Showing 18001 words to 21000 words out of 62027 words

Chapter 7 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3551

xobenta dai2* nan sadik
ya tura kofar dakin ya shigo yNa kallonta da sauri ta maida kujeran inda yake sannan ta fara
gyaran wajen da glass din ya fadi a hnkli tace "am sorry" baya jin abunda ta fada don haka ya
karasa kusa da ita , tana ganin haka ta raxana ta fara komawa da bayA yana bin ta sai da ta kai
karshen bango ta tsaya gaba daya tsoro ya kamata "am sorry wllhi mistake ne" ya kurawa Dan
karamin bakin natA ido ya kara matso da fuskarsa dai2* nata har suna jin saukan numfashn
juna.Ruhaimat ta runtse idonta tana jiran mataKin daxai dauka ga mamakinta hannunta ya rike
a tunaninta ko yaga wannan zoben ne sai kuma gani tayi jini ke xuba bata san ta yanke da
glass din kofin bah .ya rike hannun nata xuwa kusa da wata er drawer nan ya fitar da first aid
box yayi mata dressing, ita de sai kallonsa take bayan ya gama yace" ina son ki fada min

meyasa kika taimakamin jiya? Kuma ya akayi kika San cewa bana iya shiga ruwa???
shikenan asirinta ya tonu....

*Reefat ce*
[2:03PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*26*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Sadik ya kura mata ido tamkar xai karanci wani abu a fuskarta tayi shiru kanta na kallon kasa
tace " ni bansan baka shiga ruwa bah naga kana bukatar taimako ne daz all" ya kura mata ido
yana naxarin kalamnta daga bisani ya sake ta tana maida numfashi sama2* ya koma bisa
kujera ya rike kansa yana runtse idanu, a hnkli take tafiya har xuwa bakin kofa daga nan ta
koma main office ta xauna tana faman haki tamkar wacce tayi guduwan tsere.imran ya shigo
tare da sallama hannunsa dauke da Ledar miyetti Allah pharmacy , filin da ake adana flask yaje
ya debo ruwan xafi a cup sannan ya kara da na sanyi kadan. Tana kallonsa ya dawo daf da ita
fuskarsa dauke da murmushi ya mika mata kofin tasa hannu ta karba , ya bude wannan ledar
magunguna ne birjik a cki "karbi ki sha ynxu" idan akwai abunda Ruhaimat ta tsana toh bai
wuce magunguna bah nan da nan idanunta sun cika da kwallah tace "nasha a gida fah" imran
ya kai kunnensa saitin bakinta ta sake maimaita abunda ta fada dai2* nan sadik ya fito daga ckn
daki yana kallonsu haka nan yaji ransa ya bace ckn daga murya yace "imran me haka"
murmushi imran yayi "bro dama kana cki, sorry wllhi maganin mura na kawo mata gashi bata
son sha" ya juya yana jan kumatunta a hnkli yana mata wani irin murmushi "shagwabar ki tayi
yawa Ruhaimat daga cewa ga magani se ki fara kuka" tayi narai2* da ido tace "Allah da zafi
fah" "ok sorry" shima ya fada a hnkli nan ya fitar da magungunan daga ckn Leda ya mika mata
yace "oya karba ki sha ko a miki dura" haka de imran ya takurata dole tasha maganin , sadik ya
tsaya tamkar gunki yana kallonsu bayan ta gama sha imran ya tashi yace "sorry koh..anjima
xan dawo takkia of urslf ok" kai ta gyada masa daga nan ya juya yayi ficewarsa .sadik ya xauna
yana kallonta gaba daya haushinta yake ji ko meyasa hakan oho. Ruhaimat ta cigaba da aikinta
ckn kankanin lokaci maganin ya soma aiki nan da nan bacci yayi gaba da ita, tana jingine da
kujerar tana bacci ckn kwanciyar hankali "pages nawa ya rage " shiru bata amsa bah ya sake
nanatawa nan ma shiru ya daga kansa da niyyar mata fada sai kuma ya kura mata ido tana
bacci a hnkli take sauke numfashi. Ya tashi ckn sanda ya karasa kusa da ita ya kurawa
kyakkyawar fuskarta ido ba laifi tana da kyau na daukar hankali, bai taba kare mata kallo bah
sai yau masha Allah! sai kuma abubuwan da Suka faru daren jiya Suka fara masa yawo a
kwakwalwa, ya tuna komai a hnkli sonta ya fara shigar kowane jijiyoyi na
jikinsa so???..tabbas babu makawa ya kamu da son Ruhaimat Amma ya xaiyi
da alkawarin dake tsakaninsa da maini? Xuciyata baki min adalci bah, meyasa kike Neman
kawomin rudani a ckn rayuwata??ckn rashin kwarin guiwa ya koma bisa kujerar xamansa wani
bangaren xuciyarsa na ce masa "ita xuciya tana kaunar duk mai kyautata mata" no...baxan
hada kowace mace a duniya da my Dil bah, she is d only girl I can spend d rest of my life wit"
haka ya xauna yana faman sambatu shi kadai, Ruhaimat de sai sharar baccinta take sadik ya

