Showing 60001 words to 63000 words out of 68416 words

Chapter 21 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf

14 Apr 2025

4786

Kafun tace "bari na dauki lead ɗin romance ɗin
nan,let me love you,Kafun yace wani abu ya haɗe lips ɗinsa da nata 'dan bashi zazzafar
soyayya.

Chuchujay ✍

Tbc.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU

(a hospital romance )

By chuchujay

wattpad :@chuchujay

https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j

Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.

Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,

Just follow and share ❤



Episode 3⃣9⃣➡4⃣0⃣.

Tunda akayi abun sameera kenan kwana biyar Nana batawa kowa magana ba duk da kuwa
yarda kowa Ya damu da hakan,

Kowa yayi yarda zayyi da ita tace wani abu amma taƙi koda ehem ne iyakacinta taci abinci tayi
bacci ,

Sameera kuwa washe gari iyayenta sukazo suka wuce da ita ,duk da kuwa Sunji haushi sosai
amma hakan bai sa sunce komai ba saboda tsoro sukayi gaba da ɗiyarsu da tayi alwashi kala
kala.

Zaune imam Ya tarar da Ummu tana kamawa Afnan gashinta,

Zama yayi kan kujera ya gaida ummu Afnan kuma ta gaida sa Kafun yace "ummu intee kuwa
takira ta sauka"?

"Eh imam mijinta Ya kirani dai amma bamuyi waya ba,kasan halinta idan tayi tafiya duk
kankartarta ,Babu jirgi Babu mota,"

Murmushi yayi yace "intee rigima,yauwa talking about rigima wadda ta ƙirƙiri rigima fa har yanzu
shiru?"

Dariya Afnan ta saka tace "kai Hamma wato yar kakarmu ita ta ƙirƙiri rigima ma"Kafun yayi
magana Affan Ya shigo bakinsa dauke da sallama biye dashi kuma KB,

Ɗan haɗe rai Paki yayi yace "Ai wallahi KB nasan dai dai gurin da zan saka ka a rayuwa ta,"

Shigowa ciki KB yayi yana yar karamar dariya ,zama yayi yana Mai gaida Ummu kafun yace
"Ummu kinji dai Mai imam ke faɗi ko,shi baida uziri ne,idan naje asibiti na dawo ba yar karamar
gajiya nake ji ba sai naga dare ko yamma kai kuma Kana ango dole ne na ɗaga maka kafa."

Da fara'a Ummu tace "aikuwa dai amma kam baka kyauta ba kabir ,imam Ai baida wanda Ya
fika ,yakamata ma ace yanzu zuwan ka na ba adadi ma kenan amma tun ranar da kuka kai shi
daki 'fa."

Yanzu mai idan ba zuwa duba Nana ba bazuwa zaiyyi ba,

Imam Ya fada yana Mai mayar da kunnesa bangaren Nana dan kamar maganarta yake ji,

Ille kuwa yana sake nutsuwa Ya jiyota tana Mai fadin"Habiba,Habiba na matsu ,Habiba ina da
uziri ko sai nayi a wando ne a tafi dani a baki?

Dariya Afnan ta saka yayin da Ummu tayi saurin miƙewa jin Nana taƙi shiru.



Kallan Affan Afnan tayi tace"Nana rayuwa kanaji dai sir manja yasa ta tayi magana dole,"Dariya
Affan yasa yana Mai cewa "Nana mu shagali,Hamma kazo mu Kamota mu kawota falo taga
mutane idan ta gama.

Shafa kai imam yayi yace"aikuwa ma 'dan tsokaneta ma muji daɗi kasan an kwana biyu
ba'ayi ba.

Bayan Nana ta gama uzirinta imam Ya shiga dakin,haɗe rai tayi data ganshi,

Zama yayi kusa da ita yaga ta wani sassandare kafa ita a dole bata warke ba alhalin malam
hadi yace ciwan Ya warke,

Hannunta Ya kamo yasa cikin nata yace "amarya ta yaya jikin"?

