Showing 72001 words to 75000 words out of 104433 words

Chapter 25 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf

dinga tunawa ina jin dadi"

Murmushi tasakar masa har dimple dinta suka futowa sosai, adede lokacin maigadi yabude wa
Abba get yashigo ciki

Dasu yafara tozali, lokaci daya gabansa yayi mugun faduwa, jikinsa har rawa yake yana neman
yakasa driving din, hakan yasa yafaka motar tasa a'inda bai kamata ba, waye wannan yake
tareda Nihla? Wanne dan'iskanne yazo yasakata agaba ita kuma sai wani murmushi take
masa?
Cikin sauri yabude motar yafuto, fuskarsa adaure, Dafarko yayi niyyar zuwa wajansu, amma
saiyayi hakuri yarabu dasu yazo yawuce su ko kallan Yusif din baiyi ba

Yusif ya kalleta da mamaki "waye wannan?"

Tabe baki tayi sannan tace "ya Abba"

Nan take shima bacin rai ya wanzu a fuskarsa ‍♀️


Falon yashigo anan yaga kayaiyakin da'aka ajiye da alama wannan gayen aka sauka dasu,
zama yayi akan kujera yadafe kansa‍♂️, lokaci daya idonsa yayi jajir, to zaman mema zaiyi
anan? Meyasa zai zauna yanacin Baqin ciki ita kuma tanacan tareda wani? Lokaci daya wani
irin kishi ya rufe masa ido, glass cup din da'aka kawowa Yusif domin shan lemo yasa qafa yayi
ball dashi, lokaci daya cup din yahadu da bangon falon ya tarwatse awajan, cikin bacin rai
yafuto daga falon yanufi wajan Nihla da Yusif



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Cikin kuka tace "mum wallahi Tun safe nakejin qaiqayin, Tun yanayi Dan kadan yadawo yanayi
dayawa, idan nasosa ma sakeji nake"

Hajiya Farida tace "Dida, to kiyi shiru kidena kuka mana, ba komai gane sanyi ne yake damunki,
kuma muddin kina dashi to shima Fawaz din zai iya samu, kina amfani da Ruwan zanyi ne?"

Tace "eh mum inayi"

Hajiya Farida tace"to ai kinji, Dida Tun kuna gida nake muku magana akan Ruwan sanyin nan,
kidena tsarki da Ruwan sanyi, sannan idan kina period kwata kwata kidena shan Ruwan sanyin
ma bare kiyi tsarki dashi ko wanka, kiyi shiru zansa akawo miki magani yanzu, shima Fawaz din
saiki bashi yadinga sha "
Tashare hawayen ta tace" to mum, mungode "

Yana zaune agefenta yayi tagumi, yace" to yanzu kinsa itama hankalinta zai tashi, bayan nace
Karki fada mata kinqi ji, tunda safe fa nakira ummah nima nafada mata, kuma tacemin zata
kawo miki magani da kanta "

Zaro ido Dida tayi," nashiga uku ya Fawaz meyasa zaka fada mata, aida kunya "

Yace" keni bawata kunya, meyasa Dan muna cikin damuwa zamu kasa sanar da iyayen mu,
sunefa suka haifemu Dida "

Shiru tayi masa tafara matse cinyoyinta, ya kalleta yace" qaiqayin kikeji ne? "

Ta daga masa kanta, ahankali yatashi yadawo gabanta ya tsugunna sannan yasaka hannu
yadaga yar qaramar rigar dake jikinta bejira komai ba yatura hannunsa ciki

Cikin nutsuwa yafara sosa nata wajan yana Kallanta, yanayin sa ne yafara sauyawa cikin
shaqaqqiyar murya yace "yana raguwa qaiqayin?"

Idanunta a lumshe tadaga masa kai, yasaka hannu yasake bude kafarta yaci gaba da sosa
mata,daga susa sai aka zarce abinda yafi yafi susa, gaba dayansu sunyi shiru kowa da abinda
yakeji

Sallamar da sukaji ana doka wa ne yasa suka dawo hayyacinsu, ahankali yatashi duk
hankalinsa yatashi, yace "ga ummah nan," sannan yashige cikin daki

Hajiya Abida Maman Fawaz tashigo falon tace "Sannu Dida, ke kadai ce agidan ne?"

