Showing 15001 words to 18000 words out of 62027 words

Chapter 6 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3553

ballaki

wllhi, ki daina sa bakinki idan muna magana" baba yayi gyaran murya yace " Allah ya tabbatar
da alheri ko gobe kake son a daura auren a shirye nake" haba alhaji..daga jin magana babu
binciken halayen yarinyar da kuma iyayenta" hannu ya daga mata " koma menene shi ya gani
yace yana so, xanyi waya da abokaina na yola suje su nema masa auren" nagode Allah ya kara
girma da tsahon rai" mahaifin nasu ya tashi yayi wucewarsa fuskarsa ba yabo ba fallasa mami
ta tashi tare da galla masa harara sannan tabi bayan mijinta.meenah ta dawo kusa da shi tace
"yaya ina ga baba baya son wannan auren naka" tunda ya amince ba shikenan bah" but yaya
don't u tink is too early" is not little sis" yaya wace yarinya CE haka" ya lumshe ido yana
murmushi yace "who else..no 1 but mai ni" rily?? A ina kuka hadu hw com's" daga nan ya bata
labarin komai sannan ya fidda wayarsa yana nuna mata pix din sadee, meenah tayi shiru daga
bisani tace "Yaya r u sure wannan Ruhaimat CE" ya galla mata harara "ba Ruhaimat ba ke CE"
no yaya gaba daya ta sauya, even fuskarta has totally change dont u realise? Oho..I donno"
yaya tink well, am not Sure abt dis wannan ba Ruhaimat ba CE" yayi shiru yana naxarin
kalamnta, tabbas wasu lokutan yakanyi mmkin halayen Ruhaimat domin ynxu bata da kunya ko
kadan haka nan ta fiya tambayarsa kudi Wanda batayi a da can bayA.kuma bata nuna masa
gidansu bah har yau kodai xancen meenah da gaske ne???

*Reefat CE*
[2:00PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*22*
BY *Reefat yahya*

*godiya mai yawa gareki Asma'u sani mubi nagode da ziyara � tnx a lot ..I Lov all my fans*

Imran ya kura mata ido babu ko keftawa tayi sauri janye jikinta daga nasa ta hada rai tare da
cewa "me haka..bana so pls" murmushi yayi yace "fadi gskiya yarinya kin hada jiki da soft skin
irin nawa is it not a blessing" mtsww..bani da lokacinka " daga nan ta juya xata tafi da karfi ya
jawota ya hadata da bango sun kurawa juna ido har na tsawon 5mins Ruhaimat ta kauda
fuskarta gefe bugun xuciyarta se karuwa yake "tell me meyasa kullum se munyi karo da juna"
ckn rawar murya tace "is ...is just an accident" karya kike ..just spell out" da sauri ta juya tana
kallonsa "spell wat" abunda yake ckn xuciyarki, c'mon stop pretending I knw u Lov me" da karfi
ta turashi gefe ta kama hanya tana tafiya xuciyarta se bugawa yake yana dukan 3-3 imran yabi
bayanta da ido yana murmushi shi kadai yasan sirrin wannan murmushn,Ruhaimat ta koma lab
ta tarar da Ameena nan ta xauna tana sauke numfashi.
Bayan ta koma gida ne ta iske labarin sa ranar auren anty maryam da Suleiman ta kirasu a
waya tana nuna far in cknta da dare tana kwance Aliyu ya kirata ba laifi ta dan fara sake jiki
dashi sunsha hira daga bisani sukayi sallama.da safe tayi shirinta tsab doguwar Riga ce na
material maroon n milk ta saka malesian hijab milk color karami mai shegen kyau tare da milk
takalma da maroon side bag tayi kyau sosai bayan ta karya kumallo sannan tayi sallama ta tafi.
A conference room ta tarar da dukkan daliban da suke IT tare da supervisors nasu se kuma
manyan ma'aikatan kamfanin, sun kammala duk practicals da ya kamata suyi yaune xaa raba
musu offices daya bayan daya ake kiran sunayensu tare da offices da aka tura su..sadik ne ya
shigo tare da imran se wani jiji dakai suke wani yaro yayi kasa da murya yace "wancan mai farin

