Showing 60001 words to 63000 words out of 78655 words
Chapter 21 - KARSASHI Part 1 Complete Hausa Novels by Rasheedat S Director .pdf
a katafaren filin kwallo, yana
sarrafa kwallo cike da kwarewa had'e da KARSASHI cikin jajayen fata.
dogon tsaki taja
"Mttsss wahalalle haka zaka kare da guje-guje Allah yasa kafad'i ka karya kafa."
tamike tana kokarin barin gurin.
ihun da tajiyo a cikin TV'n ne yasata juyowa da sauri.
ido ta gwalalo ganin yanda aka wani d'agashi sama yan uwan sa bakaken fata suna ihu cike da
sananin farinciki.
turawannan kuwa sai dafe kai suke da alama dai abin bai musu dad'i ba.
camera kuwa sai hasko sa yake had'e da tutar Nigeria, abin gwanin ban sha'awa gwanin
burgewa.
sai da taji yanayin yad'an burge ta sai kuma ta kawar da kai tuno da ko wane ne shi d'in.
baki ta tab'e tawuce d'aki..
Washegari kuwa tun sassafe Kamal ya d'agata a bacci dan baccin nata baiyi nisa ba, yanzu
takan samu tayi baccinta son ranta kafin ta tashi tayi ayyukan ta.
tama rasa wace karya zatayi masa tashiga kame-kamen abin da zata fad'a, shi ya rigata fad'in
"Alhajinmu ya kira ni yanzu yatura ni Kano kinji dad'i ban saki a idanuna ba."
numfashi mai sauti ta sauke cikin kasa da muryar da bacci bai ishe ta ba ta ce
"Allah ya tsare min kai ka dawo na ganka nima nayi missing d'in ka sosai."
"Bakiyi missing d'ina ba da kin bamu damar ganin juna."
"Karka ce haka Allah ya dawo min da kai lafiya kawai."
"Amin zamuyi waya anjima dan naji da bacci a idanunki."
ta ce To...
Satin S.MAN biyu ya juyo badun yagama abin da yake ba sai dun son kammala wani aikin da
yake da shi a Nigeria'n.
da safe tana kwance tana bacci a kasa akan sallaya bayan ta idar da salla ta gabatar da azkar,
sabar bacci bata iya mikewa ta hau gado ba ta b'ingire a kasa a gurin.
cikin bacci taji an naushe ta.
sosai taji zafin bugun duk da kuwa nauyin bacci irin nata,
da kyar ta iya bud'e idanunta da suke cike tam da bacci, dishi-dishi take ganinsa.
shiko kuma naushin ta ya yi da takalmin kwallon da ke kafar sa tamkar mai shot da ball.
zumbur ta mike tarike gefen cikinta in da ya nausheta ta ce
"Wayyo Allah na me nayi maka?, Allah ya isa mugu wlh bazan yafe ba."
"Bacci ne yakawo ki gidan nan?, oya tashi kije ki had'a min breakfast, kin sami guri kin baje kefa
ba kowa ba ce face 'yar aiki,
kada ki sake sanyi AC da daular gidan nan yasa ki mance da abunda ya kawo ki."
Fuska ta yamutsa kana ta ce
"Ashe dai ni kowa ce tun da ni 'yar aiki ce, kamar yanda kake aiki ake biyan ka haka nima nake
yi,
sai dai bambanci na da kai inayin aiki na ne domin samin albarkar iyaye na, kai fa aikin banza
aikin wahala kake,
ba gara ni bama kai sai kayi ta gudu ka had'a zufa kafin a biya ka idan Allah yaso ma ka karya
kafa,
ashe kuwa gara aiki na da naka."
ta karashe maganar da murgud'a masa baki.
Kallon wanda batama san me take ba ya mata, dan yunwa ce fal cikin sa dan tun isowarsu da
safiyar yau ya duro da yunwa bai sami abinda yake so yaci a cikin jirgi ba.
kunsan d'an kwallo mabukacin abincine sosai.
ya ce
"Zaki tashi ne ko sai nayi shot da ke."
