Showing 18001 words to 21000 words out of 68416 words

Chapter 7 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf

14 Apr 2025

4735


And i saw this beautiful sweetheart buying her mothers favourite icecream.

"Cikin fushi umaimah tace And taya kasan nice maman nata"?



Smirking yayi yace "well i guess boyewar bata da amfani ,i was stalking you and nasan fuskarta
a hoto sannan na kiraki earlier naji suna ihun kuje Roly park And nayi missing ɗinki sosai na
rana ɗaya kawai ,cos na saba da saka ki a idanuna muddin idan kuma ban ganki ina shiga
damuwa shi yasa da na samu dama na dama."


Haɗe rai Nameer yayi yace"mr man who Are YOu?".



Murmushi paki yayi ganin yarda nameer Ya haɗe ransa ,tsugunnawa yayi dai dai tsayin Nameer
Yace "ni sunana Imam paki Sannan ni Abokin aikin mamanka ne Kaifa.



"Sake cin mur Nameer yayi yace"Nameer Habib And im My mom's protector and i don't find You
to my liking a bit ".



"Dan buɗe baki paki yayi jin yarda angry young man ɗin ke nuna masa kuri kuri baya
sansa,"Shafa kansa yayi yace "well dear Nameer i cant help it amma na tabbatar zaka so
kazama frnd ɗina idan ka zauna dani"



"Ni bana na so Ya zama frnd ɗin ka cos handsome uncle nawa ne ni kaɗai ,nadiya ta faɗa tana
jin haushin yarda Nameer yake cewa baya san Paki ".



Murmushi paki yayi Ya tashi kana yace "well beautiful princess its okay since ni dake team ne
,and im sure little Prince is on Our sida too ya ƙarasa maganar yana Mai miƙawa abdallah
hannu akan yazo ,"

"Ganin Ya miƙo hannu yasa umaimah sakar masa shi ,"

Murmushi yayi yace "mamin mu wannan katan saurayin kike ɗauka?"



"Da blank kallo ta kallesa tace "Paki zaka iya tafiya cos time ɗina ne yau da kids ɗina idan
abune da Ya shafi aiki Ya kawo ka ka bari mu hadu ranar monday amma yanzu is My Family
time".



"Shafa gefen gashin sa yayi yace"nima Ai Family ne ko beautiful princess. "



"Da tsalle Nadiya tace yes mami dan Allah ki bar uncle handsome mana i like him".



"Tsintar kanta tayi da kaɗa idanun ta tace "what ever".



"Murmushi yayi yace "After you Queen,"Murmushin da batayi tsammani bane ya kwace
mata,wanda Ya sauka a idanun Paki.



"Yarda nadiya da Abdallah suka Sake Suna Wasa dashi abun har mamaki yake bata
musamman yarda Pakin Ya biye musu kamar yaro, "



"Amma Nameer kuwa babu abun da yake sai Aukin haɗe rai karma ace yarda yaga maminsa ta
ɗan saki jiki da Paki har tana dariya idan sukayi abun dariya".



Bayan sun gama wasan su ne Abdallah Ya fara faɗin "mami Food ,"

"Food Abdallah ko ,nima kagan ni na fara jin yunwa ,juyowa yayi Ya kalli umaimah Ya turo baki
yarda Abdallah yayi yace "mami food".



"Dariya tasa tace "don't do that paki you look childish ,tsayawa Kallan dariyar da take yayi yana
Mai sake admiring ɗinta ,jinsa yake kamar Ya mallaketa ,jinsu Nameer yake kamar shine Ya
haife su,yaushe wannan bunrin nashi na Auren umaimah zai cika?



Yaushe zata bashi dama Ya nuna mata soyayyar da bata taba gani ba a gurin ko wanne ɗa
namiji?"



"Snapping fingers ɗinta tayi a fuskansa tace" paki magana nake like forever tunanin mai kake?"



