Showing 15001 words to 18000 words out of 66141 words

Chapter 6 - Auren Soja Book Complete Hausa Novels by Feenerh..txt

Feenerh   

17 Jan 2025

18567

safe content irin na ma aikata yana fakawa duk sauran Abokanshi suka nufosu Samir direct gefen Zainab yanufa Abokansu nayimai tsiya'_






_"to tsohon tuzuru ai saika jira mu watse ko' ai bai tsaya sauraran suba ya sungumeta sai ciki suna yimai ihun gauro yayi mata ganin haka Husnah tasa kuka saboda kamal ya hanata fitowa daga cikin motar_






_duk Abokan nashi suka koma kanshi "yanzu Don bazaka hakura ku tareba ka dakko yarinya " toh kudaiyi ahankali "_


_"dakukayi naku waya hanaki? banason sa ido kungama tafiya ta " Don bazaka bari muyi siyan bakin ba? Motar shi kawai ya fada "saida ya tayar yabad'esu da kura yawuce sunata yimai tsiya"_




_sai yanzu hankalin ta yafara tashi tuni kukanta ya tsaya tafara zaro ido saida yadanyi nisa kadan ya tsayar da motar yadan jima acikin motar kafin yabude ya yafito_




_bayan kawai yanufa yabude " kidawo gaba yafad'a cikin wani irin cool voice ita dama tagama shiga taitayinta_




_ganin takasa motsi ga wani irin had'ari da ya hadu ya dan rankwafa yasa hannu ya dagota kamar kwai ya manna ta a gefen jikinshi wani irin lafiyayyan kamshi ya ziyarce ta ahanci badon ta shirya ba ta lafe ajikin nashi'_






_y'an da tayin shima ya mugun saukar mai da kasala ya riketa harsaida yasata agaban motar sannan ya shiga cikin Sauri saboda anfara yayyafi Ahankali yake tukin kamar bayason yakai ita kuwa tuni taja mayafinta katon tarufe fuskar ta yana tafiya yana kallon ta harsuka karasa'_




_dan karamin plat dinda aka bashi domin yin course din shi lokacin ruwa ya gwabce kamarda bakin kwarya ya kalli y'anda take kara kudundunewa acikin mayafin"_










_yakai hannu n shi kan nata "Asmah" yakira ta cikin wani irin sauti Wanda saida ta kusa kware wa da mi yau tabude fuskar ta takalle shi shine kuwa?_






_"Asmah" yakuma fada taja jikinta tabude kofar tafita duk da ruwan dake sauka shima yafito da Sauri " muje ko" " ina zamuje? Tafada cikin zare ido "muje ciki kinga ruwa na jika ki'_






_ai kuka kawai Tasamai tafara yarfa hannu " ka mayarda ni wurin su Aunty nidai bazan shiga nan gidan ba gaba daya burgeshi tayi yanda take shagwabar tana jijjiga jikinta komai na motsawa ai tuni yafara manta waneneshi ?_




_ga ruwa na sauka akan su yana kallon kyakkyawar fuskarta ga lips dinta da ruwa ke tabawa suna she ki ya matsa gab da ita yariko West dinta ta waro ido " don Allah ya kamal ka mayarda ni....ai tuni tayi dip saboda rungumar da yayi mata".................✍_






*saboda farin cikin ku shine nawa my Fan's shiyasa na kokarta nayi muku typin*






*nidince dai Matar soja kuci gaba da biyoni inayinku masoya*
[3/8, 8:40 AM] Feenat Marubuciya: 🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_Patients love &sacrifice_




Story writing by
*Fenerh*


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*





15&16
_Gaba d'aya ta gama tsorata da lamarin kamal " wai meye yakeyi haka? Yak'wa k'umeta kamar wani baby ko numfashi Bata iya fitarwa da kyau lallai wannan mutumin d'an iska ne_




_numfashi kawai yake saukar wa garuwan na sauka ajikin su ganin baida niyar Sakin ta ta fara ture shi Ahankali ya saketa ya sunkuya ya dagata kamar wata Babyn roba sai cikin gidan'_






_tana shure shure tareda cewa "ka Ajiye ni banaso wai meye haka ne? Saida ya shigarda ita cikin dan karamin falon ya sa hannun shi yafara kokarin cire mata mayafin tafara fisgewa hadeda kuka " banason iskanci ni kabarni akan me zaka wani fara tabani"_






