Showing 9001 words to 12000 words out of 62027 words

Chapter 4 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3550

a tunaninta yabar
ofishin ne "uhmm ni banyi magana da kai bah" a hnkli ya taka yaxo dab da ita tsorone ya cikata
ta tuna da marin da ya mata aikuwa ta kulle ido tare da kare fuskarta tana jiran saukar mari,
imran ya maso dab da ita har suna jin hucin juna idanunta a kulle suke don haka ya samu
damar kurawa fuskar ta ido kyakkyawace sosai babu abunda yafi daukar hankalinsa kamar dan
karamin bakinta pink color duk da bata sa lipstick bah. Ya kasa cire idonsa akan bakin ya
shagala yana kallonta nan ta bude idanunta a hmkli Suka fada ckn nasa sun kurawa juna suna
kallon kallo, bude kofar da akayi ne ya jawo hankulansu mr Ibrahim ne ya shigo yana ganinsu
yayi murmushi ya dauke kai.wasu files yake dubawa imran ya wayance "hey wajenka fa nazo" I
can c dat somtin is going on here , dama files naxo dauka n sory 4disturbance we talk leta am
busy now" ya juya yana dariya ya fita. Ruhaimat ta sunkuyar da kanta ckn jin kunyan abunda mr
Ibrahim ya fada, imran ya watsa mata harara sannan yabar ofishin.phn nata ya fara ringing *mai
sona* ta gani ta daga fuskarta dauke da murmushi "kismat..
"My Dil ya kke" lfy alhmdllh n u" "lfy kalau..ynxu jirginmu ya sauka ina airport" wata kara ta sake
tana tsalle tace "are u serious" am sure maini " okk just wait dre..ynxu xan sameka cos I
wannna b d first person dat u'll meet" ok Dil am waiting" ckn tsananin farin cki tayi saving notes
nata phn da jaka kawai ta dauka tayi ficewarta.xata shiga elevator Suka ci karo da wani tana
daga kanta idanunta Suka fada ckn nasa ya tallabo goshinsa yace "God...ya zanyi da yarinyar
nan..waike kina da eye prblm ne" kallonsa kawai take ita kanta abun ya fara bata mamaki ace
kullum se tayi karo dashi y?? Muryarsa taji yana cewa "u don't knw hw 2say sorry huh" ta tura
baki kamar xatayi kuka tace " toh ni..ni da son raayina ne hakan yake faruwa, bayan kayi hitting
dina n u r xpectin me 2say sorry" ya tsaya yana kallonta ta sunkuya ta tattara takardunsa da
Suka xube a kasa ta mika masa yasa hannu ya karba ta juya tayi shigewarta.
international airport yola aka rubuta a bakin gate nan ta sauka doguwar tafiya tayi da kafa
sannan ta cire wayarta tana danna lambobinsa.."hello *mai sona*kana ina..ok gani na shigo,
olryt ina jiranka" daga nan ta kashe wayar.yaune karo na 2 da ta shiga airport na farkon tayuwa
Abbanta rakiya lokacin da xai tafi hajji se kuma wannan karon, ta cigaba da tafiya har xuwa filin
da ake karban baki.jama'a ne birjik kowa na shaanin gabansa wasu sunxo tarban en uwansu
wyl wasu kuma tafiya xasuyi suna xaman jiran jirgi na gaba, can daga nesa ta gane fuskarsa

tasan cewa shi baxai taba ganeta bah don bata turamasa pix nata.a hnkli yake tafiya namiji ne
kyakkyawa gaba daya ya tafi da imanin en matan wajen, ta kirasa a waya ta gaya masa tana
kallonsa ynxu haka fuskarsa dauke da murmushi ya cigaba da tafiya har yaxo kusa da ita
murmushi take masa ga mamakinta yaxo ya wuceta.wata yarinya tasha ado ckn lace mai kyau
an fenta fuskannan da kayan makeup wayace a kunnenta wurinta ya nufa "maini"ta juya tana
kallonsa tace "sorry.."ba Ruhaimat bace? "No..no sorry I tink mistake ne , sunana zaliha" "oh am
sorry zaliha" nan ya juya yana Neman layinta "maini wia r u" sorry *mai sona* wasa nake maka
idan ka huta xuwa gobe xamu hadu" ckn jin haushi ya kashe wayar.Ruhaimat tana tsaye
hawayene ya cika idanunta...

