Showing 39001 words to 42000 words out of 62027 words

Chapter 14 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3568

suka wuce
dama jirgi na jiransu� hhh nima nayi sauri nabi bayansu nace baxa'a barni a baya bah..en kai
amarya dayWa daga cknsu basu taba shiga jirgi bah ciki kuwa har *Reefat*😜😜 ..har wannan
lokacin amarya bata daina kuka bah , anty marym tace "me abun kuka a cki..yarinya Allah ya
baki arxiki ki tsaya kina wani bata hawayenki" nace mata "haba anty babba kinsan ranar rabuwa
da iyaye dome xa'ayi kuka��😅.
Bayan sun sauka Abuja gidan ambassador aka kaisu dama mata 30ne sukayi rakiyan, sun
sami kyakkyawar tarba daga gun mami an basu abinci da na sha kala2* dakyar aka lallaba ta
taci abinci kadan. Washegari akayi fansa inda amarya ta samu kudi sosai, a can bangaren
sadeeq tun yana saurayi can aka ajiyeta 3bedroom n parlor sai kitchen da dinning area.dama
ambassador ya hanasu xuwa da kayan daki don haka Abba yayi tsayan daka wajen nuna
bajintarsa a bangaren gara, bisa al'adar yan Adamawa kenan dole dangin amarya xasu kaiwa
dangin ango gara.an kaimusu set din food flask kwaya 60 da kuma kwanunkan samira guda 60
da dinner sets pillow tabarma buhunan shinkafa da dai sauransu gskiya Abba yayi kokari,
kwana 1 suka kara daga nan suka koma aka bar amarya tayi kuka har ta gaji.bayan tafiyarsu
mami ta tura meenah taje ta debe mata kewa, ta shigo tare da sallama fuskarta dauke da

murmushi tace "anty Ruhaimat Ashe da rabon xamu sake haduwa"ckn sauri ta daga kanta don
jin muryar meenah lallai ba karya kunnenta ya jiye mata bah meenah ce .ta karasa kusa da ita
ta xauna "kina mamaki koh..ikon Allah kenan, kinyi ta bama yaya wahala Ashe da rabon shine
mijin ki"😳😳😳 "waatt...kina nufin ya sadeeq ne mijina, how com's? Kuma meyasa baizo
wajena bah?" Murmushi meenah tayi nan ta labarta mata komai ta Dora da cewa" yaya baisan
cewa dake aka daura masa aure bah da na tabbata sai yafi kowa murna da wannan auren,
naso na fada masa Amma mami ta gargadeni dole na hakura bbu yanda na iya" Ruhaimat dai
gani take tamkar a mafarki wai sadeeq ne mijin ta...Allah mai yin yanda yaso da bayinsa..a hnkli
ta furta "Allahu Akbar" haka dai suka kasance meenah ce mai debe mata kewa tana rage mata
xaman kadaici. haka ta kasance a gidan suna matukar kaunar ta ta kara haske tayi kyau sosai
kullum suna tare da meenah har bacci tare suke, wani loakcin kuma a bangaren mami xasu yini
