Showing 45001 words to 48000 words out of 66141 words
Chapter 16 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt
kuma bazan taba matana ba?_
_"ganin ya dauki hanyar zuwa kwangila dake Zaria yasa ta kallon shi tareda cewa " ina zamu je ya kamal?_
_"baice komai ba ya cigaba da tukinshi har suka isa hanwa tagansu kofar wani tafkeken gida yayi Horn mai gadi ya bude ya shiga cikin gidan'_
_"gaba daya kallon ko ina na gidan takeyi yayi packing kusa da wata y'ar karamar mota fara motar ta burgeta sosai tana kuma mamakin ina ne nan'?_
_"ya fito tareda bude mata motar kifito madan ko indauke ki ne? ta zuro kafafunta waje yariketa suka fara takawa zuwa cikin gidan "_
_" ya kamal ina ne nan? Kina jin tsoro ne Husnah? ta girgiza Kai " OK muje zaki gani kofar wani falo ya bude tana biyedashi kamar jela "_
_" ganin irin tsaruwar da gidan yayi ga cikin falon ma ba a cewa komai don yaji kayan alatu na more rayuwa'_
_"rungume ta yayi ta bayanta " madam kamal wannan gidan kine saboda ke kadai nagina zomuje kiga dakuna"_
_"itadai nata ido dakunan ma komai anzuba aciki dakuna kusan hudu ne a gidan " ta rungumeshi cike da farinciki'_
_"ya kamal yanzu wannan gidan mune ? Eh madan kamal dagamu sai yaranmu masu zuwa"_
_"ya kara rungume ta da kyau " motar Kice awaje tukwici ne nabiya " kinsan tukwicin mene ne? tace a'a Amma ai inada mota " eh na bar masu surika Amfani da ita agida tunda Akwai su bilal "_
_" tace ya kamal bansan irin Kalmar da zanyi Amfani da itaba wajen gode maka " shhhh banason irin wannan godiya"_
_"burina mu rayu atare nida Angel dina har abada don haka ki ajiye godiyar ki"_
_"ya kamal kayi hakuri da ni ka daure batareda ka gaza daniba kullum burinka ka farantamin don haka dole nagode ma ubangiji na'_
_"banyi Dana sanin Auran soja ba kamar y'an da aka fadamin tun abaya ina Alfahari dakai yayana'_
_"takarasa cikin hawaye ya riko kugunta tareda matsowa jikinta da kyau " matar kamal yakamata aciremin wannan sunan na yaya tunda ga baby na ma anan ya shafo mararta"_
_"tareda Dora halshenshi akan kumatun ta yafara lasar hawayenta tareda ko inada ke fuskar ta "_
_" Husnah inason ki fiyeda komai don haka zaniya sa daukar dakomai nawa domin inbaki farinciki "_
_" don haka kidaina mun wasada hawayenki masu tsada yacigaba da lasar ko inada ke kan fuskar ta' tun tana iya tsayuwar har tafara kokarin zubewa'_
_"sungumarta yayi zuwa kan gadon dake cikin dakin saida ya ajiyeta sannan Yazare rigarda ke jikinshi ta farin yadin yarage dagashi sa singlet da wandon'_
_"ya ajiye akan kujera sannan yadawo wurin ta yasa hannunshi ya zare hijabin jikinta " kallon ta yafara yi kamar ya hadiyeta yafara bin kota inada kallo ajikinta'_
_"da Sauri yakuma rungumo ta ajikin shi " I love you my wife '_
_"yafara aikamata da kisses tako ina tareda cewa " a taimaka Abani Aron wannan kyakkyawa n jikin don Allah'_
_"cikin rada tare kuma da jin kaunar shi har cikin b'argonta " ya kamal jikinka ne ni matarka ce mallakin ka bazan kuma hanaka kaina ba koda zan mutu'_
_"da kanta taraba jikinsu tareda zare rigar jikinta gaba daya tabirkitashi yau ta kwance zakin shaddar ta ta ajiye agefe gaba daya yasashi ya manta da komai '_
_"tarage daga ita sai under wear da bra ta jefa bakinta cikin nashi tafara aika mai da sakonni dasuka tsuminshi na aiki"_
_"ya fara fitoda makaman yaki ya dauka yana filin dagane ..........✍_