kura mata ido knocking akayi daga waje har sau 2 a karo na ukun ne yace "yea com in"
yasmeen ce ta shigo se wani kwarkwasa take ta nemi waje ta xauna"ina yini ya sadiq" a dakile
ya amsa "lfy, me kike bukata" "babu naxo gaisuwa ne" "OK nagode u can leave now" "haba
yaya na..."hannu ya daga tare da nuna mata kofa"just leave now.. Am busy" ckn sanyin jki ta
tashi nan idanunta Suka hango mata Ruhaimat dake bacci a can gefe tayi saurin waigowa Suka
hada ido da sadiq yace"just go" tasa kai xata fita sukayi kicibis! Da wata er budurwa ta rabe
gefe ta wuce carab! Sadiq ya hada ido da sadee *maini*

Hmmmmm.....
*Reefat ce*
[2:03PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*27*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary lov story~


Sadiq yayi kasa2* da ido sadiya ta tsaya kimm tana kallonsa daga bisani ta karasa cki ta xauna
sai cika take tana basewa.sadiq ya gama kame2*nsa ya koma bisa kujera ya xauna suna
fuskantar juna "maini am so happy to c u, but ya akayi kika gane nan office din ne" ta galla
masa harara tare da cewa "dole ka tambayeni ai.." "Pls maini am sorry nasan nayi laifi tunda na
dawo bamu hadu am just busy ne daz y kuma wllhi jiya.." Bai karasa bah ta fashe da kuka nan
ya rude ya dawo kusa da ita yana rarrashinta da dadadan kalamai masu kwantar da hnkli
dakyar ta sagaita kuka ta juya tana kallonsa "wacece ita" "oh..yasmeen wai...she is lyk a sister
to me, dad dinta abokin babana ne kuma a nan take aiki trust me babu komai tsakanina da ita"
sunyi shiru suna kallon juna , tarin Ruhaimat ne ya jawo hankulansu sadiq ya xare ido cke da
tsoro Amma se ya wayance yayi saurin cewa "wancan kuma IT take n bata da lfy daz.."
"Shhh.."sadiya ta sanya Dan yatsa a bakinta tana nuna masa alamar yayi shiru.ckn mamaki
yake kallonta tayi murmushi hadi da cewa "kana son ta farka ne, ynxu ma maybe surutun mu ne
ya tada ita" sadiq yayi galala yana kallonta "kana mamaki koh...I knw her, sunanmu daya kuma
makarantar mu daya n beside she is my fren" ya sauke ajiyar xuciya nan ya koma saman
kujerarsa Suka cigaba da hiransu irin ta masoya , a hnkli Ruhaimat ta bude idanunta tare da
salati tana mika nan idanunta Suka fada ckn na sadiq tayi saurin sauke hannunta ko kadan ta
manta inda take.wani tsananin kunya ne ya kamata ta sunkuyar da kai "kawarki ta farka" sadiq
ya fada a yayinda yake kallon sadiya nan ta juya sai kuma gabanta ya fadi don gani take tamkar
Ruhaimat xata tona mata asiri, ckn kissa ta tashi daga inda take xaune xuwa kusa da Ruhaimat
"ah ruhi har kin tashi ya kke" mamakine karara a fuskar Ruhaimat Amma tayi karfin halin cewa
"lfy ya gida" "lfy alhmdllh ya murar taki" "da sauki" "eyya sorry koh hop kina shan magani" kai ta
gyada ba tare da tayi magana bah.imran ne ya shigo tare da sallama bai ko kalli inda sadiya
take bah ya xauna kusa da Ruhaimat "sleeping beauty kin tashi lfy" murmushi tayi tare da
sunkuyar da kai kasa tana wasa da hijabinta "tashi muje ki ci abinci sai ki kara shan magani
koh" kai ta girgiza masa alamar a'a yana mata wani irin kallo daga nan hannunta ya tamke
tamau yace"mu tafi ko kuma na daga ki ayi ta kallonmu" ta marairaice "pls director ka sake min

