Showing 27001 words to 30000 words out of 62027 words
Chapter 10 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf
daki, ango ne
tare da abokansa Suleiman yana ganin Hajja ya karasa daf da ita ya xauna "tsohuwa mai ran
karfe Allah bar min ke" "ehh..dole kamin dadin baki ai tunda ka min kishiya burinka ya cika"
dariya sauran suke nan suka mikawa imran da huxaifa hannu sun gaisa Suleiman yace "haba
kinsan ke din ta daban ce" dakyar Ruhaimat ta gaishesu cike da kunya "sisy noi" "jam bro Allah
bada xaman lafiya" "ameen sis am miyetti( nagode )" daya daga ckn abokanan Suleiman yace
"Hajja nikam na kawo fada ne naxo kama kafa ta wajenki Allah yasa xan samu" "me kake so
Dan nan" "wannan shagwababbiyar ya'r lelen nan naki nake so" Hajja ta fara washe baki
"yo..idan ta amince tana Sonka ai baka da matsala" imran yYi saurin daga kansa idanunsa suka
fada ckn nata tayi saurin kauda fuska dai2* nan wani yaro ya shigo" ana sallama da Ruhaimat
inji Aliyu" Ruhaimat kunya ya gama rufe ta tayi saurin cewa "tana bacci" "ka ce tana xuwa"
huxaifa yayi saurin tare numfashnta.Hajja tace "maza tashi kije bana son wulakanci" ta tura baki
"Allah Hajja ni.." "Kinsan n tsani gardama koh" nan ta tashi tana kumbure2* ta fice daga falon
imran ya bita da kallon takaici..hKa nan yaji ransa baiso fitan nata bah.da yamma lis amarya ta
shirya da en rakiya tRe da angwayen suka kama hanyar yola Ruhaimat kuma tace se gobe ,
haka nan huxaifa ma ya roki imran su kwana saboda yana son ganin wata budurwar sa.
*Reefat ce*í ½í¸˜í ½í¸˜
[2:07PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*37*
BY *Reefat yahya*
*a short n imaginary Lov story*
Bayan sallan isha Ruhaimat tana kwance a falon Hajja da yake babu jama'a sosai a gidan nasu
ynxu don sun tafi yola gaba dayansu, wayarta ya hau ruri Imran ne sumui2* tayi ckn daki ta
mike bisa gado "hello" "hi ya kke" "lfy miss pretender" "pretender??" "Yes..nagode Ruhaimat
naxo gidan ku kin wulakanta ni , kin nuna tamkar baki taba gani na bah" tayi shiru jikinta yayi
sanyi "ba komai Ruhaimat dama duniya ne" a hnkli tace "am sorry ya imran kayi hakuri wllhi.."
"Wllhi me? Baki da excuse " "I knw Amma don Allah kayi hakuri pls, kana ina ynxu" "oho..kin
damu da sanin halin da nake cki ne" "eyya mana pls.." "Hmm.." "Haba my dosti pls tell me kuna
ina" "ina ckn gidanku side din Yusuf" "ok gani nan xuwa" daga nan ta kashe waya ta tashi ta
hada abinci da drinks ta dauka xuwa bangaren ya Yusuf..