*Reefat CE*😘
[1:58PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*15*
BY *Reefat yahya*

~short n imaginary Lov story~

A hnkli take tafiya har ta isa karkashin wata bishiya babu kowa a wajen se kukan tsuntsaye
kake ji nan ta xauna ta fara rera kuka tayi mai isarta sannan ta share hawaye "yaxo kusa dani
ya wuceni yaje gun wata dat mins am not worthy enof 2b his gal fren, y? Meyasa ake min kallon
raini? Shikenan Dan ina saka hijabi kullum? Don ni er talaka CE? Y? Y?? Y??...wani kuka ne ya
kwace mata haka ta cigaba da kuka babu mai rarrashinta daga karshe tayi shiru sannan ta tashi
ckn sanyin jiki tabar airport din.
Office din mr Ibrahim ta bude a hnkli ko sallama batayi ba imran yana xaune yasa laptop a
gabansa ga kuma report book din Ruhaimat a kusa dashi, ko sannu bata CE dashi bah tasa
hannu xata dauki report book din karaf! Ya rike takardar "ke baki iya sallama bane" tana ckn
bacin rai bata son magana amma tasan halin imran kurum don haka tace "pls am not in d
mood" ya daga ido yana kallonta yayi mamakin ganin idanunta a kumbure alamar tayi kuka ya
bude baki xeyi magana wayarsa ta hau ruri yayi saurin dagawa "haba bro have bin expecting u
tun dazu..ok hop ka sauka lfy, aw rily..I tot baxaka gane gidan bah..kk ina office." Alryt sai ka
shigo" daga nan ya kashe wayar yana kallonta , hawayene sun taru a idanunta kamar xatayi
kuka tace "pls director kayi hakuri ka bani littafina gida xan tafi" xan baki but ki gayamin meyasa
ki yin kuka" hawayen da take kokarin boyewa ne ya sakko sharr...ba shiri imran ya mika mata
littafin ta juya gudu2* sauri2* tabar ofishin yabi bayanta da kallon mamaki ko meyake damunta
oho!..
******
Ruhaimat ta koma gida ckn bacin rai ta fada gado ta cigaba da rusa kuka, tambayan duniya
anty Xee ta tamabyeta meke damunta ko uffan bata ce mata bah.har dare bata sa komai a baki
bah sallah kadai ke tada ta, wayoyinta a kashe suke sadik ya kira layi yakai 20tyms numban
bata shiga haka ya kasance ckn rashin walwala ya rasa me ke masa dadi a duniya.bacci ya
kaurace musu se faman juyi suke har garin Allah ya waye Ruhaimat bata rubtsa bah..da safe
bayan ta gaya aiyukan da ta saba yi ta sheka wanka sannan ta haye gado tayi kwanciyarta.anty
Xee ta shigo ta tambayeta " er Abba meya sameki" ba komai anty , xaxxabi ne kuma nasha

magani" "Allah ya baki lfy, xakije aiki ne? Aa bani da lafiya xan kira Ameena ta samin
attendance" daga nan anty Xee tayi ficewarta..wasa2* Ruhaimat ta share 5days a gida bata
xuwa amz company, sadik kuwa ya susuce ya xama tamkar mahaukaci kullum layinta yake
nema ko xaiyi dace Amma shiru kaman an shuka dusa...
*Reefat CE*😘😘 Lov u all
[1:58PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*16*
BY *Reefat yahya*

*millions of hrts will b 2few 2cary all my Lov 4u, it has no limit tnx a lot 4ur sopot n kia@ my
fans*


