Showing 45001 words to 48000 words out of 68416 words
Chapter 16 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf
Dariya tasa tace"yaya!!!"ɗan hira suka tab'a Kafun tayi masa sallama ta wuce ,.
Haka nan taji kamar an sauke mata dukkan wata damuwa ,ɗaura ɗamara tayi da zuciyarta
wajen nunawa paki soyayyarta ,kamar yarda yayanta Ya nuna mata "Fuck the society as far as
she's Happy "
Koda ta shiga sashen su Abdallah da Nadiya sunyi bacci Shatu kawai ta tarar a falo tana kallo,
Tana ganinta tace"sannu da zawa Adda,zama tayi kan kujera tana Mai cire takalmin ta Kafun
tace"baki kwanta ba,
Hamma tayi tace "wallahi Adda wai ina jiran shigiwarki ne ko zaki nemu wani Abu,"
"Shatuuhh!"Idan kina jin bacci Just go to sleep ki daina cewa zaki jirani ko zan buƙaci wani abun
,Babu abinda zan buƙata ,idan ma inaso zanyi da kaina ,Ai kina ma ƙokari in kina mun haka
bazan na jin daɗi ba ,kefa yar uwata ce ba yar Aikina ba,
Please!
Murmushi tayi tace "kiyi haƙuri Adda ,a rayuwa ta kullum burina bai wuce naga na kyautata
maki ba,kin san a yan uwan mu kece mace ta farko data fara ɗauka na ta jani jiki cos kowa
maganar sa ɗaya ni nayi sanadin mutuwar shifaɗo ,bani da sa'a ,kowa yaki zuwa Ya nemi
Aurena kamar wata Mai kanjamau,shiyasa a rayuwata yanzu Kin bani abunyi ,cos kula dasu
nadiya ina jinsa har raina ina kaunar yin hakan,suna mutuƙar bani farin ciki.
Kallanta umaimah tayi taga yarda tayi bul bul ta ƙara kyau ,Dafata tayi tace"shatuh i want the
best For you sannan na ɗaukeki badan wani abu ba ace ma saboda Aikina and su nadiya na
bukatar wani,amma nima ina bukatar ki kusa dani,and insha Allahu zaki gani ,sai na maki Auren
kece raini ,Auren da masu yan gutsiri tsoma akan ki zasu ji kunya,"And yanzu ma maganar da
nake miki na sama miki Niva open university kina gida zakiyi karatun ki,exam kawai zai kaiki,
So insha Allahu monday bana komai zan dauke ki muje muyi komai,.
Cike da murna ta rungume ta tace "nagode sosai Adda ,Allah ubangiji Ya faranta miki Ya
shira maki yaranki."
Shafa kanta tayi tace ameen ya rabbi,
Wanka tayi bayan ta shiga ɗaki taci abinci ta jawo system ɗinta tana ɗan wani research ,a
hankali takan duba wayarta taga koda saƙon paki ne Amma shiru,kamar ta sake ƙiran sa amma
tayi ƙokari ta danne zuciyarta gudun kar ta bada kanta,
A hakan nan ta gama abunda Zatayi ta kwanta amma tunanin ta baki ɗaya Ya karkata kan paki
,bacci b'arawo ne kawai Ya ɗauke ta tana Ayyana yarda yake.
Washe gari kasancewar bazata Aiki ba yasa ta joining yan gidan breakfast duk da kuwa yaya
usman da umar sun fita,
Bayan sun gama cin abinci tana ƙoƙarin tashi daddy yace "umaimah ina san magana dake mai
muhimmanci ,kizo sashena,,"
"Maganar baza'a iya yinta bane a cikin mu sai anje sashen ka Alhaji?"
Maganace dai ta budurwar zuciya da ɗiyar ka take da ita sannan baki ɗaya bata san ta tsufa ba
dan haka zuciyarta take mata kwaɗayin Abunda yafi karfin ta,Ai naji jita jitar sannan wayar da
kayi jiya ta tabbatar mun ba jita jita bane.
