Showing 36001 words to 39000 words out of 68416 words

Chapter 13 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf

Advertisement

14 Apr 2025

4860

fara karin
kumallo cos nasan halin ki baki san cin abinci ,amma idan nazo da kaina Zan baki a baki.

Wani irin sautin Awwnnnnnnn da aka saki daga baya ne yasa Umaimah juyawa,

Afnan ce Tare da KB suna masu shigowa daga waje,

Da gudu Afnan ta ƙaraso ra rungume Umaimah tace "get married to My brother already please
,murmushi Umaimah tayi tana Mai kalla Nana wadda ke tafarfasa kamar zata fashe,

Raba jikin ta tayi da na Afnan tace "sweety you're so cute and kar ki damu nan da sabuwar
shekara ni da Hamman ki zamuyi Aure kinga lokacin mun cika 30 years tare ,wata guda kawai
ya bani,"

Cike da adoration Afnan tace"mafarkina hamma Ya samu,ina san na Auri age mate ɗina".

Cikin jaraba Nana tace"kan ubanchan,Shekararki Ishirin da tara ma,kike tsaye nan cikin
rashin jin kunya kike maganar Auren Imamu,"

Ke ki fita a idona na rufe 'fa,

Kai kuma Imamu wallahi sai anyi saban lale 'dan wallahi ko ni ko ku,

Ke kuma Afnan zanji dake ne ,

Juyawa tayi tana Mai cewa sameera "ke wuce muje ,bari na kira muntari duk abunda yake yazo
gida yaji abunda iyalinsa suke mun da wata karuwa a Chan waje,Zan nuna musu na haifi ɗa
sannan Ya haifu."



Kallan ummu umaimah tayi tace "im sorry ummu ba niyata nayi disrespecting Nana ba,i just
couldn't stand it,amma kamar na wuce limit ɗina".

Murmushi ummu tayi tace"ki kwantar da Hankalinki kar ki damu ,'in dai Nana ce haka take a
kullum .

Sallama ta musu tana Mai tsintar kanta da cewa imam"ina jiran zuwanka gobe."

Chuchujay✍

T

B

C.

Join my whatsapp Channel inda zaku samu tukuicin littafina na noorurrahman wanda yake paid
ne,amma zan sadaukar maku dashi kyauta,

Ina masu cewa suna san karantashi amma sabida na kuɗine basu samu ba.

Ina masu neman discount ,
Yanzu ba babu buƙatar wannan duka Just Join my whatsapp Channel domin samun sa kyauta.

https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU

(a hospital romance)

By

Chuchujay ✍

Episode 2⃣1⃣➡2⃣2⃣

Gaskiya Dr Bulama bazan iya Wanchan Aikin na cyst ɗin chan ba ,patient Ɗin 'fa Hiv
positive ce Fa,

Gaskiya i cant risk it kawai idan zakiji shawarata muyi mata transfer ko kuma mu ɗorata akan
magani,

Gaskiya bazan iyawa Mai HiV operation ba ,

Sauke glasses ɗin dake idanun ta umaimah tayi ta kalli Dr maryam dake ta faman mitar abun,

System ɗinta ta juyo tana mai Kallan Dr maryam kafin tace "Dr maryam ki kalla da kyau,cyst ɗin
matar nan yayi girman da idan ba'a cire ba zai zama cancerous,

And 'dan kawai tana da Hiv shine baza'ayi mata aiki ba?

Wanne policy ne Ya hana ,?

Shikenan shi kuma Mai HIv ba mutum bane baza ayi masa aiki ba idan yana neman a cecesa?
"

We have precautions to follow kema kin sani,to menene zai sameki dan kin mata Aiki,bana
tunanin zaki mutu.

Okay naji its okay,kar kiyi i will take the lead,you can leave My cabin.



