Showing 42001 words to 45000 words out of 66141 words

Chapter 15 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt

Feenerh   

17 Jan 2025

18559

Allah yasa suka shiga gida ba Wanda yasan fitar su taso ta wuce cikin gidan yariko ta "haba madan meyasa zaki tafi kinaso Inna tagane ne? Kalli fa yanda kike tafiya dakyar'_




_"Yafada cikeda tsokana ta gab za mai harara ta wuce nashi dakin sai yanzu tafara tunanin Yama zata iya hada ido da su Inna '_




_bai shiga ciki ba yace " zanje masallaci kije kema kiyi Salla ya juya abinshi'_




_"haka ta lallaba ta yi Salla Sann ta gyara dakin cikin dauriya ta wuce cikin gida cikeda jin kunyar hada ido da Inna '_




_"tayi sa'a Bata cikin dakin kawai gado ta haye tafara ramuwar bacci lokacin gari yafara haske sosai'_




_"ba ita ta tashiba saida haya niyar mutane ya tasheta ta bude ido taga har kusan sha biyu na rana ba Abinda yafara fadomata sai Zainab'_




_"ace tunjiya ko a idonta batasa baby ba tama manta da wannan zancen'_




_"saida tafara neman Abinci taci saboda jinta take kamar zata fadi saboda jitake kamar anyi mata yaso'_




_"tasamu tayi wanka sai yanzu tafara jin haushin kanta na kwashe kayanta takai dakin kamal'_




_"batada choice dole ta nufi dakin domin yanzu ta matsu taga babynsu takoyi sa'a baya ciki tasamu wata atanfa Riga da zani saboda batason sket yanzu yana damunta ta zura hijabin ta '_




_"takoma cikin gida gefen Gwaggo duk sunata faman hada hadarsu ta aiyukan gida kamar kullum'_




_"idonki kenan Husnah' cewar Gwaggo "wato miji yazo kin gudu kinbarmu ko ganinki ba ayi to banyarda ba kin kwacen miji '_




_ta dukar da kanta kasa cike da kunya ta ce " Inna zanje wurin Zainab inga baby'_




_"to dai anji kunya duk cikamun bakin da kike zakuyi baby gashi nan babyn yazo ko damuwa dashi ba ayina anata miji'_




_"ganin Gwaggo naso ta wanke ta gaban mutane tajuya Inna nidai natafi " tace saikin dawo' Inna Amarya tace " Amma kinsan kamal nawaje da mutane yanzu shine zaki ratsa su kiwuce'_




_tace "wucewa kawai zanyi fa kuma ai banisa' Bata kuma cewa komai ba ta wuce cikin takunta zuwa gidan'_




_" kanta akasa take ta kunta tasan mutane na kofar gidan birjik Amma bazata iya daurewa ba yau saitaga baby tafiyar ta kawai takeyi'_




_"hartasa kafarta a kofar gidan taji muryar shi " madam dolene saikin fito. Kalli fa y'an da kike tafiya kamar dole kuma kinfito kinsan cewa ina waje kuma Akwai mutane'_




_"tadan kalleshi ta gefe takuma waiga don kar ace ana kallon su " wa ye kike dubawa ? "Bakowa nidai natafi zata wuce ya rikota yayi cikin zauren gidan da ita '_




_" manna ta yayi ajikin bango yakai hannun shi saman cikin ta " kinsan me?_




_"ina zaune naji zuciya ta na harbawa "Ashe mallakin zuciyar ce tafito naga kuma bazan iya daurewa ba shiyasa na biyoki don duk taku daya Jinshi nakeyi kamar acikin zuciya ta'_






_" yarage murya" madam haka kikeyi min da bana nan" tawani kalleshi ta ce me nayi? "Kina tafiya duk maza na kalle min ke'_




_" meye haka? Zafa aganmu ' shine me? mutum da matarshi ni gaba daya natakura anan gidan nida nakeso mu kasance mu biyu kawai inji dadin more wa'_






_"tayi saurin kwace rikon da ya yimata ta wuce tareda Harar shi yace " lalala saina biya wannan kallon anjima' "waye zaka kuma gani a dakinka?_




_" yace what ? Bata tsayaba ta wucewarta ' he really enjoyed the moment ya tsinci kanshi cikin farin ciki Mara adadi'_




_"da zumudinta tafada cikin gidan gefen Inna sahura tawuce " yau Husnah ce agidan mu lallai y'ar ku takawoki'_




