Showing 54001 words to 57000 words out of 68416 words

Chapter 19 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf

14 Apr 2025

4766

Cike da fitina tace "ribar kenan na raba ka da wannan annamimiyar yarinyar sannan wallahi
bazan bari ka shiga jikin ta ba saboda babu abunda zai hana yarinyar nan sida,dan haka ka
tashi ka koma ɗakin ka ni kuma zan kwanta da ita anan idan kuma ba tsinuwata kake so ba.

Kamar zai cinyeta yace "Yo ni Nana mai tsinuwarki zata mun?"

Turo baki tayi gaba tace "sai na tsinewa muntari na sashi Ya tsine maka.

Tasowa umaimah tayi ta kamo hannun sa suna facing juna Tace "baby na its okay,ɗan dage
tayi tayi kissing goshinsa tace,idan tayi bacci zan zo na sameka mu raya daren nan,idan kuma
batayi ba zamu haɗu gobe,idan bata bari ba ,idan goben ma bata bari ba akwai hotels zamu iya
haɗuwa a inda bazata tab'a samun labari ba sai dai Nana ta ganni da Tushen soyayyar mu a

gaban cikina,

Pecking lips dinsa tayi tace "atleast kaji lallausan lips ɗina akan naka wanda nasan babu
makawa zasuyi dadin sumba".

Dariyar sa yayi ƙokarin rikewa ganin yarda Nana ta saka hannu a baki da sigar mamaki,

Tasowa tayi da zafin ta tace "Mai nace dama,ni dama na dade da sanin wannan yarinyar
karuwa ce wallahi babu wata makawa,"

Mun shiga uku,imamu ya kwaso mana bala'i azuri'a,

Kamu hannunsa tayi da ɗan karfinta ta turasa waje ta maida kofar tasa key tace "ke kuma yau
sai na maki shegen duka wallahi,ni zakiyiwa bariki da karuwanci a gida?

Wato wai ke gaki yar iska,

Bari kiga karshen iskanci,

Tayo kan umaimah gadan gadan ta tare ta da hannu tana Mai faɗin"Kul Nana,kul ki bari tun ina
ganin sauran mutuncin ki kar kisa Ya zube,ɗakin nan daga ni sai ke babu wani mahaluƙi sannan
ki sani ni da kike ganina nasan yarda ake farka cikin mutum,na yi ɗaya ɗaya da hanjinsa ,na
cire Hantar sa sannan na cire masa zuciya dake bada jini yakai sauran sassan jiki,sannan na
kware sosai wajen cirewa mutum ƙoda,Kin san yanzu farashin ta a kasuwa Ya habbaka,da
kuɗin kodar mutum ɗaya zakayi wata irin hab'aka,

Sannan idan zan cire maka kana bacci zan maka Allurar cire zafi sai dai kaji ka a lahari 'dan
baka masan ana yi ba,

Takowa tayi yayin da nana wadda tayi mutuƙar firgita dajin maganar umaimah ta fara ja da
baya,

Da zafin nama Umaimah tasa hannu ta bayan Nana wadda tayi saurin tsugunnawa tana Mai
saka yar karar firgita tunanin ta Umaimah zata mata allurar da take faɗi ne,

Key d'in kofar dakin ta cire 'dan ta fuskanci Nana so take ta buɗe kofa ta gudu, tayi alwashi
tunda ta b'ata mata darenta itama nata bazai dadi ba,

Karamar dariya tasa ta buɗe wardrobe ɗinta daga kasa Ta ɗauko first Aid box sanin Nana
bata san amfanin sa ba,zama tayi gaban Nana wadda ta fara ja da baya ta bude akwatin ta ciro
allurar paracetamol tace "kinga wannan ,ina miki jikin ki zai mutu baza ki sake sanin inda kan ki
yake ba,almakashin riƙe cotton ta ɗauko tace "wannan kuma da kike gani ,da kaifin nan nasa
guda ɗaya zan iya fasa maki cikin ki.

Zan iya komai kuma babu wanda Ya sani balle Ya kawo maki ɗauki,

Amma me?

