Showing 42001 words to 45000 words out of 68416 words

Chapter 15 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf

14 Apr 2025

4743

kawo ciki tace nasa ne".



"Dama ni na dade da sanin baki da tarbiyar da zaki bawa yara,yanzu wa gari yawaya?"

Da Ya tashi dai bai bi munanniya ba amma fa akwai raini da taƙama.



"Shi yasa da na kama fatarta sai a na ga jini,"



Cizanta kikayi Nana?

Abbi Ya tambaya da mamaki karara a fuskarsa .



"Yo kar na Cije ta ,Ai wallahi muntari idan ka kasa saka yaran ka sukawa yarinyar nan jagajaga
a cikin garin nan baka haifu cikina ba,"

Tunda shi ɗan ka Ya kasa Ya tsaya zoƙoƙo yana kalla tana mun zagi na Inna naha ya kasa
cewa komai kai ka yo gaba ka ɗauki mataki.



"Ni ban san ma Mai yarinya irinta take yi a gurin cetan rai ba ,baka ga idanunta ba fiƙi fiƙi kana
kallo ansha kwanan gidan maza,"

Ƙishin ɗin ma da naji gurin sameerah yarinyar nan yar Albarka wai tana da ƴara uku kuma ko
wannan su a Aure guda ta samu .



"Ni ban ma yarda ba ,kar kaci mamaki Shegu ne".

Kuka kuma ta fashe dashi tana faɗin "wallahi muntari tunda uwata ta haifeni ba'a taba zagina
fes kamar yarda ƴar nan ta zageni ba,

Har da kirana karya."



"Cikin damuwa irin ta ɗa idan anyiwa mahaifiyarsa Abu mara kyau Abbi yace"kiyi shiru Nana
dole za'a mata hukunci ,Kin manta wanene ɗan ki ?"

Wanene ubanta ?

Idan hukuncin ya kama har shi.



"Matse kwalla tayi tace Ko BULAMA ko menene,naji dai ana faɗin dai babanta na da kuɗi
wanda nasan duk kuɗin sa bazai Kai Ka ba"

"Ba dai ɗiyar Alhaji Usman Bulama bace ,ɗiyar sa kwaya daya tilo".



"Jan majina Nana tayi tace "yo idan ma itace menene abun mamaki?"

Amma gaskiya bana tunanin itace wannan daga ita har ubanta yan iskane tunda Ya haifo Yar
iska take bi layi layi tana lalata mana yara.



Ummu ce a karo na farko tace "Abbi kar mu faɗa conclusion akan abunda bamu da tabbas".



Cikin balai Nana tace "conculosho,kar ki fara mana ƙaryar turanci anan 'dan Kinganki kinzo
daga kasar su,"Nan muntari sai da yaga ƙarshe biro ,

Kar ki fara dani yanzu na sauke miki abinda Ya dameni dama baki san irin haushin ki da nake ji
ba.



Abbi zai sake magana sukaji muryar Paki a falon ƙasa yana zuba jaraba,



A tare ko wanne ya miƙe 'dan zuwa ganin wainar da ake toyawa.



A falon suka tarar da imam yana jan akwatin sameera yana Mai faɗin"i warned you Ai,amma
duk zagin da kikaje asibiti kika yiwa umaimah bai ishe ki ba sai da kika saka Nana cikin
haukanki,"Kizo ki wuce inda kika fito tunda banga abunda kike anan ba karshe ma dana tuna
baki da alaƙa da kowa a Gidan nan sai ni.


"Ni kuma a yau na datse dukkan alaƙar dake tsakanina dake dama Ai saboda ni kike samun
darajar zama a anan ɗin idan ta kama".

Tsawa Abbi Ya saka masa ganin yarda yarda yake jan akwatin Sameera tana binsa tana faɗin
yayi hakuri.



"Tsayawa yayi jin Faɗan da Abbi yake na uban me yake haka".