hannu ba kyau fah" kwaikwayon muryarta yake tare da cewa "oya let's go" daga nan ya sakan
mata hannu yana murmushi. Sadiya da sadiq sun xama en kallo a xuciyar sadiya kuwa cewa
take" Ruhaimat tana da sa'a, bayan na rabata da sadiq ynxu kuma ta hadu da wannan
hadadden gayen..dubi yanda yake tattalinta ko kalloma ban ishesa bah..hmm lallai" Ruhaimat ta
tashi kamar Mara gskiya tabi bayan imran ta juya Suka hada ido da sadiq ya galla mata wata
muguwar hararA tayi saurin dauke kai.
Wani kishi ne ya turnuke sadiq ransa ya baci sosai shi kansa yana mamakin wannan bakon
lamarin ( ni Reefat nace ba dole bah...wancan original Ruhaimat kai ko kana tare da fake
Ruhaimat ba dole kaji kishinta bah...xuciya tasan wacce take so) a restaurant na ckn
kamfanin Suka nufa, an ware bangaren VIP nan Suka xauna suna mai fuskantar juna haka nan
imran ya tsinci kansa ckn nishadi "me xaki ci" "na koshi" murmushi mugunta yake mata daga
nan ya kira waiter yace a kawo masa farfesun kaza da Chapman drink da hollandia, bayan
kankanin lokaci aka jera komai a gabansu yana mata wani shu'umin murmushi yace
"bismllh..let's eat" ta hada rai tare da cewa "nifa bangane me kake nufi dani bah sai wani
commanding dina kake " "yes..bcos am ur boss" "u r not my boss don ba a office naka nake aiki
bah" "wateva dai..kina IT ne a kamfanin mu" tsaki taja tare da kawar da fuska gefe. Ya tashi ya
koma kujerar dake kusa da ita ckn mamaki take kallonsa yace "ki sha peppe soup xaki samu
sauki" "idan naki fah" yayi kasa2* da murya yace"I'll kiss u" murmushi yayi yace "yes..n if
u tink am joking try me n c" Ruhaimat tayi narai2* da ido tana shirin kuka"eyya don Allah kayi
hakuri..Allah bana cin abinci in public daz y" "haba Ruhaimat mutane 3 ne fah ki daure ki ci pls"
"um..um I can't " "ok muje office dina u'll eat dre koh" kai ta gyada masa yace" kodai wayo kike
so ki min" murmushi tayi ta sunkuyar da kai "ohh..nagane wayon , na fasa a nan xamu ci" bai
saurareta ba ya diba kadan a ckn spoon yakai saitin bakinta ta bude baki xataYi magana ya tura
mata farfesun dai2* nan sadiq ya shigo tare da sadiya idanunsa basu sauka koina bah sai kan
Ruhaimat ckn karaji yace "imraaaannnnnn!!!!
ba mutanen wajen kadai bah har ni saida na tsorata..hmmm irin wannan karaji haka
*Reefat ce*
[2:04PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*28*
BY *Reefat yahya*

