Showing 39001 words to 42000 words out of 66141 words

Chapter 14 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt

Feenerh   

17 Jan 2025

18582

zanyi kai kadaine farin cikina kazo gareni'_






_"wani irin murmushin farin ciki yayi tareda riko hannunta cikin nashi" Asmah kamal bazai tafi yabarki ba zaku rayu tare harma kita Haifa mishi yara "_




_ta damke hannunshi dake cikin nata tafara Addu'a Allah yasa ba a mafarki takejin muryar shi ba idan kuwa mafarkine kar Allah yasa karta farka "_






_" ba mafarki kikeyiba nine akusa dake uwar ya'ya na ki bude idanunki mijinki ne kamal akusa dake tafara kokarin bude idanun ta domin gasgata Abinda takeji akunnenta'_






_"idanunta bai sauka ako inaba sai cikin na jarumin mijinta mai zati da kwarjini ta shafo fuskar shi " ya kamal Kaine ko mafarkine nakeyi ? "Husnah nine akusa dake yasa hannunshi yafara dagota kallon shi takeyi hawayen nakan zuba'_






_" tana mikewa tafada kan kirjinshi mai cikeda ni ima tasa kuka "ya kamal nasan bazaka taba barina ba don Allah karka kuma tafiya kabarni'_






_" ya rungumeta tsam acikin kirjin shi yafara bubbuga bayanta cikin sigar lallashi " Husnah kidaina wannan kukan karki jamin hasara yakai hannun shi kan marar ta "ki daina karki cutar min da babyna "_




_" tank you Husnah kin yimin kyauta mai girma bakisan irin farin cikin danajiba ki kulamin da kanki da kuma babyna "ki zama jaruma ansan matan sojoji da jarunmta don haka kema dole kizama jaruma'_






_" gashi baby na yasaki kinzama wata katuwa komai yaciko harda....... Yakai hannunshi saman kugunta yadan matsa ta sunne kanta cikin jin kunya yakuma dawo da hannunshi saman kirjinta'_






_"kinga nan ma kamar zasu....... Yana kokarin tura hannunshi cikin rigar aka turo kofar likita ne tayi saurin sauka takoma gefe "yace madan ganin Oga harkin mike " Oga wane irin Allura kayi mata haka data sa madan farfadowa?_






_"likita dama nine damuwar kuma nadawo so ba sauran ciwo sai abamu sallama.ta sunne kanta cikin jin kunya yace "shi kenan Dama na sallami mai haihu wa don haka itama zaku iya tafiya'_








_" ya fita zuwa waje yayima iyayen bayani samir dama sun wuce gida dasu Inna Safwan ya kwashe su baba yamaida su gida shi kuma motarda suka zo da ita ta sojoji yashiga shida. matarshi gaba daya wani irin kunyar shi takeji yanzu'_






_"ya janyota jikinshi yaname kafeta da wani irin kallo "Ahankali ya furta " Asmah wannan kunyar fa? Kinsan yanzu ba sauran kunya nariga da nacireta tunkafin intafi harma ga sakamako yafito yafada tareda liliya cikinta ta saman rigar ta"_






_"itadai takasa cewa komai har yanzu mamaki takeyi ya akayi yadawo nija? Yana kwakume da ita kamar za akwace mai ita har suka isa kofar gidansu ko ina acike da jama'a_




_ya kalleta " ki gyara min hijab din ki da kyau kinga maza da yawa zasuyita kallon min iyalina' kallon shi kawai tayi tafara kokarin bude kofar yace "tsaya inraka ki,_






_" shiya fara fita yazagaya yabude mata kofar tafito jiyake kamar ya dauketa Amma ba dama don mutane ne sosai akofar gidan harma da iyayensu'_




_takawa tayi ta wuce jama'a sai barka sukeyimata shi kuwa yawuce wajen jama'ar shi yafara karbar gaisuwar da sukeyi mai da kuma barka da Arziki '_




_"cikin gidan ma dankam yake da jama'a yanzu wa barka, dakin Inna Habi ta wuce shima su Aunty kareema naciki duk suka fara yimata ya jiki ta Amsa su ta wuce don ba Abinda take bukata yanzu fiyeda komai'_






_Inna ta shigo ta kawo mata Abinci " kizo kici wani Abu ga magungunanki ankawo' ta ce " Inna in Akwai koko akawomin shi kawai zansha yanzu sai anjima zanci Abincin'_