suit shine managing director kuma naji ance kamfanin mahaifinsa ne" Ruhaimat ta daga ido don
ganinsa carab! Idanunta Suka fada ckn nasa ya galla mata harara ita kuma ta murguda masa
baki dai2* nan aka kira "Aishatu Abubakar Hammawa" da sauri ta fito aka sanar da ita she'll b
working at d manager's office" dam..gabanta ya fadi sadik kuma murmushn mugunta yake
saboda ya samu hanyar gallaxa mata ckn sauki.imran kam ko kadan beji ddin hakan bah yafi so
a CE a ofishinsa aka turata, Ameena kuma ofishin yasmeen xatayi aiki haushi kamar ta mutu
bayan an gama raba musu supervisors sunyi signing sun fita daga nan kowane dalibi ya fice
xuwa inda aka turashi, Ruhaimat taga ba sarki se Allah nan ta wuce ofishin sadiq.katafaren
office ne cki da falo transparent glass ne ga kyau komai yayi se qamshin air freshner ke tashi a
hnkli ta tura kofar tare da sallama yana xaune yana waya se faman lumshe ido yake yana cewa
" haba maini..na gaya mki ki kwantar da hnklinki aikine ya rikeni but I promised anjima xan...no
no..am serious wllhi jirgin 7 na shiga kinsan nayi kewarki sosai, ok my Dil..I'll do dat ok
takkia..ok u too" daga nan ya ajiye wayar sannan ya daga kai yana kallon Ruhaimat yace "ke
baki da tarbiya ne xaki zo ki tsaya min kerere a kai" shiru tayi tare da kawar da fuska gefe ya fito
da wasu takardu yace " je kiyi typing sannan kiyi printing nasu ki kawomin" amma de
wasa kake koh" ya hada rai" ni abokin wasanki ne" ta marairace tamkar mai shirin kuka tace
"don Allah kayi hakuri wllhi baxan iya bah" ki tattarasu kibar nan wajen marar kunya kawai, bani
kike murgudawa baki bah..xaki gane kurenki". Imran ya shigo tare da sallama yana ganin
fuskarta yasan lallai akwai watA a kasa daman yasan xaa rina .

*Reefat CE*
[2:01PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*23*
BY *Reefat yahya*


~short n imaginary lov story~

Imran xan babballa yarinyar nan..tell her dat am not her mate" imran ya juya yana kallon
Ruhaimat wacce tayi galala tana kallon sadik "pls Ruhaimat ..."hang it malam, ni ina ruwana
dashi..haka kurum don nace masa bazan iya typing wannan tulin takardu bah shine xaice wani
he is not my mate" imran ya dafe kai ya rasa ya xaiyi sadiq sarkin xuciya Ruhaimat taurin kai
nan ya juya kawai da zummar barin ofishin kan su haddasa masa ciwon kai Ruhaimat tayi gaba
yana kiranta taki ta amsa se da ya fito ya sameta a waje "ina xaki je bayan ya saki aiki" ni xan
tsayane ya hallakani" maganr ya bashi dariya sosai yace "kinsan kina jin tsoron hakane kike
masa rashin kunya, pls Ruhaimat avoid him ok" kai ta gyada masa nan ta juya ta koma cki yana
murmushi daga bisani ya koma ofishinsa. Batayi masa magana ta dauko takardun tana faman
kun-kuni ta xauna bisa kujera nesa dashi sannan ta fara typing a computer tayi 5pages taji ta
gaji don haka tayi saving sannan ta jingina jikin kujera, bayan mintuna 10 ta cigaba da typing
yana Satan kallonta har yau yana mamakin sunan nan nata wato Ruhaimat. 30pages tayi nan
tayi saving tare da kashe computer ya tashi tsaye hannunta dauke da jaka da kuma wayar ta
nan Suka hada ido ta sunkuyar da kai "wia are u heading to" sallah xanyi kuma nikam na gaji,
har 30pages fa nayi" n so? Ko 50pages kikayi idan baki gama ba babu inda zaki" don Allah kayi

