tafasa ihu saboda jitakeyi kamar ko ina na jikinta sai an d'orata tsabar matsar da ya yimata'_
_Yace"zantaimaka miki ne kiyi wanka tace "ni banaso kabarni zantashi dakaina ya janye bargon domin ta tashi, jinin dake kwance akan gadon ya mugun tsorata shi gudun karta gani takuma sanya mai kuka yasa yayi saurin rufewa ya ce" kibarni in taimaka miki bai bari ta kuma cewa komai ba ya sungumeta sai bayin "_
_tana kukanta yasaka ta aruwan zafin tana tsala ihu ta kankame shi yariketa dakyau saboda ruwan ya ratsata da kyau ganin ruwan yafara canjawa zuwa ja yasa shi tsorata kardai yajimata ciwo"_
_" yakoma dakin yabarta aruwan ya canja zakin gadon saboda ya mugun baci dajini ya dawo dashi cikin bayin ya kuma canja mata ruwa yayi mata wanka da kanshi yace tayi na tsarki kukan ma yanzu Bata iya wa'_
_"saidai Ajiyar zuciya ya sungumota zuwa zuwa kan gadon ya duba time kusan karfe hudu na Asuba Ashe kusan kwana yayi yana wahalarda y'ar mutane"_
_kafin wani d'an lokaci zazzabi mai zafi ya rufeta duk ya rude gashi ayau ne dole zai bar Garin legos zuwa porthacourt ahaka yafara shirin shi cikin tsananin damuwa dakuma kawarta da zaiyi duk jikinshi yayi sanyi"_
_"ana idar da Salla ya wuce gidan Maman sudais yace "Aunty nazo yimiki sallama ne zamu wuce kuma ga Husnah tana bukatar taimakon ki don Allah zankira nurse daga Asibiti tazo ta dubata"_
_" tace ba damuwa Allah ya kiyaye muku hanya yadawo daku lafiya yamata godiya yadawo tana nan akan gadon cikin rawar sanyin ya matso kusa da ita ya ajiye mata wasu dogayen envelope guda biyu'_
_agefen ta "Husnah ni nawuce kimin fatan Alkhairi Allah yasa damu da Alkhairi ya kuma hada fuskokin mu. tajuyarda kanta gefe yana kallon ta yajuya ya tafi"_
*jumu'at kareem y'an uwa na da masoya kamal inayima kowa fatan Alkhairi*
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
29&30
_tun lokacin da kamal yawuce ya barta take kuka har zuwan Maman sudais' ita kanta ta tausa yawa Husnah halin da ta ganta aciki,nurse din da ya kira ta iso ta dubata har saida tayi mata dinki saboda wurin yana bleeding sosai don ba karamin jin mata ciwo yayiba'_
_Maman sudais tafara yimata fada "gaskiya Husnah baki kyauta ba me meyasa kikayi ta daukar Alhakin bawan Allahn nan haka?_
_" ki gode wa Allah da irin mijin da yabaki, "ba duk soja bane kamar kamal zai kasance baya neman mata, ba duk kuwa da irin kawo mai Kansu da sukeyi Amma ya danne ma zuciyar shi bai taba biyewa kowa ba'_
_" Husnah nasan kamal kusan shekara biyar muba makwabtaka ko Abincin waje bayaci indai bani na dafa nabashi ba shima saida baban sudais yayi mai magana da kyar ya y'ar da'_
_"na yaba da irin hankalin shi sosai shiyasa na dauke shi kamar kanin mijina Husnah ki godewa Allah da samun miji kamili miji na nuna ma sa'a,'_
_"haka dai maman sudais tayi ta kula da ita aranar harta samu taji saukin jikinta shi kuwa kamal sun daga zuwa porthacourt daga nan jirgin su zai daga zuwa Sudan sai muce Allah ya dawo dasu lafiya"_
_kwana biyu ta war ware tayi garau da ita saidai batajin dadin zaman cikin gidan ita kadai sai idan ta gaji ta je gidan maman sudais "_.
_" tana zaune da wayarta a hannu taga kiran wayar Samir tadaga tareda farga ba kome yake faruwa?'_
_"Aslm alaikum "sukayi gaisuwa yace " naga baki kirani ba kuma kamal yafadamin zaki kirani idan har kin duba sakon shi' to naji shiru shiyasa nakira inji lafiya'_?
