Showing 6001 words to 9000 words out of 68416 words

Chapter 3 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf

Advertisement

14 Apr 2025

4833

san sata cikin idanunsa .



A office ɗinta suka sameta,alamu ta musu da hannu akan su zauna,ta ɗauki lokaci tana danne
danne a system ɗinta yayin da Imam ya ƙura mata ido yana Kallanta,



Bayan ta gama ta ture laptop ɗin ta kallesu tace"i guess mutum uku ne ya kuke ku biyu,And
nace kujira ni".

KB ne Ya amsa mata ta hanyar faɗin"eh ɗayar Aisha shareef ce abun gaggawa yasa ta tafiya
gida amma ta sanar da Nurse Farouk."

Kaɗa kai tayi tace "okay,"So

I guess kun san ni cos nayi introducing kaina earlier so names?



Kabir Ashir and Imam Muktar Paki.

Kallan Kb wanda Ya bata amsan tayi kafun ta kalli Paki wanda yayi saurin ɗauke kansa tace"

Wanene kurma a cikin ku?



Cikin rashin fahimta Kb yace na'am?

Dan karamun tsaki tayi tace "im sure mutum ɗaya bazai amfani da suna biyu ba,"

Cikin wata irin sassanyar murya Paki yace "im Sorry Dr"nine Imam muktar Paki"

Kallansa tayi na wani lokaci kafun ta ɗauke idanunta tace "so welcome to My team,i have less
to say,first idan kana team ɗina sai ka shirya cos bana san wasa ,aiki aiki,idan kuma na fahimci
mutum ba aikin yazo yi ba i will talk to the management Akai shi wani gurin cos im not in for
rubbish, we have operation tomorrow By 9,"Mara lapian nada blood clot a brain so za'ayi masa
Aiki gobe and we are going to the OR together,you may leave.



Har sun Kai bakin kofa tace "Paki"

Juyowa yayi yayin da gabansa yayi wani mumunan faɗuwa,

Nuna sa tayi da pen ɗinta tace"Ina fatan zaka rage kallo na and i just hope ba kallona kazo yi
CITY HOSPITAL ba".



Dariya sosai KB Ya ke sheƙa masa lokacin da suka isa motar paki,

Dafa sa yayi yana kan dariyar yace "you fucked up Big time Paki,kaji haushi wallahi ,Bro control
your self you don't even know this woman and daga gani Zatayi wulaƙanci she sounds Arrogant
and wallahi Babu wuya Zatayi embarrassing naka,guy akwai mata da yawa Mai zakayi da
tsohuwa she's 29 fa"

Wani banzan kallo paki ya bashi yace"with the attitudes na sake jin ta tafi dani and yes she's 29
and wata ɗaya na bata amma bakaji nace maka Ya dameni ba, beside she doesn't look her age
Kai nifa koda ta girme ba zai dameni ba abu ɗaya Nasani shine INA SANTA,and wallahi idan ka
cigaba da faɗan aibunta sai dai kana tafiya gida kai kaɗai har ka gyara motar ka "


Ɗaga hannu KB yayi yace "i rest My case".





CHUCHUJAY ✍

Follow me.

Wattpad:@chuchujay



Instagram:ameenatourh__



Facebook:https://www.facebook.com/groups/805959663295457/?ref=share



Whatsapp group:https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK



Telegram:https://t.me/chuchujaynovels



Join My telegram channel !

3 subscribers take me to 1000�

Arewabooks:https://arewabooks.com/book?id=653305e91c06f4783fc2ef84



To be continued.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK

AURE UKU

(a hospital romance)

By

Chuchujay

Episode 4⃣

BULAMA MANSION.