Bazan maki ba saboda kece kika haifi Abbu wanda sanadin sa na samu Imam ɗina ,kuma ni ba
likitar banza bace likita ce mai cetan rai wadda burin ta bai wuce taga ta cece ran ɗan Adam ba
,ina da kirki,amma ban sani ba kila idan kika cigaba daci nacin hananin kwana ɗaki daya da
mijina, sannan kika dage da sai Kin kwana ɗaki daya dani to tabbas kirkina zai iya bari na,dama
saban asibitina na neman koda wadda za'a siya Billiyan ɗaya da dari biyar.

Bakin Nana fa har karkarwa yake tana Mai ja da baya tana faɗin "kina tunanin tsoran ki
nake?"

Ki buɗe mun na fita kuma wallahi kamar muntari yaji,dama ni nasan Ai ke shaiɗaniya ce.

Ɗan turo leben kasa umaimah tayi tace"Wallahi Nana ni ba shaiɗaniya bace,ina da mutunci
kawai kece kike san kar muyi mutunci har nake jin ina san farka maki tumbinki,

Nifa ina san imam sosai zan kula dashi da danginsa na ƙaunace su Kema ki bani dama mu
rufawa tumbinki da ƙodarki asiri na kula dake na kaunace ki 'dan Allah Nana na,Sannan
maganan faɗawa Abbu ban san ki kona mun rai ,kuma yaji muzo na tsinka hanjinki duka,kinga
idan kodarki kawai na cire zaki rayu amma hanji fa sai dai kabari,'dan haka Ya zama sirrin
mu,kinji Nana na,gobe kuma ki nemi ɗaki 'dan bazan hanaki Zama gidan nan ba kawai ki fita
harkata,

Hannu tasa zata kamo hannunta ta bige ta da karfi,tace "kar ki tab'a ni da kazamin hannunki
wallahi. "

Tashi Umaimah tayi tana Mai rufe first Aid ɗin tace "to shikenan Nana ta zan hau kan kujera
ke ki hau gadan dan Ya mun faɗi ba Imam ,"Mayar da first Aid box ɗin tayi ta jawo wani zani
tace"gashi nan Nana ki chanza 'dan naki Ya jiƙe da fistari Allah ma yasa kan tiles kikayi da safe
zan gyara, mu kwana lafiya.
Sai a wannan lokacin Nana ta kula da ashe wai fitsari tayi a jikinta tsabar tsoro,

Har Umaimah ta fito daga bathroom Nana na zaune inda ta barta,pajamas ɗinta ta saka ta goge
fuskarta kana ta hau kan couch ɗin tana Mai faɗin bazan maki komai ba Nana ki shiga bayi ki
gyara jikinki kin hau gado ki kwanta, dan bazan buɗe maki kofa ba ,nan kwana,

Yar dariyar dake neman kwace mata take kunshe wa ganin yarda Nana ke raba Ido ita a dole
bata ji tsoro ba,amma 'fa shiru kake ji uwar gulma anyi cikin shege.

Asubar fari umaimah ta farka sakamakon kiran sallar da taji,idanunta akan Nana Ya sauka
wadda ta kishingiɗe a inda ta barta tana bacci,yar dariya tasa tana Mai jinjina girman rigimar
wannan tsohuwa,

Tashi tayi ta taka gareta ta tsugunna a kusa da ita tana Mai kallan fuskarta,

Kamar ance Nana ta buɗe idanunta ta buɗesu kan Umaimah,dafe cikinta tayi tare da wata irin
zabura tace "nashiga uku ƙoda ta,zuciya ta,nashiga uku na lalace".

Dariya umaimah tasa harda Zama ganin yarda Nana ta firgice ,nuna ta tayi tace "Haba Nana
jaruma Nanan mu ta kanmu, yada zabura haka?

Ai ban cire maki komai ba bacci ma ni nayi ,nayi tunanin Kema zakiyi sannan ko zanin da na
baki bakiyi amfani dashi ba haka nan kika kwana a najasa ,bari na haɗa maki ruwan wanka kiyi
wanka kiyi sallah .



