Showing 12001 words to 15000 words out of 66141 words

Chapter 5 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt

Advertisement

Feenerh   

17 Jan 2025

18846

ba inda zanje inbarki muna nan atare Inna Amarya tace kudaije gidan Auren tare shi yafi_




_Zainab tace " nidama banbanci ake nunamin anan gidan don haka gwara ma intafi " to Mara kunya,_






_Agurguje dai komai na tafiya yadda yakamata sungama shirya komai har akwatunan su saiti biyu kowacce kayane masu balain kyau da tsada komai yaji masha Allah_


_Wata mata Samir yasamu tahadomusu komai gefen bra tace kawai yakira Amaren yatanbayesu aiko bayan kiran Zainab yace gimbiya size nawane kuke sawa? tace mene? Kai tsaye yace " bra'_








_ido waje Tacire wayar daga kunnenta ta kashe ta ajiye agefe dama duk suna tareda su Husnah anayimusu gyaran jiki tace "lafiya kike zaro ido? tace" ya Samir ne wai infadamai size nawane muke sawa "to shine me nidai kinsan 37 ne takalmina kema kuma haka tace ke banza breziya yake nufi,_






_itama ido waje tace y'an iskane sojojin nan wallahi ina ruwan su da wannan maiyimusu dilka me zatayi inba dariya ba takira Aunty kareema tace wallahi kinada aiki sosai agaban ki ta yimata bayani tace yara kamar yan kyauye bani wayar_






_Ita. Ta yimai bayanin komai yace mungode kareema ki dan gyara mana Amaren mu dakyau Bari ma inhada tukuici atake yamata transfer na dubu Dari yace saima sun hadu_






_gefen gida kamal yasaki kudi komai antanada tunda ga kan abinci har zuwa kayan dakin Zainab don yafada ma Baba komai Akwai agidan shi shima samir agidan su ne za a. Saka na Zainab'_






_don duk wani SOJA bayason A kwashi kaya daga gidan Ku akaimai saidai su suyi kayan su_






_su Husnah sunyi wani irin kyau saboda gyaran da suka sha gaji wani hadi datayi musu sukesha komai nasu yakara cikowa musamman Husnah da kirjin kamar yafaso Riga_






_Fatima kanta saida tayita sanyin hadu war su " gaskiya Aunty tayi kokari sojoji zasu dibi angara tafada cikin tsokana "Husnah kinga kirjinki kamar anyi pompin din su?_








_Zainab tace ya kamal zai more, cikin jin haushi tace " duk wani maye saidai yakalle su cikin hijabi duk matarshi kuwa.......โœ






*wai hakane fan's? nidai baruwana zamu gani muje*


*nidince dai Taku har kullum maman Ammar marubuciyar HARAMTACCIYAR SOYAYYA*




07062906225
_comment_
[3/8, 8:40 AM] Feenat Marubuciya: ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
*AURAN SOJA*๐Ÿ‘จโ€โœˆ
_patients love & sacrifice_




Story writing by
*Fenerh*




โœ
Golden pen writers Association.


โ„We are bearers of Sooo golden a pen we write assiduously percieven no pain so magical our creative golden pen be hold our words A product of our pen savour our words for it will couse you no painโ„


*am sory my fan's ina kula danawa sojan kafin Husnah tafara nata kuyimin uzuri ina Neman afuwa*




13&14


_Sungama shirya komai Saura Angwayen ake jira Y'an mata har sunfara complain saboda sun shirya ma Auren Fatima itace kan gaba Husnah kuwa ko ajikinta Zainab cema mai rawar kai_




_sai ranarda za a aiko akwatuna sannan kamal yagansu kayan sunburgeshi sosai don ko shi bazai iya hada kamar su ba gaskiya samir yacika Aboki na kwarai, gefen inner wear's yaduba yadaga bra daya cikin basarwa yace'_




_"waye zai saka wannan? Kallon rainin hankali samir yayi mai kafin yace " matarka mana" kamar bayason maganar yace " ai tayi girma,_




_"Kaifa Akwai rainin hankali some time "kareema tafadamin nasan kuma daidai ne. Yayi shiru yana tunanin yaushe wannan Abun zaiyi mata?_




_Samir ne yace " nakira Baba Alhaji zanturo da Akwatuna yau so kabamu Aron Daniel yakai mana su Zaria a yau. Yace ba damuwa Zan turoshi,_