Yau sati 1 kenan rabon Ruhaimat da xuwa amz company.. da wuri ta tashi bayan ta gama aikin
gida ta fesa wanka nan da nan ta shirya ckn atamfa mai adon filawa red n yellow ta saka red
hijabi da takalmi sannan ta rataya yellow side bag mai kyawun gaske, ta dan rame sannan tayi
fari siririn hancinta ya kara bayyana.kamar kullum farar hoda ta shafa sai lip gloss Amma ba
karamin kyau tayi bah, ga kamshin humra da kuma turare mai sanyaya xuciya. A falo ta hadu
da anty xee "wow er Abba kyau kenan.. Masha Allah nasan yau dole a samo mana suruki"
murmushi kawai Ruhaimat tayi tare da cewa "nagode anty , ni xan tafi" a dawo lfy Allah ya bada
sa'a" "ameen"
Daga nan ta fita ta tare napep ya ajiyeta a bakin gate din companyn.duk inda ta wuce se
kallonta ake ni Reefat nace "oo..wannan ma don batayi makeup bane" gskiya Ruhaimat
kyakkyawa ce.
Bayan ta gama aikin da ya kaita kai tsaye ofishin mr Ibrahim ta wuce a hnkli ta tura kofar
tare da sallama...damm gabanta ya fadi sadik ta gani xaune yana kallon kofa suna hada ido tayi
saurin dauke kanta kamar wata Mara gskiya haka ta karasa cki "kanwata wia have u bin" dakyar
ta iya furta "ina yini" Ibrahim ne kadai ya amsa mata, su 3 ne a ofishin sadik Ibrahim da imran
"lfy ya kike ya kwana 2" alhmdllh" ina kika shiga 1week baki zo bah" " wllhi nayi rashin lfy ne"
eyya sory ya jikin " alhmdllh na warke" Allah yasa kaffara ce" ameen nagode" daga nan ta mike
tsaye ta juya xata tafi Ibrahim yayi saurin cewa " haba kanwata daga xuwa kuma se tafiya" xan
dawo wen u are free" ok I'll b waiting" daga nan ta juya tayi ficewarta.sadik ya juya gun Ibrahim
"ib don't tell me wannan itace gal fren naka" nop..IT student ce , mutunci ne kawai notin more"
ohh..I tot " u tot wat?..laifi ne idan ta xama gal fren dina" no..she is too local gskiya, ni baxan iya
soyayya da irin su bah.kunya da gidadanci baxai barta ta nuna ma ril Lov bah" imran na
murmushi yace "bruh don't tell me up2 now kana nan da ra'ayinka na son auren mace
wayayyiya koh" imran me xa'ayi da mace bagidajiya wacce baxata nuna maka so da kulawa
bah" u r mistaken bruh..mace idan ta waye yayi over xe xamo maka prblm" yh I knw...but atlst
de ka auri mace kyakkyawa n som1 who is presentable not lyk her" Ibrahim ya kada kai yana
mamakin raayi irin na sadik.imran Yace "anyway..Allah ya bamu mata nagari " Ibrahim ne ya
amsa da ameen " sadik kuma cewa yayi "Allah ya Baku, nikam i'v gtn mine" rily? Yh.. *mai ni*
Allah ya barmin ita I so much Lov her" uhm..masoyan asali Allah ya nuna mana bikin naku"

ameen aboki gskiya naji dadin aduar nan taka n I promise nan da 3monthz xanyi aure insha
Allah" haka de Suka cigaba da hira har xuwa lokacin sallar axuhur.
Ruhaimat ta idar da salla tayi jugum tana tunani hannu tasa ta kunna wayarta tare da kurama
wayar ido..mssgs ne Suka fara shigowa gaba daya na sadiq ne se kuma Ameena, daya bayan
daya take budesu tana karantawa yNa bata hakuri sannan yana rokonta ta bude waya. Bata
gama karantawa bah kiransa ya shigo ba karya tayi kewarsa sosai ta daga tare da karawa a
kunne "my Dil am so sorry..pls kiyi hakuri ki saurareni don Allah" batayi magana ba ya rikice "pls
*mai ni* am so sorry pls talk 2me kinji..pls Dil ki taimakawa rayuwata I rily Lov u I can't do widout
u " hawaye ne ya cika mata ido idan ta tuna kallon banxa da ya mata a ofishin mr
Ibrahim.."Ruhaimat kina ji na? Uhm" dakyar ta amsa can cki , sadiq ya cigaba da magana
tamkar xeyi kuka "Dil mujhe maf karoo" is ok *mai sona* ya wuce" da gaske" yh is ok" wow...I
Lov u so much maini n I rily miss u" a hnkli tace "Lov u more" daga nan Suka cigaba da hira
suna soyewa kamar xasu hadiye juna 🙄🙄 sadik ya dage lallai yana son ganinta gobe daga
bisani sukayi sallama ta ajiye waya ta buga uban tagumi ynxu me abun yi??? Yess....ta fada
da karfi har na juya ina kallonta ta tashi tare da sure jakar hannunta direct bakin gate ta wuce
tana fitowa ta tare napep ta shiga.