"Ba sai ka d'aga jijiyar wuya ba aiki zan yi shi tun da albashi nake karb'a."
ta fad'a
tana mikewa tsaye tana gyara hijab d'in dake jikin ta.
bai kuma magana ba ya juya tare da jan tsaki ya fice a d'akin.
itama tsakin taja
"Mugu azzalumi Allah ya isa min, ina bacci na mai dad'i yazo ya wani katse min."
sai da ta sauya kayan jikinta kafin ta fito.
sai a lokacin taga gari ya yi haske sosai.
turus ta d'an yi a bakin kofa ganin mutane zaune cikin parlour'n su rai uku duk kanin su sanye
suke da kayan kwallo, suna ta hira rabin hirar tasu ko na kwallo ne.
taja kafarta tazo zata wuce su wata zuciyar ta ce kada ta gaishe su duk halinsu d'aya ne da
S.MAN d'in, wata zuciyar kuma ta ce ta gaishe su tun da baya cikin su.
"Ina kwanan ku."
ta fad'a a takaice duk suka amsa cikin sakin fuska.
tayi saurin wucewa kichin duk suka bita da kallo.
Da yawa tayi abincin ganin mutane a gidan tana kammala had'a breakfast d'in ta kwashe su
cikin babban tray ta nufo parlour'n.
dai-dai lokacin da yake saukowa daga steps wannan, karon sanye yake da wando iya guiwa da
riga T-shirt.
kyakkyawan fararen kafafunsa babu takalmi yana d'an buga kwallo yana saukowa da shi a
hankali cikin wani irin salo cike da kwarewa.
yana karasa sauka ya yi shot da ball d'in sakiyar abokan nasa suka cab'e.
da sauri ta nufi dinning tana kokarin aje tray'n ta sinkayo muryarsa
"Ke kawo nan." ya yi maganar yana zama kan kujera."
ta juyo a sannu ta kawo shi sakiyar parlour'n,
tana kokarin dire tray'n d'aya daga cikin su ya yi saurin tasowa ya karb'i tray'n ya sauke shi kasa
yana jefa mata murmushi.
kai ta kawar gefe.
"Sannu da aiki." taji an fad'a ta d'an d'ago tagane mai maganar wanda yatab'a kwatanta a
hannun S.MAN ne lokacin can wato Sagir.
takaitaccen murmushi ta masa kana ta bar gurin.
Bashir da ya aje tray d'in ya zauna ya mike kafafunsa a gaban tray'n.
ya kalli S.MAN yana bud'e kulolin wani kamshi ne ya bige sa ya had'iye miyau ya ce
"Mutumin ya za ayi ne kam nifa wannan ta min."
fuska S.MAN ya had'e ya ce
"Sai ka d'auke ta ka sakata a aljuhu karika yawo da ita bunsuru kawai."
"Ah haba wannan ai matar gaban mota ce in shi bai san yadda zaiyi da ita ba ni na sani."
Anwar da ke daddana waya ya fad'a
a hatsale S.MAN ya ce
"Zaku iya tashi ku tafi da ma ban gayyace ku ba salon ku janyo min raini gurin yarin yar can da
ma gata fisararriya."
dariya Sagir ya yi ya ce
"Idan aka kore ku daga nan kuyi restaurant dan ni dai kunsan ina da iyali abin da yafi abinci
zanje a bani naci na more."
hararar sa S.MAN ya yi.
Bashir ya ce "Kabar yi da mu da S.MAN ka ke dan dai kasan dukkanin mu da kud'in auren mu a
kasa har da sa rana abincin dai muma zamu cisa cikin kwanciyar hankali."
tsaki S.MAN ya yi yamike yaje yasoma yin breakfast d'in sa...
Suna kammalawa sukayi waje.
SEEDRAH na kwance tarika jiyo hayaniya ta bayan windo'n d'akin da take ta mike ta je ta leka.
ta hango su suna buga kwallo, baki ta tab'e afili ta furta
"Manya da su sunata wani guje-guje kamar wasu yara."
shiru tayi idanunta a kansu ganin yan da suka dage suna ta kokarin karb'ar kwallon a gurin
S.MAN sun kasa shigo sai wani zuba murmushi ya ke ga dukkan alamu dai yana jin dad'in
yanayin.
jin karar wayar ta yasa ta sakin labulen ta isa in da wayar yake ganin mai kiran nata yasata
sakin murmushi ta zube kan gado ta d'aga kiran suka shiga rerawa junan su karatun so..
