Showing 57001 words to 60000 words out of 66141 words

Chapter 20 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt

Feenerh   

17 Jan 2025

18562

kikayi dani"_


_"Don haka ki kwantar da hankalin ki ni bana ganin kowace mace sai ke a nan wurin "_


_" Shigowar uban gayya yasa shi komawa wurinda aka tanadar masu duk sun mike domin girma mawa ga shugaban sojojin "_




_" An saki sarewa irinta sojoji kowannen su ya k'ame saboda ban girma har saida ya zauna sannan kowa ya zauna "_




_" Aka fara gabatar da taron cikin tsari mai gabatarwa yafara gabatarda sojojin da za a karama girma tareda bada tarihin jarumtar su"_




_"Har zuwa kan Kamal Ya mike tsaye tareda kamewa ya gabatar da shi a matsayin Wanda yayi nasarar gabatarda operation din su a Sudan cikin nasara kuma suka dawo lafiya bayan sunyi ta fuskantar gwagwar maya da Abokan gaba"_




_"Gashi yadawo lafiya tareda rundunar da ya kuma wakilta a karo na biyu "_




_" mai gabatar wa ya kara da cewa "And today he is blessed with tree children at the same time "_




_"chief of Army staff da kanshi ya mike ya nufi wurinda kamal yake yabada umarnin akawo rank shi za afarawa hanging"_




_" Ba Abinda Husnah take sai kokarin share hawaye tana kallon irin jarumtar mijinta da ake fada wadda Bata san yanada ita ba aka Bata umarnin fitowa ta hanga mai itama"_




_"A hankali cikin natsuwa take takawa zuwa gaban dakin taron duk jama'ar dake wurin sun San Kamal yagama dacewa da komai nashi ta burgesu sai yan bakin ciki kawai ke kushewa musamman yanmatan dake wurin"_




_"Ita ta tsaya a gefen shi daya saida chief of Army staff ya manna mai suka sarawa juna ya matsa gefe itama ta dauka ta makala mishi star dinshi "_




_" A hankali yake rada mata " kiyi kissing dina ' batareda ta tsaya tunani ba tana gamawa ta rungume shi ta manna bakinta tabashi lafiyayyan kiss "_




_" Gabadaya dakin taron ya dauki tafi domin sunburge mutane sosai a wurin aka kawo babies sukayi ta hotuna harda uban gayya ya bada wani envelop tareda key na mota kyautar yan uku ce wannan "_




_" kafin su koma wurin zaman su cikeda farin ciki Zainab da kanta yau tayi Alfahari da yayan nata A yau wayarta tabawa sojan da yakawo su domin yayi mata video komai ta ajiye tarihi"_




_"Saida taron ya watse suka fara shirin komawa Zaria saboda wani taron walimar sunan na jiran su sun koma cikeda gifts na babies da suka samu ga kyautar tsaleliyar motar ta A gaskiya batasan ma irin farin cikin da zata nunaba don wani farin cikin yafi karfin kwaatance"_




*Sai dai muce Allah ya sanya Alkhairi Husnah muna tayaki murna*
[4/17, 8:12 PM] Feenat Marubuciya: 🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


58&59


_Sun sami gidan ma ya cika tab da jama'a harda ma gayyar sod'i An kayata ko ina Samir ya yi kokari sosai wurin ganin komai ya kayatu yanda yakamata"_




_"An zuba canopies har guda uku dayake harabar gidan nada girma sosai gasu Aunty kareema sai kaiwa da kawowa sukeyi Abu nasu maganin a kwabe su "_




_" Inna Habi kuwa ta koma gidanta tace baza'ayi taron suna da ita ba tabar su Gwaggo rabi"_




_"Karfe biyu baki suka fara isowa daga ko ina har ma da matan Abokanshi da wasu ma bata taba ganin suba Zainab ce ta zage wajen taron baki "_


_" Fatima na jigilar kula da gefen Abinci Abindai ba a cewa komai "_




_" Su kamal kuwa zuga guda ta Abokan shi da kuma Abokanan aikin su suka iso domin taya shi murnar samun Karin girma da kuma karuwar da yasamu ta ya'ya uku"_