"Shafa kansa yayi yace "naki"



"Kaɗa kanta tayi tana Mai jin kumatunta na ja duk da ba yau Ya fara maganar yana tunanin nata
ba amma a yau sai taji kunyar abun da Ya faɗa".



"Restaurant suka shiga dan cin abinci,Family table suka zauna,kallo ɗaya zaka masu kaga sun
burgeka Cos baza kace wai ba Family bane ".



"Bayan sunyi order suna zaune suna jiran order ɗinsu waiter ɗin yazo da mini cake a tray,"Aje
wa yayi yana murmushi.



"Kallan sa umaimah tayi tace "i dont remember ordering cake,ko da wanda yayi a cikin ku ,ta
maida tambayar garesu"

"Professionally waiter ɗin Ya tsaya yace"this a little gift from our restaurant wanda mukan bawa
lucky family And yau kune first lucky Family ɗin mu a Customers so thats your gift And ma'am i
must say ,your Family is lovable ".



"Faɗaɗa murmushi Paki yayi kafin yace "thank you."

On behalf of My Family And I.



"Shiru umaimah tayi bata iya cewa komai ba"sai da waiter ɗin Ya tafi Nameer ya kalli Paki cikin
bacin rai yace "you're not My daddy,".



Riƙe hannunsa umaimah tayi tace "Nameer?"Ina manners ɗinka?



"Its okay cewa paki Kafun yace "nameer its okay ,who knows i might be one amma yanzu ina
san ka zama frnd ɗina ne."



"Daurewa nameer yayi 'dan shi paki bai masa ba musamman yarda yaga yana yiwa maminsa."



"Ranar sosai umaimah ta sake wa paki,wanda shima Ya saki jikin sa yana jin kamar ya samu
karbuwa gurinta,"



"Bakin park ɗin suka rabu wanda duk nacin paki bata bari Ya bisu ba,"

Mabi Phone store ta nufa ,Tab uku ta siya da system daya,

Na nadiya daya na Muhammad ɗaya sai nameer ɗaya inda ta ce suna zuwa gida zai bata nashi
tshon ,system kuwa ta siya wa shatu ne,



Da dare bayan ta gama hira da daddy ta sa yara bacci ta dawo ta kwanta,

Tunani ne kala kala suke mata zarya zuciya wanda galibi kan imam yake wanda yawan sa yafi
karkata akan sawa alaƙar su da bata fara ba birki 'dan kuwa bata ganin future tsakanin su
,abune wanda ba zai taba iyuwa ba dan haka tun kafin ta bashi wrong signals Ya kamata
komene ke san cooking tsakanin su Ya tsaya nan.


"Saukin sa ,saukin ta saboda ta sani alaƙar soyayya babu zancenta tsakaninta da Imam,dan
bashi da wata riba sai faɗuwa, "

da haka bacci b'arawo ta kamata.





CHUCHUJAY ✍

TBC.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU

(a hospital romance)

By

Chuchujay.

Episode 1⃣0⃣



CITY TEACHING HOSPITAL.

MONDAY

7:00am

ƙananun ƙus ɗin dake tashi a cikin Asibitin akan sameshi ne idan gagarumun abu ya faru a
cikin asibitin musamman a tsakanin ma'aikatan,



"Ko wanne click idan ka gani na gulma ne sannan gulmar ta abu ɗaya ce,ma'ana latest gossip
ɗin dake yawo a baki ɗaya yanar gizo wadda ta karaɗe ko ina baki ɗaya,



Shin wannan wacce irin gossip ne?



"Idan kasan umaimah da yanayin da take shigowa asibitin na rashin Wasa a fuskar ta a kullum
,to a yanzu ma idan kaga wannan yanayin baza kace baƙon abu bane ko ka kallesa a matsayin
wani sabon abu.



"Hannunta riƙe da wasu files tana kokarin shiga main asibitin taji an bangaje ta,"Dagowa tayi ta
kalli wadda ta bangajeta ɗin tace "watch it " .