_kareema tafara kiran Samir tace "ya Samir munjiku shiru kasan kannin nawa bazasu iya tanbayarku ba yau Saura sati biyu Amma Baku nemi sanin damuwar matan nakuba._




_Wallahi kareema so muke ana Saura sati daya mushigo da frnds dinmu suma sunata damuna akan zancen kinsan yanayin aikin namu shi yayan naku ma da wuya yazo da wuri saboda course din da sukeyi"_




_" Amma ni insha Allah zan shigo before one week' tayimishi godiya takashe wayar ta Amare nakan shan gyara murja ta dauki nauyin gyara su ta ciki sai dure dure akeyimusu_




_Husnah duk Abinda akabata idan da dadi cinyewa takeyi don Akwai wani tsumi da Aunty murja ta kawo musu kowannen su galan daya cikin kwana biyar ta shanye nata_




_saboda Husnah nason zaki shiyasa idan zatayi Al ada takejin jiki, aikuwa Aunty murja tace "yarinya ki godewa Allah ba yanzu zaki tareba da sunan ki sory Abinda yakamata kisha kusan na wata daya kinshanye acikin sati"_






_" Aunty mezai faru? Ta fada cikin kaduwa ta share ta tace " bakomai kina faman nunawa bakyason yayan mu Amma komai kinayi cikin zumudi, ta turo baki " ni inayine saboda Inna ta banaso ranta ya b'aci'_




_"Inna Amarya tace " kinko kyauta ma kanki don ana barin halas kodan kunya Matar nan ba irin gatan da Bata nuna miki Amma saboda rashin ta ido kirika nuna bakison jininta a idonta,_






_"wallahi Husnah idan kika kuma musu akan zancen wani Abu da yashafi Auren ki da kamal banyafe miki ba' tayi saurin kallon Inna tace " haba Inna baki zaki yimin saboda wani?_




_tako wawuro wata sanda dake gefen ta zata rabka mata Su Aunty kareema suka rike "haba Inna ai kuma zakija mai aiki ne idan kika jimata inbanda Abinki Husnah duk cikin mu wa yayi sa ar miji kamar naki?"_






_" Husnah kiyi biyayya zakiga ribar Abin sai kin gode ma Baba Alhaji wata rana ni nafadamiki Aunty kareema keta yimata nasiha_






_"idan kin kwantar da hankalin ki kwana nawa ne zaki janyo hankalin shi akan ki saboda irin kirar da Allah yayimiki, "ni murja bantaba sanin kanwar tamu tafimu kyauba saida aka yimata gyara agidana'_




_tafada cikin tsokana duk saboda su janyo hankalin ta ta fahimci abinda suke nufi, jin su kawai takeyi kuma ta shirya mugunta don wallahi bazata kuma nunawa kowa batason Auren ba_




_" Allah ya kaimu mu tare saina gasa mai aya atafin hannu,_




_komai yagama kankama har Samir sunzo da frnds dinsu sungama magana da kawayen su saboda wasuma gayyar sodi ce saboda sunji zancen sojoji_




_dubu Dari biyu suka basu bawani tsaya wa ciniki sukansu yanmatan sun tsorata da harkar komai cikin wadata suke yinshi ba harkar talauci a harkarsu don sunfitar da Abokansu kunya_




_an shirya fati kusan kala uku sun shirya crossing of sword a jaji nasu na officer's wannan sai ankai Zainab don haka Husnah ma dole taje ayi parties din da ita after wedding "_




_Baba Alhaji ya hana suyi kowane bidi'a anan shiyasa suka shirya shi a Kaduna su Samir sun gama komai uban gayyar kawai ake jira,_


_gashi tun Shigowar shi bai samu ganin Amaren ba saboda an hanasu fita waje saboda gyaran da akayi musu_






_yau Saura kwana daya A adaura Aure duk suna zaune a sasan Gwaggo ana yarfa musu lalle sanin ba kowane namiji bako zai shigoba duk suka sanya singlet tareta daura zani saboda lallen da ake yi musu sai surutu sukeyi atsakanin su"_




_" suna ta shewa irinta y'an mata "Gwaggo ta leko daga daki tace " kai wallahi kun isheni da haya niyar Ku " meyasa bakuyiba adakin uwarku Habiba?_






_daya daga cikin su tace kedai Gwaggo kishi kikeyi sunkwace miki mazajen kuma sunfiki kyau " tace Allah natuba maleji zasuyi Amma ainice ta karfen_




_kamshin turaren da yayi musu sallama yasa duk sukayi saurin juyawa domin ganin mai wannan tsadadden kamshin'_






_"saida gabanta yafadi domin ita tasan waye mai wannan kamshin har tafara lalaben abinda zata rufe jikinta ta tuna da kudurinta kawai tabasar tareda dauke kanta don karma ta kalle shi "_






_cikin takunshi na zaratan maza yake takowa kowace mace dake wurin saida ta furta "masha Allah' tareda tanbayar " wane ne wannan gayen"_?




