Showing 60001 words to 63000 words out of 104433 words
Chapter 21 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf
ko wayeba
Cikin kunnanta yake mata magana Kamar rad'a yace "kiyi hakuri kinji, Dan Allah Karki sake
tafiya kibarni"
Ajiyar zuciya tayi tace "toka cikani natafi, abinci Zan dora mana"
Cikin shagwaba yace "um um kibarshi, nasan sake guduwa zakiyi kibarni"
Girgiza kanta tayi, taga alama Jan magana kawai yakeso, ita zataje tabarshi Awannan halin
salon yasake fadawa cikin shaye shaye, kokarin janye jikinta tafara yi shikuma yariqe ta gam,
hannunsa takama tadaga masa su sama zata fita daga dakin, shikuma yakai mata wani irin
ruqo, sai jin hannunsa tayi akan kirjinta, zaro ido tayi tana ganin Inda hannunsa yake, shi kansa
yayi mamaki, amma memakon ya janye hannun nasa saiyayi shiru, laushin dayaji ne yasa
yakasa dauke hannunsa daga wajan, baisan lokacin daya fara shafawa ba, amma hannunsa
gaba daya rawa yake
Wani irin yanayi ta tsinci kanta aciki Wanda bata taba tsintar kanta aciki ba, cikin sanyin murya
tace "ya Fawaz kabari Dan Allah, ni wani iri nakeji"
Yace "um um, nima haka nakeji"
Jikinta tafara janyewa, cikin sauri yaqara riqota, yaci gaba da abinda yake, wannan karon kam
shiru Dida tayi, harga Allah tanajin dadin abinda yake mata, Dan haka tayi shiru tabarshi,
daqyar ya'iya dago kansa ya kalleta, abin mamaki sai yaga Dida ta lumshe idonta, murmushi
yayi, gaskiya in hakane yadade yana cutarsu gaba dayansu, cikin rad'a yace "akwai dadi?"
Ahankali ta daga masa kanta
Yasake cewa "kinaso in cigaba?"
Nanma Dida batayi magana ba kawai de tasake daga masa kanta, yana ji ta amince kuwa ya
dauke ta cak, ya juya kan gadon sa da ita, kayan jikinta yafara cire mata, ahankali tabude
idonta, mamaki ya kamata, tayi tunanin akan zaici gaba da kayan ta a jikinta, amma sai tayi
shiru
Tana ganinsa yana kokarin cire nasa kayan tayi sauri ta rufe idonta, batasan lokacin daya
gamaba sai jinsa tayi a jikinta, yasaka hannu ya balle mata breziyar jikinta, saida yagama kallan
qirjinta tsaf yana ganin ikon Allah, sannan yadora bakinsa akai yafara sha, salon yanda yake
mata ne yasa tarasa nutsuwarta, batasan lokacin data kai hannunta kansa ba, ta riqoshi sosai
Saida Fawaz yayiwa Dida charge sosai yanda bazata taba iya masa musu ba sannan yafara
neman hanya, daga haka na futo nabar musu dakin
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
"maryam ga wannan kyautar danaso nabaki Tun ranar nan dakike min kuka, kuma Wanda nace
yasiyo min bai kawomin da wuri ba"
Kallan hannunsa Diyana tayi cikeda mamaki, wata yar qaramar akwati ce da awarwaro aciki
manya guda uku na gold, cikin murna ta karba tace "ya Adam duk nawane wannan?"