Tashi umaimah tayi 'dan zuwa nurses station ,alamu tayiwa farouk Da yazo,

Babu musu Ya taso yazo,cikin serious tone tace "zamuyi wa matanan aiki ,nasan baka da
komai in schedules naka ,Dr maryam baza tayi ba so we are taking over ASAP arrange my
team and prepare the operation theater,na tura maka details ɗin patient ɗin ,"



SOME HOURS LATER.

Ko wannen su dake cikin OR ɗin sanye yake cikin gowns da aprons ,eyes wear,da face
shield saboda gudun splash na jini,ko wani fluid na jikin mara lafiyan,sanann kowannen su
hannunshi sanye da glove,

Tsaye umaimah tayi akan Patient ɗin Kafun tace "Intern students This Patient is HIV positive,
and zamuyi mata Aiki mu cire ovaries cysts ɗin da take dashi,so beware of needles injury,
scalpels ko wani sharp object ɗin ,so Aikin nan tare zamuyi its high time ,ku kula needles Are
not allowed to be bend da hannu,ko cirewa jikin syringe,
Puncture resistant container ta nuna tace duk used abu na disposing Ya kasance anan. "

Nurse farouk dake gefanta ta kalla wanda tasan He's Good at his work and komin menene
tsananin risk na Aiki zaiyyi indai tana gefen sa ,itace tsananin yardar da sukayi da juna,

Kaɗa mata kai yayi Kafun tayi murmushi,

Paki wanda tunda ya shigo asibitin bai sata a idanun,sa ba sai da aka kirasu ,har cabin ɗinta
Ya gama zagayen duniya bai ganta ba,

Matsawa gefenta yayi cos shima Ya yarda indai da risk to Ya same su a tare.

Murmushi tayi ganin abunda yayi,

We are performing laparotomy instead of using laparoscopy since the cyst is large,

Alamu tayiwa Nurse farouk wanda Ya fara bata kayan aiki tayi makin large cut a tummy ɗin
patient ɗin wanda take jini Ya fara fita,

Komai Ya dawo visible gareta tana gani a haka ta ciro Cyst ɗin,tasa a container ,miko hannu da
tayi yasa paki dake adoring ɗinta mika mata abunda Zatayi staples ,

Kallan Dr Munnir tayi wanda yayi saurin ɗauke ido dan kar tace yazo yayi dan haka kawai ta
maida hankalinta wajen staples ɗin.

Bayan ta gama tace"our surgery is done,"

Nurse Fatima take this Cyst and ovary to the lab a duba ko cancerous ne,amma im positive its
not ,cos idan Ya zama cancerous ne we will have to remove her womb,.

Fita tayi ta barsu su karasa inda tana sa kafa paki Ya saka,

Apron da Face wear ɗinta tayi disposing ,wash room ta shiga bayan ta cire gloves tana Mai
saurin wanke hannunta throughout,

Bayan ta gama ta fito,

Gabanta Ya bayyana yana Mai faɗaɗa mata murmushin sa yace"i Love everything' about you Dr
Bulama,"

Juyawa tayi ganin mutane na wucewa tace"Paki mutane zasu jika 'fa,"

Ƙaramar dariya yayi yace"I dont Care ,su jini,ko Kin manta abunda na faɗa a gaban
management,ina sanki,and bazan daina ba ,sannan a da ni kaɗai nake yi amma yanzu mun
zama mu biyu,"

Kaɗa kai tayi ta fara takawa zuwa cabin ɗinta inda shikuma yake binta a baya,

Kowa kus kus ɗin yake saboda maganar da yafaɗa na yana santa Ya fito waje ,wasu su zageta
wasu kuma suji haushin ta saboda samun Paki dan akwai masu crushing akan sa da yawa.

Zama tayi kan kujerarta yayin da Ya zauna a wadda take facing Ɗin ta yana Mai ƙin ɗauke
idanun sa akan ta,

"Akwai wani abu a fuskana?"ta tambaye sa tana mai ɗaga masa gira,

Dan rufe idanun sa yayi kana Ya buɗe yace"kyanki da yake ɗaukar hankalina a kullum ,Shine
a fuskarki,."