"YOu watch it"

Budurwar da ta bangajeta ta faɗa da tsantsar fitsara,



Da mamaki umaimah ta Kalle ta taga tana mata wani irin kallo Mai dauke da mutukar tsana
kafun tace"hey excuse You lafiyar ki kalau akai kuwa,?"Kin bangaje ni kina faɗa mun watch it
Are you mad?



"Da fitsarar budurwa tace"kece kike hauka bani ba ,a fuska musa a zuci fir'auna sai aikin nuna
ke ɗin wata yes ce,sai girman kai da Ya cika maki kai da taƙama ke wata ce amma a zahiri yar
iska ce mai zuwa tana rabawa mazan kasa da ita kazamin jikinta ,wato an ga matan babu riba
shine kika dawo mazan ,mazann ma dalibanki."

"Kinji haushi wallahi,sannan insha Allahu babu namijin da zai sake Auran ki tunda ke bazaki
zauna ba sannan baza ki bar wasu da abunda suke so ba sai kin bi gurin kin kashiye ".



"Ko dan kinga kina da kyau kuma babanki na da kuɗi?"Na banza kenan tunda babu abinda yayi
maki.



"Buɗe baki umaimah tayi tana Kallan budurwar da bata sani ba da mamaki ,musamman yarda
ta dage babu ko tsoro tana Mata zagin wulaƙanci ".



"Wata irin karamar dariya umaimah tayi tana Mai rolling idanun ta Kafun ta taka zuwa gare ta
tasa hannunta a hankali ta fara tura ta da baya tana faɗin"uban wanene ubanki da har kika
samu damar da zakizo har gurin Aikina ki zageni ki mun kazafi?"



"Cike da rashin kunya Yarinyar tace,"ubana ne ubana sannan idan kika kara tura ni sai na
kwaɗa maki mari."



"Licking lips ɗin kasa umaimah tayi ta sake Kallan budurwar taga a shekaru ma ta bata tazara
amma har take da guts ɗin mata fitsara."



"Hannu umaimah tasa ta sake ture ta tace mareni mu gani,"



"Ɗaga hannu budurwar tayi zata dauke umaimah da mari,"

Kafun ta farga umaimah ta riƙe hannun ta ƙwashe ta mari, batare da ta bata wata damar ba ta
sake ɗauke ta da mari ,ta sake mata wani ,ta sake mata wani,

Tana kokarin ƙara mata taji an riƙe hannun ta ,

"Idanun ta Ya rufe ,cike da fushin da babu wanda Ya taba ganin ta da shi ta juyo 'dan ganin
wanda Ya riƙe ta ɗin ta ɗaya bangaren kuma hannun ta gam gam rike dana budurwar wadda a
yanzu take kuka wiwi".



"Hindu"?

Ta faɗa da mamaki.



Kaɗa mata kai Hindu tayi tace "ba girman ki bane Umaimah please".



"Wata dariyar ta kuma sawa Mai cin rai tace "ashe girma ne zai sa na tsaya wannan kazamiyar
yarinyar da ban sani ba tana faɗa mun magana yarda ta ga dama,"



"Girl She insulted the hell out of me,wannan Abar ,ta faɗa Tana Mai nuna budurwar hannun ta
har a lokacin gam riƙe a hannunta "



"Sammy?"

Muryar Paki ta ziyarce su,



Juyawa sammy tayi tace "Paki,kazo kace ma wannan shegiyar karuwar ta sake mun hannu it
hurts,and you don't need to explain anything nasan she seduce you, ".



"Ɗaga hannu umaimah tayi zata sake marin sammy,Hindu ta rike mata hannu 'dan tasan irin
fushin nan na umaimah bata tsoran abinda zai biyo baya muddin tayi fushi".

