Showing 18001 words to 21000 words out of 66141 words
Chapter 7 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt
I think you forget rana daya aka daura mana Aure dakai'_
_"hahhhh story Andaura Amma ni ne Angon don nasha mai' ya kalleshi " wai kai Bakajin kunya ta ne nifa surikinka ne fa' kuma Zainab kanwar ka ce Amma don rashin kunya ka iya yin Abinda kaga dama'_
_yakuma kwashe wa da dariya " malam nifa ba irinka bane inaso ina kaiwa kasuwa Allah yabani dole inrike da hannu biyu shekara nawa ina fama nidai lafiya ta kalau'_
_"waye baida lafiya? " Wanda ya tsargu ni kaga tafiya ta zanje wurin baby na nabarta ita kadai bye' yawuce yabarshi cikin wani sabon tunanin dole yaje Zaria idan yasamu time ko ganinta ne yayi'_
_Husnah ce kwance a dakin Inna Habi tana waya da Zainab sai dariya take yimata" tace kiyi dariya da kyau zaizo kanki ni nazama yar hannu yanzu yarinya Saura ke'_
_"Allah ya kiyaye ni ina gidan mu wurin Inna ta "Husnah mubar zancen wasa a gaskiya Aure ni'ima ne kuma Rahmah ne saikin shiga daga ciki zaki fahimta musamman inkayi dace da Abokin zama nagari'_
_" sis Auren sojan ne yasa har kika fara maganar soyayya? " sosai kuwa don ina Alfahari da nawa sojan' to Allah yabar ku tare sai Anjima'_
_"saboda tasan Zainab batason tana fadin muna nan kalamai akan d'an uwanta''_
_yau ta tashi da son fita tafara tanbayar Inna Habi " Inna ina son zuwa gidan Aunty murja yau' Inna Amarya tayi carab " lallai Bakida hankali da Auran akanki ne zaki tsiri gantali to ba anan gidan ba' Inna Habi tace " a'a Amarya kibar yarinya taje wurin yar uwarta "_
_" Amma yaya da izinin wa zata fita? Zan tanbaya mata wurin yaya. Dole taja bakinta ta tsuke, tasamu Baba Alhaji tayimai maganar yace ai ba damuwa taje tunda gidan y'ar uwarta zataje ba yawoba'_
_"taji dad'i sosai saboda tunda tadawo daga jaji Bata kuma fita koda kofar gida ba kusan sati biyu yanzu don haka ta shirya cikin wata atanfa da aka dinka musu suyi fitar biki don ko kallon kayan akwatinta batayi_
_"tayi wani irin kyau saboda dan hutun rashin fitarda batayi kwana biyu yasa fatarta takara haske da sheki gashi saika ra cika takeyi'_
_hijabin ta tasaka har kasa sanin datayi rana ce mutanen unguwar su duk zasu rika kallonta ana faman nunata ga Matar kamal matasa kuwa har wani duka mata sukeyi saboda girma mawa tun kafin ayi Auren ma bare yanzu'_
_nikab tasa tarufe idanunta ta sallame kowa Inna tabata turaren wuta dasu kuka daddawa takaiwa murja " kai Inna wai kezaki rika yimusu cefanen gidan su bayan sunada maza?_
_"bakomai ai sunfi karfin komai naga basa samun masu kyau shiyasa nake aika musu kije Allah yadawo dake lafiya'. tace to Inna'_
_karfe hudu na yamma kamal ya diro Zaria lokacin duk iyayen su na kofar gidan direban shi ya faka wannan karon harda odilin shi da Sauri suka bude mai bayan motar yafito cikin natsuwa yana sanye da shadda Arsh colour tayi mugun kar bar shi,_
_kana ganinshi kasan yana cikin lokacin shi yanufi iyayen duk suka fara fara'a musamman Baba Alhaji Wanda keta cewa " ga d'an gidan babanshi Allah yakara tsaremin kai kamalu'_
_Baba Suleiman kuwa farin cikin dake cikin zuciyar shi baya faduwa don dole yayi Alfahari da haihu war shi ga ladabi ga biyayya ga uwa uba dauka ka da Allah yabashi Baba umaru wato mahaifin Husnah shi kanshi yanajida d'an dan uwan shi'_
_Kuma miji ga Autar shi Husnah ba Abinda sukeyi sai samai Albarka yana duke har saida suka bashi izinin shiga daga ciki ya huta tare kuma da ganawa da iyayen shi mata_