_"Gefe guda Aka ware musu Fatima na ganin Sadiq dinta ta koma suka kame gefe guda suna hirar su irin ta masoya "_




_" Cikin gidan ya nufa domin ya matsu bai dora idanun shi akan matar tashi ba don dazu ba karamin kai zuciya yayi nesa ba lokacin da tayi kissing dinshi "_




_" Da murja yafara cin karo tafara gaishe shi " Sannu da isowa yaya' yace " Yauwa ta tayashi murna da kuma fatan Alkhairi"_




_"Ya nufi gefen shi tareda cewa " ki turo min Husnah yanzu" tace " toh yaya'_




_"Tasamu Ana shirya ta don wata mai kwalliya Aunty kareema ta dakko tafara tsantsara mata make up ba sauki"_




_"ta fito cikin wata dakakkiyar shadda blue Riga da sket eight pcs gashi an daura mata gwaggaro da dankwalin ta ta sanya bakin takalmi ga Po's dinta kana ganin shaddar kasan kudi sun yi kuka awurin "_




_" Tace "Masha Allah kanwata kinfito " Amma kije yaya kamal na kira " kuma karku kulle dakin ku manta da kuntara jama'a "_




_" Tayi dariya tace "Kai Aunty mai zaisa mu kulle kofa? " oho ke kika sani kidai yi Sauri kufito mutane sun gama taruwa "_


_" Tace Aunty A shirya yaran ga kayansu nan da " ya samir ya kawo musu "tace OK "_




_" Yaran aka shirya su cikin dogayen riguna y'an kanana pink namijin da suka yima lakani da Abulkhairi kuwa cikin blue Jean's da kuma yar karamar top fara kal"_




_"yaran gasu tubar kalla sun cika bulbul saboda suna samun nono sosai a wurin uwar su"_




_"Ta kunta takeyi cikeda jin ita mace ce ta tura kofar dakin gwarzon mijinta tasameshi har ya watso ruwa yana rikeda towel yana tsane jikin shi "_




_"Kamshin turarenta mai tayarda hankalin shi yasa shi saurin juyowa ya zuba mata dukkan na muji yar shi "_




_" Alhamdulillah " ya furta a bayyane' 'Ta karasa kusa dashi cike da yanga "Sannu da zuwa my " Ruhi""" tafada da wani irin salon da ya janyo ya saki towel din dake hannun shi tsabar jin kiran dayayi har cikin b'argon shi"_




_"Manda yake Amfani dashi ta janyo ta fara shafa mai gaba daya ta zautar da tunanin shi binta kawai yakeyi da idanun shi masu matukar tasiri a kan kowace mace"_




_"Saida ta gama ta janyo singlet ta zura mai sannan ta Ciro wani sabon short nicker ta bashi ya sanya duk yana binta kamar wani rakumi da akala"_




_"Kayan da ke Ajiye akan gadon wato irin shaddar dake jikinta ta zarce ta war ware ta tana maiko ta mika mai ya sanya sannan tabashi wandon "_




_" Ya zama kamar wani d'an yaye "ta Ciro wata sabuwar hula zanna ta dora mai wow masha Allah gayen fa yafito "_




_" Ta riko hannun shi cikin nata " muje ko? riko kugunta yayi ya sauke idanun shi akan kirjinta " haka zaki fita?_




_"Ta kalli jikinta " banyi kyau bane? "Ko bakiyi kwalliya ba kyau kikeyi Angel " nidai banaso kifita a haka ne kinsan Abokai na na wajen ko dazu a jaji jini na ya kusa hawa danaga kowa matana yake kallo"_




_"Kuma yanzu kalli rigar nan tafito min da kayana " yafada tareda dora hannun shi akan kirjinta " My Angel badon kar in Bata miki kwalliya ba gaskiya da sai na shanye Jan bakin nan "_


_" Ya kai bakin shi wayar shi tayi kara ya matsa gefe tareda dauka" lafiya malam mutum natareda iyalin shi kana faman damunshi"_




_"Wallahi Kamal kai dan rainin hankali ne " yazaku tara jama'a ku shige ciki ku kyale su anan waje" toh sarkin mita Gamu nan fitowa"_