_"lafiya kalau ya Samir ya sister na take da baby? Duk suna lafiya tana nan tayi nauyi "Amma yakamata ki duba sakon Saiki kirani, tace " toh zan duba suka ajiye wayar tana me tunanin wane irin sako yabar mata '_
_"itafa tama manta da zancen envelopes din da ya ajiye mata tamike zuwa wurinda ta ajiye su ta dakko ta dawo kan gadon ta zauna tareda bude dayar"_
_ATM dinshi ne kusan guda uku na banki daban daban sai kuma wasu takardun wa inda takesa ran na filayene dakuma gidaje ga hoton shi da kaki yayi bala',in kyau aciki'_
_ta mayar dasu aciki tana me tunanin mezatayi da wa innan abubuwan? ta zaro dayar doguwar ta karda ce wadda a bayanta aka rubuta'_
*leter to my wife*
ta warwareta tafara karantawa'
_sakon gai suwa tareda neman gafara dakuma ban hakuri zuwa ga matar kamal "Husnah kiyi hakuri da duk abinda zaki gani Arayuwa daga yanzu zuwa nan gaba, Husnah haka Allah yatsara mana rayuwa tun fil azal ke matata ce, kisan wannan sirrin ayau Husnah " ke kadaice matar da nakeso in Aura saboda ke na dauki lokaci batareda nayi sha'awar Auren ba, bawai don banida sha'awa ba aa "ata kaice Husnah ina cikin jinsin maza masu karfin sha'awa, " Amma kasan cewa ta a soja dole nasama zuciya ta hakuri saboda nariga nayima zuciya ta dakuma gangar jikina Alkawarin ke kadaice zaki mallake ni "Husnah nayi dakon sonki tun kina cikin tsumma Allah ya diga min kaunar ki har zuwa lokacin da kika fara mallakar hankalin ki'_
_Husnah duk wani motsi naki yana kan idona na ajiye sojoji na sirri masu kulamin dake a duk inda kike nine na hana duk wani namiji ya matso da sunan yana sonki saboda ina tsananin kishin ki ko kanni na ciki daya banason inga kuna tarayya saboda nasan Akwai Aure a tsakanin ku' lokacinda nakawo matar Aure ina cikin tsananin ciwo Wanda zai iya kaini ga fadawa halaka kuma bazan iya tunkarar baba Alhaji da zancen cewa ke nakeso ba "Alhamdulillah Husnah nayi kukan dad'i a lokacin da baba yafada min zancen inyi hakuri da Yarinyar da na kawo zai hadamu Aure nidake'_
_" nakira wannan ranar "the most happiest moment in my life that I will never forget yayimin albishir da Abu mafi girma dakuma tsada tareda mahimmanci shine kyautar abinda nafi komai kauna Arayuwa ta' Husnah uwa tana gane damu war d'an ta koda Bata jashi ajikinta ba Inna tasan inason ki batareda na furta mata ba'_
_"daga karshe ina baki hakuri da irin Lafin da na aika ta miki ayau natafi na barki da jinya, naso ace ni na kula dake har zuwa lokacin da kika warke Amma kisani " Husnah nima natafi tareda ciwo guda uku na farko ciwon sonki na biyu ki shin ki na uku kwadayin sake kasan cewa dake saboda kin lasamin Zuma mai zakin gaske Wanda bazan taba mantawa da dan da nonta ba nagode da samun budurcinki Husnah ki kara kula min da kanki Allah yasa damu da Alkhairi Sannan idan kinga sakona ina son ki kira samir zaizo ku wuce Zaria har zuwa lokacin da zan dawo sai mu dawo gidanmu muci gaba da rayuwar mu_
_kuma ga ATM dina duka da kadarorina duk wata zaki rika cire kudin da kike bukata aciki idan ma duka zaki cire kicire_
_nakine baba daman na sallame su account dina da kudin business dina keshiga zasu rika Amfani dasu, daga k'arshe ina miki fatan saduwar Alkhairi matar kamal_
*I love you so much*