Da sauri Nana tace "Allah ya kyauta,ban lalace har haka ba da zan sallah a ɗakin nan mara
tsarki,ki buɗe mun na fita,

Babu musu umaimah ta ciro key daga jikinta ta Murɗa kofar tace ki tuna abunda na faɗa maki
jiya da dare,

Da sauri Nana ta fice tana Mai faɗin muzuba ni dake mu gani 'dan uwaki,jaira wadda bata san
girman na gaba da ita ba,

Tana fita umaimah tayi dariyarta mai isarta kafun ta faɗa bathroom dan dauro Alwala."

Tsaye Nana tayi a babban falon sashen su paki tana tunanin ta yarda zata fita dan Bata so
ace imam yazo Ya tarar da ita a wannan halin 'dan bata shirya sanar wa da kowa abinda Ya faru
tsakaninta da umaima ba,tunanin buya take,tana ƙokarin boyewa muryar paki ta ziyarceta inda
yake faɗin "Nana ce nan?
A fusace tace"Habiba ce 'dan ubanka ,mai yayib'en tsiya ,zaka buɗe mun ne ko sai naci
mutuncin ka,

Baice mata komai ba Ya buɗe mata a ƙasan ransa yana jin wani daɗin tafiyar tata."

Bayan Umaimah ta idar da sallah ta jawo Quraninta tana bita 'dan ita ba ma'abociyar
komawar baccin asuba bace indai gari bai fara sha ba shima sai dai idan bata da aiki,

Saboda sabo shi yasa kafin tayi sallah tayi wanka ta gyara jikinta sannan ta gabatar da sallar ta

da kuma azkar ɗinta da muraja'a,

Tana tsaka da bita cikin siririyar murayarta a hankali mai daɗin sauraro taji an Murɗa handle
d'int,da fari ta zata Nana ce ,fahimtar da tayi shine yasata kai aya Kafun ta idar,

Kallansa tayi yarda Ya jingina jikin kofa yana kallanta,

Sanye yake cikin army three quarter da farar singlet fuskar sa ɗauke da murmushi,itama
murmushin ta mayarmasa tana Mai tashi ta ɗauko sallaya tana ninkewa,bata fargaba taji ya
rugumeta ta baya yana Mai sakin ajiyar zuciya yace "Da tunanin ki na kwana a raina ,da kyar na
iya bacci saboda yarda naga samu naga rashi,Allah ne Ya duba ni yasa Nana tafiya."
Karamin murmushi tayi 'dan bata shirya basa labarin tsakaninta da Nana ba,ba tare da ta
juyo ba tace"im always yours honey,da safe ,da dare,da rana,Just have me,licking lips dinsa
yayi yace "i heard morning s*x yafi ko kowanne s*x daɗi.

Ƙasa tayi da idanta kamar yana ganinta tana Mai san cire kunyar sa".

Juyo da ita yayi yana Mai kallan cikin ƙwayar idanunta a yayin da tayi saurin yin kasa da
idanunta ,ɗago hab'arta yayi yace"lets have this morning s*x."

Hijab ɗin da tayi sallah yacire seductively Ya cire mata shi cikin wani salo inda plain Simple
material wanda Ya fito da dukkan figure ɗinta Ya bayyana jikinta ,

A hankali Ya haɗe ta da jikinsa yace "let me worship and adore your body,ɗora kanta tayi
akan wuyansa tace "let me warn you again honey im not virgin and my boobs are not
pecky,"Hannunsa yasa a bayanta ya Kama zip ɗin ta Ya zuge rigar ta faɗi ƙasa,boobs ɗin ta da
suka bayyana babu komai ne jikin sa suke kallan sa kamar ba ita ta shayar da yara uku ba,
Shafa su yayi a hankali kafin Ya maida idanunsa cikin nata yace baby ki kalleni,