ta shigo falon tare da sallama imran ne kadai kwance yana kallon *gotel news* ya amsa
sallamar "ina samarin suke an barka kai kadai" "sun tafi xance gun en matan su" murmushi tayi
tare da cewa "meyasa kai baka je bah" murmushi kawai yayi ya cigaba da kallonsa daga nan ta
bude kwanikan abinci ta xuba masa a filet sannan ta tura a gabansa "bismillah" ya juya yana
kallonta ya tabe baki yace "ni nace miki ina jin yunwa ne" ta marairaice "haba dosti don Allah
kayi hakuri ka ci abinci pls" yayi shiru yana kallonta nan ta juya masa baya a hnkli ya sauko
daga saman kujera ya xauna kusa da ita a kasan kafet "fushi kika yi baby doll" shiru bata amsa
bah ya leka fuskarta sai ganin hawaye yayi a bisa kumatun ta í ½í¸³ "baby doll ynxu kuka kike
akan dan wannan abun" a hnkli ta fara kuka Mara sauti imran ya dafe goshi yace "nidai na shiga
3 Allah ya hadani da shagwababbiya , luk baby doll am sorry ynxu xan ci abincin ok" daga nan
ya wanke hannunsa dama tuwon shinkafa ce da miyar alaiyaho da kuma faro juice da kunun
Aya.a bisa al'adar imran baya cin abincin dare fruits da drinks kawai yake sha Amma gashi
Ruhaimat ta canza masa tsari, a hnkli yake cin abinci yana satar kallonta sun share 10 mins a
ckn wannan yanayin daga bisani Ruhaimat ta juya suna fuskantar juna wani lallausan murmushi
ta sakan masa baisan lokacin da ya kafe ta da ido yana kallonta bah , ita ma shi take kallo sun
kurawa juna ido dai2* nan huxaifa ya shigo tare da sallama ya bude baki yana kallonsu yace
"lalala..Ashe ana soyayya a nan..kash! Me ya shigo dani? Haba aboki ni ina ta sauri wai na baro
ka kai kadai, ban gama hira da masoyiyata ba na dawo " murmushi imran yayi tare da cewa
"bafa soyayya muke bah" "aw..hakane fah na manta kana koya mata yanda ake kallon so ne"
ckn jin kunya Ruhaimat ta gudu ta bar falon ta koma dakin Hajja Dada
.kwanciya tayi ta rufe idanunta tana tuna kyakkyawar fuskarsa "am I in Lov??, no! It can't b" tayi
saurin bada amsa a haka bacci barawo yayi gaba da ita.
Da misalin karfe 9 na safe Ruhaimat ta gama shirintA tayi sallama da en uwanta da umma da
Abba da kuma Hajja Dada daga nan suka dauki hanyar yola ckn motar huxaifa, shi yake tuki
imran na gidan gaba tana xaune a gidan baya hannunta dauke da littafin *Riyadussaliheen*
tana karantawa gaba daya ta tattara hankalinta ta mayar gun littafin imran kuma se kallon
fuskarta yake a ckn madubi, kamar ance daga kanki carab! Suka hada ido ckn mirror ya kanne
mata ido daya tayi saurin sunkuyar da kai tana murmushi huxaifa yana ta surutunsa shi
kadai daga karshe ya gaji don kansa yayi shiru tare da kunna music ya kure volume a haka har
suka iso yola lfy...
*Reefat ce*
[2:07PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*38*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~
A kofar gidan anty Xee huxaifa yayi parking Ruhaimat ta fito imran ya sauka ckn hanxari ya fito
da akwatin ta a bayan mota tasa hannu xata karba ya hanata har ckn gida suka shigar mata da
kayan , bayan sun gaisa da anty Xee tare da wasu daga ckn yan biki da sukayi masauki a gidan
nan sukayi sallama suka tafi.da axahar akayi fansar amarya a gidan hajiya maryam yayar
Abban su Ruhaimat da dare kuma suka wuce dinner , amarya da ango sunyi kyau sosai
Ruhaimat ma haka kowa idanunsa na kanta sabanin ita wacce ta kasance a takure ta kasa
sake jiki truout program din.masoya sun yi Caa..akanta amma imran ya taka musu birki haka ya
xauna da ita duk inda xata je yana biye da ita har aka gama taron an watse kowa ya kama
hanyar gida imran kuwa shi ya tafi da Ruhaimat a ckn motarsa su biyu rak a cki ..suna ckn tafiya
ya juya yana kallonta Sam taki su hada ido Amma ta lura da kallon yayi yawa tace "wat" "waye
wannan Aliyun " "any problem" "luk dosti ina amfanin Tara samarai idan har kinsan ba aure
xakuyi bah" "ka Sani ko shi xan aura?" "A'a ba shi xaki aura bah" "sabida me?" "Don bai dace
dake bah" daga nan tayi shiru da bakinta shi kuma ransa a bace nan ya fara gudu tamkar xai
tashi sama , ta juya tana kallonsa "dosti ka rage gudun nan pls kaga dare yayi don Allah" kamar
ce masa tayi ya kara gudun haka yacigaba da tafiya Ruhaimat bata San lokacin da ta Dora
hannunta akan nasa bah tace "pls ya imran kayi hakuri am sorry plss.." Ya hada rai yace "sorry
4wat" "kayi hakuri baxan kara kula kowa bah" wani sanyi ne ya ratsa xuciyarsa nan ya fara rage
guduwan da yake a hnkli har ya xama slow kuma.ya juya yana kallonta tare da lumshe ido yace
"baby doll u knw I want d best for u, bawai na hanaki sauraronsu bane but u have to chose a
responsible person" a can ckn xuciyarta tace xaka ji dashi..Aliyu ne irresponsible! Me ya rasa?