_saida tasha maganin ta kwanta ba ita ta tashiba sai kusan magrib ta tashi ' tasamu ta rama sallolinda ake binta lokacin duk jama'a sun ragu saidai na gida tasamu ta ci abincinda aka ajiye mata'_






_Aunty kareema ta shigo "kintashi? to kije ki duba kila ya kamal yana dakinshi don ya shigo kina bacci tace " toh ta mike tsaye domin tana bukatar ganinshi itama har zata wuce Aunty tace'_






_"a haka zaki wuce wurin miji bako wanka? "Aunty duk kayana na can dakin zanyi a can , tace tom tasa kai ta wuce"_




_" ta yi sa'a baya cikin dakin Tadai samu angyara ko ina tasan cewa aikin su Aunty ne ta wuce bathroom ta sheko wanka ta fito tareda tsane kanta da towel kafin tafara shafe shafen kayan kamshin ta'_






_ta Ciro kayan da tasan bazasu dameta ba wata doguwar Riga mai dan shaka shaka ta saka Mara hannu ta fito das da ita ta fesa turaruka ta janyo dadduma ta sallaci isha sannan ta haye katuwar katifar shi dake cikin dakin tayi kwance'_






_"yanzu itace kwance adakin ya kamal kuma zai shigo ya sameta har su kwana tare ta shafo cikinta cike da farin ciki ta matsu ta kuma sa kyakkyawan mijinta a ido'_




_"tanaso ta nuna mai irin sonda take yi mai a yau bazata bari kunya ta cuci zuciyar ta ba ,_




_"tun tana sa ran Shigowar shi har ta fara bacci shi kuwa yana can cikin iyayensu yana basu labarin abinda yafaru"_






_"kamal wato Allah ne ya kiyaye baka cikin su? Alhaji Mahmud ne kemai tanbayar "wallahi Baba nafita zuwa cikin gari domin muna cikin daji ne saboda na kwana biyu Bansamu munyi waya dakuba nasan zaku damu'_






_" sai bayan nashiga cikin Dafur na duba na bar wayata a cikin tenth dina nasa pilot din da yakai ni yadawo dani a she ina tafiya sukayi ambushed suka farma jama'ar mu'_




_"kawai samun ga warwakinsu nayi a kwance ba Wanda ya tsira sai wa inda suke wani yankin daban to kunji yanda lamarin yafaru kuma duk sunkona mana kayan mu '_






_"shiyasa Baku samun waya ta "duk suka fara kabbara tareda godiya ga Allah da ya kubutar da shi tareda kara yimai fatan Alkhairi aduk inda suka je'_




_" Baba a kullum Addu'o'i n ku bazasu taba bari mu tabe ba Allah na kiyayemu '_






_*Addu'ar iyaye nada tasiri sosai akan ya'yan su kobayan ransu bazata taba faduwa kasa banzaba iyaye mata kurika yima yaranku Addu'o'i na kwarai da fatan Alkhairi ba mugun Alka ba'i ba Allah kasa mudace Ameen*_




_bashi yasamu kanshi ba sai kusan karfe sha daya na dare ya nufi cikin gida lokacin Husnah tayi nisa sosai Samir kuwa ai tuni yana wurin matarshi da kuma Babyn shi Allies saboda baba Alhaji yace subarta ta zauna da Inna sahura ai duk gida ne_






_"shiya yabi ya kwakume acikin gidan ba irin korar shida Inna sahura batayiba Amma yaki tafiya ita sai faman Bata kunya yakeyi'_






_"Husnah ana dokin miji yazo kota kan baby Bata biba ta wuce dakin miji'_




_"tundaga kofar dakin yakejin tashin kamshin turarukan ta ya isa cikin murmushi mai kayatarwa nade hannaye n shi yayi yana me kare mata kallo cikin tsananin so da kuma sha'awa tareda burgewa'_




_"yau shine tareda farin cikinshi kuma tana tareda Babyn shi akwance a mararta Ahankali yake nufarta cikin takunshi saida yakai kusa da katifar ya cire rigar shaddar dake jikinshi yabar dogon wando da kuma singlet'_






_ya zauna a gefen ta cikeda shaukin kaunar ta ya kalli cikinta da ya kara mata kyau da kuma haske' Ahankali yake shafar ta har zuwa fuskar ta ya furta'_


_"Husnah " tafara bude idanunta akan fuskar shi tarike hannun shi dake yawo a fuskar ta "ya kamal sai yanzu ka shigo? " yace "um um na shigo ba iyaka nasamu kina bacci adakin Inna'_






