Showing 24001 words to 27000 words out of 66141 words
Chapter 9 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt
jiki na rawa da tafin hannunta yayi wani irin murmushi yahaye karfen da yake dagawa yafara daga weight'_
_" lallai ma ya kamal duk wannan kirar tashi Bata ishe shiba kokarin karawa yakeyi tab ga kirji kamar zai fasa Riga Amma yana Kara budashi ta Dade a tsaye tana kallon shi saida yagaji yamike duk ya hada gumi ya janyo wani towel dan karami yafara rage wa'_
_nufota kawai yayi batareda ya tsaya komai ba ya sungumeta " Matar SOJA Bata gajiya da tsayuwa ko' wata kofar yakuma nufa da ita wannan bedroom dinshi ne Wanda yaji lafiyayyan gado kirar Italy bai ajiyeta ba saida ya dan gana daita da gadon_
_jinta a gado tayi mugun tsorata ta fara ja baya cikin girgiza Kai tayi kalar tausayi " ya kamal ni nafison inje wancan dakin kabarni intafi' Asmah' ni kuma fa? bakyason ki zauna dani?_
_"aa nidai zantafi tafara kokarin sau kowa Yarike ta ya hadeta da kirjin shi dake firgita ta jinta akan faffadan kirjinshi ga kamshi mai tsada dakuma kwantar da hankali yasa tadan lafe tana kwasar ni ima'_
_yarufeta ruf baka ko hango ta yana maida numfashi "Husnah' ya furta ahankali Bata Amsaba yadan cirota kadan acikin kirjinshi yana mai kallon fuskar ta Ahankali yake kara matsawa datashi fuskar zuwa tata"_
_idanunta narufe ruf saboda batason kallon shi ba riga kirjin nan nashi na tsorata ta batareda ta shirya ba tajilallausar lips dinshi akan nata shima jin kamshin lips balm dinta tuni notinkanshi ya kwance yafara tsotsar su'_
_tunyana tsotsar lips haryafara isa cikin bakinta yakame halshenta ya cafka cikin zumudi ta tsorata dashi iya tsorata gashi ya damketa ko motsi takasa yi sai hawaye kamal kuwa Yama manta shida waye ahalin yanzu'_
_" jikinshi narawa kamar mazari yafara kokarin zame rigar ta tafara rike hannun shi tareda girgiza kai " ya kamal nicefa kanwar ka Husnah wallahi ba babynka bace kayimun rai kakyale ni'_
_cikin sanbatu "kece babyna u are my Angel ina itakam Bata ko Jinshi burinta kawai yabarta' ya yi nasarar zame rigar ta " ya subuhanallah. Shine kawai abinda yake iya fada'_
_ganinda yayima kirjinta acikin bra atsaye jazur dasu jikinshi yakara rawa " my Angel u grown up when? baby haka kika girma? kin wuce da tunanin...........✍
_nima kamal kawuce danawa tunanin kumin afuwa my bt3 is low_
*Thank you so much momyn intesar*
_comment_
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
23&24
_ba Abinda yakeyi sai sanbatu sai faman rokonshi takeyi "ya kamal kataimake ni zan mutu don Allah ka kyaleni,Ina shi gaba daya baya jinta kokarin kawai yake yasamu Abinda yake muradi ahalin yanzu'_
_Ganin yafara kokarin balle mata bra yasa ta tsala ihu tareda kankame jikinta guri daya,Ta dafe kirjinta da Hannayenta yad'an fara jujjuya mata kai yana bubbuga bayanta alamar ta tausaya mai Amma taki ganin bazai samu hadin kanta ba yasa ya kankameta yana fitarda numfashi hade da shashsheka kamar zaiyi mata kuka"_
_ta danji tausayin yanayin nashi shiyasa ta barshi akan jikinta duk da ya sakar mata duk nauyin shi saida ya dan samu na tsuwa ya mirgina gefe ita kuwa juya mai baya tayi tareda rufe jikinta da bargon saboda ba Riga ajikinta daga ita sai bra da kuma sket_
_bayanta ya tsurawa ido ji yake kamar ya janyota ya mayar cikin kirjinshi saboda shi kadai yasan yanda yakeji a zuciyar shi game da ita don duk abinda take yimai Ahalin yanzu burgeshi takeyi ko tsiwa kuwa za tayimai'_
