Showing 12001 words to 15000 words out of 62027 words
Chapter 5 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf
tasa hannu ta taba jikinta xafi rau kamar garwashin wuta nan
ta dauko mata magunguna dakyar ta iya sha don jikinta sai karkarwa yake haka ta kwana da
xaxxabin. bayan kwana 2 ta samu sauki don haka ta shirya xuwa amz a bakin kofar shiga ta
hadu da imran se kallonta yake ko uffan bata ce masa ba tayi shigewarta, bayan ta gama class
nata da duk wasu ayyukan da xata yi ta kama hanyar fita don komawa gida sabida Ameena
bata xo bah."kanwata" muryar mr Ibrahim ta ji nan ta juya Suka hada ido ya sakan mata wani
lallausan murmushi "haba kanwata shine ko a leko mu kawai kin kama hanyar fita" ina yini " ta
fada ckn jin kunya ya amsa daga bisani tace "nasan kana aiki ne bana son distracting naka
shiyasa " wato baki daukeni matsayin yayan ki ba koh? Allah ba haka bane is just dat ..." Baki
son haduwa da frenz dina koh" ya tare numfashnta murmushi tayi tare da cewa "a'a " anyway
muje muyi hira toh, yau xakiban lbri don ya kwana 2 bamu xauna bah oya let's go" babu
gardama tabi bayansa ofishinsa Suka shiga ta xube saman kujeru nan Ibrahim ya fara janta da
hira. Sadik ya tura kofar carab! Suka hada ido da Ruhaimat tayi saurin dauke nata tsaki ya ja
tare da galla mata harara nan ya juya yayi tafiyarsa, imran ya shigo tare da sallama yace
"aw.sorry bansan kana tare da malama ba lemmi not disturb u guys" ya juya xai tafi Ibrahim
yace "me kake nufi man, kanwata CE fah noting else" oh..hakane ok lemmi sit toh" ya fada yana
murmushi ya nemi kujera ya xauna ya dagawa Ruhaimat hannu "salamu alaikum malama
dafatan kina lfy" ta amsa sallamar kadai ta sunkuyar da kanta kasa imran ya kura mata ido bbu
ko keftawa , Ruhaimat taji kanta a takure take don haka ta musu sallama ta koma gida.
***** wasa2* soyayyar sadik da sadee yana kara yin karfi duk da cewa wasu lokutan yakanyi
mamakin sauyawar halaye irin na Ruhaimat Amma ko kadan bai taba zargin ko ba Ruhaimat
bace.
Xaune take a gaban motarsa se soyewa suke sadik ya juya yana kallonta yace "mai ni"
na'am mai sona" ina sonki sosai" nima ina sonka" xaki aureni?? Damm..gabanta ya fadi nan
gumi ya fara keto mata dakyar ta kirkiri wani guntun murmushi tare da cewa "burin masoya
shine aure" Ruhaimat ina Neman amincewarki na gabatar da kaina a gidanku sannan next
month a daura mana aure" dam..dam..innalillhi ga irinta nan yau asirinta ya tonu " kinyi
shiru..pls talk to me" ok dear zanyi magana da mamana duk yadda ake cki xan sanar da kai"
olryt I'll b waiting" haka Suka cigaba da hirarsu irin ta masoya daga karshe yayi sallama tare da
ajiye mata rafar en 500nts. Ta shiga gidansu ckn ta samu innarta a daki nan ta zayyana mata
komai inna ta fara magana "kaji shashashar yarinya me kike jira baxaki ce masa ya turo
magabatansa bah, yaro ga kyau ga arxiki ai dole ki auresa Allah ya turo miki tsuntsu daga sama
gasasshe ..ki ci arxiki ki bar arxiki inda yake, kowace mace na Neman miji nagari mai arxiki ga
kyawawan halaye sannan ki xauna kina wani shirmen banxa, ita kawar taki ba ita ta hadaku
bah? Toh me abun cin Amana a cki..nidai na baki goyon baya Dari bisa Dari Amma kiyi tunani
akai" daga nan inna ta tashi ta fada dakin girki.ckn rashin kwarin guiwa sadiya ta fada kogin
tunani..gskiya ta kamu da son sadik ba na wasa bah Amma xata iya aurensa? Idan ta amince
Ruhaimat fa?? Kodai ta fito fili ta fada masa gskiyan al-amarin?? Ita ta gaya masa gskiya xai
koma gun Ruhaimat shikenan ita kuma ta rasa shi har abada kenan?? Lallai tana Neman mafita
ckn gaggawa...