hakuri gobe xan karasa" nop..ban amince bah" nan da nan hawaye sun cika idanunta ta koma
ta kifa kanta a saman desk ta fara rusa kuka, sadik ya tabe baki lallai yarinyar nan
shagwababbiya ce sallama Suka ji daga bakin kofa mr Ibrahim ne ya shigo yana ganinta yayo
kanta "lfy kanwata" tana jin muryarsa ta kara sautin kukan nata gaba daya ya rikice ya juya gun
sadik "bro wat hpn" ya hada rai sannan yace "baxan lamunce haka bah..haka kawai xaku dinga
min xarya a office, no I can't take it daga yau bana son ganin kowa widout a genuine reason"
Ibrahim ya juya yana kallon Ruhaimat "pls sis ki daina kuka ok" daga nan ta fara share
hawayenta ta mike tsaye tace "ni wllhi baxan xauna a wannan office bah" tana gama fadar haka
tayi ficewarta Ibrahim yana kiranta ko juyawa bata yi bah "pls bro u have to control ur anger
kasan karamar yarinya ce" just leave me alone" Ibrahim ya juya yayi tafiyarsa sadik ya xauna se
huci yake yana jin haushin Ruhaimat ..lallai yarinyar nan ta raina sa Amma ba laifinta bane don
su imran suna biye mata ne shiyasa take yin abubuwan da taga damaa , xeyi maganinta kuwa"
haka de ya cigaba da haukarsa shi kadai.
Ruhaimat ta hadu da imran a elevator tambayar duniyan nan ya mata Amma taki ta gaya
masa meyasa ta kuka dole ya hakura ya rabu da ita, bayan tayi sallah kwanciyarta tayi a
masallacin nan da nan bacci yayi gaba da ita.garin yayi duhu sosai ga hadari a sararin
samaniya baki kirin jama'a na Neman ababen hawa don komawa gida Ameena ta kira layin
Ruhaimat har sau 4 bata daga bah taje ofishin manager Secretary ya hanata shiga a can ofishin
mr Ibrahim ma ance mata sun tafi gida tun bayan sallan axahar daga nan ta wuce gate dakyar
ta tare bus don komawa gida. 4:10pm aka fara ruwa tamkar da bakin kwarya yawancin
ma'aikatan kamfanin sun Koma gidajensu kalilan daga cknsu ne Suka rage sai kuma securities,
sadik ya fito da shirin komawa har ya bude motarsa kenan aka fara ruwa nan jikinsa ya hau
karkarwa.a duniya idan akwai abinda yake tsoro bai wuce ruwan sama bah ya sulale ya xauna
a kasa ana tsula ruwa tamkar da bakin kwarya, a hnkli Ruhaimat ta bude idanunta firgigit ta
tashi xaune nan ta duba tym ..lallai tayi bacci sosai nan ta fisge jakar hannunta ta fito waje can!
Ta tsaya don ganin ruwan da ake ynxu ya xata koma gida? Dole ta nemo Ibrahim daga nan ta
fara bin gefen corridor tana bin hanyar da xai kaita main building na offices.tana ckn tafiya
kamar ance daga kanki can ta hangosa xaune yana karkarwa can! ta tsaya kalamnsa ne Suka
fado mata "my Dil ina matukar jin tsoron ruwan sama wllhi" sabida me? " haka nan..I don't knw
y,but bana jure kallon ruwan haka nan bana iya shiga cknsa" Ruhaimat ta tsaya Jim...ynxu me
abin yi???