Shiru tayi masa batace komai ba sannan bata kallesa ba,

Murmushi yayi yace"Ya tauraruwata Mai haskaka rayuwata,Ya madarar zuciyata,Ya tsutsuwar
rayuwa ta Mai sa zuciyata tashi kamar balbela ,Ya sanyin idaniya kibiyar dake soke dukkan
kososhin dake daddane mun zuciyata,"

Shesheƙar kukanta yasa shi yin shiru,joyowa yayi sosai yana kallanta yace "Nana mal kuma Ya
faru?"

Cikin shesheƙar kuka tace "ka tuna mun da Mai tagiya ne,sak irin kalamansa kenan da yake
mun nake bashi tibani a lokacin shege matsiyaci sai ji nayi Ya auri haulatu ƙwata ,shegen ashe
yana mun wannan kalaman ne kawai 'dan na bashi tubani,ranar saboda tsabagen baƙin ciki
saida na rabar da tubanin nan duka amma na daku,
Allah kadai yasa Ya walakiri Ya mayar dashi sabida zuciyata da Ya karya dan naji ance Ya
mutu.

Dariya imam Ya saka yana Mai dafa ƙafarta bai sani ba wanda hakan yasaka kwallara wata
iri ƙara da ta jawo mutanen falon reto zuwa sashen Nana,

Saurin tashi tsaye imam yayi yana faɗin Nana Mai Ya faru Mai aka maki,

Kafarta ta fara nunawa tace "wallahi Ya kashe ni imamu dukar mun kafa yayi sai dai tace ƙas,"

Da mamaki imam yake kallanta yace "ƙas 'fa kikace Nana ,sai kace karas,wallahi tab'awa kawai
nayi,"

"Dan ubanka kenan sharri na maka,shin wai ina Umaimatu ne ni yau duka batazo ta gaida ni
ba,"

Dariya imam yayi yace "ashe ma ba ƙas ɗin yayi maki ba da kike tunanin matata sanann kar
ki sake kiranta Umaimatu sunanta umaimah dan Allah,"Zama yayi yace yauwa Nana tunda kin
gama azumin maganar dama ina san fada maki ne idan kina san sashen chan namu zamu bar
Maki 'dan mu zamu koma sabon gidan mu ne gobe dan An ƙarasa share share,
Kallansa tayi tace "tunda mayyace ni Ai sai na je na zauna naci kaina ,munafiki dama ao kake
ka tashi ɗin ,Allah ya kiyaye hanya ,Ai Apan ya kusa Aure sai mu tare dani dashi da matarsa a
CChan.

"Da sauri Affan yace 'hello old woman ke dawa zaku koma sashen chan ɗin?"Kalli nan kar na
kiyi ƙokarin zamar mun damuwa 'dan wallahi ko Aure zanyi bazan zauna gidan nan ba ,ni da
kika ganni ma abuja nayi saboda ke,

Ai wallahi yaro ƙafata kafarka idan kuma kaga ƙarya nake to kace a'a,

"Dake ma zai tafi hajiya Nana ki kwatar da Hankalinki,KB Ya faɗa yana Mai ƙarasa shigowa
inda take,washe baki tayi tace "kayi Alƙawari Kabiru,"

Kaɗa mata kai yayi yace Ai bama sai nayi ba,

Washe baki tayi kafin ta sake cewa"wai ina Umaimatu ne"?

Kallanta Paki yayi yace "ikon Allah,wai nikam kar ki cinye mun mata mana"

Nana zata sake magana umaimah tayi sallama dakin hannunta ɗauke da bowl Mai ɗan girma a
rufe,washe baki Nana tayi tana ganin umaimah tace "kabiru matsa ta zauna ,sannu ɗiyata
sannu da aiki,hannu ta miƙe tana san ƙarbar bowl d'in,babu musu umaimah ta miƙamata bowl
ɗin tana faɗin hankali umaimah,"Aje kwanon tayi gabanta tana Mai bude wa ,take kuma
murmishinta Ya dauke tace "Umaimatu wai so kike ki kasheni da farfesun Ahalin kifi?"