8:00pm

Da blank tunani Umaimah taje gida,bayan tayi parking motarta ta nufi sashen da zai kaita
bangaren Alhaji bulama,

"An dawo daga karuwancin da ake fakewa da aiki kenan a bar mana ƴaƴa ratate a gida da
sunan anje aiki alhalin yawan banzan ne kawai ake zuwa,ki daiyyi zuciya kiyi Aure ,Ko da yake
Auren fa bai ƙarbeta ba"

Muryar saleema matar yaya Aliyu autan hajiya zuwaira Ya daki kunnenta,

Da hajiyan da sadiya matar Ya Abubakar da Atika matar usman sai raliya matar Umar sai
saleemar mata Aliyu,

Dukkansu suna zaune suna kallo a main palor wanda Hakan Ya tabbatar mata da yaran na tare
da Daddynta,

Tun Kafun ta ƙarasa shigowa cikin ɗakin saleema tayi mata wannan raddin,

Takowa tayi bakinta da sallama ta zauna kan stool dake gefe guda ,

"Hajiya Ina wuni,sannu da gida"umaimah ta faɗa ba tare da damuwa ba amma tasa ar ranta yau
sai ta mayar wa da saleema raddin da ta mata,



Ba tare da hajiya zuwaira ta ɗauke kanta daga Kallan da take ba tace lapia!.



Likita bokan turai an dawo kennan,

Sadiya ta faɗa wadda da ita kawai suke hirar Arziƙi sai wani lokacin raliya wadda bata cika
sakewa da umaimah ɗin ba idan hajiya na nan,

Amma Atika kuwa jirgi ɗaya Ya kwaso su da saleema,



Murmushi umaimah tayi tace"wallahi yaya sadiya nasan su sultan ana chan ana damun
Daddy,su Daddy Mai jikoki,"Gashi dai nawa uku,gurin yaya Abubakar Ga sultan ,sultana ga
kuma Hameed ,gun yaya Usman ga ibi Ga rumaisah,

Gun yaya umar ma ga sayyid ga na ciki ,gurin yaya Aliyu ne dai ba motsi Ko sai yayi ta biyu
kilan juya Ya samo bamu sani ba,tunda har yanzu ta kasa aje yaran ratata.



Ciƙe da balai saleema tace "uban wane Ya faɗa miki ana wa mutum gorin haihuwa,?"Hajiya
kina jinta Ko ,gorin haihuwa 'fa take mun kuna jinta.



Tashi tsaye umaimah tayi tace"inji uban da yace kiyi mun gorin zaman Aure".



Bata jira jin mai hajiya take kokarin faɗa ba ta miƙe tayi ciki tana Mai faɗin gobe dan Allah idan
kin ganni ki sake sakar bakin ki da bashi da gashi,nonsense.

Koda ta haɗo kan yaranta ta kofar baya suka bi 'dan bama tasan abunda zai sake haɗa su,



Zama tayi kan kujera Abdallah na kan cinyarta yana ta zuba mata surutun sa wanda galibi hirar
Adda diya ne, kallan nadiya dake fama tutura baki tayi tace "lapia diya kike ta faman turo baki "



Kuka tasa kamar tana jira tace"wallahi mami ni gidan Dada (kakar umaimah)zani na gaji da
zaman gidan nan ,kullum cikin cin zalina hamma NAMEER yake yana kuma Kallan yarda
hamma sultan ke ji da Adda sultana da hameed,amma ni ina yin abu zai buge ni ,kowa a gidan
nan haka suke mun hamma sultan ne kawai bai mun Faɗa nidai mami nagaji,"Haka jiya hajiya
ma cemun tayi wai ni da hamma NAMEER da Abdallah baban mu ba ɗaya ba kuma wai baban
Abdallah barawone ɗan shan jini,

Koma mami ba yau ta fara faɗa ba ni bana so .



Wani iri umaimah taji a zuciyarta jin abunda nadiya ta faɗa ,dole zata ma tufkar hanci 'dan bazai
taba iyuwa ba ace ana faɗawa yaran ta magana irin wannan.



NAMEER '

Ta kwalawa nameer wanda Ya wuce ɗaki kira tayi dan yasan dama nadiya sai ta kai ƙararsa .