A kalla yasata murmusawa na babu adadi,dan Cije lebenta na ƙasa tayi tace "baku da wani
abu da zakuyi ne yau".?

Shafa kwantaccen sajensa yayi yace "Well duk Abunda zanyi yana tare dake Kin manta kece
ogata,sai yarda kikayi dani,komai nawa na ɗamƙa miki ,sannan duk inda kika saka ƙafarki nan
Zan saka tawa,"

And yauwa inasan san na tambayeki,

Ina fatan kina nufin duk wani abu da kika faɗa jiya gaban su Ummu,cos ummu ta gama saka rai
dake ,haka zalika siblings ɗina,

Kowa yana sanki amma babu wanda ya kaini sanki,so please kar ki janye maganar ki na jiya
duk da ina da yaƙinin dan Nana kikayi amma na tabbata Wani bangaren gaskiya ne,

Kallan sa tayi cikin ido tace"yanzu idan nace kazo ka Aure ni zaka iya?

Dafe zuciyar sa yayi yace"cikin bugun zuciya,i want to wife you sannan inasan muyi 30 years
a ɗakin mu Im not joking cos duk Abunda Ya shafe ki ni bana ɗaukar sa abun Wasa,ko gobe
kikace na Aure ki Zan yi ,trust me im loaded,

Ƙaramun murmushi tayi tace "Im not After your money kaima ka sani ba,and i Just dont want
to rush things' dan haka you will have to court me,Ya kamata kasanni sosai nima nasan ka ,like
da dislikes ɗin ka da nawa,and a side ɗina bani da matsala ,side ɗinka ne " .

Karshen maganan ta kai tana san ganin reaction ɗin sa Kafun tace "Im Sorry idan jiya na wuce
iyaka".



Yar Dariya yayi yana Mai tuna abinda Ya faru jiya Kafun yace "Well indai kin yarda dani,kin
kaini gida a matsayin wanda kika zab'a zakiyi rayuwa da then nana baza ta zama matsala ba."

Ɗan kasa tayi da murya kafun tace "beb ɗin ka fa".

Fahimtar da sameera take yasa shi darawa yace"na jiyo kamshin kishi,Well sameera bazata
taba zama threat tsakanina dake ba cos ke nake so ,sannan ni tsakanina da ita babu wata
alaƙa ta soyayya,kawai alaƙace ta zumunci bayanta ba wata ,sanann tana internship ɗinta ne a
sydney private hospital wanda na Uncle ɗinta ne and saboda tace a gida nan ɗin zata shi yasa
suka barta,

Sannan gidan mu sun bata masauki ne saboda sun ɗauketa an zama ɗaya duka daga Family
ɗinta,



Dan shiru tayi tana nazari ,ba wai tana tsoran Sameera bane,amma tabbas tasan akwai
sauran rina a kaba,

Fitar da tunanin sameera tayi a kanta kafun tace"you have to try hard to impress me 'fa paki cos
na wuce stage ɗin da puppy love zai burgeni, "Can you handle me.



Haɗe hannayen sa biyu yayi yace "ban fito ba sai da na shirya sannan ki yarda dani idan
nace maki,bazaki tab'a tsallake soyayyar Paki ba."Kashe mata ido ɗaya yayi a ƙarshen
maganar sa wanda Ya sakata giggling kamar wata high schooler,

Buɗe kofar da akayi ne yasata saurin juyawa akan kujerarta tana Mai Kallan desktop ɗin
dake gefen ta cikin Mazewa,

Nurse farouk ne,haɗe rai tayi tace "yaushe kafara shigo mun babu Knocking ,"Ƙaramun
murmushi yayi dan Ya fahimci abinda yake faruwa,

Aje file ɗin dake hannun sa yayi yace "ayi mun afuwa to,file ɗin patient ɗin chan ne hardcopy na
kawo miki kamar yarda kika buƙata,".