_"aa Inna ai ina shigowa " a ina kedai jekiga yarku sunacan gefen su " ta juya cikeda jin kunya tana shiga ta buga ihu ta afka ciki"_






_"ai da Sauri taja ta tsaya ganin Samir kwakume da Zainab acikin falon su "yace kishiga mana uwar gidan kamal'_




_" aranta tace wallahi ya samir baida kunya " ni kingani wucewa zanyi Kaduna yanzu bazan dawoba sai ranar suna don haka " baby" ni natafi tun da ga sister mu tazo'_




_saida yakuma rungumarta yabata kiss abaki sannan yafita ta nufi wurinda aka Kwan tarda baby tareda cewa'_




_"wallahi bakuda kunya kina jego Amma kunshige cikin daki keda miji bakya ko jin tsoro'_


_"oh ke kinada bakin magana "ace tunjiya in haihu saboda mijinki kokizo kiga Babyn ki' " Ayya sory sister kinsan ya kamal ko yanzu saida nafito yafara fada me yasa na fito'_






_"no sister banji haushin ki ba " impact nafi kowa farin cikin ganin kun daidaita kanku keda ya kamal saboda kyaleshi batareda kulawarki ba nan gaba zaki iya Dana sani'_




_"saida ta dauki baby cikeda jin dadi tace " y'ar mu kyankyawa " takwararki ce " ta ce kai haba? Cikeda jin dadi'_






_"eh ni na nemi Alfarma saboda sha kuwa damukayi da juna tun inada ciki samir kifadamin idan har na Haifa namiji sunan ya kamal zai saka "nikuma nace in mace ce sunan ki zansa mata"_




_" taji dadin wannan kara har cikin zuciyar ta tayita godiya tareda rungume baby sosai " Asma'ul Husnah Allah yara yaki "_




_" sundauki lokaci suna hira a tsakaninsu sai y'an barka ke shigowa har zuwa lokacin da su Aunty kareema sukazo'_




_"kekuwa jiya daga cewa kije yaya nakira sai muji shiru "Zainab tace " Aunty mazajen mu dole mu basu kulawa idan ba hakaba wata ta kwace miki '_




_ita kanta ta y'arda da zancen Zainab dan zaman datayi a barikin DODAN ta fahimci cewar sau dayawa ba mazan bane kebin matan'_




_"matane kebinsu kamar su yimusu fyade idan kuma aka samu shedan yashiga ciki sai kiga barna ta samu kenan'_




_ta tabajin labarin wani makocin su A legos yabar matarshi acikin gari ya dakko wata karuwa suna zama a cikin bariki '_


_"shiyasa Zakuji ana cewa sojoji Akwai son mata "eh sunaso kuma kowane namiji nason mace kuma wasu civilian din ma sunfisu neman mata'_




_" wallahi ba sojoji kebin suba dayawa matan ne kebin sojojin mukuma matansu ayanzu bamuda matsala idan har zasu bamu .ATM shi kenan suje can sukarata mudai kudi sushigo mana"_








_"dayawa inaji matanmu na soja suna cewa wallahi basason mazajen su sudawo saboda zasu daina samun kudi'_




_"haba y'ar uwa wallahi mu y'an gatane mazajen mu na sonmu kamar rai gaba daya nemansu nakarewa akan mu ne gashi sunason ya'yan su kamar rai" Amma ba zaihana wata taje tanabin wasu mazan ba awaje '_




_*Allah ka shirya mu ka kuma tsare zucuyoyin mu bakidaya ka kuma kare mana mazajen mu Ameen Allah "*_




_tunda tashiga gidan Bata fitoba har zuwa dare suna nan suna faman hira harsu Aunty murja suka tafi"_




kamal yayi sintiri har ya gaji gashi yana kiran numbarta har ya gaji
Akashe




_ba ita tashigoba sai kusan karfe goma dakin Inna ta wuce war ta don bazata koma wuri nshi ba yakashe ta'_




_" dama takoshi kawai gado ta haye Inna tashigo " kindawo ? "tace " eh Inna "naga kamar dan gidan Amarya na nemanki yashigo nakoreshi ba iyaka don haka tashi kawuce karya dawo min daki"_






_" tace" Inna bacci nakeji zamu hadu gobe Inna Amarya ta fado cikin fushi "_




_" ke naga alamar Bakida hankali ace tun dakika fita baki damu da ki duba mijinki ba ko yaci ko yasha ko oho to tashi kawuce "_