Na'am mami'

Ya faɗa yana Mai fitowa falan,



Zama yayi yana faman zare ido,

Kwantar da muryarta tayi cikin murya wadda uwa ke koƙarin jan ɗanta a jiki tace""Nameer Mai
yasa kake dukan nadiya?

Mai yasa ba kasan na zauna lapia When kaine babba amma kaine ka kasa jan kannen ka a jiki

,kana so kace mun idan Abdallah ya Kai duka shima zaka dake shi Ko?



Haba nameer why Are doing this to your mother you're 11 years old for GOD sakes,

Dawowa tayi kasan da yake zaune ta zauna ta jawo hannun sa tace "nameer ka ma mamin ka
magana maine yake damuka?"Why Are you always this bitter.



Kuka Ya fashe dashi yace "mami i dont like this house ,mami kamar yarda diya ta faɗa maki yan
gidan nan basu da aiki sai faɗa mana mamin mu ta haife mu da baba daban sannan wai baki da
time ɗinmu,and mami its frustrating da yasa nake venting anger na kan Nadiya, "Riƙe hannun
umaimah yayi yace "mami 'dan Allah mubar gidan nan im sick of it"
And wai mami ibi har a class yake faɗan wai mamin mu na da miji da yawa and the kid's are
always tease me,

wallahi mami saboda ke nake dagawa ibi kafa da tuni na daɗe da karya masa hannu,sai dai
Uncle usman ya kasheni 'dan ranar ma 'dan ibi Ya tsokane ni na rama Ya buge ni.



Wani irin zafi taji a ranta ,jawo sa jikin ta tayi ,kana tayiwa nadiya ma alamun tazo ,shafa kan
nameer tayi tace "nameer what matters is na haife ku,"Menene 'dan baku sharing DAD ɗaya ku
uku?

Yes kai da Nadiya da Abdallah daddynku daban Cos kaddaran mamin ku shine Aure guda uku
har ta sameku wanda rabon ku yasa ,sannan ina farin ciki sosai da Allah ya bani ku,

Duka wannan doesn't matter ,abu ɗayane wanda zaku sa a ranku, maman ku ɗaya,ni maminku
and Nothing is gonna Change that,sannan maganar bani da time dinku shima kunsan Ai ba
gaske bane,i celebrate each of your birthday's tare and we had funs ,muna zuwa park tare wani
ma maminsa na tare dasu amma basu samin wannan damar .


I promise you guys babu mai sake teasing ɗinku a gidan nan,and duk wanda yayi muku a
school just tell them that"you have a strong mom that love you."

Abu ɗaya zaku mun shine ku tsaya ga junan ku like one big Family,im here ,nameer ,nadiya and
Abdallah ,tafun hannunta ta buɗa tace team?



A tare dukkanin su suka washe baki ,nameer ne Ya fara dora hannunsa kan na umaimah Kafun
nadiya tasa then 3 years old Abdallah da shima yayi abunda sukayi yana dariya.





Washe gari da kanta tayi dropping ɗinsu a school ba ta yarda sun bi school bus ɗin su na gida
ba 'dan ta shirya,she's going to create havoc,



Sanin suna da theater yasata shiga asibitin da wuri 'dan su shirya,

Tana kokarin parking motarta taga baƙuwar mota a gurin,

Da mamaki ta fito tana san taga uban da yayi parking motan sa gurin da take aje tata 'dan koma
wane zai ƙarbi peace of mind ɗinta dan a zafinta tazo,

Security ɗin dake gun ne Ya tako da saurinsa ganin bata paka motan nata ba,yana Mai
girmamata yace"hajiya lapia dai ko" .

Ƙaramun tsaki tayi tace"lapia ce zata sa ka ganni ban parking mota ta ba na shiga cikin asibiti
bayan Ina da abunyi Mai amfani maimaƙon tsayawa maida zance da kai?

Uban wanene Ya faka motarsa a inda nake aje tawa ? "



Daga jin furucin ta yasan cewa tabbas akwai wanda Ya tab'a jar danjar ta ,'dan in dai dama kaji
ta shigo tana faɗa to da damuwa ta shigo tana neman wanda zata saukewa 'dan haka ba tare
da Ya damu da abunda tace ba yace"hajiya ga chan gefan kinga ba mota mai zai hana ki sa taki
gun".