_"tsawon rayuwarta Bata taba shiga tashin hankali irin na yauba kuka takeyi kamar zata shide tsabar Dana sani da kuma jin tsananin kaunar mijinta ayau" tafasa wani irin kuka mai bantau sayi'_
_"ya kamal don Allah kadawo gareni Wallahi nima ina sonka har cikin zuciya ta katai makeni kadawo muyi rayuwar mu zankula dakai bazan kuma yimaka rowar kaina ba daga yau na daina kullum zan mallaka maka saika gaji'_
_"kuka takeyi mai shiga zuciya dakuma ban tausayi "wayyo Allah na nashiga uku rashin jin magana da taurin kai ya hanani jin dadin rayuwa ta nida mijina yanzu gashi baya kusa bare innemi yafiyar shi'_
_ganin kukan bazai fitar da itaba tamike ta wawuro wayarta tafara dialing numbar shi cikin kidima first time arayuwar zaman su dazata fara kiranshi'_
_data fara shiga saitaga yakatse alamar busy takira yakai sau goma kuma Amsar daya ce busy ji take yi yau idan ba taji muryar shi ba bazata iya bacci ba'_
_wayar Samir takira yana dagawa tafasa mai kuka yace " subuhanallah Husnah meye na kuka 'kibari gobe zanzo intaho dake kishirya'_
_"ni ya samir ba inda zanje zanzauna agidan mijina kamar kowace mace nidai kawai kace mishi yadawo ko yakirani inata kiranshi yaki dagawa takarasa maganar cikin kuka'_
_gaba daya kasa cewa komai yayi ya kashe wayar yafara neman layin kamal shima bai dagaba yaturomai msg 'I will Call you leter'_
_"shima yaturamai " you beter call your wife couse ta tashi hankalinta sosai, toh hakadai ta kwana aranar duk jikinta yagama mutuwa kuka tayi hartaba uku lada '_
_haka ta dauki kwana ki batareda taji muryar kamal ba duk ta tashi hankalin ta kullum sai sunkirata agida kuma duk Wanda yakira saita samishi kukan mijinta Maman sudais kullum cikin lallashin ta take'_
_daga karshe dai Baba Alhaji yabama Samir umarnin zuwa yadawo da ita gida don haka dole tafara shiri koba komai umarnin kamal ne tunfarko'_
_ta hada kayanda tasan zata bukata domin Maman sudais tayi mata bayanin wata shida zasuyi a operation din washe gari samir ya iso legos saida ya gana da sojojin dake tsaron gidan domin sukara sa ido gudun kar ayi musu sata'_
_har cikin zuciyar ta batason tafiyar saboda tana ganin kamar zata ga kamal acikin gidan_
_suka daga sai Kaduna saboda anan jirgin su zaiyi landing gidan Samir suka sauka ganin Zainab gaba daya hankalin ta yakuma tashi musamman y'an da taga suna rayuwar su itada Samir cikin tsananin kula da kuma kaunar juna'_
_ita kanta Zainab taga sauyi sosai arayuwar y'ar uwarta don haka tayi ta lallashin ta"kiyi hakuri sister insha Allahu lafiya yayan mu zaidawo "Hmm Zainab bazaki ganeba yau kusan sati da tafiyar shi ko muryar shi banjiba idan nakirashi ba ya dauka'_
_" kuka takeyi sosai har saida Zainab dinma tafara tayata ,ahaka Samir yasamesu "subuhanallahi meye haka my dear ke da zaki lallasheta sai kuma kike tayata'_
_dakyar yasamu yashawo kanta tareda yimata bayanin yaturomai msg da cewar " sunada matsalar savice awurin da suke idan yasamu ntwk zai kirata ta share hawayen ta'_
_"ya Samir da gaske zaikirani? Yace sosai ma "ai kece rayuwar kamal tafara jin dadi daganan ya cigaba da Bata tarihin irin soyayyar da yake yimata batareda yafa d'awa kowaba'_
_" tasamu kanta dajin tsananin farinciki saboda jin irin sonda kamal yake yimata haka tayi bacci hoton shi a kirjin ta'_
