Showing 57001 words to 60000 words out of 68416 words
Chapter 20 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf
zaune daku da bazan taba bari ku zauna anan lafiya ba,har akawo
wata ƙatuwar banza wadda take da ido akan mijina amma na danne .
Kinsan Mai tace ne Nana wanda yasa na kamo ta na kawo ta nan, har marin ta nayi saboda irin
zafi 'da girman maganar da ta faɗa.
Nana wannan yarinyar da kika gani"micijin sari ka noƙece,cewa fa tayi wai amfani take da ke
'dan cimma burinta saboda ta kula ke tsohuwar banza ce da kike amfani da farin cikin iyalinki
'dan ki cima burin ki,wai ke tsohuwa ce Mai san zuciya,sannan muguwace ke ,bakiji yarda nake
jin ɗacin maganar ba a yanzu da nake maimaitawa,".
Cike da kiɗimewa sameera ta kalli Nana tana Mai kaɗa kanta bakinta yana rawa tace"wallahi
Nana karya take ,ke umaimah kiji tsoran Allah ki faɗi gaskiya,"
Kallanta umaimah tayi tana mai rusa wani kukan tace "nasan Nana saboda abubuwan da
suka shiga tsakanina dake bazaki yarda da magana ta ba da ta Sameera zaki yarda saboda
itace tagaban goshin ki,"Amma Nana wanda ka tsana yakan faɗi gaskiya ka share sai daga
baya abun yayi maka illa.
Kinsan Mai ma tace ne Nana?
Kuka ta kuma sawa tace tunda nake ban tab'a jin kazamin furuci ba irin wanda tayi,
Da sauri da ƙaguwa Nana tace"ki daina mun shegen kukan nan ki faɗa mun Mai tace ,Ya rage
nawa idan na yarda idan ban yarda ba,"
Cikin kukan da umaimah bata san tana dashi ba tace"Nana cewa 'fa tayi wai sai ta kai Abbu
gado sannan sai ta tarwatsa dukkan farin cikin gidan nan,sannan wai ke zata fara kaiwa
ƙwararo sai abincin da zakici Ya gagare ki ,sai kinyi bara ,sai ta mayar dake almajirar da za'a
ƙyara "
Duk da abunda ke tsakanina dake sai da naji zuciyata tayi nauyi 'dan ke ɗin kakar imam ce
kuma mahaifiyar Abbu Shine dalilin da yasa nace sai nasa tabar gidan nan.
Cikin ƙidimewa sameera tace "wallahi Nana imam nace".
Tafa hannu umaimah tayi tana Mai sake fashewa da kuka tace" kinji ko Nana gaskiyar
maganata ko?
Kinji ko Nana,inda maganar imam ta fito anan cewa tayi wai idan ba Abbu ba imam,wai sai ta
b'ata masa suna ta sa a waje ma sai Ya saukar da kansa .
Kaɗa kai sameerah ta fara tana tare kukan dake san zubo mata ganin yarda Nana ke
gabato ta,
Alamu ta fara da hannu tace "wallahi Nana sharri take min."
Mari Nana ta ɗauke ta dashi har sai da ta kifa,
Nunata Nana tayi da yatsa tace"na rufa maki asiri ,ina san naga na Aura miki jikana amma da
abunda zaki saka mu kenan ko?"Dama Ai ance tsintaciyar mage bata mage,dama ɗan adam
haka yake ka sakashi inuwa ya kaika rana ,ni zaki tozarta,?
Muntari tsararki ne?
Yo ko ba muntari ba shi imamu ɗin kyayi masa haka?
Inace tun yarinta kuke tare Shine yanzu da sheɗancinki zaki tarwatsa shi,
Dama Apnan ta faɗa ke shaiɗaniyace amma soyayarki ta rufe mani ido na gagara ganin abunda
ya kamata na gani,
Nan haka nasa baiwar Allah ɗinnan a gaba da fitina na kasa ganin kirkinta 'dan da ace tayi niya
yarda kika tunzurani na shigo musu ranar daren Aurensu da ta cire mun ƙoda da hanji,amma
haka nan ma koda nayi fitsarin tsoro zani ta bani amma duka bani gani saboda ke,
Wato ni gani sakariyar tsohuwa,
To ki kalli idona da kyau,kar nake gane karya da gaskiya ,a wannan karan kuwa ƴar nan ce Mai
gaskiya,
Bari kiga karshen kai mun ɗa da jika gado.