_" Amarya bita Ahankali kinga ba ita kadai bace " shima saina sab'a mai yanaso ya dami Yarinya nasan shiya turo ki "_




_" tashi kije kinji zamu hadu dashi ,cikin tura baki tawuce cikeda jin haushin shi "_




_" tana fitowa taji anyi sama da ita kafin tabude bakinta yace " shhhh karki mun ihu nine "_




_" kallon shi takeyi cikin burgewa don bazata iya cutar kanta ba yanzu gaskiya tana mutuwar son man d'in nan kawai Abinda yake matane bataso'_




_"saida ya ajiyeta akan katifar shi " ya tsuguna a gaban ta " Husnah punishment din ya isa haka "_




_" na wahala yau tunda nadawo waya batada sauran Amfani ko?meyasa kike kashe wayar bakyason inkiraki ko?_






_ta juya zata kwanta Yarike ta" oh come on Angel fushin Abinda nayine jiya "Am sory ba laifina bane kedin ce kika rudani dayawa harna manta da babbar ajiyata anan"_




_" yafara shafo cikinta cikeda so da kuma lallashi "baby babanka nashan wahala gashi mamanka raguwace "_




_" Husnah "kimin hakuri bazan iya bacci nikadai ba bayan nasan kina kusa dani kidaure kibani kulawa kafin inkoma kinji? Please help me"_






_" yafada tareda Karka ce kai kamar maraya tayi kwalkwal da idanunta "nidai kar kamun haka" ba Abinda zanyi kawai wasa zanyi da babyna bazan wuce hakan ba "I promise"_.............✍




*me to I promise to type another page leter tnks my fan's*
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


37&38


_Wasa yafara yi da ita tareda rungumo ta sosai ajikinshi tana ture mai hannu'_


_bai fasaba ya cigaba da abinda yakeyi ganin baida niyyar dainawa yasa dole ta hakura '_


_"taci gaba da amsar sakonnin da yake aikamata da su ta kowane lungu da sako na jikinta'_




_"ita kanta tasan bazata iya cutar kanta ba wannan fagen saboda ya mugun gano weakness dinta '_


_"sunyi nisa sosai jin yana kokarin wuce wa inda bataso tarikeshi da sauri "_


_" ya kamal um um' jikinshi ko ina rawa yakeyi yafara cewa " please Husnah Am sorry" bazan iya hakura da ni imar ki ba"_




_"ya kamal bakason Babyn ne? jin haka yasashi tsaya wa da abinda yake yi jikinshi yayi sanyi dole yakoma gefe ya dunkule '_




_"yana maida numfashi ita kanta ta tausaya mai sosai duk da tana
haduwar su ta wannan fannin Amma gaskiya tasan ya bukatu ayau,




_dakyar ranar yasamu bacci saida ya matsa nesa da ita saboda bazai iya jure yanajinta ajikinshi batareda yayi komai ba'_




_"tunda safe yana tashi ya shirya yafada mata zaije Kaduna bazai dawoba sai zuwa jibi zasuje burial na sojojin su da suka mutu a Sudan'_




_"tana kwance tunda tayi Salla tace mai Adawo lafiya ' yaji dadin y'ar Addu'ar datayi mai A yau cikin murmushi ya duko ya manna mata fake a kumata '_




_"ta lumshe idanunta ta shaki daddadan turarenshi gashi yayi mata kyau sosai acikin Riga da wandon shadda Army colour bugaggiya yana rikeda hularshi ga takalminshima wow '_




_"masha Allah , ya shafa cikinta yace " baby sai dady ya dawo ko? Bye ya juya cikeda kwarjini yafita tabishi da kallon so da kuma burgewa tare kuma da jin kishinshi "_


_" tayi saurin mikewa tareda cewa "ya kamal" haryasa kafarshi a waje ya dawo " lafiya ko kina bukatar wani abune'_


_"ka canja wannan kayan " yayi saurin kallon kanshi " banyi kyau bane? ta tura baki tareda cewa " mata zasuyita kallon ka harda daure fuska"_




_"wata yar dariya yayi " Hmm madan kishi Amma nafada miki ke ce zuciyar kamal don haka kidaina damuwa ni mijin mace daya ne kuma macen itace Asmaul Husnah "_




_" tayi murmushi tace " zanje wurin zee yanzu " kije Amma kisa nikab kar akallar min ke idan na dawo zan baki wani surprise '_


