Showing 48001 words to 51000 words out of 104433 words

Chapter 17 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf

ahaka ba shida Maryam, tanada tarin baiwa dayawa yarinyar, dukda yasan cewa
wasu gayun sun rigashi
Kallansa Diyana tayi cikin rada tace "ya Adam kawai ni nagaji ma abar karatun sai gobe, yanzu
dare yayi sosai"

Idanunsa a lumshe bai iya bata amsa ba, sai kansa daya daga mata kawai

Mamaki yagama kashe Diyana, tarasa gane kan ya Adam, har yanzu Yaqi futowa fili ya nuna
mata yanda yakejinta aransa, to kode har yanzu duk wannan Jan hankalin nasa datake yana
nufin yace bai fara sonta ba?, ko yaya idan tahada jikinsu baida aiki saide ya lumshe ido amma
har yau yakasa baiyana mata yanda yake sonta, aikuwa inde hakane tadinga gasa masa aya a
hannunsa kenan harsai ya furta mata kalmar so, bazai iyu tadinga yin abu da jikinta da kalaman
ta amma yanata basarwa ba, zataga qarshen basarwar tasa.

idonta abude suke tana tunani tana kuma kallansa yanda ya lumshe ido, tana dariya qasa-qasa


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Tunda suka shigo gida take ta masa kuka ita yamaidata gida

Kujerar datake kai yazo ya tsugunna a gabanta, yadora hannunsa akan cinyarta yace "Baby
Dida, rigima kikeji ko? Kinga fa ruwa ake, kibari gobe saina maida ke gidan kinji?"

Cikin kuka tace "ai nasan ba maidani zakayi ba"

Yace "a a, zan maida ke, bakisan banason abinda zaisa ranki yabaci ba?"

Dago kanta tayi tace "kuma shine kakeyi ba" sannan ta maida kanta qasa tana kuka

Murmushi yayi yace "to naji, kuma nadauki laifi na, inde shan kayan maye ne yakesa ranki
yabaci ni wallahi nadena"

Tace "ai rannan ma haka kace"

Girgiza kansa yayi yace "Dida! Wallahi da gaske nake, idan kika sake kamani inasha nayarda ki
dauki kowanne irin hukunci ne akaina amma banda yin nesa Dani, kinji?"

Daga masa kai tayi batare datayi magana ba

Yace "yawwa, to kokefa, tashi Muje kiyi wanka, kicire wannan kayan, kinga duk sun jiqe"


Tashi tayi batare da tace masa komai ba tashige dakinta, shikuma yabi bayanta da kallo yana
ganin yanda surar jikinta tafuto acikin kayan sakamakon jiqewa dasukai, haqiqa ya yarda cewa
a yanxu kam yanason Dida, tunda haryakejin yanayin jikinsa yana sauya wa akanta



Washe gari dasafe dakansa yadauki Dida suka tafi asbiti wajan wani doctor yayi masa bayanin
matsalar sa

Likitan yabashi shawarwari akan yanda zaiyi Yaqi da shan miyagun qwayoyi, Sannan kuma ya
dorashi akan wasu magungunan, Wanda zai dinga sha koda shaye-shayen dayayi abaya sunyi
masa wata illar batare daya saniba


Haka suka dawo gida cikeda farin ciki, babu wanda yakai Dida murna, yau ya Fawaz yadena
shaye-shaye, haka al'amarin yaci gaba da kasancewa, Inda kwanaki suka qara ja, lokaci yana
qara wucewa


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Takardu ne a gabanta na handout, banda books manya manya dake jere a gabanta

Karatu take sosai, hankalinta kwance, dinkin doguwar riga ne a jikinta na atamfa, kanta Babu
dankwali, hakan yasa dogon gashinta kwanciya agaban qirjinta kasancewar gaba tawatso shi

Turo dakin nata akayi a kashigo, amma bata daga kai ta kalli kofar ba, saboda tasan cewa Babu
me shigo mata daki inba mamy ba

Saide kuka qamshin turaren dataji ne yasa tadago kanta Dasauri, Idanunsu ne suka hadu,
lokaci daya murna ta baiyana a fuskarta

Tace "ya Yusif!, Dan Allah kaine? Yaushe kadawo?"

Murmushi yayi Yazauna agefen gadon, daga wajan qafafunta, yace "zanyi miki Surprice ne
shiyasa nace kada afada miki yau zanzo qasar, but Dafarko dai ki sanar Dani me kikeci kika
koma haka?, Nihla idan na ganki ahanya fa daqyar Zan iya gane ki, anya kece kuwa?"