Ƙaton hijabin sameera da tasa kan couch ta jawo ta miƙa mata tace "maza saka yau zamanki
gidan muntari Ya ƙare ,fam fam fam An gama,"
Kuka wiwi sameera take tana Mai cewa"Nana wallahi shiga tsakanin mu akayi,wallahi karya
take mun".
Cike da masifa Nana tace "ɗiyar nan Ai Angama tunda da bakinki kin faɗi bangare cikin
gaskiyar,yau ba gobe ba sai kinbar gidan nan,dama bani na aje ki ba,to yau kinyi isfaya,gidan
nan koda kuɗin tsohonki sai kin barshi Allah,
Bari ma kiga naje na nemo madoki kigane da gaske nake,
Fita Nana tayi tana Mai ruwan balai".
Tashi umaimah tayi tana Mai goge hawayenta tace "Ya kika ga kafcen nawa?"
Ɗaga mata gira tayi tace "na daɗe da sanin da na shiga film zan tashe saboda iya kafce na
Tick tock tick tock,
Awa nawa ma yanzu da furucin ki amma har zaki bar gidan abun ƙaunar ki?
Ƙaramun murmushi tayi tana Mai dafa sameera dake faman sharb'ar kuka tace"ke yarinya
ce,kina da ƙuruciya yakama ace kinje chan domin zuwa ki samu naki farin cikin amma baki
tsaya a guri ɗaya ba kamar danko kina neman abinda ba naki ba,
Sannan ki kirani da duk Abunda zaki kirani,Allah ma ya gani nayi faɗane akan wadda kesan
tarwatsa mun Aure,
Kina tunanin idan na faɗin gaskiya Nana zata saurareni?
Kema kinsan A'a shiyasa na buga maki nawa chaskalen yayin da ke kuma cikin sakarci kika
yaye ma kanki hijabi."
Hankaɗe hannunta sameera tayi tace"sai na zame maki damuwa a rayuwa,wannan abunda
kikayi mun sai Ya zama silar tarwatsewarki."
Kamar an jefo Nana wadda tasha wahala Kafun ta samu muciya ta tsinkayi maganar
Sameerah,
Kwala mata muciyar tayi a kafafunta tace "aw baki daddara ba sai kin zamar mata damuwa ko?
Bari ni nafara zamar maki damuwa,
Fizgarta Nana tayi tana Mai faɗin kalli Chan umaimatu wanchan akwatin Mai ruwan miyar kuka
koriya shar ɗin nan Shine nata,tattaro mata kayanta ki duƙunƙune kisaka mata a ciki 'dan
ubanta.
Babu musu umaimah ta fara haɗa kayan sameerah tabi bayansu dashi,
Har harabar gidan Nana ta bita tana Mai jan ta kamar akuya,sai da tafitar da ita harabar gidan
ta juya tana Mai faɗin umaimatu kawo mata tsinyarta harda tarho ɗinta..
Nana na rufe baki sameera tayi mata wata irin muguwar Hankaɗa ta faɗi kasa ta haye kan
ruwan cikinta ta fara nausar mata baki wanda karaf a idanun Imam wanda Ya gabato gurin tare
da Affan,
Da gudu suka karasa gurin yayin da Sameera tasa hannu ta shaƙe wuyan Nana ta ƙarfi tana
Mai faɗin"bari na kasheki tukunna tsohuwar banza,'dan nasan idan na kashe ki zuriarki ma
zasuyi alfahari dani ,"Fincike ta imam yayi Ya ɗauke ta da wani irin zazzafan mari wanda yasata
tuntsirawa tayi gurin Affan wanda shima Ya ɗauketa da wani mari Mai Zafin gaske,da gudu
umaimah tayi kan Nana wadda take kwance jini da majina .