_gefen Inna Habi yanufa Wanda duk suna gefen Gwaggo suna faman aikin girkin dare yagama leka ko ina baiga kowaba yana fito wa ya hadu da Safwan' yafara gaishe shi'_
_"ina mutanen gidan ne? Suna gefen Gwaggo ba tareda yakuma cewa komai ba ya nufi sasan Gwaggo don gaba daya ya kagu yasata a idanunshi'_
_saboda ita yabar aikinshi ya shigo Zaria a yau cikin sallama yashiga ciki Inna Amarya tafara "maraba da d'an Albarka' yanzu tashigo?,_
_" eh Inna nasameku lafiya? "lafiya lau muke, ya gaisheda Inna Habi ta Amsa cikin Kulawa Gwaggo tace " megida na ya zo ganin uwargida kenan' don dai Amarya batanan don haka nikeda mijin'_
_"ina taje ? Yafada cikin rashin sanin maganar tafito tayimai bayanin inda ta tafi ba damar yayi magana Amma ranshi ya mugun baci'_
_"da Auren nashi akanta take yawo mikewa kawai yayi batareda yakuma cewa komai ba yafita Gwaggo na magana ko jinta bayayi ko dakinshi bai lekaba yafito waje sojojin shi suka taso cikin sassarfa yace " no Am going alone'_
_yabude motar kenan zai shiga ya hango saukarta a mashin da nikab dinta ahannu Tacire tafitoda kudi ta sallame shi tafara takunta cikin salon tafiyar ta yana ganin tahowarta yakoma cikin gidan,_
_"mashin take hawa? tanbayar da yake wa kanshi kenan "matarshi abayan wani katon idanunshi harsun canja kala tsabar bacin rai'_
_ita dai takunta cikin Y'angarta har ta iso wurin su Baba ta gaishe su ta shige ciki yanata faman zagaye yakasa natsuwa tana shigowa batareda ta shirya ba taji anwani fisgo ta'_
_kafin tayi wani matsi harya hankadata cikin dakinshi sai Alokacin tashiga hankalin ta tawani fitoda idanu don Bata yi zaton ganinshi ba ayanzu'_
_" gidan uban wa ki kaje? tayi wuri wuri "bada ke nakeyi ba? Cikin tsawa " ya kamal nafadama Baba shi yace intafi kuma gidan Aunty Murja naje'_
_"amashin har kwangila ki hau bayan wani katon "how dere you? gaba daya yabirkice mata Bata taba tunanin zai iya fada haka ba'_
_ina wayar ki? tayi saurin zarowa Tamika mai ya sa mata number shi yayi plashing tashiga tashi ya katse" ga number na "from today duk inda kikeson kije kafadamin zanturo driver yakai ki"_
_" wallahi idan nakuma ganin kin hau mashin sai ranki ya baci "sannan meye dalilin ki na cire nikabi kika biyo hanya duk mutane na kallon ki?_
_" yaune suka Fara ganina? "nifa baza a hanani sake wa ba akan wani Auren dole ba idan mutum yaga bazai iya ba yasan y'anda zaiyi ya huta'_
_" cikin zafin rai ya fisgota saida hijabin ta ya cire dama Bata daura dankwali akanta ba gashi anyarfo mata kitso kanana mai steps abinka dame suma'_
_gaba daya kasa cewa komai yayi yafara kallon halittar jikinta komai nata abin burgewa ne gashi din kin jikinta Riga da sket ne yadan kamata rigar ma fitted gashi komai ya k'ara hab'aka Masha Allah_
_kallon ta kawai yakeyi duk jikinshi yamutu cikin sauke murya " Asmah please kibi Abinda nake fadamiki tayi saurin fisgewa cikin tsiwa'_
_"ya Kamal kacirewa zuciyar ka zanzauna dakai tun wuri ka saukemin wannan Auren dolen gaba daya kallon mamakin ta yakeyi yama rasa abin fada '_
_"ki shirya zaman Auren dole idan har nagama course dina zamu tafi Lagos ki Kwan tarda hankali kiji dad'i ki yimin rashin kunya kisha wuya barikine ba Wanda zai Am sheki'_
_"zamu gani cikin nidakai w'anda zai ci riba tafigi Jakarta dakuma hijabin ta tashige tabar shi awurin ya runtse idanunshi ya na dayasanin zuwan shi_
_"saida tafita tasaka hijabin ta daidai ta kanta koda tashiga Bata nunama kowa komai ba tayi dakin Inna,_
_yadade yana dafe da gefen zuciyar shi bashi yasamu natsuwa ba saida aka Kira magrib yamike yawatsa ruwa tareda dauro Alwala ya nufi masallaci'_