Daga tarwada sai karfa sai sukumbiya sai ragon ruwa,gobe kuma Inajin kada zaki saka akamo
ki dafa mun,ina dalili to,nikam farfesun rago nake so yaji tafarnuwa da citta da masoro.

Ta bayanta Affan Ya koma Ya ziro hannunsa a hankali yana Mai saka hannu cikin kwanon,bai
aune ba yaji ta buga masa mirfin a hannu tana Mai fadin "kaji mun mayen yaro,"Dariya suka
saka baki dayansu lokaci ɗaya kuma ta tsaya sakamakon Nana da ta haɗe rai tace "kowa Ya
tashi ya bace mun zanci kifi harda ke kuma Umaimatu kar kiga ke kika kawo,
A tare suka fita suna dariyar mood swings ɗin nana Atleast yau ta gama azumin magana,ansha
ruwa.



****

This is All i can give you guys for now,im having mad headache due to stress insha Allahu you'll
get more gobe idan Allah Ya kaimu

Kuyi hakuri da typing error na page dinan cos ban editing ba.



Chuchujay ✍

Tbc.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU

(a hospital romance )

By chuchujay

wattpad :@chuchujay

https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j

Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.

Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,

Just follow and share ❤.

Episode 4⃣1⃣➡4⃣2⃣

CITY HOSPITAL

7:30am

Babe please ka bani jakana kar mutane su fara maganar mu ranar farko,

Umaimag ta faɗa tana Mai shagwab'e wa Paki fuska,

Hannunta Ya Kama yana Mai shafawa a hankali yace "ƙasa ma bana san Kina takawa, nifa da
idan ta nine kullum.zan ringa goyaki a bayana nane duk inda zakije sabida kar kisha wahala ,

Murmushi tayi tana Mai jin daɗi da sa'ar samun miji kamar Paki,she's just the most luckies girl
on earth ,

Shafa gefen fuskarsa tayi tace "ni banga need ɗin da zaisa ma kace na aje motana a gida ba
Baby im okay fa,

A'da da bani da Kaifa ?

Kar ka shagwab'ani da yawa fa.

Gyarawa yayi yarda zayyi facing ɗinta yace "Baby look yanzu you have me sannan menene
need ɗin zamuje guri ɗaya kiyi driving?"Haba kamar bana numfashi,let me be your love,your
driver And everything i wont mind,sannan maganar shagwab'aki kuma Ai ke abun a
shagwabace And yes kafun ma namanta kinga.last time da mukaje gaida daddy Abdallah ma
yana rigima mutafi dashi kika ƙi ,serious face yasa yace Baby ko dai baki aminta da na

mayewa su nadiya matsayin mahaifi bane?

Maybe im not Good enough ki faɗa mun then i will try to be Good enough,

Haka nan maganar tasa taji ta kona mata rai duk da bata Kai maganar bacin rai ba,

Batare da ta kuma cewa komai ba ta buɗe motan ta fita ,Cije lebensa yayi yana tunanin Mai Ya
faɗa wanda yayi mata zafi?

Kodan yace bata so Ya zama baba ga yaranta?

Shafa fuskansa yayi cike da dana sanin abunda Ya faɗa ɗin.

Jakarta data bari Ya ɗauka yabi bayan ta da sauri yana kiran sunanta ,

Ƙin tsayawa tayi sai da taga kamar ana kallan su yasa ta tsaya dan kar a raina mata miji,

Murmushi yayi ganin ta tsaya ɗin , hannunta Ya Kama,kallan hannun tayi kafin ta kallesa ,gira
Ya ɗaga mata wanda Ya sata yin dariyar da bata shirya ba,

Bayan tayi thumb signing shima yayi ta nufi Nurses station tana Mai hana Paki binta dan so
yake ya zama handbag dinta idan ta barshi And shes loving every bit baza tayi ƙarya ba,

Cike da farin ciki suka mata barka da zuwa karma ace Farouk wanda yake jin kamar An
tsomasa a aljanna ,cup cakes da drinks d'in da ta kawo masu ta aje kan table tace ga abun
tab"awa And yes i made it With love ,a tare suka saka tafi da murnar ƙyautar tata,"

Mu Ina namu Amarya?

