Showing 63001 words to 66000 words out of 78655 words

Chapter 22 - KARSASHI Part 1 Complete Hausa Novels by Rasheedat S Director .pdf

naki ko na fasashi bacci ne yakawo ki gidan nan ko aiki."
maganar ya ke cikin wata iriyar murya da ta gama narkewa cikin wutar sha'awa, ya kuma
murtuke fuska tamau alamar ba wasa.
da kyar ya iya tattaro jarumtarsa ya sauka akan gadon da kyar ya mike tsaye yana gyara zaman
MAN d'in sa dake kokarin fasa wando ya fito batare da nuna wata damuwa ko shakko ba.
rumtse idanunta tayi da karfi kirjinta na dukan uku-uku.

dai-dai ta tsayuwar sa ya yi, ya na tangad'i kamar wanda yasha wani kayan maye ya nufi kofa
ya bud'e ya fita.
tana jin fitarsa ta bud'e idanunta da sauri ta fad'a jikin pilo ta saki kuka.
sosai take kukan cike da bakin ciki da takaici,
cikin muryar kuka sosai ta ke fad'in
"Wayyo na
shiga uku na Allah wadaran nauyin bacci irin nawa, dama Mama da su Aunty Suhailat sun sha
fad'a min watarana sai an sace ni ina bacci, to gashi yau mugun nauyin bacci na ya janyo anyi
min fyad'e ba tare da na sani ba, shi ke nan rayuwa ta ta zamo ragaggiya."
kuma saka kuka tayi, tana tausayin kanta tabbas ta zamo abin tausayi.
i dan ba dun kariyar arzikin daya sami Baba ba me zai kawo ta gidan sa har ya nimi keta mata
haddi. lallai talauci masifa ce,
badun kariyar arziki ba da bai karb'i bashin sa ba ko da ya karb'a kuma da ya mai da masa da
bata zo gidan nan amatsayin 'yar aiki ba, da duk haka bai faru da ita ba.
ganin kuka bazai mata magani ba ta mike tashiga bathroom.
dudduba jikin ta tayi sosai bata dai ga alamar fyad'e tattare da ita ba hasali ma kuma pant d'in
ta yana jikin ta kuma babu wani d'igon damshin wani abu.
ko da ta fito a bakin gado ta zauna tana tunanin ta ina ma ya shigo d'akin ita da ta kulle kofar
kuma taga da zai fita ma sai da ya bud'e da key d'in da ta bari jikin kofar,
"To ko ta sama ya shigo."
ta d'aga kai ta kalli saman d'akin babu ta in da mutum zai iya shigowa a yanayin tsarin ginin
gidan.
"To ko tsafi ya ke ya shigo ta hanyar tsafin sa."
haka tayi ta tambayar kanta bata sami amsa ba.
daga karshe dai rakub'ewa tayi a gefen gado tana jiran gari ya waye dan bazata kuma komawa
wannan baccin nata mai kama da mutuwa ba..


Washegari bayan ta idar da sallar asuba tana zaune kan sallaya tana azkhar, aka turo kofa da
sauri ta d'ago tana duban kofar.
daga bakin kofar ya tsaya ya hard'e hannu a kirji cikin tamke fuska ya ce
"Oya tashi ki fita yanzu ki fara aiki ki b'ata lokaci ki gani."
yana kaiwa nan
ya juya ya fita.
bayan sa tabi da harara tare da jan tsaki a fili ta furta
"D'an rainin hankali ko ya d'auka kowa irin wancan karuwar da ta ke kawo masa kanta har gida
ne, d'an iska kawai missttt."
takarashe maganar da jan dogon tsaki.
sai da ta kammala addu'o'i'n ta kafin ta mike
tafito batare da ta cire hijabin jikin ta ba.
can ta hango sa gurin motsa jiki da sauri ta wuce ta haura sama ta gyara kana ta sauko ta shiga
kichin.
ko da ta gama had'a breakfast tafito baya gurin ta haura masa da breakfast d'in.