*Reefat ce*
[2:01PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*24*
BY *Reefat yahya*

*nagode da kulawarku tnx all*

Ruhaimat ta duba koina bata ga alamar mutum bah bare ta sa ran neman taimakonsa don haka
ta rataya Jakarta bayan ta jefa waya a cki kai tsaye bangaren sadik ta nufa, yana xaune ga
kofar motar a bude Amma kash! Bata iya tuki bah hannu ta mika masa ko kallonta beyi bah nan
ta cire hijabinta ta rufa masa a jiki ruwa na dukansu gashi ruwan se karuwa yake "tashi mu

koma cki" a hnkli ya daga idanunsa yana kallonta dishi-dishi yake ganinta ta sake maimaita
abunda ta fada dakyar ya tashi ta rike masa hannu a hnkli suke tafiya har xuwa ckin corridor ,
haka ta cigaba da rike masa hannu suna takawa a hnkli sadik yana tangal2* kamar xe fadi a
haka Suka karasa ckn building din ita ta bude musu kofar elevator har xuwa floor din office
nasa.hannu tasanya a aljihunsa tana neman makulli suna nan kuwa nan ta bude ofishin dama
akwai rest room a cki can ta nufa dashi ta taimaka masa ya kwanta a saman resting chair ta
kunna room heat sannan ta rufe kofar , electric kettle ta dauka ta hada masa tea mai xafi
idanunsa a lumshe suke gashi babu blanket a wajen ta shiga Neman abinda xata rufa masa can
ta hango wani 3qtr suit nashi mai kauri nan ta dauka ta rufa masa.tea ta mika masa dakyar yayi
sipping sau 2 ya koma ya kwanta nan ta rufa masa jikinsa da suit daga nan ta sake hada wani
ruwan xafi ta fitar da wani karamin hand towel daga ckn jakanta toilet ta wuce ta xuba ruwan
xafin a jikn hand towel din ta matse shi sannan ta fito, ya fara bacci yana fidda numfashi Mara
sauti ta ajiye towel din bisa goshinsa a hnkli tana danna masa goshin bayan wani lokaci ta
xauna ta kura masa ido babu ko kiftawa tana kallon kyakkyawan fuskarsa tana faman lumshe
ido ..Allah sarki *mai sona* xaa rabani da kai nan wani guntun hawaye ya fito mata ta koma ta
jingina jikinta da kujera tana tuna rayuwarsu a can bayA a hnkli bacci yayi gaba da ita.
7:30pm ta farka a firgice ta tashi tana Neman wayarta agogon dake makale bisa bangon dakin
ta kurawa ido..innllhi..abunda ta iya furtawa kenan se ynxu ta tuna batayi sallan la'asar bah nan
ta fada bayi tayi alwala ta fito akwai dardumar salla a can gefe ta gabatar da salla tare da
adu"oin da ta saba, ta leka ta window hasken wuta ya haska kamfanin gaba daya Amma tana
jin tsoron fitowa duk da cewa ta hango securities Amma xuciyarta bata amince dasu
bah.wayRtA yayi ringing anty Xee ce tayi saurin dagawa "Ruhaimat meyasa baki dawo bah har
ynxu" ehm..umm anty dama ynxu xan kiraki , wllhi wani aiki aka xamuyi nan xamu kwana "
wat?..kwana kuma" ehh ga Ameena nan muna tare da ma sauran dalibai gaba daya" toh..ki
kula da kanki sosai I trust u" nagode anty Nah gud nyt" daga nan ta ajiye sai kuma ta duba taga
misscalls din Ameena nan ta kirata ta shirga mata karyA. Xuciyanta na dukan 3-3 daga bisani ta
koma main office ta bude fridge ckn sa'a kuwa ta duba akwai yoghurt da fruits da maltina a cki,
kankana da apple ta dauka sai kuma yoghurt don bata Faye son gastric drinks bah.ta kunna TV
tare da rage sauti tana kallo tana shan fruits nata har xuwa 11:30 sannan ta haye kujerar
3seater tayi kwanciyarta.
2:15am sadik ya bude idanunsa a hnkli duhu ne ya mamaye dakin yayi ta dubawa ko xai
gane inda xe kunna wuta Amma hakan ya gagara nan abubuwan da Suka faru sun soma yawo
a kwakwalwarsa Sam ya kasa tuna fuskar da ta taimaka masa yayi iya bakin kokarinsa don
tuna wannan fuskar Amma abin ya ci tura dole ya hakura ya kwanta , bayan 2hrs bacci ya sake
daukarsa Ruhaimat ta farka da asuba tayi sallah daga nan ta xauna xuwa 6 ta fita se sauri take
Allah yasa bata hadu da kowa bah har xuwa bakin gate ta tsaya a gefen titi tana jiran abar hawa
don komawa gida.