Yana da kyau ga hankli yayi karatu yana aikinsa yana da rufin asiri uwa uba yana bala'in
kaunarta toh me zai hanata sauraronsa? Tunda ta rasa sadiq dole ta auri Aliyu shi yafi dacewa
da rayuwarta saboda shi talaka ne kamar ta mai rufin asiri .."kinyi shiru baby doll" ta bata fuska
"nifa bana son wannan sunan" murmushi yake yace "kuma babu yanda kika iya dani bah..sai
hakuri" a haka suka cigaba da hirarsu har yayi parking a kofar gida ta juya suna kallon juna tace
"tanx Mera dosti" "welcome meri baby doll" tana dariya tayi ficewarta ga motoci ana sauke
jama'an da suka halarci dinnar ya tsaya yana kallonta har ta bace masa da gani sannan ya ja
motarsa yayi gida.
Ruhaimat ta canza kaya xuwa kayan bacci bayan ta haye gado tayi kwanciyarta tayi aduo'i ta
kwanta nan wayarta ya hau ruri tana dubawa taga num imran , murmushi tayi ta daga tare da
karawa a kunne "dosti Nah..ka koma gida lfy" "oho..sai da na kira, da kin damu ai ke xaki kirani
ki tambaya" "eyya fah..am sorry toh" "ke kika Sani..ai naga baki damu dani bah I tink xan nemi
wata new fren kawai tunda ke baki damu dani bah" ta hada rai sosai tamkar tana ganinsa dama
Ruhaimat akwai kishi.. Hmmm batayi magana ba har tsawon 3mints "hello..hello baby doll are u
dere" shiru taki tayi magana "baby doll kina jina?" Bata ce komai yaji saukar numfashinta
murmushi yayi tare da cewa "fushi kika yi..ok am sorry my baby doll kiyi hakuri ok" hawaye ne
ya gangaro a fuskarta tana sheshsheka "ya Allah..baby doll plsss na roke ki don't cry pls, am
very sorry wllhi wasa nake miki ok" har ynxu bata ce komai bah gaba daya hankalin imran ya
tashi kamar xeyi kuka yace "haba my baby doll kinga bana son kukan nan don Allah ki daina ok,
ko so kike ki hanani bacci" kai ta gyada alamar a'a tamkar yana ganinta yace "kinsan bana kusa
wa xai rarrasheki..pls stop it ok, u are my only fren har abada kin ji, pls ki daina kuka ok" ( wai
my only fren har abada..stop deceiving urslf jareí ½í¹„í ½í¹„) ta share hawayen fuskarta ta
bude baki a hankali tace "ok " "gud girl..daz my baby doll tnx" murmushi take bata yi magana ba
yace "ko kina son ganina ynxu" da sauri tace "a'a " "sure?..idan kina bukatar hakan I'll com" "ka
kwanta ka huta" "ok dia let's sleep" "gudnyt" "takkia bye..miss u" murmushi kawai take ta kashe
wayar tana faman lumshe ido. Imran ma haka ya kasance yana ta faman juye2* a saman
gadonsa "baby doll shagwaba ga uwar rigima kamar 'yar goye" daga nan ya cire wayarsa ya
shiga gallery yana kallon hotunan da sukayi a wajen dinner, tayi kyau sosai ya kura wa hoton
ido yana ta kallo har bacci yyi gaba dashi.