_"Yayi cutting wayar " muje " madam Samir ne kekira " saida ta koma dakinta ta yafo wani farin gyale sannan Yarike hannunta suka fara takawa zuwa harabar gidan "_




_" Baki kawai Husnah ta saki ganin irin jama'ar da suka cika gidan taf "suna fitowa wuri ya dauki tafi ga shi gefen su an jera gadajen yaran an yimusu decoration "_




_"Nan take aka fara gudanar da liyafar Samir na hango tareda uwar gidanshi wato Zainab sun buga nasu Ankon suma irin nasu Husnah saidai kalar tasu green"_




_" Fatima kuwa Ita da Sadiq dinta suma sun buga nasu A hankali nafara fuskantar dukkan nin Abokan su kowa iri daya da matar shi yayi Ankon"_




_"A gaskiya lamarin ya burgeni sosai "Nan take aka fara shirya kowannen table da Abinci tareda drinks ga namomi kala kala duk Abinda kake bukata shi za ayi serving dinka"_






_" Abinda yaban mamaki ganin Aminiyata Amina matar Oga ita da Ummu jiddah sun ciko plate da pepper chicken "_




_" Nace waya gayya ce su ban rufe bakiba naga Auren soja fan's grp gaba daya harma da gayyar sodi Fenerh fan's sai dambe suke da nama"_




_"Ga Meena ta takar kare sai daukar video takeyi domin taji dadin kai gulma "_




_"Ga Umar m Sharif nata watso waka yanata koda sojojin dake zaune a wurin suna dibar gara "_




_" Husnah tayi matukar farin cikin ganin maman sudais tazo domin tayasu murnar samun karuwar da sukayi"_






_"Tace " Husnah kin manta dani gaba daya ko" cike da jin kunya tace " yi hakuri Aunty Wallahi kina raina bazan taba mantawa da Alkhairi n kiba agareni "_






_" Ta gabatar da ita wurin yan uwan ta sunyi mata godiya da irin kokarin da tayi da su "_






_" Kamal ma yaji dadin ganin ta sosai shima bazai taba mantawa da Alkhairi n taba"_




_"An gudanar da taro cikin farin ciki An raba kyaututtuka ga gift da suka samu na kaya kamar zasu bude kasuwa"_




_"Haka su Aunty harma dasu Safwan ke faman jida r su zuwa cikin gidan Kamal kuwa Abokan shi yabi domin komawa jaji domin yana sa ran za a sallamesu gobe"_




_"Taro ya watse lafiya maman sudais ma ta koma washe gari cikeda Alkhairi itama akwati guda takawo musu na kaya"_




_"Iyayen su ma sunyi nasu kokarin musamman uban kowa wato baba Alhaji "_




_" An watse an barta daga ita sai Inna Rabi Inna Habi ta sa Ankawo mata wasu yan dattijan mata guda biyu domin su tayata kulawa da yaran da kuma aikin gidan "_




_" Ita kanta tasan tafi kowa sa'ar samun uwa tagari domin ba a uwar miji ta dauketa ba tasan kobata Auren kamal haka zatayi mata koma fiye da hakan"_






_"Shiyasa Inna Amarya takoma gefe tareda godewa Allah da ya hadata da facala ta kwarai mai zuciyar Alkhairi "_




_" Kamal bai samu dawo wa ba sai bayan kwana uku da suna ya iso cikeda fitina kala kala don gaskiya ya kai bango bai jin zai iya daukar kwalelen da take yimai gashi sai kara cikowa takeyi kamar da gayya "_




_" Kullum yakirata sai ya tambayeta tasamu tsarki? " yau ma " tun a hanya yafara tanbayar ta " ina fatan kin samu tsarki don gaskiya A matse nake nayi Full tank..........✍_






_*Naso in gajarta labarin my fan's saboda A zumi Amma da izinin ubangiji zanyi kokarin kammala wa kafin Azumin*_




_"Kuna zuciya ta my fan's Fenerh will always love you_
[4/19, 9:15 PM] Feenat Marubuciya: 🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our words A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*




60&61


_"Dariya yabata sosai ' a ce ko sati biyu batayiba zai fara fitina gaskiya dole ta kiyaye shi ' katse kiran kawai tayi batareda tabashi Amsa ba"_




