Showing 48001 words to 51000 words out of 66141 words

Chapter 17 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt

Feenerh   

17 Jan 2025

18579

Ajiyar zuciya tamike domin rage kayan jikinta saboda zafin da takeji bayanta yabi da kallo ba don su Inna Amarya ba da ba Abinda zai hanashi rungumo ta"_


_"Shiga dakin Gwaggo tayi ta cire hijabin tareda doguwar rigar jikinta tarage daga ita sai shimi zanin Gwaggo ta nema ta daura akai tafito falon "_




_" Magana sukeyi dasu Gwaggo Amma fito war ta maganar ta dauke dif jiyake kamar sukoma gidan su suci gaba da zama "_




_" Wuri tasamu ta baje Abinta batareda ta lura da halinda ya shiga ba cikin dabara yace " ina wayar ki? tace" tana mota bandauko ba " OK ina zuwa inbayar a kawo miki"_




_"Yana zuwa ya kunna ya kira Safwan yace ya kaima Husnah ' bai koma kan jama ar shiba yafara tura mata text msge"_




_*"Inason mu hadu Kafin mu wuce my Angel mu hadu a dakina please kinji*_






*Kuyi hakuri da typin kadan wallahi nayi mai yawa jiya ya goge mu hadu a next page*
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


_*Wannan nakune taurari masu haske wato my best forum wato GOLDEN PEN WRITERS ina Alfahari daku sosai musamman jigon golden wato kanina UMAR DALHA Allah yakara maka dauka ka*_




*godiya cikin bariki mom intesar Allah yabar kauna'*




_*Kuyi hakuri da kuskuren number danayi instead of 41-42sainasa 42-43 zancigaba a hakan gudun rudu '*_




44&45


_Taga sakon nashi Amma gaskiya batason yace zai kumayi don ba karamin dauriya tayimai ba ajiya saboda batason yatafi da damuwa kamar wancan tafiyar tanaso yatafi da farin ciki"_




_"Saida Yata kiranta tana sharewa daga baya ta daga " hello Ruhi" " bawani Ruhi bayan ana juya Ruhin kamar waina "_




_" Please kizo wallahi nakasa fita wurin mutane kuma kinsan suna jirana nasan idan na fita da wuya mu kuma haduwa kila sai a waya don haka nakeso mu hadu"_




_"Batada zabi dole haka ta mike batareda ta Bata lokaci ba ta Dora hijabi akan shimin tafita "Gwaggo na kallon ta tace" Aini tunda naga ya zauna yana fiki fiki da ido nasan sai yakiraki kin bishi"_




_"Allah ya kyauta Zamani mu lokacin mu ko kallon miji kana iyayi a gaban mutane " Amma dubi duk kunyar kamal yanzu ya zubar da ita "_




_" Ta juyo ta ce " Gwaggo lokacin ku daban namu daban kuma mijina tafiya fa zaiyi don naje tayashi hada kaya laifi ne? "Aa jeki maras kunya masu miji"_




_" Haka tayi tafiyar ta batareda ta kuma sauraron surutun Gwaggo ba "_




_" Kamar jira yakeyi tanasa kafarta cikin dakin yasureta tareda kulle kofar ya nufi katifar shi da ita " tace me kakeyi haka Ruhi?"_




_"Bari kiga me zanyi yayi saurin hade bakinsu tanata mutsu mutsu ya Kamal ina baya jinta numfashi kawai yake fitarwa "_




_" Ya zame hijabin " tareda war ware zanin jikinta yabarta haka " ai tuni ya fara biya karatun da ya koya mata batada zabi dole ta bashi hadin kai yayi abinda yafi so"_




_"Tanajin wayar shi na kara bai koma kantaba ba Abinda yakeyi sai zuba mata sanbatu " wa inda tasan da natsuwar shi bazai fada mata suba"_




_"Iya gajiya Husnah tayi ga marar ta ta dunkule wuri guda har saida ta gaza tafara kuka ba don ya ishe shiba haka ya sarara mata tareda matseta gam ajikinshi"_




_"Jiyake da zai iya tafiya da ita da ba abinda zai hanashi gaba daya kara kwadai tuwa yakeyi da ita da zai iya saka Abun a jaka da ya cire ya sakashi acikin jakar shi kodan ya debe mai kewarta"_