[2:08PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*39*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~
Da safe ta koma bacci bata farka ba har 11 wannan ma call din imran ne ya tashe ta sun Dade
suna hira daga bisani suka yi sallama nan ta fada wanka bayan ta fito ta shirya xuwa falo, en
biki ne suke shirin komawa bayan sunyi sallama motoci na jiransu a kofar gida xasu je gidan
amarya kan su wuce.bayan sun tafi ne Ruhaimat ta xuba abinci a filet ta xauna tana ci a falo
anty Xee ta shigo ta xauna "en mata se ynxu aka samu fitowa ne" murmushi take bata ce komai
ba ta cigaba da cin abincin ta "iyayen Lov " í ½í¸³í ½í¸³ "anty Xee" "ehh..kina tsammanin ban Sani ba
koh" ta marairaice "haba anty da waye nake Lov kuma" "oho..ki cigaba da boye mana dai" shiru
tayi ta rasa me xata fada "ki cigaba da cin abinci malama , Amma dai ki rike shi da kyau yana
da kirki " "waye kenan anty" "bana son rainin hankali" daga nan ta tashi tayi shigewarta daki
Ruhaimat tayi jugum ta rasa me xatayi haka nan abincin ma ya fita daga ran ta haka ta mayar
dashi kitchen sannan ta koma daki tayi kwanciyarta da yake weekend ne yau Sunday don haka
ta kwanta ta fara chatin da kawayenta musamman ma Ameena wacce tayi kewarta sosai.haka
yinin ranar tayi shi a gida babu aikin da tayi sai chat kawai Aliyu ya kirata a waya haka nan
imran sun Dade a waya daga bisani suka yi sallama.
****** Ranar Monday ta shirya kamar yanda ta saba ckn hijabinta haka ta wuce amz company, a
bakin gate suka hadu da Ameena suka rungume juna ckn jin dadi suka wuce cki wayar
Ruhaimat ya fara ringing anty maryam ce ta daga tana dariya "amarsu ta ango" "er rainin wayo
wato ma se na nemeki koh..baraki xo ki duba lafiyata bah" aw..baki da lfy ne ko amarcin ne"
"lallai yarinya kin girma" "yi hakuri anty babba" "mtsw..bani da lokacin iskancin ki, idan kin taso
daga IT kixo gidana kinyi new catch" "hmm..wani irin new catch, gskiya nikam baran xo bah ki
gaya masa ina da miji" "wllhi kada ki zo ni dake , ba so kike ki kunyata ni a idonsa bah..toh wllhi
kixo ki gaya masa da bakin ki" karaf ta kashe waya Ruhaimat ta tabe baki daga nan suka wuce
cki.yau darasin da sukayi na koyon yanda ake sarrafa cans da ake xuba drinks ne na roba,
bayan sun gama daukar darasin Ruhaimat tare da Ameena sun xauna sunyi report nasu a ckn
daily record book bayan nan kowacce ta kama hanyar ofishin da take aiki.ta tura kofar a hankali
tare da sallama yana xaune ya buga uban tagumi yana jin sallamar ta ya daga kansa da sauri
nan idanunsa suka fada ckn nata ya kura mata ido babu ko kiftawa ji yake tamkar ya shekara
bai sanyata a ido bah yana jin kamar yaje ya rungumo ta to tell her hw he rily missed her .."ya
sadiq ina kwana " dakyar ya tattaro nitsuwarsa ya amsa "lfy ya kike wia have u bin" shi kansa
baisan lokacin da kalaman suka fito daga bakinsa bah , mamaki ne ya bayyana a fuskarta tace
"lfy alhmdllh.. Am sorry nayi tafiya widout telling u" sai kuma ya wayance a ganinsa kar ta
rainasa nan ya hada fuska tare da cewa "ya zakiyi tafiya widout reporting" "am sorry a nan ne
banyi bah..but " "is ok just avoid it next tym" nan ta koma kujerar da ta saba xama ta xauna tare
da kunna computer.sadiq ya xauna ya tallabo kumatu se kallonta yake a koda yashe son ta na