_*jumu'at Kareem to All my fan's*_
_*"inabaku hakurin rashin jina kwana biyu Kunsan jiki da jini Amma yanzu Alhamdulillah zancigaba da typin kamar baya"*_
[3/31, 8:21 AM] 0mmer Farouk: 🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u nyp pain~*
39&40
_Aranar ta faranta ma Kamal fiye da tunani don tayi matukar daurewa tabashi kulawar da yake bukata daga gareta tayi dauriya iya dauriya'_
_Bawai bataji wuya bane a'a kawai bataso ta nunamai gaza warta akoda yaushe tanaso ta farantamai kamar y'anda yake kokarin faranta mata'_
_"bayan komai ya lafa ya janyota jikinshi ya matse ta tsam " tank you my wife' nagode sosai da irin kulawar ki bazan iya fada miki irin dad'in da kika shayar dani ba'_
_"A gaskiya nayi sa'ar samun mace mai ni ima da kuma ita kula da miji kinshayar dani ruwan farin ciki ayau Husnah "_
_" Murmushi tayi tareda dafe cikinta don gaskiya ta ji jiki dauriya ce kawai domin Zainab tabata shawara akan ta rika daurewa bukatun mijinta'_
_"Nuna wa miji gazawa na janyo raguwar darajar ya mace awurin mijinta a kullum zai ji bukatar ta na raguwa har aje afara neman na waje"_
_"Rungume ta yayi sosai suka sha baccin su kamar zai mayarda ita ciki yana dafe da cikinta"_
_"basu suka tashiba sai gab da la'asar suka sheko wanka atare tun tana nokewa har ta saki jikinta dashi sosai ya dirjeta a wurin wankan yafara kwana tayi saurin rike hannun shi"_
_"Ya kamal lokacin Salla yayi fa kallon ta yayi da jajayen idanunshi da yan yanzu suka juye " Husnah I need more please'_
_"Kamar zatayi kuka ta ce muje muyi Salla ya janyota tareda rada mata " za abani anjima please? "Ya kamal kuda zamu koma gida kafin dare yayi"_
_" yace naji kawai ya saketa tareda dauro Alwala yafito itama tafito daure da Alwalar ta zanin shaddar ta ta daura tareda sanya hijabin ta '_
_"shiyaja musu Salla suna idarwa ya kira daya daga cikin sojojin shi ya aikeshi chicken republic dake pz yayo musu take away"_
_"Dama yunwa takeji sosai duk hada hadar da sukeyi Bata wani ci Abincin kirki ba haka ta tasa kaza saida ta kusa cinyewa yana kallon ta'_
_"ta janyo robar ice cream tafara sha yace " madam kisha kadan fa karki yima baby na illa da sanyi'_
_"ta shagwabe fuska " tace inason insha dayawa ya kamal' yace " no Husnah banyarda ba gaskiya mantawa nayi nace asiyo da shi ma'_
_"Don haka kisha rabi kibani sauran haka ta shan maceshi ta shanye roba daya tas koda ya mika hannu ta tura mai empty roba tana kyal kyala dariya'_
_"kasa cewa komai yayi saboda dariyar da takeyi ta tafi da tunani nshi kallon ta yakeyi cike da so " d'an matsowa ya kumayi kusa da ita tareda janyota zuwa jikinshi'_
_"Tsayar da dariyar ta tayi dif ganin yayi irin kallon kurullar da yake yimata'_
_"meyasa kika daina Angel kici gaba mana ya shafo fuskar ta saida taji tsam ajikinta ta tattaro dauriya '_
_"Ya kamal ka mayarda ni gida kar Inna taji shiru' ai tasan muna tare nafada ma kareema tafada musu munje gidan mu tare'_
_"ta zare ido 'yanzu sun San muna tare? Uhm to meye mutum da matarshi kuma Su Baba sunga fitar mu duk suna waje'_
_"Amma ai bamu gama taron suna ba ka dakko ni ' ya nuna mata wayar shi " kiduba time yanzu karfe biyar ai anwatse kuma dama ai bazaki koma yauba'_
_"tayi saurin dagowa ta kalleshi " anan zan kwana ? Eh muna nan dake sai zankoma zan mayarda ke kuma damuke gida ba daki daya muke kwana ba kuma sun sani'_