🤔🤔🤔🤔 yesss?? Wane idea ne yaxo mata??
*Reefat CE*😘😘
[1:59PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*17*
BY *Reefat yahya*

A kofar gidansu sadee Ruhaimat ta sauka na tsaya na karewa gidan kallo gida ne na ginin tabo
daga ganin yanayin gidan xaka tabbatar da cewa talakawa ne tukuff! Ta karisa cki tare da
sallama inna mahaifiyar sadee tana xaune ta amsa mata sallaman ckn sakin fuska "ina yini
inna" lfy ya gida ya fama" alhmdllh na sameku lfy" lfy kalau..shiga cki mutuniyar taki tana
kwance kamar ynda ta saba" murmushi Ruhaimat tayi sannan ta shige wani daki bayan ta daga
kodadden labulensu da ya yamutse da datti ga kuma tsufa, sadiya na kwance ckn wasu English
wears na gwanjo fuskar nan tasha makeup tamkar mai shirin xuwa party "masoyiya"
lahh..sahiba yaushe kika shigo" ina zaki San na shigo bayan ki tattara hnklinki kina karanta
novel" yi hakuri..bismllh xauna mana kinsan gidan namu se a hnkli" ka jiki da wani xance, toh ni
bakuwa ce "daga nan Suka gaisa tare da taba hira kadan Ruhaimat tace " sadee pls taimako
xakimin" na me fah..kinsan xan iya komai akanki" yawwa nagode masoyiyata..pls *mai sona* ne
yake son ganina gobe, don Allah ki shirya kije Ku hadu a madadina" how? Bangane me kike
nufi bah" ehh..ina nufin kije a matsayin kece Ruhaimat"😳😳😳 wat? Gskiya baxan iya bah, kiyi
hkri " alkawari fa kika dauka sadee, kince xaki iya aikata komai pls ki taimaka min don Allah"
wani dogon numfashi sadiya ta ja tana naxarin kalaman Ruhaimat daga bisani tace "ok fine I'll
do it 4u" Ruhaimat ta kankameta ckn jin dadi "tnx tawan...Allah ya bara kauna da zumunci
nagode sosai" bayan kankanin lokaci Suka gama tsara komai yanda xasu tafiyar da ala-amrin
sannan Ruhaimat tayi sallama ta koma gidansu.
*d game has just begun*💞💞💞💞💞