karuwa a ckn xuciyarsa ga kwanakin aurensa da sadiya sai matsowa yake, a halin ynxu ya
gama hada lefe next week xa'a kai gidan amaryar tasa. Imran ne ya shigo tare da sallama "bro
xup" "lfy mutumina ka shigo kenan" "yadai na ganka ka buga uban tagumi haka ko tunanin
auren ne haka" murmushi sadiq yayi tare da cewa "bari kawai man akwai matsala fah" "matsala
kuma?" "Yeah..kai dai bari, we 'll talk abt it leta" "olryt" daga nan ya juya gun Ruhaimat "my
baby doll" murmushi ta sakar masa tare da cewa "my dosti" ya taka a hnkli har xuwa kusa da ita
"I Rilly miss u a daddafe nayi weekend din nan wllhi" ta hararesa ckn tsigar wasa tace "jiya ne fa
kadai bamu hadu bah, tun yaushe muna tare" dam...gaban sadiq ya fadi xuciyarsa tana suya
kamar ya hadiye rai ya mutu wani kishi ne ya turnuqe sa idanunsa sun kada sunyi ja kamar
garwashin wuta...í ½í¸³í ½í¸³í ½í¸³í ½í¹Š
Hmmm akwai work
*Reefat ce*í ½í¸˜í ½í¸˜
[2:08PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*40*
BY *Reefat yahya*
Imran ya ja kujera kusa da Ruhaimat ya xauna suna ta hirar su sun manta da wani sadiq a
dakin shi kuwa gogan kishi ne ya turnuke sa tamkar ya hadiye rai ya mutu daga karshe fucewa
yayi ya bar musu ofishin saboda baxai jure kallonsu bah. Bayan kamar 40 mins imran ya koma
office nasa Ruhaimat ce kadai a ckn ofishin ta dukufa tana typing an turo kofar nan ta daga kai,
sadiya ce a gaba sadiq na biye da ita a baya fuskarta dauke da murmushi ta karasa xuwa inda
Ruhaimat take "ruhee Nah idonki kenan " murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "amarya kinsha
qamshi kuma bakya laifi" tayi fari da ido sannan ta xauna sun gaisa sun dan taba hira kadan
sannan ta fidda wani material pink color da lemon green tie ta mika mata "ga anko din dinner na
fansa kuma sai an kawo kayan lefe xan aiko miki dashi" "ok ba damuwa nagode " daga nan
sadiya ta juya gun sadiq "mai sona muje ka saukeni gida koh" yana kallon Ruhaimat tamkar
wani Mara gaskiya yace "kiyi hakuri aiki yamin yawa muje na hadaki da driver din company ya
sauke ki koh" ta bata fuska "gskiya ni kai xaka ajiyeni " "kiyi hakuri pls, idan na tashi xan biya ta
gidanku ok" ta amsa "ok "daga nan tayi sallama da Ruhaimat suka fice tare.Ruhaimat tayi
jugum tana kallon kayan ..shikenan auren ya tabbata ..nan da nan hawaye ya cika mata ido tayi
saurin maida su tana nanata "innalillh" ckn kankanin lokaci taji wani sanyi a ckn xuciyarta.bayan
yan mintoci kadan sadiq ya shigo ya wuce wajen xamansa ya xauna yana kallonta bata daga
kanta bah tun shigowarsa haka nan yake son magana da ita Amma ya rasa me xai fada
"amm..dama Ruhaimat kawar ki ce sosai" tayi banxa dashi yaji haushin hakan Amma ya daure
ya sake nanata wa dakyar ta amsa ba tare da ta kalli bangaren da yake bah.."ehh.." "Tun
yaushe kuka San juna" ta daga idanunta suka fada ckn nasa ta dauke kai a can ckn xuciyarta
tana cewa..bansan kai Dan jarida bane ai sai ..."me kika ce" "umm..bance komai bah, kawai
mun Dade da sanin juna " murmushi yayi ba tare da cewa komai bah ya cigaba da aikinsa.
*** kamar yadda aka tsara hakan kuwa aka yi ranar Tuesday aka kawo lefen sadiya akwati set
daya cake da kaya masu kyau da tsada ckn