"Juyowa yayi yace "nasan duk abunda ,yake faruwa Nana ta sanar daku ,amma Abbi duk
abinda Nana ta sanar da kai ba haka bane ."



"Cike da jaraba Nana tace "kawai fito fili ka kirani maƙaryaci Ai ba yau ka saba ba,"

Tunda kayi Abun kunya dole ka tsaya Nan cikin rashin jin kunya ko kaɗan ana fada kana faɗa,

Kamata yayi akaika kotin musulunci a zane ka a maganar da ake,amma ina fitsararre Mai
sauran jinin nasara a jikinsa .



"Amma Nana abunda kike fa kema kinsan baya kyautuwa ,Hamma imam Ya faɗa yace clip ɗin
editing ne amma ke Kin dage akan gaskiya ne ,kawai ki fito fili kice dama kinaso Ya lalace"

Afnan ta faɗa tana Mai daurewa dan taji haushin Nana da sameera abunda sukayi shi yasa
koda Paki yazo yace tabar gidan ta goya masa baya.



"Kana ji dai muntari Abunda ƴar ka ke faɗawa uwarka!"

Nana ta faɗa cike da san fitina.



Gyaran murya Abbi yayi yace "Imam aje mata akwatin ta kuzo baki ɗayanku ku zauna ina san
magana daku."

"Ko wanne a cikin su Ya samu guri Ya zauna kowa kuma da abunda yake saƙawa a ransa".



Abbi ne Ya kalli Paki yace "imamu ka faɗa mun menene yake faruwa ,".



Gyara zama paki yayi yace "Abbi duk Abunda yake faruwa wallahi ba gaskiya bane,Abbi ka
sanni sannan ni ɗanka ne da duk tsanani bazan taba Aikata zina ba,"Wallahi tallahi Abbi clip ɗin
nan ba Gaskiya bane ,maganar da nake itace gaskiya sannan Abbi zuwa gobe da safe insha
Allahu zan fito maku da gaskiya.


"Bansan wanene yayi ba ko dalilinsa nayin haka ,amma muddin na kama ko wanene bazai
tsallake ba,."



"Sannan Abbi ina so sameera ta bar gidan nan ne Cos itace ta ɗauki Nana ta kaita har asibitin
mu taje ta ciji umaimah ,

Wallahi Abbi indai kaga abunda Nana tayi a asibitin nan sai kaji kunya ,



"kafun Dr Bulama wata likita fa ta tara ta yayyankawa mari ,yanzu tana kai ƙarar Nana,shari'a
sai ta haukanta,



"Haba koda Abunda ake faɗa gaskiyane Ai Nana bai kamata tayi abinda tayi ba."



"ballantana ma gaskiya ne,"Nana ta faɗa tana Mai kaɗa kafafu akan kujera.



Ai sai ki bari gobe tayi muga Mai faɗin gaskiya "Affan dake jin kamar Ya kifar da Nana Ya faɗa".

"Uban uwarka Apan,ni kake kira makaryaciya?"

Wata irin hayayyakowa Nana tayi ,

Abbi ne Ya rigata ta hanyar kai wa Affan duka ,Kafun yace tashi kabar gurin nan shashashan
yaro.



Miƙewa Affan yayi,

Ɗan lankwasar da kai Nana tayi tace "Ai da baka dakesa ba muntari razanasa nayi niyar yi ,kar
ka kuma kai masa duka 'dan Allah bana so".



Wani irin haushinta Ya rufe Affan,

Kaɗa kai yayi yabar gurin inda Afnan ke faman aikawa da Nana saƙon Kananun harara.



"Yar gidan wanene yarinyar?

Abbi Ya tambaya.



"Alhaji Usman Bulama".

Da mamaki Abbi yace wanda na sani dai?



Kaɗa masa kai imam yayi yace shi Abbi.

Alhaji Bulama dai da kowa Ya sani Attajirin dake living lowkey life a garin Adamawa.



