Showing 3001 words to 6000 words out of 62027 words
Chapter 2 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf
sabo ai na saba da jin wannan sunan , waka
ce kawai ya rage " "bangane me kke nufi bah" "uhmm..gasu nan ai ka tambayesu" ya juya gun
sadik yace " wacece mai ni????
í ¾í´”í ¾í´”í ¾í´”wacece???
[1:55PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*6*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~
"Baba ka tambayi yaya..shine yake bamu labarinta kullum se yayi mafarki da ita" "mafarki
kuma?..ko mafarkin jinnul ashiq yake" da sauri ya daga kansa yace "c'mon baba she is a
human being pls" "am not sure she is" mami ta fada ayayin da ta mike tana shirin barin teburin
cin abincin "mami trust me Allah " "zancen banxa" daga nan ta koma falo baban nasu yace "den
tell me ya akayi kuka hadu ..a ina ka taba ganinta kuma ina take xama " "baba gskiya bansan
ina take bah a halin da ake ciki don na dade ina nemanta bansamu ganinta bah" "ok wane gari
take" "9yrs back lokacin da mukaje yola Hutu na raka uncle Suleiman ( kanin mami ) garin jada
, lokacin yana bautar kasa a can garin ..na hadu da ita a GSS jada tana jss1 mun shaku da juna
sosai har nayi mata alkawarin aure" me meenah xatayi inba dariya bah tace "God...I can't bliv
dis, yaya daman duk wannan haukar akan er jss1 kake?..hhhh" "quite pls..meyasa baki da
nitsuwane meenah 9yrs back xuwa ynxu wat do u tink? ..maybe ta gama jamia ma ke kina nan
kina haukarki mtsww..continue son ina jinka" sadik Wanda ransa ya gama baci ya kalli baba
yace "kana gani koh baba..Allah meenah ta raina ni but xanyi maganinki , ba don ina sake miki
bah..gud zan dau mataki akai" "sory yaya wllhi ni I tot a Cyprus kuka hadu da ita kuma kace min
er yola CE daz y abun..."
"Rufemin baki...ki barnan ynxu b4 d count of 3" ganin babu alamar wasa a fuskarsa ne yasa ta
tashi ta koma falo kusa da mami ta xauna se wani kumbure2* take.sadik ya cigaba da cewa
"nayi 2months tare da ita mun shaku sosai..lokacin da na koma yola after 3 yrs naje nemanta
aka ce tabar makarantar , na nemi gidansu na rasa saboda bata taba nunamin gidan bah
kullum a skul muke haduwa n bansan kawaye ko en uwanta bah..ita kadai nasani" ya ja dogon
numfashi tare da share hawayen fuskarsa baba yayi shiru yana kallon dan nasa gskiya ya
tausaya mai kuma tabbas yana kaunar yarinyar ba wasa..haka ya bashi baki akan yayi hkri in
Allah ya yarda wata ran xasu hadu kuma ze tayashi da adua a haka Suka rabu.
***************
Ruhaimat ce xaune a falon Abba yana shan tea yace "toh mama na Allah ubangiji ya baki saa
kiyi karatu sosai banda wasa kinji" "nagode Abba" "Allah ya miki albarka" "ameen" umma ta
shugo tana murmushi "maman Abbanta xaki tafi kenan" "ehh umma xan tafi" "Allah y kiyaye
hanya idan kinje ki gaishemin da xee Tah" "xataji insha Allah" Abba ya fito da kudi ya kirga 30k
yace "mamana ga wannan ki rike se munyi waya koh" "Abba nagode Allah ya kara budi" umma
ta tabe baki tare da cewa "su er gata bah" basu tanka mata bah Ruhaimat ta tashi ta musu
sallama ta koma bangaren Hajja Dada ta shigo da sallama anty maryam ce kwance a bisa
kujerar xaman mutum 3 tana chat se murmusawa take , Ruhaimat ta fito da jakar kayNta "Hajja
tah na tafi ..anty maryam na tafi se munyi waya" "er Albarka Allah ubangiji ya baki saa ya tsare
min ke" "ameen kakata Allah yabar min ke" maryam ta juya tana kallonta tace "ikon God!yarinya
tafiyar ma se da hijabi, wllhi mijinki ya shiga 3 " Hajja dad tayi carab tace "hijabi su2race kuma
Allah zai bata miji nagari nitsasse me hali irin nata" "yoo kice min ustazu mana mai dangalelen
wando mai hana kudin anko da fita gidan buki ko suna, idan ba ustazu bah ai mazan ynxu basa
son mace mai yawan saka hijabi..ganin karuwa ko mai boye ckn shege zasu miki gara ma ki
daina" salallami Hajja Dada take tana mamakin kalaman maryam Ruhaimat kam ko ajikinta
murmushi kawai take daga nan ta daga jakar tayi waje Hajja Dada ta rakata har kofar gida wani
idi dan unguwar shiya rike mata jakar xuwa bakin hanya , tana nan tsaye bayan minti 15 ta sami
mota nan ta biya kudin 600 Suka dau hanyar yola.