_"Kafin ya iso tayi kokarin shirya mai lafiyayyan Abinci saboda tasan yanzu yana bukatar kulawar ta sosai kafin ya koma legos yaci gaba da zaman kadaici "_




_"Tana gamawa Gwaggo Rabi ta yimata wanka kasan cewar yamma yayi sosai ta gasa ta y'anda ya kamata gefe ga hade haden ruwan itace Wanda tadafa mata domin shiga ciki "_




_" Dakakken bagaruwa ga bawon malmo da kuma ganyen magarya da k'aro duka aka hada shi da lalle aka tafasa Saida yasha iska ta shiga ruwan na ratsata kusan tunda ta haihu Inna Rabi ke mata wannan hadin "_




_" Ita kanta tanajin dadin jikinta don tanajin irin matse war da takeyi gashi dinkinta yayi saurin war warewa "_




_" Amfani da sabulun salo irin na sokoto yanada Amfani a wurin mace mai jego idan zakiyi tsalki ki diba kiyi wanko kasanki da ita da kyau idan kinayin haka ba karamin gyara kanki zakiyi ba yar uwa"_






_"Kullum Inna Rabi na fada kar da ita ta fannin kula da jikinta domin gujewa wulakancin namiji"_




_"Haihuwar datayi yakara mata experience sosai wajen kula da kanta da kuma mijinta ta dage wajen shan magun guna masu inganci da kuma Amfani "_




_" Kwalliya ta tsan tsara cikin wani uban sun material less pitch colour Riga da sket komai yafito tsab ga turarukanta masu kamshi da kuma kwantar da zuciya idan ka kalleta sai ka kuma marmarin sake kallon ta"_




_"Cikin tsofaffin dake zama da ita tace " y'ar nan kina biki kike irin wannan uban kwalliya? Saukinta ma mijin bai gari Gaki da yara har uku"_




_"Ita dai batace komai ba ta zauna tafara bawa yaranta nono Allah ma ya taimake ta basuda fitina Abulkairi ne mai dan son tsotso sosai "_




_" Ga yaran tubar kalla sai murmurewa sukeyi domin ana hada musu da lafiyayyar madarar yara domin saukaka mata tsotson "_




_" Suna zaune a falon sai kallon su suke yi suna zuba magana ga soyayya naman ragon da aka soya na suna suna ci suna zuba zance ' ita kuwa hankalin ta duk yana kan kofar shigowa "_




_" Ta matsu Bata sa uban ya'yan ta a idoba" wata irin San yanyar a jiyar zuciya ta sauke lokacinda ya yi sallama da muryar shi mai tafiya da hankalin y'an mata "_




_" Tunda ya sawo kanshi cikin falon ya zuba mata idanu yana aika mata da sakonni masu wuyar fassara ta kalle shi cikin tsananin shaukin ganin shi sannan ta dukar da kanta ta cigaba dabawa yaranta nono"_




_"Karasowa yayi ya zauna a kujerar dake Gefen ta " yafara gaishe su cikin tsananin girma mawa "_




_" Gwaggo Rabi tace " aa mai gida dama kana hanya? Yace eh Wallahi mun gama da jaji yanzu sai komawa legos kuma"_




_"Toh ubangiji Allah ya kiyaye ku d'an nan yasa kugama lafiya, yace 'Ameen Gwaggo,_




_"Ya maida Hankalin shi wurin yaranshi dake hannun ta " tareda sauke idanun shi a kan jajayen na shanunta da suka ciko bulbul da ruwa "_




_" Tuni idanunshi yafara canja kala " cikin rage muryar shi yace " Madam Am Hungry " Ya mike tsaye " kikawo min yaran kafin Abinci "_




_" Tace mai toh ta mike tareda bin bayanshi daukeda Abulkhairi tana shiga ya karbeshi " ki kawomin Momy na da kuma ummul khairi"_




_"Ta juya zuwa falon ta kwaso su duka ta zube mai su akan gadon shi " idanu ya zuba musu yana kara godewa Allah " domin bai gajiya da kallon su "_




_" Tafara jeramai kayan Abin cin shi a kasan Capet din dake tsakiyar dakin domin tasan Al adar shi bayason cin Abinci a sama"_