_yana tafe samir na bayanshi ganin su Gwaggo tace " maraba da Angon Husnah " Allah yayima isowa? Duk suka natsu jin Ance shine mijin Husnah_






_kowacce na da ma itace keda wannan Hand some guy din koda Samir ma ya hadun Amma wannan karshe ne tunda ya shigo sasan ba inda idanunshi suka fada saikanta,_






_gaba daya ranshi yagama baci " saboda me zata zauna ahaka? Idan su Safwan suka shigo fa? Yanzu kuma gashi sun shigo da Samir wurin ta kawai yakarasa tareda sa hannu ya mikar da ita'_




_don idonshi ya rufe baiko ganin y'an matan dake yimai sannu da zuwa ita kuwa jin irin rikotan da yayi saida taji tsoron shi hanyar dakin da Gwaggo ke tsaye kawai yanufa da ita_




_Gwaggo tasaki baki " ikon Allah' anaso ana kai kasuwa baiko gane nufinta ba " yace " matsa Gwaggo' atakaice tako kauce tabasu hanya cikin kawai yaturata shima ya shiga,_




_kishi yarufe mai ido baya ji baya gani ya wani irin juyo da ita da karfi Wanda saida k'ashin hannunta ya Amsa tace "Ash" ya sassauta mata rikon yakalle ta_




_"yah salam" shine kawai ya iya furta wa ganin irin canjawar da tayi gaba daya sai yau yafara ganin zahirin wacece ita "hasbunallah ya furta tareda runtse idanunshi saboda idanunshi da sukaje inda bai kamata ba_






_A ranshi yake tunani yaushe tayi irin wannan girman haka? Yadade ahaka saida ya saita kanshi cikin ba sarwa yace "kisa hijab karki kuma fita ahaka,_








_"waishi miskili ko? Yanzu bakaga komai ba malam ta fada aranta yasa kai kawai yafita sai Alokacin ya tuna da tare suke da Samir'_




_shima tunda yashigo ya rude ganin yanda tasha gyara ga lallen da aka zana mata yayi kyau duk ya wani shagala duk surutun Gwaggo baijinta bare kuma kawayen Amaren_




_itadai duk kunya tagama rufe ta gashi ya wani tsuguna agaban ta kamar zairungume ta ahankali ya rada mata "gambiya gobe iyanzu kinzama mallaki na don haka kirage wannan kunyar_




_gaba daya kawayen sukasa shewa suna Allah yakaimu ranar kamal yafito yaganshi ahakan yace "muje malam' yace kaje " ina zuwa bangama kallon ta ba kagama soye warka da taka zaka hanani nikuma_






_ganin yana shirin bashi kunya yasa kawai ya fita agidan, gidan su Samir kawai ya shige gefen Samir yashiga ko cikin yakasa zuwa ya gaida Inna saboda jikinshi ya mutu_






_"she is damn pretty " so sexy ya Ajiye zuciya cikin kasala yana tuna kirjinta da yagani a cikin best yakuma runtse idanunshi " oh god help me" cikin mutuwar jiki_






_"how long? How many months? No I can't take it any more shi kadai yake zancen zucinshi shi kuma kadai yasan Abinda yake nufi "ya dafe kirjinshi " I can't " ya furta afili'_




_"then do something" yaji muryar Samir " ya juyo idanunshi sunyi ja yace " what do you mean ? Yace kasan me nake nufi kamal " karage zurfin ciki kafuto kabama zuciyar ka Abinda takeso"_




_"nasan damu war ka, yayi saurin mikewa " muje ko? Ya kalle shi " OK in tayi wari zamuji, fita kawai yayi batareda yace tak ba,_








_Abokansu sunyi musu k'ara sosai na Lego's dakuma Kaduna saidai baba Alhaji duk ya hanasu bidi'ar da suka shirya yace Albarka suke Nema acikin Auren_






*yau ne fa*




_ko ina ka hanga awajen daurin Auren sai k'aki kawai zaka hango duk cikar Abokansu kowannen su da kakinshi Angwayen ne kawai kesanye da lafiyayyar farar shadda harda babbar riga_