Tsuru tsuru Sameera tayi 'dan bata san umaimah ɗiyar Mai kuɗi Mai numfashi haka ce ba.

Ɗan gyarawa tayi da sabon maƙirici 'dan tasan yarda Ya kuɗiri niyar sai ta bar gidan to sai ta tafi
ita kuma bata zo 'dan ta tafi ba ,tazo ne 'dan ta samu paki a wannan karan.



"Ciki muryar nadama ta ƙarya tace "nasan nayi laifi imam kayi haƙuri 'dan Allah ,idan kana so
ma Zanje na bata hakuri 'dan naji ance ƙarkashinta kake ba naso kuma na zama silar zama
maka matsala."



Kayi haƙuri ummu ,Abbi,da,Nana kuyi hakuri.

Kallanta ta mayar Kan paki tace ,zan koma hotel ɗin kamar yarda kace paki, gobe insha Allahu
zan kokari a maidani niger naje gida nayi IT na a chan.



"Kaɗa kai Nana tayi tace"Allah sarki,bansan yaushe yaran nan zai gane soyayyar da samira ke
masa ba,bari abunnan Ya mutu muzo a fara maganar Aurenku".



"Da sauri Paki yace"ni da Sammy ba soyayya muke ba Nana 'dan Allah kibar haɗa
maganganu."



"Tabe baki tayi tace "Ai kuma sai kayi tayi Aurene kamar anyi."



Zai magana Abbi Ya katse ta hanyar faɗin "babu inda sameera zata je nan gidan kamar nasu
ne, na yarda bata kyauta ba amma babu inda zata je,zata zauna anan har sai ranar da taga
yayi mata dai dai da ta tafi.



"Zai magana ummu ta hanasa ta hanyar faɗin"imam ya isa haka ,kasan ba yau sameera ta
saba zuwa nan ta zauna ba ,sameera Ai ta zama yar,gidannan,".

"Tashi yayi baice komai ba ya musu sallama amma a ƙasan zuciyarsa hakan bai masa daɗi ba
'dan yasan Sammy ba tazo da alheri ba.



"Sameera Hashim asalin gwarawan Niger minna ne ,tun secondary school take tare da KB da
Imam a Federal government college Abuja,"

Tun junior class suke ture ,a lokacin sammy tayi ta shige musu har sai da ta zama ƙawarsu
kuma ƙanwarsu ,sune ke shigar mata faɗa Cos a lokacin she's young ga tsoro ga tsokana,



"A haka iyayensu suna zuwan musu visiting suka san sameera wanda a haka suka saba da
iyayenta aka zama kamar ɗaya,"



Baya gama makarantar su suka samu Admission tare a NILE university tare inda ita take
karantan Nursing su kuma medicine ,

Sau da dama sameera kan zo Adamawa kawai dan imam wanda dama tun suna secondary
school ta fada masa tana sanashi amma shi Ya nuna mata a ƙanwa Ya ɗauketa,

Iyayanta sun yarda da iyayen paki ɗan har ziyartar juna sukanyi sabida amintakar da ta shiga
tsakaninsu dan haka duk lokacin da Sammy tace zata Adamawa basu hanata,



"Ko a yanzu ma intern ɗin da tazo babu yarda iyayenta basuyi ba akan tayi a nan minna amma
ta kafe ",su kuma iyayenta irin mutanennan ne da basu yawan kwab'ar ƴaƴansu a duk Abunda
suka so Mai kyau da mara kyau,kawai buƙatarsu ta biya.



***********

"Kallan umaimah da ta baro ɗakin daddy Hindu tayi tace "girl Ya dai?"

Ƙaramun yake umaimah tayi tace "daddy is on it he's getting it investigated amma for now an
gano location ɗin da aka saka clip ɗin, "Anan asibiti ne,im just wondering wanda yayi sannan
Mai na masa?