Washegarin...Ruhaimat ta turawa sadik phn num din sadee da sunan cewa wannan shine
sabon num ta, ta gama shirinta na xuwa company daga nan ta dauki hanya.
Saura kadan tayi karo da sadiq yana fitowa daga ofishin Ibrahim ita kuma tasa kai xata
shiga , imran ne ke biye da sadiq tayi saurin kaucewa sadik ya juya ya mata wani kallon sama
da kasa "imran u knw wat..i hate dis girl Allah, tana ban haushi mtsw" yasa kai tayi
wucewarsa.idanun Ruhaimat sun cika da kwalla imran beji dadin abun bah ya juya gun
Ruhaimat a hnkli yace " am sorry..haka bro yake he is so complicated yi hakuri ok" kai ta gyada
masa daga nan ta juya ta fasa shigan ofishin tayi tafiyarta, imran ya tsaya Jim! Sannan ya wuce
ofishinsa can ya tarar da sadiq "haba bro banji dadin abunda ka ma yarinyar nan, y? "Dakata
mr..naga alama da kai da Ibrahim duk sonta kuke Ku daina fakewa just feel free n tell her
if...look sadiq am serious about it, d poor girl did notin y wud u...enof enof imran, am sorry na
batama budurwarka rai" yana gama fadar haka ya juya ya fita tare da sake kofar ji kake garam!!
Imran ya rike kai tare da Jan tsaki fuskar Ruhaimat yake hangowa tabbas yasan duk inda take
a halin ynxu kuka take don yasan halinta da saurin kuka me abun yi?? Wata xuciyar tace "me
matsalarka? Meyasa ka damu da halin da take cki Kodai xancen sadiq gskiya ce.??..no ni ban
taba son wata bah kuma bansan ya akeyin soyayya bah" yes hakane" ya furta a hnkli se kuma
ya tsinci kansa ckn damuwa yana bukatar sanin halin da take cki.ya tashi ckn sauri ya fita duk
inda ya wuce ana girmama shi bangaren da Ruhaimat take daukan darasi can ya nufa bata cki ,
ofishin Ibrahim ya sake xuwa babu kowa nan ya fita yana dube dube ckn harabar companyn
Amma babu alamar Ruhaimat kodai ta koma gida ne?? Ckn sanyin jiki ya juya ya koma
ofishinsa.
Ruhaimat kam gida ta wuce ta ci kuka mai isan ta daga bisani ta hakura..lallai tayi tunani mai
kyau gara da bata bayyana kanta gun sadiq bah tunda ya furta da bakinsa cewa ya tsaneta ta
tabbata da gaske yake...haka ta cigaba da share hawayenta hotunan da Suka dauka lokacin da
take jss1 ta kurawa ido tana kallonsu cke da kewar *mai sonta*. Sadee ta kirata Suka tattauna batun haduwarta da sadiq sun tura mishi text akan su hadu a
*wet land* wajen wasan yara da shakatawa. Misalin karfe 4:00pm sadee tana xaune a bisa
wasu kujeru masu kyau ga drinks da snacks a can kasa saman wata dardimar da ta shimfida ,
tayi kwalliya har yayi over tayi kyau sosai a hnkli take tauna orbit chewing gum tana wani juya
ido tana lumshe su..hmm dama sadee er duniya CE, wayar hannunta ya hau ruri ta daga tare
da kwatanta masa dai2* inda take ckn kankain lokaci kuwa ya karasa yayi kyau sosai duk inda
ya gifta en mata na kallonsa.sadee ta tashi tsaye ta harde hannu a kirji tana kallonsa
..dumm..xuciyarta ya bada sauti numfashnta ne yake Neman daukewa ko kadan bata dauka
cewa sadik hadadden gaye bane, gaba daya ya tafi da imaninta ya hadu sosai *mai ni*
muryarsa ne ya dawo da ita daga dogon tunanin da take dakyar ta furta *mai sona* ya rike
mata hannu a hnkli yakai bakinsa ya sumbaci hannayen tare da cewa "I missed u so much
Mera Dil..hmm sadee kam dakyar ta saita kanta "miss u more swt hrt" swt hrt? Yaukuma Sabon
suna aka radamin " murmushi tayi tare da cewa "ba dole bah..irin wannan haduwa haka" dariya
sosai maganr ta basa yana rike hannun Suka karasa saman dardumar Suka xauna suna mai
fuskantar juna.ta dauki apple ta mika masa ya bude baki alamar ta bashi a baki babu tantama ta
saNya masa yana taunawa yana mata murmushi.. Hawaye ne ke bin kuncin Ruhaimat wacce
take kallonsu daga nesa����

~fans xaku iya yin wautancin da Ruhaimat tayi?? Ni a ganina wautanci ne am sure xatayi
regret~
*Reefat CE*😘😘😘
[1:59PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*18*
BY *Reefat yahya*

Jiri ne ke diban Ruhaimat dakyar ta tashi ta fita tana komawa gida ta kudundune a saman gado
nan da nan zazzabi ya kamata idanunta na fitar da wasu xaxxafan hawaye babu abunda take
gani illa hoton sadde da sadiq suna xuba soyayya, anty Xee ta shigo dakin tana ganin halinda
er uwartata ke cki duk tabi ta rude

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login