_"Akan kina halali na' yafada atakaice yana me kallon ta cikin ido ta kalle shi awulakance, "Aure? Tayi murmushi " wallahi ba Aure bane wannan Auren dole dai"_




_ya kalleta cikin sanyin jiki Yama kasa furta mata komai saboda maganar ma wuya take yimai "Asmah" tayi saurin ja baya "a'a yaya kamal Karka fara please'_






_" why did you hate me Asmah? Cikin dakewar zuciya tace " be course you hate me too. "Sannan duk tsawon zaman gidan mu dakai baka taba kiran suna na ba sai saboda an hadamu Auren dole A yau kafara kirana'_






_cikin kasala yace " please stop it Husnah" cikin mutuwar jiki "wane laifi na taba yimiki? Idan rayuwar baya kike tunawa kinyi kuskure" bcos u don't no anything_




_"Husnah" ta daga mai hannu " ya kamal nagane nufin ka "wato kana min dadin baki saboda insaki jiki dakai ka cuceni nasan nufinka tun farko ban mantawa tun ina karama Kaine mutum na farko da ka fara kallon jikina"_






_" kuma nine na karshe da zai kalli jikin ki kici gaba da boyewa nagode sosai" don yalura harda tsoro yasa ta iya bude baki tana musun magana da shi zaikoyi maga nin ta"_






_"ki cire wannan kayan kar mura ta kamaki' ya furta Ahankali ta murguda baki " nibazan canja ba' yace " left for you ya shigewar shi daki_




_yana wuce wa ta yi Ajiyar zuciya tana mamakin kanta wai itanan tayi wayone tayi mai haka kar yace zai kuma taba ta'_






_Ahankali takebin dakin da kallo "d'an karamine mai dauke da kujeru guda hudu sai kuma kayan kallo gidane dai na zaman mutum daya " tab dijan ita ya za ayi ta kwana gida daya da ya kamal'_




_itafa Bata gane mai yake nufiba da ya wani canja mata gaba daya ya sakko yana wani lallabata " duk ina bakin ranshi da kuma zuciya? Itafa so takeyi ya kulata suyi baran baran har Auren ya mutu"_




*nikuwa nace sory Husnah Auren soja mutu ka raba*




_tunda ya shiga cikin dakin yake tunanin magan ganunta wato tsanarda tayimai har takai ta iya yimai rashin kunya;_




_"u are mistaken Husnah " ya Dade yana tunani kafin ya mike ya iya canja kayan jikinshi zuwa jallabiya fara kal yafito yasameta arakube akan one seater tana ta rawar sanyi ga shi har zuwa lokacin ruwan bai daukeba"_




_tsaye yayi akanta yana kallon y'anda take rawar sanyi cikin taushin murya ya furta" ki tashi ki cire wannan kayan. Takara cure wa wuri guda tayi mai banza ai tuni zuciyar sojojin ta fara aiki'_




_ya fisgota batareda ta shirya ba har gyalen dake jikinta ya cire dinkin jikinta ya bayyana gashi duk sun jike sunlafe ajikinta "yabi jikinta da kallo tayi saurin kare kirjinta cikin dakewa yace wuce muje ki canja kayan nan_




_ba shiri tabi hanyar da yafito yabiyo don taga alamar ba wasa bayanta yabi suka shiga ciki yanuna mata ban dakin ya zaro wata jallabiya irin ta mata ya mika mata ta karba tareda cewa " ai dole a Ajiye extra kodan matan banza yace " what? Tadauka azuci takeb zancen batasan yafito fili ba"_




_kallonta kawai yaci gaba dayi saboda baima San Amsar da zai Bata ba, taja tayi tsaye, " kicire' ko ni incire miki" ai da Sauri tayi bayin ta kulle gam da makulli saida ta kuma watsa ruwa kafin ta fara tunanin ya zatayi?_




_kayanta duk sunji ke harda inner wear's din dake jikinta " yanzu haka zan zura wannan rigar ba bra ba pant; ganin lokaci na tafiya dole hakan ta zura rigar gashi kirjinta ya nuna sosai acikin rigar saboda ta dan kamata ta kalli jikinta ''yanzu haka zanfita; gashi wannan mai shegen kallon na cikin dakin kuma har mayafinta ta shanya"_