Dafata Hindu tayi tace "ki kwantar da Hankalinki komai zai zo Ya wuce,and about paki yarda
kikayi treating ɗinsa bai yi ba."



"Ɗan shiru tayi tana Mai tuno irin halin da Ya shiga,hes young sannan yanzu yake fighting ma
career ɗinsa,"Ita kuwa duk wani abu da take mafarkin achieving tayi,sannan idan ta bar CITY
hospital akwai asibitocin da dama da zasu ɗauketa,dole She will fight this for him.



"Karshe ma a yanzu da blue print na asibitinta da zata buɗe sannan gini Ya ɗauki nisa ,so take
Ya zamana ta gina katafaren asibitin da za'ayi alfahari da And ta tabbatar idan komai ya tafi
mata dai dai hakan za'ayi."



"Snapping yatsa Hindu ta mata tace girl are you 'in Love."



"Da saurinta tace uwar Love ba Love ba".



Dariya suka saka a tare kafin ta kalli Hindu tace "it been a l'ong time ".

Hope ziyarar nan da kika kawo mun zaki kwana biyu sannan no hotel a nan zaki zauna.



Murmushi Hindu tayi tana ɗaga hannu 'in surrender tace naji but maganan bina misra bai tashi
ba dole ki zauna kiyi facing aikinki you're needed there girl.



Indai kuma ba aiki zaki dawo Cleopatra Hospital ba wanda zan murnar haka ,.and guess what

nayi saurayi balarabe sunansa Ahmad ,soon zan kawo shi kasar nan yaganku dangina Da kuka
rage anan Cos Ya gama siye ummi a kasar nan.



Dariya suka sa suka cigaba da hirar yaushe gamo har yara suka dawo.



*******

Okay im still having test tomorrow but still tho.

Trust me ,ina mutuƙar sanku

Zaku cigaba da samun Double update ne kawai idan na gama test.

School is stressing me for now



Follow me on wattpad And arewa books @chuchujay



https://www.facebook.com/groups/805959663295457/?ref=share

Xx

Chuchujay ✍

Tbc
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU

(a hospital romance )

By chuchujay

wattpad :@chuchujay

https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j

Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.

Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,

Just follow and share i want audience domin baku.



Episode2⃣5⃣➡2⃣6⃣.

Baki ɗaya haka nan Umaimah ta karasa ranarta a sukurkuce,bata san kasancewar paki a tare
da ita ba Ya kamata sosai sai a yau da kwata kwata bata ji sa ba ko tagansa,

Motar yaya Abubakar da ta gani a gida Shine Ya tabbatar mata da yana gida ,

Parking motar ta tayi a gefen tasa ta nufi sashen sa kai tsaye,

Tun a ƙofa taganshi yana shirin shiga,

Yana ganin ta Ya faɗaɗa fara'ar sa yace "umaimah Kin dawo kenan,"

Murmushi tayi tace" wallahi yaya na dawo and ganin motanka yasa nazo na gaishe ka cos na
kwana biyu ban ganka ba,

Shiga yayi tana biye dashi a baya,

A falo ta tarar da iyalan sa ,da gudu yaran sukazo gareta suna mata oyoyo inda mahafiyarsu ke
ta mata fara'a tana Mai faɗin dama wai kina gidan nan umaimah,yaushe rabon da na saki
idona?

Zama tayi tana Mai faɗin"maman sultan baza ki gane ba fitar ce da sassafe wani lokaci bana
shigowa sai dare Chan,".

"Gaskiya dai Allah Ya taimaka ,aikin ku Ai sai ku,

Bari na kawo miki abinci,

Da saurinta tace "a'a Aunty Im okay dama nazo magana ne kawai da yaya Abubakar."