Cikin kunya tace "a a umma ya Fawaz din yana daki"

Zama tayi akan kujera ta cire mayafin ta tashiga kitchen din didan da kanta, tafuto da wani itace
daga leda ta wanke shi sannan tasaka tafarnuwa aciki tazuba a tukunya tadafa mata shi

Saida ya dahu ta debo a cup takawo mata tace "karbi wannan kisha"

Adede lokacin Fawaz yafuto daga daki bayan yagama dedeta kansa

Hajiya Abida tace "Sassaqen Zogale ne wannan, shi zaku dinga sha dagake har shi, ga sauran
can a kitchen nabar muku, kudinga sha kuna tsarki dashi, ina tabbatar miki koda sanyi Hajiya
Farida ta haifeki to insha Allah saiya barki"

Dida da Fawaz sukai murmushi gaba dayansu, sannan hajiya Abida tayi musu sallama tatafi

(Yar'uwa kisamu Sassaqen Zogale, ina nufin jijiyar Zogale, za'a saro miki shi daga jikin bishiyar
Zogalen, saiki qara daddatsa shi yayi Dan dede misali kisa shi a tukunya kidafa da tafarnuwa,
kokuma kidafa da jar kanwa, idan ya dahu saiki dinga sha safe, rana, dare, daga lokacin zakiyi
hannun riga keda cutar sanyi, Allah yasa anfahimta )


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Hannunsa zube cikin aljihun wandonsa jeans Mai launin fari yaqaraso wajansu fuska daure,

kana kallansa zaka hango tsananin kishi afuskar sa
Kallan Yusif yayi yace "Sannu ko"

Ya Yusif shima da kishi Yarufe masa ido yace "Sannu fa"

Kallan Nihla yayi "ina jiranki kizo Muje ki hada min abinci"

Kallan mamaki tabishi dashi, da'ita ce take hada masa abinci? Tace "abinci kuma?"

"eh abinci, kokuma da kaina zanje nahada? Bayan kinsan ban'iyaba?"

Tace "Abincin...." cikin sauri ya Yusif ya tare ta, ta hanyar daga mata hannu
Ya kalleshi yace "Abba ko?"

Fuskarsa Babu alamun wasa yace "Yeah"

Ya Yusif yace "kanata kishi kana bacin rai saboda kawai muna tare, to bakaga tana tareda mijin
da zata aura bane?"

Haushi yaqara kama Abba, baice masa komai ba yakalli Nihla yace "banda lokacin batawa
anan, zaki wuce mutafi kokuma saina daukeki nashiga dake?" ‍♀️

Cikin fishi Yusif yace "karka kuskura kafara tabamin mata, idan tana yarinya ka tureta narabu
dakai to yanzu ko Dan yatsanta ka taba ranmu ne zai baci gaba daya"


(Lol dama kunsa ba )


Abba ya kalleshi, sai yanzu yagane komai, sai yanzu yagane shine meyi masa shishshigi akan
qanwarsa Tun tana qarama, kuma shine silar dayasa yayi fishi da'ita kafin subaro qauyen na
jigawa, meyasa har zuwa yanzu yake masa katsalandan acikin rayuwarsa ne? ‍♂️

Cikin fishi yakai Hannu zai fuzgota shima Yusif cikin sauri yasa hannu zai tareta, Nihla tana
ganin ikon Allah tace "nashiga uku, ya Yusif Dan Allah kayi hakuri karabu dashi banaso
kokadan ranka yabaci akansa, Muje kada kayi missing fligh"


Yusif yace "shikkenan my dear, idan nasauka Zan gaida su baba"

Abba jin tace Yusif yasake kallan gayen, ashe shi nede yake kiranta awaya, kuma shine Wanda
ya aiko mata da gift daga Abuja, damuwa tataru tayi masa yawa

Adede wannan lokacin shima yaqaraso wajansu, Tun daga nesa ya gansu a tsaye cirko cirko da
alama ba kalau ba, yana zuwa kuwa yayi musu sallama, Nihla da Yusif suka saki ransu,
shikuwa Abba mamaki yake meya kawo Abdallah gidansu? "

Fuskantarsa yayi yace" kai meya kawoka gidannan? Mekazoyi? Mayaudaran banza
Mayaudaran wofi, kafice kabar gidannan yanzu yanzu "

Nihla tarasa yanda zatayi, tace" Abdallah Dan Allah kayi hakuri "

Abdallah yace " Babu komai Nihla, sai munyi waya "

Yayiwa Yusif sallama ya juya yatafi ransa fal da tunani me yakawo Nihla gidansu ya Abba
saurayin Anty Nadiya? Dama Ta sanshi ne?