_"Ita da kanta tasan Allah ya hore mata karfin mahaifa da Badan hakaba yau da zata iyayin barin cikinta saboda ba karamin aiki yayi ba "_




_" Batajin ma zata iya tafiya da kyau saboda azabar da aka gana mata"_




_"Husnah yafada can kasan makoshi " Am sory nasan na baki wahala ba laifina bane bazaki fahimci yanda nake jiba "_




_" Gaskiya wannan wata biyun sai nagansu kamar shekara biyu zanyi kuma zan dawo cikina yakara girma ko yanzu duba kamar ba cikin Four month ba"_




_"karan wayar shi ya tsayar dashi daga maganar da yakeyi ya dauka ganin kiran commander dinsu yayi saurin tashi zaune" cikin girma mawa yake Amsa wayar "_




_" Yana gamawa ya juyo Madam nifa ake jira dole intafi a yau da ina tunanin inkara kwana gobe inyi sammako gashi an kirani "_


_" Cikin Azabar da ya gana mata ta yunkura tareda janyo zanin ta daura tace "Allah yadawo min dakai lafiya Ruhina " cikin tsananin farin ciki ya ce Ameen my Angel "_




_" Cikin minti goma yagama shiri wannan karon ya saka kaki saboda direct zasu wuce wannan ne karon farko da yasan ya kaki a gida yafito a ainihin Lieutenant colonel kamal Ibrahim dinshi_






_"ya matukar burgeta saboda kaki na fitar dashi ya Dora Beret dinshi ta zuba mai ido " tana furta masha Allah acikin zuciyar ta"_


_"Ya matso Madam bazan samu rakiya bane ? Tamike dakyar ta matso kusa dashi idanunta sun ciko da hawaye"_




_"Ta dan rungume shi tace muje " yana manne da ita har zuwa cikin gidan saida zasu shiga dakin Gwaggo ta zame saboda gudun maganar tsohuwa "_




_" Yace toh mu zamu tafi Gwaggo sai kuma Allah yayi mana dawowa kucigaba da yimana Addu'a' "Toh kamal Allah ya kiyaye ya kuma tsare ku gashi iyayenka maza duk basa nan"_






_" Ai duk munyi sallama ' ya Ciro rafar kudi ya ajiye mata tanatasa Albarka ya kalli Husnah yamata Alamar suje tamike da dingishin tabishi"_




_"Dakin Inna Amarya yafara zuwa itama tasa Albarka tareda Addu'ar ta kamar koda yaushe itama ya Ajiye mata nata sannan suka nufi uwar kowa wato Inna Habi "_




_" Tayi mai Addu'a itama ya Ajiye mata takara danata jirwayen mai kamar wanka " aji tsoron Allah a tsare dokokin ubangiji Allah yayi Albarka "_




_" Suka Amsa da Ameen tamike suka fita ya damki hannunta cikin nashi har zuwa zauren gidan su sannan ya tsaya ya kalleta " to madan ki koma banda yawan fita banason ana kallar min mata don haka idan ba takama doleba ban yarda kifitaba"_






_"Tace toh "Amma zanrika zuwa wurin zee kaga tun ranar suna banga takwara taba " uhm bake bace dad'i miji kin wani Bini "_




_" Yafada cikin tsokana ta harareshi cikin wasa " zaka dawo ai "yace a rufamin asiri kar in susuce' ya riko hannunta tareda danka mata wasu rafar kudi ta zaro idanu"_




_" Ya kamal inada ATM fa nibasai kabaniba " ai nasani Hajiya Husnah nasan ke babba ce ai wannan nabakine kawai kiyi maleji kinsan Almajiri'_






_"Tace " Zagi ko? Menake siyarwa? " kina karbar salaryn. Mijinki kuma Ruhin ki don haka sai yanda kikayi dani ni bawan Asmah ne'_




_"Dakyar suka rabu yafita yana waiwayenta taja kafarta takoma cikin gidan tana shiga tafashe da kuka sai dakin Gwaggo "_




_" Abinka da kaka itama tayata tafar ayi saida taga na Husnah zai cutar da ita sannan ta fara lallashin ta "kiyi hakuri kamar yaune mijinki zai dawo da I zinin ubangiji"_




_" Kamal kuwa ya dauki lokaci kafin yatafi yana sallamar jama'ar shi kowa sai fatan Alkhairi yake yimai Allah ya kiyaye shi"_