Hajiya ta faɗa tana Mai ƙora tea ɗin ta,
Ƙaramar dariya Aliyu yayi yace "Ai ni umaimah ban tab'a sanin kina da san zuciya haka ba
sai yau,ina ke ina yaran Admiral muktar ,dama dai ace babban ne ya iya maneji dake amma
wanda bai taba Aure ba kuma tsaranki Ai Kema kinsani ba sai an faɗa maki ba ,san zuciyarki a
fili yake sannan duk wanda yajiki yasan desperation ne ke damun ki kwana nawa aka gama
yawo da sex clip ɗin ku a duniya sannan yanzu wata maganar Aure ta bayyana . "
"Ai baka san wani abu ba Ali,ita dama sa'a ba ga kowa take ba,ka kalli umaimah a gurin nan
,bazan boye maka ba tafi kowa sa'a a yaran daddy ,i mean ka duba rayuwarta da kyau, a
wannan karan ma sai gashi Allah ya kara buda mata sa'arta ta samu mutum irin imam paki,ba
san zuciya bane ,rahmace ta ubangiji,Ya kamata ace ka gane hakan,
Yaya Abubakar ya faɗa kamar ba shi Ya faɗa ba cos abincin sa ya cigaba daci calmly.
Tsaki Hajiya tayi tace "kaji haushi Abubakar Ai ,indai akan umaimah ne nana Surbajo Kafun
ta tafi ta barbaɗa maka "
Dukan dining table ɗin da daddy yayi ne yasa ta saurin yin shiru,nunata yayi da yatsa yace "na
faɗa maki ba sau daya ba ,ba biyu ba akan ki daina saka Surbajo a haukan ki amma baki ji ko?
Zamu samu matsala fa,ki kiyaye sannan kai kuna Ali da kake faɗin san zuciya kaima kaso
zuciyar ka haifu,.
Kai daddy !!
Matar yaya Ali ta faɗa a karo na farko tunda aka fara abin 'dan tun gargaɗin daddy babu wadda
tayi gigin sake shiga shirgin umaimah ballantana yaran ta,
Tashi daddy yayi yace umaimah oya ,
Babu musu ta mara masa,
Zama yayi yace zauna umaimah ,
Babu musu ta zauna tana Mai narenare da ido 'dan abinda Ya faru a wajen Ya ɗan tabata,wai
ace danginka ne ke adawa da kai.
Cikin sakin fuska yace "umaimahn daddy menene baki faɗa mun ba?"
Shiru tayi ba tace komai ba ,kallon idanun ta yayi yaga sun ciko da kwalla,
Ajiyan zuciya yayi yace "kalli nan umaimah im not against duk wani abu da kika zab'a kuma kika
ji a ranki Ya miki,Just go for it koda zai maki zafi daga baya, at least Ya saki farin ciki daga
farko".
Daddy bama zai sani baƙin ciki ba,kamun addu'a ,na zab'i Paki and wallahi daddy ba san
zuciya bane ,abunda zuciya ta ke so ne sannan ban amince da zab'in ba sai da na tabbata da
hankali na Ya kwanta,and daddy inaji a jikina he's not like Hafiz ,'dan Allah daddy support me i
want this.
Shiru yayi yana karantar yanayin ta,tabbas Umaimah ta tafi akan wannan yaran da bai sani
ba dan ko magan nan bai kai mata ba amma ta kare,cikin san jawo da hankalin ta garesa yace
"umaimah bai tab'a Aure bafa.sannan ke Kin tab'a Aure,yaranki uku fa,."
Cike da kwarin gwiwar da bata san tana dashi ba tace "daddy Annabi Muhammad
(SAW)Nana khadija ya fara Aura kuma she's even older ,daddy anan ma ban girmi Paki
ba,babu inda addini Ya haramta Aurena dashi,"Daddy please kaine kawai kwarin gwiwata and
jikina yana bani imam alheri ne a rayuwata,
Ta karasa maganar tana Mai nare nare da ido.