Shima Yusif yayi mata sallama yatafi, Abba kuwa Be qara cemasa komai ba saima hanya daya
nuna masa

Nihla ta kalleshi," haba ya Abba, meyasa kake min hakane? Sainayi baqi zakazo ka tozartani
agabansu, me kake nufi danine? "

bata jira amsarsa ba tawuce tayi part dinsu cikin fishi

Wato duk abinda yake Tsawon wannan lokacin batasan ma meyake nufi ba, tunda gashi tana
tambaya meyake nufi da'ita, bin bayanta yayi yace "dakata"

Tayi banza ta qyaleshi taci gaba da tafiya

"ki dakata nace"

Nanma tayi shiru ta qyaleshi harta qarasa cikin falon, sannan Tajuyo ta kalleshi cikin fishi, bacin
raine yasa batasan lokacin data daga muryarta ba, takalleshi tace " inajin ka"

Momy tana daki Tun dazu tana sallah taji Kamar qaran fashewar kwalba, kuma data idar ma
bata futo ba, tazauna tana lazimi, yanzu kuma tafara jiyo murya sama sama Kamar ana fada,
ahankali tatashi tace "toba lafiya ba duk yanda akayi"
Hijabin jikinta ta cire tafuto daga dakin, turus tayi ta tsaya abakin kofar dakinta ganin Abba da
Nihla a tsakiyar falon kowa ransa abace, gaba dayansu Babu Wanda ya lura da ita bacin rai
Yarufe musu ido, itama kuma ta zuba musu ido tana kallansu daga nan kofar dakin nata, me
wannan yaran sukeso su zama ne? Karfa wannan halin nasu yaci gaba da tafiya harkan
yaransu, yanzun menene yake faruwa me yahada su?

Cikina fishi yakama hannun ta yariqe yace "dan me zaki dinga kawo maza barkatai kina
saurarensu, kinje kin tsaya musu agaba kina bude baki kina musu dariya, sannan ina kiranki

kinyi banza kin share ni kintafi kinbarni"

Hannunta ta fizge tace "dan Allah dakata ya Abba, dan me zaka shiga cikin rayuwa ta kanemi
katakuramin, meyasa kai akoda yau...." maganar tace ta tsaya cak, sakamakon hade bakinsu
dayayi waje daya ‍♀️

Momy dake kofar dakinta a tsaye tayi sauri ta runtse idonta

Lips dinta na qasa yakama yanasha Kamar yasamu sweet, laushin da lips dinnata yake da
shine yasa ya lumshe idonsa

Gabanta yayanke yafadi, dukansa tafarayi tana kokarin fizge bakinta, amma saiyasa duka
hannunsa biyu ya tallafe kanta dasu, gaba daya yanayin sa ya sauya jinsa awani irin yanayi
dabai taba tsintar kansa aciki ba

Zuwa wannan lokacin hawaye yagama wankewa Nihla fuska

Saida yayi kissing dinta sosai sannan yazare bakinsa daga cikin nata, yakama hannayenta
yariqe cikin nasa sannan yazuba gwiwar sa aqasa, yadaga kansa yana Kallanta yace "i love
you NIHLA, ina qaunar ki sosai, please kiyafemin abinda na aikata miki abaya, Dan Allah na
roqeki kiyafemin, kidena kula wasu mazan Dan Allah, sosai zuciyata tanamin zafi akan hakan,
bazan juri ganinki tareda kowa ba, da gaske zuciyata zata iya samun matsala" yayi shiru yana
Kallanta, hawaye kuwa wani nabin wani akan fuskarta

Fuskarsa yadora akan hannayenta dayake cikin nasa hannun yayi shiru, lokaci daya Nihla taji
ruwa yana sauka akan hannunta, hakan ya tabbatar mata da cewa kuka yake

Momy dake kallansu lokaci daya taji qwallah tacika idonta ganin yanda Nihla take kuka shima
ya tsugunna a gabanta yana mata kuka



Dago kansa yayi ya kalleta idonsa yayi jajir, ganin taqiyin magana yasa Ahankali yatashi tsaye,
har lokacin kuma hannunta yana cikin nasa

Dora hannun nata yayi akan qirjinsa yace "zaki iya Rayuwar aure dawani batare daniba?"