*Reefat CE*í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
[1:56PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*7*
BY *Reefat yahya*
Tafiyar 2hrs kacal sukayi daga jada xuwa yola a bakin kasuwa ta sauka ta nemi abun hawa
daga nan ta wuce gidan anty zainab yayarta matar barrister. ta shigo tare da sallama tana
kwance a kasan kafet kallon film take ckn murna Suka rungumi juna dama can tafi shiri da anty
zee akan anty maryam , ta kawo mata ruwa mai sanyi tasha nan Suka fara hiran yaushe gamo
tana tmbyrta labarin gida haka Suka kasance har xuwa lokacin da mijinta ya dawo tare da
yaransu ya daukosu daga makaranta.
Washegari...Ruhaimat tayi kwalliya ckn wasu lace milk n purple ta saka purple hijab dama
can ba gwanar make up bace hoda da lipgoss kawai ta saka tayi kyau ga qamshin turarenta
mai sanyi tayi sallama da anty Xee daga nan ta wuce gidan babbar aminiyarta sadiya Ahmad
wacce take kira da masoyiyata ,bata da abokiya da ta wuce sadiya kullum suna tare a can
state uni hostel daya komi nasu daya Amma banda hali cos sadiya tana da shegen suru2 gata
da son kwalliya kuma a duniya babu abunda ta tsana irin hijab wannan kenan.
Ta shigo gidan tare da sallama sadiya ta fito Suka rungumi juna suna dariya "idonki kenan ruhi
Nah..hmm lallai yau na tashi da saa kuwa" "Allah koh masoyiyata" "ehh..mana er Abba da kanta
har gidan mu am so lucky gskiy" "banson iskanci fah" "yi hakuri toh mu shiga cki" dakin
baccinsu Suka shigo bayan ta gaisa da Mmn sadiya. "So yaushe zaki fara xuwan training "
"ni..gobe nake son farawa kinsan next week supervisor zai zo" "hmm ba gara ke bah, Allah ya
hadaki da mai dan saukin kai..nikam wannan shegen mr bulus yakubun se wani girman kan
tsiya ga muni mtsww" dariya sosai Ruhaimat take harda rike cki "Allah kina ban dariya
sadee...meyasa baki roki HoD ya canza miki bah" "hmm kina magana tamkar baki San halin
mutanen dprtmnt bah..gasu nan munana amma se girman kan tsiya" "Allah ya bamu saa yasa
mu rabu dasu lfy" "Ameen" har yamma Ruhaimat tana gidan su sadee dakyar Suka rabu ta koma gida.
