Showing 21001 words to 24000 words out of 68416 words
Chapter 8 - AURE UKU Part Compelet Book Writing by chuchu.pdf
cikin
Awanni kaɗan zan taka burinka da mafarkin ka.
"And trust me sai ka rasa inda zaka saka kanka a prison ɗin da zan saka GET THE FUCK OUT
NOW PAKI
i hate you.
Yana koƙarin yin magana Hindu tace "look Paki kake ba,just go tana buƙatar lokaci and na
tabbata koma wanene zamu kamashi."
"Kaɗa kai yayi ya fita yana mai jin wasu hawayen da baisan da su ba suna saukar masa kan
kunci ".
"Who did this"?
Chuchujay ✍
Tbc.
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU
(a hospital romance)
By
Chuchujay ✍
Episode 1⃣1⃣
Kuka yake kamar ƙaramun yaro wanda Ya sa,dafasa yace "Paki kuka kake akan abinda
kasan ba kayi ba?"Haba Paki ,
Be a man mana kasani zamu gano wanda yayi abun nan mene damuwar kuma?
"Ture hannun KB yayi Ya dawo yana Mai facing ɗinsa yace "man ba wai ina yiwa clip ɗinann
bane kuka,
Ina kukan yarda naga baƙin ciki a idanun umaimah ,KB she's heart broken And hurt ,And kasan
menene ,She is mad At me thinking im behind this saboda sammy,
I mean wanene ma Ya kira sammy gurin nan,
Mai yasa daga ganin mutum baka sanshi ba zaka fara zaginsa who on earth does that, ?
"Juyowa yayi yana Mai goge hawayensa yace "look KB Muddin idan na gani da hannun sammy
a abunnan trust me She wont like me Cos wallahi zata ga worst of me ."
"Ajiyan zuciya KB yayi yace "so bama damuwanka ke damun ka ba damuwar wata ce"?"
"Man kasan wannan Abun can ruin your career?"
"Ba tare da Ya kalli KB ba yace"aw kai ta career na ma kake ?"Kalli nan Kb bari na takaice
maka muddin idan Umaimah na cikin farin ciki Ya ishe ni komai a rayuwa.
"I don't Care about anything else".
"So yanzu ka kira friend ɗin ka richard j nasan he's Good a wannan fannin and nasan shi kaɗai
ne wanda zan yarda dashi please KB ina san wankewa Umaimah sunan ta her reputation cant
be damage just like that ".
"Da mamaki KB Ya kura masa ido jin bama ta image ɗin sa yake ba na wata yake ."
"Dafa sa yayi yace "calm down Paki you're My brother and bana wasa da abunda zai shafe
ka,and yanzu tunda kasa umaimah a rayuwarka itama zan ƙokari na mayar da damuwarta
tawa".
"So chill man ina trying layin Richard bana samun sa amma right away zan je gurin sa and
sameera tace mun ta wuce gida".
"Da wani irin kallo Paki ya kalle sa yace wane gidan,?"
Dama tana da gida a garin nan ne?
Last i remember bata da gidan zama a garin nan,ko tayi gida ne ban sani ba?.
"Ɗan Sosa kai KB yayi yace "well Ai kasan gidan da take sauka idan tazo Adamawa,tana
gidanku ."
"Ƙaramun tsaki Paki yayi yace"No tazo taje hotel ko ta bika gida sabida wallahi idan tana gidan
mu ina kallanta haushin Abunda tayiwa umaimah Shine zai dameni and wallahi one word Akan
umaimah zai sa na mata wulaƙanci. "
"Yar dariya KB yayi yace"'dan me sameera zata bini gida when kasan mummy da daddy ma
yanzu haka basu gida ni ɗayane,"
"Kai kuwa dama ta saba tunda ga Afnan.
kuma ai gidanku ba baƙonta bane dan ta samu karbuwa gurin nana ,and please paki kar ka bari
idanunka su rufe akan soyayya kamanta alaƙar abotaka,
Bai kuma ce masa komai ba 'dan ya sani akan umaimah zai manta da kowa da komai.
Yana wannan thought ɗin aka aiko masa sammaci daga director,
Baiji komai ba ya tashi Ya tafi,
Chan Ya tarar da umaimah wadda ko kallan sa batayi ba sannan ga dukkan alamu taci kuka ta
godewa Allah saboda yarda idanunta sukayi ja.
"Samun gurin yayi Ya zauna yana Mai gaida director ɗin wanda Ya amsa masa babu yabo babu
fallasa ".
Kallansa director ɗin yayi yace "imam paki what's going on?"
Ku faɗa mun gaskiya saboda kunga dukkan ku ahalin gidan mutunci ne ,we can settle this with
the truth,this clip is too real to be fake.