_"Saida ta gama ta dawo kusa dashi " Baban yara ga Abincin kazo kaci"_


_"OK maman yara " yafada cikin zolaya ya mike tareda tube rigar jikin shi har ma da wandon yarage dagashi sai short nicker da singlet "_


_" Kallon kirar jikinshi kawai takeyi kamar kullum kara murdewa yakeyi " ta juya domin zubamai Abincin batayi Auneba taji ya fisgota zuwa kirjinshi "_




_" Haba madam wannan irin Jan Aji haka " ai sai in rude ko dan sannu da zuwa ban samu ba fa' " tafara mutsu mutsu domin kwacewa yariketa ta mau a jikinshi "_




_" Saifa kinyi min magana zan kyaleki " Ta bude baki cikeda yanga irin na matar so " Sannu da Zuwa' " nop ba irin wannan nakesoba"_




_"Kafin tayi yunkurin cewa komai ya hade bakinsu wuri daya" yafara aika mata da lafiyayyan kiss kamar zai tsinke mata halshe"_




_"Tafara tayashi domin rage mai zafin duk da tana dar dar dashi "_




_" Kukan Abulkhairi yadawo dashi a gigice ya nufi yaron jikinshi narawa " oh baba na Meya faru kake kuka bakaso Dady ya More ne?_




_"Saida ya dan lallashe shi sannan yace " kizo kibashi yasha" " ta dan Bata fuska' yanzufa ya gama shan nono Allah ya faya tsotso shi kam su ba ruwan su"_




_"Yace " sory please akara mai kadan ' ta matso gefen gadon ta zauna tareda zage zip din rigar ta taciro nonon yamika matashi tafara bashi nonon"_




_"Gaba daya ya zubawa nonon idanu yana kallon su kamar ya karbe abakin yaron ya maye gurbin shi"_




_"kasa daurewa yayi ya matso jikinta ya sanyata a tsakiyar shi ya dora hannun shi akan dayan yafara shafawa yana lumshe idanun shi "_




_" Ruhi" stop mana ga yaronka gaka kuma? Ya manna bakinshi daidai kunnen ta " ai namafi yarona rigima a halin yanzu " don haka kisan y'anda zakiyi dani nima ina layi"_






_"Dariya yabata tace " haba dai ai nafada maka sainan da wata biyu"_




_"Kinaso inje Asibiti kenan " kinsan y'an da nakeji kuwa? Gaba daya naji banajin yunwar ma ke kawai nake bukata yanzu' "_




_" Ta kalle shi cikeda tsoro " Ruhi" wasa kakeyi ko? Allah Husnah ki San nayi dani kawai yanzu" ganin da gaske yakeyi tace bari taje takai ma su Gwaggo yaran"_






_"Yace kibar min yarana anan ban gaji da ganin su ba " tashi kawai yayi ya shiga dakin yaran cikin kayan da suka samu ya kwaso wasu gadajen su ya jera a cikin dakin shi "_




_" Kallon shi takeyi har ya gama shirya gadon ya sanya su ciki " Dawowa yayi kan gadon ya janyota jikinshi tafara tureshi " haba Ruhi" meye haka?_






_"Wait and see" romancing dinta yafara yi tareda zame rigar jikinta jikinshi narawa yafara sarrafata tun tana nokewa har tafara tayashi "_






_" Hau kace mata yayi gaba daya " oh my Angel yanzu Bakida tsarki? Don Allah yana daukewa ki fadamin kafin in mutu da bukatar ki please "_




_" Gabadaya yafita hayya cinshi ita kanta ta tausaya mishi sosai a dole tafara yimai dabarun da zata dan kwantar mai da hankali "_




_"Yaji dadin hakan sosai sai godiya yake mata " dama kin iya irin haka bakya yimin ? Tayi dariya " yace daga yau dole arika yimin idan zamuyi......._






_"Tayi saurin mirginawa gefen shi ta janyo rigar ta zata saka " yace ina zakije? " zanje dakina inyi wanka" nan ba bathroom ne ? Ko so kike su Gwaggo su gane na matse ki"_




_"Saida tamike sannan tace" to sai me mutum da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login