_"ya raba kudi sosai ga jama'ar shi kafin yatafi sai dai muyi mai fatan dawowa lafiya'_




_"Yini guda haka takarasa shi ba dad'i gashi an fada mata samir ya dauke Zainab tun bayan suna sun koma Kaduna saboda Inna sahura da kanta ta goyi bayan hakan saboda rashin kunyar shi "_




_" kullum yana hanyar Zaria shiyasa suka mikamai iyalinshi yaje can su karata aka nemi mai kula da ita da kuma Babyn su"_




_"shiyasa gaba daya taji gidan baya mata dadi ba mai debe mata kewarta ga Gwaggo sai damunta takeyi wai Ta rika shiga ruwan zafi saboda canja war tafiyar ta"_




_"Tunda kinzama mai jegon dole Bata cemata komai ba gashi kwata kwata Bata bukatar zama ko ina sai dakin Gwaggon tayi kora har ta gaji Amma taki tafiya "_






_" Wai baga dakin uwarki can ba kinzo nan zaki hanani sakewa " nidai ba inda zanje anan zan zauna "ranar Sam Husnah Bata yi bacci mai dadiba saboda kewar mijinta gashi tana kiran wayarshi bai dagaba "_






_" Sai karfe hudu na Asuba sannan yakirata jikinta na rawa ta daga kiran " hello Ruhi na""" saida yayi doguwar Ajiyar zuciya sannan ya Amsa"_




_"My Angel ya kike? tafara zubamai shagwaba " yace sory jiya nayi busy ne sosai muna shirin tafiyar mu yanzu ma Saura minti kadan jirgin mu ya tashi "_




_" Ki yimin Addu'a Husnah Allah yabani ikon jure rashin ki a kusa dani jiya jiya kawai nafaraji ajikina a gaskiya Akwai aiki a gabana wannan karon Kinriga kin lasamin madarar ki mai gard'i_






_"Ta rage murya saboda tana kan gadon Gwaggo karta jita don tana kwance a kasa " tace nima jiya dakyar na runtsa bacci na ba dad'i saboda baka kusa dani"_




_"Kinsan da ina kusa bazan kalle ki ba kuma gashi baby na na shan wahala Dadyn shi naba Maman shi wahala kuma duk laifin maman shi ne"_




_"Tace laifin me nayi? " bakisan laifin ki ba? Tace a'a " kin mallake ni da yawa idan kina kusa dani bana iya controlling Kaina akanki gashi kina rikitani a duk lokacin da na kasan ce dake"_




_"Ina ma yanzu kina kusa dani' tasa yar karamar dariya " kuma yanzu kwalelen ka sai ka dawo, Dariya kikemun ko Husnah Allah yadawo dani lafiya saikin biya bashi"_






_"Basu suka rabuba saida aka bashi umarnin shiga jirgi sannan tayimai Addu'a suka ajiye wayar baccin dabata komaba kenan ta tashi ta dauro Alwala ta tayarda Sallar Asuba tareda jero Addu'o'i ga mijinta "_




_" Ta dade tana zaune a kan sallaya tana istigifari da nemawa mijinta kariya Allah ya saukesu lafiya yakuma kare mata shi"_




_*Allah yabamu ikon yima mazajen mu Addu'a akoda yaushe yakuma tsaremu daga sharrin shedan dan Albarkacin Annabi da Al Qur ani Ameen "*_




_Fatan Alkhairi a duk inda kuke masoya na ina Alfahari daku"_
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*




_*Ina matukar farin cikin irin kaunar da kika nuna min banida bakin gode miki wato. SADIYA SIDI SA'ID Alkhairin Allah yaci gaba da bibiyarka a duk inda kike ya musanya miki da miji na gari '*_




46&47


_Haka Rayuwa keta tafiya cikin kalubale kala kala gashi tafiyar su kamal har sunyi wata daya da komawa Sudan,_




_"A koda yaushe suna like da waya suna fadawa juna y'an da sukayi kewar juna da kuma irin dokin da yakeyi yadawo yazo yaga yanda cikinta yakara girma"_




_"Domin yace bayaso yaganta ta video call kar hankalin shi yatashi ya kasa yin aiki'_