*tohfah...fans Ku agaza Ku fito Ku bata shawara*Lov u all
*Reefat CE*
í ½í¸˜í ½í¸˜
[1:59PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*19*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary lov story~
Sadiya ta yanke hukuncin kiran Ruhaimat take tayi dialing num a karo na farko tunda ta fara
soyayya da sadiq bata sake Neman kawar tata bah se yau "salamu alaikum..sadee ya kke " lfy
ya gida " alhmdllh ya IT" lfy ahmm..dama ruhi magana xamu yi" ina sauraronki .." Mai sona yace
xai turo iyayensa Neman aurena" dum...dum...dum! Kirjin Ruhaimat ya buga saura kiris ta fadi
kasa nan ta fara maimata innalillh a hnkli "ruhi kina jina kuwa" uuhhm..ehh..Allah ya tabbatar da
alheri" kina nufin na amince kenan" wani murmushi mai ciwo tayi sannan tace "sadee aure
nufine na ubangiji, idan hakan shine mafi alkairi ga rayuwarki Allah ya tabbatar" jikin sadiya yayi
sanyi kafin tace wani Abu Ruhaimat ta kashe wayar nan kuwa ta fashe da wani kuka mai ban
tausayi
Take xaxxabi ya kamata tayi kuka sosai a wannan daren kuma ta kuduri niyyar yakice sadik a
ckn xuciyarta ko ta halin kaka.sadiya tayi shawara da kawayenta kowacce ta bada goyon baya
take ta sanarda sadik batun amincewarta, murna yake kamar Wanda akama albishir da gidan
aljannah nan da nan ya fara shirin xuwa ABJ don sanarda iyayensa. Ruhaimat ce xaune a ofishin mr Ibrahim ta buga uban tagumi tayi nisa sosai ckn tunani
Ameena ta shigo tare da sallama nan Ruhaimat ta kirkiro wani guntun murmushi "se ynxu kika
gama " ehh..wllhi dakyar na samu na kammala , kina ji da yayankin nan fah" Allah koh"
ehh..gashi kullum idan na nemeki na rasa nasan nan xan sameki" toh ya xanyi..idan banxo bah
sai ya nemeni" kodai yana sonki ne kawata" no..wllhi xumunci ne kawai" uhmm..idan tayi wari
maji " lallai Ameena wato ckn en sa eyes harda ke koh" haka dai Suka cigaba da hirarsu daga
bisani sun tashi don xuwa gabatar da salla. Ruhaimat da Ameena suna tafiya suna hira a kusa
da kofar masallacin Ruhaimat ta bangaje mutum ba tare da ta Sani bah, ta juya da xummar
bada hakuri tass! Taji saukan mari ta daga idanunta Suka fada ckn na yasmeen ba tare da bata
lokaci bah ta rama har guda 2 masu kyau.yasmeen ta xare ido ckn tsananin mamaki domin
kuwa a tarihin rayuwarta koda iyayenta ne basu taba marinta ba se gashi wata kucakar yarinya
ta mareta nan da nan idanunta sun cika da kwallah "kika mareni" an mareki sai me? ..ke baki
kuskurene a rayuwarki, kawai don na bugeki ba tare da Sani na bah shine xaki wanka min mari"
nan kuwa yasmeen ta shake Ruhaimat aikuwa nan Suka hau kokowa .Ameena tayi iya bakin
kokarinta taga ta rabasu Amma abun yaci tura don haka ta nufi bangaren maza tana Neman
taimako don matan duk suna tsoron yasmeen kada a koresu a wajen aiki, Ibrahim ne a gaba
imran na biye dashi a baya Suka karasa imran ya ja hannun yasmeen wacce ta cakumi hijabin
Ruhaimat nan ta fashe da kuka "wllhi se kinyi nadamar xuwanki duniya ..shegiya er matsiyata"
mara kunyar karya ynxu ma kadan kika gani mu xuba ni da ke, ai saka hijabi ba hauka
bane..ana kallon mutum kamar dabba" Ruhaimat ce tayi wannan furucin Ibrahim ya tsaya kusa
da ita yana bata hakuri , yasmeen kuwa se fisge2* take a dole wai ita xata rama Marin da
Ruhaimat ta mata.dakyar imran ya turata ckn mota ya kulle ya juya yana kallon Ruhaimat wacce
idanunta sun kawo kwalla ya girgixa mata kai alamar a'a , a hnkli ta fara share hawayen dake
Neman gangarowa imran yayi murmushi nan Ibrahim yCe "kanwata muje office koh" bamuyi
sallah bah" ok idan kun idar ina son ganinki" ok" daga nan Ibrahim da imran Suka tafi.