"Wani irin kallo ta bawa Hindu a lokacin idanunta ya gama kaɗawa,"Girgiza mata kai Hindu tayi
tace "please umaimah its okay,"



"Cije lebenta tayi ta kalli sammy ta nuna ta da yatsa Kafun ta nuna Paki tace"ka dauke wannan
abun ku bar gurin Nan Cos if i loose it baza kuji daɗina ba kai da ita,And make sure ka faɗa
mata im not the type She can mess with".

"Not tobbrag But kamar yarda ta sani kuma ta faɗa muna da kuɗi My father's net worth ma an
b'ata a irgasa so tell her idan na kulle ta sai an nemi key d'in guri an rasa ,"And next time idan ta
ganni tasan abunda bakin ta zai faɗa Cos bayan zama ɗiyar mai ƙudi i can also act rough just
like those warri or ikurudu ghetto people.


"Kallan sammy tayi da very intimidating look tace "bani da kyau idan aka kaini bango ,i bite."



Sakin hannun sammy tayi ta juya 'dan barin gurin,

Sai a lokacin ta kula da taruwar da akayi ana kallan su ,ciki kuwa har da masu yi masu video .



"Kuka sammy tasa bayan umaimah ta bar gurin har da tsugunnawa a kasa ,

KB ne Ya rugo da gudu lokacin da yaji labarin abunda Yake faruwa,



Tsugunnawa yayi yace "sameerah yaushe kikazo?"

"Cike da kukan baƙin ciki tace "Shine abinda zaka tambayeni bama abunda waccan tsinanniyar
shegiyar karuwar tamin ba,"



"Kar ki sake kiranta karuwa umaimah,"

Paki Ya faɗa da mutuƙar kashedi.



Tashi tsaye tayi tana Mai dukan kirjinsa tace "ni kake cewa na daina kiranta karuwa Paki?"

Dama tana da wani sunan da Ya wuce karuwa bayan Clip ɗinku na iskanci da yake yawo ?

I said ba sai kamun bayani ba Cos nasan tayi seducing dinka don't piss me off,



"Cikin haɗe rai yace "i told you earlier Clip ɗin nan Editing ne,babu abu makamancin wannan da
Ya taba shiga tsakanina da Dr Bulama,yes naji i said ina santa amma yakamata ace kinsan
abunda zanyi da wanda bazanyi ba."



Kamar wata Mahaukaciya ta zazzaro ido tace "Paki nasan abunda zakayi amma waccan matar
bansan Abunda Zatayi ba ,so cut it Paki,and Trust me wallahi marin da tamun ban yafe ba " .



"Dariyar da KB ke maƙalewa ce ta kwace 'da yaji sammy tace wai marin da umaimah ta mata
bata yafe ba."



"Kan sa ta koma tana Mai faɗin"kabiru bana san wulaƙanci."

Bana san iskanci ,zan maka wulaƙanci sosai wallahi ,sanann waccan matar yanzu muka fara a
yanzu dai Ya kamata mu fara tunanin yarda za'a cire clip ɗinchan tunda naga alamun shigowata
Adamawa babu abunda zan fara sai goge mess ɗin wani.



"Juyawa Paki yayi Ya bar gurin duk da kwala masa kiran da take amma yayi mata banza 'dan
shi a yanzu tunanin sa na kan Umaimah wadda baya tunanin tasan da abunda ke faruwa,"



"A lokacin da KB ya kira Ya ce Ya duba Ya tura masa wani clip sosai sai da gaban sa ya faɗi da
ya ganshi tere da umaimah haihuwar uwarsu suna aikata alfashaa"

"Yasan basu bane amma clip d'in Yayi too real da zai zama ka gani ka karyata ,""

Within wasu ƙananun lokuta gossip headlines suka bunƙasa wanda yake dauke da

"FUSKA BIYU TA DIYAR SHARARRREN MAI KUƊIN NAN BULAMA TA BAYYANA.



"DALILIN DA YASA DIYAR BULAMA TA KASA ZAMAN AURE".



