Showing 63001 words to 66000 words out of 66141 words

Chapter 22 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt

Feenerh   

17 Jan 2025

18581

" Bance dole ki y'ar da dani ba Amma ina rokon Alfarma a wurin ki "_




_" Kiyimin Alfarma a matsayin yayanki please """ ta kalle shi ido shabe shabe " tareda daga mai kanta "_




_" Don Allah kar irin wannan Abun ya Bata mana zama kar ki bari makircin wata karuwar ya Bata miki rayuwar Auren ki"_




_"Please ki rika kokarin kawar da kanki kina daukar matakin da yadace Amma narokeki don Allah kar kiyi fashi dani bazan iya sarrafa zuciya ta ba"_






_"Zaki dimautar dani " jikinta yayi sanyi " wayar yayi dialing kamar tana jira tayi saurin picking "_








_" Am sory lateefa ur planned is failed" Sannan kiyi kokarin boye kanki kafin in dawo Lagos Dan zanyi miki wulakancin da sai kinyi Dana sanin haduwar mu dake"_






_"Da saurin ta ta katse wayar don ba haka tasoba taso sakon yafada hannun matar shi ne kuma bazata fasa kudu rinta ba"_




_"Koda kuwa zai kasheta saita nuna mai illar kiranta da Ashawo"_






_"Ya rungume matar shi bayan Ajiye wayar " yaci gaba da kwantar mata da hankali tareda yimata Alkawura da dama"_






_"har ya tarkata ya koma Bata dawo dai dai ba tunani kawai takeyi suna can tareda karuwar shi"_




_"shi kanshi yasan Husnah ta canja mai sosai baya samun kulawar ta yanzu ga badaya ta canja mai"_






_"Tunda ya koma legos yana cikin damuwa domin yanzu fushi takeyi dashi sosai yayi lallashi har ya gaji "_




_"Yau yana zaune a office dinshi duk tunanin ta ya dameshi jiyake kamar ya tafi Zaria a yau din nan"_






_" Ta turo kofar ta shigo cikeda kara'i raya " yana dago kai yaganta ya buga mata wata uwar tsawa"_






_"What the he'll are you doing in my office ? Ya fara kwalawa PA dinshi kira "_




_" cikin kissa tafara matsawa kusa dashi idanunshi yarufe yanata masifa kamar zai daki iska"_




_"Ta dauke wayar shi dake kan table "ta zura a jakar ta shi kuwa yanata ruwan bala'i"_


_" Hay relaxed am going ta juya cikeda farin cikin burinta ya cika tayi waje"_




_"Kimanin wata biyu kenan yanzu da tafiyar Kamal Husnah har ta sakko sun cigaba da gudanar da rayuwar su mai dadi "_




_" Y'an uku nada wata hudu yaran suna cikeda kuzari da kuma koshin lafiya sai wayon su sukeyi "_




_" Tana zuwa makarantar ta hankali kwance ranar weekend taje gidan su da gidajen y'an uwa Zainab ma ta kanshi go Zaria tareda little Husnah itama tayi wayo sosai "_






_" Wannan karon ya dauki lokaci bai zoba saboda aiki da yarikeshi saida ya kwashe wata biyar ga tafiye tafiye da sukeyi yawan yi"_






_"Yaudai ta tada bori Wallahi tanason ganin shi " dariya yasa mata" madam Kice dai kina bukatar service kema"_




_"Karki damu nafiki matsuwa aikin ne yafi karfina Amma insha Allahu zan shigo cikin satin nan....โœ_






_*Acikin rayuwar Aure dole Akwai kalubale kowace mace nada irin tata kaddara Allah Kibamu ikon cinye wa Ameen*_






*~Matar soja~*
[4/23, 10:49 AM] Feenat Marubuciya: ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
*AURAN SOJA*๐Ÿ‘จโ€โœˆ
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ~*




*~โ„We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*




_*Dubun godiya gareki MARYAM AHMED Allah yabar kauna ina yinki sosai kamar yanda kike kaunata kuma sakonki ya isa zuwaga Husnah da kamal harma da triple*_




_*Baki bazai taba gaji yawa ba da gode muku masoyana nako ina dake miko sakon gaisuwa zuwa gareni ina godiya sosai Matar SOJA na mugun yinku*_