Bayan sun idar da salla ne Suka wuce office din mr Ibrahim Ruhaimat CE ta fara shiga tare
da sallama idanunta basu sauka ko ina bah sai ckn na sadik ya hakikance a saman sofa ya
harde kafa yana cin apple , Ameena tayi saurin komawa tayi kasa2* da murya tace "Ruhaimat
ina jiranki a lab idan kun gama ki sameni a can" haba Ameena saboda me? Kadai ina jiranki"
daga nan Ameena ta juya tayi tafiyarta Ruhaimat ta karasa cki ta xauna kanta na kallon kasa a
hnkli tace "yayana xan wuce gida" kudin napep kike bukata ko me? Da sauri ta daga kai sadik
ne yayi maganar ya cigaba da kallonta har ckn ido.wani malalacin murmushi tayi tare da cewa
"wannan kuma bai shafeka bah, just mind ur own business" wat??? Sadik ya fada ckn tsananin
mamaki tace "yes..abunda kaji na fada " a harxuke ya tashi yayo kanta "kee..ni abokin wasanki
ne? Nan kuwa Ruhaimat ta tashi tsaye "âœ‹í ¼í¿¼ dakata malam..nifa ba wajenka nazo bah, haka
kawai xaka takurawa..."Ruhaimat pls.."bata karasa ba Ibrahim ya dakatar da ita "Ruhaimat??...
Sadik ya maimaita sunan a bukace nan kuwa ya kura mata ido tamkar mai son tuna wani
Abu.....
*Reefat CE*í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
[2:00PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*21*
BY *Reefat yahya*
~Short n imaginary Lov story~
Sadik yayi shiru ya cigaba da tunanin da yake..toh idan ba Ruhaimat bace ya akayi ta kirasa da
mai sona" tun farkon haduwarsu? Kuma har tana tuna masa wasu abubuwan da Suka gabata??
Haka de ya kasance har tsawon wani lokaci.
Mami ce xaune a dakin baba "haba alhaji nifa gskiya ban amince da wannan auren
bah..haka kawai daga xuwansa xaije ya jajibo wata yace ita xai aura" zainab ki kwantar da
hnklinki ba aure yake so bah? Rabu dashi yayi aurensa daga baya ni xan nemo masa irin matar
da nake so ya aura, kedai ki xuba ido kawai " am scared Allah" don't worry komai xaiyi normal
ok" ok Allah yasa" daga nan Suka cigaba da tattaunawarsu.