Murmushi tayi tace "Allah ya Yusif kaganka ko? Nide bari na kawo ma ruwa"

Tana fadar haka tatashi daga kan gadon ta nufi fridge din dakin domin kawo masa ruwa, Yusif
yabi bayanta da kallo yaga yanda hips dinta yake rawa acikin kayan, gaba daya Nihla ta sauya
masa, acikin wannan 'yan shekarun takoma haka, kokuma danya dade baiganta bane?
Komai yaqaru ajikin yarinyar Kamar ba itaba, lalle dole yadinga kaffa-kaffa da'ita Tun kafin wani
gayen yayi masa qafa

Yana wannan tunanin takawo masa ruwa da lemo ta ajiye masa, shide sai binta yake da kallo
harta farajin kunyar kanta, zama tayi tace "ya Yusif ya hanya, Yaya kabaro china?"

"china tanacan Nihla, na kawo miki tsaraba Mai yawa harda kaya, but nasan may be suyi miki
kadan, dannaga yanzu masha Allah, kinzama Babbar yarinya"

Murmushi tayi tace "a a fa ya Yusif, bawata Babbar yarinya nide"

Yace "kina zaune adaki ke kadai, ko tunani nama bakyayi ko"

Tace "ya Yusif kenan, tayaya Zan kasa tunaninka, kawai de karatu ne yamin yawa shiyasa,
kaga munata shirye-shiryen rubuta exam din qarshe, yakamata na maida hankali akan karatu
kozan samu sakamako Mai kyau, shiyasa duk nashiga damuwa ina zama adaki ina karatu"


Kallanta qaramin bakinta yake yanda take juyashi tana magana, baiso tadena yin maganar ba,
gaba daya Nihla tabashi mamaki, nema take ta susutashi, wani irin kallan luv yayi mata tace "no
kada kisake kirawa kanki damuwa inde kina tare dani, bakisan cewa ita kanta damuwar bata isa
tazo wajan kyakykyawar mace Kamar kiba? Tana zuwa zanyi ball da'ita namaye miki gurbinta
da tsananin farin-ciki"

Itama kallansa tayi tanajin dadin yanda yake sakata nishadi idan tana tare dashi, ko awaya
yakirata bataso yace mata saida safe, bare kuma yanzu datake ganinsa azahiri

Masu buqatar DANGI DAYA daga farko su nemi wannan number 09039066577,kokuma kai
tsaye suje suyi like na page dina zasu sameshi acan





Amnah El Yaqoub ✍️[7/2, 12:57 AM] El Yaqoub: ❣️DANGI DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}

Writing by Amnah El Yaqoub


Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493



Mutane dayawa suna cewa a posting din danayi na shekaran jiya basu gane gyadar miya ba
ba gyadar da'ake miyar taushe dasu amaro nake nufi ba, ita wannan gyadar miyar idan ki kaje
wajan masu saida kayan qamshi na girki, ana hadawa da'ita, wasu suna sakata acikin miyar ja,
tanada qamshi sosai, sannan jikinta baqi ne saikun fasa zakuga cikin ta da Jan duhu haka,
amma wasu suna kiranta da Diyar miya, Wanda basu gane taba kuma suje wajan masu saida
kayan qamshi irinsu citta da kanumfari suce abasu gyadar miya kokuma Diyar miya, insha Allah
zasu samu , Allah yasa kun gane




31&32




Tace "ya Yusif ga lemo nan baka shaba"

"baki zubamin ba ai"

Murmushi tayi tayi, tadauka ta tsiyaya masa lemon sannan tabashi, ya karba yasha Dan kadan

ya ajiye "to bari nabarki, kici Gaba da karatun ki nima zanje nahuta, anjima sai musha fira ko"

Cikin kunya tace "to ya Yusif Allah yahuci gajia" bayan yafita kasa cigaba da karatun tayi,
gaskiya ya Yusif yayi arayuwa, yana kokarin ganin yasakata nishadi akoda yaushe
Ahankali tatashi tafuto falon zuwa kitchen, mamy ma tashigo kitchen din tace "ai tunda naga
yashiga dakinki nasan cewa saiya hanaki karatun sannan zai futo, gashi yanzu yataso ki"