Na barku lafiya ,da murmushi a fuskarsa Ya fita.

Bayan fitar sa Paki Ya Kalleta yace"masoyiyata ki daina ƙokarin boye soyayyarmu dan yanzu
abunda nake faɗa miki,kowa a asibitin nan yasan ina sanki,sannan a yanzu ma na sake ɗaura
ɗamarar sanar da kowa soyayata gareki,

Tashi yayi yana Mai blowing mata kisses da hannu ,Kafun Ya kama hanyar fita yana Mai faɗin
we are going out for dinner yau since yau kina night ne".

Kaɗa kanta tayi bayan fitar sa dan rabonta da jin yanayin da take ji game da paki tun kan
Hafiz.

A hall ɗin da suke zama Ya tarar da KB tare da Aisha shareef suna hira ,tana ganinsa ta
washe masa haƙora tace "paKi ina kaje ne tun ɗazu ina nemanka since operation ɗin chan
bangan ka ba,"

Zama yayi kusa da Kb yace "nace zance ne."

Cikin rashin jin daɗin furucin nasa tace ,zance mana,naje zance gurin macen dake haukata mun
lissafina a kullum idan na saka ta cikin idanuna,

Ina tare da Dr Bulama tun ɗazun ,da kyar na iya yakicewa na taho saboda nasan yanzu Zatayi
abu Mai muhimmanci ne.

Da mamaki ta kalle sa tace"dama wai paki jita jitan nan ba karya bane,kai yanzu baka jin
kunya ma?tayaya zakayi soyayya da bazawara wadda tayi Aure daya daya har uku ,har da
ƴaƴanta fa,

Amma kai ka kalle ka young,handsome and rich,Mai zai hana ka kalli matan dake gabanka.

Shima da mamakin furucin nata yace "kina nufin yan mata irinki Zan kalla?kalli nan Aisha,I
hope ban baki wrong signal ba,sannan with All due respect bana san kina faɗan abun banza
akan Umaimah raina zai na baci naji bana san magana dake ,and yes ke ba irin matan da nake
so bace ,irinta nake so dan haka respect it please."
Dauke kai yayi da Ya gama maganan sa dan ta ɗan Sosa masa rai,

Tashi tayi tace "kayi hakuri ban faɗa bane da wani abu,"

Bayan barinta gurin KB ya kallesa yace "mutumina why mana,Mai yasa zakayiwa Aisha
magana a haka ne saboda Allah."

Haɗe rai yayi yace"gwara nayi rejecting ɗinta tun kafun ta ɗauki hope ɗinta da nisa,ni one
woman man ne,one army"

Dariya KB yayi yace "zaka sani ne duk ranar da Nana ta mayar da kai sameerah and umaimah
man".

Ƙaramun tsaki yayi yace"bismillah ɗin ta tasan halina ai".

Dariya sukayi a tare kowa da abun yake tunawa na Nana.



***

Kamar yarda Ya faɗa da dare Ya fita da ita romantic dinner,

Duk yarda take tunanin Paki Ya wuce nan gurin saboda yarda yake narkar da ita a soyayyarsa

ba a magana,har asibiti ya maida ta cikin kulawa yana mai nuna mata matuƙar soyayyar ta da
yake yi.

Sai wurin 9 Ya shiga gida,

Yana ƙokarin shiga sashensu yaji An ambaci sunansa da muryar da ya Jima bai ji a zahiri ba illa
a waya.



A/N

Mundai kusa Aurawa paki umaimah and nan zamu tsunduma tafiyar Aurenta da paki,daɗi ne ko
akasin haka?.Nidai nace daɗi ne kufa?