****** yau weekend Ruhaimat ta shirya ta tafi gidan er uwar babansu wato haj maryam ta shigo
falon tare da sallama anty maryam ce xaune kusa da Suleiman Dan hajiya maryam "lah anty
maryam yaushe a gari" ah ah..su matar liman ne barka da xuwa" murmushi Ruhaimat take
bayaN ta xauna a kujera , Suleiman yace "welcome little sis ya kike ya IT" alhmdllh ya fama da
jama'a " muna nan muna fama" Allah ya taimaka" anty maryam tace "me kin kara kyau haka me
sirrin..pls sis ki rage yawan saka hijabin nan Allah kina da kyau but..haba baby ya xaki CE ta
daina kuma, hijabi fah shine suturar mace hw I wish ki fara sa wa" ni?? Lallai..wllhi nikam baxan
saka hijabi bah kila dai idan nayi aure" baby nikuma ina son mace mai yawan sanya hijabi abun
yana matukar birgeni" ok fine..ga Ruhaimat nan ai me xai hana ka fara soyayya da ita" nan da
nan hawaye sun cika mata ido ta juya xata bar falon taci karo da takwararta hajiya maryam
wacce suke kira da mama.."ke lfy ina xaki " nan maryam ta fashe da kuka mama ta hau lallashi
tana mai cewa "kajin mama yau kuma an fara kenan..ni na rasa gane muku, idan anyi magana
se Ku CE soyayya CE " nan ta hada ido da Ruhaimat "sannu mama" ah..er Abba yau kece a
gidan namu, barka da xuwa Amma de nayi fushi tunda se yau kika zo..sati nawa kikayi a garin
nan " eyya mama wllhi IT ne ya rikeni bana samun isashen lokaci" toh Allah ya taimaka ya gidan
naku "lfy ya aiki" alhmdllh" mama ta jawo maryam Suka xauna a kujera daya Ruhaimat na
dariya tace "mama kina shagwaba anty maryam fah" hmm..ba dole bah, takwara kuma sirikata"
gaba daya Suka bushe da dariya banda maryam wacce kunya ya gama kama ta tasa hannu
tana rufe fuska, Suleiman yace "next week insha Allah su baba da kawu isya xasu je jada gun
abbanki xaa gama maganar komai" oh yaya ko kunyan mama baka ji" nan Suleiman ya tashi
yana Sosa kai ya fita yana dariya.Suleiman yana aiki a FMC ne shi babban likitane a can yana
kudi sosai sun Dade suna soyayya da maryam suna matukar son juna..Ruhaimat ta yini a gidan
cke da farin cki ta cire duk wata damuwa ta ajiyeshi a gefe sai da yamma tayi sallama bayan
hajiya maryam ta cikata da Mayan kwalliya da turaruka daban2* Suleiman tare da maryam su
Suka sauketa a gida ckn motar Suleiman din Suka fita.
Washegari..Monday ne don haka Ruhaimat ta shirya ckn watA red da touches of black n
golden ta Dora hijabin half sunna dama kanta a tsefe yake tayi parking gashin a tsakiyar kai
yayi tudu dayWa don haka ta kama Dan dai2* a yayinda jelar ya kwanta a barin hagu har xuwa
saman kirjinta , gashin baki kirin se sheki yake ga tsaho kamar gashin en India tayi simple
makeup nata as usual ta fesa turaruka masu dadi daga nan ta rataya golden side bag da kuma
black takalma hil shoes ne masu igiyar sandal wow...Anty Xee ta tsaya tana kallonta "masha
Allah..anyi halitta a nan wajen" murmushi tayi tare da cewa "kai anty bana son xolaya" am
serious er Abba kinyi kyau sosai wllhi, yau dole ki haukata en amz company" ta bata fuska tace
"kina ganin gashina a waje kuma na wanke manyan hijaban..serious am not comfortable" haba
me abun damuwa a cki, condition ne don't worry ok" ok na tafi" a dawo lfy all d best" tnx" daga
nan ta fita.a bakin gate Suka hadu da aminiyar tata Ameena ta bude baki tana kallon ikon Allah
, Ruhaimat ta sa hannu ta rufe bakin tana murmushi "irin wannan kallo haka" ya Allah...masha
Allah Ruhaimat u r so btiful ki godewa Allah da ya halicceki a haka" banson iskanci yau kika fara
ganina ne" tayi gaba ta cigaba da tafiyarta Ameena tayi sauri tabi bayNta wasu securities sun
kura wa Ruhaimat ido daya daga cknsu yace "sannunku en Mata" ko kallon bangaren da suke