Hannunta ta qwace daga kan qirjinsa, ta kalli idonsa tace "ya Abba, wacce irin magana kake
min haka? Kasan abinda kake fada kuwa? Saboda banda gata ne yasa zaka nemi kayi wasa da
rayuwa ta? Alokacin dana soka nunamin kayi baka qaunata, baka duba maraicin mahaifiyata
danake tare dashiba Alokacin haka kace baka qaunata cikin bainar jama'ah, mutanan dakake
cewa narabu dasu sune suka soni, suka qaunaceni Alokacin da dan'uwana ya nuna baya

qaunata"

Hawaye yacika idonta, bata damu data goge ba taci gaba da cewa "Inda ace mahaifiyata tana
raye, bazata taba bari hakan tafaru daniba, Tun banda wayo nasan cewa Diddi tasoka ya Abba,
amma kai kaqi abinda tahaifa kaso Nadiya, to idan baka saniba Anty Nadiya itace tanusar dani
nasan menene rayuwa, ta nunamin maisona da maqiyina, amma yau dan'uwanta yazo wajena
kaci masa mutunci, da kaqini, sai yanzu da hankalina ya karkata wajan wani sannan zakace
kana sona? ta yaya? Impossible! "

Tasa hannu tashare hawayen idonta sannan tawuce tabarshi awajan

Zuwa wannan lokacin kam Momy ma sun sata kuka, hawaye yacika fuskarta

Shikuwa Abba kansa ne yayi mugun sarawa, yazube awajan yana fadin" Innalillahi wa inna
ilaihir raju'un... "










Um jama'ah rikicin Mazawaje family naga alama ba qarewa zaiyi ba saide mu taqaita, nagaji
wallahi, yakamata mu huta haka, kuma zaku Dan huta da Comments, Mutara zuwa jibi ko gata
insha Allah, nagode









Amnah El Yaqoub ✍️
[7/10, 1:36 AM] El Yaqoub: ❣️DANGI DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}

Writing by Amnah El Yaqoub

Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-10548777110149


45&46



'Da uwa sai Allah, tausayin Abba yakama Momy, ta kowa tafarayi Ahankali zataje wajansa,
saikuma ta fasa tajuya cikin dakinta itama saboda bataso yaran su fahimci cewa tasan abinda
yafaru atsakaninsu

Agefen gadon ta tazauna tafada duniyar tunani, ada kam abinda tasa aranta shine koda Nihla ta
amincewa Abba itada kanta zatasa karta amince, to ashe awajan Nihla itama hakanne, ashe
bata son Abban a yanzu, ashe tunanin ta qarya yake bata,da gaske yarinyar bata qaunar Abba,
amma yaya zatayi? Tanajin Nihla acikin ranta Tun tana qarama, tanajin ta Kamar yarta ta
cikinta, ba zatayi mata dole akan Abba ba, dole zasu bata haqqinta, tazabi Wanda ranta
yakeso, hakan shine adalci, amma Abba Babu kunya yakama yarinya yana mata kiss?
Baya tsoron tazo wajan ko Daddy


Nihla nashiga daki tashare hawayen idonta, tafara cire kayan jikinta domin ta watsa ruwa,akan
gado tazubar da kayan nata, daga ita sai towel tashige wankan, kokadan bataji tausayin ya
Abba ba, koma menene shine yajawa kansa acewarta


Abangaren Abba kuwa awajan Yazauna yadafe kansa, idonsa sunyi jajir tsabar kuka, bai taba
tunanin cewa watan watarana zaiyi kuka akan soyaiya ba, amma gashi na farko yayi kukan
Baqin ciki akan Nadiya, yanzu gashi yana kuka na biyu shikuma kukan nadama akan Nihla,
ahankali yatashi tsaye jiri yana dibansa, yashige cikin dakinsa, akan gado yafada yadauki
wayarsa yakira Aslam, bugun farko Aslam yadaga yace "Abba yane"

Cikin muryar kuka yace "komai yaqare Aslam..., komai yazo qarshe, tace bata sona"

Aslam yayi shiru Kamar an doka masa sanda
Yasaki ajiyar zuciya yace "Abba wannan shine abinda nake gujema Tun farko, meyasa zakayi
magana Awannan lokacin? Yanke hukunci cikin fishi banaka bane, a lokacin Abba Kowama
yana jin abinda kake ji, duk cikin mu Babu Wanda yake son wannan hadin da akayi mana,
amma haka mukai shiru, amma yanzu de kayi hakuri, nasan cewa Nihla zata soka"
"bazata soniba Aslam, yarinyar nan har tsugunna mata nayi nabata hakuri, amma taqi yafemin,
saima laifukan dana aikata mata abaya tasake maimaita min, Aslam tayaya zata yafemin idan
tana tuna abinda nayi mata? Yanzu shikkenan mutum bazai iyayin kuskure ba a rayuwa kuma

yadawo ya gyara? "