Ajiyan zuciya yayi mussaman ganin Yarda umaimah ta fito masa a mutum,tabbas soyayyar ta
rufe mata ido,sannan shi he's looking out for her,baya san tazo Ya yaudareta kamar Hafiz
amma ganin yarda bataji nauyinsa ba yasa shi cewa"shikenan princess ɗin daddy,duk abunda
kika zab'a nima ina tare dashi sannan ina Addu'ar Allah yasa Shine zai rufeki ko ki rufesa,"Jiya
mahaifin sa ya kirani yamun maganar so i thought kawai irin random mutane ne musamman
scammers shi yasa ban tsaya jin sa ba nace masa wrong Number ,amma yanzu tunda naji ta
bakin ki zan kirasa a sa rana mu haɗu ayi magana sannan ina san ganawa da shi yaran.
Cikin kasa da kai tace"daddy sunan sa Imam",
Dariya yasa yace jaira"to imam",
Haka suka cigaba da zantawa tsakanin ɗiyar da tayi shaƙuwa Mai tsanani da mahaifinta .
************
Su umaimah an kamu 'fa,oh ba kunya.
Bakina da goro.
Chuchujay ✍
TBC.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU
(a hospital romance )
By chuchujay
wattpad :@chuchujay
https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.
Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,
Just follow and share i want audience domin baku.
Episode 2⃣7⃣➡2⃣8⃣
BAYAN SATI UKU.
Iyaye sun zauna sun gana har maganar Aure ta shiga tsakani bayan dogon binciken da
daddy yayi amma har a wannan stage ɗin umaimah bata sa Paki a ido ba haka zalika muryar
sa,da fari ta damu ainun amma da daddy Ya sanar da ita sun gana da shi sai ta debesa ta
watsar,
Ko da gan gan bata tambayi kb inda yake ba duk da kuwa yarda zuciyata ke san sanin dalilin da
yasa bai neme ta ba,bata san yi masa alƙalanci shi yasa kawai ta watsar dashi duk lokacin da
yaji yayi masa dai dai yazo inda take yazo.
Baki ɗaya yaran murna kawai suke za'aje kaiwa Nameer ziyara a makaranta,
Da gudu nadiya ta shigo ɗakinta kanta ɗauke da purple ɗin headband tace "mami ki kalli band
ɗin nan tayi da kayan jikina ,bana san naje school ɗin su hamma na bashi kunya a cikin frnds
ɗin sa ace kanwar sa bata iya dressing ba,"
Kallan Baby purple ɗin gown ɗin dake jikinta samfarin Fendi tayi Kafun tayi mata alamu da
hannu tace"you look amazing princess ,"
Blushing tayi tace "i love You mami,"
Da hanzarinta ta fita tana Mai faɗin,Aunty Aunty ina heels ɗina,
Kaɗa kai tayi tace "Nadiya and her iyayi sai ita,"Ƙarasa shiryawan ta tayi cikin Simple but
expensive ash jallabiyan ta ,gyara zaman minI veil ɗinta tayi Kafun ta ɗan yi touching fuskanta
kana ta jawo flat ash and black D&G takalminta ta saka tana Mai jin zumuɗin san zuwa taga
Nameer cos tayi kewarsa sosai,a hakan ma wai 'dan suna waya,
A falo ta tarar da shatuh wadda itama taci nata gayun gefenta kuma Abdallah wanda ke ta
faman san gyara butterfly tie ɗin sa,
Tsigunnawa tayi ta Kama ta gyara masa kafin tace "there you go your highness",
Kissing gefen kumatun ta yayi yace"thank you my Queen."
Dariya shatuh dake gefensa tayi ganin yarda yaci magani kamar bashine yayi abunda yayi ba,
Abdallah da halayyar sa ,idan yayi maka wani abin sai ka sake dubawa kace wannan shekarar
sa nawa.