Chuchujay✍
Tbc.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU
(a hospital romance )
By chuchujay
wattpad :@chuchujay
https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.
Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,
Just follow and share ❤
Episode 3⃣7⃣➡3⃣8⃣
Ganin Nana ta sume ne yasa imam saurin sakin sameera yayi kan Nana 'dan bata taimakon
gaggawa yama manta da tana hannun umaimah ne,ganin yarda Ya ruɗe ne yasata dafa shi
tace "baby let me handle her for you,ta suma ne due to naushin da sameera ta bata da shaƙeta
da tayi wanda shine ya tsoratata mu kaita ciki,"
Ɗaukar Nana yayi kamar Baby yayi sasheshi da ita,
Sameera na kokarin guduwa Affan Ya kamata muchukwi yace"ki yarda dani Babu yarda
za'ayi kibar gidan nan da ƙafafunki a tsaye,yakamata Kafun ki daki Nana kisan wacece ita,it was
a bad move i most say,a tunaninki idan kika kashe Nana zamuyi alfahari dake?
Dariya yayi a lokacin da Ya hango sojojin first gate da Ya kira yace "gasu Chan su zan bawa
rainanki,kar ki damu bazasu dakeki ba kafafunki kawai zasu karya 'dan naga ta Nana kamar ta
karye" .
Tasa ƙeyar sameerah wadda ta shiga ainayin dana sanin dukan Nana sojojin sukayi suna
mata muzurai wanda yasa taji kamar ta saka fitsari a wando.
Kai tsaye sashin su Ya nufa dan sanar dasu Ummu abinda ke faruwa 'dan yasan bama su san
anayi ba,ille kuwa da yaje kallo ma sukeyi a falo,
Cikin tashin hankali kowanensu Ya tashi dan zuwa gun Nana ɗin saboda duk rigimarta su masu
ƙaunartane,koda suka shiga Nana nata rigizar kuka taƙi tayi shiru duk kuwa abinda zasu faɗa
mata ,zama ummu tayi kusa da ita tana Mai dora hannunta kan Kafarta,
Da sauri Nana ta kwallara wata ƙara jin azabar da ta ratsa kwakwalwarta sakamakon tab'a mata
ƙafar da akayi ,
Da sauri umaimah ta isa inda take kwance tana Mai duba kafar ,kallan Paki tayi tace akwai
damuwa a kafar ta Ɗin nan cos ta buge kafar sosai,amma banace menene ba,
Cike da raki Nana tace"Umaimatu,ki duba mun mana 'dan Allah inace ke likitace da kika iya
komai,
Dafa kafaɗarta Nana tayi tace "Nana yanzu asibiti zamu ,kinga ni ba likitan abunda Ya shafi
ƙashi ba ce amma na tabbata ba karaya bace nasan bai wuce gochewa bane ko buguwa,
Riƙe hannun umaimah Nana tayi tace "'dan Allah kar ku Kaini asibiti a kira malam hadi mai
ɗaurin karaya Ya dubani,habiba ki kiramun muntari mutuwa zanyi,'dan Allah ku yafe mun,Apan
,Apnan kuyi haƙuri dani wallahi na tuba ,ku yafe mun ,musamman ke Umaimatu ko na daina jin
raɗaɗin da nake ji a yanzu ,imamu na zo nan,
Mastowa kusa da Ita yayi yace "Nana gani,
Hannunsa yasa cikin nata yace "Nana kiyi shiru haka nan ba zaki mutu ba sannan na kira Abbu
ɗin da kuma malam hadi ɗin da kikace na saka aje a ɗauko sa 'dan Allah kiyi shiru hakan nan,
Kaɗa kai tayi tana Mai Kama baki tace"nayi shiru imamuna nayi shiru amma kafunnan 'dan
Allah ku faɗamun idan Tega Ya cinye tsokokin dake jikin sameera,idan bai cinye ba ni zan
zama Tega na cinye yar shegiya dan wallahi yarinyar nan ido na idanta sai romanta".