"Dukan table ɗin gaban sa Umaimah tayi tana mai mantawa dashi wanne a gurinta Kafun tace "i
told you director na faɗa maka that clip is fake,amma idan Bazaka yarda dani da abunda nake
cewa ba ,i will Send in My resignation letter ,its that Simple.
"Ba sai ka kira mu tare ba 'dan ka ci mun mutunci ,na faɗa maka countless time with out
Number that He's just an intern dake ƙarkashina And nothing more ,ba Mai bina bayani tunda
duk wanda nayi bai gamsar da ku ba".
"Kafun a fara board meeting akaina zan aje aiki a asibitinnan its not that hard ,"
But for God sake director ka daina dagewa aka lallai sai ka lallata mun image shi kuma ka bata
masa career ɗin da Ya fara with All due respect.
"Tana kai karshen maganarta Ta tashi tafita a office ɗin ba tare da ta damu da kiran da director
ɗin yake mata ba."
"Kallan director paki yayi bayan fitarta yace"sir video ɗin nan editing ne its fake sannan ka bani
24hours zan kawo maka tabbacin haka ,sannan ka daina kokari bata sunan Dr bulama kun
daɗe tare da ita Ya kamata ace kana cikin masu shaidarta da hallayanta ".
"Ƙaramun murmushi Director yayi dan Ya kasa yarda wai editing ne ,amma jin abunda paki Ya
faɗa yasa yace yaji ya bashi 48hours.
Sallama yayi masa Ya fita yana Mai jin kansa na masa wani ciwo,
**
Ina shegiyar take ,
Nana ta tambayi sameera a lokacin da suka shigo harabar asibitin,
"Riƙe kugu nana tayi tsakiyar asibitin tana Mai ɗaga murya tana cewa "ina karuwar da ta lalata
min jika ,dama na faɗa Ai akwai dalilin da yasa imamu ƙin kawo mata gida ashe wata kafurar ke
sakuce sa,to wallahi yau ko ni ko ita.
A hankali mutane suka fara maido da hankalin su kan Nana,
Dr maryam ta ƙaraso garesu ganin yarda Nana ta rike ƙugu tace "baba akawo stretcher ne " ?
Da masifa Nana tace "ubanta da uwarta za'a kawo,"
Kafun Dr maryam ta farga Nana ta chakumo wuyanta ta fara yanka mata mari tana Mai
faɗin"Allah Ya tsine miki,gaki ɗai ba wani kyau ba amma Kin iya kai yaro ƙarami gado ki lalata".
"Rike hannunta sammy tayi tace "nana ba ita bace ba".
Kallan Dr maryam tayi hannunta cakume a kwalarta Kafun tace "Aw Allah yar nan?"
Ni nace wannan tayi muni da yawan da gurin da zai bi ɗin ma ba zai dadin ba,
Sameeratu ki kaini gurin makirar,
"Hannu Dr maryam tasa ta banbare na Nana tana Mai jin zafin zaginta da tayi da kuma na
marinta,"Cikin fushi ta kalli sameera tace "ina fatan kin san nan ba asibitin mahaukata bane da
zaki kawo mana mahaukaciyar da ta kwace har tana mari".
Cike da rigima nana tace"la la la la,nice mahaukaciyar,""Kinsan wanenen ɗana kuwa a najeriya
,
To billahilazi yau sai kinsan Kin kira uwar baban soja mahaukaciya,
"Sake riƙe Dr maryam tayi ƙam ƙam tana Mai faɗin bari na kira muntari sai ki kira uwarsa
mahaukaciya kiga abunda zai same ki.
Tana kokarin danna kiran idanun sameera suka sauka kan umaimah dake kokarin shiga cabin
ɗin ta .
Jawo hannun Nana tayi tace 'Nana ga karuwar chan,
"Babu shiri nana ta saki Dr maryam,ta nufi umaimah gadan gadan,"
Yan kallo suka fara bata guri dan kowa yayi tunanin mahaukaciyar ce,
Umaimah na kokarin buɗe kofar cabin d'in taji an jawota baya an dauke ta da mari,
"Dafe kuncinta tayi da mamaki tana Kallan Nana kafin hankalinta Ya kai kan Sameera,"
"Sauke hannun da ta dafe kuncinta tayi tace"baba wato yarinyarki taje ta ɗauko ki ba tare da
taji kashedin da nayi mata ba Shine ta sa kika mareni tunda ku Naga alama tunanin marin
mutum a jiniku yake baku tunanin Mai zaije Ya biyo baya"
"Zan yafe maki darajar tsufanki saboda ina da abinda Ya dameni ,Kallan Nurse farouk tayi tace
"kira securities su rakasu farouk"
Ta juya zata shiga nana ta sake finciƙota zata mareta ,
Charaf umaimah ta rike hannun sosai wanda sai da nana tajishi har kashinta Kafun tace "Kaka
kije gida ki huta ".