"yes naki ne, kawo hannunki nasaka miki"
Babu musu tabashi hannun, yazura mata awarwaron, sunyi mata kyau sosai
Tace "ya Adam nagode, nagode sosai"
"nine yakamata nayi miki godia maryam, saboda kyautar dakikamin, maganar gaskiya banyi
tunanin haka Zan sameki ba, amma ina Mai qara baki hakuri akan hakan, kiyafemin"
Hararar wasa ta watsa masa tana shafa abin hannun nata
Murmushi yayi yace "yanzu ya za'ayi? Nayi hakuri fa maryam" ya qarasa maganar yana kashe
mata ido daya
Cikin shagwaba tace "ya Adam Allah ni gaskiya bazan iyaba, duk wahalar daka bani haka bai
isaba"
Daria yayi yace "a a, nide bai isaba, please maryam"
Shiru tayi masa, hakan yasa yafara aika mata da saqonni, amma yanda taji na farko wannan
ma haka taji, banbancin kadanne, domin kuwa yauma taci wahala
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Zaune suke afalo shida Aslam, takardu ne ahannun su suna cikewa, sun baje a kafet din falon,
yayinda sautin tv din falon yake tashi Ahankali
Cikin sauri tafuto daga dakinta tana saka wayarta acikin jaka, sanye take da riga da wando na
kayan bautar qasa, kayan anyi masa shape sosai, wandon nan tacika abinta Dam, rigar ma tabi
jikinta, sai jacket din kayan data dora asama, tasaka Dan qaramin hijabi daya tsaya mata iya
qirji, idonta sanye da glass
Qamshin turaren dasukaji ya bigesu ne yasa dukansu suka daga kansu suka kalleta
Itama kallansu tayi tace "ya Aslam ina kwana"
Murmushi yayi yace "lafiya Nihla, ya service"
Tace "Alhamdulillah" sannan takama hanya zata fice
"ke koma kicire wannan kayan"
Ta tsinci muryar Abba yana mata magana
Cak ta tsaya awajan, Sanna Tajuyo ta kalleshi fuskarta Babu yabo Babu fallasa "makaranta fa
zanje, kuma kowa da uniform dinsa yake zuwa"
"nace kikoma kicire wannan kayan bazaki fita dasu ki janyo mana magana ba"
Aslam daya ga za'ayi drama agabansa saiyayi gyaran murya yace "haba Abba"
Sannan yadubi Nihla yace "Nihla jeki"
Babu musu kuwa tajuya tafice daga falon
Aslam ya kalleshi yaga fuskar nan ahade tace "meyasa zakayi mata magana Abba? Bayan
kasan waje dayawa doka ne coppers suje batare da uniform ba"
"kalli shigar ta mana Aslam, tayaya yarinya 'yar musulmai zata fita da wannan kayan ana ganin
komai nata"
Murmushi Aslam yayi yadubi abokin nasa "Abba kana kishin Nihla, kode sonta kakeyi ne?"
Cikin sauri yace "Babu wani so"
Aslam yace "Abba banason rainin wayo, baka sonta tayaya zaka dinga wannan masifar akan
zata fita da wannan kayan? Ni nayi mata magana ne? Malam ko kanaso ko bakaso, ina
tabbatar ma kakamu dason Nihla"
Hannunsa yadaga masa "dakata Aslam, Dan Allah kadena min wannan maganar, meyasa
bazaka fahimce niba ne?"
Haushi yakama Aslam yace "Ok fahimta ko? Nafahimceka"
Daga nan ya tattara takardun gabansa yafice daga part din, aikin da ba'a qarasaba kenan
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Cikin farin-ciki ya kalleta, yana goge jikinsa da dan qaramin towel, "Baby Dida Tun dazu kike
wannan kukan, bayan kuma kece kikace nayi, cemin kikai kinajin dadi nayi"
Hawayen idonta ta goge tace "to aiba wannan nace kayi ba, kuma saida nacema kabari amma
tsabar mugun ta ka qyaleni"
Murmushi yayi, yau Babu Wanda yakai shi murna ya angonce, gaskiya masu aure sunji
dadinsu, yasan hakane ai da tuni an wuce wajan yace "toki hakuri, ai daga yau nadena, wajan
yadena ciwo?"
Jan zuciya tayi tace "akwai zafi sosai, rad'ad'i nakeji sosai, kuma zazzabi ma nakeji"
Yace "subhanallah, bari nagani"
Batayi masa musu ba, haka tabarshi yabude kafarta yaga wajan, yasa bakinsa yahura mata
iska kadan aciki, jiyayi Kamar ya qara, amma dole hakura zaiyi Tun kafin ya ballowa kansa
ruwa, tasa shi agaba tana kuka
Rufewa yayi yace "shikkenan to kiyi hakuri, zai daina insha Allah"
Ahankali ta daga masa kanta, yasaka hannu yana shafa kanta
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Washe gari da yamma yana kwance a dakinsa, tunanin maganar Aslam yakeyi, yanzu idan
maganar Aslam ta tabbata gaskiya yaya zaiyi? Gabansa yafara faduwa, idan hakane kuwa ai
yashiga ukunsa, tayaya zai iya fuskantar yarinyar dayace bayaso cikin bainar jama'ah yace
yana sonta yanzu? Anya kuwa su Momy zasu bashi goyon baya akan hakan? Innalillah...