ko kadan bata sa damuwar rashin ganin sadeeq bah ita tayi imanin cewa komai lokaci ne.
A bangaren sadeeq kuma ya biyewa sadee ya nuna mata baya son auren ynxu hankalinta ya
kwanta tunda ta fahimci cewa amaryar bata gaban mijin nasu, sau 1 ta kira mami a waya suka
gaisa tun bayan auren ynxu wata 1 kenan.. Cknta na da wata 4 ynxu ta gama shiryawa bayan
ta yagi kudi gun sadeeq son ranta don Yau xata koma garin mubi sabon dale , an fara lecture
har an wuceta da assignment man.driver ne ya maidata har xuwa ckn gidan da aka kama mata
hayA daga nan ya ajiye mata makullin motar ya juya ya koma don ynxu ta kware wajen iya
tuki..long journey ne bata iya bah.
Mami da ambassador sun hada wa Ruhaimat sha tara na arziki ta kawo ma iyayenta taxo tayi
kwana4 daga nan ta wuce yola ta kwana 2 sannan aka hadata da driver ya mayar da ita
skul.hostel ta koma *Aisha hall* dakinsu su hudu ita da Ameena Munira sai rabi'a,ckn tsananin
farin cki suka kankame juna ita da Ameena, dalibai sai kallonta suke tayi kyau sosai sai shining
take. Lokacin sallan axahar yayi suka wuce masjid bayan sanyi alwala sun shiga cki, an gabatar
da sallan jam'i bayN sun idar jama'a suka fara raguwa don dama masallacin ya cika
makil.Ruhaimat tana xaune a gefe Tana karatun Qur'an kamar daga sama ta tsinkayo muryar
sadee ta shigo tare da sallama aikuwa wasu mata suka fara shewa wata daga cknsu tace "Allah
ya taimaki matar manya..uwargida kuma amarya a gidan Alhaji sadeeq, Allah bar min ke" fuskar
sadee ya fadada da murmushi kanta kamar xai fashe tace "ya kuke ya lectures" "alhmdllh nuna
ta yi" haka de suka cigaba da surutu suna tadi da dariya ckn daga murya basa magana a hnkli,
Ruhaimat bata gane kan karatun da take don haka tayi sallama ckn siriyar muryarta mai dadin
sauraro ( irin na 6* baby idan tana magana @ masjid😜😜) ta dora da cewa " pls sisters kuyi
hakuri Ku rage murya ana karatun Qur'an" sadee ta juya tana kallon Ruhaimat tace
"au..malama amarya yaushe a gari" "Yau na dawo" "yyi kyau ya amarci..hop kin more amarcin
don naji an ce auren hadi aka muku" wani murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "karki damu
wannan kuma matsala ta ce bata shafi kowa bah, kowa yaji da nasa..oh namanta ban jajanta
miki bah Ashe mijin ki ya kara aure? Garin yaya hakan ta faru? Ina ji wata 4 ne da auren naku
koh? Gashi rabo ya xauna.. Toh Allah ya raba lfy" gaba daya matan da suke wajen suka juya
suna kallon sadee cike da mamaki...