_" shine kaki tashina? "a'a ina hauka ne zantashi maman baby na tana hutawa koda yake tafi son baban baby yanzu fiyeda babyn'?_




_" ko? ta dukar da kanta cikeda kunya tareda rufe fuskarta da tafin hannunta "dama inason baban baby na tun tuni " ya dage gira daya tareda murmushi "oh haba shine ake yimai yanga tareda Jan aji?_




_" ta janye hannayenta tace " nadaina ai ya kamal kayi hakuri' cikin marai raice murya, "ya riko fuskarta " Husnah banrikeki ba na kuma godewa Allah da ya nunamin ranarda Husnah ta fara sona'_




_Yanzu sai akula dani kafin inkoma a nunamin irin soyayyar danake bukata "tayi saurin kallon cikin idonshi" ya kamal komawa kuma?_




_"eh Husnah SOJA kenan ai ko yanzu da sauran wata biyu kafin indawo gaba daya badon matsalar da aka samu ba da bazan dawo yanzuba"_






_"sai hawaye shar suka fara zubowa "nidai gaskiya ban yarda ba kawai kazauna tareda ni' " yayi murmushi mai sauti "iyye madam Kamal lallai nazama dan gatan Husnah ba'aso intafi nemo kudi kenan'_




_" Husnah AURAN SOJA n kenan madam dole saikin zama jaruma kuma saikin zama mai hakuri mu bamasu zama bane dole matan mu su zama jarumai'_




_"don haka yanzu tunda nazo ina bukatar kulawarki ajida dan bawan Allah na wahala dayawa Azo ajidani'_




_yafara tsokalota tana zamewa "ina bukatar wanka ko zansamu madam ta taimaka mun ta zaro ido" tace a'a "ya kamal Allah bazan iya yima wanka ba " OK idan nadawo dole in karo. Aure wadda zata iya yimin wanka "_




_" tawani zabura tareda turo baki saida yariketa"haba madam irin wannan zabura "kinason kijamin asara ne kinsan irin wahalar danasha kuwa kafin insamu cikin nan'_




_" wani irin kallo ta jefamai azuciyar ta ce" kasha wuya koka ganamun wahala? tawuce bathroom dinshi saida ta hada ruwan ta dawo still fuskar ta a hade "muje na hada ruwan"_




_" yana kunshe dariya yamike tareda kwance zariyar wandon yace" to aima baki karasa ladanki ba kizo kicire min short nicker da singlet kikuma daura min towel "_




_" ta ina zata iya kallon wannan gabjejen tsirara tab gaskiya da sake"OK Aure dole idan nadawo " tawuce fee ta dakko towel sai dariya yake azuciyar shi lallai Akwai kishi'_




_tana zuwa ta sa hannu cikin karfinta tareda hade girar sama data kasa tadaura mai towel takuma ciremai singlet dakyar take daga katon hannu shi saboda tsokana duk yasaki jikinshi "_




_" yace Saura nicker koda shi zamuyi wankan? Cikin kuluwa tasa hannun ta tafara zamewa tacikin towel tareda kaida kanta gefe shi kuwa ba abinda yake yisai kallon fuskar ta' yakeyi'_




_"jama'a matar soja na kishi Husnah kibi Ahankali mazajen namu Akwai farin jini'_




*Kuyi min afuwa Akwai uzurori dayawa mu hadu a next page*




_*jumu'at mufeda to All Muslim*_
[3/25, 3:57 PM] Feenat Marubuciya: 🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


35&36


_gaba daya Husnah ta gama kunbura jin wai zai kara Aure sai kawar da kai ta keyi ya matsota ajikin shi gam dukansu saida suka sauke numfashi alokaci daya'_




_ya sa hannun shi a kugunta Yarike cikeda shauki da kuma kaunar ta da yakeji tana karuwa acikin zuciyar shi'_




_"Husnah muje kitayani wankan nagaji sosai kuma ina bukatar kulawar matana. tafara zame hannun shi ajikinta'_




_"zan tafi wurin Inna tafada tareda dauke kai gefe' "ni kuma kibarni da wa? " kaida matarda zaka Aura nan gaba'_




_to ai Bata Riga tazoba yanzu sai uwar gida ta kula dani kafin Amarya tazo'_


_ai cikin fushi ta fusge zata wuce fuu' ya janyota ta baya ya rungumeta tsam'_


_"haba uwar gidan kamal kuma Amarya arufamin asiri kar asa jinina ya hau ni na isa in karo Aure matata ta isheni '_