~A short n imaginary Lov story~

Sadiya ta juya ckn mmki tana kallon sadiq "lfy da irin wannan karaji haka" "uhm..am..is" "uhm
ahm..wat ? Baxaka iya magana da Hausa bane ko baxaka iya amsamin tambayar da na
maka?" "Listen maini..."✋dakata malam! Baxaka maida ni karamar yarinya wacce bata San
ciwon kanta bah, me hadinka da Ruhaimat tell me??" Sadiq ya sunkuyar da kai kasa nan da
nan sadiya ta juya tayi ficewarta, imran da Ruhaimat kuma kallonsa suke nan ya juya ckn jin
haushin abunda ya aikata yabi bayan sadiya Amma ko alamarta bai gani bah."Ruhaimat me
tsakaninki da sadiq?" Tambayar ta xo mata unxpctd ta daga kanta Suka hada ido murmushi
imran ya sakan mata mai sace xuciya yace "yes! I can c dat yana kishin ki" "m..ya imran u r
funny wllhi..ni da sadiq me zai hadamu?, hanyar jirgi daban da na mota" "Amma duk hanya
suke bi ai kuma duk tafiyansu daya" "a'a ba daya ba wllhi akwai banbanci" "ok let's go to my

office" daga nan imran ya musu odar chicken peppe soup da drinks sannan suka jera xuwa
ofishinsa.
Al-amarin sadiya kuma bata koma gida bah kamfanin faro ta wuce inda take IT gaba daya ta
rasa abunda ke mata dadi se gumi take hadawa ta xauna a karkashin wata bishiya hade da
tagumi "lfy sadee kika xauna kamar wacce aka kawo ma labarin mutuwa" "kedai hafsy bari
kawai ina ckn matsala" "meke faruwa kawata" nan sadiya ta xayyana mata komai ta Dora da
cewa "gani nake tamkar ya gane asalin masoyiyarsa don wllhi ina kallon tsabar kishi a ckn
kwayar idanunsa na tabbata yana kaunar Ruhaimat" "kawata saida na gaya miki yarinyar nan
ba xama xatayi bah kema ki tashi tsaye ki jawo hankalinsa ayi auren naku idan bahaka bah,
wllhi ina tausaya miki ranar da xai gane gskiyan lamarin na tabbata xai tsaneki da tsana mafi
muni saboda karyar da kika masa" wani dogon numfashi sadiya ta sauke tare da cewa "xanyi
iya bakin kokarina don samun rufin asiri Nah, wllhi baxan iya rabuwa da sadiq bah" haka dai
Suka cigaba da tattaunawarsu daga karshe Suka shige ckn kamfanin.sadiq ya kira wayar
sadiya yakai 15tyms bata daga bah tsaki yaja tare da ajiye wayar a gefe ya xauna shiru se
tunanin Ruhaimat yake ya rasa meke masa dadi a nan duniya ,har mamakin kansa yake yana
nan xaune har bayan sallar axahar ya kasa tabuka komai.Ruhaimat ta shigo tare da sallama
can cki ya amsa mata ta dauko littafin ta dama abunda ya shigo da ita kenan ta juya xata tafi
yayi saurin tsayawa a hanya tare da rufe kofar "magana xamuyi" "sauri nake xan wuce gida"
"koma ki xauna" "fadi maganr ka bani da lokacin xama" "Ruhaimat meyasa bara kiyi amfani da
iliminki bah?, gskiya hijabinki bata amfaneki da komai bah" waat??" ta furta ckn mamaki
"yes abunda kunnenki ya jiye mki shi nake nufi" "kaga malam bani hanya xan wuce bani da
lokacin.." Bata karisa ba ya fisgota ya hada da kofar fuskarsa dai2* nata har suna jin saukan
numfashn juna , Ruhaimat ta raxana ba kadan bah "da ilimnki da tunaninki meyasa xaki bari
wani kato ya baki abinci a baki,tell me Ruhaimat ...meyasa??" Ya fada ckn daka tsawa nan da
nan ta fashe da kuka ya runtse ido yana jin xuciyarsa na tafarfasa ya sassauta rikon da ya mata
a hnkli ya fara tafiya daga nan ya fada toilet don yin alwala.ta jingina jikinta da kofa tana rusa
kukan da ta rasa dalilin yinsa, kwankwasa kofar da akayi ne yasa ta saurin share hawayen da
ya bata fuskarta sannan ta bude kofar..imran ne ya shigo "assalamu alaykum" suna hada ido
yace"subhanallh..wats wrong? Wat hpn to u? Did somtin hpn hre?" Ya jero tambayoyin
Ruhaimat tayi shiru "talk to me pls, wani Abu aka miki" wani siririn hawayene ya sauko a fuskar
tata "haba Ruhaimat tell me don Allah" sadiq ya fito rike da dardumar salla, yana ganin imran ya
hada rai ko kallonsa beyi bah ya shimfida ya tada kabbara.juyin duniya babu yanda imran baiyi
bah taki yin magana se kuka kawai take har ta Fara basa haushi yace"ok lemmi drop u home
ok! Let's go" tana nan inda take sadiq ya idar da salla yana nade abun sallan yace"ka fiye naci
wllhi, kayi tafiyarka man ka kyaleta" "mind ur business" imran ya fada ckn jin haushin
kalamansa .a hnkli ya taka xuwa kusa yace"dis is my business imran, tana aiki a office dina
so.." "So wat..to hell wit d office" "who do u tink u are ..man!" Wasa2* Suka kacame se bakaken
maganganu suke furtawa junansu. Himmmm muje xuwa

