Showing 51001 words to 54000 words out of 66141 words
Chapter 18 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt
halin da ya sameta aciki gaba daya jikinshi yayi sanyi "_
_" yayi saurin riketa Angel bi A hankali kar kiji ciwo "shi ya taimaka mata ta tashi zaune " Angel me yasa kika kwanta a kasa? Kinga bake kadai bace kar jikinki yayi ciwo"_
_"Ta shagwabe Fuska " Tareda zirarowar hawaye a idanunta " meyasa ka kashe wayar ka? Oh kiyi hakuri madam yanayin aiki ne kuma bagashi na dawo ba"_
_"Ko bakya farin cikin dawowa ta ne kike kuka? " ta share hawayenta tareda cewa" inayi mana' to ki nuna min._
_"Ta kalleshi muje Dakin ka na shirya ma Abinci da Kaina har sau biyu nayi da rana bakazoba nakuma shirya ma na dare"_
_"Yayi dariya ni nakoshi da Abinci saboda saida naci nakoshi na kumayi wanka sannan Baba yabar ni na shigo ciki"_
_"Ta matse fuska " kaci Abinci bayan nayima girki' Ai girkin matata naci "Safwan ya kawo min " yafada min Auntyn su ta shirya min girki "_
_" Sai ta saki fuska don jin cewar Abincin data Bata lokaci ta girka mai yaci' " Amma madam kin kyauta kenan?_
_"Me nayi? " saboda Allah a haka ne kikayi kewar tawa?_
_"Me nayi yanzu? Haka ake taron miji bayan ya dade ba ya gida? Yakamata insamu kyakkyawar runguma da kuma lafiyayyan kiss kamar haka....._
_"Ya fara kokarin gwadawa tayi saurin rufe mai baki tareda zaro ido "_
_" Dakin Inna ne fa Ruhi" OK tashi muje namu dakin. Ya mike tareda taimaka mata ta mike"_
_"Har suka fito basu hadu da Inna ba " yanzu Inna zatazo taga bana nan, to itama tana wurin nata mijin kema muje ki nunamin irin kewata da kikayi'_
_"Yana rikeda ita Har cikin dakin " yace tank you Madam naga Anyi min gyara sosai nagode Hajiya ta"_
_"Dariya tayi " cikin zakuwa ya matseta har saida tasa y'ar k'ara Ya yi saurin matsawa tareda shafo katon cikinta "sory baby na " Amma kamun uzuri in gana da Momy kaji"_
_"Dariya yabata sosai yanda yake zance da ciki "A hankali yafara dago doguwar rigar ta ta kasa tayi saurin rikewa" ya dago kanshi zuwa fuskarta " yayi mata wani irin kallo"_
_"Rowa zaki mun Angel? Tace ba komai a jikina ne " yaya' Dariya yaso yi saboda yanayin y'an da tayi maganar cikeda tsoro'_
_"Nifa cikina zangani kawai duk yasa matana ta zama wata babbar mace "' ya zare rigar batada y'anda zatayi dashi sai faman kare jikinta takeyi"_
_" kallon cikin kawai yakeyi tare da Dora hannunshi a kan cikin yana mamakin irin girman da cikin yayi "_
_"Yayi saurin janye hannun shi sakamakon kicking din da cikin yayi Abin ya bashi tsoro ita kuwa dariya tafara yimai ganin irin shirmen da yakeyi da ciki"_
_"Madam haka baby na ke miki tsalle a ciki kuma bakije Asibiti sun duba kiba, Ai nayi musu magana sunce wai lafiya kalau. "a'a bakyajin zafi ta girgiza mai kanta"_
_" OK, kallon cikin idonta yakeyi tareda saukar da su zuwa kan kirjinta hannun shi ya cire a kan cikin tareda mayar wa a kan kirjinta'_
_"Kamar ya taba wayar wuta saboda jin wani irin shock da yayi dukansu saida sukayi reacting saboda dadewar da yayi bai taba suba"_
_"Har wani lumshe idanun shi yake " Madam saboda ke fa na gudo daga jaji yau batareda An sallame mu ba 'Amma naga Sam baka farin cikin zuwa na"_
_"Ta yi saurin rungume shi tareda sanya hannunta daya ta bayan keyarshi ta dan yi dage domin batayi tsayin shiba"_