Muryar Dr maryam ta ziyarce su,murmushi tayi tana Mai dafa ta tace kar ki wani damu zai zo
maki har office ,

Kamar jela haka farouk Ya biyo Ta yana faɗan mata yarda sukayi kewarta,

A bakin cabin ɗin ta suka hadu da Paki wanda KB ke gefe yana masa mitan yazo su tafi amma
yace shi bazai tafi ba sai Ya gana da matar sa,kallan farouk dake ta faman mata zuba yake ita
kuma tana kaɗa masa kai itama bakinta kamar zai tab'o kunne,gyara tsuyuwa yayi yana Mai
faɗa a hankali*guy ɗinnan 'fa zai fara shiga hanci na.
Dariya KB ya saka yana Mai faɗin "shege Paki wai Allah Mai mata,tare 'fa kagansu and ,kai
kaga yarda kake glowing ne ,"mutumina dole nazo ku aura mun Afnan ,

Kafun yayi magana muryar Umaimah ta hanasa inda take faɗin"hubby kana nan ashe ,"

Gyara tsayuwarsa yayi yana Mai faɗaɗa murmushinsa yace "Ai wiffy bazan iya tafiya ba
muddin banga na kaiki office na tabbata kinci abinci dan kar ki manta ko breakfast bakiyi ba ."

Murmushi tayi tana Mai jin kunya ganin Farouk da KB a gurin amma shi ta lura ko a jikinsa
,buɗe Cabin ɗin farouk yayi yana Mai faɗin "ango kasha kamshi,fara'a kawai yake dan shifa
baya jin kunyar nunawa kowa yana san umaimah a ko ina,

Kallan KB yayi lokacin da ta shiga yace"Ya mutumina kaje zanzo na sameka,ina san kulawa da
iyalina tukunna ba sai ka biyoni ba,abun na masu Aure ne zai dameka,"

Bai jira jin ta bakin KB ba ya shige yana kunshe dariya dan yasan Ya shaƙawa KB.

Kaɗa kai KB yayi bayan shigewa pakin yace "zakaci ubanka ne ,ɗan iskan banza."

Kallan Farouk Paki kawai yake ganin yarda yake faman nunawa umaimah wani case a system
daga dawowar ta,

Zuba masu ido yayi yana jin kamar Ya ɗaukesa Ya watsasa waje Ya huta,

Bayan fitar farouk ta ɗago kai taga Ya zuba mata ido,

Ɗauke nata tayi haka nan da ta tuna abinda Ya faɗa a mota,

Tasowa yayi ya zauna kan table ɗin da take Ya ɗago fuskarta da take faman
ɗaukewa,murmushi yayi dan ya fahimci inda rigimarta ta dosa,

Dago fuskarta Ya sakeyi tana Mai kallansa yace "Baby indai maganan da na faɗace tab'ata miki
rai na janye And banzan kuma ba har sai ranar da kikaji yayi mu ɗaukosu,Yanzu kiyi haƙuri kici
abinci,kin san ni bana san damuwarki ko bacin ranki ,ji nake kamar nawa ran ne yab'aci"

Haka nan taji hawayen da bata san daga ina suke ba suna gangarowa daga fuskarta,bata san
dalilin da yasa take emotional ba yanzu,abu kaɗan zaka mata taji sanyin kuka,

Cike da ruɗewar ganin hawayen a kuncinta yace "baby menene?"Abun Ya kai kuka ?

Im sorry please,bari na tafi idan gani nane baki san yi ,

Tashi yayi yana Mai sake faɗin tayi shiru a yayin da yake nufar hanyar fita,

"Hayatee wait ."