*Reefat ce*
[2:02PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*25*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

A hnkli ya bude idanunsa haske ya hango daga waje ya tabbatar masa da cewa gari ya waye
nan ya tashi yana duba jikinsa ya cigaba da kallon dakin da yake cki gaba daya ya kasa tuna
komai kansa yayi mugun nauyi dakyar ya tashi ya shige bayi yayi alwala sannan ya fito ya
gabatar da sallolinsa ya duba agogo karfe 6:15am , a hnkli yake tafiya gashi ana sanyi a garin
nan ya duba makullin motarsa ya gani yasa hanni ya dauka sannan ya fita.
Ruhaimat ta yini tana bacci se bayan axahar ta tashi tayi wanka tare da cin abinci daga nan ta
koma daki tayi kwanciyarta , tana dube2* tamkar mai Neman wani Abu har toilet ta shiga tana
dubawa daga karshe ta koma daki ta xauna cke da jin haushi tsaki taja tare da cewa "Allah yasa
de zoben nan yana office din sadik idan bahaka ba ya xanyi? Wayyo Allah Nah...ta fada gado
tamkar xatayi kuka tana matukar kaunar xoben na azurfa ne sadik ya bayar musamman aka
buga musu tambarin *As* bata taba rabuwa dashi bah se yau.tana kwance ta fara atishawa nan
da nan mura ya kama ta har makokoro muryarta ya dashe koda tayi magana baya fitowa sosai ,
da dare anty Xee ta hada mata ruwan xafi da tafarnuwa hade da xuma da kuma kanunfari da
lemun tsami tasha ta dan ji sauki kadan Amma muryR bata fita. Da safe ta shirya ta tafi wajen
IT.
******** A dai2* kofar shiga building din ta hadu da imran ta gaida shi ba laifi ynxu sun fara
shiri dashi ya amsa ckn sakin fuska yana murmushi yace "wane barawon ne ya sace mki
murya" murmushi kawai tayi ba tare da ta furta komai bah tayi shigewarta. Yana xaune a kujera
yayi nisa ckn tunani ta shigo tare da sallama cki2* ya amsa nan tace "ina kwana" yayi saurin
daga kansa yana kallonta ta sunkuyar da kai kamar wata Mara gskiya "meya faru da muryarki"
mura ce ta kamani" wat? Talk to me bana jin abunda kike fada" murah...ta sake maimaitawa
murmushi yayi yace "oh Mura..sorry" daga nan ya juya ya cigaba da tunaninsa yana son tuna
fuskar da ya gani a Daren jiya , se kuma yayi saurin juyawa yana kallon Ruhaimat kodai ita ce?
No..baxai yi bah" keh! ta daga kanta a hnkli tana kallonsa "kin shigo nan ne a lokacin da ake
ruwan sama" umm..umm ina gida a wannan lokacin" bana jin abinda kike fada" ta tashi ta
karasa kusa dashi dab da kunnensa tace "ina gida by den" tsigar jikinsa ne ya tashi muryar har
tsakiyar kwakwalwarsa ya jiyo nan ya lumshe ido Ruhaimat ta koma maxauninta ta cigaba da
typing.kamar Wanda aka kora ya tashi ya fuce daga ofishin Ruhaimat tana ganin haka ta tashi
ta shiga rest room ta fara Neman zobenta ta duba koina bata gani bah har ta juya xata fita nan
ta hangoshi kasan resting chair , ckn hanxari ta koma xata dauka Amma hannunta baxai kai
wajen bah. Ta tashi ta tura kujran gefe ckn rashin Sani ta tura wani glass cup dake xaune bisa
table ya fadi ya tarwatse ji kake passs!..ckn raxana tayi saurin dauke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login