Ku cigaba da bina kun sharhi dan ina mutuƙar kaunarku da sharhinku❤



Chuchujay ✍

T

B

C.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU

(a hospital romance)

By chuchujay ✍

Episode 2⃣3⃣➡2⃣4⃣

Hamma ?

Da gudu Ya nufe sa Ya rungume yana Mai faɗin"Im not dreaming hamma ne a gidan nan,oh My
God,"

Tapping kafaɗar sa usama yayi yace "come on wani ya jika sai yace bana zuwa gida kwata
kwata,

Naji dai it been a long time amma not long ɗin da kake exaggerating,

Cike da farin ciki imam yace"koma dai yayane hamma i really really miss you and kazo a dai dai
lokacin da nake bukatar ka,"



" I hope dai nima ina Cikin waɗan da kake buƙatar gani,

Juyawa yayi da sauri yace intiiii?

Murmushi tayi tace uhum Hamma Imam Ai ni na kusa fushi da kai tunda baki ɗaya Kama dai na
nemana ko zuwa kawo mun ziyara,

Kallan cikin ta da yayi nauyi yayi yace "amma dai sai Kin haihu zawan nan da kikayi cos
nasan halin ku mata da san zuwa gida yayi cikin farko,"

Shafa cikin tayi tana Mai murnar ganinsa Kafun tace"well kusan haka ,dama ina san zuwa gidan
sai na haihu na koma amma this is not a coincident ka ganni tare da Hamma rana ɗaya munzo
gida ,Nana ta kira mu amma Ba musan menene musababbin kiran ba,so dama ina san zuwa
nayi amfani da damar If not karamun kiran nana da nasan rigima ce bazai ɗauko ni daga Kenya
ba Ya kawo ni Nigeria,"

Dariya suka saka a tare dan kowa yasan halin rigimar nana,

Ɗaki intessar ta wuce dan wani irin bacci take ji,

Kallan usama paki yayi yace"hamma spend the night 'in my room nayi missing ɗinka and we
have alot to talk about,"

Kaɗa kai Usama yayi ya mara masa baya,



Hamma mutanen Lagos,amma dai kai ɗaya kazo?

Kaɗa masa Mai yayi yana Mai ɗanewa gadan Paki yace "yea madam aiki sannan yara
makaranta ,nima dole na yakice nawa aikin dan yanayin da NANA ta kirani nasan ba lafiya ba
cos kuka take Sosai wai an shiga tashin Hankali mara iyaka a gidan nan nazo 'in ba haka ba
Zan ga gawawwaki,i thought tun a gate zanga gidan nan na ci da wuta."
Dariya Sosai paki yasa yace"ku cigaba da biyewa waccan rikitacciyar tsohuwar, halin Nana

kuma wannene baku sani ba,ni na tabbata akaina ta kira ku saboda ina san wadda bata so na
so kamar ita zata mun zaman Auren,Nan babu irin mitar da batayi akan naki Aure ba ,gaka da
yara ga intee da ciki ni ina zaune,

Nan har cewa tayi mata nake bi,to tunda na kawo matar Aure Ko wacece abarni na Aura mana
indai ba rigima ba.

Yar dariya Usama yayi kana Ya juyo yana Mai facing ɗinsa yace"who's the lucky girl wadda ta
sace mun zuciyar dan kanina" .

Murmushi yayi yace "hamma lucky guy dai ,cos nine nayi babbar sa'a muddin akace na
Aureta,Bro nasha Wahala Kafun na samu ta fara sakar mun duk da har yau bata fito fili ta
kalleni tace tana sona ba,amma ni nasani na ƙarbu."

" Uhum yarda ƙanina ke bani labarin nan na tabbatar Ta haɗu,zan so na ganta,

Ƙara gyara zama paki yayi dan an Sosa masa inda yake masa kaikayi Kafun yace"Hamma case
ɗin chan da Abbu ya kira ka akai wanchan karan na clip ɗina da itane ,and damuwar Nana
ɗayace wai ta yi Aure har sau uku sannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login