*Reefat ce*
[2:04PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: . *MAI SONA*
*29*
BY *Reefat yahya*

*Short n imaginary Lov story*

Ruhaimat ta shiga tsakaninsu dakyar Suka saita kawunansu suna sauke numfashi a dai2* nan
Ibrahim ya shigo ofishin ya tsaya yana kallonsu "wat is hpnin hre" shiru kake ji babu Wanda ya
amsa ya juya gun Ruhaimat "kanwata tell me wats going on" "i rily donno" tana gama fadin haka
ta suri jakar hannunta tayi waje, Ibrahim ya maida hnklinsa kan imran" man ..tell me wats
wrong" "is noting pls " "a'a ya xaka ce is noting bayan na sameku a tsaye cirko2* sannan
kanwata tana kuka " "don't worry mu tafi kawai" imran ya fada a yayinda yayi hanyar kofa "ka
fita hanyar yarinyar nan am tellin u" muryar sadiq ne yasa shi juyawa tare da cewa " a
matsayinka na mahaifi ko danuwa ko me?" "Haka kace? Ok fine! Mu xuba ni da kai" ya daga
kafada hadi da cewa "wateva" "enof..enof pls every1 calm down let's talk" Ibrahim ya fada tare
da Jan hannun imran ya cigaba da cewa "man..xauna a nan let's talk" "am going ib bani da
lokacin magana " "haba kayi hakuri don Allah" "ok fine" daga nan ya xauna a saman table sadiq
ya ja tsaki tare da kawar da face.Ibrahim ya fara magana" meyasa kuke behaving kamar
kananan yara ne ehh..don't u knw dat u r all matured , beside.. U r d MD n u r d sales director
Baku tunanin disgrace da kuke neman jawowa kan ku a wannan company? Haba guys tink
mana..wai menene ya hadaku ma tell me" shiru sukayi ya tsaya yana kallonsu imran ya tashi
yayi ficewarsa sadiq ya bisa da harara tare da Jan tsaki, Ibrahim ya tsaya galala yana kallon
ikon Allah daga bisani ya tashi ya tafi.
Tun daga wannN ranar imran da sadiq sun daina kula juna da suna kwana tare Amma daga
wannan lokacin sadiq ya koma gidansa da xama Ibrahim yayi iya bakin kokarinsa Amma abun
yaci tura haka ya hakura ya xuba musu ido, sadiq da sadiya kuma sun shirya komai ya daidaita
tamkar babu abunda ya faru tsakaninsu Amma har gobe sadiq ya kasa cire tunanin Ruhaimat a
ckn xuciyarsa.shakuwa tsakanin imran da Ruhaimat kuma ba laifi suna mutunci sosai.sadiq ne
xaune a office yana duba emails da aka aiko masa Ruhaimat ta shigo tare da sallama imran ne
a bayanta ya hada rai , sadiq ya tabe baki sannan ya cigaba da aikin da yake "ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login