Sumar kansa ya hargitsa, yana tuno lokacin da Momy take ce masa tana gujemasa ranar
dazaiyi DANA SANI (my first novel)
Kai, bazai iyu bama, tayaya zai fara son Nihla? To amma meyasa yakejin kishinta aransa?
Meyasa ranar sunan takwaransa yakasa kwantar da hankalin sa akan dadewa datayi bata dawo
gida ba? Meyasa yakejin haushi idon yaga tana wa yan'uwansa Fara'ah bashi ba? Meyasa?
Meyasa duk yakejin hakan?
Wannan alamomin duk sun nuna cewa tabbas yanason Nihla, Innalillahi wa inna ilaihir raju'un...,
Idanunsa ne suka cika da qwallah, yasan cewa Babu me fuskantarsa
To amma yasan Nihla, yasan cewa Nihla tana sonsa, yasan cewa koda kowa zai juya masa
baya banda ita, amma yanda yake ganin tsanarsa a'idonta yasan cewa abinda wahala, amma
tayaya zai gane cewa tana sonsa? Ta wacce hanya?
Wata dabara ce tafado masa, lokaci daya yadanji sanyi aransa, haka yatashi yashiga toilet yayi
wanka, wata shadda yadauko yasaka Mai launin Ash, yasaka hula tareda Agogon sa qirar
gucci, yayi masifar yin kyau, idan ka kalleshi Babu qarya saiya birgeka
Falon yafuto yanata zuba qamshi, Nihla tana kwance da waya a hannunta tana chatting, Momy
tana zaune agefe, gaba dayansu kallansa sukayi, yayi mutuqar kyau Kamar bashi ba
Momy takasa yin shiru tace "Masha Allah, Abba wannan wankan sai ina?"
Murmushi yayi Wanda yaqara wa fuskarsa kyau, yasaci kallan Nihla, Sanna yace "Momy zanje
wajan zance"
Momy tayi dariya tace "Alhamdulillah, gara da kayiwa kanka fada ai"
Haushi yakama Nihla, tayi shiru batace komai ba, Abba kuwa ya juya zai fita daga falon
yaje dede kofar falon ya tsinci maganarta tace "ya Abba"
Cak yaja ya tsaya awajan, shi yasan cewa Nihla tana sonsa, wani farin-ciki ya kamashi, finally
yau de takira sunansa, cikin murmushin da yaqara masa kyau ya juya yana Kallanta yace
"na'am"
Budar bakinta saitace "idan kaje ka gaishe ta"
Be'iya cemata komai ba saide Jinjina kansa dayayi kawai tareda ficewa daga falon
Yana fita itama tatashi tashige cikin dakinta, Momy tabita da kallo amma bataga komai akan
fuskarta ba
Tana zuwa dakin tafada kan gadon ta tasaki wani irin kuka Mai cin rai, ita kanta tarasa dalilin yin
kukan, haushin ta daya, yanda tadage ta gyara kanta, take Jan ajinta, duk Dan yaso ta tayi
amfani da wannan damar wajan nuna masa kuskuren daya aikata abaya, yanzu komai yatashi
abanza kenan, ashe duk wannan dauke kan datake abanza, ashe hankalinsa yanacan kan wata
daban, Wato harda yimata Fara'ah yana amsawa Dan zaije wajan wata, to tunda hankalinsa
yana kan wata, tayaya zata iya rama abinda yamata?
Haka tasha kukanta sannan tashige toilet ta wanke fuskarta tadawo falon tazauna
Yana futowa daga falon nasu yake ganin duhu-duhu a'idonsa, duk hasken dayake wajan Abba
baya gani, duhu kawai yake gani, baisan Inda yake saka qafarsa ba,lokaci daya Idanunsa
Yarufe ruf yadena ganin komai sai jinsa yayi yafada jikin mutum Wanda baisan ko waye ba
Daqyar Aslam da Allah yakawo shi gidan yanzu, yakawo Abba cikin falon
Momy da Nihla cikin tashin hankali sukai kansu, Momy tana cewa "subhanallah, Aslam lafiya?