Babu musu ta cire kunyarsa ta saka idanunta cikin nasa,

Satin kunnenta yasaka bakinsa yace"komai na jikinki Ya burgeni,hannunta Ya kamo Ya ɗora
kan hardness ɗinsa Wanda Ya sata saurin gasping 'dan batayi expecting ba,sake riƙe hannun ta
yayi kan hardness ɗinsa yace Just feel how hard nayi akanki,give me peace,kafin tace wani abu
yayi capturing lips ɗinta yana squeezing a** ɗinta wanda Ya sata gasping ta basa entrance
zuwa bakinta inda yake kissing ɗinta passionately yayin da take mayar masa cikin shauki,

Kamo a** ɗinta yayi inda ta ɗanesa tayi folding kafafunta jikinsa hannayen ta tallab'e da
wuyansa,

Kan gado ya kaita Ya kwantar ya bi bayanta yana mai cire suturar da tayi masa katanga da

ita Kafun Ya cigaba da romancing ɗinta yana Mai adoring dukkan wani sashe na jikinta har sai
da yayi wetting ɗinta Kafun Ya nema wa kansa entrance ɗin da bai taba tunanin zai jisa tight
and juicy ba.







Chuchujay✍

TBC.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU

(a hospital romance )

By chuchujay

wattpad :@chuchujay

https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j

Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.

Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,

Just follow and share ❤.



Episode 3⃣5⃣➡3⃣6⃣

BAYAN ƊAYA.

Tun ranar da umaimah ta bawa Paki labarin ta yake bata wata irin tarairaya kamar zai maida
ta ciki 'dan gani yake babu irin soyayyar da zai nunawa umaimah ya isa,sannan yayi mata
alƙwarin bawa yaranta kulawa irin wadda mahaifi zai basu,

Yaso ta dawo dasu nan amma tace masa a'a Ya bari tukunna sai sun gama da saga ɗin Nana
cos tasan yanzu idan tace zata dawo da yaranta nan gurin to zaman bazai daɗi ba 'dan ko cikin
satin ba karamin gwagwa suka sha ba.

Hutun sati biyu ta ɗauka wanda yanzu sati guda taci a ciki,duk da takurar Nana amma zata
bada labarin ta Mai daɗi indoor tsakaninta da mijinta .

Kamar kullum yau ma wuraren 7 imam ya fita dan ko breakfast bai tsaya yi ba ,abinda Ya tsiri
mata kwana biyu kenan sannan yaƙi faɗa mata inda yake zuwa 'dan tasan ba asibiti bane tunda
tare hutunsu yake ,

Kiranta da yayi yace mata yana nan dawowa sannan yana mutukar jin yunwa yasata barin duk
wani abu da take ta shiga kitchen 'dan sarrafa masa abinci,

Shigarta kitchen ke da wuya sameera ta shigo kitchen ɗin cikin wata irin karairaya jikinta
sanye da rigar bacci Mai santsi iya gwiwa yayin da kirjinta ba bra kanta kuma babu ɗankwali,

Wata irin miƙa tayi tana Mai yin hamma kafin ta taka bayan umaimah tana Mai buɗe fridge dan
ɗaukan fresh milk,

Ta process ɗin ta bangaji umaimah wadda ke wanke nama a cikin sink,

Tunda ta shigo kallo ɗaya umaimah tayi mata ta ɗauke ido dan tasan bala'i take nema sannan
ta lura kullum safiya yanzu ta ɗauki sarar fito mata falo da Kananun kaya duk da kuwa bata
samun Paki wanda tasan danshi ake yi,