****************
NIGERIAN TURKISH INTERNATIONAL COLLEGE ABUJA.
Idan ka kalli AHALIN umaimah sai abun Ya baka sha'awa duk da kuwa da sultana wadda ita
kadai ta samu zuwa amma sai ta saje dasu kamar ita ta haifo su,
A hankali suke takawa zuwa inda aka tanada domin iyayen yara ranar visiting ,
Tun daga nesa Nameer Ya hango su,da gudu Ya ƙaraso gare su, Kafun umaimah tayi aune Ya
ɗane yana Mai faɗin mamiiiiii,
Rungumesa tayi a jikinta jin yarda Ya ƙanƙameta cike da murnar ganin ta,
Nadiya dake gefe ne tayi gyaran murya tana Mai gyara kitsanta da Ya zubo ta ƙasan band dinta
tace "hala baka ganni ba brother,"
Sakin umaimah yayi yace"come her naughty little Sis,"
Uhummm
Cewan Abdallah,
Alamu yayi masa da hannu akan shima yazo yayin da suka saka dariya,
Sulatana ma dake gefe ganin Abinda sukayi itama sai ta faɗa jikinsu tana cewa nima hamma
Nameer nayi kewarka sosai.
Nikam da baibi ta kaina ba Ai ban shishshigi ba,shatuh ta faɗa tana Mai turo bakin Wasa,
Ciresu yayi baki ɗaya a jikin sa yace"oh favourite Aunty mana ,kinsan namafi kewanki akan
mami,"
Dariya tayi tace "shiyasa da ka fito ni ka fara rungumewa ba Mami ba."
Rayuwar school ɗin su nameer sai dai kace kayi kewar yan gida ba wai kace kayi kewar
abinda kake so a gida ba,after all kuɗin ka shagalinka,
Murna kawai da farin ciki nameer yake musamman da ya kai umaimah ɗakin su dake na mutum
huɗu yace "mami ki kalla bunk ɗina,"
Yarda yake ta farin ciki Shine Ya kara tabbatar wa da umaimah batayi wrong decision ba wajen
kawo Nameer nan.
"Hamma kam ina roommates ɗinka ni banga ko ɗaya ba,
Nadiya ta faɗa tana mai waige waige,
Dafa kafaɗarta yayi yace "little princess sunje tarar parents ɗin su ni ne lucky one cikin su da
kuka zo da wuri,
Dan far tayi da ido cike da iyayi tace "that's how much we love You".
Kaɗa kai umaimah tayi tana Mai hango girman Nadiya,tasan dole akwai rikici dan iyayin cikin
nadiya sai Allah,
Bayan sun fita suna zaune suna hira suna ciye ciyen su Nameer nata faman basu labarin
school,
Kamar a mafarki Umaimah ta tsinci muryar sa ,sallama yayi hannun sa ɗauke da ledoji manya
guda biyu,zama yayi a gefen Nameer yana Mai facing Umaimah yace "da kyar na gano ku,"
Uncle Handsome?
Nadiya ta faɗa da mamakin ganin sa,
Murmushi yayi yana mai mata Alama da tazo ,da saurin ta kuwa tazo tace"nazata mafarki nake
,"Dariya shatuh tasa Kaɗan jin kini binin Nadiya Kafun ta gaida sa inda Ya amsa mata cikin
sakewa sosai,
Abdallah dake gefen umaimah ma da saurin sa Ya taso ganin Nadiya ta ɗane cinyan sa ta
zauna yace "sister thats my spot.
Dariya PAKI yasa ya rungumesa jikin sa yace"your Royal highness ,.
Giggling Abdallah yayi dan yana jin daɗi yaji Ya kirasa da hakan,alama yayiwa sultana da tazo
su gaisa ,itama cike da ɗauki taje garesa.
