Showing 96001 words to 99000 words out of 104433 words
Chapter 33 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf
Daga nan yayi ciki da'ita
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tunda su Ibrahim Mai hakuri sukazo auren Nihla har suka koma Abuja Momy take ta tunani
akansa, yakamata ace tabashi shawara Mai kyau ko Allah zaisa yayi amfani da'ita
Wayarta tadauka ta kirashi, bugun farko kuwa yadauka "hajiya yaya mutanan gida, ya wajan
amare"
Momy tace "Alhamdulillah Mai hakuri, dama wata magana nakeso muyi ko Allah zaisa adace"
"to hajiya ina jinki, Allah yasa lafiya"
"lafiya kalau Ibrahim, saima alkhaairi, Wato Ibrahim gani nayi Tun rasuwar Aisha kusan shekara
biyar zuwa shida har yanzu kana zaune Babu aure, mezai hana kasamu wata matar ka aura?"
Baba yayi Murmushi yace "hajiya kenan, to yanzu Awannan shekaru nawa, Wacece zata
aureni, ai saide muci gaba da addu'ah Allah yasa mucika da imani, kuma Allah ya albarkaci
Rayuwar yayanmu"
"Ibrahim kenan, wanne shekaru gareka da zakace ba zakayi aure ba? Yartaka qwaya daya jal
Nihla? Yarinyar daba shekaru gareta ba? To gaskiya yakamata kasake shawara"
"to hajiya, wazan aura yanzu? Wacece zata zauna dani tsakanin ta da Allah Kamar Aisha ta?"
Kai tsaye Momy tace "Akwai Ibrahim, idan kabani dama akwai wadda nayaba da hankalin ta,
kuma ni azamana da'ita dakuma binciken danayi batada matsala kokadan, sannan batada
matsala da yarka"
"to Wacece wannan hajiya?"
"Adala, wadda take tayani da wasu ayyukan, nadade inama sha'awarta, tanada hankali sosai,
tataba yin aure mijinta yasaketa saboda matsalar abinci, baya bata abinci, danta daya namiji
kuma yana hannun ubansa, yanzu haka saida nafara tuntubarta da maganar sannan nazoma
da'ita, idan ka amince kawai sai ayi, kodan mutuncin Nihla ma"
Murmushi baba yayi '' to hajiya, inde tayi miki ai shikkenan, nasan bazaki hadani da wadda halin
ta yasha bambam dana Aisha ba, nagode hajiya, amma Kamar yanda kika fada dinne, zanyi ne
domin mutuncin yata "
Momy tace" to Alhamdulillah, Allah ya tabbatar da alkhaairi, saimunjika "
Daga nan sukai sallama
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tunda Doc tazo tadubata tayiwa Abba kashedi akan yarabu da'ita harsai ta warke, haka haqura
yanaji yana gani har Tsawon sati daya, amma mutuqar matsuwa amatse yake, saide yayi wasa
da ita kawai, ta hakanne yake ragewa kansa zafi
Yauma da rana suna kwance a dakinsa, yadora kanta akan qirjinsa yace "bani labari mana"
Tace "ni banda labari"
"toni nabaki?"
Tace "inajin ka"
"kin tuna lokacin da Aslam yakawo ni gida asume?"
"eh natuna, meya faru?"
"aikece Sanadin suman nawa"
"nikuma? Tayaya?"
Murmushi yayi yace "a lokacin jinake Kamar nasaceki wallahi, inajin sonki a raina sosai, Aslam
nafara fadawa amma bansamu goyon baya awajan sa ba, sai nace Zan gwada ki nagani idan
kina kishi na, na shirya nace muku natafi zance, amma sai cemin kikai wai nagaisheta, Hmm
dakinsan yanda kika sa kaina yasara ko, da bakiyi magana ba, naso ace naga kishina a'idonki,
dama da ina fita Zan dawo na zauna muyi fira afalon ki kalli kwalliyar dana miki dakyau, amma
sai kika hargitsa min lissafi na "
Murmushi tayi kawai
Yakalleta yace" idan kina tareda maza fa kidena musu murmushi, domin kuwa ba qaramin kyau
yake qara miki ba"
Murmushin tasakeyi tace "kaima haka"
Cikin sauri ya kalleta, lalle yana samun cigaba akan yanda Nihla take cigaba da yafe masa,
yace "da gaske?"