Tafaɗa cikin wata irin siga da yasan irin abinda muryar take masa cos take yaji wani irin

goosebumps,

Tasowa tayi tana Mai Takowa garesa cikin jan hankali 'in between kuma ta cire labcoat ɗinta,

Kirjinsa ta fara ma karamin Tapping har sai da ta kaisa bakin door ɗinta ta haɗesa dashi
,ƙaramun murmushi yayi yace "Baby what's going on ?"

Kashe idanta guda daya tayi tace"nima ban sani ba ,amma abu ɗaya da na sani yanzu Shine i
want romance ,i want to kiss you mercilessly da idan kafita sai An gane Mai kayi a nan,i want to
touch you and feel you to the extent that sai kace you wanna have me right on that desk,amma
that will be embarrassing ka fita scenting like s*x right?
So ....

Kafun yace wani abu tayi capturing lips ɗinsa tan mai bashi kiss kamar life ɗinta yayi depending
akai,kokarin saita hannunta take gudun kar ta masa squeezing riga but she loves it When they
kiss suna touching All over juna ,the feeling And the desire is unimaginable and Undeniable,riƙe
waist ɗinta yayi yana responding mata kafun ta raba lips ɗinta danasa tana Mai ɗora goshin ta
kan nasa ,a hankali suke mayar da numfashi,sake jawota jikinsa yayi yace"Baby i might decide
to take you back Home fa,because kinsan Mai touches ɗinki ke min,And im liking how wild
you're turning into,you have no idea."

Murmushi tayi tana Mai gyara masa gefen lips dinsa tace "you're naughty,we have work To do
cos zan je consulting room And i know you wont mind being beside me saboda kallan ka kawai
make me aroused ,

Dariya yayi wadda sound ɗinta kawai ke fita kafun yace "you have no idea cos im sure you'll be
the dead of me,.

Knocking ɗin da akayi a kofa ne Ya katse musu little moment ɗinsu,

Juyawa tayi tana Mai gyara jikinta yayin da Ya matsa a bakin kofar yana Mai buɗewa,Dr
maryam ce,kallan sa tayi lokacin da yake mai matsa mata gefe ta wuce,murmushi yaɗan mata
ganin irin kallan kurilla da take masa,

Bayan fitarsa still Shi take bi da kallo,gyaran murya umaimah tayi tace "Dr maryam he's My
husband incase you forget, "Ƙaramar dariya tayi tana mai zama tace "Dr Bulma wallahi ke Mai
sa'a ce ,OMG he's just hot wanda sai da kika Auresa ma ya sake fitowa,

Sosai umaimah ta tamke ranta tana Mai bala'in jin haushin Dr maryam kafun tace"na tabbata ba
kinzo bane dan kiyi discussing hotness ɗin mijina ba ,get to the point saboda ina da abunyi,"

Murmushi Dr maryam tayi tace"ayi haƙuri ,Allah Ya huci zuciyarki,but Its just a fact ,and yea

nazo ne dama kawai na gaishe ki sannan na miki godiyan cupcake Its so tasty musamman da
Ya fito daga daddaɗan hannun Amarya,GOD ,ni kaina na ƙosa nasamu wani ɗan achan achan
a yan INTERN Ɗin nan na Aure and seriously ina da ido akan Kabir Ashir ,da gaske nake kuma
cos naga abokin mijin ki ne,"
Wani irin kallo umaimah ta bata cos bata tuna kusanci har haka tsakanin su ba ,dariya
ƙarama tayi tana Mai ƙare mata kallo ,ta kasa yarda har yanzu akwai shameless mata,telescope
ta ɗauka da system ɗinta haɗe da wayanta tace"zaki iya zuwa ki sameshi kilan ki samu guri and
please take your eyes off my husband inda Kina so mu zauna lafiya ,cos akansa zamu iya
samun matsala babba musamman idan Kina ogling akansa ,tana ƙokarin fita ta jiyo muryar Dr
maryam na faɗin"rude bitch ".

Da mamaki ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login