66&67


_"Tun da yafada mata zai shigo tafara shirye shiryen tarbar mijinta ko"_




_"Gyaran jikinta takeyi ciki da waje harma da Gidanta yaranta dama baruwan ta da su sai idan zasu sha nono kozata yi musu wanka "_




_" Domin duk saurin ta itake shirya yaranta kullum kafin ta wuce school "_




_" Yau jumu'a da wuri ta taso lecture tana hanya tana faman surutu ita kadai " yace cikin satin nan gashi har satin yakare bai shigoba Wallahi badon su Momy ba binshi zanyi haba nagaji"_




_"Tana yin horn mai gadi ya bude mata taga sojoji tsaye a harabar gidan ta saki baki" toh su kuma me sukazoyi bayan mai gidan baya gari"_




_"Tanayin packing daya daga cikin su yayi saurin bude mata mota tafito rungume da Jakarta a hannu suka fara gaisheta kamar wata soja ita Abun ma wani iri yake yimata ta Amsa su da tank you kawai ta wuce cikin gidan "_




_"cike da mamakin me sukeyi mata a gida ta shiga cikin falon " turus kawai tayi domin ganin shi zube shi da yaranshi yanata musu wasa suna dariya kamar sun saba dashi"_




_"Shigowar ta ya janyo hankalin shi zuwa gareta " ya zuba mata ido tundaga kasa har zuwa sama tana sanye cikin wani yellow voil les da touches din blue ta sanya hijab blue Amma baikai kasa ba tayi mugun kyau gashi sai sheki takeyi saboda Hutu dake ratsa jikinta"_




_"Ya matse fuska domin yaji kishi sosai " yanzu a haka take zuwa school maza suna kalle mai mata "_




_" Takaraso domin canja war fuskar shi da kuma mamakin irin shan matar da yayi mata zuwa ba A lart"_




_"Sannu da zuwa Abban yara "gaskiya ka mamaye ni " yace Yauwa madam" Amma meyasa bakya sa nikab ? Kalli y'anda kikayi kyau kuma a haka kike shiga cikin maza"_




_"Yi hakuri Ruhina yaune kawai nasaka karamin hijabi Amma gaskiya bana sa nikabi saboda nasan ni matar Aure ce ina kokarin kiyaye wa "_


_" Yace "OK tnks dear " ta tsuguna ta sunkuci Abulkhairi daketa miko mata hannu domin shi yafi kwakwar ta sosai "_




_" Ta nufi cikin dakin ta dashi tana mai wasa " Akan gadon su dake Dakin ta ta sakashi tafara tube wa domin ta watsa ruwa, a gurguje takeyin komai domin tazo ta nema wa Oga Abinda zai ci"_




_"Ta na shiga ya shigo cikin dakin suma ya Ajiye su Sannan ya tube ya nufi cikin bathroom din "_




_" Cikin sanda ya tura kofar ta murza sabulu a fuskar ta kawai taji an rungume ta ta baya " gaba dayansu saida sukaji tsigar jikinsu ta tashi"_




_"A jiyar zuciya suka sauke a lokaci daya ya juyo da ita " Madam wankan ba gayya ta? ya bude shawar ruwa yafara zubowa akansu "_




_"Ruhi so nake inyi Sauri in hada maka Abinci" no karki damu ko zannemi Abinci sai zuwa Anjima na biya ta gida Inna ta ta cika min ciki na tab"_




_"Tace " OK to bari inyi Sauri in shirya ma na yamma ya kuma riketa tamau yafara bin jikinta da kallo "_




_" Tundaga kan fuskar ta har zuwa wuyanta yana bin ko ina da hannun shi yana shafawa " tareda jero Ajiyar zuciya " nayi missing dinki my wife "_




_" Yafara bin fuskar ta da kisses " Ruhi"" takirashi cikin wani irin salo' " um inajinki yana ci gaba da romancing jikinta " don't you miss me?_




_"Nayi mana Amma fa muna bathroom ne ai " baiko saurareta ba ruwan na zuba yana kara ya mutsata hannu wan shi duka biyu nakan kirjinta yana murzawa a hankali "_




_" Tace Ashh" ya dago A hankali " Meya faru? Tafara zuba mai shagwaba cikeda salon ta " Akwai zafi fa Ruhina "_