yana zaune a parlour ya d'au sigari yana kokarin kunnawa, ta iso ta dire masa tray'n a saman
table d'in gabansa tana yamusa fuska.
ta mike da zumbar barin gurin ya ce
"Wad'an can kayan da kika ciresu cikin wanki su ba kayan wanki bane?."
"Bazan iya wanke su ba."
ta fad'a a takaice ta na kokarin barin gurin
"What." yafurta tare da aje sigarin hannun sa ya nuna mata kofar bedroom d'in sa ya ce
"Wuce ki je ki wanke su."
fuska ta yamutsa wai tunanin sa zata wanke masa gajeren wando da boxes da kuma singilet
ne, duk da bada hannunta zata wanke ba washing machine ne zai wanke su, bazata iya
d'aukarsu da hannunta ta zubasu cikin injin ba.
ta ce "Ni fa bazan iya ba su d'in ma bazaka iya wanke su ba sai an maka."
ganin yana kokarin mikewa ta d'aga kafa da sauri zata bar gurin ya fizgota ta garu da jikin sa.
kiciniyar kwatan kanta take tana fad'in
"Ka sake ni na rantse bazan wanke ba sai dai ka wanke abin ka."
d'an zubawa lips d'in ta ido ya yi yanda take motsasu.
lumshe idanunsa ya yi tare da kuma bud'e su lokaci guda.
ya sakalo hannunsa guda kan kugun ta ya janyo ta zuwa jikin sa.
ido ta waro jin abun da ya matan zaton ta wani salon muguntan ne yake shirin yi mata.
sai kawai taji ya tallafo kanta da d'aya hannunsa ba zato taji bakinsa cikin nata.
wani irin waro ido tayi ya yin da zuciya da jikin ta duk suka d'auki rawa.
duk yan da taso ta kwace kan ta ta kasa yakai tsawon mintuna biyar yana tsotsar bakin ta.
kana ya sake ta ya zube kan kujera tare da d'aukar sigarin sa ya kunna yashiga zukarsa da
sauri-sauri.
wani irin mutuwar tsaye tayi mamaki had'e da tsoro suka lullub'e ta.
sosai jikin ta ke rawa amma ta daure ta dube sa cicin dakiyar zuciya ta ce
"Wlh Allah ya isa tab'a jiki na da kayi, wai ma me ka d'auke ni ne kam?, kana tunanin kowa irin
wancan 'yar iskan da ta ke kawo kan ta gare ka ne,
to wlh kada ka kuskura kasake yunkutin tab'a min jiki dan wannan jiki mai daraja ce da ki ma, ba
irin na ballagazan mataye masu raba jikin su sadaka a titi ba."
hayakin sigarin sa ya buso tare da d'aura yatsansa kan lips sa ya ce
"Shiiit wu ce ki b'ace min da gani."
ya yi maganar tare da lumshe idanunsa yana cigaba da zukar hayakin sa.
"Mssstt." ta ja dogon tsaki kana ta juya tab'ar gurin tana maganar zuci
"D'an iska d'an kwaya d'an shaye-shaye bayi da aikin yi sai shan taba, yawani samin bakin shan
tabarsa cikin baki msstt."
takuma jan wani tsakin.
tara miyau tayi cikin bakinta tawuce bathroom taje ta zubar, ta d'au burosh ta wanke bakin ta
tana yamutsa fuska.
tafito ta zauna bakin gado tana d'aga kiran Kamal da ya shigo wayar ta yanzu.


Bayan kwana biyu

Da yammacin ranar SEEDRAH na like da waya tana waya da abar kaunarta Kamal suna
karantowa junar su karatun soyayya.
cikin hirar ta su ya ce.
"My SEEDRAH." ya kira sunanta ta ce
"Na'am My Kamal."
"Kifito gani a kofar gida."
ido ta d'an waro ta ce "Wani kofar gidan?."
"Gidan S.MAN nagaji ina bukatar ganin ki kin san dai zuciyata tayi matukar kokaki na tsawon
watanni bazata iya ci gaba da hakuri ba ki fito na ganki dan Allah."
numfashi taja a zahirin gaskiya itama tana bukace da son ganin nasa.
"Gani zuwa." tafad'a tare da mikewa tsaye ta kashe kiran.
bata jima da yin wanka ba dan haka bata bukaci yin wankan a yanzu ba.
kaya ta ciro cikin wardrobe riga da siket na les had'e da gyale ta saka kayan daya zauna d'amas
a jikin ta,
pauda da man lips kad'ai ta shafa amma fuskarta yayi wani irin sihirtaccen kyau.
ta saka 'yankunne da sarka kalar kayan kana ta kashe d'auri mai kyau.
ta zura takalmi mara tudu sosai kana ta feshe jikinta da turare ta yafa gyalen a kafad'a ta d'au
wayar ta ta fito ta nufi bakin get..