_towel dinda tagani a rataye a ban dakin ta janyo ta rufe jikinta tafito still yana tsaye yana kallon kofar bayin ta dukar da kanta ta wuce shi yana kallon bayanta'_




_me wannan Yarinyar keyi haka? tawani rufe da towel Hmm! Falon yafito tana rabe akan kujera "idan kinajin yunwa ga Abinci a nan ya nuna mata wani d'an karamin center table ta kalle shi awula kance" nidai kamayar da ni inda ka dakko ni._




_"idan naki fa? Yafada kamar ba shiba ta yi mai banza "idan kin gaji da gadin dare nayi sai kishigo daga ciki ki kwanta. Yajuya abin shi cikin dakin yabarta awurin'_






_ta kai kusan hour guda tana faman gyngyadi akan kujera duk jikinta yayi ciwo gashi yau Garin da sanyi sosai ruwan da ya dauke zai kuma dawowa ga walkiya Abinda tafi tsoro da ruwan dare_




_don tasan tsawa zata biyo bayan ta haka kuwa ana buga wata walkiyar tsawa ta biyo baya Wanda tayi sanadin daukewar wutar lantarkin ai tuni ta mike tsaye tareda to she bakinta jiki na rawa tafara lalaben hanyar dakin"_




_takuma fara data sanin barin wayarta gidan Aunty Rashida' ga duhu a hakan ta laluba har takai bakin kofar ta hango dan haske na fitowa daga cikin dakin Wanda take tunanin wayar shi ce ya kunna_






_sadaf sadaf tashige tana tunanin yayi bacci Amma ga mama kin ta yana tsaye yana Salla ya bada baya haka ta lallaba ta haye dan gadon tareda lullubewa da bargonda ke kai'_




_ganin ya dauki lokaci yana Salla tace " Allah ya kyauta wato hada salloli yakeyi har bacci ya dauketa ta farko yana kan dadduma yana lazimi can taga ya mike ya kuma tayarda sallar"_






_mamaki ya kamata wato nafiloli yakeyi Hmm "Ashe da sauran imanin bai zubar a gidan soja ba taja bargonta taci gaba da bacci'_






_saida aka kira sallar Asuba ya mike domin yaje yaga halinda take ciki sai ya ganta a dukunkune a cikin bargo " dariya ta bashi ya matsa kusa da ita yana mai kallon fuskarta ga gashin kanta duk ya bazu akan filo "Alhamdulillah'_




_ya furta ahankali domin bai taba ganin sumar kanta ba tasha gyara ta na daukar ido yakai idonshi kan lips dinta da suke burgeshi musamman idan tana magana " Husnah " ya furta Acan kasan makoshin shi'_




_"yakai hannunshi kan sumar kanta yafara shafawa Ahankali domin shidai yana son suma ajikin mace gashi Allah ya bashi mace data hada komai da yakeso'_






_tayi juyi hade da mika Wanda tayi dalilin zamewar bargon dake jikinta rigar ta ta bayyana gashi daman ta cire bra kuma rigar wuyanta ya dan bude yabashi damar hango saman kirjinta gashi Kansu yafito ta cikin rigar_




_Da Sauri ya dafe kan gadon Wanda yayi sanadi yar bude war idonta ganinshi atsaye akanta yasa tayi saurin zabura ta tashi zaune rigar ta kuma sauka yakuma bashi damar hango fararen na shanunta'_




_Addu'a r shi bai wuce suka rasa fitowa filiba ya gansu da kyau ita kuwa sai zaro ido ta keyi ganin yakasa motsi yasa ta kalleshi taga ita yake kallo kuma ba fuskar ta ba tabi saitin idonshi taga me yagani ajikinta?_




_ai wani ihu data buga saida ya saita hankalin shi ya ce " lafiya? Tasa mai kuka ni wai me yasa kake kallo na ne? "Saboda kinada kayan kallo ne. Yafada Ahankali"_






_ta kalle shi akaikaice tareda rufe jikinta da bargo ya juya dakyar Aranshi yake cewa " dama bantsaya tashinta ba ga shi tajamin wanka batareda na samu komai ba,_






_saida yayi wankan kafin yayi sallar Asuba, itama tana gani ya tada Salla tayi saurin shigewa bayin tayi wanka sannan ta dauro Alwala tafara duba kayanta na jiya ta mayar taga basu wurinda ta shan ya ta zaro idanu domin harda pant da bra "to ina suke?_