Da dare suna xaune a falo suna kallo wayarta ya hau ruri Hajja Dada CE nan ta daga sun dade
suna hira tana jin muryar anty maryam tana tsokanar Hajja ta mikawa anty zee sun gaisa daga
na ta karbi wayar sun Dade sosai suna hira daga karshe sukayi sallama tana ajiye wayar wani
call ya sake shiga new num ne tayi picking tare da sallama "ya kke malama Ruhaimat ya hanya
dafatan lfy" "lfy alhmdllh but sorry bangane mai magana bah" "kina magana ne da masoyinki"
tayi shiru ta rasa me zata fada "kiyi hakuri na karbi layinki widout ur permission" "ba komai but
kayi hakuri inada Wanda zan aura" "Ruhaimat kina maganane da Aliyu daga jada" "oh Aliyu
dama Kaine?.."ehh wllhi jiya nahadu da anty Maryam ita taban layin" "ok nagode da kira sai da
safe" "haba Ruhaimat ki saurareni pls..nasan kin gayamin kina da Wanda zaki aura , but tunda
bai kawo sadaki ba it doesn't matter " tayi saurin taresa "no it matters Aliyu baxan iya cin
amanar masoyina ba pls gud nyt" diff ta kashe wayar anty Xee ta juya tana kallonta ckn mamaki
ta tabe baki tare da cewa "wato har ynxu kina nan kina fama da haukan aljanin nan naki *mai
sona* ne ko mai menene, anya Ruhaimat lfynki kuwa?..gskiya xanyi magana da Abba ya nema
mki magani inaga sammu ne Suka fake a jikin ki" dariya tayi "haba anty Xee wani irin sammu
kuma..wllhi *mai sona* mutum ne ba aljani bah , yana nan tafe insha Allah" "uhmm..Allah ya
kyauta" Ruhaimat ta cire wayRta ta kira layin anty maryam bugu 2 ta daga "matar ustazai ya
ake cki" "haba anty maryam ya zaki bada layina gun mutumin da baki sani bah..kuma na
gayamiki bana sonsa kin..". "Ke dallah malama rufemin baki, ni saarki CE zaki kirani kinamin
fada?...wawiyar yarinya kawai, laifine don mutum ya nuna yana sonki" "kiyi hkri anty maryam
Amma don Allah ni bana son kina ba mutane num anyhw" "mtsww...bani da lokacin ki" daga
nan maryam ta katse kiran Ruhaimat ta tashi tamkar xatayi kuka ta koma daki anty Xee de se
kallonta take tana jinjina lamarin.
*Reefat CE*í ½í¸˜í ½í¸˜
[1:56PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*8*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~
Da safe Ruhaimat ta gama shiryawa ckn doguwar Riga da wando pink color da touches of black
ta saka bakin hijabi tare da bakin takalmi da jaka tayi simple makeup nata as usual ta fesa
turare sannan ta fito anty Xee tana mopping din falon tace "iyye er Abba en mata ansha kyau"
murmushi tayi "nagode anty ni xan wuce" "ki kula da kanki sosai banda shige2* duk da nasan
halinki baki da rawar kai Amma de ki kula saboda amz ba wurin wasa bane ki kame kanki sosai,
na taba xuwa tare da abban siyama wurin masu kudine babu maikula harkar wani Amma akwai
en rainin wayo " "babu Matsala anty insha Allah abunda ya kaini kawai xanyi" "toh Allah ya
taimaka ya bada saa" "ameen tank u" daga nan tasa kai tayi ficewarta keke napep ta shiga
direct basu tsaya koina bah sai *Amz* company , bayan ta biya kudin ta shiga tun a bakin gate
xaka gane lallai ba karamin company bane securities suna tsaye se ka nuna Id card kafin ka
wuce idan ka wucesu kuma security doors ne ta nan xakabi ka shiga harabar kamfani wani
katafaren story building ne xaikai hawa 30 , building ne mai kyawun gaske idan nace zan
kwatantashi ma bata lokacine.Ruhaimat ta tsaya kyamm...tarasa mexata yi kowa na harkar
gabansa babu mai kula wani ga mutane birjik wasu suna shiga wasu suna fita , ga nan motoci
birjik suna fitar da drinks.Ruhaimat tana tsaye wani security yaxo wucewa tayi saurin xuwa
wajensa tace "pls malam tambaya nake" wani kallon sama da kasa ya mata sannan yasa kai
yayi gaba ta tabe baki tace "duniya ina xaki damu..idan an ganka da hijabi de ana ganinka
illiterate Mara gata hmm Allah ya kyauta" ta cigaba da tsayuwa kamar a mafarki taji ankira
sunanta wani Dan dprtmnt dinsu ne ,wani farin cki ya lullubeta ya karasa Suka gaisa ya shaida
mata cewa a nan yake IT ta rokesa ya nuna mata inda ake reporting daga nan tabi bayansa
elevator Suka shiga.
