Showing 102001 words to 104433 words out of 104433 words

Chapter 35 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf

Allah na ummah Zan mut...kafin ta qarasa wani gagarumin ciwon
yakamata, Umma tataba cikinta tadubi Fawaz tace" tashi kuje falo kayi mata addu'ah, wata
haihuwar ce "

Zaro ido Fawaz yayi 踫董yace" ummah wai saita kuma shan wata wahalar? "

" banason shirme Fawaz, da abanza ake samun yaran? Tashi nace "橙提

Haka yafuto da yaron a hannunsa sai waiwayen Dida yake

Tun tana naquda cikin duhun gari, har aka idar da sallar asuba gari yayi haske, Umma tafara
tunanin su tafi asbiti, domin kuwa qarfinta yaqare, haka lokaci daya tana qwaqqwaran nishi,
wani Babyn yafuto

Sai a lokacin Dida tasamu damar yin wani bacci Mai nauyi, Umma ta gyara yaron sai kuka yake,
sannan ta gyara Dida, Fawaz yana jin kukan Baby yamiqe yashigo dakin, hannunsa dauke da
babyn, yaro yanata shan baccin sa 橙提橙提

Umma ta kalleshi cikin murmushi tace "to Alhamdulillah, tasauka lafiya, shima wannan din kaga
namiji ne"

Hawaye yazubowa Fawaz, yasa hannu yadauki dayan yaron yazuba musu ido yana kallansu,
yace "umma yanzu duk nawane?"

Tace "gashi kuwa Fawaz, Allah yaraya muku yaranku"

Tasa hannu ta karbi yaran tayi musu wanka ta gyara su tsaf, sannan ta kwantar dasu agefen
Dida, itama ta zauna ranta fari tas
shikuwa Fawaz wajan Dida ya koma Babu kunya yasa hannu yana shafa kan matar sa 橙提

Babu Wanda ya tasheta acikinsu saida tasha baccinta sannan tatashi, tana tashi kuwa Fawaz
yabata yaran yace "ga Baby's dinmu Dida, kinyi kokari sosai Allah yayi miki albarka"

Cikin farin-ciki tasa hannu ta karbi yaran tana kallansu, wata irin soyaiyar su tana qaruwa acikin
ranta, Umma kuwa tashi tayi tsaye tace "to Dida kihuta sai Muje asbiti adubaki, bari naje nakira
yan gida afada musu"

Daga nan tafice daga dakin domin ta basu damar sakewa, tana fita kuwa Fawaz ya rungumeta
ajikinsa, sai kissing dinta yake, cikin shagwaba tace "ya Fawaz haihuwa akwai wahala"

Yace "ai mundena daga yau, wannan wahala haka har kina cewa abawa Diyana yara" 橙提

Murmushi tayi takai masa dukan wasa a qirjinsa

Yace "nagode sosai Dida, haqiqa ke alkhaairi ce acikin Rayuwar Fawaz, kin dawo dani hanya
madaidaiciya, kinyi hakurin zama dani a lokacin dakowa yake fadar mugun halina, babu abinda
Zan saka miki dashi Dida sai godia, Allah yabarmin ke amatsayin mata ta ke kadai aduniya
dakuma lahira, Allah ya rayamana, Aslam da Adam "橙提
Dida tayi Murmushi tace"amin ya Fawaz, Wato harka huduba ko"

Yace "yes, Adam bai qyamaceni ba shida Diyana, basu qi halaiyata tadaba suka sakawa dansu
sunana, kinga nima tunda Allah yabani ai sai nasaka sunansa, shikuma Aslam saboda zumunci
nasaka, da sunan Abba zansa, but kinga already Aslam ya rigani"

Tace "hakane, to Allah yarayasu yasa suyi halin masu sunansu"

Yace "amin Dida ta"


Sunje asbiti andubata anbata magunguna, sannan an rubutawa yara madarar dazasu dinga sha
saboda itama tadan huta wani lokacin

Kafin azahar kuwa gidan Dida yacika taf da jama'ar Mazawaje family

Ranar suna kuwa yara sukaci sunan Adam da Aslam, Babban shine Aslam, qaramin kuma
Adam, wannnna karon ma hajiya Na'ila mamansu Aslam itace kan gaba akan komai, saboda
anyiwa yayanta duka biyun takwara, gaba daya tahana iyayen Dida da Fawaz komai itace
takeyiwa yarinyar abubuwan daya dace
Yaran kuwa basa zama ahannun Dida, kowa daukar su yake, da Dida da Diyana da Ilham da
Nihla duk suna zaune awaje daya
Aka umman Fawaz takawo wa Dida yaran tana basu nono suna sha, sai runtse ido take