_"Ai sun San basun bani ke in kalle ki ba ne ya shafo cikinta ta cikin hijabin bagama cikina nan ajikin ki ba yafara kokarin daga hijabin'_
_"Malama ta kicire wannan Abun haka tarike " bariga ajikina ya Kamal "bai saurareta ba ya janye hijabin tareda sauke ida nunshi akan kirjinta ai tuni notikan kanshi suka fara war ware kansu'_
_" Ganin yanason ya kauce tayi saurin rike mai hannu' kallonta yayi irin kar kiyi min haka'_
_"ya kai bakinshi Kansu Yafara yimata wani irin tsotsa mai tafiya da hankalin ta tuni tafara Sakin layi itama'_
_"kiran sallar magrib ya dawo dasu daga duniyar romance dakyar ya saita kanshi ya kuma watso wanka kafin yayi Alwala don bayason su shiga tare za asamu matsala'_
_"Binshi takeyi da kallo tunda ya mike " gaskiya tayi sa'ar miji Wanda Sam baya wasa da ibadar shi duba irin halinda ya shiga Amma Yanajin kiran Salla ya hakura domin sauke farali'_
_"A kullum kamal kara shiga ranta yakeyi komai nashi abin burgewa ne ga saukin kai gaba daya idan yana cikin gida mantawa takeyi dashi sojane '_
_"Yana kokarin sauke duk kan nauyinda ya hau wuya nshi tundaga kan iyaye har akan jama'a bare kuma ita matarshi '_
_"Bazata taba daina yiwa iyayen ta Addu'ar gamawa lafiya ba domin sun yimata komai sun zaba mata miji nagari ta godewa Allah da Bata bijere musuba da ta tabka "BABBAN KUSKURE'_
_" shiyasa a kullum take Addu'ar Allah yakara kiyaye matashi a duk inda yake Ameen harda namu mazajen Husnah'_
_"bayan sun idar da Salla yace ta jirashi yana zuwa yana fita ta mike tafara zagaye gidan don dazu ba ko ina ta ganiba'_
_"A gaskiya ya narkarda kudi a cikin gidan don harda dakin yara ya shirya shi komai ya zuba harda gadajen su da kayan wasa ita kanta abin ya burgeta sosai'_
_"ga dakinshi guda cike da kayan motsa jiki saida ta gama leka dakunan sannan ta koma kicin duk ya zuba kayan Amfani ga suna birjik a cikin kwalayensu '_
_A gaskiya kamal ya gama mata komai na rayuwa ya gama burgeta a kicin din nan abubuwan da Bata taba tunanin mallakar irin suba gashi ta mallaka'_
_"bashi ya dawoba sai bayan isha ya shigo da wata trolley guda daya tana daga kwance ta yunkura zata tashi yayi saurin ajiyewa tareda kara sawa kan gadon "_
_" ya riketa " Haba matar kamal ki huta banason kina wa hala idan ina kusa ki zauna kiyita bani umarni '_
_"Dariya yabata y'anda yake maganar tayi murmushi ya mike tareda cire kayan jikinshi yarage daga shi sai short nicker tana ta binshi da kallon so da burgeta da kirar jikinshi ke yi a yanzu'_
_"trolley dinda ya shigo da ita ya janyo har zuwa kan gadon ya bude ta duk tana kallonshi'_
_"Naje nayima matana shopping kayanda zata rika chanjawa kafin mukoma gida ta fara duba kayan tana mamakinshi ko ya manta da akwatuna. Da ya kawo mata jiya'_
_"kayane ready made masu matukar kyau da tsaruwa duk mafi yawanci dogayen riguna ne sai kuma sleeping dressed suma masu kyau da kuma tsada '_
_"ta kalle shi "ya kamal kamanta da kayan da ka siyomin jiya ? " in sane inason ki ajiye wa innan a nan gidan zan kuma karo wasu banason idan zamu zo sai mun kwaso kaya kullum kingane'?_
_"ya fada yana mai daga mata girar shi daya tayi murmushi tareda cewa " na gode Ya kamal Allah yakara budi' shima cike da farin cikin Addu'ar datayi mai yace "Ameen my wife"_
_" shiya zabo mata wasu kayan baccin yace " ki sanya wannan nasan zakiyi kyau a ciki komai nawa zai bayyana ingani'_