Wani dankareren office ne wani mutum ya hakikance a bisa office chair se juyawa yake
"excuse" ya share minti 5 kan ya amsa musu da "com in" kallo daya yamusu ya dauke kai,
Ruhaimat tayi masa bayanin komai yana kallonta da mmki don batayi kama da wacce ta iya
turanci haka bah..ganin er kauye illiterate yake mata.wasu takardu tayi signing ta cike komai ya
gaya mata offishin da xataje tayi reporting godiya ta masa Sukayi ficewarsu. Bayan ta gama duk
abunda ya dace tayi nan Suka shiga ana musu practical yanda xasu gudanar da komai an
musu bayani tana rubutawa, lokacin sallan azahar yayi kowa ya fita Ruhaimat ta juya kenan
Suka hada ido da wata er budurwa murmushi Suka sakarwa juna "sannu koh..sunana Ameena"
"sunana Ruhaimat" "nice meeting u" "u too..Amma yau kika fara xuwa koh" "ehh wllhi yau nayi
reporting" "ok muje muyi sallah akwai masallaci a can kasa" daga nan Suka fita suna hira.
*Reefat CE*
[1:57PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*9*
BY *Reefat yahya*
~short n imaginary Lov story~
Zaune yake a katafaren falonsa yayi jugum yana tunani meenah ta shigo kusa dashi ta xauna
ko kllon bangaren da take baiyi bah "yaya am sorry kayi hkri Allah wasa nake mah..am sorry
pls" "tashi ki bar nan bana son ganinki" "eyya pls.." "I said leave n I min it" ya fada ckn tsawa
nan ta tashi har ta kai bakin kofa ta sake dawowa " yaya shawara xan baka..y not kayi
searching sunan *mai ni* a fbuk ko xakayi dace" ya kura mata ido tamkar mai naxarin wani Abu
ya tashi tsaye yace "yess...gud girl u r right" phn nasa ya dauka daga ckn daki ya dawo ya
xauna meenah tana murmushi ta maso kusa dashi ta xauna. Fbuk ya bude yayi searching
Ruhaimat Abubakar no match found haushi kamar xe mutu take ya wurgar da phn din meenah
tayi saurin cafke shi if nt da babu abunda xai hana screen fashewa tace "calm down pls..am
sure she is on fbuk just tink of anoda name" "hakane fah..bani wayar na tuna real name nata
Aisha" nan yayi searching Aisha Abubakar ga sunaye birjik meenah tayi saurin karban phn din
"nasanka da rashin hakuri kawo ni xan duba" tana shiga profiles dinsu daya bayan daya Aisha
Abubakar username Ruhaimat hometown jada state Adamawa student of Adamawa state uni
"yaya kaga wata mai...bata karasa maganar ba ya karbe phn "Allah itace she is d1 " "yaya hw
com's kasan cewa she is d1" ba tare da bata lokaci bah ya tura fren rqst last seen nata 3monts
ago, yaja tsaki ya ajiye wayar gashi babu pix ko 1 a profile nata meenah ce ta cigaba da
kwantar masa da hnkli.
************
"Ruhaimat kina yin fbuk kuwa? "Yh ..but bana yawan chatin gskiya ynxu haka namanta wen last
na shiga" "watsap ko instgram ko twitter wanne kika fi so " "uhm nifa social lyf bai dameni bah
ina de yin watsap somtyms shima ba kullum bah, twitter kuma bana yi gara instagram ina da
acct" "ai naga alama ke ustaxiyace sosai" "Allah bahaka bane ..just am too busy bani da lokacinsu ne" "nidai ki shiga ynxu xanyi adding
naki Ruhaimat waye? "Aisha Abubakar ( Ruhaimat) " "ok" Ameena ta bude data ta shiga fbuk "
gashinan na gani babu pix a profile ko" "ehh..shine" Ruhaimat ta shiga duba mssgs da kuma
notification friends reqst sunkai 40 deletin kawai take taxo kan wani suna tayi shiru tare da
kurawa wayar ido "laa..kinga wani mai sunan Abba Nah,kuma sunan nasa sounds familiar..