Dariya ke san Kwacewa inteesar ,mazawa tayi tana Mai ɗaukar babynta dake Kananun kuka
suka futa tana Mai ririrgata,tana fita wajen ta saka dariya,haɗiye dariyarta tayi tayi kamar wasa
takewa babynta jin mutum a bayanta,tana juyawa taga Afnan,suna haɗa ido suka kwashe da
wata dariyar a tare sai da sukayi mai isarsu sannan inteesar tace "Allah naji daɗin yarda
sameera ta nunawa Nana Allah,ki kalla dai duk yarda mukeyi da ita a gidan nan bata ganewa
kowa yayi ƙokarin Ya nuna mata Allah amma tana runtse ido Amma kinga cikin tafka ɗaya
sameera ta dawo da Nana.
Gulma kuka fito yi kenan !
Muryar imam ta daki kunnuwansu,
A tare suka juya suna masu sai saita dariyarsu.
Bayan lokuta ƙalilan malam hadi yazo dan duba Nana,buguwace tayi,ihun da Nana tayi kuwa
ba'a magana 'dan hatta kakanninta da suka shuɗe ta kira,mai Gyara kuwa yasha tsinuwa buhu
buhu,
Bayan tafiyar malam hadi ta tashi rigimar a mayar da ita ɗakinta na sashen Muntari,babu musu
imam Ya sureta Ya mayar da ita yana Mai ji kamar Ya jiƙa ruwa a kasa yasha,atleast an samu
chanji Nana ta fita daga wuyansa,
Sameera kuwa yarda duk Affan yaso a karya masa ita bai iyu ba dan ummu ta bada umarni
mai tsauri kar wanda Ya tab'a ta da haka Affan Ya bawa sojojin umarni akan kar a bata abinci
sai ruwa kawai har washe gari dama gashi bata karya ba.
Da daddare Abbu Ya dawo,sosai ransa ya b'aci akan abunda Ya faru 'dan haka Ya kira
iyayan sameerah akan suzo su tafi da ita gida sannan kamar yarda Affan yasa a kulleta bai
hana ba kuma baice 'dan me ba dan iya mutuƙar raini ya kai da har zata shaƙe Nana sannan
tayi mata illa a cikin gidan ɗanta 'dan tsabar tsaurin ido.
********************************************
Wani irin farin ciki umaimah ke ciki yarda ta jefi tsutsu biyu da dutse ɗaya ,
bayan imam yaci abinci shima a sashen Ummu Ya sake fita inda ta rasa ina kuma zai
koma,koda ta tambayesa sai cewa yayi "wani muhimmin aikine zaije Ya ƙarasa Bata masa
musu ba sannan bata tsaya ja dashi ba tace Allah Ya kiyaye, "
Wurin 6 ta ɗora favourite abincin sa,pounded yam da egushi ,already dama tana da garin doya
dan haka ta ɗora ruwan da zata tuƙa,
Bayan ta gama ta yi masa sabon zobo wanda yasha kayan haɗi ta saka a fridge ,
Ɗaki ta nufa Ta ɗanɗara wanka tayi sallah , ta shirya cikin wata arniyar riga mai sace hankalin
Mai gida,
Kit ɗin da take adana turarukan da Hindu ta bata ta ɗauko wani cikin wata fancy kwalba ta shafe
ko ina na jikinta,
Falo ta koma tana Mai duba agogonta har 8:30, tana zama yana buɗe kofa bakin sa ɗauke da
sallama,
Murmushinta tafaɗaɗa ta tashi cikin rangwaɗarta ta nufi garesa,rungume sa tayi Kafun ta ɗago
kai ta sakala hannunta a wuyansa tayi pecking lips ɗinsa tace "sannu da dawowa hubby,kallan
cikin idanunta yayi Kafun yasake kissing lips ɗinta yace "i miss you honey,"
Hannunsa ta jawo tace "uhum kamar gaske yanzu dai kazo muje nayi maka wanka na baka
abinci cos nasan ka gaji cos ka yi Kama da wanda Ya gaji rn,
Jawota yayi Ta faɗo jikinsa ,lafewa tayi kan kirjinsa tana Mai jin bugun zuciyarsa a hankali ,waist
ɗinta Ya kamo Ya sa bakin sa dai dai kunneta cikin raɗa yace"kamar bazan iya yin komai daga
ciki ba idan ina kallanki cikin wannan shigar da ta dauke mun hankali baki ɗaya da nake ji
kamar nayi having ɗinki right here saboda kece wanka na kece cin abinci na,you're My
everything'.