_washe gari suka wuce Zaria har Zainab din Samir yasa driver yakai su saboda yanayin aikin shi sunatafe cikin farin ciki dakuma murnar ganin iyayensu cikin minti talatin suka isa cikin Garin nasu wato zazzau'_
_kamar koda yaushe ko ina nan y'an da suka bar shi Amma gidan su yasha gyara tundaga kofar gidan su ka fara gani cikin tsananin zumudi dakuma murna suka nufi cikin gidan gaisuwar ma da ake musu basu wani tsaya Amsawa ba'_
_suka fada cikin gidan aguje sai gefen Inna Habi cikin ihu innan mu!! tafito cikin farin ciki itama suka fada jikinta "munyi kewar ki innan mu'_
_tace irin wannan gudu har dake mai juna biyu gaba daya kunya tarufeta saboda ganin har Inna tagano tanada ciki batasan tuni Samir ya fesawa kowa ba'_
_tasulale tace " zanje ingasu Gwaggo da Inna Amarya itama Husnah haka ta bita domin tayi kewar mahaifiyar ta suka isa ita kanta Inna Amarya taji dadin ganin su gaba daya sun canja don Husnah duk da halin da take ciki tayi kyau Abinta'_
_Gwaggo ma taji dadin ganin jikokin nata tafara yimusu tsiya" ke kuwa yanagan ki hakanan ga y'ar uwarki tayi nauyi ke me kike jira har yanzu? gaba daya jikin Husnah yayi sanyi'_
_gefen Inna Habi ta koma cikin tsananin tunanin da ace ta yi hakuri itama da yanzu tana renon cikin kamal ajikinta kobanza tasan zata samu abinda zairage mata damuwa da kuma debe kewa'_
_"Ashe duk abinda takeyi kanta takeyima wa gashi nan yanzu tana gani' har zuwa lokacin da iyayensu maza suka dawo Husnah Bata saki jikinta ba tana ganin baba Alhaji tasaki kuka "_
_kowa ya tausaya mata suka fara lallashin ta cikin kuka tace" Baba har yanzu bai kirani ba lafiyar shi kalau kuwa? Cikin sanyin jiki yace "Husnah kiyi hakuri da duk yana yin da kika tsinci kanki aciki'_
_itafa Bata ganeba ya tana musu zancen Bata ji labarin mijinta ba suna faman Bata hakuri'_
_haka ta dauki kwana ki acikin gidan su bawata walwala kwalliya kuwa ai yanzu ta daina yinta kwata kwata saboda waye zata yima kwalliya'_
_gaba daya ta mayarda rayuwarta a gefen kamal da ke cikin gidan komai nata yakoma dakin saboda yana rage mata damuwa kowa dake gidan tausaya mata yakeyi saboda wata irin natsuwa da tayi gaba daya tazama kalar tausayi'_
_" ko su Safwan da bilal sun tausaya mata ahaka ta yi sati biyu agidan su kowa na iya bakin kokarin shi akanta don har Inna Amarya itama ta cire kunya da kuma kara suna Bata kulawa sosai'_
_"Inna Habi kuwa kullum maganar ta "kidaure kiyi hakuri kikuma saki jikinki kar dan gidan Amarya ya dawo yasameki haka bazaiji dadiba saboda haka take daurewa take yin komai cikin dauriya"_
_" don batason ace tabatawa kamal rai ahalin yanzu don soyayyar shi datake ji cikin zuciyar ta Allah ne kawai yasani, yauma tana zaune da wayarta tafara tunanin turamai msg saboda ta tabajin ana cewa yana turo msg'_
_"tafara typin kamar haka" ya kamal ina kwadayin jin muryar ka idanuna suna muradi ganinka nashiga damuwa saboda rashin ka nayi Alkawarin bazan kuma Bata maka raiba idan kadawo gareni'_
_ta turamai ta ajiye wayar ko minti biyar sakon baiyiba taji karar kira na shigowa tayi saurin duba wayar idanunta awaje tsabar kidimewa tama kasa daukar kiran har ya tsinke "kodai gizo idanunta keyimata " ya kamal?"_
_"wani kiran yakuma shigowa jiki narawa ta daga kiran "ya kamal!!!!!!!!..........✍_
_Afuwan fans uzuri ne ya hanani typin_
[3/19, 8:52 PM] Feenat Marubuciya: 🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We