Baki da hanci maigadi ya bud'e yana kallonta harta nufowa inda yake,
"Masha Allah kai Allah yayi halitta anan wai ashe dama haka take ban tab'a ganin ta a haka ba,
kullum da katuwar hijabi fuskarta a d'aure." yafad'a a fili yana washe baki.
SEEDRAH kuwa kayataccen murmushin dake shinfid'e kan fuskarta ta dad'a fad'ad'awa ta
karaso in da yake.
wani murmushi takuma sakar ma sa ta ce
"Barka da warhaka sannu da aiki."
baki ya kuma washewa ya ce
"Yauwa yauwa barkanki dai sannunki."
kai ta gyad'a da murmushi ta ce
"Akwai bako a waje kabud'e masa ya shigo."
d'an jim ya yi kana ya ce
"Yallab'oi fa bai sanar min da zuwan wani ba, yau wa gashi can ma daga sama yana hango
mu."
yayi maganar yana nuna S.MAN dake tsaye can saman bene ya zura hannunsa d'aya a aljuhu
d'aya hannun nasa kuma na kare da waya a kunnensa yana magana.
kai ta d'aga ta kalleshi,
taga idanunsa a kanta.
ta saki murmushi kana ta maida dubanta ga maigadi ta ce
"Au ashe bai fad'a maka ba shi ya ce nazo na sa abud'e masa kofar."
"Au to haka akayi to bari a bud'e masa." da saurin sa yamasa jikin kofar yakuma washe hakora
yana bud'e karamar kofa..

S.MAN na tsaye yana kallon su, duk da baya jin abun da suke fad'a. amma ya fahimci dashi ta
yi karya maigadi ya bud'e kofar, dan yasaka masa dokar da bazai tab'a iya ketare shi ba
muddun idan ba shi yasa shi ba.

Kamal ya sako kansa cikin gidan yana amsa gaisuwar da maigadi yake mika masa fuskarsa
d'auke da murmushi.
ya yin da gaba d'aya hankalin sa ke kan SEEDRAH da ganinta ke kokarin zautar dashi.
wani murmushi mai cike da so da kauna suka rika sakarwa junan su tamkar zasu rungume juna.
"Bismillah."
ta fad'a tana nuna masa hanya da hannu.
a hankali suke takawa suna cigaba da sakar wa junan su murmushi had'e da daddad'an
kalaman kauna da soyayya irin na wad'an da sukayi kewan junan su.

Daga can sama kuwa S.MAN har lokacin na nan tsaye yana kallon su, sai dai a yanzu fuskarsa
babu annuri.
ganin ta nufo da Kamal gurin hutawar sa da sauri yajuya yanufo kasa..
suna kokarin zama S.MAN yakaro gurin.
ganin sa yasa Kamal fasa zaman cikin nuna farinciki da jin dad'in ganin masoyin sa agaban sa
ya mika masa hannu yana fad'in
"Barka dai gwarzon jarumin mu nayi farinciki ganin ka sosai."
Kamal ya ruko hannunsa batare da ya mika masa hannun nasa ba, yarike gam yana mai farin
cikin ganin d'an kwallon da ya fi kauna arayuwarsa.
yaciro wayar sa yamusu selfee yana cigaba da fad'in
"Yau zansha comments a media dan kuwa yanzu zan d'aura hoton nan."
SEEDRAH kuwa fuska ta yamutsa ganin yanda Kamal d'in yawani zaƙe,
shiko S.MAN sai wani shan kamshi yake.
ta ce "My Kamal zauna bari na kawo maka ruka."
ta d'an dubi S.MAN ta ce
"Wannan shine Kamal mijin da zan zaura."
takarashe maganar da kad'a narkakkun kwayar idanunta.
kana tajuya ta nufi ciki dan d'auko wa Kamal abin sha.
kichin ta shige ta d'au d'an madaidaicin tray ta d'aura drink's kala biyu a kai had'e da glass cup.
ta juyo zata fita sai ganin mutum tayi a gaban ta.
wani kallo ya wasa mata
"Yaushe kika sami gurin zama da har zaki shigo min da wani gardi d'an kauye cikin gida, har da
d'aukar drinks zaki kai masa, da kud'in Alhj Musa aciki a ka siya."
harara ta wurga masa tare da murgud'a masa baki ta ce
"Kagode Allah ma da har wani yashigo gidan ka yaci abinci ko sha wata kilama ta sanadiyyar
haka kasami gafara da rahamar Allah, kan abubuwan da kake aikatawa na sab'on Allah, Kamal
mutumin kirki ne mutumin kwarai in har iskanci da shaye-shaye shine waye wa to har abadan
bazai tab'a wayewa ba zamansa a hakan kuwa yafiye masa rayuwar shaye-shay...." bata kai ga karasawa ba taji saukar mari a fuskarta.