_"ta dauka tareda rufe fuska alamar dariya wucewa zatayi bathroom ta sanya ya riketa haba madam me za a boyemin nawane fa '_
_"ya janye hijabin jikinta ya sanya mata rigar ya sa hannun shi ya kwance daurin zanin da ta daura a kirjinta yafara zameshi kasa tareda gyara ma rigar zama da kyau"_
_"masha Allah ya furta daidai kunnenta " Angel wannan rigar gwaji kawai zamuyi nafison inganki a haka a kusa dani a yau domin rigar ta mugun tafiya dashi saboda batada hannu sai gidan bra gata iya gwiwarta kawai"_
_"gashi yana hango komai ta cikin rigar tuni yafara manta a wane state yake ganin haka nima na janye dogayen kafafuna na fito kar inga abinda yafi karfin ida nuna"_
_"Haka suka ci gaba da zuba soyayyar su sun kara sha kuwa sosai da juna kuma sunkara fahimtar junansu ta fannin zamantakewa a y'an kwanakin da sukayi"_
_"suna like da juna Salla kawai ko inzai nemo musu Abincin da zasu ci saboda yace bayason a shiga cikin lokacin shi tayi ta fama dashi yabarta tarika yimusu girki ya hana break fast kawai sukeyi da Kansu shima shi yake yin komai nata ido"_
_"data motsa zaice karta wahalar mai da kanta da kuma babynshi da kullum k'ara bayyana yakeyi"_
_"zancen zuwa gida kuwa yakan dan leka ya dawo sometimes har zuwa kwana shida kamar kar su rabu da juna sukeji*"_
_"musamman Husnah da ya shagwaba ta sosai da gata nshi da kuma soyayyar shi mai tsaya wa arai,_
_"yau tunda ta tashi jikinta ya mata sanyi saboda gobe ne tafiyar su kuma a yau zasu koma cikin gari ya gama hada mata komai tana kallon shi shikanshi daurewa kawai yake yi"_
_"jiyake dama zai iya tafiya da ita Amma ba hali matsowa yayi kusa da ita cikin dauriya " ya akayi ne matar soja?_
_"sai hawaye suka balle dama kiris take jira yanzu ta fashe " subuhanallah Husnah so kike ki daga min hankali ne da kika faramin kuka tunyanzu"_
_"kiyi hakuri kamar yau ne zandawo kuma Saura wata biyu kawai ya rage mana a Sudan don haka kamar yau ne inda rai da kuma lafiya"_
_"AURAN SOJA kenan Husnah kuma matar soja jaruma take zama, ai saita fashe da kuka'_
_"tareda fadawa kan kirjinshi " nidai kawai karka tafi bayan kasabamin da kasan cewa atare da kai ni gaskiya bazan yarda ba"_
_"dariya Tabashi ya dagota "madam baki yarda ba in ajiye aikina kenan ? ai da Sauri ta daga mai kai yayi dariya '_
_" to yanzu kiyi hakuri inje indawo sai musan abin yi ko ? Itadai Bata gamsu ba Amma ya zatayi haka Allah ya tsara mata '_
_"haka ya janyota jikinshi da kyau "Husnah ni saina fiki damuwa " kinsan saboda me? ta girgiza kanta ya shafo kirjinta da kuma mararta "_
_" saboda kinsaba min da jikinki mai laushi tare kuma da ni' imar ki " Husnah ke ta dabance kina sani cikin wani irin yanayi a duk lokacin da muka kasance atare "_
_" ya d'an rage murya " gashi kwana biyu anyimin rowa kuma ba'a so intafi yaka mata Abani bye bye ko?_
_"ta sunne kanta a kirjinshi " tana shafawa tare kuma da goga fuskar ta a kan kwantaccen sumar gaba daya tsigar jikinshi ta mike tuni ya fara aikamata da kisses tako ina'_
_"kafin wani lokacin yafara kashe arnan dake sabon Garin Zaria '_✍
_" Godiya dubu masoya masu kirana da kuma turomin sakonni ta watsp da kuma text msge duk ina yinku sosai Allah yabar kauna"_
*Daga matar soja*
[4/2, 10:16 PM] Feenat Marubuciya: 🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for
cause u np pain~*
_*Masoyan Asali bazan taba mantawa dakuba*_