_jin shashshekar kukanta yasashi runtse idanunshi yamika hannu da niyyar janyota ya fasa yakira sunanta can kasan makoshi " Husnah " ya mirgina zuwa saitin fuskarta'_
_"tayi saurin runtse idanunta saboda Sam bazata iya hada ido dashiba shine fa yayanta Wanda kowa ke ganin girman shi yake kokarin lalabeta gaskiya maza basuda kunya'_
_"Husnah " still taki bude idanunta ya shafo fuskarta mai tafiya da shi" baki damu da yayanki ba ko? bakyajin tausayina ko? Husnah kinason inmutune? tayi saurin bude idanunta ta saukesu a kanshi '_
_"uhm nasan kin tsaneni sosai shiyasa kika nuna bakyason Aure na. batasan lokacin da tace to kai kanaso ne? "yace " meyasa kikeson kisan inaso ko banaso?_
_"tayi shiru ya sauke nannauyar Ajiyar zuciya "Husnah" ki daure ki bani kulawarki please " ina bukatar kulawarki Ahalin yanzu ganin yanda yake kokarin kara shige mata tayi saurin tashi zaune ta janyo rigar ta bai hanata ba har ta saka ta fita adakin'_
_kifewa kawai yayi kamar zai shige cikin katifar shi kadai yasan halinda yake ciki'_
_tunda ga lokacin da tafita Bata kuma yarda sun haduba har zuwa wayewar gari shima saida ta tabbatar yafita Sannan tafito'_
_abinda ya Bata tsoro ayau shine ganin wata budurwar daban Bata ranar nan ba tana zaune akame akan kujera ta Dora kafa daya kan daya daga gani ma Aljihun bayace'_
_"jin motsin mutum ta juyo ganin wata kyakkyawar yarinya tafito daga cikin dakin tawani mike afirgice tana nunata da yatsa "cikin tsawa tace " who are you ? Itama dayake tsiwa harda ta siyarwa'_
_takama kugu tana girgiza ta k'ankance idanu tace "what are you doing in my house? 'tayi saurin mikewa " what your house? Hy who the hell are you'_?
_"cikin hasala ta nufi hanyar kicin tana me cewa " I will show you wait and see , ta fito da sharbe biyar wuka sabuwa dal ta fito tana ganinta tamike abinka da yare Akwai tsoron mutuwa'_
_tafara ihun kiran Jesu's "tace " out of my house before I kill you right now jikinta na rawa ta juya tana cewa "sory tana fita tayi Ajiyar zuciya tana jinjina wa karfin halinta yanzu da wannan katuwar ta sheketa ai dataji jiki'_
_sai bayan fitar taji ranta yabaci sosai " wai meyake faruwa ne haka Abin na ya kamal harda Arna aciki gida yazama kamar club shiyasa ta tsani AURAN SOJA wato da gaskiya ne basa iya rayuwa saida mace?_
_"I hate him, throughout ranar Bata kulle kanta ba tun tana daurewa hartafara kuka sosai ko Abinci kasa ci tayi aranar tsabar kukan da tayi yasa kanta yafara ciwo kafin kace me zazzabi mai zafi yarufeta'_
_dakyar ta rarrafa ta koma daki ta kudundune acikin duvet ,bayan minti kadan yashigo gidan kana ganin shi kasan bayajin dadin jikinshi sosai dauriya ce kawai irinta jaruman maza'_
_kofar dakinta ya nufa cikin sa'a yana bude ya shiga da sallamar shi, hango ta da yayi kudundune ya dauka tana bacci ne yakarasa cikin sanyin jiki ya zauna gafen gadon'_
_har yana gogan jikinta da nashi jin hucin dake fitowa yana taba fatar jikinshi yasa shi saurin juyawa tareda yaye duvet din yanayinda yaganta ciki ya mugun daga mai hankali batareda Bata lokaci ba ya sungumota zuwa jikinshi'_
_"Asmah meke damunki?jin muryar shi datayi yasa ta bude idanunta akan fuskarshi kawai ta kuma fashewa da kuka kawai ta shi yayi da ita cak kamar baby tafara riko abin rufar saboda doguwar Riga ce kawai ajikinta kuma takamata sosai'_
_"ki natsu Asibiti zamuje adubaki tace "nidai ba inda zanje ganin bazata yarda ba yasa kawai yafita sai gashi yadawo da Maman sudais'_