Dariya tayi tace " a a mamy, nice nataso da kaina, inaso nahada masa abinci"

Mamy tayi Murmushi tanajin dadi aranta, tace "um to Allah ya temaka ni bari na fice" daga nan
tafita daga kitchen din tsabar Nihla tana kokarin hadawa Yusif abinci


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Ahankali komai ke gudana, rayuwa natafiya yanda ya kamata awani wajan.
Tun Aslam da Ilham basu gane Dan qaramin cikin dake jikinta har suka dawo suka gane, sukaci
gaba da bawa cikin ta kulawa, Wanda yatasa sosai yanzu

Zaune suke afalo shida ita ta dubeshi tace "ya Aslam yau ba zakaje wajan aiki bane?"

"Ok koratama kike ko?"

Tace "a a, inaso mu kasance tare ne, bansan kanayin nesa dani, shiyasa na tambayeka"

"yau banda aiki me yawa ne, zanyi agida kawai, wai in tambayeki mana Ilham"

Tace "inajin ka"

"idan kika haihu wanne suna kikeso a sakawa babyn?"

Ajiyar zuciya tayi tace "gaskiya idan mace ce Anty Aysha zamusa, idan kuma namiji ne... Muga,
sunan wa yakamata musa masa.. Ina ganin sunan Babanku ko?"

Cikin farin ciki yace "Nikaina abinda nasa a raina kenan, inde na haifi mace, sunan tsohuwar
budurwata zansa
But idan namiji ne, kidena ma tunanin Wanda zamu saka, Dan already abokina Zan yiwa
takwara"

Kallansa tayi tace "wai ya Abba?"

Yace "yes, Abba zansa, because shine yabani shawarar yanda Zan shawo hankalin matata,
kuma shawara tayi amfani ta kaini zuwa wata jihar, wadda bantaba tunanin akwai wata jiha Mai

dadi kamarta ba"

Hannu tasa ta rufe fuskarta, wallahi maza kunyar su kadance, yanzu shi ya Abba dama shine
yazuga ya Aslam ayi mata wannan abun kenan, kana ganinsa shiru-shiru Kamar bazai aikata
ba

Kallanta Aslam yayi yace "har yanzu de kunyar ce?haba qanwar budurwa ta, yakamata adena
wannan kunyar haka"

Jikinsa ta fada tana murmushi, shikuma yadora hannunsa akan cikin ta yana shafa wa, tabbas
yanzu ne yasan yayi aure.



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Yauma suna zaune shida ita afalo, gaba dayansu suna kan doguwar kujera, yau kuma littafin
akdari ne a hannunsa yanayi mata bayanin sallah, da yanda zata gyara idan tayi rafkanuwa

Abin tun yana damun Diyana harya dena damunta, ace kullum karatu, karatu Yaqi ci Yaqi
cinyewa Kamar cin qwan makauniya
Ganin idan tayi masa shiga ta daukan hankali ma saide yagani ya lumshe ido baya iya yimata
komai yasa taci gaba yin shigar ta son ranta, tunda saide agani alumshe ido, batada damuwar
komai, ita irin tsoron nanma da'ake tunanin ji a first night Diyana bata nuna komai, kanta tsaye
take shigewa jikin mijinta ko'ajinta, kodan tasaba hulda da maza ne oho , kokuma Dan
tasaba shiga cikin su suyi fira da Komai ne yasa hakan oho

Amma batasan cewa tana bala'in kunna ustazun nataba, kawai daure wa yake

Karatun yake mata amma tana kwance ajikinsa ta dora kanta agefen kafadarsa, tana ganin
littafin, shikuma Adam yanayi mata bayani, shi yanaso maryam duk tasan wad'annan littattafan
saboda yasan bata sansu ba abaya, shiyasa yadage yana koya mata, yanzu idan sun gama da
littattafan ma, baqi zai fara koya mata na arabic, yanda zataji iya bude qur'ani da kanta ta
karanta,
Aishi yaji dadi sosai yanda maryam zata zauna tanaji ana karanta mata littafin addini tana koya,
yaji dadin hakan sosai, kuma ansamu cigaba acikin Rayuwar ta