_"Ta hade goshin su wuri daya cikinta na zungurin shi " Ya yana kasan nafi kowa farin cikin dawowar ka ko' " to ai baki nuna min ba bayan kinsan Abinda nake bukata "_
_"Idanunshi har sunyi ja saboda tsabar bukatuwa jikinshi har wani rawa rawa yake yi"_
_" Manna bakinta ta yi a kan nashi Wanda ya janyo dole ya hadiye sauran maganar da yake fada"_
_"Yayi saurin karbewa yafara aika mata da kiss tana tayashi ganin tsayuwar bazata yiba yasa shi sungumar ta batareda yaji nauyin da tayi ba"_
_"Gefen gadon ya ajiye ta tareda aika mata da sakonnin irin kewarta da yayi duk da cikin nayi mai cikas bai fasa ba '_
_"Tsabar bukatuwar da yayi da ita har wani shidewa yakeyi numfashin shi na d'an skip'_
_Ita kuwa duk irin kewar shi da tayi bataso ya wuce haka saboda tasan bazata iya daukar shi ba yanzu ita bama ta kaunar ya ce zai ratsata"_
_"Shi kuwa ba a binda yakeso sama da Yajishi a babban gida, yafara kokarin tube sauran y'an kayan da sukayi Saura a jikinshi dama tuni yayi fatali da manyan"_
_"Jikinshi na rawa ya koma jikinta kamar wani mayen karfe ganin yafara kokarin wuce gona tafara tureshi tareda girgiza kai "_
_" Aa yaya please" wallahi bazan iya wuce hakaba ina jin Zafi a kasan Mara ta " noooo Husnah karki mun haka yanzu bazan iya dauka ba "_
_" Ki daure kibani kulawa inba hakaba zan iya shiga wani hali,,, cike da zakuwa ga idanunshi duk sunjuya"_
_"Ita dai Bata tunanin zata iya daukar shi gaskiya bazata iya ba sai kokarin rejecting dinshi takeyi "ganin Sam idanunshi sun rufe bayaji baya gani yasa ta fara yimai kuka"_
_" Oh Husnah meyasa zaki yimin haka saboda ke na tsallake dokar aikina nazo domin in ganki meyasa kike min haka? Kinason inshiga wani hali ne?_
_"Inkin ki Amince min komai zai iya faruwa dani " ki taimaka min please """"""_
_" Ita dai bazata iya ba tanajin Abu ya danne mata Mara yace zai ratsata gaskiya zata iya mutuwa " kafin tagama tunani har ya fara saita kanshi a hanyar da yakeso"_
_"Ita kuwa jin azabar da take kokarin ratsata yasata fasa mai ihu domin jitayi kamar ana tura mata gungume men ice "_
_" Shi kuwa jin irin matsuwar da tayi yasa shi k'ara vibrating jinta yayi kamar wata budurwa Yama kasa ratsata da kyau har zufa ke karyo mai"_
_"Jin yana kara trusting kanshi yasata kara sa mai I hun da sai da dole ya dakata ' tayi saurin tureshi tajuya tareda dunkule wa tana dafe Mara ga wani uban hawayen azaba dake fitowa"_
_"Shi kuwa kamar ya suma haka yaji kifewa yayi tareda dafe marar shi ya dauki lokaci yana cikin wani irin yanayi saida yasamu y'ar natsuwa kafin ya y'unk'ura da kyar ya nufi bathroom batareda ya kuma kallon ta ba"_
_"Saida ya watso ruwa ya dubi time a wayar shi yaga karfe goma sha daya harda rabi ya nufi kayanshi dake cikin drower ya saka ya matsa kusa da katifar "_
_" Zan tafi " shine kawai Abinda ya furta mata ta juyo da Sauri ya kauda kanshi gefe" kirika juyawa a hankali kar kiji ma yarona ciwo" yafada cikeda izza da kuma bada umarni"_
_"Gaba daya fuskar shi ba walwala "Dan dukawa yayi batareda yakuma kallon fuskar ta ba ya janye blanket din da ta rufe jikinta dashi"_
_Zuwa wurin cikin ta yayi kissing sannan yarufe " Ya mike tareda cewa ni zan koma jaji sai kun. ganni "_
_" Ya juya tareda daukar wayar shi yace ina key din motar ki tace " meyasa zaka tafi yanzu ?_