Anyway lemmi just accept him ko don sunansa" tayi accptin he is active kuma , tayi accptin din
Ameena suna ckn hiransu Abubakar mukhtar ya tura mata mssgs "salam dia fren tnx 4accptin
me" "uw" "ya kke " "lfy n u" "same..pls idan baxaki damu bah tmbaya xan miki pls" "ok go on"
"Ke er jada CE" "yh "
"I donno but by any chance kin taba soyayya da wani 9yrs back..."í ½í¸³í ½í¸³í ½í¸³í ½í¸³
" *mai sona*! "Waat... *mai ni*ya Allah I can't bliv dis "
"Mai sona ..dama da rabon xamu sake haduwa" "Allah sarki maini I rily rily miss u ..I miss darm
much" "I miss u more..mai sona yaushe xan ganka ur Lov almost killed me" " main hoona ( am
here now) worry not my Dil I'll b on my way very soon insha Allah" "can't wait to c u kismat Nah"
"me too" Ameena tace "lfy kuwa se murmushi kike ..da waye ake chatin haka? Kodai mr right
ne" Ruhaimat ta fada jikin Ameena tana dariya "kawata am I dreaming.. I rily can't bliv dis nayi
chat da *mai sona* " "waye shi? "My kismat" Ameena ta tabe baki tace "ikon Allah wannan
wane irin so kike masa kuma menene kismat???
*Reefat CE*í ½í¸˜í ½í¸˜
[1:57PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*10*
BY *Reefat yahya*
~short n imaginary Lov story~
Yinin ranar Ruhaimat tayishi ne ckn walwala da farin cki baki har kunne tamkar wacce ta samu
kujeran hajji ko kuma Wanda akayiwa albishir da gidan aljanna.ta xayyanawa anty Xee halinda
take cki ta tayata murna sosai da dare ta sake shigan fbuk yana mata korafin ta tafi ta barshi da
kewarta yace ta tura masa num xe kirata babu bata lokaci ta tura dama kwance take a daki ita
kadai se faman lumshe ido take karar wayarta ne katse mata tunanin da take "salamu alaikum"
"mai ni...muryarki kenan ko mafarki nake " "mai sona"..se kuma ta fara kuka a hnkli "maini kina
jina..shiru bata amsa bah "helo kina jina pls talk to me" a hnkli ta furta "ina jinka" haba maini
duk kinbi kin dagamin hankali" "am sorry kukan farin cki nake "
"No..pls Dil bana son wannan kukan stop it " "ok. I'll" "yawwa smile ...tamkar yana ganinta tayi
wani lallausan murmushi tana lumshe idanu wani shaukin sonsa take ji "maini baki daina kukan
ba ko" na daina fah" "toh meyasa baki min magana " ina sonka sosai" murmushi yayi daga
bangarensa yace "nima haka..so hw lyf hw have u bin" "alhmdllh.. Ya bayan rabuwa" "lfy kalau
se bakin ckn rashinki kusa I rily missed u Ruhaimat" "I missed u more so ya skul am sure ka
gama" "yh har nayi masters dama jan cigaba da PhD amma sonki ya hana xuciyata sakat dole
na dawo na nemeki muyi aure kafin na cigaba da karatun" murmushi tayi tare da rufe fuska
tamkar yana kallonta "sarkin kunya har ynxu de baki canza bah my Dil" um um kismat bana son
Neman magana" "daz d fact..anyway naga kina state uni koh, wane course? Biochemistry ynxu
na fara IT" "wow daz grt saura 1yr ki gama kenan.. But gskiya 1 yr yayi yawa I can't wait" haka
de Suka cigaba