Bayan kwana uku da dawowan S.MAN SEEDRAH tayi shirin zuwa gida dan tayi kewar gida
sosai.
tafito da shirin ta tanufi bakin get koda ta tab'a kofa tajisa a kulle ta juyo ga maigadi shima d'in
ita yake kallo ta ce
"Zan fita." maigadi ya ce "Ba a bani izini ba."
kamar tasa ihu dan bakin ciki hata taji, bata kuma cewa komai ba ta juya ta koma ciki.
direct sama ta haura ta shiga babbuga kofar bedroom d'in.
yana zaune a sakiyar gado yayin da laptop ke gaban sa yana sarrafashi da hannunsa guda
d'aya hannun nasa kuma narike da sigari yana d'an zuka.
sa rai yaji bugun kofar amma ya d'auke kai jin ta dage da bugun kofar tana cika masa kunne ya
ture laptop d'in ya mike rai b'ace ya bud'o kofar da karfi.
ai kuwa ta tafi suuu ta fad'i kasa timm.
"Wayyo Allah na." tafad'a tana yarfe hannu da sauri ta mike tsaye tana gara gyalenta tare da
kawar da kanta gefe tayi saurin juya masa baya dan ba komai jikin sa sai zallar boxes.
gyalen ya kama ta baya ya shako ta tare da fad'in
"Awani dalili zakizo kina cika min kunne a nan."
da sauri ta zare gyalen ajikinta tamasa gefe tana shafa wuyan ta da mai da numfashi, cikin
hanzari kuma tayi waje, dan bazata iya cigaba da tsayuwa a gabansa tana ganin sa sirara ba.
a bakin kofa ta tsaya batare da ta kallo cikin d'akin ba ta ce
"Kasa maigadi ya bud'e min kofa na fita gidan mu zanje."
"Bazakije ba in kin ga kin bar gidan nan to kin gama biyan kud'in da wancan tsohon banzan yaci
ne."
ya wurga mata gyalen ta yarufo kofar.
kugu ta rike cikin d'aga murya ta ce
"Kai kuma katon banza baka isa ka hanani zuwa gidan mu ba wlh sai na je."
tajuya fuuu tayi kasa.
A d'aki tarika kullawa da kwancewa ta yadda zatayi ta bar gidan nan dan tagaji da aikin gidan
yafad'i wani abun da za ayi masa abakin kud'in sa..
tana nan bata ankaraba har aka kira sallar azahar, bayan ta idar taje ta kulle kofar ta da key
tazo ta haye gado tayi kwanciyar ta tana fad'in
"Na rantse yau bazanyi girki ba sai dai kaje waje ka siya kuma zuwa gidan mu yazama dole tun
da ni ba 'yar cikin ka bace."
S.MAN na dawowa daga masallaci ya hango dinning wayam babu komai, rai b'ace ya nufo
d'akin da take yajisa a kulle ya bubbuga kofar shiru, SEEDRAH kam tana kan sharar baccinta
bata ma san yana yi ba.
ya d'auko wani key d'in ya saka kofar taki bud'uwa.
hakan na nufin ta kulle kofar bata zare key d'in ba kenan.
kwafa ya yi tare da girgiza kai alamun zamu had'u.
a ranar dai S.MAN gidan Ummi yaje yaci abinci..
SEEDRAH kuwa bacci yafi mata cin abinci baccin ta tayi ta shara sai yamma lis ta farka taje ta
d'auro al'wala ta gabatar da sallar la'asar.
abincin da ta ci da safe ta rage shi taci yanzu.
S.MAN bai dawo gidan ba sai dare ko da ya kuma hango dinning ba komai ransa ya dad'a b'aci,
yakuma tab'a kofar da take ma yajisa a kulle. ya wuce ya haura sama.
wanka ya yi ya sauya kaya ya haye gado yana 'yan dube-dube a wayar sa.