Sakar mata hannun tayi ,take idanun Nana suka kaɗa sabida haushin umaimah tamata iskanci
da jika ta hana shi Aure sannan ta mata rashin kunya,
Sake kwaƙumo umaimah tayi ta kama hannunta ta kafa mata haƙorinta wanda yasa umaimah
saka ihu.
NANA!
Muryar Paki tayi ƙara a gurin,
Da gudu Ya karasa Ya raba bakin Nana da fatar umaimah wadda har Ya fasa.
Kama hannun umaimah yayi cikin firgici,
Kwacewa tayi kamar Ya sa mata wuta ta ɗauke masa fuska da mari .
Yin kan Nana tayi tana cewa kinsa cizan nan nawa zai iya ja maki balai,Kallan hannun umaimah
ta kuma yi taga yarda ya gatsa tace "wallahi kinci darajar tsufanki,"
Da wallahi sai na daki sauran haƙoranki ɗinann sun zube.
Da ihunta tace "farouk "call the Security,kar ta je tana cizan wasu.
Cike da ihu nana tace "mune tsaran kasa dan ubanki, kuma bai tsaya anan ba."
Cikin Muryar zuga sameerah tace"kana kallo Dai paki yarda matar da kake ɗaga jijiyoyin wuya
take cima kakar ka mutumci babu ko tunanin tayi jika da ita "
Juyowa umaimah tayi ta kallesa wanda Ya tsaya cikin tashin hankali,
Takowa yayi yace DR Bulama muje a wanke maki ciwannan,
Wani Kallan banza ta bashi ta raba ta gefansa
.
Manage
IM having test tomorrow but nayi kokarin baku kuyi hakuri da wannan.
Chuchujay
Tbc
[11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU
(a hospital romance)
By
Chuchujay
Episode 1⃣3⃣
Wannan episode ɗin nakune masu comment inajin daɗin sharhin ku❤
CITY TEACHING HOSPITAL
7:00am.
Idan bawa na cikin fushi a yanayin fuskar sa idan ka kalla zaka tabbatar da wannan fushin da
kuma kimanin adadin sa,
"A yanzu ma idan ka kalli fuskar umaimah zaka tabbatar da irin fushin da yake cinta Ya wuce
lissafi Ainun ,"
"Cikin takun ta na isa da izza take takowa cikin asibitin ,
Sanye take cikin Doguwar Abaya navy blue ,kafafun ta cikin Gucci heels Black ,idanunta kuma
cikin sun glasses na ralphs ,
Idan ka Kalleta sai ka kuma kallan ta,tayi kyau ainun amma a kan fuskar ta babu annuri. "
Gefen ta Hindu ce bayan su kuma tare da jami'an tsaro guda biyar ƙwarara waɗan da suka
san Mai suke.
Kai tsaye ciki ta shiga suna biye dasu ,
Kowa da kus kus ɗin da yake akan abinda yasa ta kawo yan sanda asibitin,
Turus tayi lokacin da taga Paki a inda take da burin zuwa tayi rashin mutunci da sojoji guda uku
sun kamo ƙwalar Dr jabeer zasu fitar da shi ,
Ƙarasawa tayi tace Mai ke faruwa anan?
"KB ne Yayi charaf Ya amshe yace"ga wanda Ya dora clip ɗin nan online san nan mun zo
gareshi ɗan san tabbatarwa yana mana ƙaryar bashi bane,dan haka zamu tafi dashi chan inda
Ya kamata mu ɗan rarrashe shi."
"A hankali ta taka gaban Dr jabir tana Mai cire glasses ɗin ta tace "nan asibiti ne kuma gidan
marasa Lapia na tabbata basu buƙatar damuwa ,
A yanzu ni nazo da arrest warrant,kun san duk hukunci bazai wuce na police ba ,amma inaso
waɗan nan handsome And hot soldiers' ɗinna mu su ɗan lallasar mun shi.
" a gabana Ya faɗa mun abunda na masa da Ya hassada wannan gagaruwamar tsanar dake
tsakani na dashi . "
"Kallan yan sandan da tazo dasu tayi tace "
Inspector Na fahimci abun na gida ne amma zan neme ka idan da yuwar hakan .
"Murmushi Inspector ɗin yayi yace "ba damuwa hajiya im at your Service a koda yaushe ,just
give me a Call,".
"Godia tayi masa Kafun tace Sai na sake nemanka".
"Dan Allah umaimah ki saurareni ,sabani ne muka samu tsakanin mu, Kin manta tsakanina
dake Ai min sassanta taya za'ayi kuma na maki ba dai dai ba?"dan Allah kar ki bari mutanen
nan su tab'ani
Dr Jabir Ya faɗa a ruɗe.