Nihla tace "tab wannan azaba har 'ina, sannu Dida"

Ilham tayi dariya tace "idan tasaba ai shikkenan, yanzu de saura ke, zamu ga me zaki haifa,
Dan Allah ki haifo wa Abba na matar aure"

Diyana tace "a a wallahi, Fawaz dina yarigashi, haka kawai wani Abban ki, yaro yana tafe shiru
shiru kana ganinsa kaga halin takwaransa" 橙提

Dariya sukasa Ilham tace "wallahi kuwa kamar kinsani, har mamaki nake, shegen son girma ne
da lil Abba, haka kawai zaiyi wa ya Aslam shiru idan yana masa magana, shida kansa ya Aslam

rannan haka yace yaga alama lil Abba de yadauko halin ya Abba"

Dida tace "to aiga yan biyu sunzo, saisu raba muku gardama, tana haihuwa sun samu matar
aure" 橙提

Nihla tace "oh, Tun kafin na haihun har akewa yara kamu? 橙
Abinda cikin watansa biyar bamusan mezan haifa ba?"

Diyana tace "insha Allah ma matar lil Fawaz zaki haifa" 橙提

Haka sukaita firarsu abin sha'awa, har dare yayi sannan kowa mijinta yazo yadauketa


Nihla suna hanya ya Abba yadubeta yace "dazu mudasu Aslam muke cewa kema yakamata ki
haifi namiji, tunda duka jikokin Abubakar Mazawaje maza suke haifa, abin Kamar alamara kowa
namiji namiji, shi Fawaz ma daya fimu aiki yasamu biyu" 橙提

Nihla tayi Murmushi tace "kuma ashe kunyi zancen, mumafa adaki haka suka sani agaba wai
kowa sai cewa yake idan na haifi mace to wallahi dansa na haifawa mata" 橙提

Ya Abba yayi Murmushi yace "sunada gaskiya, amma ni idan namiji kika haifa ma sunan Yusuf
Zan saka"

Tace "to Allah yakawo nagari"


Haka suka qarasa gida suna firarsu cikeda kulawa

Cikin Nihla yana cika wata tara Momy tace akawo mata ita gabanta, haka suka sake dawowa
gidan Momy
Saida tayi kusan sati biyu agida, sannan Allah yakawo tata haihuwar, tana fara naquda kuwa
Momy da Abba suka tafi asbiti da'ita, dakuma kayan Baby, amma da sukaje sai likitocin sukace
haihuwa tukunna

Gaba daya Nihla ta jigata, ya Abba sai sintiri yake Yaqi zama, suda sukazo da azahar har wajan
magrib tana abu daya, lokaci daya kuma suka fara jiyo kukan ta, Abba yatashi tsaye yanufi
dakin haihuwar, Momy tayi sauri ta riqe shi, "ina zakaje haka Abba?"

Idanunsa suka cika da qwallah yace "Momy tanasha wahala wallahi... Sai sharrrr hawaye
yazubo masa 橙提

Momy tace" toya zamuyi Abba, kayi mata addu'ah kajiko "

Suna tsaye shida Momy wata nurse tafuto hannunta dauke da Baby ta miqa musu tace" Hajiya
tasauka lafiya, ansamu Baby girl "

Cikin sauri Momy ta karbi yarinyar tana murna, shikuwa Abba nurse din yanufa yace
" zamu iya ganin mamanta yanzu? "

Tace" kuyi hakuri tana dakin hutu, zaku iya ganinta anjima "

Dawowa yayi wajan Momy ya zubawa yarinyar ido, fara ce sol Mai mutuqar kama da Nihla, gata
bulbul masha Allah, idonta abude sai kallansu take, sumar kanta yala yala da gashi

Momy tace" Alhamdulillah, yau su Abba anyi 'ya, karbe ta mana kayi mata addu'ah "橙提

Ahankali yamiqa hannunsa ya karbe ta yace

"Welcom to the world DIDDI nah "