*hmm..an fara kenan*
*Reefat ce*😘😘😘
[10:57AM, 12/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞

*51*
BY *Reefat yahya*

*a Short n imaginary Lov story*
~yasmeen tana son imran shi ko yana son ruhaimat ita kuma tana son sadeeq~
_ni kuma ina sonku fans_😘😘

Matan sun hada baki wajen cewa "da gaske an miki kishiya??" Kukan kura sadee tayi ta cafke
hijabin Ruhaimat se huci take tana cewa "munafuka..ni xaki tonawa asiri a ckn jama'a kina
Neman xubar min da mutunci, toh wllhi karya kike annamimiya.." Nan aka taru dakyar aka raba
tsakaninsu tsaki Ruhaimat ta ja tana kakkabe jiki tare da kallon Ameena tace "let's go
fren..kinsan jahili ba'a canxa masa suna" daga nan Ameena ta tashi suka fita aka bar sadee
tana ta xagi kamar wata er tasha.daga wannan ranar ko sannu baya hadasu Ruhaimat de idan
sun hadu tana mata sallama Amma ko kallon inda take sadiya bata yi , su sadee abun nema ya
samu hnklinta kwance saboda sadeeq yana yawan kawo mata xiyara ko wani weekend ga uban
kudin da yake kashe mata, ga motar da take hawa abun dai baa cewa komai kallon banxa take
yiwa mutane a dole ita matar mai kudi🙄🙄 an daina harka da talaka ynxu level don change.
Yaune zasuyi defence din IT da suka je multipurpose hall din ya cika makil da jama'a maza da
mata dalibai da malamai, daliban suna fitowa 1 by 1 suna presenting cki kuwa har da Ruhaimat
da sadee. Sadeeq ya shigo ckn skul din yana faman kiran sadee bata dagawa wayar na ckn
jaka don haka ya tambayi wasu dalibai ina ne ake defence din yan biochem nan suka kwatanta
masa , godiya yayi daga nan ya ja motarsa xuwa multipurpose.bayan yayi parking ya fito ya
hango mutane a cike nan ya karasa yana shigo yaji muryarta kamar a mafarki ita take
presenting tayi kyau ba kadan bah da alama ynxu ne xata fara tana cewa:
"Am Aisha Abubakar hammawa wit registration num 12u/320003 ..first of all I'll like to give u a
brief history of amz company, *AMZ* beverages limited is a wholly owned Nigerian company
registered wit d cooperate affairs commission ( c A c).d company was incorporated on 5
February 2010 in accordance and compliance wit d provision of d company applied matter act
1990 of d federal republic of Nigeria wit registration num 505050.d company at inception aimed
at production of quality processed table water, natural juice and fruit drinks....."..blah blah
blah...haka ta cigaba da koro bayani gaba daya idanun mutanen da suke ckn hall din na kanta ,
babu alamar tsoro ko confusion a tattare da ita she was just perfect.. Sadeeq ya gyara xama se
kallonta yake babu abunda yake nanatawa illa sunanta idan bai manta bah sunan Ruhaimat
dinsa kenan Amma Ruhaimat da ya aura ana kiranta da sadiya how com's? Haka nan yaji yana
Neman Karin bayani game da lamarin don kwakwalwarsa ta daina aiki.wasu students ne kusa
da inda yake xaune suka fara yaba halayen Ruhaimat wani Dan saurari yace " o boi I rily like dis
girl she is so calm n she is intelligent as well not lyk sadee chipo her oda fren" dayan yace " hey
dey are no longer frenz oo..I heard say chipo don marry 1 rich guy now level don change, she
no talk to poor pple again woo" "are u serious.. But she still dey wit don billy her boyfren naa"
"lmao..are u telin me she still dey wit dat her chewing gum guy, u knw billy Nah he b badoo" "me
I no knw woo..buh daz wat I heard" ..bugun xuciyar sadeeq ya karu ransa ya bace idon
lissafinsa yaxo dai2* toh tabbas matarsa ce sadee chipo don ya taba ganin text din da wata
kawarta ta tura a waya, nan ya tashi zumbur yayi ficewarsa mota ya shige yayi jugum ya rasa

me ke masa dadi a duniya. Juyawar da zayyi idanunsa suka hango masa sadiya ckn wasu
matsassun kaya dinkin Riga da sket ga cknta ya bayyana ta toshe da bakin gilashi a gefe kuma
wani saurayi ne yayi wankan kwalabo😅😅, mota suka shige nan ta ja suka hau babbar hanya
..ba tare da bata lokaci bah sadeeq yabi bayansu ckn tashi motar. Sun jera suna tafiya ga nan
motocin students reras haka suka cigaba da tafiya gun wani restaurant tayi parking suka fito
tare se wani yauqi take🙄🙄🙄, sadeeq yayi parking ya fito *welcom to Madagascar*restaurant
aka rubuta a saman kofar.bayan ya shigo bangaren *VIP* suka xauna yana kallonta daga nesa
sukayi ordering abunda xasu ci da kuma drinks, Schweppes kadai sadeeq yayi order aka kawo
masa ya ajiye nan ya kira waiter ya biyA kudin har nasu sadee ya hada ya biya. Tana cin abinci
ckn kwanciyar hnkli suna hira da don billy tsohon saurayin ta, bayan ta kira waiter xata biya bill
nasu an ce mata wancan mutumin ya biya muku.cike da bala'i ta tashi taje ta tsaya kerere tare
da rike kugu tace "malam kai kuma daga ina ..dame kake takama da har xaka biya bill
Dina..kasan koni wacece?? Murmushi yayi sannan ya daga kansa idanunsa suka fada ckn nata
yace "gaya min wacce k"😳😳😳����
Cknta ne ya duri ruwa don bata taba mafarkin ganinsa a wannan lokacin ba..
🏃🏼🏃🏼🏃🏼🏃🏼🏃🏼🏃🏼���� *nikam nayi nan*

*Reefat ce*😘😘😘😘
[10:57AM, 12/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*52*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~