_"yace "uhm madam ki aramin ATM dinki naga ma bakya cire kudi Account dinki acike yake"_


_" tace " ina cirewa saidai ba sosai ba sai idan zansa mai a mota " Hmm hajiya Husnah matar kamal yafada cikin tsokana'_




_ta Ciro yana kallon ta komai tayi burgeshi takeyi ta mikamai ya karba yace 'saina dawo take care'_




_"yana tafiya ta shirya sannan ta wuce cikin gidan tasan irin wannan lokacin duk suna aikin abin karya wa tasamesu Acan"_




_"Inna Amarya tafara fada" kedai anyi sha sha sha wallahi yanzu mijinki zaiyi tafiya bakiyi hankalin zuwa kibashi abin karya wa ba'_




_"ita gaba daya zuciyar ta Bata kawo mata tunanin hakan ba tace " to ai baice zaici wani Abu ba'_




_"bace min dagani sai da ta gaishe da Inna Habi da kuma Gwaggo sannan ta wuce wurin Zainab'_




_maijego nasamun kulawa sosai wurin yan uwa ga ta kusa da iyaye ga Inna sahura ba ruwanta kamar ba suruka ba komai ita keyi '_


_iya karsu suje sutaya ta reno ' kwana biyu da tafiyar kamal a yau take sa ran dawowar shi '_




_"ta gyara ko ina na dakinsu da kanta ta dage ta shirya mai abinci lafiyayye sannan ta sheko wanka ta caba kwalliya cikin wani lafiyayyan material'_




_"tafito sosai masha Allah ta zauna zaman jiranshi tun tana sa ran dawowar shi har ta mike zuwa cikin gida '_




_"Safwan ne ya fara yimata dariya " a'a Aunty Husnah irin wannan wanka duk saboda yayan mu " to infada miki bazai dawoba yau don dazu munyi waya ya ce infada miki ki kunna wayar ki zai kira'_




_"sai yanzu ta tuna da wayarta na kashe ta juya zuwa dakin cike da sanyin jiki tana kunna wa sakonni na shigowa "_




_" kafin ta kai ga budewa kiranshi ya shigo " hello " Hmmm saida ya sauke Ajiyar zuciya kafin yayi magana cikin sanyin murya ta tausasawa'_




_"haba madam ba a ko tunawa da mai gida meyasa kike kashe wayar ki ne? " tace na manta ne ban kunna ba, " OK karki kuma kashewa"_




_"yaya wai bazaka dawoba yau? " yayi dariya har saida taji sautin ta acikin kunne n ta"_




_"matar soja kwana biyu kawai kina nemana idan nakoma Sudan fa? anyway mezan samu da kike cewa indawo a yau?_




_"ya kamal na yima girki" Hmmm "Husnah ba abinci nake bukata ba ke nake bukata kinsan irin baccin danayi kuwa Shekaran jiya"_




_" you won't understand " don haka sai ana gobe suna zamu dawo da Samir kinga Saura, sati daya inkoma kenan ki Shirya min sosai kafin inzo"_




_"ranta baiso hakan ba amma ya zatayi haka sukaci gaba da hada hadar su har zuwa ranarda suke sa ran dawowar su"_




_"Abu daya yake Bata tsoro irin y'an da cikinta ke girma tun ba aje ko inaba gashi yana mata nauyi tun yanzu'_




_"taso zuwa kasuwa domin yiwa takwarar ta shopping kamal ya hana yace ta jirashi har yazo'_




_"aranar suka iso da sha Tara na Arziki akwatuna saiti biyu kamal ya siyo daya na baby daya na Zainab sannan ya siyo ma matarshi'_




_"hatta da raguna saiya siya samir kuma iyakarshi ido a gaskiya yaji dadin abinda amininshi yayi mashi'_




_"komai iri daya yasiyo musu ita da Zainab ita kanta tayi farin cikin abinda yayanta yayi mata iyayensu sai sa Albarka sukeyi'_




_"tunda ya sa aka shigo mata da kayan bai shigoba haka sukaci gaba da hada hadarsu ita tafitar da kudi ta hada kayan rabo '_




_"ranar duk y'an da yaso su hadu Abun ya gagara saboda shirya kayan suna da kuma soye soye harsu Aunty kareema agidan suka kwana duk nacin samir shima hakura yayi da ganin babyn shi'_