Littafin yana hannunsa na dama, ita kuma tana daga gefen hannunsa na hagu, ahankali takai
hannunta ta sanya acikin masa hannun na hagu Wanda Babu littafin, idonta yana kan littafin
amma tana wasa da tafin hannunsa acikin nata, wani irin abu yaji yana masa yawo ajinin jikinsa
Hannun maryam yanada laushi sosai, yaso ya qwace hannun amma yakasa, haka yaci gaba
yana karatun murya ashaqe, agefe guda kuma yana jin dadin yanda take wasa da hannun

nasa, shiru yayi yadena karatun kawai yana saurarenta, Diyana taji yayi shiru tadago kanta ta
kalleshi, sai ganinsa tayi idonsa a lumshe

Dariya yabata sosai, cikin ranta tace ya Adam kenan, sarkin lumshe idanuwa, taci gaba da
abinda take

Ahankali yabude idonsa, duk sun qanqance, yadora su akan qirjinta, meyasa yake dagawa
maryam qafa ne? Har yaushe zai tausaya mata bayan yasan cewa itama tasan komai,? Ai yayi
hakuri, Tun ana jin tausayi kar adawo daukan haqqi kuma, ahankali Kamar me tsoron wani abu
yadaga hannunsa ya dorashi akan qirjinta, Diyana da batasan abinda yakeba kanta na qasa
kawai sai jin hannun ya Adam tayi akan qirjinta, wannan ne karon farko tunda take dashi dataji
faduwar gaba, gabanta yafadi, cak ta tsaya da wasan datake da hannunsa

Kallanta yayi, yayi wurgi da littafin dake hannunsa akan daya kujerar, Diyana tabi littafin da kallo


Ahankali yafara shafa qirjinta yana jin wani irin dadi aransa, yau kam bazai iya hakuri ba, gara
yafuto fili yafadawa matar sa yanda yake tsananin kaunarta, cikin sigar rada yanda ita kadai ce
zata iya jin abinda yace, yace mata "Diyanaaaa!, please inaso nasha"

Mamaki yagama kashe Diyana azaune, anya ya Adam ne kuwa wannan? Kafin tayi wani
yunquri yasaka hannunsa cikin rigarta yaciro guda daya tareda dora bakinsa akai, nan take ya
lumshe idonsa yanasha Kamar jariri, Diyana tafara kokarin tashi saboda yanda takejin tsikar
jikinta tana tashi, ga wani irin dadi da takeji, shikuwa Adam ganin zata tashi yasa yasake maida
ta kan kujerar yaci gaba da abinda yake, yayinda yamaida hannunsa bayanta yazuge zip din
rigarta gaba daya, nan take komai ya baiyana, Adam yana ganin haka ya haukace mata, wasa
yaci gaba dayi dasu, cikin faduwar gaba Diyana tace nashiga ukuna, ya Adam Dan Allah kabari,
nide wani iri nakeji, please kabari dan Allah "ta qarasa maganar muryarta na rawa

Dago da kansa yayi ya kalleta cikin ido yace"i luv u Maryam...., i really luv you so much
Diyanaaaaa.... Pls kibarni nayi yau Dan Allah..., kemafa kinsan Babu abinda zakiji"


Diyana kallansa take cikeda mamaki, amma kwata-kwata bata gane Inda maganar sa ta dosa
ba dayace Babu abinda zataji, Wato yanaso yace mata ba zataji zafi bane danya samu abinda
yakeso kome?

Miqewa tayi tsaye da qarfin ta, cikin sauri shima yatashi yafuzgota jikinsa tareda hade bakinsu
waje daya, Kamar mahaukaci haka yake kissing dinta, tsoro yakama Diyana, dama ya Adam
ya'iya wannan abubuwan amma yake fuska, Innalillah.... Wannan abun ai yayi yawa yawuce
tunanin ta, batasan cewa zai'iya nata hakanba
Bakinsa yazare daga nata yadauketa cak sai cikin dakinta, yana zuwa dakin yadora ta akan

gadon, ganin safiya ce yasa yasaki labulen dakin tareda kashe wutar dakin, yafara kokarin cire
kayansa, Dasauri Diyana ta runtse idonta

Mamaki yakama Adam, wai meyasa maryam take masa haka ne? Saikace batasan komai ba
shine zatake wani jin kunyar sa, ahankali yahau kan gadon, yashige jikinta, cikin sigar lallashi
yace "Maryam kin amince nayi?"