_"Yauma tana kwance a dakin Inna Habi saboda sunyi fada da Gwaggo ko ina ta kunbura kamar mai hawan jini'_




_"Kuma sunje Asibiti ance kalau take yanayin cikinta ne hakan Amma iyayensu ma na tausaya mata sosai irin yanda cikin yayi mugun girma kuma yana wata biyar kawai"_






_"komai Inna Habi Bata bari tanayi saidai taci ta kwanta gashi Yanzu Kamal ya kawo mata driver wani private soja duk inda zataje sai dai ta kirashi yazo ya kaita"_




_"Kana ganinta kasan tana cikin gatan ta da kuma Hutu tafito kamar wata matar shugaban kasa ko ina ta bude ta kara ja sai dai matsalar kayanta yanzu duk basa shigarta saboda kiba"_.




_"Inna Habi ta ba Aunty kareema kudi ta yo mata dinkuna dogaye irin na masu ciki sune yanzu suturar ta'_




_"Kullum tana kanyiwa Zainab complained irin yanda ta koma don tun tafi yarta sau biyu kawai ta shigo Zaria kuma Samir baya bari ta kwana saidai ta wuni ta koma "_




_"Bata zuwa ko ina saidai y'an uwanta suzo gidan su ganta saboda Kamal ya hana fita yawo idan har ba dole ta kamata ba "_






*************************
_" Kwana ki nata tafiya Wanda yanzu cikin Husnah yakai wata bakwai saboda girman da cikin yayi dole kaji tausayinta '_




_"Wani lokacin idan ta kasa mikewa har kuka takeyi ga kafafuwanta sunkunbura suntum kamar bredi'_




_"yau ma tana zaune a dakin Gwaggo Kamal yakira tana dagawa ta saka mai kuka " yace "Subuhanallah Angel meke faruwa ne haka?_




_" Nidai nagaji da wannan cikin bakaga y'anda nakoma ba ko ina na kunbura wallahi har muni nayi saboda wannan cikin "_




_" Angel' yakira sunanta' Bata Amsa ba ta cigaba da kukanta " ki saurareni kinji ' kiyi hakuri da izinin ubangiji nakusa dawowa muyi renon tare kinji"my Angel"_




_"kidaina kuka haka karki janyo wani ciwon ya shige ki lafiya lau zaki sauka A kullum ina miki Addu'ar Allah ya sauke ki lafiya'_






_"Ya dauki lokaci maitsawo yana kwantar mata da hankali kafin tayi shiru harda dariyar ta Gwaggo na gefe tana kallon ikon Allah'_




_"Cike da farin ciki ta ajiye wayar' sai faman fara'a take zabgawa "_


_Allah mai iko haihuwa tazo kan manya dole musha kallo' Gwaggo dake kallon ta ta fada 'Inna Amarya dake shigowa ta Amshe da cewar " Ai kedai Gwaggo da sauran kallo sai ranar haihuwa ma"_




_"A ce ciki ko isa haihuwa baiyiba Yarinya sai shegen raki' kedai Husnah komai naki daban yake a gidan nan'_




_"Haka suka yita yimata tsiya tayi musu shiru tasan mijinta na dawowa zata bar musu gidan su har dai Gwaggo sarkin sa ido'_




_"A cikin kwanakin ba Abinda sukeyi a gidan sai faman shirye shiryen dawowar Kamal Alhaji babba ya hana kowa sakewa kullum zancen shi dan baba ya kusa da wowa"_




_"Husnah kuwa jitake kamar ta janyo kwanakin da sukayi sauran don ya fada mata bazai wuce sati biyu ba a Sudan'_




_"Da katon cikinta take ta faman gyara mai dakinshi da kanta ta bada kudi domin a kara tsara mai dakin kasan cewar shi dan ma dai daicin dakin matasa '_




_"Abinka da dan gata Baba Alhaji da kanshi yabada goyon bayan kara fadada dakin duk da ba zama zasuyi a cikin gidan ba ita taba Safwan kudi ya siyo sabuwar luntsu memiyar katifa komai saida ta canja mai"_


_"Inna Habi kanta tanajin dadin yanda Husnah ke nuna dokinta akan dawowar mijin nata ' minti kadan ta leka dakin " kirika hutawa kinji sannu da kokari Allah yayi Albarka "_