Tadaga masa kanta
Yayi Murmushi yace "na koya miki wani abu?"
Cikin sauri tace "a a wallahi, nagode, kabarshi basai na koya ba"
"to yanzu sai a zauna haka Babu abinda ake koya?"
Tace "um"
Yace "kema to bani labari, tunda kinqi yarda nakoya miki"
"ni banda labari, saide kai kaci gaba dabani"
"nima Babu labari, namanta komai yanzu, ki bari nakoya miki abun saina tuno daga nan"
Tace "a a"
Hannunsa yadora kan qirjinta yana shafa wa, ya sassauta muryar sa yace "please"
Shiru tayi masa, amma gabanta banda faduwa Babu abinda yake, a mutuqar tsorace take,
breziya dinta yacire gaba daya yaci gaba da shafa qirjinta, Tun yanayi ahankali harya dawo yida
sauri,numfashin sa nafita dasauri yace "Nihlaaaa... Laushi.....
Azabar da tasha Dafarko tatuna tafara yimasa raki, be fasa abinda yake ba daga qarshe ma ya
hade bakinsu waje daya
Duk yanda taso zillewa kasawa tayi, haka tabarshi yayi yanda yaso da'ita, amma kuka kam
tasha shi, bataji banbanci ba tsakanin sa dana farko, kuka take masa sosai, shima kansa abin
yabashi mamaki ganin wannan karon ma daqyar yashige ta, tana rungume a jikinsa yana
lallashinta yace "kina shan wani abu ne?"
Girgiza masa kai tayi, yace "kiyi hakuri to, zaki de najin zafin nan gaba kinji"
Ahankali tadaga masa kanta
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Haka Rayuwar taci gaba da wakana, komai yana tafiya yanda yakamata a kowanne bangaren,
har Tsawon wata biyu da satittika, zuwa wannan lokacin Adala ta auri baba Inda Mazawaje
family sukayi mata kara aka hadu aka rakata dakin mijinta dake Abuja bayan zaman sati biyu
datayi awajan danginsa har suka Dan saba da'ita sannan tatafi abujan, baba yana jin dadin
zama da matar sa sosai, haka Nihla tayi farinciki da auren mahaifin nata, kowa yanayin aure
yana Dan murmurewa amma awajan Nihla, babu wannan sai wata uwar rama ma data qarayi,
kana ganinta zakasan ta rame sosai, saboda har yanzu Muddin ya Abba ya nemeta tofa tanajin
zafi sosai, shi kansa abin har mamaki yake bashi, kuma har yanzu idan zai shiga daqyar yakeyi,
kullum sai yasha fama, hakan yasa tasaka abin aranta duk ta rame, ga ya Abba Babu wasa,
ranaku daidai ne bayayi, idan tayi korafi yace ahakane ai zata saba, babu yanda ta'iya sai
hakuri amma abin yana damunta sosai aranta, gashi bata fadawa kowaba ba
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
"wayyo Allah ya Adam nashiga uku, cikina"
"Innalillahi maryam ko naquda kike ne?"yafadi haka cikin rikice wa
" ya Adam Zan mutu, Dan Allah ka yafemin kaji, mutuwa zanyi "
Idon Adam yacika da qwallah ganin irin wahalar da Diyana take ciki, gashi tana kiran mutuwa,
yace" mariya kiyi hakuri, bari mutafi asbiti, ba zaki mutu ba kinji, kiyi hakuri "
Jikinsa na rawa yakira hajiya Na'ila awaya yafada mata, cikin tashin hankali tace suhadu a asbiti
Adam yasa hannu yadauketa gaba daya, yasa ta amota cikin sauri yaja motar sukabar gidan,
yana driving yana juyowa yana Kallanta, ikon Allah ne kawai yakawo su asbitin lafiya
Suna zuwa hajiya Na'ila ta kamata sukai ciki, likitocin ma suna karbar ta sukaga haihuwar tazo
kusa, Adam yakasa zama, sai zagaya wajan yake, hajiya Na'ila kuwa addu'ah take mata kawai
Bata dauki lokaci Mai tsawo ba kuwa cikin temakon ubangiji ta haifi danta namiji Mai kamada
Adam sak
Hajiya Na'ila tarasa Inda zata dora ranta saboda murna, shi kansa Adam abin ba qaramin dadi
yayi masaba, yau shine da dansa na kansa
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Bayan kwana shida suna zaune adaki ta dashi, tadubeshi tace "ya Adam nikam sunan wa zamu
sawa yaron nan ne? Nasan sunan Daddynku zakasa ko?"