_"Husnah da zanyi Aure da tuni nayi Amma saboda sonki na jira har lokacin da Allah ya nufa kika zama mallaki na don haka ki kwantar da hankalin ki ba wata sai ke kadai'_




_"ta juyo tareda kallon fuskar shi "ya kamal bazaka kuma kula wata ba? " eh nayi Alkawari'_




_"harda masu zuwa gida? "Husnah idan har ina sonsu ni zan rika binsu basu zasu biyoni ba ki fahimce wannan'_




_" tasa hannayenta biyu ta yimai kyakkyawar runguma Wanda yasa shi jin wani irin sabon yanayi na ratsashi saboda shine karon farko data rungumeshi da kanta kuma abin ya shige shi sosai'_




_"Angel muje muyi wankan tare "yafada cikin salon maganarda saida takasa koda yimai musu'_




_haka yasa hannunshi yafara zame doguwar rigar dake jikinta dama daga ita sai rigar sai pant saboda Bata kaunar bra tana sata ciwon kirji musamman data samu cikin nan'_




_tafara sunne kanta saboda tsananin kunyar data keji kamal kuwa saida ya kusa shidewa tareda tunanin anya wankan zai samu ?_




_" gaba daya ya kauce akan dogon layin idanunshi har wani lumshe wa suke da Kansu tsabar tsumuwa da yayi da ganin kyakkyawar surar jikinta'_




_"ga komai ya kayatu Ahankali yake rage tsawon shi zuwa kan kirjinta ya Dora fuskar shi '_


_"wata irin Ajiyar zuciya suka sauke dukansu yafara fitarda numfashi "ganin yafara Sakin layi yasata tattaro dauriyar ta'_




_" ya kamal muje kayi wankan, "Husnah I cnt right now , yafara janta zuwa kan gadon gabanta yafara faduwa '_




_" tunawa datayi da abinda ya yimata kafin yatafi "ya kamal ka daure kayi wankan ni tafiya zanyi wurin Inna'_




_" Asmah ina Alkawari na ? Yafada cikin fisgo maganar "wane Alkawari? tafada da kyar itama saboda ta matsu kamar zai mayarda ita cikin jikinshi'_




_" kince bazaki kuma yimin rowar kanki ba idan nadawo ' tayi shiru don yanzu idonta yafara clear'_




_"prove it ki bani kulawarda nake bukata yafada tareda dago kanshi daga kirjinta yakai hannunshi kansu yafara shafawa Ahankali "_




_" ina son abubuwan nan Asmah gashi sunkara cika da girma "yafada cikin sanyin murya" itadai ba magana gashi tanajin dadin abinda yake yimata ga kuma tsoro'_




_"ya kamal Akwai zafi fa ,meye da zafin? Ta nunamai kirjinta da yake murzawa da hannun shi'_




_"meyasa su zafin ? Ka daina tabawa tafada cikeda kuruciyar ta " kaga lokacin da katafi kajimin ciwo sosai saida aka yimin dinki'_




_"yayi saurin dagowa da idanunshi da sukayi jawur "me aka dinka? Ciwon mana,_


_nuna min wurin ciwon ingani " ta waro ido waje " ya warke ai " OK to bari inga ni ko ya warke da kyau yayi saurin hade bakinsu wuri daya'_




_"kissing dinta yakeyi passionately kamar zai cire mata lips itama tafara mayar mai da Marta ni tana tayashi tsotsa'_




_"numfashi kawai yake gwamawa jikinshi yafara rawa ya cire bakinshi anata cikin fisgo magana'_




_"Husnah banason injima babyna' "ta dan bude idonta kadan tace " kaje kayi wankan to'_




_"naki wayon yau dai sai na more kafin kace me yafara aika mata sakonni ta ko ina lasarta yakeyi musamman na shanunta tun tanajin dadin abin har tafara jin zafi'_




_"ranar ba inda bai yamutsa ba kuma ya tsotse ajikinta tafara galabaita tunkafin yace zaiyi mai gaba dayan'_




_yakai kololuwar bukatuwa da ita yana kokarin isa babban gida yajishi gam kamar bai taba saninta a y'a maceba'_




_yafara rokonta "Asmah please open for me na matsu ita ta gama tsurewa don gaba daya yagama kashe mata jiki da salon wasan nin shi'_




_" dakyar yasamu ya shiga saida ya k'ankame ta tsabar jin shi dayayi a duniyar network kuma full service subuhanallah mantawa yayi da zancen baby yafara dibar gara'_