Wani shu'umin Murmushi sadeeq ya sakan mata "are u amazed?" Hannunta ya rike yace "let's
go home" wani sanyi ne ya ratsa xuciyarta she tot fada xe mata don haka ta kirkiro murmushn
dole hadi da cewa "wlcm swt hrt bansan xaka zo bah da na maka tanadin xuwa " "is ok dia let's
go" ya juya xai fita tayi saurin rike hannunsa tana fari da ido tace "mai sona ga billy can shi yake
koyamin calculations kasan final year is not easy" dariya sadeeq yayi yace "hakane..muje na
gaisa dashi" wajen billy suka nufa sadee tace "billy ga mijina yaxo maka godiya" ckn rawar jiki
ya tashi tamkar wani munafuki ya mikawa sadeeq hannu suka gaisa ckn yake sadeeq yace
"nagode sosai da dawainiyar da kake tnx Allah kara basira " "ameen ranka ya Dade ai yiwa
Kaine ba komai" daga nan sadeeq ya juya yayi ficewarsa don xuciyarsa a jagule take ba
karamin daurewa yayi bah don yana da kishin tsiya, Ruhaimat ta dauki jakar hannunta 1k ta fitar
ta mika masa tare da cewa "ka hau napep sai munyi waya" ido ya kashe mata yace "Lov u baby
Nah I'll b waiting for ur call" murmushi tayi sannan ta juya ta bar ckn restaurant din.sadeeq yana
ckn mota xuciyarsa na faman tafarfasa Sam baya son ya kawo zargi a ckn xuciyarsa Amma
hankalinsa bai kwanta da alakar tasu bah, tana matan aure meyasa xata dauki wani suzo wajen
cin abinci?? Sadee chipo! Ya nanata sunan , toh Ruhaimat fa? Shin zargin da yake hakan
ne??..horn yaji yasa yayi saurin daga kansa sadee ce ta tada motarta nan yaja nasa yabi
bayanta haka suka jera duk inda suka wuce ana kiran sunanta tare da daga mata hannu ita ko
kanta kamar xai fashe a dole ta xama celeb🙄🙄�.bayan maigadi ya bude musu kofa suka

shige kowannensu yayi parking, suna shiga ckn falo taxo da gudu tana "oyoyo mai
sona"...✋🏼✋🏼✋🏼 hannu ya daga mata fuskarsa nan a tamke tamau yace "dakata malama me
tsakanin ki da wannan qaramin alhakkin" ta xare ido sai kuma ta marairaice "haba mai sona
baka yarda dani bah daman" "na yarda dake bana son zargi ya shiga tsakanin mu daz y nake
tambayarki" "bayan na fada maka shi yake koya min maths da sauran..."luk sadiya!..a karo na
farko da ya fara kiran sunanta kai tsaye "bana son rainin hankali haka nan bana son karya, ina
so ki fito fili ki fadamin gskiya kuma ina son sanin wacece ke" ido ta xare ckn raxana tace
"bangane wacece ni bah..Yau ka fara Sani na da xaka min irin wannan tambayar?" Wani mugun
kallo ya watsa mata take ta sunkuyar da kai tana mai kallon kasa, tsaki yaja ya wuce bedrum ya
watsa ruwa ya fito ya shirya ckn kananan kaya yayi kyau ba kadan bah. Kwanciya yayi yana
kallon ceiling fuskar Ruhaimat kadai yake gani a lokacin da take kan stage.. a hnkli ya lumshe
idanunsa yNa matukar kaunar Ruhaimat.. Wayarsa ce ta hau ruri hoton meenah ya bayyana
murmushi yayi ya daga "sisy 'yar gidan baba" "yaya Dan gidan mami ..ina yini" "lfy ya kke" "lfy
alhmdllh ya anty uwargida" murmushi yayi yasan me take nufi yace "lfy kalau ya anty amarya"
"ta koma skul" "aw..yayi kyau" haka de suka taba er hirarsu daga karshe sukayi sallama. Sadee
ta shigo ta xauna a saman cinyarsa ya hada rai yace "me haka" ta marairaice "am sorry pls kayi
hakuri ka yafe min don Allah" ya kauda fuska gefe "pls mai sona am sorry..u knw I Lov u I can't
live widout u" nan ta fada jikinsa ta fara kukan munafurci ya fara rarrashinta daga nan salo ya
canza😜😜.
Kwana 2 yayi sannan ya koma yola haka Rayuwa ta kasance har suka fara first semester
examz a wannan lokacin akayi baikon Ibrahim da meenah har ansa ranar aure , soyayya mai
karfi ta kullu tsakanin Ameena da Aliyu tsohon saurayin Ruhaimat. Allah sarki imran har Yau ya
kasa cire son Ruhaimat a ckn xuciyarsa , karatu suke babu kama hannun yaro har suka gama
examz lfy driver din amz company ne yaxo daukar Ruhaimat. Yola suka wuce dama ya mata
bookin flight daga nan suka daga xuwa Abuja.