_"Ina ke zafin? Ta nunamai kirjin ta da yake matsawa " oh sorry my Angel nayi kewar su ne sosai" A hankali ya rage tsawo tana kallon shi yasa halshen shi yana wasa da kan....._






_"Gaba dayansu tsayuwar tafara gagarar su "_


_" A hanzarce ya sunkuce ta zuwa cikin dakin sai Alokacin ya tuna da yaranshi daketa faman wasan su suna wulla y'an kafafun su sama"_




_"Wasanni kawai suke aikawa juna masu zafi kukan yaran ne yadawo dasu daga duniyar romance "_




_" Shiya fara zabura cikin mayen sha'awar dake fusgar shi yanufi yaran "_




_" Saida ya kwaso su duka tabasu nono yana kallon su idanun shi duk sunyi jawur tsabar jarabar dake cinshi "_




_" Wai basa baccin rana ne yaran nan? Tayi dariya " basayi sai dare " cikeda tsokana ya kalle su " come on my Angels yau Kuyi bacci ku bar Dady yadan huta da Momy kunji"_




_"Dariya kawai take yimai tace " toh ai lokacin Sallar jumu'a tayi"_


_Zabura yayi da saurin shi " subuhanallah' A gurguje ya koma watsa ruwa domin tsarkake jikinshi ya shirya cikin farin yadi mai dan sharara dakan ganshi kasan yaja kudi"_




_"Yafito kamar wani sabon Ango ita dakanta ta mike ta feffesa mai turaruka kala kala Sannan ta dakko mai sallaya itama tafeshe ta da turare "_




_" Tamika mai Sannan ta manna mai kiss a gefen kumatun shi "_




_" Ta ce Adawo lafiya Ruhina, " Allah yasa my wife ya fita sai masallaci "_






_"Kafin ya dawo ta gama shirya mai lafiyayyan dishes ta dauki kwalliya cikin wata doguwar rigar shadda dinkin Senegal's"_




_"Shaddar blue ce gashi ta nada daurinta gwanin burgewa yaranta ma ta kuma shirya Su y'an mata ta sanya musu ribbons gwanin sha'awa"_




_" Ga gidanta ya fito fes sai kamshi ke fita ta ko ina"_




_"Tundaga kofar shigowa kamshi yafara yimai welcome " cikeda nishadi ya shigo cikin gidan "Tanajin Shigowar shi ta zo da Sauri ta karbi daddumar tareda mai barka da zuwa"_




_" Kallon ta kawai yakeyi Yana zabga murmushi domin tayi mugun yimai kyau" Ya Amsa tareda rungumo west dinta yace " kinyi kyau sosai my Angel "_




_"Tayi mai fari da idanunta " tank you Ruhina Ya nufi yaranshi dake kwance acikin kekunan koyon zama ya dagasu da dai daya yana musu wasa"_




_"Tace Ruhi ga Abinci fa a dakin ka na shirya ma' yace OK Kwashe yaran nan ki kaisu wurin su Inna sai kizo kibani Abincin "_






_"Haka kuwa tayi saida ta mikasu Sannan tazo ta sameshi har ya tube yarage dagashi sai singlet da dogon wando yadin " ta zubamai Abincin tana zaune yana kallon ta yafara ci"_




_"Saida yayi nak Sannan yace "Madam irin wannan gara sai kisa inkasa komawa legos wurin aiki"_




_" Tayi murmushin ta mai burgeshi da kuma tafiya dashi "_






_" Madam zo in biya wannan kwalliyar "ganin zai siya harda mai kwalliyar na janyo yan kafafu na nayo waje ina tayasu reno tareda fatan Allah yasa sufito da wuri"_






_" Bamu kumajin d'uriyar su ba sai da aka kira sallar la'asar ya fita masallaci ita kuma tayi nata Sannan tazo ta kuma ba yaranta nono"_






_"Da dare kuwa saidai shiru nikaina hakura nayi dole na tayasu rainon domin iyayensu sunshige daga ciki saidai muce Asuba tagari Husnah da kamal..........โœ_






*Matar SOJA*
[4/23, 10:50 AM] Feenat Marubuciya: ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
*AURAN SOJA*๐Ÿ‘จโ€โœˆ
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ~*