A b'angaren SEEDRAH kuwa duk dad'ewan baccin ranar da zatayi baya hanata baccin dare
dan haka tana sallar ishe taje tayi wanka,
ko kaya bata saya sakawa ba ta kwanta da zani d'aurin kirji ta shiga sharar baccinta cikin
kwanciyar hankali.
S.MAN yakai wajen karfe 1 na dare yana aiki a wayarsa da kuma computersa sai a lokacin ya
kashe su duka kana ya mike yana shafa cikin sa ba shakka yunwa yake ji, ya kalli gefe kan
bedside in da ta saba ajiye masa d'an abin tab'awa da kuma flas na tea babu ko alamar su.
duruwa ya ja sai ga wasu makullai da yawa sun bayyana daga cikin su ya zaro wani ya rufe
durowan yafita.
d'akin da ke kusa da nata ya bud'e ya shiga ya nufi in da wardrobe d'in d'akin ya ke. yasaka
hannu a sakiyar wardrobe d'in yabud'a da karfi sai gashi ya rabe gida biyu ko wanne yatafi suuu
gege kofa ta bayyana a sakiyar su.
makulli ya zura ya bud'e kofar saiga wardrobe dake ta cikin d'akin da take, shima karfi ya gwada
masa ya bud'asa kana ya shige ciki ya mai da wardrobe d'in d'akin da yabi ya shigo ya had'e shi
sannan ya rufe kofar.
wardrobe d'in d'akin da take cikin ma yamayar ha had'e su baza ka tab'a cewa akwai wata
hanya a sakanin su ba..
Can ya hangota kwance tana sharar baccin ta cikin kwanciyar hankali.
yana zuwa bakin gadon baiyi wata-wata ba yakai mata mari a fuska.
cikin bacci taji zafin marin sai dai ta kasa iya bud'e idanunta dan zaton ta mafarki take.
mika tayi tare da yin juyi ta dad'a bajewa da kyau cikin magagin bacci ta kai hannunta ta sosa
gefen fuskarta in da ya mare ta nan kuwa taci gaba da baccin ta.
ganin bacci ma tacigaba da yi,
wani irin fizgota ya yi ta zo bakin gadon hakan kuwa ya yi sanadiyyar zamewar zanin jikinta dan
dama tayi ta birgima zanin ya kunce,
pant da bra ne kad'ai a jikin ta.
rumtse idanunsa ya yi da karfi jin tamkar an jonashi da wutar lantarki.
ya kai second 10 idanunsa a rufe kafin ya bud'e su da kyar, wan da har a lokacin ilahirin jikinsa
yana bashi wani irin shock.
ga mamakin sa har lokacin bacci take, ya yi matukar mamakin ganin nauyin bacci irin nata.
da sauri ya janye idanunsa da suke wani irin fizga a kanta ya mika hannunsa na b'ari ya janyo
zanin ta yana kokarin rufa mata jiki.
dai-dai lakacin tayi wani irin juyin dayasa shi d'auke wuta gaba d'aya.
ababen kirjinta da suke cikin bra suka dad'a bayyana dan dama sun fi karfin bra'n bai rufe su
gaba d'aya ba.
santala santalan fararen cinyoyin ta sai sheki suke.
Wani irin zillo joystick d'in sa ya yi tamkar zai faso wan do ya fito, a take kuma yaji jikin sa ya
d'auki b'ari. kwakwalwarsa ya tsaya cak ya dai na aiki.
"No no no!!."
ya furta da karfi yana dafe kansa
a zuciyarsa kuwa yake fad'in
"Mayya ce mayya ce ita, meyasa bakajin haka game da Teema da matan turawan da suke
kawo maka hari da ma sauran 'yammata, Teema da komai na jikin ta tub'e shi take a gaban ka
tayi ta wasanni da jikin ka, sai wannan fisararriyar yarinyar da ka tsana."