_"Meye Amfanin tsaya wa anan ? Idonshi yakai kan key din dauka kawai yayi ya fice " kiran yara nshi yayi yace su sameshi a jaji da safe shi ya wuce "_
_" Tasan ranshi ya baci sosai saboda haka har ya bar gida da dare " ita ya zatayi dashi ba laifin ta bane wannan cikin nan ne ya janyo mata irin wannan Abu n"_
_"Dama tasan sai haka tafaru idan yadawo don ita kadai tasan abinda take ji gashi ta Bata mai rai har ya wuce duk da irin hakurin shi"_
_"kasa bacci tayi sai mikewa kawai tayi ta yi wanka tareda dauro Alwala ta fara Salla tafara daga zaune saboda Yanzu Bata iya Salla a tsaye Addu'o'i tafara jerowa"_
_"Akan Allah ya kiyaye mata shi ya kuma huci zuciyar shi ya kuma rabata da cikin ta lafiya, Ameen Husnah......✍_
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
52&53
_"Ta daure ta cije Amma yana zuwa wurin da Bata so tafara hawaye saboda tasan me zai iya faruwa " itakadai tasan y'anda cikin nan ya tokare ta a Mara"_
_"Gashi tana tsoron ta hanashi ya kuma yin fushi gashi bazata iya daukar fushin shiba ta a zabtu kwana biyu kawai da baya kulata"_
_"Nikaina na tausayawa yanayinda ya shiga don a shirye nake da in danne mai ita idan har taki bashi hadin kai "_
_" Ko ina na jikin shi kaduwa yake kamar mazari " Don Allah Husnah karki ce mun a'a a yunwa ce nake ina tsananin bukatar ki ki taimaka "_
_" Ire iren sanbatun da yake mata kenan "cikin sa'a ya samu bakinta ya cafke ya rike hannayenta batareda ya sakar mata nauyi ba ya nufi hanyar Maiduguri"_
_" Wani ihun a zaba tasa jin yana tabo mata wurin da Bata so wato marar ta tafara tirjewa "_Don Allah kacire zan mutu idan kaci gaba wayyo Inna Wayyo baba na ka tai makeni"_
_" Ina shima sambatun yake mata " bazan iya daina waba Husnah " kinaso ki rasa ni ne Allah idan na daina zan iya mutuwa kiyi hasara na kibar ni insamu natsuwa"_
_"Na fasa Auren wasa nakeyi ki taimake ni karki hukunta ta wannan hanyar " me kike so inbaki ba kince in Ajiye aikin ba ?zan Ajiye "_
_"Na fada miki ba wata mace sai ke ke dabance Husnah " kinsan y'anda nake jinki kuwa? Kinfi kowace mace A duniya Husnah I love you more then my life please don't leav my side"_
_"Tun tana turjiya tana iya hawaye har muryar ta ta dashe ta daina fita tun tana jin sambatun shi har numfashin ta ya dauke dif"_
_"Yana samun natsuwa ya kan kameta tareda jin kamar ya hadiyeta saboda so " Husnah me kike bukata A rayuwar nan wallahi zanyi miki " motoci nawa kike bukata koma meye kifada min"_
_"Inada kudin da zan biya miki dukkan bukatun ki kifada kawai yanzu zan aikata matar kamal "_
_" Jinta dayayi lagwab a jikinshi yasa shi saurin ja baya yana kallonta " subuhanallah yayi saurin janyo wandon shi ya zura "_
_" Ya rike hannun ta ya taba kirjinta ai da Sauri ya dira zuwa bathroom din dake cikin dakin ruwa ya debo da kuma towel ya fara goge mata gumin da ta hada "_
_" Bakinshi yasaka a kan nata yafara zuko mata numfashi Abinka da soja a kwai dauriya da wuya kaga tashin hankalin su komai firgitar su kuwa"_
_"Da natsuwa ya rika Bata taimako har numfashin ta ya dai daita " Ai da kuka ta far fado " Baka sona ' ni nasan ba sona kakeyi ba shiyasa zaka kashe ni saboda ka karo Auren ka"_