*~โ„We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*




_*Wannan nakine Sis na wato my Fa'iza Allah ya nunamin Aurenki da naki SOJA yakuma dawo mana dashi lafiya ya kareshi daga sharrin boko haram ina yinki sosai kanwata*_


68&69


_"Wannan zuwandai sunkwashi love ba sauki gida ma wannan karon basu ganshi ba sosai sai more war su sukeyi, kwanan shi uku da zuwa yafita zuwa gida kenan wayarta tayi kara"_




_"Ganin number shi ce tayi mamaki lfy yanzu fa ya fita " tayi saurin yin picking tana tunanin kila mantuwa yayi "_




_" Hello " jin muryar mace yasata saurin kallon number domin gasgatawa taga numbar shi dince dai "_


_" Takuma karawa " cikeda makirci da kuma kissa irinta cikakkakun mata yan bariki tace "_


_" Am sory nakiraki by mistake bake Zanki raba " ya dan shiga wanka ne na ara wayar shi zanyi kira please Am so sory"""_




_"Abin yayi mugun bata dariya tana ganin tsabaragen karya da kuma makirci"_




_"Tace please who are you? Tace Am sory Am lateefa 'I m colonel kamal fiancรฉe"_




_"Tace " oh Am sory he forgot to tell me, ta dan kawar da wayar gefe kadan tace " Honey baka fadamin kanada wata karuwa ba bayan guda biyun da kakeda su A nan"_




_"Sannan ta mayar da wayar tace toh Cikakkiyar karuwa wato kinaso ki shiga tsakani na da miji na ko na gama sanin wacece ke mijina ya fadamin har wayar shi da kika sata a office dama na bari inji karshen kisisinar ki ne karamar karuwa"_




_"Idan baki fita hanyar mijina ba Wallahi karyar baba lawo kikeyi mu nan mune sihiri idan baki San tarihin Zaria ba kije ki bincika karamar y'ar iska"_




_"Tuni ta kife wayar ta domin koda take iskancin ta tana tsoron Asiri kuma tasan halin yan Zaria Asiri baya cinsu don tayi ta kai kamal ba sa'a Dole ta hakura"_




Husnah ranta ya mugun sosuwa gaba daya ranta yabaci jin wata katuwar banza
Da wayar mijinta




_"ko da tace ta San sacewa tayi tafada ne cikeda karfin hali tasan Akwai makirci "Amma da tun farko bai sake mata ba hakan bazai taba yuwuwa ba"_




_" Lokacin da ya dawo yaga canji sosai ta dauke kanta ko kallon shi batayi ba sannu da zuwa kawai tayi mai"_




_"Kallon ta kawai yakeyi "Husnah" ya kirata cikin sanyin murya " ta juyo batareda ta Amsa ba domin wani irin kishi ke cinta kamar me kiris take jira ta fashe"_




_"Janyota kawai yayi ya nufi cikin dakin shi da ita ya kulle kofar tareda rungume ta tsam a kirjinshi "_




_" Waye ya taba min farin cikin zuciya ta kuma uwar yarana?_




_"Kuka kawai tafashe mai dashi " gaba daya ta rudashi duk ya rikice saboda Sam baya son bacin ranta"_




_"Cikin kuka tace " waye kabama dayar wayar ka? "Wace irin waya kuma? Ta dakko mai wayar ta " Lateefar ka ce takirani " ya akayi wayarka taje hannun ta?_




_"Saida ya sauke Ajiyar zuciya kafin yace " madam yakamata ki gane wani Abu " Abinda banyiba lokacin da banda iyali bazan taba yinshi A halin yanzu ba"_




_"Husnah bazan taba barin tarbiyar da iyayen mu suka yimin ta tafi A banza ba " duk sojan dake yin irin hakan bai San darajar kanshi bane"_




_"Nayi miki Alkawari bazan taba yin Abinda zai bata miki raiba" Ina tunanin kinsan komai akan lateefa kawai tana jin bakin cikin rashin Auren ta da banyi bane"_




_"Ko Alokacin da na yarda da zancen Auren bansan me ya hau kaina ba Amma nagode wa Allah da irin iyaye na da suka hanani Auren Mara tarbiya da kuma rashin kamun kai"_




_"Yakara rungume ta " nagode wa Allah da yabani ke A matsayin mata" ina Alfahari dake Husnah "_