_Sanin data yi yana Garin Bata kuma y'ar da tafito koda tsakar gidan ba Inna datayi magana tace kanta ke ciwo koda za akai mai Abinci kin zuwa tayi saidai bilal Inna ta bamawa'_
_washe gari kuwa tun karfe shida yabar Zaria tana fahimtar yatafi tasaki jikinta taci gaba da shaanin gabanta saidai Abinda Bata ganeba wani text da ake turo mata kwanan nan'_
_yauma tana kwance wani yashigo kuma ya mugun daukar hankalin ta._
_(Alhamdulillah Ala kulli haleem, I always tnk my Allah for blessing me more &more)_
_"wayene wannan yake turo mata irin wannan text din? andauki kwana ki kullum sai anturomata wani daban harta nunama Fatima tace kodai mijinki ne'?_
_"no wannan mai shegen girman kan. bashi bane inada number shi "OK tokijamai kunne koma wane ne yasan cewa kinada Aure tayi shiru kafin tayi tunani dole ta takama koma waye birki'_
_yauma tana kwancen yakuma shigowa. (I am Always Lucky in my life ) ta buga tsaki tafara typin reply ( don Allah koma waye yadaina nasan kai musulmi ne kuma duk musulmin kirki yasan darajar Aure don Allah kadaina inada Aure akaina'. ta tura_
_" kuma turowa akayi (dole inyi Alfahari nagode Allah take care bye)_
_tunda ga ranar Bata kuma ganin sakon ba rayuwa nata tafiya har gashi Allah yakawomu lokacinda su kamal suka kammala course din su cikin nasara har ya fadama Baba Alhaji cewar cikin satin nan zaishigo Zaria daganan zai wuce legos'_
_"Baba yayi dariya kamalu matarka ta shirya kenan ko? Yayi shiru kamar baban na ganinshi " baba duk y'an da kace haka zanyi yace to madallah idan ka shigo zaku wuce tare"_
_Ajiyar zuciya yayi " nagode Allah yakara girma da dauka ka "Baba yace Ameen Allah yamuku Albarka baki daya'_
_lokacin da Baba yagadama Inna Habi tafara matso hawaye " yaya tun yanzu? "Kaji Habiba to sai yaushe zata tare bayan mijinta na bukatar hakan' yaya don rashin kunya shi yace Tabashi?_
_" a'a Habiba. Baruwanki kedai ki shirya diyarki kawai " to yaya gaba daya jikinta yayi sanyi sosai haka tasamu Inna Amarya " kinji danki satin nan zasu wuce da diyata'_
_Allah yakaimu lokaci yaya lokacin data fadama Husnah kasa cewa komai tayi saida ta bari Inna Habi ta kauce ta nufi dakin Inna Amarya tana shiga tasa kuka har suna rige rigen fitowa daga cikin dakin itada baba umaru_
_"ke lafiya Meya faru? " ganin Baban ta taja bakinta ta yi dif saboda tasan halinshi yafi su baba Alhaji zafi tace " bugewa nayi baba yace " kaji shirme yayi ficewar shi waje yana fita taci gaba "_
_" Inna don Allah ki taimaka ki hana ya kamal tafiya dani wallahi bana son shi shima kuma bayasona fadane kawai bazaiyiba'_
_wani ice data wawuro tace " wallahi kina kuma cewa tak saina shemeki " inbanda dibar Albarka kibaro dakin uwar ki ni kizo kinamin hauka Allah yasa yau idan kunje legos din ya yanka ki_
_"bayasonki Amma shida ya ke yasan mutunci bai fito yafada ba ke "Husnah kirufawa kanki asiri ki kuma rufa mana kifitar damu kunya takoma nasiha kiyi biyayya zakiga ribar abin don haka kije Allah ya yabada sa'a tashi ki wanke fuskar ki kar yaya ta gane'_
_haka ta wuce batada zabi tasan bamai goyon bayanta yasa dole ta hakura tana jiran lokaci gashi sai wani sabon gyaran suke kuma yimata sai dure dure sukeyimata wannan karon harda Inna Amarya tana Bata irin nasu na shuwa'_
_yaune kamal ya shigo Zaria da nufin washe gari zasu daga zuwa legos shida uwar gidan wato Husnah kamal Ibrahim....β_
*mu hadu agidan colonel kamal Ibrahim fan's muga wane irin zama za a kwashe*