Ƙaramar dariya tayi tace "to banace ba ,amma nima ai bance zan maka wani abu ba ,cewa nayi
za'a lallab'a mun kai a tambaye ka dalilin da yasa ka ɗora ba komai ba ,menene na tsorata haka
nan.
"Kallan sa Hindu tayi in a disgusting manner tace "gaka dai ka haɗu amma a kasan zuciyar ka
baka haɗu ba "i mean menene ribar ka? ".
"Dafata Umaimah tayi tace bari idan muka je aka lallab'a mun shi zai faɗi ribarsa,".
Kallan ɗaya daga cikin soldier ɗin da kamar jira yake tayi tace "My brother a ɗauke sa muje a
lalaba shi,"
"Kamar kuwa yana jira Ya suresa a kafaɗa ,ihu Dr Jabir yake yana faɗin dan Allah ta rufa masa
asiri ".
"Kafun kace mene an taru ana kallan su ana kus kus,"
"Motarta suka shiga tare da Hindu yayin da su Paki suka saka Dr Jabir a motar da suka zo da
ita".
"Umaimah na ƙokarin tada mota Hindu tace "girl baza ki bawa guy d'in chan chance ba kuwa
?"He have the qualities and kalli fa yarda Ya nuna damuwar sa akan ki ,yanzu haka kina kallo
ke yake kallo yana jira yaga motan ki kawai Ya tashi,
Hes a real gem ƙawata.
"Kallan paki tayi ta glass ɗin gaban motar ta taga da gaske Kallan nata yake ,Sniffing tayi tace
"ba abun mamaki bane yarda Ya saka effort akan case ɗin nan ,kar ki manta ba ni kaɗai bane
jiki har dashi,"
"So yana yi ne dan kansa shima,And he might be a gem, ko yana nuna kulawarsa aikaina ko
wani abu,"
"Kar ki manta A mazan da na Aura nayi Auren soyayya ,And it was a very beautiful moment
kafun nazo na gane kuskurena so dont Judge BOOK by its cover".
"Kaɗa kai tayi tace "ƙwarai we shouldn't Judge BOOK by its cover so shima Paki kar ki judging
ɗin sa according to what you faced,"
"Wani abu deep inside me yana faɗa mun Paki Alkhairi ne sannan karki manta har Hafiz Ya
mutu yana san ki ,kawai dai shi hanyar da Ya ɗauka dan yin rayuwar sa ne ba mai kyau ba
,amma kema kin san yana sanki,"
Allah Ya jiƙansa da Rahma.
"Tashin motan umaimah tayi bata ce mata komai ba ,Motar da aka saka Dr Jabir ta bi ganin sun
yi gaba ,tana kallo ta mirror Paki Ya shiga motar sa Ya biyo su.
"Kallan ta Hindu tayi da ta kula da wanda take hange tace "you're young umaimah kar ki cutar
da kan ki ,just Listen to your heart and fuck the society ".
"Ba dai tace mata komai ba ta tashi motar ta ,ganin bata ce komai ɗin ba yasa Hindu yin shiru
amma tasan a zuciyar Umaimah tunanin abunda ta faɗa mata ɗinne Take".
"Gate ɗin wani ware house aka buɗe musu suka shiga,
Dariya umaimah tasa lokacin da ta faka motarta ta kalli Hindu wadda ke mata kallan "dariyar
Mai kike " Kafun tace "Kin san mai nakewa dariya
",wata dariyar ta kuma sakawa Kafun tace "
"Idanun Jabir nake hangowa kilan yayi shiru ne dan yaji ina faɗin a lallab'a mun shi ,ai kuwa zai
sha lallaba dan a idanun soldiers' ɗin chan ma ƙiris suke jira.
"Tana kokarin fitowa a motan paki yazo Ya buɗe mata kofan motan idanun sa cikin
nata,itama ɗin shi take kallo,
Ganin Ya tare bakin kofar yasa Hindu buɗe side Ɗinta ta fita tana Mai murmusawa,
Kallan sa take itama shiɗin ta ke kallo taƙi ce masa ƙala,
Tsugunnawa, yayi kan gwiwar sa yace "abunda kika ce akan ko ina da hannu akan Clip ɗin
chan yanzu Kin tabbatar da bani da hannu,And Koda wanda na sani ne muddin da hannun sa
ciki bazan barshi ba sannan soyayyar da nake miki Mai tsafta ce,ba wai ina sha'awarki
bane,ƙaunarki nake.
"Bana fatan abunda zai b'ata maki suna duk ƙanƙantar sa,ba kece ba a clip ɗin chan