Adam yace "a a maryam, bazan sa sunan Daddynmu ba"
Tace "to ya Aslam zaka saka?"
"A a, bashi Zan sakaba"
Cikin mamaki tace "towa zaka saka?"
Ajiyar zuciya yayi yace "maryam, Aslam dan'uwana ne, dama can akwai zumunci a tsakanin
mu, Karki Manta Allah ne yahadamu maryam, Inda danta iyayen mu ne ba zasuyi tunanin
hadamu aure ba, amma gashi kakanninmu sunyi wannan tunanin, badon komai ba saidon su
qara danqon zumunci a tsakanin mu, mu jikokinsu, kinga Aslam yasaka sunan Abba, dan haka
nima acikin mu jikoki Zansaka sunan wani"
Ajiyar zuciya tayi tace "hakane kam, gashi yanzu atsakaninmu jikokin muna zumunci sosai,
haqiqa auren zumunci akwai dadi idan har iyaye suka kauda kai akan yayan su, amma Muddin
akace yara sun samu matsala, har aka samu rabuwar kai adangi wannan yana bayan wannan,
wannan ma yana bayan wannan, to tabbas dole aure ya lalace, kuma dole kan mutanan
wannan dangi yarabu, yanzu de sunan wa zaka saka masa? "
Kai tsaye yace "Fawaz"
Murmushi tayi tace "to Allah ya rayamana ya Fawaz, Dida tayi miji kenan"
Gaba dayansu sukai murmushi
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Washe gari sunan Diyana, Tun safe Dida take fama da tashin zuciya, komai taci sai amai,
hankalin Fawaz yatashi, dan haka yadauketa suka tafi asbiti, suna zuwa kuwa aka gama yimata
gwaje gwaje, doc din yafada musu abinda gwajinsu yabasu
Fawaz yace
"Doctor, da gaske kake mata ta tana dauke da ciki harna Tsawon wata biyu?"
"qwarai kuwa Fawaz, matarka tanada ciki, Allah yasauketa lafiya"
Cikin farin-ciki yayiwa Doc din godia, suka Taho, ahanya ma yana driving amma bakinsa yakasa
rufuwa, gidan Diyana zai kaita wajan suna amma saiyai kwana suka tafi gida
Wannan ne karon farko daya taba kawota wajan ummansa tunda aka musu aure, ummah taji
dadin ganinsu sosai
Suna zaune afalo shida ita, Umma kuma tatafi takawo musu ruwa, yadubeta yace "gaskiya ko
Baby Dida, idan kika haifamin Baby me kama dake dakuma halaiyarki zanji dadi"
Ta kalleshi tace "ko"
"hakane, wannan shine fatana, naji dadi sosai, Allah ya saukeki lafiya, me kikeso nasiyo miki
amatsayin gift ki fadamin pls?"
Kai tace "bana son komai ya Fawaz, kawai sonake karabu da wannan abokin naka Wanda
yake daukan hankalinka zuwa shaye shaye"
Murmushi yayi yace "angama hajiya ta, saime kuma?"
Saida tayi farrr da'idonta sannan tace "saikuma zancen aiki, ka daure kafara zuwa Kamar yanda
kowa yake tafiya aiki, kadinga temakon Abbanku awajan ajikinsa, zaiji dadi sosai"
Murmushi yayi yace "angama Baby Dida, aini yanzu gaba daya nazama naki, sai yanda kikai
dani"
Ya matso jikinta yayi kissing kumatunta
Zaro ido tayi tace "Allah idan ummah tadawo taganka ko Babu ruwana"
Dariya yasaka, adede lokacin ummah tashigo falon hannunta dauke da lemo, bayan ta ajiye
musu suka qara gaisawa, Fawaz yace "ummah, please ki fadawa Abba na next week Zanfara
futowa aiki"
Farin-ciki yakama hajiya Abida tace "Alhamdulillah, Allah abin godia, toshknn Fawaz, yana
zuwa Zan fada masa insha Allah"
Sake dubanta yayi yace "am umma, daga asbiti fa muke, Doc yace Dida nada ciki"
Cikin sauri Dida takai Kallanta gareshi, sannan tarufe idonta cikin kunya
Ummah tace "alhmdllh, kuce niyau da labarai masu dadi kukazomin" ta kalli Dida tace "Dida?