_gaba daya saida yamata biji biji duk bashinda ta dauka saida ta biya aranar kuka takeyi sosai'_




_"ya kamal zan mutu don Allah kabarni kasana zafi kirjina bayana kafafuna wlh zan mutu na gaji wayyo Allah'_




_*Husnah nimafa ba Wanda yake tayani don haka kowa tashi ta fishshe shi*_




_shi kuwa ba Abinda yakeyi sai rokonta "please ki tsaya nakusa ai dagudu nafito ganin kamal na shirin barna kar ace ina gani'_




_" bashi yabarta ba saida yajishi zam lokacin ita har tafara kokarin shidewa yana samun natsuwa yasa hannunshi zai janyota jikinshi'_




_"ta buge mai hannu tasa mai kuka "wallahi karka tabani kuma saina fadawa Inna gobe ince mugunta kake yimin'_






_" yakuma janyota saida tasa kara saboda jinta takeyi kamar duk ciwo ne ajikinta '_




_"come on Angel kizo kifadamin meye sirrin ne? gaba daya kinkara test kamar bantaba yiba 'ta buge mai hannu '_




_"ni bazan kuma y'ar da ba Allah' "shhhhh Angel karki fara zan iya shiga wani yanayi idan har kika hanani kanki ayanzu '_






_" dole ne kiyi hakuri dani kinga zantafi zuwa nan da sati biyu kinga wata hudu mukayi Saura wata biyu idan kika barni narage zafi sosai kinga koda nadawo bazaki sha wuyaba lokacin kinzama y'ar hannu'_






_"nidai bazan kuma y'ar daba gaskiya "nikuma gaskiya yanzu nafara " inaji ina gani dadi na wuce ni'_




_"ni yanzu ma kidaure mu raya daren nan gaba daya da bautar Allah "muje muyi Salla tom shima ai bautar Allah ne'_






_" a'a ni wannan nake bukata ki taimaka min indan k'ara ko kadan ne kinji "tasa mai kuka wayyo Inna ta wallahi kasana zafi'_






_" ya to she bakinta danashi cikin kwadaituwa da dadin ni'imar ta jiyake da zata bashi dama zai iya dauwwama har safe'_






_bugu nshi takeyi ta ko ina Amma malam hassan din yayi nisa bayajin kira ta zuba Allah ya isa tayi yakushi cizo har ta hakura ko gezau'_




_"saida ya yi Abinda yayi niyya "yana sauka ta dunkule tareda dafe Mara tasa kuka sai Alokacin hankalin shi yadawo jikinshi ya matukar tsorata '_




_" innalillahi karfa injama Kaina asara yafada tareda janyota jikinshi Husnah Husnah ina sai murkususu takeyi'_




_towel dinshi yajanyo ya daura ya kinkimeta sai bayi wanka yafara yimata cikin Sauri ya dawo da ita kan gadon shima yaje ya watso nashi'_








_gaggauce yakeyin komai karfe hudu suka nufi Asibiti batareda kowa yasani ba yana tukin sai faman sannu yake mata Bata ko iya Amsa wa'_




_"Asibitin musulmi ya koma da ita yakuma yi sa'ar samun Likitan da ya dubata jiya yace "Oga badai jikin bane yatashi ya fara kwana " don Doctor ka kulamin da ita dakuma baby na'_




_sai kaiwa da kawowa yakeyi saida doctor yazo yace "ka kwantar da hankalin ka ba wata matsalar kawai irin y'anda kazo mata ne yakamata Oga arika binta Ahankali kodan cikinta'_




_" yafada cikeda zolaya "shima yayi murmushi yace yanzu yatake ciki? Zamu iya tafiya? Saboda banaso asani agida za atanbayi ba'asi'_




_yayi dariya " zaku iya tafiya yanzu Amma saifa kadan Bata Hutu koda na sati daya ne anmayi sa'a mahaifar ta nada karfi'_




_duk da haka ka kiyaye kar asamu matsala nan gaba, yayi godiya yafito da ita batareda yabari ta takaba ya kinkimeta sai mota "_




_" duk wani irin haushin shi takeji na irin azabar da jiya ya gana mata ita kam gaskiya d'an ba kara irin wannan Abu haka next time kila har oxygen sai ansamata idan ta shiga hannunshi'_






_shi kuwa Jinshi yakeyi kamar anyimai gafara wani irin yanayi ke shigar shi jin sonta yakeyi yana kara huda kowacce kafa ta jikinshi'_




_"har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login