zafin marin yasata sakin tray'n yafad'i kasa ya tarwase.
ya fizgota ya had'ata da jikin garu ya matse ta, sosai kake iya hango b'acin rai kan fuskarsa.
cikin kakkausar murya mai nuna zallar b'acin rai ya ce
"Kin tab'a kamani da kwaya ne?! kin tab'a ganina ina shaye-shaye?! kin tab'a ganin wani kayan
maye cikin gidan nan!!?."
yafad'a cikin karaji sosai yakuma matseta.
"Idan kika sake jifana da kalmar d'an shaye-shaye sainaga wan da ya tsaya miki!,
bantab'a shan wani kayan maye ba ni ba d'an shaye-shaye bane, sigari kad'ai nake sha shin
ban tab'a fad'a miki bane!."
waye kema da har sai na rika fad'a miki abin da yashafi rayuwata iye!."
yasaka kafarsa ya take nata had'e da murkushe sai da ta saki karar azaba, kana yacigaba da
fad'in.
"Kefa 'yar aiki ce wakawai wacce ubanta yaci bashi ya kasa biya, wlh idan kika sake
dangantani da d'an shaye-shaye sai na b'ab'b'allaki na taraki anan!!."
ya hankad'a ta gefe yajuya yafita a kichin.
"Wlh Allah ya isa mugu azzalumi kawai."
ta tsunkuya ta rike kafarta tana yarfe hannu.
Allah ya isa tarika ja masa yafi cikin kwando,
ba karamin zafi da rad'ad'i kafarta yake mata ba.
Kiran Kamal ne yashigo wayarta bayan ta d'aga ya ce "My SEEDRAH natafifa yayan mu ya ce
akwai abun da yasaki kiyi masa a ciki zan dawo idan
kin gama."
shiru tayi bata iya cewa komai ba. ab'angaren Kamal d'in ma kashe wayar ya yi, SEEDRAH ta
mike tana bin wayar da kallo ta ja kafarta tana d'in gishi ta fito.
a parlour ta ganshi zaune da waya a kunnensa yana magana.
harara ta wurga masa tare da jan tsaki mssttt.
harta gotashi ta ji ya ce
"Zo nan fitsararriya mara kunya wa kike wa tsaki."
a kufule cike da jin haushinsa ta ce
"Da wan da ya tsargo."
takarashe maganar da murgud'a baki cike da tsiwa tashige d'aki.
tana kokarin rufo kofar ya sako kansa cikin d'akin.
ido ta kura masa tar cike da tsana kana ta yamutsa fuska.
shiko kan lab'b'anta ya kura wa ido kana ya matsota.
tabud'e baki zatayi magana kawai ta sinci bakin sa cikin nata, wani irin tsotsa yake mata mai
had'e da mugunta.
ido tarika ciccirewa tana ture shi a jikinta,
kana daga bisani ya sake ta, ya ture ta gefe yafice cikin d'akin.