" Abba!!, kaima fa abinda kayiwa yarinyar nan bashida dadi, dole zata tuna, saide Ahankali ta
Manta "


Cikin hawaye yace" kuma sai tace bazai iyu tasoni ba "

" kayi hakuri Abba, amma ka denayin kukan nan, insha Allah nima Zan tayaka addu'ah zata
soka, mu miqa lamuranmu ga Allah, shine kawai mafita "

" Aslam bazata soni ba, tsanata nake gani qarara akan idonta, wallahi idan taqi aure na Allah
saina saceta "‍♀️

Zaro ido Aslam yayi" a a Abba ba za'ayi hakaba, babu maganar sata, mubi komai Ahankali "

" wani fa takawo gidan Aslam, agabana take masa murmushi, Allah idan yasake zuwa wajan ta
saide ayi biyu Babu, zan kasheshi nima nakashe kaina tunda haka takeso "


Aslam yayi Murmushi, Abba da kishi sai Allah, afili yace" Abba, kayi hakuri, kaci gaba da bata
haquri, amma kasan abinda zamuyi yanzu? Mufara gyara sama tukunna, Abuja zaka shirya
Muje munemi mahaifin ta mufara bashi hakuri, sai aci gaba daga inda aka tsaya "

Jan zuciya yayi yace" shikkenan " qit ya kashe wayar

Ilham ta dafa Aslam tace" meyake faruwa ne? "

" nida Abokina ne, yanason qawarki sosai amma tana bashi wahala, yayi laifi yanaso ya gyara
laifukan dayayi mata amma taqi bashi damar hakan, yanzu abnda yake fadamin har tsugunna
wa yayi a gabanta yabata hakuri amma taqi yarda "

Ilham ta zaro idonta cikeda mamaki tace" ya Abban? "

" shikuwa, ai soyaiyar Nihla nema take tahaukatashi Kamar yanda taki ta haukatani, kika hanani
kallan ko wacce mace "

Murmushi tayi tace " ya Aslam kenan, amma ina tausayin ya Abba gaskiya, Dan Nihla koda
yaushe muka hadu sai munyi mata maganar sa, amma sai takawo maganar saurayinta "

Cikin damuwa Aslam yace" akwai damuwa de gaskiya, Allah yashiga cikin lamarin kawai"

"amin" cewar Ilham

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

After one week

Kwance suke akan gado, ta dora kanta akan qirjinsa, yayinda hannunsa yake kanta yana shafa
mata, yace "Baby Dida kinga maganin nan na ummah wallahi yayi kyau sosai, gashi yanxu
shiru kake ji Babu kowacce damuwa"

Idanunta a lumshe tace "Um, Allah yakiyaye gaba, amma ai zamuci gaba da sha"

Yace "to, duk yanda kikace haka za'ayi"

Kanta ya daina shafawa yatura hannunsa cikin blanket din dasuke ciki yana shafa qirjinta,
rabuwa tayi dashi yana abnda yakeso, amma da aka jima taga abinnasa bana qare bane, kawai
saita fara masa kukan shagwaba "ya Fawaz yanzu fa kagama, nide Dan Allah muhuta..."

"Baby Dida kadanfa Zan qara, bazan dadeba kinji"

"naji, amma gaskiya daga wannan shikkenan ko"

Murmushi yayi yace "um inajin"

Itama Murmushin tayi masa daganan suka lula duniyar Ma'aurata



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Zaune suke afalo itada Momy, wayarta tayi qara, tana dubawa taga baba ne, cikin girmama wa
tadaga suka gaisa yace "Yusif yazomin da wata magana yace kece kika bashi dama yazo muyi
magana ko?"

"eh baba nice nace yayima magana"

"to yamin magana, amma kuma yace kinfada masa wai saikin kammala service tukunna,
menene abin jira Nihla, tunda Allah yakawo miji kawai ayi aure, auren ki na farko matsala ce
tasa ba'aiba, amma yanzu tunda gashi kinsamu ilmi ai Babu abinda zamu jira, amma mahaifin
Yusif din baya nan, idan yadawo daga tafiyar dayayi zamuyi magana akan hakan insha Allah,
idan ma aurenne sai ayi, inyaso saiki qarasa service din agidan mijinki "

" to shikkenan baba, Allah yasa hakane yafi alkhaairi, "

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login