Menene ya sameshi? Yanzu yanzu fa yafita"
"Momy wallahi shigowa ta kenan nima naci karo dashi"
Momy ta kamashi suka qarasa cikin dakin Abban, akan gado suka kwantar dashi, Nihla tabude
fridge din dakin tabawa Momy ruwa tace "Momy ga ruwa" jikinta sai rawa yake
Momy ta kalleta taga yanda duk ta rude, ta karbi Ruwan aka shafa masa a fuska, Allah ya
temakesu yafarka, yana bude idonsa yasauke su akanta, kallo daya tayi masa tace "Sannu"
Yadaga mata kai, daga nan tafice daga dakin
Momy tace "meyake damun kane Abba na, naga lafiya kafita"
Ahankali yace "Momy kaina ke ciwo"
Tace "to Allah yasawaqe, bari ajima idan bakaji sauqi ba sai akira Doc"
Bece da ita komai, domin kuwa abinda yakeji yafi ciwon kan yawa, Inda ace ciwon kai ne Toda
sauqi
Momy na fita Aslam yace "Abokina meyake faruwa ne? Meke damunka?"
Cikin damuwa yace "Aslam kayi Gaskiya, kafini gaskiya Aslam, ina sonta, Nikaina yanzu na
tabbatar ina sonta" ya qarasa maganar tareda fashewa da kuka
Gaban Aslam yafadi, bade maganar datake ransa hakace take shirin kasancewa ba, kallan
Abba yayi yace "Wacece?"
Kai tsaye yace "Nihla"
Aslam yayi shiru Tsawon second talatin,zaka dade kafin kaga Abba yana kuka Kamar haka,
yasan cewa tabbas tunda haka ta faru toba qaramin so yakewa yarinyar ba, haka yasa hannu
yayi tagumi hannu bibbiyu,
gaskiya Abba yadauko musu Babban aiki, kallansa yayi yace
"Gaskiya Abba akwai damuwa,ka janyo mana Babban aiki a gabanmu, maganar gaskiya itace
kana ruwa tsundum kusada kada"
Cikin masifa Kamar bame kukaba yace "Dan Allah Aslam idan bazaka bani goyon bayaba to
kamin shiru kawai, meyasa bazaka fahimci abinda nakeji bane?"
Cikin damuwa shima Aslam din yace "Abba aini nafi kowa fahimtar ka"
"dan Allah Aslam tashi kafita kabarni da abinda nakeji" yasa hannu ya goge hawayen idonsa
Sharhi please
Amnah El Yaqoub ✍️
[7/5, 10:18 PM] El Yaqoub: ❣️DANGI DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
39&40
Aslam yatashi yafuto daga dakin jikinsa a sanyaye, domin kuwa yasan abokin nasa yana cikin
damuwa yanzu, maganar aikin data kawoshi ma baiyi ba.
Fitar Aslam keda wuya Abba ya danna kansa cikin fillo yana hawaye, to Aslam ma dayake
makusancin abokinsa yakasa fahimtarsa inaga sauran jama'ar gida?
Har dare yayi sosai Abba bai sake futowa daga dakinsa ba, saide Momy tana zuwa tana
dubashi akai akai
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Karfe goma na safe ma agida tayi mata, babu part din da batajeba cikin family house din nasu,
tana zuwa part dinsu Nihla taji shiru Kamar Babu kowa, kai tsaye dakin Nihla tashiga taganta
kwance tana bacci fillo rungume a qirjinta
Batare data tasheta ba, ta'ajiye mata lil Abba agefenta, yaron kuwa idonsa akan fan din dakin
dake juyawa Ahankali
Fita tayi daga dakin tashiga kitchen din tanaso ta hadawa kanta Tea Dan taga Momy da Nihla
harkar gayu suke ji ita kuwa tana goyon yaro bazata iya wannan zaman ba
Cikin baccinta taji yaron yana wasa, bude idonta tayi ta kalleshi, shi kadai, sai tsotsar hannu
yake, murmushi tayi tatashi zaune tareda daukar sa tace "Wato mamanka tazo shine ta ajiye
min kai tagudu danka tashen a bacci"
Kissing dinsa tayi, suka futo falo, anan taga taga Ilham zaune tana shan Tea da uban Bread a
gabanta, Momy tana zaune da alama itama yanzu tatashi
Qarasowa tayi ta ajiye yaron tace "ashe kinzo, yau kece agida kenan"
Kafin Ilham tace wani abu momy tace "nima yanzu na futo naganta"
Ilham tace "Momy Tun dazu ya Aslam ya kawomu yawuce wajan aiki, ina zuwa wajan umma
nace ko Abincin ta ba zanci ba wajan Nihla Zan tafi, shine na tarar da ita tana bacci, nabar mata
Yayanta a dakin na futo"
Momy tace "Ah kin kyauta wallahi, gashinan ya warware,"
Daukansa Momy tayi tace "Abba nah, mekakeci ne?"