_"D'agota yayi zuwa jikinshi yace " shhhhh Husnah ya isa " idan har na ka sheki in rayu da wa? Kina ganin nima zan iya rayuwa idan kika tafi kika bar ni'?_
_"Kar kimun fatan mutuwar ki Husnah " kece mahadin rayuwata "kece kawai nake iya kallo a matsayin mace "_
_" I Tadai sai ajiyar zuciya ta ke yi gashi tana jin ciwo a bayanta jitake kamar marar ta ta b'alle sai cije baki takeyi saboda wani irin a zababben ciwo dake yunkuro ta"_
_"Duk San batunshi ba jinsu take ba sai hada gumi da takeyi " jin yanda take tsiya yar gumi kamar ta hadiyi kunama yasa shi dagota"_
_"Husnah "" lafiya " marar ta take nuna mai tareda juya kanta " Hankalin shi Yata shi yanzu yafara da ya sanin Abin da yayi mata",_
_"Meyasa ya matsa mata yafara tuhumar kanshi " gashi yanzu ya ballo ruwa idan yayi ma kanshi asa rar cikin da yakeji dashi fa?"_
_" Am sory Husnah laifi nane " nine sanadi bari inyi wanka muje Asibiti kinji Am sory"_
_"Cikin Sauri ya fada bathroom ya tsab tace jikinshi yafito ya zaro kayan shi ya zura itama ya fito mata da kaya ya saka mata "_
_" Hijabin ta ya zura mata shi ya daga ta cak sai waje batareda ya kira driver ba ya kama hanyar juyawa Zaria " ina katin Asibitin ki?_
_"Bata iya Amsa shiba Kwantar mata da kujerar yayi ta jingina sai faman sannu yake jero mata tana cije lebe ya fara shafa mata cikin da hannu daya "_
_" Duk rabin hankalin shi na kanta " cikin ikon Allah suka isa Asibitin musulmi saboda anan take ganin likita "_
_" Shi ya daga ta cak duk da girman cikinta a abinka da mazaje sai binsu akeyi da ido kasan mutane wasu nayimai kallon burgewa wasu kuma na ganin iyayi ne kawai da tsabar rashin kunya"_
_"Ba Bata lokaci likita ya fara dubata yana tsaye duk haushi ya cika shi musamman yanda yake ta faman latse mata ciki "_
_" Hand gloves din shi yacire tareda cewa " Rankai dade ai lebour ta fara yi kuma da sauran lokaci ina ganin zamu Bata gado "_
_" Haihuwa? " eh lebour takeyi " dafe kanshi yayi yace " lebour a seven months? Eh anayi sosai don haka Dole a hado mata kayan haihuwa yanzu'_
_"Saida aka Bata gado gaba daya blaming kanshi yakeyi shine sanadin jawo mata lebour "shi yanzu Dole yaje gida yafada musu kuma yasan da kunya ace daga zuwan ta ya dawo yace musu batada lafiya. Wai tana lebour "_
_" Yasan kuma dole Inna zai tunkara don bazai nufi Inna Amarya ba abin da kunya Gwaggo kuma shegen magana "_
_" Ya duba lokaci har magrib ta kawo kai yana isa unguwar su Allah ya taimake shi ba jama'a a kofar gidan har zai shiga yaji Sam ba zai iya tunkarar kowaba kawai yayi reversed zuwa gidan su samir"_
_"Inna sahura na Alwala ya isa da sallama " tace "a'a sojoji ne da magribar nan ya duka cikin ladabi ya gai sheta " Tace lafiya ko ?_
_"Ya ce eh " Inna " ya mata bayani tace subuhanallah haihuwa yanzu' " ikon Allah to ai banga ta zama ba Yanzu ka koma wurinta in na idar da Salla Safwan ya kawoni "_
_" Sai mun shirya kayan karbar haihuwa " kaje ka kula da ita yanzu zamu zo Allah ya raba lafiya ' Yace Ameen " Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya fita yana godiya har yabar unguwar bai hadu da kowaba"_
_"Ya koma Asibitin ya sameta lokacin Abin ya lafa har bacci tafara yi " zama yayi a kan kujerar dake kusa da gadon Yarike hannunta cike da jin tau sayi "_