_" subuhanallah Husnah yanzu fa nake zancen zuwa indubaki Ashe bakyajin dadi "tun yaushe ne yace yanzu nima nadawo nasameta ahakan bansan tunyaushe abin yafara ba'_
_tayi shiru tana nazarin maganar shi ace ku kwana gida daya da matarka Amma kace bakasan ya ta tashiba ? Akwai matsala azaman nan Amma taja bakinta tayi shiru_
_da taimakonta ta hada mata ruwan wanka tace kamal ya nemo likita " kinci Abinci? ta ce a'a to ki daure ki watsa ruwa zakiji d'an karfin jikin ki mezakici in hada miki?_
_"tace indomie kawai zata iya sha da kuma Lipton kallonta kawai yakeyi yajingina da jikin bangon ita kuwa ko kallon side dinshi batayiba Maman sudais ta fita zuwa kicin "_
_"shima yafita dakinshi yakoma ya tube kakin jikinshi Green ya saka wandon Jean's da wata farar t shirt saboda ganin Maman sudais da yayi agidan Amma kaidar shi idan yadawo aiki baya sanya manyan kaya'_
_dakinta yakuma dawowa yasamu tana wanka stool din mirror ya janyo ya zauna yana dafe da kanshi jin motsin budewar kofa yasa shi dago kanshi''_
_" hasbunallahu wa ni imal wakeel, "zata karasa ni ya furta acikin zuciyar shi domin towel ne kawai guntu iya guiwarta tana rikeda karami tana tsane fuskarta Bata taba tunanin zai dawo dakinba kuma doguwar Riga tashiga da ita bazata iya mayarwa ba'_
_shiyasa tafito ahakan Sam Bata luradashiba saida tazo gab dashi,_
_tayi mugun zabura har towel din dake hannun ta yafadi tana kokarin juyawa taku daya yaruko ta _" ta runtse idanunta tareda rike towel din jikinta tsam tadafe kirjinta da dayan hannun'_
_yadan ja da baya kadan yana karewa halittar jikinta kallo tundaga tafin kafarta zuwa fararen kafafunta har zuwa hannayenta dake rikeda towel dinta kam idanunshi yasauka asaman kirjinta dake dauke da kyawawan halitta guda biyu'_
_"ya janyota jikinshi cikin rawar jiki bakinshi na furta' Husnah ki tausa yawa yayanki baida lafiya kekadai nakeda a duk fadin wannan Garin ki tallafeni nayi rauni dayawa'_
_am weak, "yayanki baya cikin hayyacin shi kece kadai zaki dawo min da natsuwa ta. mamakin meyake nufi da magan ganunshi itafa yadaure mata kai'_
_" gashi yatare mata hanya yakuma tsare ta da mayun idanunshi masu natsarda mutum dole "ya kamal kabarni don Allah insa kaya ajikina'_
_" why? me kike boyemin? meye kika rufe anan yana kokarin kamo towel din ta tawaro idanu cike kuma da jin haushin shi tace" ya kamal Karka tabani idan har kasaba taba jikin wasu matan nawa yafi karfinka'_
_kuma wallahi watarana zan iya kisan kai agidan nan idan naga wata karuwa a gidana "ya nannade hannaye n shi a kirji yana kallon ta cikin tuhuma"_
_" wata tazo gidan nan ne yau? Kafini sani ai tunda kai kekawo su tarabeshi tanufi Waldrop ta bude ta zaro kayanda zata saka takoma bayi tarufe kofar duk yanabinta da kallo'_
_yana tsaye awurin har Maman sudais ta shigo daukeda plate din indomie "kana tsaye kamal ina Husnah kafin yabata Amsa tafito cikin simple dresse dinta Riga da zani tayi fayau da ita ciwon lokaci guda_
_yafara godiya da hidimar ta agareshi tace " bakomai ai anzama daya ta ajiyemata tace kici Abinci Saiki sha magani ko kuma akira doctor tace "naji sauki ai magani kawai zansha'_
_saida takusa cinye wa tace takoshi duk yana tsaye yana kallon ta' yaje dakinshi ya kawo mata magani tasha sannan ta kwanta saboda yanzu bawai ciwon bane yake damunta ba a'a zuciyar ta ce kemata mugun zafi'_
_" Maman sudais ta yimusu sallama tace "saina kuma lekowa anjima suka yimata godiya yataka mata tafara yimai y'an nasihohi tareda hannunka mai sanda'_
_" kamal kayi hakuri da lamarin rayuwa kowa da irin tashi kaddarar karkaga Auren ku na hadi ne watarana saika yi Alfahari da Matar ka kaidai kawai kayi hakuri'_