Allah ya saukeki lafiya kinji yata?"
Dida tayi Murmushi shikuwa Fawaz yace "Amin ummah"
Sun Dan dade suna fira sannan sukai mata sallama suka tafi gidan Diyana
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Taron suna ya qayatar, Diyana da danta Fawaz sun shiga sun fita, wannan karon ma hajiya
Na'ila itace tayi kaka gida akan komai, ita ala dole sunan jikanta ake, Kamar de yanda tayi a
sunan Ilham
Gaba dayansu yaran sukam suna dakin maijego sunata fira, sai bayan sallar magrib ya Abba
yazo yadauki Nihla suka tafi gidan Momy
Suna zuwa Nihla tafada jikinta cikin murna, anan falo suka baje kolin firar yaushe gamo, shikam
yana kawota yafice
Saida sukai sallar ishsha'i sungama cin abinci, Momy taje daki tahado mata wani tsumi takawo
mata tace "ga wannan kisha, rannan Abba yazo namanta ban bashi yakai miki ba"
Jikin Nihla yayi sanyi ta karba tace "Momy ni wannan abun banason sha"
"shirman banza, meyasa zakice ba zakisha ba? Cemiki akai wannan rawar kan na Abba abanza
yake miki?"
Cikin shagwaba tace "to Momy shima tambaya ta yakefa wai kona sha wani abu.. ni... ni wallahi
Momy auren nan inaa"
Ajiyar zuciya Momy tayi, ta kalleta dakyau tace "Nihla, shiyasa naga duk kin fada, kinyi yar
kama?"
Cikin in-ina Tace "a a Momy ni kawai...." saikuma tayi shiru
Momy tace "Nihla bakida Wanda ya fini kinji ko, kidena kallo na amatsayin mahaifiyar Abba, ki
kalle ni amatsayin mahaifiyarki, fadamin menene yake damunki kika rame"
Ahankali tace "Momy ya Abba ne, kusan kullum fa... Allah Momy rana daidai ne bayayi nikuma
zafi nakeji har yanzu, shine yace idan wani abu nake sha yake sake rufewa tona dena"
Momy tayi Murmushi tace "tokuma Nihla saboda wannan sai kiyi shiru? Yanzu kenan badon na
tambayeki ba haka zaki zauna ko?, toki godewa Allah ma dayake tsallaken wasu kwanakin"
Nihla tayi shiru kanta akasa, takasa hada ido da Momy
Momy ta dafata tace "Karki sake boyemin damuwar ki kinji ko? Bari inyi magana da wata
qawata ta kawomin maganin dazaki dinga sha insha Allah zaki denajin zafin, tunda nasan ba
yanzu Abban zai dawoba harta aikomin ma kafin kutafi, amma yanzu de dauki wannan tsumin
kishanye duka "
Nihla ta daga kanta alamun to, sannan tadauka ta shanye shi tas
(eh lalle Momy kin bawa Abba dama sosai
Najiya dayau kenan, Mutara zuwa gobe insha Allah )
Amnah El Yaqoub ✍❣️DANGI 'DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
63&64
Saida Momy taga Nihla ta'ajiye cup din Babu komai sannan tadauki wayarta, takira qawar tata
tatashi tayi cikin dakinta tana waya
Nihla tasaki ajiyar zuciya, tabbas barin damuwa acikin zuciya ma wata illar ce, yanzu gashi data
fadawa Momy matsalar ta tana shirin tafiya
Tashi tayi daga kan kafet din falon takoma kan kujera ta kwanta tazuba wa tv ido tana kallo
Jitayi yanayin ta yanata sauyawa, kuma tabbas tasan cewa hakan baya rasa nasaba da
maganin da tasha yanzu, shigowa cikin falon yayi bakinsa dauke da sallama, ta amsa masa
tana kallansa
Kafafunta yadauke Yazauna awajan sannan yadora mata kafar akan cinyarsa yace "muwuce
yanzu ko?"
Fuska ta yamutsa alamun tanason kuka tace "ya Abba Dan Allah mukwana anan kaji"
Wani irin shu'umin kallo yayi mata, yasaka hannunsa yana sosa mata tafin kafarta tareda shafa
wa yace "kin tabbatar zaki iya?"