Tace "ya Adam gaskiya a a, ni wallahi tsoro ma kake bani, Dan Allah kabari yaya Adam"

Kallanta yayi yaga jikinta sai rawa yake, me maryam take nufi?
Kansa yadora a kasan wuyanta yana kissing harya gangaro yadawo kirjinta, sannan yace "kiyi
hakuri maryam, amma bazan iyaba"

Daga nan yaja blanket Yarufe su dashi yaci gaba da nuna mata tsantsar sosai, Tun Diyana
tanajin Dan dadi dadi harta dawo tanajin azaba, kuka tafara tana cewa yabari, amma Adam yayi
nisa, sai jinsa ma tayi yana karanto addu'ar saduwa da iyali

Batareda da Adam yasan ko Wacece matar tasaba, yashige ta zuciyarsa daya, kansa tsaye
yatafi beje mata da wasaba kokadan, Diyana ta callara uban qara tana dukansa, amma Adam
yayi shiru, Dan da alama ma Sam bayajin ta

Amatse yajita sosai, ga wani irin dadi dayakeji Kamar ya mutu, yanda yakeji Awannan lokacin
kokadan bazai iya hakura ya qyaleta wai da sunan tausayi ba, ahankali hawaye suka tsiyayo
masa daga idonsa, cikin wata irin murya yace "Diyanaaaa!" yaja sunan nata

Diyana kwa kuka take, idonta sunyi jajir, azaba take karba awajan sa kawai, Adam yace "Diyana
kiyi hakuri...."


Yaci gaba da cewa "kiyi hakuri maryam... Amma bazan iya denawa ba, Maryam bazan iya
rayuwa batare dakeba, Allah bazan rabu dakeba"


Diyana tana jinsa tayi banza da qyaleshi, kusan awarsa daya, sannan yadawo hayyacinta, a
lokacin Diyana bata iya bude idonta, azaba takeji Kamar hauka, Inda tasan haka akeji wallahi
da bazata sha duk magungunan da Mom dinta take dura mata ba lokacin bikin su, gashi tsabar
mugun ta itama hajiya Na'ila tazo ta dirka mata wani rannan, batada bakin magana saide kaga
hawaye yana silalowa daga idonta

Ahankali yake bude idonsa daya jiqe da hawaye shima, bargon daya rufa musu ya yaye
Yakalleta, Dasauri yadauke idonsa saboda ganin irin barnar dayayi, kunyace ta kamashi yakasa
hada ido da'ita

Yanzu dama maryam Virgin ce baisani ba shine yatafi Babu gargada? Innalillah...dole maryam
tayi kuka, abinda yamata ko wacce ta dade da sanin abun zataji a jikinta, gaskiya ya dauki
alhakin maryam dayake mata kallan yar'iska Tun tuni, bama shi kadai ba, duk family dinsu, but
meyasa take yawo da maza ko'ina? "
Ganin Babu me bashi amsa yasa ya yunqura yatashi zaune, Kallanta yayi idonta arufe amma
hawaye takeyi, Allah ya soshi baitaba fadawa maryam baqar magana akan yawon datake da
maza ba, yauda yashiga ukunsa

Cikin kuskurin kunya yace" Am, Diyana tah, kiyi hakuri dan Allah, ni wallahi bansaniba "

Cikin masifa tabude idonta tace" dama ai haka zakace, menene baka saniba ya Adam? Kasheni
kaso kayi ko? To Allah bai baka damaba "

Shiru Adam yayi yakasa magana, ya'isa yace baisan ita Virgin cefa yatarowa kansa December?

Dan haka yayi shiru, yasa hannu yadauketa cak, yashige toilet din dakin nata da'ita, nan take
yafara kokarin gasa mata jikinta sai masifa take masa amma kuma ta qanqameshi saboda
yanda takejin zafin Ruwan



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Hajiya Na'ila tana zaune tana tunani aranta, ko yarannan suna zaune lafiya, tajisu shiru, Allah
yasa de lafiya kawai, amma yakamata taje tagani da idonta, Dan tasan halin Adam da shegiyar
kafiya

tashi tayi ta shirya tafuto tasa driver yakai ta gidan Adam, nan da nan kuwa driver yacika
umarninta, ya ajiyeta tace yajirata yanzu zata futo, gidan tashiga sai kwala sallama take, amma
taji shiru, falon Babu kowa sai littafi ayashe akan kujera
Tace to ina Diyanan tafita kuma? Yarinyar nan batajin magana tana gani de yanda sukai aka
samu tadawo gidanta, ayi yara ace sune da zaman aure amma kaine daso su zauna lafiya?
Tace ai shikkenan, sannan ta danna kanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login