_"ranar sunan ma tun safe yake kiran wayarta Amma shiru saboda aiki gashi tana jin jikinta ba daidai ba Amma haka suke ta kaiwa da kawowa"_








_"gashi gidan ko ta ina a cike yana zaune a majalisar shi sundauki wanka cikin farin yadi kamar wasu Angwaye'_




_"mtsww samir yayi tsaki " wallahi saina shiga gidan nan yanzu tunjiya bansa matata a idanuba gaskiya nagaji " wani irin kallo kamal yamai"_




_"ni kuma ince me? Duk saboda ku nima banga iyalina ba don haka nima ka turomin ita yanzu duk da Akwai jama'a Amma nakasa daurewa tafito kawai'_




_"Sakin baki yayi kawai yana kallon shi " ganin Abokinshi ya hau layi "Hmm kawai yace yamike zuwa cikin gida"_




_" tun farkon shigarshi mata kemai tsiya Angon karni yana murmushin shi yana kutsa kanshi cikin dakin masu jego "_




_" hannu yafara dagawa alamar tazo tasan halin mijinta bawai kunya yakedaba ta taso cikin kwalliya r ta da suka sha ankon shadda pink taji aiki itada Husnah sunyi kyau sosai'_




_"ji yakeyi kamar yarungumota agaban jama'ar wani irin kallo yake aika mata kamar ya hadiyeta'_




_"cikin kasala yace " ki kira Husnah ku samemu a zaure yanzu ta juya yana me bin bayanta da kallon sha'awa da burgewa "_




_kiran kamal yayi shima ya same shi a wurin " lafiya zaka kirani anan ? "bai bashi Amsaba suka sawo Kansu cikin zauren '_


_" gaba daya hankalin kamal kusan gushewa yayi saboda ganin irin haduwar da matar tashi tayi ga dan cikinshi dake nunawa ta cikin rigar '_




_"baya ko jin gaisuwar da Zainab keyimai hankalin shi yatafi wurin matarshi " saida ta matso daf dashi sannan ya samu natsuwa'_




_"ya Samir' ina wuni " lafiya kalau maman biyu ina kuka barmin babyna?ta ce " tana ciki hannun mutane yazaro ido duka waje'_




_"Karfa Yata tayi zazzabi saboda jagwalgwalo "tayi dariya " ina ba Wanda zaidamu matar kam...tayi saurin rufe bakinta don taji kunyar b'aran b'aramar data fara yi"_




_"ta rufe idanunta cikeda kunyar abinda tafara fada don ta manta cewar yana wurin shi kuwa kallon ta yakeyi cike da so da kuma tsantsar kauna'_




_"jiyake kamar ya janyota jikinshi ya mayarda ita cikin kirjinshi. shi kadai yasan yanda yakeji a cikin zuciya da kuma gangar jikinshi'_




_"matsawa yayi kusa da ita magana yafara rada mata akunne" ki sameni a cikin mota yanzu' ya rad'a mata batareda ya kalli su Zainab ba ya fice abinshi'_




_ta kalli su samir da yawani sa Zainab a kwana kamar zai maida ita ciki da Sauri ta wuce batareda ta kuma marmarin kallon su ba'_




_"tana mai jinjina wa rashin kunyar su hijabin ta ta dakko tareda sanya nikab ta fito tareda cewa " Aunty murja ina zuwa zanje gida ya kamal nakirana'_




_"tace Adawo lafiya sai mungan ki ' ta na fita taga irin jama'ar dake kofar gidan ta dan tsaya duba motar da zata ganshi aciki saboda motoci ne ta ko ina a kofar gidan'_






_"jin tsayuwar mota akusa da ita yasa ta juyawa ganin wata sabuwar mota yasata kasa motsawa saida ya sauke glass din tagane Ashe shine aciki'_






_"bude mata yayi ta shiga yayi reversed kawai ya tafi " juyawa tayi tana mai kallon " tuhuma bai kalleta ba yadora hannun shi akan nata tareda murzawa"_




_"sannan ya dan juyo ya kalleta tareda murmushi akwance afuskar shi '_




_"Madam kamal " kicire wannan Abun inga kyakkyawar fuskar ki da kyau' yasa hannunshi yacire tareda Dora hannunshi akan cikinta'_




_"baby na kana lafiya? Koda yake karka damu zandubaka da kyau yawo kawai yake yi da hannunshi ajikinta yana tuki da hannu daya'_




_"ya kamal a hanya muke fa " uhm idan muna kan hanya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login