Daga nan tayi cikin dakinta dashi tabarsu anan suna fira
Har yamma Ilham tana wajan Nihla suna ta firarsu, yaron ta kuwa yana hannun Momy saide
idan yayi kuka takawo mata shi, yanzu ma nono tagama bashi Nihla ta karbe shi tana masa
wasa, sai dariya yake
Tace "Ilham wannan yaron Kamar ku sai sake futowa yake"
Miqewa tsaye tayi tadauki towel dinsa ta goyashi taci gaba da magana "gashi sai dariya yake
gwanin sha'awa wallahi ba Kamar me sunansa ba, kullum fuska adaure ko murmushi Babu"
Karaf maganar ta sauka a Kunnan Abba daya shigo cikin falon yanzu, Tun safe yaje company
sai yanzu yadawo, Wato shine kullum fuska adaure, Ilham de taga shigowarsa, danhaka sai tayi
shiru
Ita kuwa Nihla data bawa kofa baya ko'ajikinta, taga de Ilham din tayi mata shiru kawai kuma sai
qifta mata ido take , amma bata gane komai ba, yaron taci gaba da jijjigawa a bayanta ko
zaiyi bacci, amma memakon bacci ma saiya fara kuka
Ahankali ya qaraso cikin falon, cikin ladabi Ilham tace "ya Abba sannu da zuwa"
Saida yadan saki fuskarsa sannan yace "yawwa, ya Baby"
Tace "gashinan Alhamdulillah"
Shiru Nihla tayi, kode yaji maganar data fada ne, shiyasa Ilham take qifta mata idanu?
Abba kuwa bai sake cewa komai ba yanufi Nihla fuskarsa adaure ko alamun wasa Babu,
muryar sa yarage cikin fada yace "bani yaron nan, saboda rashin hankali kina goyo"
Mamaki yakama Nihla, menene abin rashin hankali a goyo? Batare data ce masa komai ba
tafara kokarin kunce yaron, saura kadan yaron ya qwace daga hannunta garin sauko dashi,
aikuwa yakama gaban rigarta ya riqe, karon farko da kunya takama Nihla ganin ga ya Abba a
tsaye, Sannan wannan yaro yakama riga yariqe har hakan yasa ana hango albarkatun qirjinta
Batayi auneba taji ya Abba yasaka hannunsa awajan ya cire hannun yaron, sannan ya juya zai
tafi dashi
Ilham tana zaune tazama yar kallo, duk abinda ake akan idonta, saide bataji abinda ya Abba ya
cewa Nihla ba, tayi Murmushi tace "lalle Nihla kin iya goyo, kema da yanzu danaki Babyn"
Abba yana kokarin shiga dakinsa yaji wannan maganar ta Ilham, Wato da ace anyi musu aure a
wancan lokacin da yanzu itama da nata yaron, ko juyowa beyiba yashige cikin dakinsa
Nihla kuwa tana qame a tsaye, Ilham tace "kitaho ki zauna mana, kin daskare a tsaye, shiyasa
nake ta qyafta miki ido, amma inaaaa gulma ta rufe miki ido bakisan yashigo ba sai zuba kike"
Nihla ta kalleta "niba wannan ne yasa na tsaya ba, bakiga abinda d'anki yamin bane?" tayi
qwafa tadawo tazauna akujerar tana kumburi
Ilham tayi dariya tace "nagani mana, jiyake rigar mamansa yariqe, besan takwaransa ya
budewa abubuwa yana ganiba"
"kuma basai ya tsaya nacire yaron nabashi ba, amma haka kawai saiya wani sakamin hannu a
qirji"
Dariya Ilham tayi "kiyi hakuri, ganide ba tabawa bane, kuma gani yayi zaki yarda takwaransa,
shiyasa yakawo muku temakon gaggawa"
Nihla tayi shiru batace komai ba, al'amarin Abba kullum qara tsamari yake, da yana zama
agefenta yanzu kuma yafara kawo mata hannu, nan gaba kuma ai batasan mezai faruba
Ilham tace "wai Dan Allah meyake cemiki ne naji yayi qasa da murya yana magana"
"cemin yayi nabashi yaron, saboda rashin hankali ina goyo, menene abin rashin hankali agoyo"