_" Sai wannan zaman da tayi a gida ta fahimci maganar da kamal ya taba fada mata cewar " karkiga tana nuna kara Akaina tafi sona fiye da kowa kunya ce kawai irin ta matan Hausawa da kuma kara"_




_"Tana lura da yawan sadakar datakeyi kullum zancen ta' "Husnah kina yiwa mijinki Addu'a kuwa? Addu'ar mace zuwa ga mijinta k'arbabbiya ce "_






_" Yanzu ne ta fahimci irin soyayyar da ke tsakanin Kamal da Inna Habi "Hmm gaskiya tayi wauta a lokacin da take furta Bata kaunar shi kuma baiwar Allah ta goyi bayanta'_




_" Ta godewa Allah da batayi wauta ba data rasa miji jarumi mai sonta da gaskiya a kullum idan tana tuna irin rashin hankalin da tayi ta tafka mai a legos "_




_" Ya nuna mata cewa shi Ainihin soja ne bai taba damuwa ba kullum cikin tattalin ta yake da nuna mata so "_




_" kullum kara sonshi takeyi tareda gode ma Allah da ya mallaka mata miji kamar shi "_








_"A hankali komai yayi farko zaiyi karshe idan har da rai da kuma lafiya komai mai wucewa ne"_




_" Ga shi a yau ne su Kamal zasu dawo nija Husnah duk ta hana kanta sukuni sai kaiwa da kawowa takeyi "_




_" Wai ke Aunty waya fada miki yau zakiga yaya? Cewar bilal dake zaune kusa da Gwaggo " tace tayani fada mata sai faman dokin dawowar miji kikeyi ko"_






_"Ya tafi ya barki kina tafiya da kyar wannan karon tafiyar agwagwa zakiyi "sum sum bilal ya fice a zuciyar shi yake cewa " Gwaggo wata rana Akwai Sakin layi"_




_"ta kalleta tace " wai ke Gwaggo ina ruwan ki nifa na gane kishi ke damun ki tunda na kwace mijin yanzu"_




_"Babu ruwan jikar Amina iyaka ta ido sai naga damar cewa sannu ' haka ta gama shirya komai takira Zainab " yar uwa nima yau mijina zai dawo kidaina yimin yanga"_






_"A daibi a hankali sister kinga y'anda kika koma kar yaya ya janyo miki nakuda lokaci baiyi ba" Au kema kinbi hanyar Gwaggo ko?'_






_"Aa Y'ar uwa Akula mana da yaya da kyau " Allah ya bada sa'a haka suka dauki lokaci suna waya kafin su A jiye"_






_"Har kusan karfe shida ba labarin su Kamal har tafara gundura gashi wayar shi Bata zuwa sai dariya Gwaggo ke mata"_






_"Da tagaji dakin Inna Habi takoma ranta a bace gashi tayi kwalliya irinta masu ciki rigar les ce fubu kana ganin less din kasan irin na matan manya ne "_






_" Saikace wata hamshakiya gashi ta murza daurinta ya zauna irin na manyan mata sai kuma uban ciki"_




_"kamar cikin mutum biyu kuma a haka take Al amuranta batareda da muwa ba Amma Gwaggo da Inna Amarya ke ganin rakinta"_






_"har tayi sallar magrib shiru ba lbr gashi wayar har yanzu shiru tana mike da kafarta akan dadduma ta ce " Inna har yanzu shiru bai isoba kuma wayar shi ba ta shiga"_






_"Karki daga hankalin ki zai dawo lafiya "tace toh Allah ya kawo su lafiya Inna ta ce Ameen"_




_Bata tashiba saida ta idar da sallar isha Inna ta mika mata filo ta kishin gida tareda janyo wayarta tana ci gaba da gwada kiranshi"_




_" Ta gwada har bacci ya fara kwasar ta, kamar a ma farki taji ana shafa cikinta hade da fuskar ta tun tana tunanin mafarki takeyi har tafara kokarin bude idanunta domin gasgata Abinda take ji"_






_"Saida ta kara sa bude idonta tar a kan fuskar mijin nata Abin farin cikin ta......✍








_*basauki typin fans Afuwan👏*_
🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_patients love & sacrifice_


*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*




48&49


_"Yunkura wa tayi domin tsananin farin cikin ganin shi da tayi yana binta da kallon so had'e kuma da tausayin irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login