Good afternoon uncle"Nameer Ya faɗa babu yabo babu fallasa,"
Murmushi Paki yayi yace "Big boy ,afternoon ,Ya school,"
Ɗan ƙaramin murmushin yaƙe Nameer yayi yace "Alhamdulillah."
Kaɗa Mai Paki yayi yana Mai san jan hirar tasa da Nameer yace "I had to fly daga lagos nazo
na kawo maka ziyara,and i was thinking of abinda kake so ban sani ba cos kaƙi bari na sani so
na siyan maka abunda nake so which nasan muna da same taste ne".
Sake Wani murmushi Nameer yayi yace "nagode Uncle Allah Ya kara Arziƙi,"
Ya gajiyan ka kuma na wanchan ranar da kazo,
Wani daɗi yaji a ransa dan yasan yanzu Ya fara jawo Nameer team ɗinsa.
Ba wani gajiya big boy,it was nice cos nazo naganka ma maminka.
Satar Kallan umaimah yayi wadda baki ɗaya ta mayar da hankalinta kan wayarta tun zuwan sa,
Tunda ta ɗan saci kallansa taga ya sake wani irin mata kyau da kwarjini ta ɗauke kanta,wato ma
He's 'in a Good shape amma Ya maida ta kamar wadda Babu ita,
And bama gurin ta yayi niyan zuwa ba tunda Ai ya iya tasowa daga lagos yazo yaga Nameer
and bama wannan ne na farko ba ,yazo Nameer ɗin kuma bai faɗa mata ba,
Lallai Paki.
Cikin sanyin murya yace "ranki ya daɗe ina wuni"
Yi tayi kamar bata san bolar da ta kwaso sa ba,
"Mami dake uncle handsome yake "
Ɗauke idanun ta tayi daga kan waya tace "Nadiya ki kiyayeni 'fa ,Kin fini kunne ne?"
Jin haka yasa shatuh fahimtar akwai wata a kasa 'dan haka tace "Nameer muje ka nuna mana
basket ball field Ɗinku mana"
Da sauri nadiya ta miƙe tace "yes please Bros,nima ina san na gani,Bayan tashin yaran ta ƙara
haɗe ranta ,
Matsowa Ya farayi inda take yana puppy eyes"dagowa tayi ta kallesa tace "Paki don't dare me
saboda you wont like me a bit,
Hannayen sa yasa a kunne sa yana Mai yin puppy eyes yace "im Sorry baby".
Cikin jin haushin sa tace don't baby me',as 'in kama maidani wadda Bansan abunda nake ba,
3 weeks 'fa,Paki ,ka mayar dani wadda Bansan san Mai nake ba,maganar Aure ke tsakanina da
kai ,you met My father ,at least ko baka neme ni ba a phone call is okay,
No koda message ne,amma gani shara,ko tafiyar ka ban sani ba ,da ace hamma bai zo ba dan
bazan ma san ka yi tafiya ba,kasan mene paki?
Just Forget about maganar Aure na da kai idan har ka shirya dauka ta serious ayi maganan
amma yanzu let me even warn you,stay away from me.
Cike da fushin da baisan tana dashi ba ta kare zancenta idanun ta a gefe,
Ƙara matsowa kusa da ita yayi yace "im Sorry baby im very very Sorry ,kiyi haƙuri dan Allah and
ki daina cewa ban ɗauke ki da muhimmanci ba,ke ce first priority ɗina
,yes na yarda ban kyauta ba da ban kira ki ba sannan banzo na faɗa maki zanbi hamma lagos
ba,but honey im hand tie ,Nana was on My neck,ga sameerah,dole na kashe wayana and
zuwan da nayi naga daddy i waited for you baki zo ba,
And bana san zuwa asibiti saboda kar asan nazo,i was fighting for us, tafiya ta ɗinnan ne kawai
yasa Nana bata cigaba da takurawa ɗin nan da maganar Auren sameera ,
And lastly i fall ill.