Ƙaramun murmushi tayi tace "bari na baku guri dan tsakanin ki da yayanki sai Allah"

Bayan tafiyarta Ya Kalleta yace "umaimah Allah yasa lafiya,"

Murmushi tayi tana Mai Wasa da hannunta tace"Yaya dama ina san magana da kai ne,ko nace

ina san na nemi shawarar ka saboda ina tsoran nayi abunda zai dameni,wasa ta cigaba dayi da
hannunta Kafun tace"Yaya I've found someone ,i mean wanda yake san Ya Aureni and im not
against it,

I might sound somehow amma yaya Im loving the idea saboda ive fallen for this guy,

Sannan yaya bai tab'a Aure ba and He's just a month older than me,

Shine babban abunda nake tsoro sabida abunda mutane zasu ce,wasu zasu ga kamar Im
selfish ina ƙokarin jansa cikin rayuwata bayan nasan ko Aure bai tab'a yi ba,amma yaya abunda
nake ji a tattare dashi ko akan Hafiz banji ba,sannan yana mun soyayyar ni kaina takan bani
tsoro,
Ban san Ya zanyi ba,

Duk abunda na fuskanta a rayuwa ta a wannan karan bana ganin komai sai alaƙata dashi



Shiru Yaya Abubakar yayi bayan takai ƙarshen zancen ta Kafun yace"a ina yaran yake ,ɗan
gidan wanene".?

Licking lips ɗin ta tayi tace"Yaran Admiral Muktar paki ne"

Riƙo hannun ta yayi yace kali nan umaimah,eh nasan abun sound somehow amma it doesn't
matter ,nasan dole mutane zasuyi magana kamar yarda kika ce amma abu mafi muhimmanci
Shine muddin idan zuciyarki ta kwanta dashi ta yarda dashi ki saurareta ,saboda you deserve
some happiness Sannan yaran nan bake kika masa dole Ya soki ba ,shine yaji yana sanki kuma
ya amince zaiyyi rayuwar sa dake so Allah wadai duk abunda mutane zasu faɗa.

Babban farin ciki na Anan Shine ,yarda baki sare da Aure ba,bakice a'a ba saboda Hafiz ma
Ai yazo maki da soyayya,nayi farin ciki mutuƙa da kika saka a zuciyarki ba kowane Ya zama
ɗaya ba sannan da ikon Allah jikina Ya gama bani a wannan karan baza muyi dana sani ba,

Duk abunda ke saki farin ciki umaimah nima yana sani ,and a rayuwata bani da buri da Ya wuce
naga kinyi settling down a gidan mijinki,abu ɗaya Ya hanani magana wanda Shine gudun yarda
zaki ɗauki maganar ,amma tunda yau da kanki kike so na miki Alƙawari zan tsaya miki kamar
koda yaushe,
Duk wani damuwar ki in dai ina da maganinta Zan maki,Just say the word,and kar ki damu i will
talk to daddy .

Murmushi tayi tace "nagode yaya ,kai ɗan uwa na gari ne,ina jinka a zuciya ta,ina ƙaunar ka
saboda ka damu da damuwata kamar ciki ɗaya muka fito ,ko iya abinda na samu a gidan nan
ke nan na godewa Allah.

Gyara zaman sa yayi yace "ni dake umaimah Ai ciki ɗaya ne,ko baki san uba ɗaya ne ciki
ɗaya ba?

Kar na kuma ji kince ba cikin mu ɗaya ba ,da ni dake da umar da usman da Aliyu duk cikin mu
ɗaya,it doesn't matter hallayyar su a kanki amma ni nasan suna ƙaunar ki suna kaunar ki ,kawai
wani abu ne Chan na banza yake tare musu nuna maki,wa kike tunanin yake samun sa'a kamar
tamu?
Duk wanda Ya samu ƙanwa irin ki abun yayi alfahari da ita ne,kinsan yarda kaina yake ƙato idan
naji abokai na nace wa "Ai Abubakar yayan young beautiful surgeon umaimah Bulama ne,sai
kiji na kasa riƙe kaina 'dan har rawa yake kamar zai faɗi,its a real show up ".

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login