_godiya yakuma yimata ta wuce kafin yashigo falon yana tuna ni wacece tazo mishi gida? wayar shi yadauka yakira security dinshi ya tanbayeshi wacece tazo?_
_ranshi abace ya kife wayar domin jin wacece ita 'daga haduwa rana daya tafara biyo shi gidanshi uban wayema yafada mata address din shi?'_
_yadade awurin kafin yanufi cikin dakin tana kwance Amma idanunta biyu tana kallon kofar tana ganinshi tayi saurin juyamai baya'_
_karasowa yayi yazauna akusa da kafafunta yace "Husnah"ina son kicire komai dake cikin zuciyar ki mu tallafawa junan mu kisaki jikin ki dani " kinji?_
_"batareda ta juyoba tace" ni bawani zaman lafiya da zamuyi idan har kagaji dani ne saika sauwake min in koma gidan mu'_
_"kina hauka ne? yafada cikin fada tareda dafe kanshi dake Sara mai yarage murya "Husnah ko acikin mafarki banason Kalmar saki tafito daga bakina'_
_" kiyi hakuri mazauna lafiya, haka yakaraci surutunshi har yamike yabar mata dakin batareda tace mai komai ba'_
_haka suka wuni agidan yana falo har zuwa dare bayajin dadi sosai dauriya kawai yakeyi Salla ma acikin gidan yake yin ta'_
_Husnah kuwa tanason fitowa Amma saboda shi dole ta zauna adakin har zuwa dare lokacin tanaso ta sha ruwan Lipton dole tafito Bata ganshi a falon ba tawuce kicin Abinta saida ta tafasa ruwa a kattle ta zuba a cup ta jefa Lipton tana fitowa yana shigowa gidan dauke da ledodi'_
_"tayi kamar Bata ganshi ba ya hade rai yadawo ainihin *leutenant colonel kamal Ibrahim* zo nan kawai yace mata jiki na rawa tanufoshi "ki je ki ajiye wannan cup din ki kawomin plate guda biyu ki same ni dakina'_
_yawuce abinshi tana ganin ya wuce ta koma cikin kicin din ta ajiye cup din tafito aguje zuwa dakinta ta garkame"_
_" ai wallahi ba inda zanje bayan ban manta da irin Abinda yamun adakin ba haka kawai zankoma Saiyata jirana'_
_yasan zata rina ya dauki wayar shi yafara kiranta tanagani taki dagawa cikin fushi yataso"kibude kofar nan yanzu ko in ballata tayimai banza kawai jitayi kofar daram bugu daya ya ballata tayi mugun mamakin karfin kamal'_
_"zabura tayi ya hade rai "kinga ina lallabaki shine raini yake shiga tsakanin mu ko? tafara rawar murya yace " wuce muje da kanshi ya ya dakko plate a kicin tana zauna atsakiyar falon ba abinda jikinta yakeyi sai rawa"_
_"don yakoma ainihin kamal sojan datasani tunfarko ita kanta tasan kyaleta kawai yakeyi bawai tsoro ba ya fiddo ledar yajuye wani irin lafiyayyan gashin kaza gakuma gasasshen nama'_
_"kimatso kici duk Wanda kike so', tace "nakoshi' ba rokonki nakeyi ba don haka kawai kici umarni ne kafin ranki yabaci'_
_ba Arziki tajanyo plate din nama gasasshe tafara turawa duk da naman da dadi Amma dacinshi takeji saboda zazzabinda ta danyi dazu saida taji zatayi amai ta marairaice fuska ya kamal nakoshi'_
_yakalli plate din yace good kisha " fresh milk gashi nan tace "wallahi cikina zai fashe " OK sarkin shagwaba yajanyo shima yafara ci yana mata magana"_
_"yau tunsafe bansa komai acikina ba kuma inada mata Bata damu tasani ba Husnah zaman mu zaiyuwu ahaka kuwa?_
_"yanzu nayima Baba Alhaji maganar a turomin da takardun ki innema miki university of legos saboda ki dan rage zaman kadaici cikin tsananin farin ciki tace "nagode ya kamal'_
_jitake kamar ta rungumeshi tsabar murnar da takeyi gaba daya fara'arta takasa boyewa shi kanshi ganin farin cikin ta yasa yaji gaba daya damuwar shi ta yaye'_