_" Ya shafo cikin " baby Dady ne ko " Am sory my child "farko war data yi yasa shi saurin riketa saboda ciwon ya kuma taso ta tafara runtse idanu " duk ta canja kamanni cikin mintina kadan"_
_"Da Sauri ya nufi waje yakira wata nurse " ta dubata tace bari ta kira Doctor " iya karfin hali Kamal ya nuna Jinshi yake bai taba jarumta ba irin na yau"_
_"Husnah na shan wuya kusa dashi kuma ba zai iya tai makonta ba dole yakira kanshi jarumi saboda shi kadai yasan me yakeji a kirjinshi "_
_Likita na zuwa yace za a daura mata ruwa saboda batada karfi a jikinta ruwan zai taimaka mata sosai"_
_" Ana daura ruwan Inna sahura da kuma Inna Habi suka shigo " yana ganinsu ya sunne kai ya gaida Inna Habi tareda yima Inna sahura sannu da kokari "_
_" Inna tafara Sababi " Daman nasan sai hakan ta faru " nayi magana an hana ni gashi nan yarinya an ballo mata nakuda saboda doguwar tafiya kuma saboda rashin tausayi ka,kuma dakko hanya da ita"_
_"Inna naga kusan Nisan daya ne idan nace zan kaita a Asibitin mu dake cikin gari Bata da kati gwara nan da ta saba zuwa"_
_"Kayi Addu'ar Allah ya saukar min da yarin ya lafiya kawai inba hakaba ranka zai baci fiye da tuna ninka"_
_"Shidai hakuri kawai yake bayarwa sai Alokacin yasamu yafita yin Sallar magrib gashi lokacin isha na matsowa"_
_"iya dauriya Husnah tayi duk rakin da Gwaggo ke fada Bata yishi ba "daga masallaci ya wuce ya musu odar kayan ciye ciye da kuma ga sasshen nama har da kaji sannan yakoma ya na zuwa yasamesu a waje"_
_" Kafin ma yace wani Abu nurse ta fito da gudu " Tayi saurin. Cewa " Amarya ta haihu fa rankai dade " bakinshi kamar ya cire saboda tsabar fara' a su Inna kuwa sai Hamdala sukeyi"_
_"Shine kan gaba wurin nufar dakin duk da nurse din na mai bayanin ba a gama shirya ta ba ina baya jinta burinshi kawai yaga matarshi da kuma kyautar da Allah yayi mai"_
_"Cike da fara'a ya nufi gadon " tsayawa yayi cak saboda tsabar kaduwa da kuma mamaki' Ganin yara har biyu a kusa da ita nurses na gyara su kafin yayi wani yunkuri ya nufeta tafara wani sabon nishi Wanda yasa su taruwa akanta cike da mamaki suma"_
_"Wata daga cikin su tace " Akwai wani fa" sandarewa yayi a wurin ko motsi kasa yi yayi imani ya gama rufe shi " Husnah ta Haifa mai yara har biyu kuma ga wani na zuwa"_
_"Shi kuwa mai yarage mai na farin ciki yanzu da bai ganshi ba'_
_"Sunyi nasarar janyo mata guda dayan da yarage " suna cewa wannan namiji ne biyun mata ne Allahu Akbar "_
_" Ita kuwa sumewa kawai tayi bayan na karshen da gudu suka fara Bata taimako tareda yabawa jarumtar ta haihu war farko y'an uku kuma batareda tayita ihu ba kamar wasu matan "_
_" Husnah Allah ya raya ya kuma baki karfin jiki fans aikin soja yayi kyau ku shirya kwaso paret"_
_*Doctor fati ayi hakuri Husnah ta siye kamal don haka bazai taba Aurenki ba sai a rungumi sory khadijat Hydar a rungumi kaddara ba kishiya a gidan Husnah*_
_"kunfaran tamin da irin comment dinku my fans musamman ku mom sayyed maman kids khadija kano ina yinku over da duk sauran masoya Auran soja"_
_"Kina ina ta hannun dama na Umma jiddah Allah ya nunamin kin Haifa mana uku ranar zamu tashi Kaduna"_
_"Aisha salis Allah ya rabaki da naki lafiya ranar mukwashi fura da nono gidan Fillo"_
_*Mu hadu a next page fan's Heart you All*_
_"
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨✈
_patients love &