_dole rigar ta mayar tafito ta samu gefe guda tana jiran ya idar yane mo mata hijabi ta yi Salla don shi ne ya ja mata da yanzu tana cikin y'an uwanta_






_" me kike jira kitashi kiyi Salla mana' ta turo d'an karamin bakinta " to ahakan zanyi Salla ba hijabi?_






_yamike da Sauri yafito mata dawani hijabi aleda mai kyau irin na larabawa tasa hannu ta karba cikeda mamaki " wato a harkar harda musulmai Hmm Allah zai kamaka wata rana_






_wannan karon ma afili tafada ya kuma jita yayi kamar baijiba don shi mamakin karfin halinta kawai yakeyi_






_tana Salla wayar shi tayi kara ganin mai kiran nashi yasa yana dagawa yace lafiya kira da Asuba?_




_"please ya kamal ka taimaka ka kawomin Husnah yanzu " Amma gaskiya rainin hankalin ka yayi yawa nine yayanka A yau? "Eh nidai karufa min Asiri ka kawota please baby na kuka'_




_a ina ka samu baby? " Zainab mana nidai kama Bata wayar." No zankawota muna zuwa, yakashe wayar dama itama ta idar kuma tanajin bayanin shi cikin Sauri ta karaso_




_"ya kamal mai yasamu sister? 'Muje. kawai ya furta batareda yabata Amsa ba " suna fitowa taga sojoji ta ko ina suna faman kaida kawo saboda Garin yayi haske'_






_wato jiya don yana darene bataga komai ba wani soja ya rugo da gudu yak'ame a gaban kamal" good morning sir" ya wani kara hade fuska " morning, yayi saurin bude motar da zasu shiga yajuyo wurin Husnah ya washe baki "good morning madam' kafin ta Amsa yace " Oga na our new madam be this?_






_"yes Emanuel take care of the house, "OK sir" make sure every were is clean before I comeback " yes sir ya kuma sarawa suka shiga da kanshi yaja motar suka tafi'_






_suna zuwa kofar plat din yace " ki shiga saina dawo' dama kamar tana kan kaya haka takeji ta bude motar tayi fice warta batareda tace mishi tak ba yabita da kallo harta fara nocking aka bude sannan yaja motar shi yatafi'_






_dama Samir ya matsu su iso shiyasa tana kwankwa sawa ya bude cikin Sauri " ya Samir ina kwana? lafiya kalau Husnah dama baby ce ke kuka tunjiya please help me talk to her'_




_"tana ina ne ? " tana ciki ki shiga tahana ni shiga dakin please ki Bata hakuri' " Karka damu ya Samir zata sakko' tanks sister'_




_takama hanyar dakin tana shiga ta hango ta a nannad'e acikin bargo sai Ajiyar zuciya ta keyi, takarasa da gudu' sis lafiya kike kuka waye ya yabaki?_






_takai hannunta tariko nata tasa wata yar kara " sis meye kikema kuka har idanunki sunkunbura haka? "Ya Samir ne' ta zaro ido " meyayi miki ? " mugune wallahi ka she ni yakeson yayi kalli hannu na kamar yakarye ta daga mata bargon tace kalli nan kigani nidai bazan zauna dashi ba'_






_"ta waro ido ganin jini azanin gadon tace " meye haka? " kema kinga ni ko ? don Allah kikira su Aunty kareema sutafi dani Zaria zan zauna da Inna fulera wallahi_




_"tab ya Samir din ne yayi wannan muguntar inaga Kamal mai kirar samu dawa ai wallahi yanzu zata kirasu Aunty suzo subar Garin nan tun kafin ma yadawo daukarta'...........✍
[3/8, 9:10 AM] Feenat Marubuciya: 🌸🌸🌸🌼🌸🌸🌸
*AURAN SOJA*👨‍✈
_patients love & sacrifice_




Story writing by
*Fenerh*





Golden pen writers Association.