Momy tace "kayi tunani Mai kyau Abba na, amma yanzu de share hawayen naka" 橙提

Murmushi yayi yasa hannu ya goge idonsa, saida suka dauki lokaci sannan aka basu damar
ganinta, tana zaune akan gadon ya Abba yadora mata yarinyar acinyarta, Nihla ta kalli yarinyar
taji lokaci daya wata irin qaunar yarinyar aranta, ashe haka iyaye sukeji akan yayan su, nan
take tafara yiwa Allah godia
Sai dare aka sallamesu, kai tsaye kuwa gidan Momy suka koma
Yan'uwa suka cika part din Momy, Ilham kuwa da Diyana da Dida dasuka zo dauke yarinyar
sukai kowa yazo saiya fadi albarkacin bakinsa akanta

Ilham tace "wallahi jinake Kamar na dauketa gaba daya"

Diyana tace "kekoni, Kamar yar larabawa yarinyar wallahi" 橙提

Dida tace "a a ni zaku barwa yan biyu na sun samu qanwa" 橙提

Saida sukai kai dare awajan ta sannan suka tafi gida, Momy tana ganin take taken Abba takafa
ta tsare iya karsa da Nihla saide in falo tafuto 橙提

Yauda safe ya shirya zai fita wajan Aslam, yashigo dakin nata yaganta tana bawa Baby nono,
zama yayi kusa da ita yasaka hannunsa ya riqo waist dinta, yana kallan yanda take yatsina
fuska
Yace "Sannu"

Hararar wasa tayi masa tace "duk bakai neba, kuma itama gashinan zata qarasa ni"

Yace "sorry, mun tuba"

Yasaka hannunsa yana shafa qirjinta Wanda take bawa yarinyar, sannan yafuto da dayan waje,
yasaka harshansa yana lasa, Nihla bata hanashi ba, tabarshi Tun yana lasa yadawo yanasha
ahankali, yanda yake sha ne ahankali yasa ta lumshe idonta, cikin muryar jin dadi tace "ya
Abbaaaa... Saika shanye mata abinta ko..."
Shiru yayi yana tsotsa harda lumshe idonsa shima

Adede lokacin Momy tashigo dakin,qaran bude kofar dayaji ne yasa cikin sauri ya cire bakinsa


Yasunkuyar da kansa qasa yana sosa qeyarsa
Momy tace "Sannu Abba, sannu kaji" 橙提

Tashi yayi Cikeda borin kunya zai bar dakin, Momy tasake cewa "Allah yakiyaye hanya, mujima
da yawa"
Shide yayi wuf yafice daga dakin

Tadawo da Kallanta wajan Nihla tace "idan kika biyewa jarabar Abba ko shekara ba zakiyi ba
zaki sake daukan wani cikin, kinde ji abinda akeji awajan haihuwar"



Nihla tayi shiru kanta aqasa, ga wata kunya data rufeta, shima kansa gogan yaji kunya bare ita

Ranar suna yarinya taci sunan Aysha, amma Suna kiranta da Diddi
A family house din akai taron sunan, gidan yacika sosai, kowa sai daukan yarinyar yake,
Muddin ka dauketa sai kaji tashiga ranka, Mamy batazo ba amma taturo Rafi'ah wajan sunan da
kayaiyakin barka, saikuma baba dayazo ganin jikarsa da kansa, kuma Sabuwar matar sa

Rafi'ah ma tana dauke da nata cikin na wata shida, amma haka ta daure tazo tunda mamy
bazata samu damar zuwan ba

Tunda aka gama taron suna Momy tafara gyara Nihla, ciki da waje datage tana gyara yarta

Saida sukai Arba'in sannan sukai shirin tafiya gidansu

Tun safe kuwa Abba yagama shirya wa su kawai yake jira, Momy ta kalleshi ta girgiza kanta
tasan cewa yau sai Nihla ta yabawa aya zaqin ta 橙提

Saida suka futo, zasu tafi Momy tace "to kokun Manta da Little Diddi ne?"

Gaba dayansu sai kunya ta kama su, Abba yakalli Nihla yafara borin kunya, yace "Dama baki
goyata ba kika futo?"

Nihla tayi masa wani irin kallo tace "ba kaine kake ta cewa nayi sauri ba"

Ta kalli Momy tace "Momy ina take?"

