Showing 66001 words to 66141 words out of 66141 words

Chapter 23 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt

Feenerh   

17 Jan 2025

18563

kulli halim Alhamdulillahi Ala ni'imatihi*




_*Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga ubanjin mu, mai kowa mai komai Allah ina gode maka daka bani ikon ganin karshen Wannan littafi nawa "ya ubangiji kuskuren dake cikin shi Allah kayafe min Abinda keda Amfani Allah yasa Al umma su Amfana dashi don nabiyyur Rahmati*_




_*Masoyana Abin Alfahari na mutanen*_




*Sokoto*
*kebbi*
*Niger*
*Kaduna*
*kano*
*katsina*
*Bauchi*
*Maiduguri*
*yobe*


_Dama Garin da banki raba duk ina Alfahari daku Allah yabar kauna da soyayya matar soja na mugun yinku_


_*Kuna ina yan kungiyata Abin Alfahari na GOLDEN PEN WRITERS, munzama taurari cikin ikon Allah da sannu tauraron mu keta haske Allah ka kara daukaka mana forum din mu*_


_Dubun godiya gareka jigon golden"_


*UMAR DALHA Allah yakai mu ranar Auren ka zamu tashi katsina harma da makotaan ta*




_*Alhamdulillah masoya sai mun hadu A sabon littafi na mai zuwa insha Allah*_




_*Ramadan kareema in Advanced to All Muslims in the world*_

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login