Asha hutu lfy Mrs sadeeq

~D end~😜😜😜

*Reefat ce*😘😘😘
[10:58AM, 12/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*53*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*


A airport meenah ce taje daukan Ruhaimat suka rungumi juna daga nan suka dugunxuma xuwa
ckn mota, abinci kala2* aka shirya mata bayan ta watsa ruwa ta fito tare da meenah suka ci
abincin daga nan suka fara tattaunawa yanda xasu tsara bikin nata.bayN kwana 3 da
dawowarta tana kwance a falon mami tasha kwalliya kamar yanda ta saba tayi kyau sosai, ita
kadai kwance a falon don meenah taje unguwa mami ko tana can ckn daki.sallama taji tamkar a

mafarki suka hada ido da sadeeq 😳😳 ckn tsananin mamaki ya xare ido yana kallon ta..a guje
ta ruga xuwa dakin mami "lfy dota me ya faru" ta koma bayan mami ta xauna kafin tace wani
Abu sadeeq ya shigo dakin tare da sallama, harara mami ta galla masa tare da cewa "shine
xaka tsorata min 'ya" murmushi yayi ya xauna a gefenta nan Ruhaimat ta tashi tabar dakin yabi
bayanta da ido yana mamakin ganinta a gidan nasu."ina yini mami" cki2* ta amsa ya sunkuyar
da kai yasan fushin da take " mami kiyi hakuri don Allah" "laifin me kayi da xaka bani hakuri"
"umm..don Allah.." "Son kaje ka huta nasan ka gaji" sum sum ya fice daga dakin, bangaren ya
wuce kai tsaye ya shiga falon ga mamakinsa an canza komai an xuba sababbin furniture da
curtains ga wani irin qamshi mai sanyaya xuciya dake tashi a ckn falon.ya tsaya kim ya karewa
falon kallo sannan ya shige dakinsa, nan ma an canza komai wardrobe ya bude kayansa suna
nan tamkar yanda ya baro su daga nan ya fada wanka ya fito ya shirya ckn kananan kaya yayi
kyau sosai .gado ya fada ckn kankanin lokaci bacci yayi awon gaba dashi.
Bayan azahar ya farka yayi salla sannan ya fito falo don Neman abunda xe ci , yaxo wucewa
yaji kamar motsi a dayan dakin nan ya bude ya shiga sai kuma yaji alamar motsi a bayi.yasan
bbu mai shiga bangaren sa toh waye ne ?? Ya karasa kusa da bayin yasa hannu xai bude kofar
dai2* nan Ruhaimat ta fito daure da karamin towel wanka tayi haka nan ta wanke gashin kanta
sun xube har gadon bayanta, wata irin kara ta sake ba shiri sadeeq yasa hannu ya toshe
bakinta nan suka kurawa juna ido.ya shagala da kallonta nan ta gansara masa cizo ba shiri ya
cire hannun nasa da gudu ta koma ckn toilet din hadi da kulle kofa ta tsaya tana maida
numfashi, sadeeq kam ya kasa tabuka komai sai faman lumshe idanunsa yake yana ganin
kyakkyawar fuskata .babu abunda yafi daukar hankalinsa irin pink lips nata ta kara cika tayi
kyau sosai ga gashi kamar Hindustani she is just wow!...masha Allah anyi halitta a nan
wajen..wait! Me take yi a gidansu? Kodai itace amaryar tasa?? ..no!! But is possible fah" nan ya
juya ya bar dakin har wani tuntube yake , dakinsa ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login