Momy tayi Murmushi tace "tana wajan Yayan ta"

Abba ya kalli Nihla yace "to kinji tana wajan Daddy kije kiyi sauri ki karbota mutafi"

Momy ta girgiza kanta tana murmushi, sai sauri yake Kamar Wanda zasu je wata qasa akace
jirgi zai tafi Babu su 橙提

Daddy yafuto daga dakinsa hannunsa dauke da yarinyar yace "hajiya wannan qanwar tawa
tacika kuka"

Momy tace "haka take Alhaji, da rana tasha baccinta da daddare kuma mu ta hanamu sakat"

Daddy ya kalli idon yarinyar yace "toki daina, danni ba haka Aisha na take ba"

Gaba dayansu sukai dariya, Nihla ta karbeta, su kayiwa su Momy sallama suka tafi gidansu


Awannan dare Nihla tasha baqar wahala awajan ya Abba, domin kuwa Tun ana abu na
marmari saida ya Abba yasa tafara kuka, sannan ya'iya hakura, amma badon yasoba



BAYAN SHEKARA TAKWAS

Zaune suke afalo suna yin game atv, gaba dayansu hankalin su yanakan game din, Acan gefe
kuwa wani Yaro ne yana zaune yana kallan abinda sauran yaran suke

Little Diddi na gefensu tana wasa da teddy ahannun ta

Remote din lil Fawaz yayar aqasa yace "natafi wajan mata ta" 橙提

Yayi wajan Little Diddi

Yanbiyu ma dasuka ga haka sukai wajansa da gudu kowa yana cewa matar sa ce

Lil Adam yaron Dida yace "ai gidanmu zaki dawo ma ko?"

Tajuya ta kalleshi kafin tayi magana lil Fawaz yaron Diyana yace "a a gidanmu zata koma"

Shima tajuya ta kalleshi, duk sai kallansu take tarasa wazata yiwa magana duk sun sata agaba

Wancan na zaune agefe shi kadai shine yataso yazo wajan su yace "duk ba Inda zataje,
gidanmu zata tafi" 橙提
Ya kalleta yace "ke Little Diddi gidanmu zaki tafi gaba daya, kuma nine Zan aureki, kinga nine
takwaran Daddynki" 橙提




Abba da Nihla dake zaune akujera suna kallan yaran sukai murmushi, hijabi ne a jikinta ya
Abba yatura hannunsa cikin hijabin ya shafa qirjinta

Kallansa tayi tace "ya Abba kayi ahankali fa ga yara nan"

Murmushi yayi yace "bakiji abinda suke fada bane? Kitashi Muje daga ciki anema musu wata
Ayshan shikkenan kin raba fada" 橙提

Tace "um um, sutafi Abuja wajan ya Yusuf yabasu Mai sunan Mamy"

Yace "a a, gara de kema ki haifo musu wata yar budurwar Karki hadasu fada" 橙提

Hannunsa ta cire daga kan qirjinta cikin shagwaba tace

"ya Abba Allah zakasa yaran nan sugane fa"

Murmushi yayi yace "to Muje nakoya miki wani abu" 橙提

Murmushi tayi ta rungume mijinta, shima yasaki daria cikeda farin-ciki



Tammat Bi Hamdullah



Anan na kawo qarshan wannan labari Mai taken DANGI DAYA

Gaskiya tunda nake rubuta labari bantaba shan wahala ba Kamar yanda nasha acikin wannan
littafin, saboda soyaiya ce data rabu gida gida kuma kowanne gida da irin nasa salon,dakuma
irin nasa soyaiyar, babu wanda yaci karo da irin soyaiyar wani

Haka kuma duk cikin books dina Babu Wanda nasamu qarancin Comments Kamar sa, bantaba
rubuta littafi nace Zan ajiye shiba sai akan DANGI DAYA saboda qarancin Comments
But Babu damuwa kowanne labari da irin nasa farin jinin

Amma abin mamaki shine bantaba tunanin inada masoya ba sai akan novel din DANGI DAYA ta
yanda ina bude page a facebook masoyana suke ta ruruwar Like din page dina, Alhamdulillah
mun fara labarin DANGI DAYA da mutum dari da hamsin mungama shi da mutum dubu biyu
dawani abu, gaskiya naji dadi Babu abinda zance da masoyana sai godia,domin kuwa nagane
ni akeso ba novel dina ba.

Dangane da al'amarin rayuwa nayau da kullum shima mun tabo matsalolin da ake fama dasu
Awannan yanayin kuma mun fadi maganin su, misali magungunan da aka fada acikin labarin

Idan kuma labarin Rayuwar ki yayi daidai da irinna wannan ma'auratan, to ina fatan zaki samu
solution acikin littafin DANGI DAYA.

Idan akwai wanda na batawa Sanadin wannan labari, yayi hakuri yayafemin, nikam na yafewa
kowa,daga qarshe ina fatan duk masoyan Amnah El Yaqoub su kasance DANGI DAYA 踫潤蕃








Amina Muhammad El Yaqoub jigawa state 潤蕃

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login