Kamar tana jira tace"Kai bazan Aje ba,nace maka bazan aje ba Ko zaka mun dole ne?"

Nurse faruk da ƙarasowarsa kenan ne Ya tako gun yana faɗin lapia?



Kamar shima tana jiran sa tace ,lafia ne zaka ganni anan?

Abeg aje a nemo mai motan nan yazo ya ɗauke gwangwanin sa i don't have time to waste,

Kallan range rover ɗin da ta kira da gwangwani Nurse farouk yayi a ransa yace"lallai yau uwar
ɗakin sa da fushi tazo".



Cikin takun nan dake burge Yan mata Imam Paki ke Takowa inda umaimah suke,KB yaje ya
bashi latest ɗin abunda umaimah keyi a waje,

Tunda ya matso daf dasu yake wani irin murmushi Mai ƙayatarwa wanda umaimah tunda ta
hangosa Take jin kamar tayi wiping wannan murmushin dake manne a fuskarsa ,

Motarsa ya shiga Kai tsaye Ya gyara parking a ɗayan gefan da akace tayi parking tata taƙi,

Kamar tashin hankali Haka ta shigar da tata motar,

Shi Ya fara fitowa Ya nufi motar tata ,tana koƙarin buɗe kofar yaje bakin kofar Ya tsaya ,

Ɗago Kai tayi ta kalle sa tace "Ina fatan kwakwalwarka bata samu matsala ba?"Ko wait ,kasha
wani abune Kafun kazo nan?



Ƙasa yayi da muryar sa yarda ita kaɗai zataji abunda yake cewa yace"eh nasha giya ce ta
soyayya ,ita ke ɗawainiya dani"

Murmushi yayi Mai kyau kana yace"a yin fushi ma Kin hadu DR babu wanda ya tab'a faɗa miki
Haka? ".



Ɗaure mata Kai abun yayi sosai dan bata san inda maganganun nasa suka dosa ba ,Zatayi
magana cikin fushin da ta kwaso daga gida Ya ɗora hannunsa kan lips dinsa yace"shhh its not
Good for your health and kar ki manta doctor jiya da kakkausar murya kika ce mana akwai aiki
,ban san dalilin da ya saka fushi a wannan fuskar taki Mai tsada ba ,amma inaso for now ki cire
an jima sai a cigaba Ko Mai kikace ?

Ya ƙarasa yana Mai ɗaga mata gira ".



Saurin matsawa yayi a bakin kofar Ya kama hanya da sauri ganin abunda Ya gano na masifa
idanun umaimah,

Yanzu Ya shirya kuma bazai fasa bayyana mata soyayyarsa ba koda kuwa kullum zata na
zaginsa ne.



Tafi minti 30 tana zaune a inda ya barta ,

The guts kawai take Maimaitawa a zuciyar ta,lallai dole ta taka ma yaran nan birki cikin asibitin
nan dan taga alama bashi da kunya.



Dr Bulama saura 50 minutes a shiga surgery ɗinnan and you need to get ready ,ina fatan lapia
dai Ko?

Nurse farouk Ya faɗa 'dan gajiyar da yayi da tsayuwa.



Wani irin kallo ta bashi Kafun ta fito a motan tana Mai cilla masa key dinta tace "kasan Mai
zakayi".



Ƙada kai yayi Ya ɗauko jakarta da wayanta yabita yana Mai tsinewa wanda Ya tab'o Dr bulama,

Tana shiga cikin asibitin taji Dr Jabir yana faɗin"The mighty snr surgeon ina fatan Kin shirya
faɗuwa a operation ɗin da zakiyi yau tunda naga tunda kika fara ba'a mutu ba amma Ina san ki
sani wannan karan 2% chance of living patient ɗin keda ,idan zaki cire girman Kai ki bani aikin
nan then na tabbatar miki it will be a success ".