Idonta ta lumshe alamun jin dadin abinda yake mata tace "emana to menene"
Ganin bata gane Inda maganarsa ta dosa ba yasa yafuto mata baro baro yace "zaki iya rufemin
bakina idan kika sani kuka ko?"
Cikin shagwaba tace "uhm.. To ya Abba basai muhaqura ba"
"muhaqura dame? Bari kiji dama can bansan haka akeji ba, Inda nasani ko kwana daya bazan
bari kiyi batare danayi ba"
"to Dan Allah mukwana anan din kaji"
Wani irin kallan luv yayi mata, ahankali yafara shafa kafarta yana tura hannunsa zuwa cikin
siket din dake jikinta har yazo kan cinyar ta yaci gaba da shafa wa cikin wani irin salo, lumshe
idonta tayi tareda bude masa kafar ahankali
Kamar Wanda yake mata rada yace "nide bazan iya haqura ba, kuma yauma sainayi"
Shiru Nihla tayi masa, tanajin dadin yanda yake mata, ga kuma wannan maganin da tasha yana
qara fizgarta, shi kansa yayi mamakin yanda take qara ware masa kafa,gashi dama amatse
yake, Dan haka yaci gaba da sha'anin sa, gaba daya dagashi har ita sun Manta cewa afalon
Momy suke, qarasa tura hannunsa yayi har can ciki.... Yana shafa wa yana kallan yanda take
numfashi, ga kuma hannunta data dora akan siket dinta
Yasake cewa "zaki barni nayi sosai yau?"
Ahankali tadaga masa kanta
Adede lokacin Momy ta kunno kanta falon zuciyarta daya ♀️
Karaf idonta yasauka akan su, babu wanda yasan da futowar ta gaba dayansu, cikin sauri tayi
baya tana dafe kanta ♀️
Wannan jaraba ta Abba har ina
Daga Inda take takara wayarta a Kunnan tana wayar qarya sai daga murya take yanda zasu
jiyo ta, alamun gatanan zuwa wajan
Cikin sauri Abba yazare hannunsa yana waya gyara zaman sa, itama Nihla ta sauri tajuya
takwanta rigingine akan hannunta, sabanin da datake kallan saman falon tabude kafa ana mata
Operation
Momy ta qaraso falon, kwata kwata bata nuna musu wani alamun tagane komai ba, taga de
Abban nata yanata matse kafafunsa, amma tsabar miskilanci haka yake danna waya Kamar
gaske
Tace "Nihla, tabayar akawo saqon naki, kujira minti goma haka"
Ahankali tace "to Momy"
Momy tayi Murmushi tace "Abba na ba magana ne?"
Sumar kansa ya shafa yace "Momy magana nake dawani abokin aikina"
Murmushi tayi tace "to kajira ta Zan bata saqo saiku tafi"
Babu kunya kuwa yace "to Momy"
Ba'a dadeba kuwa wani mutum yakawo saqon, Momy tayi cikin dakinta da ledar tana kiran
Nihla, ahankali tatashi tabi bayanta, Abba yabisu da kallo yana shafa sumar kansa, yakamata
tayi tafuto su tafi
Suna zuwa daki kuwa Momy tabata maganin tace "gashinan, kullum kidinga sha safe da dare,
kuma ki qara hakuri, aure yaqin mata, wataran sai labari"
Cikin nutsuwa tace "to Momy"
Futowa sukai daga dakin, daga nan sukai sallama da Momy suka tafi, saida taga fitarsu sannna
tayi ajiyar zuciya, gara da Allah yasa yaran nan ba'a gidan nan suke zaune ba
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Suna komawa gida yashiga dakinsa, itama nata dakin tashige tazauna tabude maganin da
Momy tabata tasha, tunda taji yace zaiyi tasan bazai fasa ba, kuma itama dama yanda takejin
jikinta Babu abinda takeso a yanzun sai shi, qara daga maganin tayi ta qara sha, sannan ta
boye, tashige wanka, tanada futowa daga wanka ta kwanta tashige cikin bargo harda lumshe
ido Kamar me bacci
Shigowa yayi jikinsa sanye da kayan bacci, yace "bade harkin kwanta ba"
Ahankali tace "um na kwanta ya Abba, nagaji ne, kasan sha'anin suna"