Kwace jikinta tayi a nasa ta fara ja da baya tana masa seductive look Kafun ta fara kiransa da
finger ɗinta tana licking lower lips ɗinta tace"then you can do everything and have me At the
same time""Kashe masa ido ɗaya tayi a yayin da ta karasa maganarta ,
Tsintar kansa yayi da binta kamar jela cike da zumuɗi ,
Sosai suka shashance a abu ɗaya kamar baza'ayi wankan ba Kafun suka gama suka fito suka
shirya a tare ,abinci kansa kamar yarda ta faɗa ita ta bashi Kafun suka koma falo suna kallo
tana masa tausa a hankali,
Kallanta yayi cike da soyayya da mutukar san kasancewarta tare dashi yace "hayatee yaushe
zaki dauko su nadiya ?"
Seriously ina san Nagansu cikin gidan nan cos i really love kids 'dan ma ki shirya ƙaro guda
goma nan gaba,dariya ta saka tace Baby goma 'fa ?
Ɗaga mata gira yayi yace "goma ko ishirin ma cos that's how i love kids ,im a lucky guy cos
kinga yanzu nazama Family man,i have 3 kids ga mata na da nasan yanzu tana da wani babyn
namu a jikinta ,ko yau na faɗi na mutu Ni Mai sa'a ne,"
Saurin a hannunta tayi a bakinsa tana Mai kaɗa masa kai tace No bazaka mutu ba ,idan ka
mutu ni kuma nayi yaya?
Insha Allahu bazaka mutu yanzu ba ,zamu raini yaranmu tare and so nake suzo tare cos
Nameer zai zo hutu ,shafa cikinta tayi tana Mai murmushi tace"ranka shi daɗe Stop moving
faster than your shadow we Had sex 5 times and im sure that im not pregnant yet".
Ɗaga girar sa yayi guda ɗaya yace aw irgawa ma kike yi?
Tashi yayi yana stretching Hannunsa yace"ya rabbi ka bani dama matana ta b'ata a irga adadin
s*x ɗinmu ,charaf Ya ɗauketa ,dariya ta fara tana Mai kaɗa ƙafafunta tana faɗin"Baby Stop it. "
Bai saurareta ba sai da ya kaita kan gadonsa Ya bita yana mata chakulkuli tana dariya tana
fadin "Baby Stop it".
Shafa kan shaffan cikinta yayi Kafun yayi kissing ɗin cibiyanta da yake ciki sosai yace "i cant
wait naga Baby bump anan,"tongue dinsa yasa a dai dai kan earlobe ɗinta yayi licking ɗin da
yasata gasping,murmushi yayi a satin kunnen nata cike da raɗa yace "ina san yarda kunnenki
ke cikin sweet spot ɗinki,i love teasing it,"
Kafanta tasa ta zungure hardness ɗinsa kaɗan har saida Ya saki wai sexy moan,murmushi
itama tayi tace "i love how hard you turn for me,
Licking ear ɗinta ya fara kamar Ya samu sweet yana Mai mata wasu sexy moan wanda yasata
yin nata little but sexy moan,
Hannunsa yasa a hankali Ya ja nighty ɗinta ta gefe Ya yagashi 'in one go,
Gasping tayi tace "honey its one of My favorite 'fa'
Shafa gefen kugunta yayi da wani irin yanayi da Ya saka dukkan tsigan jikinta ya tashi yace"well
zan biya x 10 ,bazan iya bari bane Ya fita ta wuya saboda you're to sexy for that ,shafa gefen
fuskarta yayi yace "its time for romance,"
Turesa tayi Ya faɗi daga kanta yana Mai faɗi ouch,Kafun yayi wani yunƙuri ta koma kansa tana
Mai cire sauran nighty ɗin ta siga Mai jan hankali