Juyowa tayi ciki takalminta mai tsini ta taka garesa ,ganin zata haɗe dashine yasa shi ja baya a
yayin da ta bisa har sai da ya Kai maƙura,nuna masa dogon yatsanta tayi tace "da fari idan

baka fita harka ta ba zan wulaƙantaka a asibitin nan,idan kuma kana ja dani ne Dr jabir mu zuba
ni da kai.

Kar kamanta nace bana sanka wanda nasan shi yasa kake shigemun saboda baƙin ciki, na
manta ban faɗa maka tun ranar da ka fara cewa kana sona na so na faɗ maka kana buƙatar
dentist dan kana da disgusting mouth odour "sadly im not a dentist,

Snapping Hannayenta biyu tayi tace ka kula.



Ta juya zata tafi kenan ta tsinci muryarsa yana faɗin,dama Mai zanyi da beljiun ,second hand
,Ko kina tunanin bamu san Aurenki Uku ba har da yara Uku,

Duk kuɗin babanki da sanayyarsa a ƙasa da ketare Ya kasa zaunar dake ,ko kina tunanin
bamusan rabawa matan manyar kasarnan jikinki ne ke hanaki zama guri ɗaya ba.....









Follow me on wattpad :chuchujay



Arewabook:https://arewabooks.com/book?id=653305e91c06f4783fc2ef84



IG:Ameenatourh__



Facebook:https://www.facebook.com/groups/805959663295457/?ref=share

Chuchujay ✍

To be continued .
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK
AURE UKU

(a hospital romance)

BY

CHUCHUJAY



EPISODE 5⃣

Riƙe Paki dake koƙarin yin gurin KB yayi gam yace"no Paki ,no wannan maganar ba wadda
zaka shiga bace ,damƙe hannu Paki yayi kamar zai kaiwa wani naushi yana Mai Cije haƙoran
sa, yasan da fushin da tabbas idan Ya je gurin zai zubarwa da Dr Jabir haƙora ".



Juyowa umaimah tayi a lokacin da maganar Dr Jabeer ta dakar mata zuciya dai dai saitin da
yake mata ciwo,

Ta daɗe tana jin rumours ana cewa tana rabawa matan masu kuɗi irin su jikin ta shi yake hana
ta Aure, amma bata taba samun wanda Ya faɗa mata kan fuskarta ba,

Bawai abun baya damun ta bane, yana damun ta musamman yarda jita jita ke cigaba da
yaɗuwa akan ta,

Shin wai ita ta ɗorawa kanta ƙaddarar da Allah Ya jarabceta da?.

Ɗan karamun murmushi tayi tace "za kaga ƙarfin connection,ba kace kuɗin babana bai zaunar
dani gidan Aure ba?"Zaka Ga yarda yarda kuɗin babana zai daure ka for defamation of
character tunda baka taba ganin lokacin da na bawa Ko wacce mace jikina ba kamar yarda ka
faɗa,
I'm gonna show you what money can do here Jabir,

If you'll excuse me.

Juyawa tayi tana mai Jin wata kwalla na zubo mata wadda tayi saurin gogewa a lokacin guda
kuma idanun ta suka sauka kan Paki wanda ke tsaye yana Kallan abunda ke faruwa ransa a
mutuƙar bace kar ma ace Da Ya lura da kwallar cikin idanunta.



Ɗauke idanunta tayi daga nashin ta nufi cabin ɗinta 'dan shirin Aikin da za tayi,

Gama shirinta ke da wuya ta juya zata fito taga an buɗe kofar,ɗagowa tayi,

Idanunta ne suka shiga cikin nasa,

Cire idanunta tayi cikin nasa tana Mai kashe wayanta ,

Muryarsa ta tsinta a yayin da yake faɗin,"zaki iya yin Aiki a haka".?



Wata irin karamar dariya tayi ta ɗago da idanunta ta kallesa tace"first this is My personal cabin
'dan na tabbata a sama Kafun ka shigo kaga an saka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login