"Ita wannan mayya ce."
wani b'ari na zuciyar sa ya kuma fad'a masa.
ido ya rumtse da karfi yana son d'aga kafarsa ya bar gurin amma ya kasa.
ga wani irin tagwayen abubuwa da suke zuwar masa a kwakwalwa da zuciya da suke
barazanar tarwasa masa zuciya da kwakwalwa..
da karfi ya fizgo numfashi kokarin sai ta nutsuwarsa ya ke da son hana zuciyarsa aikata abin da
take ta bijiro masa gaba ki d'aya zuciyar sa ta makanta bata ji ba ta gani.
kamar an fisgosa jikinta haka ya kwanto kanta. kunnuwansa sun toshe baya ji idanunsa ya rufe
baya gani yama mance ko wace ce ita.
kankameta ya yi da karfi ya had'e jikin sa da nata sosai, yana wani irin sauke numfashi.
hannunsa na b'ari yad'ago ya sauke shi kan ababen kirjinta ya shafo shi ta sama in da ya
kumburo ta saman bra.
da sauri ya d'aga hannun tare da dunkule shi yanata fama da zuciyar sa wajen son hana kansa
aikata abin da yake shirin aikatawan.
ya cusa hannun ta bayan ta ya zagaye ta.
fuskarsa yashiga gogawa a nata kamar mai niman wani abu sai kuma da sauri ya dire bakin sa
kan lips d'in ta yatura harshensa cikin bakin ta yashiga tsotsar sa da zafi-zafi.............!
Mommyn Twins ce
í ¼í¼º *ƘARSASHI!* í ¼í¼º
*NA*
*RASHEEDAT S DIRECTOR*
( _Book 1_)
~Free page~
_Littafin na kud'i ne 400 Account no 3170524141 Rashida Salihu first bank kokuma katin Mtn ta
wannan number 08034690723 a tura shaidar biya ta WhatsApp number ta 08034690723_
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆí ¼í·°AINUWA í ¼í·¼RITER'Sâœí ¼í¿¼*
*í ¼í·¦SSOCIATIONí ¾í´í ¼í¿»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*í ½í±‡í ¼í¿»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*____________________________________*
page 19
.
Yanda yake tsotsar bakin ta da kuma kankame ta, shiya farkar da ita daga nannauyar baccin da
take.
idanunta suna rufe dan har alokacin bata gaskata farkawan nata ba, dan tafi yar da duk acikin
bacci take.
kokarin juyi take dan son gusar da wannan mafarkin da take amma ta kasa, duk yanda taso tayi
juyin ta kasa sai taji kamar duk an daddanneta.
a hankali tashiga bud'e idanunta,
dishi-dishi take gani duk da kuwa hasken wutan daya haske cikin d'akin, dan da zata kwanta
bata sami damar kashe wutan bama tayi kwanciyar ta.
kuma ware idanunta tayi sosai tana kikkifta su.
ta dage ala dole dai so take ta farka a baccin dan abun da take ji da gani yanzu taki gaskata
idanunta biyu ne.
sosai ta ware idanunta a kan fuskarsa, idanunsa a lumshe sai tsotsar bakin ta yake kamar ya
sami sweet.
wani irin razana da firgici ne suka dirar mata,
da gaske ba mafarki take ba. da karfi ta daddage ta janye bakinta wani uban ihu ta kurma da
karfin tsiya, da ya sashi dawowa cikin hayyacin sa.
"Wayyo Allah nashiga uku na wayyo Mama wayyooo!!."
takuma fasa kara mai karfi.
da sauri ya sake ta ya zare jikin sa ya mike a kanta yana dafe kai.
cikin matukar tashin hankali tamike ta janyo zaninta tana kare jikin ta.
tsoro ne mai tsanani ya rufe ta murya na rawa tashiga nuna shi da yatsa tana fad'in
"Me kamin? kamin wani abu ko? wlh idan har kamin wani abu kotu ce zata rabamu da kai mugu
azzalumi."
duk maganar da take a matukar tsorace take daganin yanayin sa.
imagine tashiga yi gashi nan yana sex da ita,kara ta saka tashiga yamutsa gashin kanta nata
fad'in
"A'a wlh a'a idan kamin wani abu wlh bazan yafe maka ba sai na d'au mataki a kanka."
"Shiiit rufamin banzar bakin nan