❄we are bearers of Sooo golden a pen we write assiduously percieven no pain so magical our creative golden pen be hold our words A product of our pen savour our words for it will couse you no pain.❄


17&18


_Husnah fa tafara shiga taitayinta cikin rawar jiki tace " ina wayar ki? nabar tawa a bag dina. tanuna mata daga kwancen cikin Sauri ta dakko tafara Neman layin Aunty kareema'_




_"Aslm Amare' ba itabace Aunty nice' "oh kema Amaryarce ai, kina Gidanta ne? eh Aunty wayata na cikin jaka na barta, " OK dama yanzu muna gama shirya wa zamu zo gidan daga nan mu wuce Zaria don Baba Alhaji yace mu dawo da wuri' cikin Sauri tace Aunty harda ni?_


_"eh tare zamu koma Inna Habi tanata jamin kunne indawo mata da y'ar ta, taji wani farin ciki azuciyar ta '_




_"Samir yakuma lekowa cikin dakin " baby are you OK? Ta gabza mai harara tareda juya mai baya ita kanta Husnah rab'ewa tayi gefe burinta bai wuce ta ganta a Zaria ba ahalin yanzu'_





_"har su Aunty kareema suka iso gidan suna nan awuri daya ita Zainab na fama Husnah na famar cemata sannu sister "_




_ganin halinda Zainab din ke ciki suka fara yima Husnah fada" Amma kedai wallahi anyi sha sha sha kina kallon y'ar uwarki cikin wannan halin kika ki taimakonta'_




_"tafara hawaye " to ni Aunty me zanyi mata bayan mugun yariga ya gama cutar min da y'ar uwa" tafashe da wani kukan, Aunty murja me zatayi inba dariya ba ita kanta Aunty Rashida dariyar takeyi Aunty Kareema kam sai kallo"_








_"wallahi Baba Alhaji ya hada ya kamal da aiki' tab Akwai matsala inji Aunty murja, suka shirya ko ina suka hada mata ruwa mai zafi ta gasa jikinta tun tanajin zafin har ya ragu'_






_Samir daman yana ganin zuwan su ya bar gidan saboda kunya sun taimaka mata sosai kafin sufara shirin tafiya kuka tafara tareda rirrike Husnah "please sister karki tafi kibarni anan nikadai kema ki zauna Anan mana '_






_ta ce " wah? Aa Wallahi tafiya zanyi Allah yasada mu da Alkhairi tanaji tana gani suka tafi suka barta sai kiran Samir' din sukayi sukayi mai bayanin sun wuce'_




_Kawayen su dama su tunda wuri Samir ya bada mota aka mayarda su Zaria batareda sunga dakin Amarya ba harda Fatima'_




_saida ta ganta acikin mota hankalin ta ya kwanta saboda ganin takeyi kamar kamal bazai bari su tafi da ita ba'_




_Sun isa lafiya Inna Habi nata farin ciki saboda tayi kewar yaran nata sosai duk da Zainab ta tafi kenan saidai ziyara kuma_




_"lokacinda kamal ya dawo gidan domin daukarta yasamu sun wuce ranshi yayi mugun baci yafara yima Samir masifa " akan me zasu wuce batareda sunjirani ba? " sai kace sudawo yanzu malam ko kaje ka dawo da matarka don nasan duk saboda ita ne_




_'ganin zai Bata mai rai kawai ya wuce cike da tunani' gidan yakoma cikin sanyin jiki duk gaishe shi da saramai da sojojin keyi baisa ya lura da suba'_




_jiya kawai da ya kasance da ita acikin gidan yanzu da yashiga yaji wani irin daban gaskiya yana bukatar kasan cewa da ita akoda yaushe'_






_Husnah dai hankalin ta kwance agida baruwanta da kowa saidai kewar y'ar uwarta datake yi idan tagaji da zama ita kadai ta kira Fatima su shiga gefen Gwaggo' susha hirarrsu saboda batada damar fita wai an daureta da wani Auren damuwa'_








_"tunda suka dawo yake son kiranta awaya Amma baida number ta kuma yana jin kunyar ya tanbaya yasan halin Samir zaifara yimai surutu'_






_"yauma ya dawo da wuri yana kwance akujera sai faman tunani yakeyi wannan Auren kawai Ankara mai damuwa ne Yanajin kamar ya janyo sauran wata biyun da yarage mai a jaji domin ya wuce da ita legos'_






_"Samir ya shigo tareda cewa" gidan gauraye kai tsaye ake shigewa basai an nemi iziniba' "waye gauro? "Kai mana. "

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login