_" Cikin lokaci kadan ta manta da komai ta rungumi mijinta sukaci gaba da kwasar soyayyar su har ya koma bakin Aiki"_










_"A cikin shekara daya Abubuwa da dama sun faru " harda samun canjin wurin aikin da kamal yayi daga legos zuwa sokoto "_




_"Husnah naci gaba da karatun ta yanda ya kamata " ga y'an uku har ta yayesu yanzu sunkoma gidan su saidai akawo su weekend "_




_" Fatima ma tuni tana dakin nata SOJA n Zainab kuwa tana faman tura wani cikin little Husnah tayi wayo itama sosai sukan kawota Zaria kai da kai taga kakannin ta"_






_"Rayuwa ta gaji samu da kuma rashi kamar y'an da Ake haihuwa haka ake mutuwa a kullum " Gwaggo Antafi Su Inna sunyi rashin uwar miji tagari "_




_" Kamal ya gyara gidan su ya koma ginin zamani komai an tsara shi y'an da zai burgeka sosai"_




_"Safwan ma yanzu yana aiki da civil servants shima ya tsantsara gininshi cikin Wannan shekarar za ayi Auren shi "_




_"Husnah kullum Hutu karuwa yakeyi mijinta ya tsaya mata komai take bukata najin dadin rayuwa yana Ajiye mata har sai tabawa wani y'an uwan ta duk ta basu jari suna juyawa"_




_" Iyayen su kuwa a kullum Alfahari sukeyi dasu suna sa Albarka Wanda a kullum suna ganin ribar Abun"_




_"A cikin Wannan satin take shirin zuwa sokoto domin a kaiwa Oga ziyara "_




_" Ta gama shirya kanta ciki da waje ita kanta tasan zata rikita Oga ........โœ_






*Matar SOJA*
[4/23, 10:50 AM] Feenat Marubuciya: ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
*AURAN SOJA*๐Ÿ‘จโ€โœˆ
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ~*




*~โ„We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


*'Afuwan na takaita labarin domin zuwan Azumin watan Ramadan wata mai Alfarma Allah yasa munada rabon ganin shi "*




70๐Ÿ”š


_" Yaranta ta shirya tareda y'ar madai dai ciyar yarin yar dake tayata hidimomin gida Inna Habi ta kuma samo mata daga cikin yaran dangi"_




*Gudun kar a kwace mata miji Lol*


_"Abinka da manya jirgi yace subi zuwa sokoto kar yaran shi su wahala yaran suna maganar su ras sun San baban su sosai "_




_" Saboda yawan zuwan da yakeyi kuma yana video call dasu yace abasu Abulkhairi kuwa kullum cikin daukar hular baban shi yake ta soja wai shima soja"_




_"Suna sauka yana jiran su a filin jirgin domin ya matsu yaga iyalin shi yaran na hango shi da dan gudun su suka fara ihun Dady """""_




_" Suka nufeshi ya cafesu duka yana murna " welcome my children " yafara kissing dinsu kamar ya hadiyesu saboda so "_




_" Ya kalli uwar gidan shi " yace " madam welcome " ta Amsa cikeda y'an ga da kuma Jan hankalin mijin ta"_




_"Shida kanshi ya bude musu mota Sannan ya bude wa madam yaran sai tsalle suke yi ajikinshi duk sun cukurkude mai jiki"_




_"Husnah ta yi musu tsawa " bazaku natsu ba wai kuyita cika ma mutum kunne "_




_" Wani irin kallo ya jefa mata" oh Abinda kike ma yarana kenan idan bana nan tank god Anyi agaba na nagani"_




_"Bazan yarda ba very soon zaku dawo kusa dani kina gama karatun ki dole ku dawo nan "_




_" Dukowa yayi da kanshi " Madam ki shirya Amsar sababbin triple yau domin da karfi na nake zuwa kinsani bana saka kwai daya Wannan karon ma hudu zan zuba"_




_"Tayi saurin rufe mai baki tareda yimai nuni da Yarinyar dake gaban mota tareda driver "_




_" Yace so what " namaji dadin zuwa da ita da kikayi domin zata kulamin da yara da dare ni kuma in kula da maman su" Dariya tasa kawai domin tasan halin mijin nata.......๐Ÿ”š_




*Alhamdulillahi Ala

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login