*godiya Mara adadi masoya littafi n Auren soja Allah yabar kauna da soyayya*
*daga taskar matar soja*π¨ββ
[3/9, 2:22 PM] Feenat Marubuciya: πΈπΈπΈπΌπΈπΈπΈ
*AURAN SOJA*π¨ββ
_patients love &sacrifice_
Story writing by
*Fenerh*
Dedicated to
*my lovely Daughter JAMILA SANI HASSAN Allah yaraya minke ya shiryaku duka keda kannenki AMMAR &MUJAHED*
*wow fan's kuna sani rawa da girgiza saboda comment dinku na tsuma ni kucigaba da gashi suya sai Allah yakaimu Salla love you All*
19&20
_tunda Husnah taji labarin kamal ya iso hankalin ta yakara tashi tafara kuka don taji ana maganar yana zuwa tafiya zasuyi Inna Habi tafara lallashin ta tana me jin tausayin ta'_
_"kiyi hakuri haka Aure yagada kowa haka ya fara kuma baga wayaba idan har kinada matsala ki kirani kodan gidan Amarya yayi miki ba dai daiba ki kirani'_
_"toh Inna tafada tana me share hawaye, tun zuwan shi baisata a idanunshi ba koda Inna Habi tagama hada mata kayanta bilal yakai su mota domin yaranshi su zasu fara wucewa da mota sukuma subi jirgi idan Allah yakaimu'_
_"Baba Alhaji yakira shi yamai nasiha da ya kula da kanwar shi tsakani da Allah saboda batada kowa sai Allah sai kuma shi yace insha Allahu Baba zankula da ita'_
_"Inna tasa aka kiramata shi da dare shine karon farko da har ta nemeshi ita da kanta " ga y'ar uwarka nan kaji tsoron Allah idan ka cutar da ita kaida ubangiji tashi katafi" ya dade atsugune kafin ya tashi yace nagode Inna yafita'_
_"kasan cewar tafiyar tasu bada wuri zasu tafiba yasa duk y'an uwanta sunzo yimata Allah ya kiyaye su Safwan sai tsiya sukeyimata " wai yanzu dole Inna ta kula mu tunda duk yaranta suntafi ' itadai ba ta cewa saboda tagama sanyi'_
_"Shikam kamal yana cikin farin ciki ko fuskar shi ka kalla sai kaga wani irin annuri na fita acikin ta komeye dalili ?oho.bai damu da sai yaganta ba saboda yasan very soon zasu kasance tare su kadai'_
_"karfe biyu na rana suka fara shirin tafiya yashigo cikin gidan gefen Gwaggo duk suna wurin harda ita suna yimata nasihohi sai kuka takeyi ita kanta Inna Amarya taji tausayin ta bare kuma Inna Habi da tafi kowa damuwa'_
_duk su Aunty kareema sukayi mai sannu ya duka yace mu zamu tafi jirgin zaitashi karfe uku so zamu tafi Kaduna tacan jirgin zai tashi._
_"suka fara yimasu fatan Alkhairi da kuma sa Albarka Inna tace " tashi kuje Husnah Allah yabaku hakuri da juna kinji' takuma fashewa da kuka dasauri yafita dakin zuwa waje'_
_"duk iyayen su maza na wurin ga motar da zata kaisu Kaduna tana jira sojan ne yafito yayi saurin bude musu motar lokacin suna tafe sunrakota sukansu matsar kwallar sukeyi_
_suka sakata bayan tana kuka tanaji tana gani shima ya shigo bayan bayan yagama sallama da duk jama ar dake wurin iyayensu na daga musu hannu suka wuce tana waigensu tana faman sharbar hawaye'_
_kallon ta yayi ganin batada niyyar daina kukan yasa hannun shi yajanyota jikinshi tayi saurin matsawa tareda maka mai harara" burinka yacika ka ra bani da gidan mu toko wallahi ka shirya kwasar bakin ciki don wannan kukan saina fanshe shi'_
_"murmushi kawai yayi ya janyo wayar shi yayi picking saboda kiran dake shigowa cikin wayar' " hello baby am coming don't wory' tawani irin juyowa " baby? Mace? Kuth Ashe Akwai bala'i_
_gaba daya kukanta ya dauke jin yana waya da wata macen " oh ni Allah komai zanje in tarar oho?_
_cigaba yayi da dannan wayar shi har suka shiga Kaduna Alokacin Zainab takirata ga sunan zuwa filin jirgin kafin sutashi tayi mamakin irin mugun canjin dataga Zainab din tayi tayi wani irin mugun cika"_