_Amina kg matar Oga_
_UMMU JIDDAH_
_AISHA SALIS uwar gidan Fillo_
_UMMU NAWAX_
_MOM SAYYED_
_*heart you guys*_
_*I na kuke my fans*_
_Fenerh fan's group_
Auran soja fan's group_
_Boyayyan Al amari fans group_
_Sidiya fans group_
_Royal ladies group_
_Mom General fans group_
_Novel make up & kitchen_
_Hausa novel fans group_
_intelligence writers group_
_*Dama sauran groups din da ban fada ba duk ina Alfahari daku masoya Auran soja love you All*_
42&43
_A ranar sun farantawa juna sosai kamar karsu rabu sai faman taray rayarta yakeyi kamar ya mayarda ita ciki saboda so"_
_"Sun farantawa junansu rai sosai tare sukayi wanka ya shirya ta da kanshi cikin tattali da kuma kaunar ta da yake karajin yana huda ko ina na jikinshi'_
_"Basu sukabar gidan ba sai kusan karfe biyu saboda Aranar zai wuce Kaduna sai shagwaba take zubamai yana biyeta "_
_" Saida ya biya da ita pz ya darzo mata wata dalleliyar waya mai kyau da kuma kudi sannan suka wuce gida "_
_" Sai Alokacin tafara jin kunyar fuskantar iyayensu a ce tabi miji kusan kwana shida batareda ta waiyayi kowaba wayarta ma a gida ta barta bare akirata"_
_"Ko yanzu rokonta yakeyi ta rika yawo da wayarta koda zai nemeta idan baya nan cikin jin kunya tace'_
_"Ai koyanzu saboda kana gari ne bandamu da wayar ba " yayi dariya " iyye lallai ni dan gatane Ashe saboda ni ake rike waya Ashe'_
_""Ta kalle shi " sosai Ruhi' yayi saurin rike mata hannu " me kika ce mai maita Anji' ta rufe fuskarta da tafin hannunta "_
_" Samun gefen titi yayi yayi packing ya juyo da kyau" yariko hannayenta biyu " Angel " kifada inji please "" kinji'_
_"Ta kuma Karka ce kanta kamar wata baby takuma cewa " Ruhina nace " zata rufe fuska yayi saurin rike mata hannu tareda janyota zuwa kan jikinshi atake ya hade bakinta da nashi yafara Bata kiss"_
_"Mai zafin gaske saida yayi ma ishin shi kafin ya barta ya zaunar da ita yafara daidaita numfashin shi ya kalle ta"_
_"Angel zan iya driving kuwa ? gaskiya kin kashe min jiki' tace " kadawo nan in tukamu ' haka kuwa akayi tafara tukin shi kuma gaba daya juyowa yayi ya kashe ta da ido"_
_"Sannan hannunshi nakan marar ta yana shafawa ta cikin hijabi A haka suka karasa kofar gidan su ta kashe motar zata fita ya riketa " Angel bangaji da kallon ki ba"_
_"Ya kam....... Saurin rufe mata baki yayi " kar inkuma jin yayan nan ni mijin kine kuma " ina son wannan sunan da kika bani ki cigaba da kirana dashi"_
_"Tayi murmushi tace" toh Ruhina' saida ya kuma manna mata kiss a kumatun ta kafin ya bude motar yafito itama ya bude mata "_
_" Mutanen shi da ke zaune a kofar gidan sai kallon su sukeyi cikeda burgewa su Kansu sun San cewa sun dace da junan su sosai gasu y'an uwa "_
_" Saida yarakata cikin gidan kasa shiga dakin Inna Habi tayi gefen Gwaggo suka nufa duk suna zaune suna shan hirarsu kamar koda yaushe "_
_" A kun yace ta yi sallama yana biye da ita tana dukarda kai take gaishe su ita kanta Inna Habi kunyar takeji Inna Amarya ce ta Amsa gaisuwar kamal din"_
_"Dan gidana yau zaku wuce ? Yace "Eh Inna haka muke sa rai gobene jirgin mu zai daga zuwa Sudan'_
_" Gwaggo tace " Yau ku jimin y'ah bayan kinbi mijin kindawo kizo kina sunne fuska ta rashin kunya"_
_"Jitayi kamar kasa ta bude ta nitse ciki' Inna Habi dai tserewa tayi daga dakin ta barsu anan " shi kuwa duk hankalin shi na kanta yana mata dariya '_
_" Ganin fitar Inna tayi