_yace" ni yanzu dame za a farantamin ? "saboda faranta mata da yayi cikin Sauri tace" ya kamal daga yau zanrika yimaka komai dakakeso '_
_"yace kinyi Alkawari? Kinsan fa Abubuwa na nada yawa zaki iya yimin? tace "eh Hmmmm kawai yace yaci gaba da cin namanshi saida yakoshi ya ce ta miko mai maganinshi agefen gado acikin bedroom'_
_ba musu ta dakko mai yasha tace " ya kamal bakada lafiya ne? eh Asmah kuma wannan maganin baya yimin aiki "to meyasa kakesha " bazaki ganeba yanzu'_
_"Husnah kince zaki iya yimin komai ko? tace "eh . OK inaso kidawo nan dakin da zama dama shine dakin mu tadanyi shiru don tasan baza a kwashe lafiya ba_
_" tace 'ni nafison inkwanta nikadai "ni kuma nagaji ina bukatar mai tayani inkuma bazaki yarda ba sai innemo wata ta tayani yafada cikin tsokana'_
_" aikuwa ta hade rai ni natafi dakina saida safe "yayi murmushi " Husnah kishi na kikeyi? taja ta tsaya "kishi akan me zanyi kishinka? " saboda ina mijinki bakyason ina kula wata'_
_"ni ba ruwana inkaga dama ka Tara duk matan duniyar nan' yace "shi kenan yanzu kije kiyi wanka ko; ta mike don gaskiya tana bukatar wankan don tanajin alamar ta samu tsarki kuma dole tayi isha'_
_" tamike zata fita ya dakatar da ita "anan fa zakiyi nafada miki yau anan zaki kwana ta zaro idanu" nidai gaskiya bazan iya kwana anan ba"_
_"saboda ni dodo ne ko to kidawo ina zuwa ma yamike dakanshi ya kwashe kayan sauran naman ya saka a firij plate din ya dauraye su yakife '_
_dakinta yakoma akwatunan Auren shi yarika janyowa daya bayan daya yana kawowa cikin nashi dakinshi har yagama tana kallon shi'_
_"yana nufin kayan akwatin kawai zai kawo mata itafa bazata sakaba "idan kingama kallo na saikizo ki shirya kayanki ko' ya kamal kayana na cikin sif"_
_" wannan nakeso kirika sakawa bawai nakashe kudina abanza bane don haka duk abinda babu kifada insiyo miki'_
_"wallahi Akwai tsiya itada ya kamal yau haka kawai zasu kwana daki daya ita dashi tab wallahi da sake don tasan idan wannan yariketa sai Asibiti kawai ita da lafiya kuwa saidai y'an da hali yayi'_
_"tanaji tana ganin y'an da Samir Yama Zainab bare ita kamal mai kiran yan wrestling yau Akwai yaki..........✍
*badani ba Husnah nima inata kaina kowa tashi ta fishshe shi saidai Ummu JIDDAH ta kwaceki idan zata iya da soja*
*Alherin Allah yakai muku aduk inda kuke masoyana nagode sosai*
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
*AURAN SOJA fan's wann nakune saboda kaunar ku da kamal yace in mallakamu ku wannan page din kyauta kukadai ina yinku sosai*
25&26
_haka ta zauna adarare yanata sha aninshi yace zanje in motsa jiki zaki iya yin wanka ko kafin indawo? tana ta binshi da ido har yafita tayi saurin mikewa zuwa bayin nashi'_
_"Hmmm tayi Ajiyar zuciya wato komai na wannan dakin daban ne bayin ma nashi ya hadu ta rube cikin Sauri tafara wanka don batason yadawo Bata gama shirya wa ba'_.
_"tana fitowa ta janyo akwatin tabude tana neman kayan da zata saka ita fa sai yau taga kayanda ke ciki saboda lokacin Auren taki ko yarda ta duba su anyita fama da ita taki'_
_kayan sun hadu sosai duk kayane masu mugun tsada da kuma kyau ta janyo wata doguwar Riga mai budewa daga kasa taji Stones kana ganinta kasan kudi ne awurin'_
_"wando dogo ta samu wani mai kamar roba ya kamata tam ajikinta tasa aciki tabude dayan akwatin hijabai ta zaro wani dogo har kasa ta zura ta matsa wurin Waldrop din kayanshi ta bude domin ganin ta ina zata jera kayanta bayan ko ina kayane'_
_"ahakan yashigo yasameta tana kallon sif din "me kike tunani awurin Matar malam'? irin wannan hijabin