_idan nace zantsaya bayanin irin kyan da sukayi to zanciye lokaci' daka ga taron sojojin kasan yau ranar su ce Baba Alhaji yayi waliyin Angwayen Alhaji Mahmud yayi na Amare duk sauran kanninshi sunce bazasu yi ba sunbar musu"_




_Alhaji Mahmud yaji dad'in karramawar da Aminin nashi yamai andaura Aure akan sadaki mai sauki kowacce dubu Hamsin Aka shafa fatiha"_






_"sai muce Allah yakade fitina Ameen,,,, wata tsohuwa tashiga da guda tace Allah yakawomu lokaci An daura,,, duk jama'ar dake wurin suka fara hamdala, Inna Habi kuwa daki tashige tareda sa kukan farin ciki"_






_y'an uwanta dake dakin sunata Bata hakuri yau dole kirabuda y'an matan ki wasu kuma nayimata tsiya " murna takeyi taga Auren d'an gidan Amarya,_




_"itakam godewa Allah kawai take yi azuciyar ta Auran Husnah da kamal itakuwa mezata fadawa Baba Alhaji aisaidai Addu'a kawai don tana kaunar Husnah har cikin jinin ta "_




_tunda aka gama daurin Auren dama nasu kamal aka fara daura wa ya sulale cikin gidan su Samir saboda Akwai saukin jama'a yana shiga yacire babbar rigar ya ajiyeta agefe yakwanta tareda sauke Ajiyar zuciya" at last" ya furta ahankali_








_"she is my wife' Alhamdulillah yadade acikin dakin kafin yasamu yafito saboda Abokansu natafaman kiranshi awaya_






_Amare kuwa suma sunci ado ga kawayen su sunbuga ankon material sunfito tsab kowacce tana ganin tafi wata sun matsu agama shirya wa kozasu fita suyi nasu kamun' karfe uku Baba Alhaji yashigo cikin gidan'_






_"Habiba " tafito da Sauri " na'am yaya" kifito da ya'yan ki saboda an shirya musu wani wasa nasu na sojoji karfe hudu ga motoci nan na jiran su Amma ita Zainab gaba daya zata wuce Husnah cedai zata dawo_




_"tace " toh ya'ya bari inyima yayyinsu magana " ta shige cikin saurin ta takira kareema da kuma murja " tayi musu bayani " Ku shirya su anajiransu kutafi idan kungama komai zuwa gobe kujuyo da Husnah "_




_kareema tace " Inna itama yaci Abarta Acan tunda yayanmu na nan" aa Kuyi yadda nace kawai kudawomin da yarinya duk lokacin da ya shirya sa wuce gaba daya"_






_ankai Zainab wurin iyayensu duka sun yimata nasiha mai shiga jiki Inna Habi ganin da gaske Autar tata tafiya zatayi itama sai kuka Husnah kuwa ai kamar ita za akai tsabar kukan da takeyi_




_"Aunty murja tasa dariya "Allah yakawomu Auran kauyawan y'an mata " Ku yanzu wake yayin kuka Amare dake farin ciki yanzu' kareema tace " yayar banza muje ko?_




_"kareema da murja kawai baba yabada umarnin suje sai kuma y'an matan su motoci ne irin na Army sunkai guda goma saikace chief of Army staff ne za a d'auka Gwaggo takasa yimata sallama don itama Akwai saurin kukan'_




_Inna Amarya ce kawai tafi karfin hali cikinsu ita tasakata cikin mota don Inna fulera ma kin fitowa ta yi wato ma haifiyar Samir kuka kawai suke sharb'a suna kwakume da junan su"_




_Aunty murja sarkin barkwanci sai dariya take yi musu "lallai kareema kinada aiki gobe don naga alama sai kunyi da gaske zasu rabu irin wannan mannewa_




_saida sukaga tafiyar tayi nisa kafin sukayi shiru su Fatima da sauran kawayen tare kuma da Angwayen duk suna biye dasu motar Amaren ce atsakiya har suka isa jajin_




_gidan uwar dakin Samir' wato Matar da ta hadamusu Akwatuna suka wuce dasu sauran abokan kuwa suka wuce wurinda za ayi crossing of swords din"_




_" Aunty Rasheda ita ce Matar ta taresu cikin mutunci bazata wuce sa'ar Aunty kareema ba wayayyar mace mai fara'a tare kuma da tarin ilimi sunji dad'in yanda ta tarbesu kamar sun dade da sabawa"_