Zubewa tayi a bakin gado tare da sauke numfashi mai sauti, sai kuma da sauri takai bayan
hannunta ta goge bakinta.
A fili ta furta "Bazai yiwuba."
sai kuma da sauri ta mike tafita bata ganshi a parlour'n ba, sama ta haura nan ma baya parlour,

ta isa bakin kofar bedroom d'in sa ta bubbuga da karfi, zata kuma bugawa taji an tab'ata ta
baya.
da sauri ta waigo ad'an razane hayakin sigarin daya zuka ya fesa mata a fuska.
da sauri ta kawar da kanta had'e da d'anyin tari.
hannu yasaka yajuyo fuskarta tare da yi mata tambaya da ido alamun me ya kawo ta.
da sauri ta janye fuskarta tana kokarin barin gurin dan hayakin bakaramin tada mata hankali ya
yi.
ya dakatar da ita ta hanyar ruko hannunta ya janyo ta jikinsa kana ya maidata ya mannata da
jikin garu yasaka hannu ya kare ta ta hanyar dafe jikin garun.
sigarin hannunsa ya yar kasa kana ya take da takalmin sa, d'aya hannunsa yakuma sakawa ya
dafe jikin garun yazamana da yasata a tsakiyarsa.
da ido yakuma yi mata tambayar me ya kawo ta.
kai ta kawar gefe tare da saka hannu tashiga ture kirjinsa.
rankwafo da kansa ya yi gefen wuyan ta tare da fesa mata numfashi batare da ya d'ago kansa
ba
ya ce
"Idan rashin kunya kika zo min zaki gwammaci dama baki zo ba, oya wuce kibar nan."
yafad'a yana janye hannayensa, ai kuwa da sauri taja kafafunta tayi gaba.

Sai da ta dawo d'aki take jin haushin kanta dama tsayawa tayi ta ja masa layi a kan abubuwan
da yake mata.

A b'angaren S.MAN kuwa bathroom ya wuce yana matse MAN d'in sa daya ke ta zillo cikin
wando.
kayan jikin sa ya tub'e ya sakarwa kan sa ruwa yana jan tsaki.
ya b'ata lokaci yana tsaye ruwa na sauka a kansa bai kuma sa Man d'in sa ya kwanta ba tamkar
dad'a kara masa girma da kumburi a ke.
jin ana kiran salla yasashi yin al'wala ya fito.
yayi shirin zuwa masallaci ya tafi.

Bayan SEEDRAH ta idar da sallar isha ta fito ta nufi kichin.
kayan tea d'in sa ta had'a masa had'e da ruwan zafi a flas ta kwasa ta haura sama.
bedroom d'in sa ta nufa sanin bataji motsin dawowar sa daga masallaci ba.
tana kokarin dire tray'n saman bedside d'in da take aje masa a kai ya bude kofar bathroom ya
fito d'aure da towel a kugunsa.
hannunsa na kan MAN d'in sa yanata kokarin gyara zaman sa dake son kwance towel d'in sai
tsaki yake ta ja akai-akai.
da sauri ta waigo jin karar kofa ai kuwa ta ture flaks d'in yafad'i kasa ruwan ciki ya wasu mata a
kafa.
kara ta saka tare da tuma tsalle tana yarfe kafar bata ankara ba taji tayi karo da abu, ga kuma
wani abun da yawani zungure ta kamar wani muciya.
"Wayyo Allah." takuma fad'i tana cigaba da yarfe kafar.
hannu ya saka ya rukota gaba d'aya yan da take wani tsalle had'e da juyi gaba d'aya ilahirin

jikinta motsawa suke, hakan kuwa ya haifar masa da wani irin mashahuriyar fitinanniyar
hautsunar kwakwalwa.
MAN d'in sa dayake ta fama da shi tun d'azu sai wani zullo yake tamkar zai tsinke yakara
kumbura tamkar zai fashe.
matseta ya yi sosai ajikinsa yashiga kissing d'inta tamkar zai cinye ta.
tuni ta nimi zafin nan ta rasa tashiga kokuwar kwace kanta hankali a matukar tashe.
wani irin waro ido tayi jin hannunsa na yawo kan ababen kirjinta yayin da bakinsa kuwa ke
sarkafe cikin nata, hannunsa guda kuwa na bayan ta yana kokarin zuge zip d'in rigarta.
"Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un."
abunda take furtashi cikin zuciyarta ke nan.
da karfi ta daddage ta ture shi a jikin ta dai-dai lokacin da ya zuge zip d'in rigar nata da gudu
tabar d'akin amatukar tsorace.
tana shiga d'aki ta maida kofar tarufe tajingina da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login