Juyowa umaimah tayi tana Mai kallan sameerah wadda ke shan fresh milk ɗin 'in a seductive
way,ƙaramar dariya umaimah tayi tace "ina fatan ba kina haka bane dan ki burgeni cos ni da
kika gani nan i do no homo,sannan koda ace ina da lust akan mata bazan taba jin wani desire
akan ki ba,ni kenan ballantana namiji,cos ba wai body shaming ba baki da wanann ƙirar,ki kalle
ki koda sau ɗaya ne a mudubi,you're beautifuly ugly ga kina stinking irin na masu bleaching Mai
arhar nan cos nasan baza ki iya affording Mai worth hundreds ba,ina ga kuma masoyina mijina
Mai jiyar dani daɗin da babu Mai baki ,kisa a ranki indai wai bada tsubbu ba babu abunda imam
zaiyyi dake ,ki sa a wannan daƙiƙin kanki ɗin ,Nana kawai tana deceiving ɗinki ne amma kina
abu kamar babu kwakwalwa akanki,ki kalleni da kyau Ni nafi ƙarfin zaman kishi dake cos you're
not My lane ,you're not my spec ,not to brag amma im a senior surgeon while ke you're just An
intern wadda bama tasan abunda take ba ,ki kalleni da kyau banyi kama da tsaranki ba,ta Ko
ina na fiki So why the race?

Fuck off!

Juyawa tayi ta cigaba da wanke namanta,

Fincikota sameerah tayi ,ta ɗaga hannu zata kwaɗa mata mari,riƙe hannun umaimah tayi ta
kai mata nata yatsu biyar ɗin a fuska ,

Bango ta kaita ta maƙure tace"gwanda ki gudu kafun Nasaki ki gudu cos bani da kyau idan ka

shiga gonata,ki kiyayeni sannan ki kiyayi mijina,"

Cikin maƙurar Sameera tace "ni da imam yanzu zanen soyayyar mu ma yafara saboda
nasanshi Kafun ke ,and Ya soni Kafun kizo da asirinki Ki janye masa hankali,sannan da kike
magana ta jikina ,da wannan jikin Zanzo na kwacesa na kaishi gado ki bani nan da kwana
bakwai sai na kwanta da mijinki".
Sake maƙureta umaimah tayi tana Mai wani irin murmushin gefen baki tace "threat?"

Okay im in,ki kaisa gado ɗin nan da kwana bakwai ni kuma na miki Alƙawari Kafun kwana
bakwai ɗin sai na fitar dake a gidan nan,kilan ma baki sani ba Yau shine baccin ki na karshe a
gidan nan,Allah kaɗai Ya sani,amma ina so kisa a ranki Kafun ki kaisa gado zan kaiki waje,

Tana kai karshen zancen ta kama wuyan fingilalliyar rigarta ta fara janta har saida ta sadata da
ɗakin Nana wanda tana shiga ta watsa ta,

A zabure Nana ta miƙe tana Mai rafta salati,

Lapia menene hakan?

Sameera Ya akayi?

Kuka sameera ta fashe dashi tace "ni Nana idan bazaki saka imam Ya Aureni ba na haƙura
na tafi,baƙiji irin wulaƙancin da matar nan ta mun ba wai har da cewa Kafun kwana biyar sai ta
koreni dake daga gidan nan baki ɗaya har da ce miki wai tsohuwar kilaki,Allah kaɗai yasan irin
barikin da kikayi Kafun Aure "
Da zafin nama Nana ta mike tana na faɗin"nice karuwa?"

Ni kike faɗawa karuwa?

Har kina faɗin zaki koreni daga gidan ɗana muntari,

Ni zaki kora daga gidan muntari?

Hannu Nana tasa ta ɗauke Umaimah da mari wadda ta dafe kumatun ta tana Mai jin saukar
hawaye yana zubo mata ,sake ɗaga hannu Nana tayi ta sharara mata wani marin amma still
umaimah bata hana ba sai ma cire hannunta da tayi daga kumatun ta matsa kusa da Nana tace
"Nana ki kuma marina ,Nana ki mareni bazan hanaki ba,kisa abu ki zane ni idan har nafaɗa
maki gaskiyar abunda Ya faru baki gamsu ba,"

Zubewa tayi a ƙasa dai dai kafar Nana tana mai rikewa tace "Nana Bansan Mai zan maki ki soni
ba,ni da kika ganni Babu abunda nake nema da zuria'r nan sai alheri,ban san Mai yasa kike

nuna mun wannan asalin kiyayyar ba,wallahi Nana da zuciya daya nake zaune daku,Kin sani da
ace da baƙar aniya nake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login