Ruhaimat bata yi ba tayi wucewarta tana mmkin lamarin duniya wato babu Wanda xai soka don
Allah se don wani abu. A ofishin da ake musu darasi ma se kallonta ake bayan sun gama darasi
ta wuce ofishin mr Ibrahim ta karasa tare da sallama "wow kanwata kinyi kyau" tnx yaya Nah ina
kwana" lfy ya kike" lfy alhmdllh" ta xauna sun dan taba hira sama2* da yake shi kadai ne a
ofishin.ta bar ofishin tana danna wayarta layin Ameena take nema garam! Suka hada goshinsu
imran shima danna waya yake bai kula da ita bah yayi saurin dafe goshinsa Ruhaimat kuma
tayi taga2* xata fadi yasa hannu ya jawota nan ta fada jikinsaí ½í¹Ší ½í¹Ší ½í¹Š
*Reefat CE*í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
[2:00PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*20*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary lov story~
Ruhaimat?? Sadik ya maimaita sunan ya juya gun Ibrahim "u min sunanta Ruhaimat"
yh..sunanta kenan" Ruhaimat! Imran ya nanata sunan a ckn xuciyarsa gskiya bai taba jin sunan
bah .. Sadik ya sauke hannunsa ya fasa marinta yace "kinci albarkacin mai ni, da yau xaki raina
kanki " harara ta galla masa daga nan ta suri Jakarta tace "yayana c u gobe bye.." Wait kanwata
lemmi drop u " no tanx nagode Ameena tana can tana jirana xamu koma tare, nagode da
kulawarka" ki amince kawai dama abinda ya kawoki kenan" sadik ne yake maganar a yayinda
ya cigaba da tauna apple dinsa.tsaki Ruhaimat ta ja masa tare da barin ofishin sadik yace "lallai
yarinyar nan ba karamar Mara kunya bah, idan ka ganta xaka ce bata magana Ashe bahaka
bane" haba bro kaima ka cika shigan hurumin da ba naka bah, if not meyasa xaka Sanya
bakinka ckn hirarsu" look imran hang it ok..anyway 4gt abt dat girl, guys gobe xan tafi ABJ "
haba yaushe kazo har zaka tafi weekend tun ynxu" murmushi yayi tare da cewa "nan da 1
month na zama ango insha Allah" meanin ?? Meaning aure xanyi soon" are u serious bro" yh
am very serious wllhi, daz abunda xai kaini gun baba kenan xamuje mu tattauna maganar
dashi" ohh..I can't bliv dis" u don't have to" dariya suke wayar imran ya fara ringing "oh shit!
Wllhi namanta yarinyar nan tana ckn mota" wacce? Yasmeen" oh..wannan fisararriyar yarinya I
don't lyk her @ all" Ibrahim yayi dariya yace " Ruhaimat bata waye bah , n ynxu kuma yasmeen
ta waye yayi over koh" gskiya yarinyar bata da kunya " imran yace "hop bata CE tana sonka
bah" ta nuna min a zahiri but bata samu fuska ba shiyasa ta kasa furta wa" haka Suka cigaba
da hira har xuwa wani lokaci.
Karfe 8:30am yana airport din birnin tarayya yana jiran meenah tana kan hanyar xuwa
bayan kankanin lokaci ta karasa nan da nan ta makale a jikinsa tana jin dadi "yaya I missed u
so much wllhi, gidan so boring na rasa abokin fada" ya ja kumatunta yana dariya yace wato
"wato nine abokin fadan naki koh..xamu dora daga inda muka tsaya" daga nan ta karbe jakar
hannunsa sun jera suna tafiya har xuwa wajen da tayi parking mota Suka kama hanyar
gida.mami tana xaune a falo Suka shigo da sallama meenah CE ta shigo a guje ta tsaya a
bayan kujerar da mami take sadik ne yayi sallama "tom n jerry an fara kenan" mami kina
ganinsa wai...wai me, rufemin baki dallah" murmushi yake ya karasa kusa da maminsa ya
xauna yana ta xuba shagwaba son ransa, bayan sallan isha sun hallara a dinning table suna cin
abinci har da babansu " ya companyn hop normal" gskiya suna kula da kamfanin yanda ya
kamata, ana samun cigaba sosai" daz gud haka ake so" sadik ya tsosa kai yace " uhmm..baba
dama batun maganar aure ne..mami ta xare ido "yaushe kaje har ka hadu da yarinyar da xaka
aura" mami don't wory ..nidai aure kawai nake bukata" oh yaya ko kunya babu" ke can