_baki ta saki " sister wata biyu kawai kinyi irin wannan canja wa "eh kema idan kika Kwan tarda hankalin ki zakifi ni canja wa ta share ta " wai meye sirrin ne? cikin rada tace " baby zakusamu"_
_tazaro ido cikin farin ciki" yanzu cikine dake? "Uhm wata daya da sati biyu yanzu ta buga tsalle ta rungumeta ta Wanda har Samir ya rugo da gudu don da suna gefe suna magana atsakanin su"_
_" a'a Husnah' kirufamin asiri karki yimin asara kibita ahankali Akwai ajiyata gaba daya kunya ta rufe Zainab saboda ga kamal a wurin shi kuwa yi yayi kamar baiji komaiba'_
_"sunsha hira har zuwa lokacin da jirgin zai daga ana kiran fasinjoji su shiga sukayi sallama cikin sanyin jiki suna dagawa juna hannu ' jama'a saiga Husnah a jirgin ikko sai muce Allah ya saukesu lafiya'_
_"first time ajirgi haka ta kankame jikinta har ya daga baiyi gangancin kulata ba don karta badashi yasan kiris take jira tayimai rashin kunya'_
_sun sauka lafiya motoci biyu na soja suka tarbeshi duk sojojin suna saramai kasan cewar basa tareda kaya daga ita sai jakar hannunta shiga sukayi zuwa barikin da yake zama'_
_wannan karon mota daban ta shiga takame abaya Hmm fan's ku hango min uwar gidan colonel kamal abayan mota Lol, gaba daya jinta takeyi a sama musamman yanda sojojin ke Bata girma motar ma bude mata sukayi'_
*DODON BARRACK*
_shine tagani a bakin katon gate din da suka nufa baki tasaki tana kallon ko ina da suke wucewa har zuwa kofar gidan nashi dake cikin officer's quarters'_
_"masha Allah ko ina fulawoyi ne a shinfide abakin gidan har zuwa bangon kofar shiga main falon gidan bude mata motar sukayi tafito cikin takunta ta kara gyara gyalen ta ya matso kusa da ita yaruko hannuna ta'_
_"welcome to your house ta so ta fisge hannun ta Amma ganin yara nshi ta ko ina yasa ta daure yafara takawa tana biye da shi har zuwa cikin falon"_
_wani irin kamshi mai kwantar da hankali yafara yimata sallama ko ina masha Allah kujerun falon Kansu abin kallo ne ga gefen dining ga kuma wani irin katon flat screen duk acikin minti kadan takarewa falon kallo'_
_"ya sallami yaran shi dake biyeda su yace suje saiya nemesu gobe' suna fita ta fisge hannuna ta ta buga mai tsaki ya wani irin fisgota'_
_"inason wannan yazama karon karshe dazaki yimin rashin kunya karki kuskura ki kara yimin tsaki inba hakaba zaki fuskanci hukunci na ki kiyaye'_
_ya saketa ya wuce war shi ciki ta durkushe akasa " shiken tashiga uku ankawota inda zata mutu da ranta ta Dade tana kuka kafin ta samu kujera daya ta kame'_
_kasan cewar tana fashin Salla yasa Bata wani damuba Amma ahalin yanzu tana bukatar tayi wanka ta canja pad din dake jikinta'_
_ganin har zuwa lokacin bai fitoba yasa tamike ta nufi hanyar dataga yabi tasamu dakuna kusan uku ne ajere ta tura na farkon cikin sa'a yabude dakin komai Akwai aciki tundaga kan gado har zuwa sif da kuma mirror'_
_Tacire mayafin jikinta tareda ajiye jakar hannun ta akan side drower tafitoda pad da kuma extra pant din ta ta duba wata kofar dake cikin dakin tasan cewar bayine tako tura tashiga ta samu komai na bukata Akwai tundaga kan sabulai detol ga kuma su towel arataye manya da kana na'_
_wankan ta tayi fes tafito tafara tunanin mayarda kayanta tasamu anshigo mata da akwatuna wato kayansu sun iso ta bude tafitoda material mai laushi pink colour doguwar Riga fited tayi mugun kyau'_
_gaban mirror takoma tafara fitoda mayu kanta tana jerawa tabude sif din tafara jera kayanta aciki Amma kayan akwatin Auren ko tabawa batayiba ta kwashe su gefe'_
_"jin cikinta nakira ciroma yasa dole takuma fitowa falon