_"kareema suzo suyi wanka su shirya su kawai akejira megidana tun dazu yake kira ko kun iso' Aunty murja tace " kayan su na cikin mota " a'a natanadi komai da zasu bukata"_




_wata mata tazo tafara tsantsara musu kwalliya Aunty Rasheda ta kawo musu kayan da zasu sa wani irin material fari mai d'an banzan tsada Da kuma kyau " sunfito bakarya gashi wani irin net aka Nada musu Army colour yanmatan ma material dinsu Army colour sunfito kamar wasu y'an jami'a_




_tabasu takalmi suna kalan Army din da kuma Po's wow kuzo kuga Amaren wa innan sojojin Husnah har wani daukar ido takeyi ga cikarda tayi kace takai Shekara A shirin ita kanta Aunty Rashida sai cewa take masha Allah'"_




_motocin na sojoji su suka kwashe su zuwa cikin da aka tanada don wasan Fatima babbar kawarsu kuwa tuni tayi nata catch din Sadiq ya manne mata?_




_tundaga Isar su wurin suka San Anbatama kudi rai decoration kawai abin kallo ne ga wasu irin cake da akayi na kak'in soja guda biyu duk mutanen wurin suna sanye da ceremonial dressed na sojoji mata kuwa kowacce da nata kalar material din Amma Army colour_




_tunda motar su ta tsaya aka tsayarda su sujira Angwayen suma suna cikin nasu ceremonial dressed din ta cikin tinted glass din take kallon takun shi_




_kayan sun Amshe shi sosai wannan shine karon farko data fara ganinshi da kaki har wani kwarjini yakara ga space a idonshi da yakaramai class da kuma haduwa_




_suna tafe tareda Abokansu abaya har suka karaso aka bude musu motocin Aunty Rashida tace " kufita yanzu tare zaku shiga wurin_




_"subuhanallah" shine abinda ya iya furta wa ganin irin haduwar da tayi baisan lokacin da yakai hannunshi yariko nata ba. Ya shagala da kallon ta saida aka fara sanarwar su shiga "_




_"Taku sukeyi cikin paret matansu na gefen su Abokansu suma suna biye dasu da paret gaba daya dole su burgeka har saida suka isa wurinda aka tanada don su crossing of sword din yakayatar Wanda yasa gaba daya Husnah ta manta da kiyayyar Auren ta Alokacin"_






_sikanshi yana kula da yanayinta har shima fuskar shi tafara annuri sai kusan magrib aka tashi awurin bayan sunyanka cake sunkuma ciyarda junan su"_




_" duk da taso ta ki yarda tunawa da furucin Inna Amarya yasa ta hakura suka ciyarda junan karfe bakai kowa ya watse aka koma dasu gidan Aunty Rashida aka kuma shirya Zainab "_




_kamal yakira Aunty kareema yace basai sunraka taba shizai zo ya dauke ta tace " toh yaya' ana gama shirya ta tafara kuka" Aunty bazaki rakaniba? Tafara y'ar fa hannu ta rungumi Husnah sukasaki kuka atare ita kanta murja kwallar takeyi don sunbata tausayi'_




_kukan sukeyi iyakar gaskiyar su har zuwan kamal kawayen suma duk. Jikinsu yayi sanyi saboda kowa yasan sabon dake tsakanin su tun ta so war su'_






_Aunty Rashida ta ce " Kuyi hakuri Auren kenan kowa haka tafaru dashi tasa hannun ta ta daga su Amma suna like da juna Aunty kareema duk jikinta yagama yin sanyi tace" tunda ya kamal ne kubarsu sutafi tare zai dawo da ita'_






_"Ahakan kuwa suka fito tundaga bakin kofar yake kallonta gaba daya dariya sukaso su bashi musamman Husnah da harda sharb'e aranshi yake aiya nawa lallai Akwai aiki idan zai tafi da ita legos_




_yabude musu kofar bayan saboda shi kadai yazo batareda driver ba duk su Aunty murja na daga musu hannu har ya shiga kareema tace " yaya ita zaka dawo da ita ko?_






_yayi kamar baya jinta yaja motarshi ya tafi suna kan kukan saida yafara tafiya ya daka musu tsawa " kuyimin shiru ko intsaya anan in bubbuge ku' ai tuni Zainab ta hadiye ita kuwa tana kan kukan_






_yana kallonta ta mirror har suka karasa officer's quarter's dake cikin barikin na jaji gidane dan madai daici

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login