DIYAR BULAMA TAYI LIKIN.



"Da dai sauransu,idan kuwa ka zauna karanta details ɗin muddin in kai masoyin umaimah ne
sai ka mata kuka,"



"Ya kira wayarta yafi sau a irga amma a kashe,"Idan yace bai shiga tashin hankali ba to karya
yake ,amma galibin tashin hankalinsa Ya karkata ne kan Umaimah da kuma halin da zata shiga
idan taga wannan mumunan labarin,



"Yasan basu bane ,amma taya zasu fara gamsar da duniya akan basu bane?"



"Saƙe saƙe yake a zuciyarsa akan yaje gurinta Ya sameta 'dan haka Ya yanke shawarar zuwa
ɗin ba tare da Ya damu da abunda za'a faɗa akansa ba damuwarsa a yanzu umaimah".



**

"Umaimah na shiga asibitin kai tsaye office ɗinta ta fara shiga Hindu na binta a baya , bata
damu da irin kallan da ake mata ba wanda tafi 'danganta shi da marin da tayiwa so called

sammy girl ɗin chan,



"Kallan Hindu tayi tace "baki san yarda nake ji kamar nayi ta Ball da yarinyar chan ba,"Imagine
'fa daga shigowata ta fara zagina ,i dont even fucking know the damn girl,

Na gaji and na shirya bawa duk wani wanda zai bata min suna a fuska ta back to back,Hindu na
gaji da nice and kind Attitudes ,I'm not some damn celebrity ,Forget about daddy da aka sani
But i don't think 'dan kawai An irga mun Aure shine na zama yar iska , haba this have to Stop.



"Dafa ta Hindu tayi tace Girl i guess baki da labarin Abunda yake faruwa ,

Tab ɗinta ta ɗauko ta kunna clip ɗin tace "lets face it,na tabbatar editing ne and im sure duk
wanda yayi yayi ne da wani motive,Cos almost duk gossip gist maganan kenan".



"Ɗaukan tab ɗin tayi lokaci guda kuma ta saki lokacin da tayi mugun gamo ,"

Ji tayi zuciyarta tayi skipping bugu ,take dukkan wani jini dake yawo a jikinta Ya nemi Ya tsaye
saboda irin tashin hankalin da ta shiga,



"Ɗaukan Tab ɗin tayi tace"Hindu who did this?"

Tsaya,mutane sunaso nayi commiting suicide ne komene,

No one give me life 'fa ,mai yasa mutane ke so na mutu ne?



Dafe fuskarta tayi wasu hawaye da ta kasa riƙewa suka ƙwace mata,

Kamota Hindu tayi ta zaunar kan couch tace zauna Bulama ,ki kwantar da Hankalinki,zamu
gane wanene yayi i assure You sannan duk wanda yayi bazai tsallake hakan ba ,sai Ya tabbatar
baiyi tunanin aikata wannan abun ba.

"Kwankwasa kofar da akayi ne yasa Hindu daka tawa da maganar ta tace shigo."



"Kamar barawo Haka nan Ya shigo,a bangare guda kuma zuciyarsa cike da fargaba,"



Tana kallansa taji kamar ana tafarfasa mata zuciya ,

Cikin fushi ta yo gareshi tace "kazo ka samun gishiri a ciwan da kaji mun ko?"

Sau nawa na faɗa maka da ka kiyayeni amma baka da aiki sai sakin bakinka ka kana faɗin
kana sona ba?



Are you happy now?

Paki?

Your desire was to have sex with me Nasani ,i know guys like you to Gashi nan mutanen duniya
sun biya maka ,kaji daɗi ko?

Everything is ruined idan ma ace mahaukaciyar budurwar kace just know that Paki i will ruin the
both of you,

Kawai ka bari na san da hannun ka ,ka manta da alkawarin da kayi na idan baka samu
soyayyata ba nan da shekara zaka aje burinka na zama likita ,muddin naji da hannunka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login